CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   15 / 18

42K to 45K   out of 51.8K words

amma fuskarta na waje

''mamy why? why mamy? baxaki bar hajiya babba ta huta ba? me kike nema ne wae ke?''

"Washe gari yana gama sallah yayo part Winsu ya mata massage ya bar gidan wurin 7am, itama tana gama yin wanka ta fice jikinta sanye da Turkish abaya ™afarta sanye da Wellington boot saboda Wan sanyi da ake ta nufi part Win AUNTY"

"Da sallama ta shiga lokacin AUNTYn ce kaWae tana juya tea gabanta da kayan breakfast, Wagowa tayi suka haWa ido da sauri adawiyah ta sadda nata ita kuma AUNTY sae kallonta take har ta ™araso kusa da inda take ta du™a cikin sanyin murya tace"

''ina kwana an tashi lfy?'' shiru sukayi for almost a min kafin ta amsa

"''lafiya'' kanta ta jinjina tana mi™a wuyanta tana kallon abincin, Wan Waga kae AUNTY tayi ganin bata wuce ba sae taga tana kallon abincin"

''kikayi tsaye ki wuce mana tunda an gama gaesawan'' kanta ta jinjina tana juyawa

"''xo nan'' da sauri ta juya Win kuwa, pointing kujeran dake opposite Winta AUNTY tayi tana cewa ''xo xauna kiyi breakfast nasan bakiyi ba'' aekuwa kaman mae jira tayi saurin matsawa tana xama, da kanta ta xuba mata abincin ta tuttura mata gabanta Wan Wagowa tayi dan tun Waxu takejin idanuwa a kanta adawiyah ce taketa kallonta idanunta sun Wan sauya color"

"''kici abincin mana'' kanta ta jinjina tana Waukan tosted bread ta kae bakinta, shiru sosae falon ya Wauka sae ™aran kwanuka, Waga idanunta tayi tana kallon AUNTYn yanda take cin abinci hankali kwance"

"she's kind hearted, but why did mamy hated her that much? sae jiya data nutsu ta fahimci dalilin da ya saka bata ™aunarta amma batada matsala dasu Aliyah kenan saboda abunda mamy take mata ne ita kuma ta Wauko kamanni da halayen mamyn shiyasa ta tsaneta and now that she carrying her grandchild ta Wan sauko duk da yanda ake ™o™arin Worata shine dalilin yin fushinta da Wanta amma da alama bayan xuwansa sunyi settling differences Win"

"''menene kuma?'' AUNTYn ta faWa ganin yanda tun Waxu take kallonta, kanta ta girgixa tana"

maeda idanunta kan abincin gabanta da ko bread Win bata gama ci ba bare ta kama wani abun

"Tana gamawa maemakon ta tafi sae ta koma kan cution tayi xamanta gashi bata Wauko wayarta ba, maid Win AUNTY nata shige da fice wasu aiki wasu gulma duk tana ankare dasu ta share, tanata xaune a haka dan AUNTY ta shige wani bacci ya lallaSo ya sureta"

"Šan shiru meenal tayi tana kallon yanda take baccin kaman wani falonsu little finger Winta ta saka a baki tana tunanin abinda xata mata, lokaci Waya idea taxi mata da sauri ta Waga gira tana juyawa ba jimawa kuma ta dawo hannunta ri™e da wani bucket cike da ruwa without any hesitation ta Waga bucket Win duka ta juye mata shi a jiki"

Wani irin firgita tayi tana kwalla uban ™ara daya firgita part Win ae babu shiri duk waWanda ke ciki suka firfito AUNTY dake can samanta tana dudduba kayan order da suka rage Wan shiru tayi jin kaman ihu amma jin shiru bata ji an ™ara ba sae kawae ta shiga harkokinta itama

"A falon kuwa dukansu shiru sukayi suna kallon juna, adawiyah na ri™e da gaban rigarta da yafi ji™ewa idanunta sakk akan meenal dake ri™e da bucket Win data watsa mata ruwa har yanxu sukuma maid Win AUNTY sae Soye baki suke suna dariya ganin yanda tayi wani tsaeee tana kallon meenal"

Toh nima dae nayi kasa™e inaso naga abunda xae biyo baya kuma

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by

Officialraah444

Page 36 Typing.

Ajiyar xuciya ta kuma saukewa tanayin murmushi ta girgixa kanta tana cewa

''meenal baki lura na riga nayi wanka bane? kokuwa kwalliyar tawace bata burgeki ba?''

"''ke dalla can!! wae ke asu wa da xakice xakimin bari? toh bari kiji tun kafin in ci miki mutunci ki kama hanya ki koma inda kika fito cox u didn't belong here'' meenal ta faWa tana nuna mata ™ofa, kanta ta jinjina tana juyawa xata wuce gaba Waya wanda ke tsaye wurin suka saka dariya except meenal da ta Wora da faWin"

''™aramar mara kunya na Wauka yau Win ma cewa xakiyi xaki faWan mara WaWi da kinga yanda xanyi dake'' ci gaba tayi da tafiya cikin Wan hanxari tana dafe cikinta da ya fito sosae saboda matsetan da rigar tayi

"Iyyah Nanny Win su meenal Win ce ta xagayo ta baya ta tari adawiyahn a ™ofa ta lulluSa mata hijab a jikinta tana goge mata fuskarta, Wan murmushi tayi tana janye jikinta taci gaba da tafiya, Allah ya taemaketa dan babu kowa a falon nasu bedroom Winta ta wuce cikin sauri"

"Wata princess gown ta saka milk mae kyau ta saka socks a ™afanta da xundumemiyar himar har ™asa sae loose cover a ™afarta ta xari wayarta ta wuce, part Win AUNTYn ta koma meenal dake xaune tana breakfast suna haWa ido ta wani irin sha™e take kuwa ta fara tari tana kallon adawiyah dake mata murmushi tana ™arasawa dinning Win"

''wae dan Allah ke mene yake damunki ne wae? meye haka? wannan wace irin jaraba ce?''

"''jaraba kaman ya? wannan part Win uwar mijina ne akwae wacce ta isa ta hanani xama ne? besides Wanku ne yakeson nan Win so dole kullum mu rin™a xuwa'' tana gama faWar haka ta janye ta koma falon ta xauna, wani irin harara meenal ta bita dashi tana mi™ewa ta bar dinning Win"

"''banxa kawae, xakici u*ki ne'' ta faWa tana bin meenal Win da harara ta gyara xamanta tana buWe data"

"Babu wacce ta ™ara fitowa har akayi azahar, itama duk sae taji kaman ta karaya kaman baxata iya yin abunda tayi niyyan yi ba jin kamar motsi ya sata Waga kanta tsaff kuwa idanunta suka faWa kan AUNTY dake kallonta daga sama, gyara xamanta tayi tana sauke ™afafunta ™asa"

"''kinanan ne tun Waxu?'' cewar AUNTY bayan ta ™araso inda taken, kanta ta jinjina mata tana"

fidgetting fingers Winta

''me kika xauna yi tun Waxu ne? bakisan har an tafi gidan su khaulat bane ko ke baxaki ba?'' ''ba komae'' shiru AUNTYn tayi for some minutes sae kuma ta juya tana yin sama

''idan yanayin falon yana miki daWi ki tattaro kayanki ki dawo nan Win mana'' tana gama faWa ta shige ciki

"''kiji hajiyarnan ma, aekuwa ba inda xan tafi'' ta faWa tana shigewa kitchen"

"Duk kallonta cooks Win dake haWa abinci sukayi itama ta kallesu tana buWe exit door Win tayi garden, pipe dakenan ™asa ta dauka ta fara alwala tana gamawa ta koma ciki ta bayan kujerun ta kabbara sallah, tana cikin yi autan mommah ya shigo hannunsa ri™e da ledojin kasuwa Wan tsayawa yayi yana kallon bayanta dan ta bawa ™ofar baya"

''kae kuma tsayuwar me kake ne?'' har sae da ya Wan xabura da sauri ya kalli AUNTY dake

"kallonsa, da sauri yayi gunta yana ™asa-™asa da murya yace"

''AUNTY me takeyi anan?'' wani irin kallo AUNTYn ta masa tana jan kunnansa tace ''dan gidanku ina ruwanka xamanta takeyi ne?'' sosa kansa yayi yana tura bakinsa gaba

"''sannunka da dawowa koh'' adawiyah ta faWa bayan ta sallame, Wan shiru yayi sae da AUNTY ta gyaWa masa kanta sannan ya amsa yana wucewa kitchen"

''menene ka kawo?''

''sukumbiya ne inji baba ado'' ya faWa yana karasa shigewa ''meyasa bakixo Waki kinyi sallah ba?''

"''ba komae AUNTY'' baki ta taSe tana wucewa cikin kitchen Win itama ''ya llahi, wallahi na gaji'' ta faWa tanayin flat a ™asa"

"Wurin 7:40pm xa'ayi kamu gashi kuma har ga Allah bataso taje, gashi AUNTY data sauko tace ta shiryo itama kuma tun safe da take nan part Winsu bataga wulgawarsa ba dukda sunyi waya har sau biyu kuma ya tabbatar mata da baya gidan amma batayi tunanin xae wuni a inda yaje ba gashi bama taso yasan tana part Win wayarta ta kall ta Wan ja tsaki tana dialing no sa"

''nidae ba ruwana babu inda xanje ina fama da babyna'' ta faWa tana ajiye wayar saboda kiran da yayi reject tasan yanxu xae kira

''ya khaleeeel'' ta faWa tana jan sunan sosae bayan ta Waga

"''na'am ya adawiyahhh'' shima yayi yanda tayi dagacan, wata irin dariya ta ™yal™yale da ita tana"

cewa

''kae ya khaleel dan Allah'' ''kae ya adawiyah dan Allah''

"''huum ya khaleel lamarinka ya girmama ni baxan biye makaba, yanxu dae ya aikin?'' ''wooah aeki da godiya ba wuya ba daWi''"

"''hakafa, amm nace sae yaushe xaka dawo gida kuma?''"

''ehh toh inaga before 9 na dawo''

"''toh my Allah maedoka lfy, dama wae haj em AUNTY ce tace na shirya aje kamu dani nikuma''"

"sae tayi shiru, dariya ya Wan yi dagacan yana cewa ''kekuma bakyaso kije?''"

''toh masoyi kasan yanayin nawa fa''

''ehh kwarae kuwa na sani yanxu ya kikeso ayi?''

"''yauwa mijina sarkin masu ganewa na duniya, pls so nake ka faWawa AUNTY abunda xae saka ta barni a gida wlh banason xuwannan''"

''an gama your royal highness'' murmushu mae kyau ta saki tana ajiye wayar

"su su kaWae sukasha hidimarsu dan ita baccine ma ya Wauketa a kujeran AUNTY bayan sun wuce, sanda ya dawo gidan shiru duk an tafi dole falonsu xae wuce direct, yana xuwa kuwa yayi kyakyawan gani Wan murmushi yayi yana kallon fuskarta data tasa saboda tsufan cikin sae kuma ya kalli ™afafunta data du™un™une a hijab, to 10 yasan suna hanyan dawowa"

"Bismillah yayi ya cicciSeta yayi Wakinsa dan ba xae iya fita da ita a hannu ba saboda masu aiki da yaransa dakenan akwae nauyi abun amma idan yaje da ita Wakinsa ya samu baccin ya tafi sae ya lallaSata taje part Winsu, ruwa ya shiga ya watsa yaxo yayi shirin bacci sannan ya xauna a gefen gadon ya kama babbar yatsarta ta ™afa ya ja sau biyu ya saki ya kama Wayar a haka har ya gama da left ya kama right"

Šan motsawa tayi tana janye ™afar at the same time tana tura bakinta gaba tana magana can ™asa ''yoh wayace ka tashen daga bacci wae?'' Wan shiru yayi yana kallonta sae ta buWe ido da ™yar tana kallonsa itama

''me yasa kika tashi?''

''massage Win da kakemin ne ya tasheni'' ''toh taya kikasan nine?''

''saboda kaene kaWae kakemin irin haka''

"''toh yayi kyau tunda kin tashi muje in rakaki gidanku sae kiyi baccin acan, nasan mamy will be worried idan tadawo bata ganki ba''"

''wanne gidan kuma bayan wannan?'' ta faWa tana tashi xaune da kyau ''part Winku nake nufi fa''

''aaa'a ni banda wani part daya wuce wannan dan haka ba inda xani''

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 37 Typing.

Yana kwance ya saka tafin hannunsa ya tokare gefen kansa yana kallon yanda taketa bacci

fuskarnan tayi sharr kaman ta jinjira' sosae baccinta yayi increasing those days abinda ya kamata

"ya faru tun cikin na farko though dae tayi baccin kam ba laefi, mi™ewa yayi dan baeyi wankaba ita"

kaWae tayi ta kwanta

''na xama kifi nima'' ya faWa yana shigewa toilet

"Tun da safe sukaji knocking kusan duk ´an part Win ma basu tashi ba amma yanda ake knocking Win kaman xa'a Salla ™ofar yasa ba iya sama kawae ba har Wakinsa dayake daga can baya ana jiyowa, a lokacin suna kwance sunata bacci knocking Win ya iso har cikin dodon kunnansa, cikin nutsuwa as usual ya buWe idonsa yana kasa kunne dan jin ™aran meye yaka xuwa sae kuma ya mi™e cikin Wan sauri ya lulluSeta da blanket dan ™aran ya Wan ragu da sauri ya fita"

"Yana saukowa yaga duk su AUNTY sunyi cirko-cirko sae Nanny dataje buWewa sae kawae ya tsaya bae ida saukowa ba, to their great surprise mamy ce Wankwali a gaba tana ta tashin ™amshi, sae da taxo daedae tsakiyar falon sannan tayi wata tsayuwa ™afa Waya a gaba Waya a baya ta harWe hannayenta a ™irji from head to toe take kallon su AUNTY"

"''ina ´ata?'' ta faWa tana sauke hannayenta, Wan girgixa kae AUNTY tayi tana juyawa dan komawa ciki"

''ke rabi baki isa ina magana kijuya kice xaki barni ba!!! nace ina ´ata?'' ''hajiya naana ´arki batanan'' AUNTY ta faWa tana juyawa dan shigewa

''ke rabi karkice xakimin wani duniyanci anan halama an faWa miki na mantaki ne? toh wlh tun

muna shaeda juna dani da ke gwara kije ki fitomin da ´ata tun kaf ''

"''Mamyyy!!!!'' ta faWa da Wan ™arfi har tana du™awa, tana daga case na farko a tsaye, shiru mamyn"

tayi tana kallonta ganin babu abunda ya sameta da alama ma bacci ta tashi ''au da gaske kinanan Win kenan? toh xonan mu wuce''

''mamy meye haka ne wae? nifa lfy nake kuma nan Win ma ae gidane bae kamata kixo kiyi abunnan ba''

''me kike nufi?''

''mamy dan Allah ki tafi don't cause any trouble this morning'' Wan kasa™e mamyn tayi

"Duk da ba yau ne karon farko da ´ar ta fara bata umarni ba amma hakanan taji xafin wannan saboda a gaban ma™iyanta ne, wata irin xuciya ce ta tunxurota batasan sanda ta tafi saman ba, KONTO dake tsaye ne ya kauce ya bata hanyar dan ta samu isa ga ´arta da kyau "

"Da iya ™arfinta ta janyo ´ar ta fara saukowa da ita take abun ya tsama kamar faWa ita tana janta ita kuma tana ™o™arin ™wacewa ga ciki dake jikinta ganin haka yasa da sauri AUNTY tayi shahada tayo gun sae kuma ta tsaya saboda hannu da khaleel Win ya Waga mata alaman kar ta ™arasa, wani irin kallo ta masa sae ya jinjina mata kansa kafin ma tayi wani motsi ™aran adawiyah ya karaWe falon"

"Wani irin gangara take kaman an sako fura daga bene tun daga na ukun da mamy ta janyota har xuwa na 8 wani irin xabura dukansu sukayi dan basuma san ta yanda abun ya faruba, yana isa da hannayenta ya chaSeta yana ajiye dukkan guiwoyinsa ™asa da ™arfi, kallon fuskanta yake yayinda sauran ´ar part Win suka hau kuka wasu kuma sukayi waje"

"Shiru yayi yana kallon fuskanta da duk jini ya Sata gefe da gefen fuskar wanda take fitowa daga gefen hijab Win jikinta da alama kanta ne ya fashe sae kuma gefen bakinta shima jinin yake, kasa koda motsawa yayi har aka shigo aka Wauketa aka saka a ambulance idonsa da guiwoyinsa ba ajiye gu Waya, Wan xabura yayi yana mi™ewa da sauri shima ya fitan"

Ya musty dake tsaye ne yaga fitowarsa da sauri ya ™arasa gabansa yana kama hannayensa ganin

"yanda take wata irin tafiya, pakistan Win jikinsa brown sunyi stain Win jini ta ko ina ga hannayesa suka da suke rawa duk jinin a jiki kallo Waya xa'a masa a gane baya hayyacinsa abunda kawae ya"

"kiyaye xaucewarsa shine ™arfin imani da kuma nutsuwa da yake da ita, ganin yanda yake tafiya ya sakashi kallon guiwoyinsa da sauri ya ™ara kamasa yana cewa"

"''ya khaleel muje na kaeka asibitin kaema, u injured''"

Ganin kamar ma baya jinsa ya sakashi fara jansa da sauri ya mubarak da isowarsa kenan yaje ya kama masa dan ganin kaman ya masa nauyi (ya Mustapha babban Wan Abby ne ya mubarak ke binsa kuma shi yanada gida a Abuja so ko sunxo acan matarsa da yaransa suke xama) har car duka sakasa ya rufe ya xagaya da sauri yana yafito ya ru™ayya

"''kada a faWawa Abby wannan abun ku bari idan bayan Waurin aure komae ya tafi daedae ya musty da kansa xae faWa masa, am i clear?'' da sauri ta jinjina masa kanta"

"Mammah dakenan sama tana kallon duk abunda ke faruwa ce ta lumshe ido tana komawa falonta ta Wora ™afa Waya ™an Waya tana jiran shigowan ya ru™ayya, aekuwa sae gatan kuwa ta shigo, da sauri mammah ta mi™e tana kama hannun ru™ayyan cikin son jin komae tace"

"''tell me in full i don't want detailed info'' kanta ta jinjina mata tana kora mata bayanin komae, murmushi tayi bayan gama ji tana sakin ru™ayyan ta fara xagaye falon tana dukan tafin hannunta ''so that means akwae wacce xa'a saki a gidannan yau kenan''"

''amma mommah ya mubee yace kar a sake maganar taje gun Abby''

''kema kina ganin kar a sake Win? Ru™ayya idan fa kika lura da hankalinki xakigane wannan kyakkyawan opportunity ne yaxo mana na ganin mun mallaki Alhaji da

15 / 18