DR SAHEEB by Maman noorul Hudah

Author :  DR SAHEEB Category :  Romance

Chapter   2 / 12

3K to 6K   out of 33.7K words

yace"Kai mummy ta samin ido"

Gabanta yaje har kasa ya sunguna ya gaisheta cike da ladabi

Sai d'aga hanci takeyi ko zata ji warin tab'a

Sanin abinda take son ji yasashi cewa"mummy na fad'a Miki na daina"

tace"yaro Kar Allah yasa ka daina in tama illah ai ba kai kadai na haifa ba sakare"

Turo baki yayi domin ya sani mummy tayi tame fad'a balle a gaban kanneshi

Mikewa yayi yace"ni zan Shiga mummy please a rage zagina ko zanyi kiba"

Iman tayi murmushi yace"ke zan b'ata Miki rai fa"

Hararanshi mummy tayi tace"zo Nan"

Babu musu yaje ya zauna kusa da ita sai a sanan na hango kamaninsu

Tace"meke damun ka? Kamar baka da lafiya ko?"

Yace"babu komai mummy"

Tace"karya kenan zaka min"

Yace"mummy ko na fad'a Miki Kara b'ata min rai zakiyi kawai ki barni in ji da guda d'aya"

Tace"umurni ne na baka"

Tsaki yayi domin abin a jinin shi take

Talle me keya tayi sai yayi murmushi yace"wallahi mummy mancewa nikeyi"

Cikin b'acin rai ya fad'a mata komai

Wani guda mummy tayi daya sa kallon kowa ya koma kanta harda abokin shi Mahmud da shigowar shi kenan

Yace"mummy dan an mareni shine kike irin wanan murnan"

Bud'an bakinta sai Suka ji tace"


Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/1, 7:02 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*_DR SAHEEB*_
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest.

Dedicated to *KAUNA CE* paid group nagode da kaunar ku

_____________
πŸ…Ώ1⃣1⃣_1⃣2⃣
______________
BismillahirRahmanir Rahim

Ji sukayi tace"Allah yayi Mata albarka,Allah yasa ta gama da duniya lafiya ubangiji ya Bata miji nagari ya rufa Mata asiri Kai naji dadin wanan al'amari"

Baki sake yake kallonta yace"mummy baki ji me nace bane I said she slap me in public just because kawai nace tsohon ya barmin asibiti,mummy saboda kawai na d'anyi kwallo dashi ya bani d'ari biyar Kamar maroki"

Mummy tace"saheeb Ina raba ka da wulakanta mutane musamman na gaba da kai ba ka ji wallahi ka kiyaye duniya wata Rana zakayi nadama gashi tun ba a Kai ko Ina ba yariyar da bata Kai ko Ina ba ta fara seta ka tunda kaki jin maganar mu toh a waje za a ladabtar da kai shashasha kawai"

Yi yayi kamar zaiyi kuka yace"mummy ban taba sanin kiyayya da kike min ya Kai haka ba I was embarass in public and you are happy about it haba mummy"

Kallonshi tayi cikin takaici tace"nice makiyiyarka?Dan kawai ina fad'a maka gaskiya Kamal ni?"ta nuna kanta da yatsa

Tace"babu komai in baka ji nawa ba kaji na mutane waje"

Yace"wallahi mummy kinji nayi rantsuwa ko itama ba kyaleta zanyi ba sai na d'au fansa Wanda yafi Wanda tamin sai tayi nadama"

Mummy ta kalleshi tace"SAHEEB kalleni"

Kallonta yayi tace"in ni na haifa ka toh ka rabu da yar mutane karka kuskura ka tab'ata Kuma kar na samu labarin ka koreta a aiki"

A ranshi ko yace"ai sai kiyi dama aini ba korarta zanyi ba muna tare har sai na d'au fansa "

Mahmud ne ya durkusa har kasa ya gaidata

Cikin sakin fuska ta amsa ta kalleshi tace"daga yau in zaka shigo gidan Nan kayi ta gyra wandonka ko kuma kuyi ta had'uwa a waje"

Shafa kai yayi yace"Yi hakuri mummy"

Tashi SAHEEB yayi yace'mudex muje part dina"

Haurawa sukayi mummy tace"Kai musu abinci"

Iman ta mike tana turo baki tace"nifa mummy ba kaiwar bane sai na Kai Yaya yayi ta ci zalina"

Mummy tace"Yi hakuri da ya tab'a ki ki sanar dani"

Zuwa tayi ta shirya abinci a tray ta Kai musu

Mahmud ne ya ci abincin shiko SAHEEB waya yake da incharge inda yake sanar me abinda ya sani game da fareeda

Wani murmushi yayi yace"good,wani shift zata shiga next week?"

Incharge yace" afternoon"

Yace"next week kenan zata fara night"

Incharge yace"no ita batayin night domin suna canjawa da nurse Aisha daga morning sai afternoon"

Yace"ok do one thing please ka sata a night next week"

Incharge yace"ok no prob"

Yanke wayar yayi yana murmushi

Mahmud yace"gaskiya ta Raina maka wayau kuma fa ka maru har kumatun ka ya kumbura ga zanen yatsunta kwance a fuskar ka"


Wani haushine ya turnike shi cikin kunan rai yace"ai dole ne in ci mutuncinta"

Mahmud yace"toh yanzu miye abinyi?"

Yace"ni nama rasa abinda zan Mata saboda girman laifinta wallahi zan ci Mata mutunci but for now bari ta kwantar da hankalinta thinking bazan rama ba kuma daga next week zan sa a satomin ita zata gane bata da wayau in ta rasa martabar ta"

Mahmud yace"kana nufin zak...."

Yace"for now I don't know ina ganin wasu zansa suyi mata Dan ni nafi karfinta"

Mahmud yace"gaskiya Kam but ka d'aure ka ci abinci"

Yace"bani jin yunwa wallahi in ba na rama abinda tamin bane wallahi hankalina bazai kwanta ba"

B'angaren fareeda ko

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/2, 7:22 AM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*_DR SAHEEB*_
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest.

😳😳😳😳Hmm Ashe littafi goma Sha shida nayi cikin lissafina na mance in saka JININ JIKINA hello Hy bye-bye please may bukata litrafaina na kudi
Nida mijina
KAUNA CE
Mai Mata biyu ya min magana ta wanan number
09090112846

Dedicated to NIDA MIJINA paid group godiya Nike da kaunar ku
_____________
πŸ…Ώ1⃣3⃣_1⃣4⃣
____________
Bismillahir Rahmanir Rahim

B'angaren fareeda ko bayan sallah isha'i tayi wanka tasaka dogon riga da hijabi ta zauna da mama suna Hira

Sallamar farouq Suka ji har kasa ya sunguna ya gaida mama ta amsa

Mikewa mama tayi ta shige ciki

Fareeda ta d'auko tabarma ta shimfid'a

Cikin jin kunya ta gaidashi ya amsa yace"ya aikin ne?"

Tace"lafiya"

Yace"habibty ya karatu da kokari ana zuwa islamiya kuwa"

Tace"eh naje"

Cikin muryar shi na uztazai domin dogo ne shi sanye yake cikin jallabiya ga d'an gemun shi but ba laifi yana da kyau domin bakin shi me kyau ne yace"toh alhamdullilah"


Tace"uztazuna ya yau duk na gan kamar jikin ka a mace ko baka da lafiya ne?"

Kallonta yayi idonsu na had'uwa ta d'auke kanta yace"habibty wallahi kwana biyun nan wasu mafalkai nikeyi game dake Wanda a mafalki nike gani mun kusan rabuwa"

Murmushi tayi tace"uztazuna kana yawan addu'a kuwa?"

Yace"eh inayi"

Tace"karka damu kafa San mafalki ba gaskiya bane kuma shed'anu na yawan kawo wasi-wasi a zukatan mu ta hanyar mafarki dan haka karka sashi a ranka inshaallah Kai mijina ne mu dai mu cigaba da addu'a Allah ya zabar Mana mafi alkhari in ma rabuwar shi yafi alkhari toh ya kawo mana shi cikin sauki nidai kullum addu'a ta Allah ya zab'a Mana abinda yafi alkhari"

Jan numfashi yayi yace"inshaallahu ke tawa ce ai nan da wata ko sati uku za ayi bikin kowa ya huta

Tayi murmushi tadi dai sukayi kafin ya sallameta ya wuce

D'akinta ta Shiga ta kwanta tana tunani itama haka kawai yau take jin wani iri ga maganar da humaira ta fad'a Mata

Kawai sai ta dingawa anabbi salati dan ta kau da wasi-wasi a haka bacci ya d'auketa

Ko awa d'aya batayi da bacci ba ta fara juye-juye domin wani munmunan mafalki takeyi wai ga wani nan ya zo zai keta Mata haddi bata samu damar ganin fuskarshi ba domin ya rufe fuskarshi

Dambe suke sosai taki Bari ya tab'ata shiko har yayi nasara tube Mata kaya

Wurgi da ita yayi saman gado ya bude Mata kafafu harya shigeta dai-dai nan ta saki wani mugun kara jikinta na rawa sai ihu take tana cewa"wallahi da zafi na tuba bazan kara ba ka rufamin asiri ni matar uztazuna ne"

Birgima take a kwance tana ihu

Mama ne ta dinga jijjiga ta Amma Taki bude ido sai ihu take tana cewa"ya kasheni"

Babane ya karaso ya fara tofa Mata addu'a

Mama tace"ke fareeda bude idonki nice maman ki,ki bude Dan Allah"

Amma ina taki budewa

Baba yace"dibo min ruwa'

Jiki na rawa ta tashi ya zauna ya aza kanta a cinyarshi yana Kiran sunanta Yana tofa Mata adduo'i

Mama ce ta dawo da ruwan baba yayi wasu adduoi ya shafa Mata a fuska

A firgice ta bude ido tana kallon d'akin

Rungume mahaifinta tayi tace"baba wallahi mugu ne"

Yace"Yi shiru baka fadin munmunan mafalki karki fad'awa kowa kiyi sadakar kosai gobe allah zai Kare ki"

Ta girgiza me Kai yace" ki tashi ki d'auro alwala ki kwanta ki daina kwanciya bakiyi addu'a ba"

Tace"inshaallahu Ina yi yau dai baccin ya saceni ne?"

Duk da mama taso jin mafalki Amma tasan halin baba shiyasa tayi shiru

Amma tsoro ne fal a zuciyarta tana tunani wani irin mafalki ne zai firgitar Mata da yariya haka tun dare beyi ba yanzu fa ko Sha d'aya beyi ba?"

Baba ne ya jata Suka bar d'akin tare da jawo Mata kofar d'akin

Tashi fareeda tayi jiki ba kwari ta fita ta

Maman
Noorul
Hudah
Luv u all
Pls share
[1/2, 7:22 AM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*_DR SAHEEB*_
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest.

Dedicated to MAI MATA BIYU fan group paid

πŸ…Ώ1⃣5⃣_1⃣6⃣
______________
Bismillahir Rahmanir Rahim
_____________

Fita tayi ta d'auro alwala tana dawowa ta shimfide dadduma ta zauna tana Jan calbi

Ko kad'an Bata jin bacci a haka har karfe d'ayan dare ta buga ta Kara bude kofa ta fita tayi alwala ta dawo ta tada sallah

Shiko kasa bacci yayi yana tunanin me zaiyi Mata da zaifi abinda tame shifa rabon da a duke shi ya mance domin ko mummy bata dukanshi sai zagi amma yau ga wata da Yana da tabbacin Iman ta girmeta ta mare shi a gaban jama'a

Haka yayi ta sake-sake sai kusan asuba bacci ya d'aukeshi

Washe gari da asuba ta tashi tayi aikin gida ta shirya cikin uniform dinta fararen Kaya

Baba ya d'auketa a mashin ya sauketa a asibitin shima ya tafi company da yake gadi

Shiga tayi da nikab dinta tana zuwa ta shige wani d'aki ta cire hijab din ya rageta dana aiki da jan slippers

Dawowa tayi ta zauna wajen nurse habiba

Tace"yau babu kwaliyar ne?"

Nurse habiba tace"aini na hakura domin na gan inda yaketa kallon ki da rashin ya b'ace ba ruwana,toh ke wa ya kaiki fareeda?"

Tayi tsaki tace"ke baki gan inda yayi kwallo da tsohon nan bane,wallahi da ganin shi bashi da tarbiya,bakoya me mutunci a gidan ba kudi haukane da zai wulakanta wasu?"

Nurse habiba da tunda ta fara magana ta gan Saheeb tsaye a bayanta ta dinga Mata signal Amma ina fareeda zuba take

Tace"shi a dole Yana da kudi dan rainin hankali wallahi ni haushi yake bani tun ban ganshi ba naji na tsane shi"

Gyran murya yayi ta juya idonsu na haduwa ta harareshi

Nurse habiba tace"sorry sir"

Fareeda tace"wani sorry karya akame aini wallahi ban gulmar mutum a gabanshi nike fad'a da Yana da tarbiya zai girmama tsohon mutane"

Kallonta yayi daga sama zuwa kasa kafin yace"meet me in my office"

Tsaki tayi ta mike ta bi bayan shi tana latsa waya

Zama yayi a kujera itako a tsaye ta tsaya tana turo baki

D'ago kai yayi ya kalleta sai kawai ya Kau da kai

Yace"miye sunan ki?"

Sanda ta d'auki lokaci kafin tayi tsaki tace"fareeda"

A ranshi yace"mummy tayi min baki dama haka ake ji in akayiwa anyiwa mutum tsaki?"

A fili ko yace"Sannu fareeda "dan yama ratsa me zaice

Hararanshi tayi tace"yauwa"

Yace"meyasa baki sa farin takalmi ko baki sai jan slippers?"

Tace"bani dashi ne ko zaka siya min"

Yace"ke meyasa baki da kunya Allah zanci mutumci ki fa"

Tace"Dr please Bari inje inyi aiki akwai petient din da zan duba yanzu"

Tana gama magana ta wuce ya bita da kallo yace"ba rashin kunya ba? Zaki Yi bayani ne wallahi zakiyi bayani"

Waya ya d'auka yayi dialling number wani boy dinshi

Yace"na baku daga yau zuwa jibi ku sato min ita bana son labari"

Yace"yes sir"

Bayan ta gama

Maman
Noorul
Hudah
Luvu my fans
Pls share
[1/2, 5:26 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*_DR SAHEEB*_
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest.

Dedicated to Hajiya Hammamatu Saudi Ina godiya Allah ya bar zumucin

Gaskiya masoyana Kuna bani farin ciki,you guys made me happy today nagode da kaunar ku a gareni Allah ya bar mu tare,keep feeding me with happiness nikuma zan cigaba da suburbudo muku novel🀣🀣🀣🀣one love masu kaunata
______________
πŸ…Ώ1⃣7⃣_1⃣8⃣
______________
Bismillahir Rahmanir Rahim

Bayan ta gama aikin ta na ranan ta bar asibitin cikin nikab

Koda me adaidaita sahu ya sauketa a titi tafiya ta farayi har ta shige cikin anguwa

Wasu samari biyu ta gani a hanya d'aya na zaune akan mota d'ayan kuma a tsaye da alamu akwai Wanda suke Nima

Gaishesu tayi ta wuce ko da ta Kai gida ta tarar da baba nan Suka tsaya suna hiran su

D'aya daga cikin samarin yace"kana ganin ba wrong adreess aka bamu ba?"

D'ayan yace"Kai kafiya sauri wata Rana za a dace tunda dai ance tana zuwa aiki

D'ayan yace"ance Mana tun 2pm suka tashi but har yanzu ba gan wata me kayan asibiti ba

Yace"zamu ganta ne ai mu Bata lokaci"

Yauma kamar kullum bayan ta gama hiran ta da baba tayi wanka ta saka kayar islamiya Suka fita da hummaira

Tafiya suke akan titi suna hiran su

Wani mota ne ya zo da gudun tsiya kamar zai kwashesu da gudu hummaira ta koma gefe


Itako fareeda rudewa tayi ta fadi kasa

Ranta ne ya b'ace sai dai wa zata gani

SAHEEB ne ya fito a mota madadin ya bata hakuri sai ya fara masifa yace"ke ninja baki gani ne?Yar rainin hankali kin wani rufe fuska ya za ayi ki gan motar dake zuwa sai kace kin fi kowa addini dan Allah tashi ki bani hanya yanzu in anyi magana sai kuce mutum ya Raina na gaba dashi"Yana gama magana ya koma mota ya zauna zuciyar shi na mugun bugawa da karfin gaske

Ganin taki tashi ya fara Mata horn

Hummaira ne ta karaso ta d'agata domin zaman dirshen tayi bata da alaman tashiwa

Janta tayi gefe tace"Yi hakuri Allah ya isan mu mugu kawai azzulumi"fisgar motar yayi a guje ya tafi

Washe gari da safe ta tafi aiki a titi baba ya sauketa ta Shiga sanye da nikab da dogon hijabi

A harabar asibiti ta ganshi yana fitowa a mota

Tsaki tayi shiko ya Kura Mata ido yana son sanin wanene wanan me nikab Kuma meyasa in ya gan ta sai zuciyar shi tayi ta bugawa da sauri?

Fitowa yayi yace"may be tana da Mara lafiya ne a Nan

Ko daya shiga ya tarar harta tube ya rage ita da unifoam

Habiba ce tace"fareeda this week ke zakiyi night"

Tace"what?"

Habiba tace"eh Aisha tace"itama tana da bukatar hutawa"

Barin wurin tayi ta tafi wajen Aisha

Tace"meyasa baki fad'a min bazakiyi night ba?"

Aisha da saheeb ya riga ya Mata gargadi tace"Yi hakuri wani uzuri ne"

Fareeda tace"babu komai"

D'aukan kayan aiki tayi ta shiga ward ta fara duba petient da Dr Dauda

Bayan sun Gama ta dawo ta zauna tana charting da uztaz dinta tana murmushi a haka ya fito ya sameta nurse habiba ta gaida shi ya amsa

Kallonta yayi ya gan ko kallo be isheta ba kwafa yayi ya wuce ta sata kallonshi

Bayan kwana biyu aka fara shirin bikin ta da farouq sosai take farinciki da wanan auren domin tana bala'in son uztazunta sosai mama ta fara Mata gyra da ingantatun magugunan Wanda da kanta ne ta had'a shi

Yau ta kama Monday yau

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/2, 5:26 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*_DR SAHEEB*_
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest.

Dedicated to:Anty Shamsiya

Kuna bani farin ciki a ci gaba da gashi😘😘😘

_______________
πŸ…Ώ1⃣9⃣_2⃣0⃣
______________
Bismillahir Rahmanir Rahim

Yau ta kama Monday zata fara nite

Baba yace"ummata ko zaki hakura da aikine ban son fitar daren nan"

Tace"inshaallah baba babu abinda zai faru Kuma asibitin akwai tsaro

Yace"toh ba komai ni zanyi ta kaiki ko?"

Tace"eh babana"

A daren ranan baba ya kaita sanda ya gan shigarta yaja mashin ya koma gida

Shiga asibitin tayi yau ba dadi domin ita kadai ne sai wata fauziya toh ba wani shiri take da fauziyar ba a cewarta tana da rainin hankali

Ward ta shiga ta fara duba files din marasa lafiya Wanda ya Kamata ta cirewa drip ta cire me wanda kuma ya kamata ta sawa sai ta sa musu sanda ta tabbatar tayi duk abinda ya dace ta dawo nurse station dinsu ta zauna tana chart da uztazu da hummaira dake maganar anko

Kamshi tularen shine yasata ta d'ago ta kalleshi

Kau da kai tayi ta cigaba da latsa wayarta

Kirane ya shigo ta d'auka suka fara hiran bikinta da wata kawarta

Duk abinda takeyi hankalinshi na kanta Amma yayi pretending be kallonta wai a dole magana yake da fauziyya

A ranshi ko cewa"yake in banyi sanadiyan fasa auren nan ba shege nike"

Yana gama magana ya kalleta yace"follow me"

Binshi tayi tana zuwa tasa hannu a kugu tace"gani"

Kallonta yayi Yana busa sigari

Tari ta fara yi tace"Kar kamanta muna asibiti ne wanan abinda kakeyi zai iya tayarwa mutane da ciwo Kai wani irin Dr ne ?"sosai take tari kamar zatayi amai domin kwata-kwata bata son warin

Murmushi yayi yace"ai asibiti na ne bana kowa bane "

Tace"oh shine zaka kashe mutane?"

Da k'yar take magana saboda tari ya ci karfinta

Murmushi yayi ya tashi yasawa kofar key duk tana kallonshi

Zuwa yake tana matsawa baya a haka har ta Kai bango

Murmushi yayi ya dinga kallon fuskarta

Itako rintse ido tayi jin hanunshi tayi ya gyra mata hijabinta da ya ja baya

Bakin shi ya Kai dai-dai nata ya hade ya fara Mata wani irin Sosa

Tureshi take Amma ya Kama mata hannu da karfin shi

Kuka ta fashe dashi ai sai ta ji ya d'auketa

Cikin kuka tace"na shiga uku na Dan girman Allah kayi hakuri na tuba bazan kara ba karka keta min haddi please Dr "

Wani murmushi yayi yace"ba kince ke yar rashin kunya bane?"

Yauzan nuna Miki karyar rashin kunya wallahi sai nayi sanadin fasa aurenki"

Tashi zatayi ya hauta

Wani mugun rawa jikinta keyi sai nishi takeyi

Hade bakinsu yayi sai ta gansara me cizo daya sashi sauka ya koma gefe

Zama tayi ta hade Kai da guiwa tana wani irin kuka me tab'a zuciya

Hijabinta tasa tace"Allah ya isa tsakanina dakai mugu kawai azzulumi"

Yace"ai tunda kika Yi ganganci marina zaki Sha mamaki domin Ina tabbatar Miki kafin mijin ki ya shigawanan tsamin Ramin na jikin ki toh ni zansa wasu su shiga,ke karaman Yar iska ce zan nuna Miki

Cikin kuka tace"ai sai mu gani an gaya maka tsoron ka zan ji Mara tarbiya kawai mazinaci Mai dogon baki Wanda beyi halin larabawa ba"

Yace"har yanzu bakin bazai mutu ba kenan?"

Tashi tayi tace"eh din Mara tarbiya"

Mikewa

2 / 12