CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   8 / 18

21K to 24K   out of 51.8K words



Wani irin xabura da AUNTY tayi sae da ta faWi flat mamy kuwa wani wawan kallo ta jefawa mommah

tana ™arasa matsawa ta rungume Adawiyah cikin jikinta tana yin tofi a gefen Ummah tace

''toh kurwanta kurrr dangin maciya daga isowarta har kin xuba mata ido kina neman makusa kinga yarinya tayi fess shine kike tunanin cikine koh uwar mugun abu''

"''ae bama xai yiwu ba, wannan shirme ne da sakarci ke Amina kamani in mi™e kinji'' inji AUNTY da ta"

samu nutsuwa

"''ke Ummah dama bakinki baya taSa faWan alkhairi wlh, yanxu meye haka pls'' cewar meenal sanda take kakkaSewa AUNTY baya lokacin ma KONTO har yariga ya saSi matarsa yayi part Win mamy da ita Akan sofa dake bedroom Winta ya ajiyeta kamar wata ´ar ™wae yana xare mata pin Win gefen kanta mamy ta shigo hannunta ri™e da glass cup, da Wan sauran ™arfin da takeji kamar yarage a jikinta ta Wan janye kanta daga lap Winsa inda ta jinginasa dan bataso mamy ta gani, mamy kuwa da bama ta wannan takeba matsawa kawae tayi tana mi™a mata ruwan aekuwa sae sa ta shanye kaff sannan ta koma xata kwanta da sauri ya tareta amma kafin yayi magana mamy ta rigasa tana cewa"

''kaga ka tafi i will take care of my child''

''toh mamy ae indae tare da ke ne nasan banda matsala bara naje'' daga haka ya juya yana satar kallonta ya fice

"''sannu dota, dama bakida lafiya ne?'' cewar mamy tana warware mata laffayar dan tasan halin ´arta yanxu haka bata saka kaya a cikiba inears ne kawae a jikin, da™yar ta iya amsawa mamyn"

''yau dana tashi ne naketa jin masassara''

"''toh Ilahu ya baki lafiya bara naje ina xuwa koh'' daga haka ta fice, itama nata idon ta lumshe tanajin yanda jikinta ke kwankwatsa har ma bacci ya Wauketa Humee taxo ta tasheta akan Abby na falo yace a fito da ita"

''humee banda lfy banason fita wlh''

''sannu anty ko na faWawa Abbyn sae a shigo nan a dubaki?'' samu tayi da kyar ta tashi xaune tana nunawa humeen wardrobe da sauri taje ta Wauko mata dogon himar taxo ta kamata suka saka

"''sannu koh, muje'' ''ya banga mamy ba''"

''mamy tana falo tare da Abby''

"Suna saukowa idonta kan babanta ya fara sauka wani irin faWuwa gabanta yayi tana shirin sadda kanta ya sake mata wani sassanyan murmushi wanda yasata Wan ware idanunta, Abby dake kallonta da kyau ya kuma karya kansa yana ware mata hannayensa ae kaman an tsige mata ciwon dan ita kanta batasan sanda ta ganta a gaban Abby ba jinta kawae tayi a jikinsa tana sakin kuka, tapping Winta yakeyi yana bata baki"

''Abby kayi ha™uri'' ta faWa sanda ya Wagota yana share mata hawaye

''dota kema kiyi ha™uri'' da sauri ta ri™e wrist Winsa tana girgixa kanta tace

''a'a Abby bakayi komae ba nice nayi laefi kullum inayi ina ™arawa dan Allah Abby ka yafemin''

''uhm toh ba komae ae''

''Abby a'a ni nasan akwae komae babu abunda banyi babu irin trouble Win da ban haddasa ba dan Allah

"Abby kayi ha™uri, namaka al™awarin xan nama sauya xanyi duk abunda kakeso Abby nix '' bakinta"

ya rufe da hannunsa Waya Wayan kuma yana shafa forehead Winta da yaketa ™ara Waukar xafi

"''kefa ´ata ce kuma halitta mafi soyuwa a gareni, har abada kece abunda nakeso sama da abubuwana da"

yawa so kiyi shiru kinji''

"''na gode babana'' ta faWa tana kallon Alii da ya shigo shima, hannu ta mi™a masa tana kwaSe fuska shima fuskar ya kwaSe yana jan checks Winta, wani irin amae dataji ya taso mata sakamakon gaesawar da sukayi ya sata ™o™arin mi™ewa amma da yake ba ™arfin kasawa tayi sae ta soma xuboshi duk ta Sata jikin Abby da yayi sakato suma su mamy duk kanta sukayo suna kallonta"

''wae menene yake damunta ne?'' cewar Abby sanda ake kwantar da adawiyahn bayan an gyara mata jiki

''wlh Alhaji ban saniba tunda suka iso take amae tana la™aila™aitu amma tace wae fever ne'' ''a'a wanne irin fever kuma? baradae na kira najibu muji'' daga haka ya mi™e yana barin falon

"Tana daga kwancen tanata juye-juye dan cikin wani iri yake mata Najeeb ya shigo mommah da ´an Wakinsu na binsa a baya, a falo duk suka tsaya sae shi daya shige tare da mamy dan dubata, Abby kuwa daketa faman kiran KONTO dakecan AUNTY ta sakashi bacci kuma ta Wauke wayarsa ganin anata kira sae ta sakata a silent so batasan duk kiran da Abby ketayi ba"

''ke Aysha jeki Sangaren babarku kice nace taxo'' mi™ewa humee tayi da sauri ta fita babu jimawa suka

shigo da AUNTY daketa faman rausaya kaman wata gimbiya

''Rabi ina Ibrahim?'' abunda Abby ya tareta dashi kenan yana gyara babbar riga ''Ibrahim yaci abinci yayi wanka shine nace masa yayi bacci ya Wan rage gajiya''

"''toh ki tasosa immediately'' wayarta ta Wauko tayi dialing number meenal tana faWa mata taje ta taso yayanta, a fusace Abby yace"

"''kije da kanki ki tasosa mana!!!"" xata juya najeeb da mamy suka sauko sae ta tsaya tana kallonsu kamar yanda duk ´an falon sukayi, Najeeb kuwa da dama abunda yakeso kenan Wan gyara eyeglasses Winsa yayi da yake tare suka sauko da mamy so suna kusa da juna sae ya bar wurin yaje ya tsaya daga Wan tsakiyan falon idanunsa na yawo tsakanin fuskar mamy da AUNTY ya fara magana"

"''tun ma ban kae ga aunata ba nasan abunda yake damunta, amma duk da haka sae da na aunata so congratulations mamy and Aunt. an u Abby adawiyah is 7month pregnant'' wani irin shiru falon ya"

Wauka dan har shi Abby ruwan jikinsa tsayawa yayi

''me naji ka faWa?'' cewar KONTO dake tsaye a ™ofa shida meenal da basuji farkon ba

"''matarka ce keda seven weeks ciki, congratulations Ibrahim'' cewar mommah tanason ganin reaction Winsa amma kafin yayi magana Abby daya samo kansa ya gyara hularsa yana mi™awa najeeb hannu yace"

"''thank u dr. Najeeb, can i go and see her'' kae najeeb Win ya kaWa kamar a hospital yana nunawa Abby hanya da hannu"

"''u can sir amma dan Allah don't make noise'' da sauri Abby Win ya wuce yana tattare babbar rigarsa dan yaji daWin hawa case, da sauri KONTO ma ya rufa masa baya shida humaerah ganin haka duk suma sauran suka bisu banda mamy da AUNTY da har a lokacin basu koma daedae ba"

"''hajiya lfy na ganku haka'' cewar Ummah da dawowar ta kenan aka faWamata adawiyah ba lafiya tana shigowa kuma ta iske su mamy cirko-cirko, wani irin dogon numfashi mamy tayi tana yin gaba da sauri itama AUNTY tabi bayanta dole tasa ummah mara musu baya itama"

"Duk su Abbyn na xaune a gefen gado suna kallonta KONTO kuwa na tsaye ta wurin ™ofa, itakuma"

"tanata bacci saboda allura da Najeeb ya mata, Alii ne ya fara fita bayan ya shafa yayarsa sae mamy ma"

ta juya ta wuce a haka duk suka xaxxare juyawa AUNTY ma tayi tana yiwa KONTO daya xubawa matarsa ido wani kallo ta masa jikinta da bae ida dawowa daedae ba tace

''wuce muje kallon me kake?'' Abby dake jinsu ya juya yana cewa

"''matarsa ya tsaya dubawa ke ki wuce ki tafi tunda bakida abunyi mana'' kamar baxata wuceba sae kuma ta ja tsaki a fusace ta fice, mi™ewa shima Abbyn yayi yana wucewa ™ofar ya dafa shoulder Win KONTO yace"

''everything will be alright ok?'' kansa ya jinjina ma Abby dan yasan me Abby Win yake hango masa

Allah sarki babana nima har na fara tausayinka wlh dan nasan me xaeje ya dawo Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 20 Typing

Ajiyar xuciya mae nauyi KONTO ya sauke sanda ya xauna a gefen gadon yana kallon ™irjinta dake

"sama yana ™asa in speed alamar shes'nt alright, hannunta da yake siriri ya kama yana Wan feeling pulse Winta, idanunsa na kan hannunta da tafin ya Wan ciko yayi wani irin fari da bae taSa tsayawa ya lura ba, a hankali tunanin abunda ya faru tsakaninsu a Khimsar lokacin daya faWa mata abubuwan da bata sani ba, abun isn't intentional wanda har yau dashi da ita sun ™i su tsaya suyi magana akan abun ma ''Rabeenah, Kyautanah, Abun ™aunanah, Kayatahh'' sunayen daya faWa mata kenan yana sakin murmushi for the first time ya Wora kansa jikin shoulder Winta yana xagaya hannayensa ta left side Winta yana sakin dariya mae Wan tsayi"

''u are mine completely'' That's how kyautar Allah feels

"Baesan ya akayi bacci ya Waukesa a wurin ba sae jin saukan ruwa yayi a kansu shida ita wanda hakan ya farkar da su a tare, mi™ewa yayi yana kallon mamy dake tsaye ri™e da bucket tanata huci, itama adawiyah mamyn take kallo cike da mamaki tunda batasan abubuwan da suka faruba ita"

"''har kaxo kana nani™arta anan koh ka nunawa kowa kae wanne irine bah, kekuma b....Rabi'atu ni xx.xaki...to..xa..r.t'' kasa ™arasawa tayi saboda wani tu™u™in ba™in ciki daketa taso mata"

"''mamy dan Allah mana, nifa yun ''"

''idan kika sake kika ™arasa sae na karyaki anan dan u*ki'' idanunta ta xaro waje tana kallon yanda

idanun mamyn har wani wuta-wuta suke tarawa

''dan Allah mamy kiyi ha™uri karki mata faWa kinga situation Wia. ''

"''kyaleta Ibrahim duk yanda xaka mata bayani baxata fahimta ba, tunda kwalwan yarane da ita'' cewar Abby da yake shigowa jikinsa sanye da simple jallabiya da alama bae kuma fita ba"

''au Alhaji ya ™yaleni tunda ga mahaukaciya?'' wani kallo Abby ya mata yana cewa

"''ehh, kwarae dalilin kenan, saboda bakida hankali ne nace ya ™yaleki kiyi haukanki ke kaWae'' aekuwa"

wani irin kukan kura tayi tana Waga bocket Win hannunta Abby ya warce da ™arfi yana haWawa harda ita

ya ri™eta a jikinsa yana cewa KONTO

"''Khaleel Wau matarka ku wuce kaji'' shima KONTO da abun ya tsoratar da sauri ta kamata yana xaunar da ita ya rungumeta sosae, maids Win mamy aka kira da saurinsu sukaje Wauko mata himar akayi a locker ya saka mata yana kamata ganin yanda taketa kallon mamy daketa xagin Abby tana son ™wacewa daga jikinsa tayasa sukayi aka fitar da ita, itadae ta kasa magana dan bakinta ma ya mutu da alama"

"Tasan dama baxasu wuce gidansu ba, dan haka suna isa Wakinta ya rakata yana xaunar da ita xai fice tayi saurin grabbing hannunsa tana cewa"

''wae menene yake faruwa a gidanmu ne?'' xaiyi magana wayarsa ta fara ringing ganin Ummah ke kira yasshi nuna mata yana cewa

''ki Wan yi excusing Wina xanje gidan idan na dawo xamuyi magana koh?'' kanta ta kaWa masa tana cije lips Winta na ™asa saboda murWawa da cikinta yayi

"''yunwa koh?'' kanta ta ™ada masa, sae ya matsa yana kae hannunsa da bata ri™eba ya tallabo ™eyanta"

yayi kissing forehead Winta yana matsawa ya fice

"Saeda taji ta gaji da tunanin sauyawar mamy datake tayi sannan ta tashi ta shiga wanka saboda xafin da yake ta damunta, ™aramar riga ta saka iya guiwa sky blue kanta da ke kwance ta kame a bant ta Waure, fitowa tayi saboda shi bae dawo ba dan haka batama yi tunanin jiran ya kawo mata abinci ba kitchen kawae taje, kusan babu komae ma a kitchen Win na ci komae an kwashe sae oils da seasonings Allah ya taimaketa ta samo wata Cherie babba da alama an barta ne a gun kwashe kaya"

"Da sauri tayi lightening gas Win ta Wora ta haWa komae ta matsa jikin fridge ta jingina tana lumshe idonta, wani abu ne yake tsikaran xuciyarta kamar kuka na taho mata amma tana ™o™arin mayar da shi saboda al™awarin da ya sata ta mishi, tayi nisa sosae a tunaninta har batasan shigowarsa ba sae maganarsa da taji a kanta a xabure ta kallesa sae kuma ta kalli girkinta jin ™aurin da kitchen Win yake ''ya ilahi abincina'' ta faWa da sauri tana kae hannu xata kama tukunyar yayi karaf ya ri™e hannunta yana cewa"

''ke xafi fa'' hannun takeso ta ™wace tana cewa

"''wayyo abincina ya ™one, wayyo ka sakeni'' kallonta yake ganin kamar ta Wan ruWe dan har wani hawaye ta fara"

"''kinaji nutsu mana'' ya faWa yana karyar da wuyansa dan yaga fuskarta da kyau, cikin kukan da dama take neman hanyar fitowarsa take cewa"

''dan Allah ka barni abinci na'' rungumeta yayi tsam a jikinsa yana shafa bayanta

"Sosae tayi kuka bae hanata ba shima saeda ta gaji dan kanta sannan ta Wago tana kallonsa, kamata yayi ya janyo island chair ya Worata ya koma ya Wauko mata ruwa a fridge a cup ya xuba mata saeda ta shanye cup 3 sannan ya ™yaleta, kneeling yaxo yayi a gabanta ya Waura hannayensa akan guiwarta cikin kwantar da murya yace"

''me kikeso kici?'' kallon tsakiyar idanunsa take kamar yanda shima yake mata ''duk abunda ya samu''

''xakici awara?'' tsikar jikinta taji ta tashi jin ya ambaci sunan awara ''kasan awara dama?'' murmushi yayi yana nodding

''muje toh kici'' ya faWa yana kamata suka fita

"Tun da ta sako kanta falon wani uban ™amshi ya mata maraba sosae aromatic scent yake tashi, akan"

dinning chair ya xaunar da ita da kansa ya buWe warmer Win ya saka spoon yana dauko awaran da tasha

grocceries a ciki ga ta soyu da kyau

''a'ina ka samo wannan kayan?'' ta faWa tana shafa jikin warmern ''daga gida aka kawo''

''gida dae?''

''ehh naxu fitan da nayi naje ne munyi magana da Abby so na tarar sunayin na duka gida shine Hajiya tace in tsaya a soya miki tunda kina so''

''wacce hajiyar?'' ta tambaya idonta kansa

''hajiyan Alii mana'' dan lumshe idonta tayi can ™asa yanda ita kaWae xataji kayanta tace ''i also miss ummah''

"''kici abincin data haWa miki xaki rage kewan nata'' kanta ta jinjina masa tana mamakin irin kunnuwan da yake da su, duk yanda xa'ayi magana indae yana kusa toh xaiji, tunda ta kama awaran bata barta ba saeda taji cikinta ya mata wani uban nauyi"

"''huuuum, bacci'' ta faWa sanda ta gama hamma, murmushi yayi yana ajiye awaran hannunsa dan shi bae iya ci ba"

"''ya kamata dae queen tayi bacci kam'' ya faWa yana xagayowa ta gefenta, kafin ma tayi magana ya"

"saSeta yanayin hanyan bedroom Winta da ita, dariya ta saka tana xagaye hannayenta da wuyansa tayi lamo"

********

"''Alhaji a kae fa nake magana'' cewar AUNTY dake tsaye a falon Abby tana ri™e da ™ugu, a haka mamy da AUNTYN ce da kanta ta sa aka kirata ta shigo tasha ture kaga tsiya anata taunar chewingum, kallon juna sukayi ita da Abby sae ta taSe baki tana cewa AUNTY"

''lfy Hajiya Rabi kika aeka kirana?'' itama AUNTYN a Wan fuxge ta kalli mamy tace

"''akan maganar cikin jikin ´arki ne, dagani har ke babu wacce ke som cikinnan so munyi magana da Alhaji yace shi baxae sakasu su xubar da cikin ba tunda nice kaWae banaso dan haka nasa a kiraki dan yaji daga bakinki'' wani irin murmushi mamyn ta saki tana mummurxa bakinta tace"

''toh in banda abun Hajiya Rabi nice nace miki banason cikin jikin ´ata? kokuwa nice nace miki ban shirya xama granny ba?'' buWe baki AUNTY tayi dan yin magana mamyn takuma riganta ''kinga fa yarannan bamu muka basu cikinnan ba Allah ne ya basu dan haka Alhaji indan babu wani ™wa™waran abun faWaaa nayi nan''

Kuttttt naji da kyau kuwa? Mamy ce fa uhmm I smelled something wallah

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 21 Typing.

Kasa magana AUNTY tayi har mamy ta fice bakinta a sake ta juya ta kalli meenal daketa ™o™arin

"controlling kanta ta dawo da idanunta kan Abby daya juya shima ya haye sama, ganin an barsu su"

kaWae yasa a wani irin fusace tace

''meenal muje kiyi driving Wina xuwa gidan Ibrahim Win'' daga haka ta fice meenal na mara mata baya

"''mamy saedae fa mu nemi wanda xai kaemu dan baxan iya driving ba'' ta faWa tana dafe kanta datakejin kaman xai tarwatse, wurin get Win mamy tayi tana kiran one of their servant da sauri ya ™araso yana gaesheta"

''kaje kaWauko mota xaka xamu fita'' Wan sosa bayan kansa yayi yana cewa

''amm madama alhaji gave others that u can't go anywhere'' wani irin glance tayi irin 'haaaa'

Winnan tana kallon meenal da har ta saki kanta data ri™e dan mamaki

''kae bawa! mene kake cewa?''

''order dana saka ni ubanki ake cikawa'' cewar Abby da ya fito dan yana kallonsu duk abunda suke daga window shine ya xagayo

''kae wuce gun aikinka'' da saurin yaron ya

8 / 18