CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   3 / 18

6K to 9K   out of 51.8K words

musu wanke-wanke will take it''

''gashi kuma su anan ba'a barmasu leftovers kinsan suna maintaining hygiene nasu''

''toh ni wae ya xanyi ne Allah baxan iya cinyewa ba'' tongue Winsa ya karkaWa yana girgixa mata kae

''yanxu ya xakiyi kenan madam? nasan xasu kamaki ne kuma suyi handling naki ga police sae ace a maedake gida Nigeria''

'toh kenan kae meye amfaninka xaka tsaya kayita kallo ne kuma?'' girarsa Waya ya Wage yana

™waSe baki

''ae banda yanda xanyi ne kinsan ™asar waje yanda take'' da gaske taji gabanta ya faWi amma ta dake tana cewa

"''toh su ance masu ba'a ™oshi ne? nidae Allah Waya na ™oshi'' ta faWa tana kauda kanta gefe Hannuwansa yasaka ya tallabe cin Winsa yana kallonta ganin fa da gaske ta tsorata, he never saw this side of hers shifa bae ma yi tunanin tanada yarinta ba kwata-kwata saboda ganin yanda take mafaWaciya gashi she have much confidence in every aspect, sauke hannunsa yayi yana cewa"

''toh shikenan do u wann me to help u?

''toh idan baka taimakeni ba waye xai minii''

"''shikenan naji, naji, naji amma da condition'' Wan baya tayi da kanta tana mishi wani irin look tace ''kwandition kuma'' wata irin dariya ce ta kwace mishi jin ta faWi kalmar turanci a sigar hausa, ganin yanda ake Wan juyowa ana kallonsu yasata saurin Wora hannunta a nasa tana "

Sae da gobenku

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraaah444

Page 6 Typing.

Šan jan fatar hannun tayi tana danne gefen bakinta da teeth tace

'kae KONTO idanun mutane duk yana kanka fa'' murmushi ya sakar mata jin sunan data kirasa

dashi yana mi™ewa

''let's visit somewhere''

"Tompea castle suka je nan ma a cike wurin yake saboda holy Sunday sunata rawan al'ada yanda maxa da mata suka cika wurin anata kutsowa abu sae a hankali dae, duk yanda taso ya bari ta kalla ™iyawa yayi sae ya ma haWe rai tsaff duk tsiwarta dole haka ta ha™ura ya jata suka wuce"

"Ferry terminal super market sukaje daga tsakiyar plazan ya xaunar da ita akan bench duk boys Winsa suka xagayeta shikuma yayi sama, bae wani jima ba ya fita hannayensa duka a xube a bayansa tana ganinsa ta mi™e dan dama duk ta takure saboda yanda aketa kallonta"

"''yauwa mu wuce koh?'' ta faWa da sauri tana grabbing hannunsa, ganin yayi tsaye ya sakata ™ir™iro"

hamma tana marairaicewa

''na gajii muje gida'' hannayensa dake bayan ya fito dasu yana mi™a mata kwalin brand new iPhone

16

Šan kyafta ido tayi for 2sec sae kuma ta Wan yi baya tana ™o™arin Soye farin cikin ta

''mene wannan Win?'' duk da yasan taji daWi basarwa ne kawae take amma hakan bae hanasa yin wani kwantaccen murmushi ba yana janyota gabansa sosae ya xagaye hannunsa a waist Winta

"''it's a new phone for my wife cox i can't endure your absent when am not around, i want to feel you closer even if am around or not'' sakin mata wayar yayi a cikin tafin hannunsa at the same time kuma yana sakar mata kiss a earlope yaja baya abunsa yana basarwa"

"Wurin 11:30pm suka shigo gidan sosae dukansu suka gaji barin ma ita dan sae da ya rago mata hanya ma gado ta faWa tana gama sa kayan bacci dan bacci takeji bana wasa ba, mi™ewa tayi xuruf taje ta Wauki bag Winta tana xaro kwalin wayar dake ciki, sosae hankalinta ya Wauku tanata faman setting abubuwan kan wayar dan yayi mata inserting sim card"

Mamy ta kira bayan ta gama tana Wagawa albishir Win wayar ta fara mata amma ga mamakinta sae mamyn tayi tsaki tana cewa

''ae dama dolensa ya siya miki dan ubansa'' Wan dariya tayi tana cewa ''kae mamy hada kuma xagi?''

''atoh ae ni na sani duk wani nu™u-nu™un uwar ri™onsa dole xaiyi wani abunda xai faranta miki koda bada saninta ba tunda kowa ya shaida tsananin ™aunar da yake miki''

''hadake mamy?'' wani irin shiru ne ya ratsa tsakaninsu da gani maganar tayi slipping ne batare da taso furtawa ba

''emmm kinaji koh baby kije ki kwanta tunda kinga darene anan nima bara naje kitchen naga yanda aeyukan suke tafiya''

"''mamy, mam '' Wiff taji wayar ta yanke, a hankali ta sauke wayar daga kunnenta daedae yana"

turo ™ofar

"''keda wa kike magana? baki kwantaba har yanxu?'' juyawa tayi tana Wora wayar drawer ta gyara kwanciyar ta tana jan duvet, a hankali ya tako har bakin gadon yana kallonta"

"''kinyi waya da mamynki ne?'' mi™ewa xaune tayi tana gyara brim Winta, kanta ta kaWa mishi tana cije lower lip Winta"

''kina lfy?'' Waga kanta tayi ta mishi murmushi tana jinjina mishi kae ''yess lafiya lau''

"''toh kwanta'' kanta ta kaWa tana komawa kwancen, da kansa ya gyara mata rufar ya kashe duka light Win dakin ya rufe mata ya fice"

Awwn babana miji na gari

"Kwana uku kawae suka ™ara yasa a masu visa, ranar tana xaune a falo wurin 3pm ya shigo hannayensa duka biyun rike da visa tanata faman danna waya jikinta silk gown ce pink sae bandana itama pink tayi rashe-rashe akan carfet, ajiye mata visar yayi yana wucewa kitchen Wan ™ishirwa yakeji, janyowa tayi tana dubawa ganin sunan ™asar da aka saka ya sata saurin kallonsa tana Waga murya yanda xaiji tace"

''RAJSTHAND INDIA kuma?'' tasowa yayi daga inda ya jingina yana shan ruwan yataho da goran ya ajiye akan Centre yana saka hannayensa duka a aljihu yace

''yehh rajsthand xamuje jibi akwae wani kyakyawan ™auye ata gun i wan't visit the side again'' ''kuma shine xaka kaemu ™auye?''

''ehh to wurin kam ™auye ne amma it look like another world ke kanki idan kikaje xaki ™ara don

kije''

''toh tunda ka taSa xuwa meye na son komawa?''

''saboda chan ne garinsu wani gud frnd of mine amma kuma Allah ya masa rasuwa da jimawa so i wan't meet his kind mother and siblings'' bakinta ta taSe tana cewa

''amma har mun gama xama anan kenan?'' ''yaaa na gama abunda naxo yi''

''amma nice fa na xaSi ™asarnan''

''ehh ae shiyasa na kawoki kika ganta nikuma na buWe sabbin harkoki''

''amma ae honeymoon mukaxo ba business trip ba'' wani irin lowering idanunsa yayi yana saddawa ya dafe dukkan hannayensa da table Win yana kallonta directly yace

''kina son honeymoon Win kenan? then let's break our record kinga we're vargins kuma nan ba

™asarmu bace xamuyi yanda mukeso kuma muyi jinyar kanmu da kan. ''

"''aaaaaaaaaaaa , banason ji, banason ji'' da hannu Waya ta rufe ear Winta Wayan kuma tayita Waukan pillows tana jefa masa saeda suka ™are sannan ta tashi ta ruga Waki a guje"

MAHENDRA PALACE RESORT RAJSTHAND

"Tana xaune akan royal bed Win dake cikin Wakin dake executive suite ne side Win da ya Wauka so area Winsa na daga gefe ta sha kwana ita kuma nata na daga Waya gefen sunyi kae da ™afa, suna shigowa shi ya tafi yin wanka amma ita dake ta gaji bana wasaba yasa tayi xamanta tana fidgeting fingers Winta"

"Abinci aka kawo bakin ™ofan service Win ta sanar musu tana barin wurin, mi™ewa tayi taje ta buWe ™ofar ta janyo keken da kanta yau ta fito da abincin ta jere a mini dinning dake gefe bata wani Sata lokaci ba ta soma cin abincin, murmushi ya saki sanda ya fito yana jan kujera ya xauna yana facing Winta"

''sannunki da cin abinci madam''

''sannu dae'' murmushi yayi yana serving kansa

Saeda taji tayi damm sannan ta mi™e tana cemasa ta tafi tayi wanka

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 7 Typing.

"Washe gari wurin 11am suka kama hanya, shiru motar tayi yana duba abu a tab ita kuma tana kallo"

a tiktok a haka sukaxo mudanna bagatta inda kuma anan ne xasu ajiye motarsu su hau irin buWaWiyar nan wacce take shiga sahara mae tayoyi manya

Sakin idanunta tayi tana kallon ™auyen na KHIMSAR wanda ke lulluSe da sahara kwata-kwata babu hayaniyar ababen hawa sae yaran ™auye daketa wasanni da kuma masu talla gana Waya ™auyen na khimsar shago Waya ne hut ne duka a garin su kansu basufi 15-20 ba sae tsirarun dumar tree da kuma wani ™aramin kogi at the village square

"Wani Wan tall building aka kaesu wanda shine masaukin ba™i masu xuwa buWe ido, tunda take bata"

"taSa shiga ainahin hut ba sae ranar, da farko ™in shiga tayi wae wurin yayi kaWan saeda itama a"

"bata tata daban, saeda yayi da kyar sannan ta yarda suka shiga tare anan taga yanda cikin yake ''bara naje nayi wanka koh ina xuwa'' ya faWa bayan ya fiddo kayan da xai sauya da kuma sponge ''taya xakayi wanka anan toh? naga ae ba toilet'' murmushi yayi yana xaro wayarta data ajiye a bag Win ta data yar akan wani bench dake Wakin"

''ki danna wayarki yanxu xan dawo'' daga haka ya fice

Mi™ewa tayi dan xafi take Wan ji kayanta ta xare ta bar long chippon gown kawae tayi xamanta

tana danna yatsun ™afarta har ya dawo jikinsa sanye da kayan da ya Wauka Win

''xakiyi wankan ne yanxu kokuwa?'' kanta ta girgixa masa tana Waukar wayar daya ajiye mata tun

Waxu

''bara nayi walha toh kar lokacin ya suSuce'' daga haka ya kabbara

babu network sosae a Wakin tana WaWWaga wayar sama taji knocking a ™ofar tasu ganin kuma basu kaWae bane yasa bata maeda hankali ba saeda taji an kuma yi sannan ta mi™e batare da ta shaya maeda hankali kan kayan da ke jikinta ba

"Tana Wora hannunta a handle Win xata buWe taji an janyota, gaba Wayanta ta faWa kansa amma bae ma tsaya wata wata ba ya maeda bayansa yana jan handle Win"

''yasar what's it?'' ledoji wanda aka kira da yasar Win ya mi™a masa yana cewa

''i've buy something for u and madam to eat'' karSan ledojin yayi yana rufe ™ofan ya juyo yana

kallonta irin mae kama da harara Winnan

''da a haka xaki fita?'' wata irin dariya da batasan xata taho mata bane ta taho wanda batamasan sanda ta soma gaggaSa wata irin dariya ba tana rufe baki da tafin hannunta

"Wani irin kallo yake mata with many emotions ganin tana irin wannan dariya for the first time in his eyes, saeda ta gama juyinta da du™e-du™enta sannan tana juyowa taga yanayin fuskarsa ae kaman an mata mummunan wahayi ta haWe fuskarta tana juyawa yayi karaf ya ri™e mata hannu ''toh kuma ina xaki tafi?'' janye hannunta tayi tana tura baki gaba"

''ina kuwa xanj? xan koma inda na fito ne''

''kinga xauna kici abinci sae kije kiyi duk abunda xakiyi kinji'' kamar baxata xauna ba sae kuma ta juya kan kujeran ta xauna tana harWe ™afa

"Da kansa ya buWe komae ™amshi kamar tayi yaya saboda yanda ™amshin ke dukanta dagajin aroman tasan ba ™aramin haWuwa abincin yayi ba, kasa ha™uri tayi sae ganinta yayi a ™asan ta xauna, Wan Waga kansa yayi ya kalleta sae kuma ya sadda kae ya haWiye murmushinsa"

Tana xaune ya gama buWe komae da kanta ta xaSi duk abubuwan da xata ci ya xuxxuba mata taja gefe ta soma ci cike da yanga

''bakiyi deciding inda xakiyi spending night ba fa'' ajiye spoon Win tayi ta Wauki ruwa sae kuma ta ajiye tana Wago kae ta kallesa ta kalli ruwan hakan yasashi cemata

''wae mene ko bakiji daWin abincin ban?''

''meyasa toh ba'a siyo drinks ba'' ruwan gabanta ya kalla yana nunashi da hannu alamar 'wannan fa' baki ta turo gaba tana cewa

"''yoo wae kullum mutum saedae yayita shan ruwa babu wani juice? tunda fa na aureka bantaSa ganin koda coloured liquid a gidanka da sunan lemo ba, ni na gaji'' murmushin gefen baki yayi yana gyrana murya yace"

''toh ae saboda nasan ke bakya shan juice ne'' ''toh idan ni bana sha ae kae kanasha koh?''

''A'a nikam bana shan juice gaskiya only ruwa'' hararansa tayi tana tura masa plate Win data gama

cin garnished rice

''kamini ™ari'' kansa ya sadda yana ™ara matan

"Kallon tsakiyar kansa tayi yanda ya sadda Win yabawa wurin damar fitowa da kyau, gashin nasa in a circular form kamar an naWe taya daga tsakiyan kuma inda xai xama kaman zero yayi luff da gashi shima babu wani wuri da aka rage tananan dukanta daedae"

Eheeem takwara yaya dae?

"Tare suke takawa a cikin ni'imar ubangiji daya shinfiWa a garin na Sand Dunes da yake yamma tariga da tayi garin ya fara Waukan shiru, suma daga rafi suke daga ita har shi babu mae magana sae idan su haWu da mutum ne sae su gaisa a haka har suka ™araso juyowa yayi ya kalleta sanda suka iso ™ofargidan yana kallonta yace"

''ki shige kawae mu xamuje muyi sallah daganan xan siyo miki abinci sae na. ''

''barkanku'' dukansu kallon matar suke barin ma ita dan bata fahimci yaren da matar tayi magana ba

''barka hayii'' da sauri KONTO ya faWa yasaka hannu ya dafe ™irjinsa yana nodding kansa

''Ibrahim sannunku da xuwa''

"''mun sameku lfy haayi?'' shafa kansa tayi tana amsawa, sanin adawiyahn bataji me suke cewa yasakashi kallonta da hausa yace mata"

''ki gaishe da maman abokina da nake faWa miki'' da yake observer ce yanda taga yayi Waxu itama tayi tana gaeshe da matar

Ummmm na gaji Allah kuwa

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 8 Typing.

Tun asali ita ba mutum bace mae saurin sabo tana Wan Wari-Wari da mutane kfin su saba duk yanda

"hayii dasu nandu sukaso ta Wan saki jiki saboda yanda suketa janta da hira cikin turanci kasawa tayi saedae tayi murmushi kawae har ta gaji da murmushin ta haWe fuskarta tanata Sata rae, shine baexo suka tafi ba sae wurin 1am"

"''wae ma toh kae ina katafi kayi xamanka ne?'' suna shigowa Wakin ta faWa kamar dama jira take ''wlh kuwa naje chan bakin rafin na haWu da wasu da na saba dasu lokutan da nake xuwa nan shine muka shantake munata fira, am sorry fa'' ya faWa yana ™o™arin shimfiWa wani duvet a kan tabarmar kaba"

"''amma kasan baka min adalci ba koh? taya xaka kaeni gun wanda ban sani ba kuma kaje kanata sha'aninka wannan ae babban wulakanci ne ma'' ajiye pillow Win yayi akan shimfiWar yana takowa inda take, hannuwanta duka ya kamo yana sassauta muryansa yace"

"''kiyi hakuri nasan ban kyauta ba, bae kamata na tafi wani gun ba tare da na faWa miki ba kuma"

"gashi na barki a gun waWanda baki saniba, dan Allah kiyi ha™uri insha Allah hakan baxata kuma"

faruwa ba uhuuum'' ya ™are maganar yana Waga giransa

"Gaba Waya ji tayi jikinta yayi wani la™was janye hannayenta tayi tana wucewa gun box Winta, sleeping dress ta Wauko Wan kallonsa tayi ganin yayi rigingine yasata cewa"

''ka juya bayanka xan saka kaya'' juyawar yayi har ta gama saka kayan ta hau kan gadon da Waxu akaxo aka saka masa sabuwar katifa irin wacce xata mata daWin kwanciya

"Wurin 2am ta mi™e xaune dan ta gaji da juye-juyen bacci ya™i xuwar mata, mi™ewa tayi a hankali ta haska da wayarta ta Wauki towel Winta daya linke mata Waxu ya ajiyeshi gefen pillow ratayashi tayi a shoulders Winta ta saka hula a hankali ta buWe ™ofar ta fice"

Kallon yanda garin yayi wani irin kyau take duhu yayi sosae amma kuma akwae hasken jajayen kwae ata ko ina daga gefe akwae wani incomplete building kusa da wata bishiya akan ´ar katangar taje ta xauna tana Wan tittila ™afafunta ita kaWae tasan me yake damunta

"''my dear are u alright?'' juyawa tayi suka haWa ido da hayii dake janye da kujera, lips Winta ta Wan danna jikin teeth Winta tana kallon hayiin har ta ajiye kujerar a front Winta suna facing juna"

''me ya hanaki bacci ne a irin wannan lokacin'' bakinta ta Wan taSe still batayi magana ba

''ko kinajin nauyi ne a game da abubuwan da ke faruwa tsakaninki da mijinki'' da sauri da kalli hayiin xatayi magana ta Waga mata hannu

"''nasan xakiyi tunanin kamar shine ya faWamin toh ba haka bane kallo Waya na musu nasan cewa angon na so amaryar kuma bataso, amma meyasa?''"

''taya kika san cewa yana sona?''

''ta yanda nasan cewa bakya son sa'' ''taya kenan?''

''toh kina sonsa ne?'' Wan shiru tayi na dan lokaci kafin ta girgixa mata kae tana cewa ''ni nasan bana sonsa kuma duk wacce ta kalleni xata gane cewar bana sonsa''

"''toh haka shima ake gane yana sonki da kallo Waya'' ''amma ae baya sona, aurena yayi for his personal interest'' ''kinada

3 / 18