CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   9 / 18

24K to 27K   out of 51.8K words

jinjina kae yana wucewa

''ke kuma'' Abby ya faWa yana murxawa meenal yatsunsa a gefen fuskantar ransa a mutu™ar Sace yacigaba da magana

"''nabaki daga yau xuwa sati 5 masu xuwa ki fito da miji, kuma wlh, wlh, wlh idan har baki fitar da bakinki a cikin wannan batun ba wlh ranki xaiyi matu™ar Saci'' daga haka ya juya abunsa ya barsu nan tsaye"

''mamy wae me yake faruwa ne?'' cewar meenal dakejin duniyar kaman tana juya mata

"Mamy kuwa tana komawa falonta ta kira mamman khaulat da itace ta tsara mata yanda xatayiwa AUNTY, mom na Wagawa ta labartawa mata duk yanda akayi aekuwa mom Win ta kwashe da dariya itakuwa mamy da takasa gane inda wannan abun na mom ya dosa yasata cewa"

''wae ni dan Allah aminiya ina kikeso ki kaeni ne?'' wani gyaran murya mom tayi tana sakin ´ar

dariya tace

"''akwae abunda nakeso ki lura da shi aminiya, kinga dae wannan yaro dake auren ´ar wajenki shine babban tin™ahon Hajiya Rabi shine abunda kullum take kuri da cika bakin yafi mijinta dukiya hakane?'' kae mamy ta kaWa kamar suna gaban juna, itama mom bata tsaya jiran jin ta bakinta ba taci gaba"

"''idan har kika janyo ´arki a jiki ku raeni cikinnan tare idan da hali ma ta dawo gunki wannan exercise da sukeyi duka gidan kullum ki rin™a fita da ita hajiya Rabi ma ganin tulelen abu a jikinta kuma abun y kasance na Wan da take kurari dashi ne, ke ya kike ganin abun xai kasance?''"

''toh meye amfanin yin hakan wae?''

"''kae Amina kae, wlh matsalata dake wani lokacin rashin Waukar haske, kina tunanin duk wannan soyayyar da Hajiya Rabi ke nunawa Ibrahim itace wacce xata gajesa ne? kifa tuna cikin Wansa ko ´arsa na farine a jikin ´ar, inaso ki hango mana irin daular da xamu kwasa idan ta haifa masa magada, shin baki hango faWuwar Rabi ™asa warwass ba?'' wani irin tamne yatsanta da ™arfi mamy tayi tana kwashewa da wata irin dariya"

"Xaune suke a gidansu na Lagos dan sun koma, akan carpet suke xaune gabansu farar shinkafa ce da madara sae grapes da aka yanyanka a ciki tun Waxu take cinyewa yana ™ara haWa mata wani yanxun kuma ya gama haWawa yana kawo mata ta sakashi a gaba akan shima sae yaci"

''kinsan Allah baxan iya cin wannan haWin naki ba''

''kasan me? yanada mutu™ar daWi tun ina yarinya shine best abincina shiyasa yanxuma kaga inata ci ina ™ari'' murmushin da baya barin fuskansa idan suna tare yafaWaWa cikin magana ™asa-™asa yace

''wato magajiyarki xaki haifa'' ganin tana kallonsa sae ya ™ara sakin dariyar yana cewa

''nifa na cicci sanda ina haWa miki shiyasa kuma ya isheni'' bakinta ta taSe tana jan kayanta ta saka hannayenta ta rufesa

''toh tunda dae kace baxakaci ba bari kallemin abu'' dariya yayi yana tsunkulan bayan wuyanta ya

mi™e da sauri yana wucewa

''whyy areee uuuuu like thattttt'' ta daWa da ™arfi tana dariya

"Tunda sukaxo Abuja ake bata wata irin kulawa Abby kullum da safe xaixo hakama da dare sannan yayunta maxa da suke xaune anan Abuja ma suna xuwa wani lokacin daga aeki wani lokacin kuma da safe kafin suje aekin, uwa uba kuma mae gayya mae aikin dan shikam kamar ya haWiyeta, bata faWa masa idan tana bu™atar abu dan komae ta saka a cikinta xama yake amma da tsiya ya koya mata kwaWayi dan kullum sae ya tambayeta idan tanason abu idan tace a'a haka xaiyita lissafa mata abubuwa har ya saka kwaWayinta tashi, kuma har yau babu wanda ya faWa mata ga abunda take Wauke da shi kuma da yake ita ba period takeba bare idan ya ma™ale ta gane"

"Ringing Win da wayarta ta fara ne ya sakata fasa tashin datayi niyyar yi dan binsa kitchen, ta Wauki wayar da sauri ganin mae kiran"

''barkanki mamy'' ta faWa tana tattara dukkan nutsuwarta

''´ammatana ykk? koda yake yanxu kin girma tunda har xaki xama uwa kema'' bata fahimci

maganar mamy ba dan haka ta shiga gaesheta

''yaya jikin naki? hope dae kina cin abinci kuma bakya laulayi sosae koh?''

''wae mamy koh bakisan wa kika kiraba?'' mamy da dama tasan xa'ayi haka ta kwashe da dariya tana cewa

"''kee, karkiji kunyata nifa mamankine kuma tun kafin ki sani na sani ae, nidae fatana Ilahu ya raba lafiya, sannan kuma duk abunda kike bu™ata ki tabbatar kin kira kin faWamin kuma idan kikaji ciwo ko Wan yayane ki faWawa mijinki maxa a kaeki asibiti idan baya kusa ni ki kirani ko ki kira babanki'' daga haka ta kashe wayar"

"Tanajin mamy ta kashe tayi wani xabura tana mi™ewa, yana tsaye gaban wash basin yanata goge kwanukan daya wanke, ga kitchen Win yayi fes dan duk ya goge inda ya Sata ya gyara kuma ''ammm.....um..in..aso. inaso.ka faWami..n'' juyowa yayi yana kallon yanda tayi wani irin laushi,"

yasan dole an faWa matane dan yaji sanda aka kirata dama amma sae yayi kaman bae saniba idanunsa na kan abunda yake yace

''da gaske me?''

"''da gaske abunda mamy ta......'' shiru tayi tana kallonsa, shima abun hannunsa ya ajiye ya ciri tissue ya goge hannunsa sannan ya juyo gaba Wayanta ya cire daga ™asa ya xaunar da ita akan kitchen Island ya saka hannayensa ya xagaye waist Winta yana kallon cikin idanuwanta yace"

''ehh munada cik. ''

''how comes?'' ta faWa da sauri tana ri™e hannunsa dake jikinta

"''kyauta ce, kyauta daga Allah, wanda bamu taSa tsammani ba infact ma bamu shirya ba kawae Allah ne ya kawosa batare da shawararmu ba''"

''hakan yamaka ne kae? kaefa ba sona kakeba taya xaka amshi abu daga wacce bakas..''

"''ni bantaSa ™inki ba, van taSa jin sonki ya ragu daga xuciyata daedae da one second ba, nidake duka munsan cewa ina sonki kuma ina maraba da duk abunda xaixo daga gareki''"

"Takusa 3mnt kafin ta iya dawowa cikin hayyacinta, a hankali ta Wago hannunta Waya ta Wora akan cikin hawaye na saukowa tace"

"''da gaske ne wae?, da gaske xan xama uwa?, niWin? Mamynah xata xama kaka?'' murmushi"

yamata yana cubbing face Winta yace

''ehh ke uwace dana ranar da kika samu ciki''

''me yasa toh ka kasa daena fara'a kana farin cikine har haka?'' dariya yayi har teeth Winsa suka bayyana yana matsawa jikinta sosae yace

''extremely!''

Awwn am happy too Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 22 Typing.

"Kasa xaune tayi takuma kasa tsaye, hakanan takejin farin ciki amma kuma tana ™aryata kanta"

"ganin ta rasa abunyi yasata janyo phone Winta tayi dialing numbern Aliyah tana kallo kamar idanunta xasu faWa screen Win har kiran ya katse ta kuma aeka mata da wani, wasa wasa saeda ta mata kira 7 har landline Win gidanta saeda ta kira bata Wagaba Wan tsaki tayi tana jefa wayar akan bed tana wucewa toilet"

Tana xaune akan sallaya bayan Asr kiran Aliyah ya shigo cikin sauri ta Wauka tana kaewa kunne ta shiga gaesheta

''lafiya dae autar mamy tamin kira har haka?'' Wan shiru tayi tana ™o™arin kamo maganar

''bakiji labari ba?'' ta samu kanta da faWa

''labarin me kenan?'' tasan halin Aliyah da maeda komae wasa sae ta Sata rae tana cewa

''shikenan ae tunda bakiji ba'' dariyan da taketa ri™ewa ne ta fito dagacan tace

''au wae kina nufin da kika kusa xama uwa?'' bakin ta kuma turawa amma batayi magana ba

''kinga toh meye nayin shiru kuma? ko kin manta yanxu ke Win kin girma?'' narae-narae tayi da ido muryanta har ta fara Wan rawa tace

"''yanxu Aliyah shikenan komae ya ™are kenan? burina, fatana, mafarkina and most of all career na, na rasa dukkan wasu burikana xan xama uwa a daedae lokacin da ban shirya......'' kuka ne ya ™wace mata kawae sae ta sadda kae tana yi da Wan sauti"

"''kinaji Rabi'ah inaso ki saurareni sosae kinji, indae akan old life Winki ne aure babu abunda xai hanaki yi, idan kikaga mace dagayin aure dukkan wani babi na rayuwarta ya tsaya toh daga mijin data aurane, kuma duk namijin da ke sonki baxai taSa tan™wafeki daga cika burikanki ba koda kuwa ace karatune kokuma aiki dan haka ki kwantar da hankalinki mijinki ba jinin maxanmu nanan garesa ba sannan yanada ilimi yasan abunda duniya ke ciki, yau KONTO koda bake yake aureba na tabbatar baxae xama daga cikin maxa masu ba™in ciki da cigaban tayensu ba, dan haka ki kwantar da hankalinki kiyi ™o™arin xama ta kusa da mijinki ta yanda xaki iya faWa masa abunda kikeso nasan xae miki'' kanta take jinjinawa Aliyah tanahhoge sauran hawayenta tace"

''amma idan kuma Hajiya babba ta™i barifa?''

"''wacece kuma hajiya babba a rayuwarki baby? mari™iyar mijinki ce ba mijin nakina ae, dukda yana binta sau da ™afa amma karki manta Ibrahim mutum ne mae ilimin addini yasan ha™™in AUNTY a kansa yakuma san ha™™inki na matarsa kuma yanda yakeda ilimi yake aiki dashi nasan baxai taSa cutar da xamanku ba, besides ma cikinsa ne a jikinki fa kokin manta? from the moment u delivered your child shikenan he's yours completely, kuma nasan baxaiso yaronsa ya taso yaga yana tauye ha™™in uwarsa ba so chill up lady cox you're not a baby anymore'' dariyan da bata shiryaba tayi tana cewa"

''kaeee Aliyah''

''ehh mana wannan shagwaSan duk sae kinxo kin daenata sannan ´an gidanku wanda kuke baba Waya dakuma steps mom Winki dolene kixo ki shirya dasu barinma AUNTY that woman has gud intension towards us nasan kema kin sani'' kanta ta jinjina tana cewa

''insha Allah xan gyara kamar yanda nayi al™awari''

"''masha Allahu maman unboarn Winmu, wae!! Allah nuna mana ranar da xamu Wauki babynki'' Wan murmushi tayi jin hau exciting yayartata is"

''kina farin ciki yaayah?'' dariya sosae Aliyah tayi tana share Wan hawayen dake ma™ale a idonta

tace

"''ehh ina farin ciki, mutu™ar farin ciki ma, bama ni kaWae ba duk wasu masoyanmu suna farin ciki hada mamy ma'' wani sassanyan murmushi tayi tana Wora hannunta kan cikin jin kamar tanajin bacci sae tayiwa Aliyagn sallama tana jefe wayan kan bed sae ga Kiran humee"

''toh ita kuma wannan lfy?'' ta faWa tana Waukan wayar ta kae kunnanta

''ina kwana anty'' ciro wayar tayi daga kunnanta kallon screen Win tayi tana girgixa kae ta maeda kunne muryanta a sake tace

''ina kikene?''

''Gani a get'' ta faWa dagacan ''ok toh bara nax. ''

"''a'a karkixo kiyi magana kawae axo a buWe mana'' humee ta katseta da sauri jin xata taso, bata tsaya har suka shigo faloba tana bada umarnin a buWe masu ta mi™e tayi falon tanata xuba uwar hamma"

''oyoyo oyoyoooo'' cewar humee tana sakin akwatinta da gudu ta faWa jikin adawiyah kaman tayi

"shekara bata ganta ba, ga mamakinta itama antyn rungumeta tayi ™am tana cewa"

"''i miss this trouble maker sis of me'' cike da jin daWi humeen ke kallonta ganin ta sake da ita, hajjah da keta faman ri™e bako saboda ganin yanda sukeyi kaman ba komae jikin Adawiyah yasata cewa"

"''keh!keh! A'ishatu ki rufawa kanki asiri nima danaxo dake ki rufamin, zygote Win cikin nata xaki xubar?'' itafa sam bata lura da hajjah ba sae da tayi magana, ita kuwa humee da sauri ta saketa tana Wan yin baya tunawa da dogon gargaWin datasha gun Abby"

''ina wuni Hajja'' cewar Adawiyah hada Wan nodding Winta wanda mamaki ya kusa ™ume su amma

suka fuxge

"''yaya jikin naki? hope nothings wrong?'' kanta ta jinjinawa hajjan dan tunda maganar cikin ta fito bataji kunya ko kaWan ba sae yanxu, Wan sukuyar da kanta tayi tana wasa da yatsunta"

"''Ke dalla can shashasha cikin fari ae na dangine, ko kim fara jin kunyana ne? yanxu akwae wani abu da yake miki ciwo ko wani abu da kike so?'' Hajjah ta kuma faWa ganin yanda tayi, sae ta Wan sake tana cewa"

''banason komae'' janta Hajjah tayi suka xauna ta kamo hannayen nata tana cewa

''idan da akwae koma mene karkiji komae ki faWamin xan tabbatar namiki''

"''hajja nifa banajin wani kwaWayi kawae komae na samu indae abinci ne xanci, idan kinga na nemi wani abu toh sae idan ya faWa nakejin ina so''"

''wani abu kamar yaya?'' humee ta faWa sanda take mi™awa hajja ruwan data kawo mata

''amm kinga kaman yana sakani a gaba ya fara lissafo min abubuwa kaman su agwaluma haka nectarine su lyce haka toh tanan nake gane idan ina kwaWayin wani daga ciki'' humee data saki baki saboda mamaki ne ta maye gurbin mamakin da ihu tana cewa

"''wayoooo husband materials, nima wlh aure nakeso anty'' idanu adawiyah ta xaro tana kama bakinta ganin yanda humairah keyi"

"''ke dallacan arr, ancemiki duk samari haka suke ne? ko ubanki baya haka ae, itadae da Allah ya bawa sae tayita godiya''"

''amma meyasa aka aurawa anty shi bayan gamu da muke neman irinsa?''



Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page23 Typing.

"Wani irin kallo tayiwa humairah hakanan taji wani irin ba daWi a ranta, sae ta sadda kae tana Wan"

"dukan laps Winta da yatsu, hajja kuwa duka ta kae ma humeen a baya tana cewa"

''baban naki ne xai wani aura miki Ibrahim yaron da ba ruwansa ko magana bayayi sosae shine xa'a aurawa maerrawan kan shiya irinki?''

''wae hajja yaushe kuka Winke da anty ne?''

''dama ae ba faWa mukeba nida namesake Wina'' kallon yanda ta™i sakewa humee tayi sae ta daki

kafaWarta tana cewa

''chill up sis am jocking fa''

"Sosae taji daWin xuwansu, tana kwance kan ™afar hajja bayan isha'i KONTO ya dawo lokacin humee na kitchen tana wanke-wanken kwanikan da sukayi dinner, ™o™arintashi xaune take yayi blinking mata eyes yana gaeshe da hajja tana masa barka kiran Abby ya shigo sae ta mi™e tayi Waki tana amsawa, kallonsa ya maedo kanta ganin yanda ta ™uresa da ido sae ya Waga mata eyebrow yanaccewa"

''Auntie lafiya dae?'' bakinta ta taSe tana kamo fuskarsa a shagwaSe tace ''shine kaje ka gaji koh'' shima bakin ya kwaSe kaman xaiyi kuka yace ''kuma yunwa nakeji ba''

''ae shiyasa nacema kabar xuwa kana daWewa''

"''bansan xan daWeba fa Allah, kuma ma ae baki kirani ba all this while'' Wan maraeraece fuska tayi tana Wora kanta jikin shoulder Winsa ta xagaye bayansa da hannunta tana harhaWe maganarta tace"

"''kayi ha™uri kaji, kayi ha™uri'' humee dake fitowa gudu-gudu daga kitchen da sauri tayi bumping da kukera tana juyawa baya ta saka dukkan hannayenta ta rufe idonta ruff"

''wallahi banga komae ba'' ta faWa tana shigewa kitchen

"Washe gari ma kafin ta tashi sun gama komae, tuwo hajjah tayi musu na alkama da miyan taushe da yasha uban jan nama, bae faWa mata abunda aka dafa Win ba tunda suna under probability ne yana gama shiryata ya kamota suka fito hannunta cikin nasa yana Wan mata magana ™asa-™asa, suna xuwa gun corridor ya saketa tunda su Hajja na nan"

''ina kwananku''

"''ina kwana'' suka faWa a tare suna murmushi, ita kuwa sae da ta xauna sannan ta gaeda Hajja ''lafiya lau takwara kin tashi lfy koh'' kanta ta jinjina tana kae hannunta kan warmern dake gabanta xata buWe tana cewa"

''menene muka samu ne?'' Wan xubawa miyan data buWe ido tayi dan kulan miyan ne ''wannan miyan fa?'' ta faWa a yatsine

''ta tuwo ce'' hajja ta bata amsa tana buWe tuwon ''tuwo kuma hajjah? da safannan?''

''eh da safen kuwa'' ta faWa tana saka mata a flat ta xuba mata miyan a wani ™aramin bowl ta tura

mata gabanta

"''oya start eating'' ta faWa tana xubawa KONTO ita dama humee har ta fara kaewa cikinta tuni, wasa take tayi da miyan ta kasa ko gutsiran tuwon KONTO ma kasa ci yayi ganin yanda itama ta™i ci, ido suka haWa sae ya mata alama da ido kanta ta jinjina tana Wiba ta kae bakinta wani irin waro idanu tayi tana cewa"

"''auuuuuum, awwww, yayi daWi hajja'' hararanta hajja tayi amma batayi magana ba"

Da rana ma sauran wanda aka rage kawae taci da hajja taga tuwon ya kwanta mata washe gari sae tayi mae yawa daya tsane wurin 12 haka sae ta yanyankashi ta xuba a roba ta xubawa roban ruwa taje ta sakashi a deep freezer so

9 / 18