CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   4 / 18

9K to 12K   out of 51.8K words

tabbacin haka kuma?''"

''sosae kuwa nakeda tabbaci''

"cikin nutsuwa tayi mata summarizing ratuwar gidansu har xuwa kan auren da yanda aka yi sa, ga mamakinta sae taga hayiin tanata sakin murmushi tana jinjina kae"

''kinata murmushi kinyi shiru kuma''

"''toh ba dole inyi murmushi ba yarinya, yanxu ke in banda abunki anan har sae kin tambaya idan yana sonki ko a'a, karfa ki manta a yanxu anan da muke xaune kike cemin uwar ri™on tasa batason abun da farko daga baya ne ta amince toh a tunanin ki inda tana son abun xata hana ne da farko?'' kanta ta girgixa mata wani tunani na son faWo mata"

"''bari na faWa miki wannan, ni nasan Ibrahim tun yana matashin sa yarone mae mutu™ar nutsuwa da kuma hankali babu ta yanda xa'ayi xugar wani ko wata kokuma son rura wata wuta yasa ya aureki, baxai taSa taya uwarsa tsanar ki ba indae har baxai iya gyara tsakaninku ba toh ba xai shiga ba, ki sani idan namiji yana sonki bayaji baya gani kuma duk yanda kuke xaman rashin daWi da mahaifiyarsa duk yanda take ™in ki indae shi yana sonki toh fa he can do anything to keep you by his side, karki yiwa kanki ba™in ciki, domin idan kika kashe aurenki baxaki taSa komawa daedae da mahaifinki ba kuma ba xaki ™ara samun miji kamar Ibrahim ba'' daga haka ta wuce ta barta tana tunani"

Danne duk wani abu da takeji tayi washe gari tabi ayarin ´an matan garin sukaje rafi kawae she

"wants taste how this kinda life is, da yake dama wanki ne duk xasuyi so samarinsu sunxo sun Wan"

tattayasu ganinsu yasata komawa chan edge Win rafin tana kallon yanda ruwa ke tafi

Wani wutsil-wutsil taji ana jefa abu a rafin kuma ta gefen fuskarta abin ke wucewa Wan juya kanta tayi suka haWa ido da jarumin nata yana tsaye jikinsa sanye da mens kurti blue black wandon yasha wani uban naWi an ma™ala masa kalgi a tsakiya sae ya fito sakk ba'indiye

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa)

Story and writing by Officialraah444

Page 9 Typing.

"''Kaenee?'' da mamaki ta faWa tana Wora hannunta a ™irjinsa, hannunsa ya Wora akan natan yana"

sakar mata smile yace

''yess ya kika ganni?'' Wan murmushi itama tayi tana janye hannunta

"Binta yayi suka xauna a gefen ruwa, duwatsun daya Webo ya kamo hannunta ya xuba mata rabi ya ri™e rabi yana jefawa ganin tsaya kallon yanda yakeyi Win yasashi cemata itama tayi, sun yi nisa da abun ta juya tana tambayarsa yanda akayi ya iya abubuwan ™auye kamar jira yake ya hau bata labarae akan ™auyukan da yasan yaje"

Sune basu baro wurin ba sae wurin 11 maxan sun wuce wani wuri matan ne kawae suka taho suna tafe suna fira duk da ita ba ganema indiyanci take ba amma tana ™o™arin famintar abunda suke cewa idan ta kasa kuma nandu ko boomi su faWa mata da turanci yanxun ma kallonta boomi tayi tana ™o™arin Soye dariyarta tace

''kinji abunda suke cewa kuwa'' tana buga wani stick a hannunta ta girgixa kae batare da ta kalli boomi ba

"''she said you've got a nice and lovable husband, that luv u morethan expressing, she wishes she were you'' murmushi takeso tayi amma hakanan taji bakinta so dry, bata ™ara tankawa ba har suka isa gida"

"Da dare ma tana xaune tanacin suya da yasa aka kawo mata hannunta ri™e da wayarta da tunda taxo batayi amfani da ita ba dan ba'ayi mata inserting sim Win ™asar ba, wayarsa dake ringing ta katse mata tunani tana kallon wayar har ta tsinke wani kiran ya shigo dayake basuda nisa da wayar ajiye tata tayi ta mi™a hannu ta Wauko tasan daedae kiran na katsewa tana ajiyewa wani ya kuma shigowa bata tsaya dubawa ba kawae ta Wauka ta mi™e dan xuwa dubosa, lelle™awa tayi bata gansa ba sanda kira na biyar ya shigo wani dogon tsaki taja sae a lokacin ta kalli screen Win ''NATOU '' kallon sunan take da kyau tana tuna ranar dayake waya da meenal"

''yaa Khaleel wae ina ka shiga naketa kiranka baka Waga ba?'' cikin shagwaSa meenal Win ta faWa jin an Waga wayar

"''mtcheeeew sakarya ´ar wahala, ke saboda wahala da rashin xuciya daya tattare a kanki da har"

yanxu kina kiran mutuminnan?'' meenal dake chan tunda adawiyah ta fara magana ta mi™e tsaye

dan dama a cike take da ita tace

''toh fa hada su kaxa a cin dan™o kekuwa meye naki a ciki Allah mun tuba mutum da nasa''

"''ehh na gani kam, toh bay baxan bari ya Waga wayar ba yanxu bacci xaiyi'' bayanan da xatace sae"

"kuma wani tunani ya faWo mata daya sakata saurin gyarawa, wanda sa™on da takeso ta isar yaje da kyau a ™ule meenal tace"

"''kinga dalla malama ina ruwan ki, ke asu wa da xaki hanasa Waga waya?''"

''ni asu matarsa wacce wasu basu samu matsayin ba duk da yanda suka fito suka nuna xalamarsu a fili''

''kinga malama ni ba maganar iska nakira kiyi ba AUNTY ce takeso tayi magana dashi ki bashi waya kawae'' Wan janye wayar tayi ta kalli number ta maeda kunne

''au AUNTYN ta fara binki yawon Dubai Winne itama? toh bara kiji koda late mahaifiyarsa ce ta kira a yau dae baxai Wauka b. ''

''wae ke adawiyah dan kinga ya Khaleel yana tsananin sonki shine kike tunanin xaki taka kowa?. ''

"Gaba Waya jinta Waukewa yayi lokaci Waya ta faWa duniyar tunani wanda xuwansu nan ta fara irin wannan tunanikan a duk lokacin da xa'a faWa mata kalmar 'yana sonki' itadae a iya saninta basu san juna ba, tadae sansa a suna, basu taSa magana ba, wani event bae taSa haWasu ba kawae rana Waya akayi spreading pictures Winsu sae kuma maganar aure ta ™ullu"

''Assalamu Alaiki'' firgigit ta dawo hankalinta tana sauke wayar dan meenal Win har ta kashe tuni

''are u alright?'' mi™a masa wayar tayi tana xarar mayafinta ta raSasa ta fice

"Da kallo ya sae kuma ya ajiye wayarsa kusa da tata ya bita, sanda ya fito har ta fice dan haka bin bayanta yayi amma bae tsaedata ba saeda ta iso wani Wan ™aramin fili aka kunna wuta a wurin, wutar ta Wan yi sanyi ma da alama an jima da kunnata"

"Xama tayi tana haWe ™afafunta ta xagayesu da hannunta ta Wora kanta a kan guiwarta tana lumshe ido shima xagayowa yayi ya xauna yana kallon wutar, a hankali ta Waga kanta tana kallonsa kamar mara lafiya tace"

''me ya kawoka nan?''

"''Ke na biyo'' batare da ya kalleta ba ya faWa, ajiyar xuciya ta saki tana maida kanta ™asa, kusan"

5mnt of silent kafin yace

"''idan kinada damuwa ba Soyeta ya kamata kinayi ba, confess it let someone hear it, let someone beer it for u too, let someone new be in your life may be that someone has something to offer that will change your life for good, ni bance dole ki faWamin damuwarki ba but atlease talk to someone ta hakan xakiji sau™i'' daga haka ya mi™e ya kama hanya, karaff yaji ta ri™e hannunsa tana Waga kanta ta kallesa"

''shin da gaske ne ka aureni ne saboda kana sona? shin ba Hajiya Babba bane tayi instructing naka da ka aureni ba?'' dawowa yayi ya xauna yana naWe hannunta a cikin nasa

"''ko kaWan ba AUNTY bace tace na aureki ba, bakuma AUNTY bace ta amince da auren dan kanta ba someone else ya saka ta amince ba'a son ranta ba'' wani kallo ta masa tana cewa"

''me ka maeda ni ne? duk duniya akwae wanda kake tunanin xaiyi forcing hajiya Babba ne?'' ''ABBY YOUR FATHER SHINE YACE YANASO INDAWO NIGERIA IN KUMA AUREKI''

wani irin xabura tayi yayi saurin ri™ota

Haaaam bakina ya fashe bari na tsafa magani Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 10 Typing.

"''careful'' ya faWa yana ri™eta, kwace jikinta tayi tana girgixa kae da ™yar ta iya ta furta abunda ke"

bakinta

"''karya kake, koh? nasan xewa ™arya kake Abby baxai ce kaxo ka aureni ba''"

''nasan ba lallae ki yarda ba amma ki saurareni da kyau xan faWa miki komae'' THROUGH BACK

"A lokacin da ta gama internship a lokacin akayi bikin faWhima wacce ta™i yin aure har sae da ta gama masters ta fara aiki duk da tun a shekarun baya dama suna tare da shi wanda ta aura Win, toh a ranar da akayi sa lalle a ranar akeyin mother's eve Win yayar khaulat ya Biibah, tun da farar safiya mamy ta shirya da yake Abby baya ™asar tace mata itama ta shirya su wuce amma sae tace wa mamy taje kawae tana xuwa daga baya"

"Ashe tasan abunda ta shirya, wuraren biyar na yamma aka fara kaWe-kaWe tana daga balcony Winsu tana kallo har aka fito da amarya aka fara saka lalle, doguwar riga ta saka ta anko Win da aka yo musu duka ´an gidan tare tayi makeup sosae abunda ba yi take ba, ´an gidan duk sunyi mamakin ganinta dan koda hutu taxo xa'ayi bik idan taga dama ko sau Waya baxata fito ba anko kuwa koda an mata bata sakawa sae bayan biki amma yau sae gata da anko kuma a bikin faWhima wacce basa ko ga maciji"

Cikin su humairah taje ta xauna tare da wasu cousins Winsu wanda suke tsara hannunta na ri™e da wayarta tanata dannawa har iyaye suka gama ´an mata sukaxo suma suka shasshafa mata bata tashi ba saeda motocin Wangin ango ta tsaya suka fara fitowa da kayan saka lalle suka ajiye aka basu lallen dan su shafa mata

"A nutse ta mi™e tana takwa har gaban aunty kubra ta Wauki lallen dake wurin ta matsa kusa da amaryar ta Webo a hannu suka shafa mata a cin Winta ita da yayar mijin nata suka kalli juna kowa tayiwa kowa murmushi, tana ™ara kwasowa da gangan ta kae ™afarta kusa da ta yayar mijin faWhiman ita kuma bata lura ba ta Wora tsinin takalminta akan fatar takalmin adawiyahn dake cover ne amma flat yasa tsinin ya soki ™afar sosae, wani irin wurgi tayi da trayn tana sak dukkan ™arfinta ta ture matar take tayi taga-taga ta faWa cikin lallen da adawiyahn ta watsar"

''baki gani ne xaki kasheni?'' gaba Waya wurin wani irin shiru ya Wauka kafin lokaci Waya hankalin mutanen wurin ya dawo jikinsu faWhima tayi ™arfin halin cewa

''adawiyah meye haka ne?''

"''abunda kika gani, wato tsanar da akamin har ta kae ki faWawa wanda xaki aura shikuma ya faWawa ´an uwansa ake ™o™arin wula™antani dan na xo koh? toh bari kiji baku is ku hanni rawar gaban hantsi a gidan ubana ba wl '' bata ™arasa ba AUNTY data mutu™ar fusata ta Wauketa da"

wani xafaffen mari daya fasa mata baki lokaci Waya kama bakin tayi tana son haWiye xafin daya

karyo mata ta saki murmushi tana mere baki

"''bakiyi laifi ba hajiya babba, babu laifi tunda ae uwata batanan xaki min abinda yafi haka indae kece'' sae ta juya da sauri ta Wauki ruwan roban dake kan table Win amaryar ta buWe bata jira komae ba ta juyeshi akan in-law Win faWhiman da har lokacin take a ™asa tana jinyar maxaunai"

''wannan shine ramuwar da xany ''

"wani irin saukar duka ta fara ji kota ina, tun tana ™o™arin kwacewa har ta ha™ura saeda suka mata ligis sannan suka rabu da ita, daganan sa lalle ya watse, wurin 8pm sae ga mamy afujajan a lokacin ma har adawiyahn tayi wanka ta sauya kaya tana shan tea taji dirin mamy da sauri ta ajiye cup din ta dawo nan ™asan carfet tanata juye-juye"

"''baby nah, ina Wiyata?'' hannunta ta Waga mata tana daga kwancen"

"Wurin 10pm sae ga motar police da yake asibiti mamyn ta kaeta suka haWa baki da doctor Win akan ana bu™atar saka hannun police shine ita kuma mamyn taje dan Waukar police ta kuma faWa musu komae shine sukace basu yardaba, a lokacin har sunyi shirin bacci police Win suka musu dirar mikiya da farko sodojin hanasu shiga sukayi saeda mamy tayi musu magana amma dukace sae sun nemi izinin Abby da yake mamy tasan baya ™asar sae tace toh su kira Win, kira Abbyn sukayi a kashe hakan yasa suna gani aka kwashe duk matan dake part Win AUNTY duk da yanda maxan dake gidan suma sukayita bawa police Win da mamy baki amma ko saurare batayi ba tasa aka kwashe su AUNTY aka wucee da su"

Tabbbb lallae ashe anyi wani schene bamu

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae maen nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 11 Typing.

"In ta™aice muku xance dae, su AUNTY saeda suka kwana suka wuni kafin Allah ya kawo Abby"

"wanda shima da ™yar ya samu aka kyalesu bayan adawiyahn tace ta janye ™aran wanda shine karo na farko da suka samu mummunan saSani har ta kaeshi ga mata baraxana, tun daga lokacin kuma sae abubuwanta suka so barin kansa amma da yake mamy mace ce da tasan kanta tabi duk hanyar da tasan xata iya bi ta gyara tsakaninsu"

"Anyi haka da kamar sati biyu yace xaije wani business trip wanda a lokacin general checkup ne xaije London, instead of London sae ya wuce Moscow gun KONTO wanda yaje anual leave dan ya Wan samu duba patient dan ya daWe bae je can ba"

"Yana tsaye yana duba wata yarinya Abbyn ya isa gunsa yana dafasa jugowan da yake ya gansa aekuwa murna kamar yayi me, Ibrahim irin mutanann ne masu ™a'ida dan haka wani daga cikin boys Winsa ya haWa da Abby Win yace ya kaesa masauki amma fafur Abby ya™i wae xai tsaya ya tayashi, tun asali shi ba mutum ne mae matsawa ba dan haka sae ya barshi suka je round tare kuma"

sosae Abby ya sake yana wasa da dariya da patients Win

"Sanda suka dawo har an gama abinci dan haka suna fitowa wanka duk suka xauna ci, shiru wurin yayi dan kusan dukansu basa son surutu while eating, Abby da abu keta cixon sa a rae yanata jagula abincin gabansa dan tun da abunan ya faru bayada appetite sam, KONTO da tun Waxu yana lure da shi baece masa ™ala ba saeda ya cika cikinsa dan shi ba wasa da ciki janye kwanukan gefe yayi yana goge hannunsa da bakinsa sannan a nutse yace da Abby"

''meye matsalar Abby'' Wan xabura Abbyn yayi yana gyara glass Win idonsa yace

''ehm me kace'' Wan shiru yayi yana kallonsa sae kuma yayi ajiyar xuciya yana gyara xamansa daga

Wan ran™wafawar da yayi xuwa xama da kyau

"''Abby, something's bothering u'' murmushi yayi yana kaWa kansa ''duk duniya kafi kowa saurin fahimta na mu'azzam''"

''Abby kae fa mahaifina ne taya baxan fahimceka ba?'' kansa Abby ya jinjina yace ''na sani son nakuma gode''

"''baxan taSa takurawa akan sae naji damuwar wani ba, but u feel like talking am around''"

"''na sani son, nafi kowa sani'' Wan matsowa Abbyn yayi gaba ya kamo hannayen KONTO ya haWe"

da nasa ya jim™e kamar wani mara lafiya a hankali ya soma magana

"''Ibrahim ina cikin mutu™ar nadama wanda bansan lokacin da xan fice daga cikinta ba, bansan"

lokacin da xata barni ba ban. '' ''Subhanallah Abby wae menene?''

''Mu'azzam kasan cewar ni da Nana Aminatun tsofaffin masoya ne wanda naso na aureta tun da

™uruciyar mu amma abun bae yiwu ba s ''

"''Abby duka nasan wannan ae, just jump to the conclusion''"

"''Mu'azzam ina cikin nadama, ina cikin nadama Khaleel nadama kuma mara amfani saboda lokaci daya ™uremin inama ace inada damar dawo da baya dana dawo da lokacin tun muna yara na goge Aminatu daga rayuwata'' sadda kansa yayi yana kallon hawayensa dake sauka akan hannayen su, kallonsa KONTO keyi har ya gama hawayen, tissue ya xaro ya basa yana harWe hannayensa"

''akan abunda ya faru da biki ne''

''ka samu labari kaema koh? kaji irin rashin arxi™in da matata da ´ata suka min a gari koh?''

"''Abby pls camedown mana u may stress u'r self fa u know ur condition, kuma ma naga ure sick already''"

"''Ibrahim na rasa ya xanyi, na ransa yanda xan Sullowa gidana, abubuwan gidana are out of hand, na gaxa, ina tunanin na gax. ''"

''dan Allah Abby kayi shiru kaji ka daena faWar haka''

"''toh idan ban faWa ba yaya xanyi? so nake ko Wan yaya ne in rage abunda ke cin

4 / 18