CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   6 / 18

15K to 18K   out of 51.8K words



Wani irin biji-biji takejin kunnuwanta nayi kamar bataji da kyau ga wani irin juyawa da kanta ya

fara duk da haka sae da ta daure ta ida jin ainahin labarin daga bakin da har abada baxai taSa mata

"™arya ba, batama isa ba ba'a haifeta ba, hawaye kuwa dama yayi mata jaga-jaga da gaban riga fuskar duk tayi wani ja abunku ga farar fata kafin 10pm wani irin xaxxafan xaxxaSi ya mata diran mikiya"

"Shigowa yayi hannunsa ri™e da injection dayaje toilet ya haWo, yafi ™arfin 13yrs yana ri™e siringe amma hakanan yakejin wani iri yau da xai mata, dan ko sanda ya mata gyaran hannu Ja'afar ya baewa yayi mata, ajiyar xuciya ya sake yana Wan jan duvet Win fuskarta ta bayyana a dakensa yace ''turn na miki allura'' da ™yar ta iya girgixa masa kanta tana wani irin nishi, hannu ya saka xai juyota da sauri ta ri™e hannun tana Wan kwaSe baki da ™yar tace"

''babu komae a ciki'' Wan juyawa yayi ya juyo irin ya Wan ruWe Winnan amma da yake mutum ne mae kamewa bae ma bari ta lura ba kawae ya kama duvet Win yana cewa

"''ki juya sae na miki, ko na Wauko miki towel?'' kae ta jinjina masa"

''yauwa tashi Waura toh'' hannu ta mi™a masa ganin yanda hannun nata ke Wan karkarwa yasashi fuskewa kawae Wora towel Win a bayanta ya Wagata dukanta ya xagaya dashi ta baya ya juyata ta koma rub da ciki yayi mata alluran

"Da yake ba sallah take ba washegari bata tashi ba sae wurin 9am, tana shiga toilet ta iske ya haWa mata bath yayi locking glass Jacuzzi Win dan kar ruwan yayi sanyi, tana fitowa yana shigowa Wan kasa™e tayi da farko while shi ya fuxge yana cewa"

''ya ™arfin jikin naki?'' gaban mirror ta tafi tana buWe oil Winta tace

''naji sau™i'' Wan matsawa yayi yana feeling temperature Winta yace

''ae har yanxu da sauran xaxxaSin'' bakinta ta kwaSa tana kama hannunsa tace

''kaga fa Allah ni naji sau™i banason ka kuma min allura koh ka bani magani'' kallonta yake har ta kae aya sannan yayi murmushi yana janta ya xaunar a gefen gadon saboda ri™esan da tayi a yanxu yaji yanda xafin hannunta yake shigar nasa hannun

''kinga bara naxo'' daga haka ya wuce gun kayanta daya jera mata a walldrope dan a suit Winta da kayan suke

"Da kansa ya haWa mata breakfast ya kuma tayata ci da ™yar ma ta Waure tasha tea daga haka ta™i ™arawa, shima bae matsaba ba ya kamata ya kaeta kan sofa yaje haWo mata magana, Wan kwantawa tayi a sofa tana kallon sama ta naWe kafarta da teletubbie Win jikinta dan avianda cotton trouser and shirt ne masu kauri ya Wauko mata saboda sanyi"

"''tashi kisha toh'' ya faWa sanda ya dawo ya du™a a gabanta, motsawa tayi tana ™arfafa kanta ta"

tashi

''yauwa here'' karSa tayi tana amsan can Win daya buWe mata daedae an kira wayarsatana ganin ya mi™e ta sha ruwan kaWae ta mi™e taje ta buWe back door Win apartment Win tana kallon ™asan balcony Win yanda mutane keta xirga-xirga kawae ta watsa magungunan ™asa ta rufeta koma ta xauna

"Cikin ikon Allah wurin 2pm wani xaxxafan xaxxaSi ya rufeta a lokacin ya Wan je ya dawo tanata juye-juye akan sofa har ta dawo ™asa sae kuma ga vomiting kafin ma ta kae toilet Win dake falon ta soma kwararashi tun tanayi a tsaye har ta du™a sae kuma ta Wan ja jikinta tana mi™ewa da kyar ta ™arasa wurin sink Win dake gefen falon ta kuskure bakinta, kasa dawowa tayi kawae ta silale tayi kwance anan ™asa"

"Babu jimawa ya dawo hannuwansa cike da shopping bags, yana ajiye kayan hannunsa yakejin breath Winta sama-sama duddubawa yayi sae ya hangota kwance a gefe da sauri yayi wurin Allah ma ya tsare ya lura da aman da tayi sae ya xagaya ya cicciSeta ya kae ta kan Couch ya kwantar yana shigewa"

Wakinsa

"Sauri nayi na runtse ido saboda wata kunya data kamani ganinsa da Armani 3½ with armless red a karo na farko kuma sosae jan kayan suka amshi jikinsa sae ya fito kamar wani Wan 20, toilet ya fara shiga ya Wauko towel ya ji™osa yaxo ya goge mata fuska ya sauya mata wata coat yaxo ya Wora mata wani ™aramin towel a ka, da kansa yaje ya Wauko moper ya jonata anan socket Win kusa da inda ta Satan ya gyara wurin tsaff ya kunna humidifiers Win dake falon ya ™ara mata gudun heater"

Kunga miji na gari Lol ??????

"Egg wasads yayi ya haWo mata pan-seared green chilli papper dan ta Wanji daWin bakinta ya jerosu a tray ya kawo kan center table Win ya ajiye ya jawosa kusa da inda take kwance sannan ya du™a yana taping fuskanta, a hankali ta buWe idonta da hawaye ya kwanta a ciki sosae dan doe eyes gareta koya ya sauya colour xa'a gane"

"''tashi kici abinci'' bakinta ta motsa da ™yar amma maganar bata fita sosae ba hakan yasashi Wan matsar da kunnansa kusa da bakinta dan yaji abunda ta faWa, mi™ewa yayi ba jimawa ya dawo da wani bowl da goran ruwa yana xuwa ya ajiyesu ya ran™wafa ya tadota xaune da kansa ya buWe can Win ya kae mata baki ta kuskure ya ™ara kae mata saeda taji bakin ya mata yanda takeso sannan ya Wauke abubuwan"

"Da kansa ya fara bata abincin dan batada ™arfin ci daga pan-seared Win har egg wasads Win favourite Winta ne, kallon yanda ya ri™e wu™ar yana yanko seared Win take komae nasa cikin nutsuwa ba garaje kokuma sauri kuma duka abubuwan da dama yake yinsu idan ya yanka da dama xae maeda wu™ar hagu ya Wauko pork da dama ya bata da shi, cikin ikon Allah sae da ta cinye tass wasads Win ne ma ta rage dan cikin ya cika"

''toh sae muxo muyi allura koh'' ya faWa sanda yake fito da alluran da ya riga ya haWa daga pocket Winsa ''toh wae nafaji sau™i koka manta Waxu nasha magani?''

''au kinsha magani Waxun?''

''ji wani tambaya fah! irin bashi ya bani Winnan ba ni naji sau™i basae kamin ba''

''shiyasa naga maganin baeyi aiki ba?'' ''xaiyi fa xuwa anjima Allah kuwa''

"''inda kinsha koh? ae matsalar da bakisha bane'' idanunta ta xaro waje tana rufe bakinta da hannu, shima idanun nasa ya xaro mata yana cewa"

''nasan komae ae nasan kuma bakisha maganin ba''

''kae aljani ne dama'' bakinsa ya tura gaba yana girgixa kansa ''toh taya akayi ka sani?''

"''saboda nan ba nigeria bace shiyasa na sani, maintainance office ne suka kirani daga chan ma nake, sunce nan ba Mumbai ko Madras bace nan rajsthand ce so suna maintaining healthy issues, shine naje na amsa query akan magungunan da kika xubar ta balcony'' wani irin tsumu-tsumu tayi tana kallonsa dan har taji xaxxabinta na neman komawa sabo"

''yanxu ya sukace?''

"''task, juya na miki alluran mana''"

''amma a hannu xakamin koh?'' ta faWa tana Wan marairaicewa

''kin taSa ganin anyi alluran masassara a hannu ne?'' bakinta ta buWe cike da mamaki tana cewa ''kaee a ina ka iya hausan Zamfara'' kafaWubsa ya Wage yana taSe bakinsa yace

"''nida nakeda mata wacce ta xauna a Zamfara har an tambayeni, nidae juya na miki'' tana Sata fuska a haka ya mata aekuwa batayi 5mnt ba wani irin bacci yayi awon gaba da ita, cover yaja mata xuwa ™irjinta ya Wan shafa fuskarta yace"

''rigimanaaah sleep tight''

Omooo cee luv????

Officialraah444

CHARBIN KWAE ??

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 15 Typing

Jinyar kwana 3 tayi ta dawo garas period Win tare suka tafi da xaxxaSin da yake bae kuma barinta yin

kuka ba da ta taso masa da tambaya xai haWe fuska yace ta masa shiru kuma sae tayi shirun kamar ba ita ba duk tayi wani sanyi

"Yanxun ma a tsaye take a kitchen dan yunwa takeji kuma ba komae take ci taji daWi ba, toh da yake akwae sauran grocceries a gidan wata simple rice ce ta dafa da green beans sae spices kaWan, tana cikin ci ya dawo daga inda yaje Win"

''welcome'' ta faWa tana kallonsa yana jona wayarsa a chargy

''yauwa sannu da gida madam'' murmushi tayi tana Webo abincin a spoon ta mi™e masa tana cewa ''Bismillah kaci abinci toh'' murmushin ya mayar mata yana saddowa ya buWe baki ta xuba masa (readers gulma na ciciya na fa????)

"Wanka ya shige yayo dan tun safe ya fice sae a lokacin wurin 2:30 sannan ya dawo, wani ash cotton trauser ya saka da white shirt irin wannan ™atuwar mae uban faWi kaman buhu wandon ma sakwa-sakwa ne sae roba daga ™asansa (nifa na kasa ganewa saboda idan kun lura shifa KONTO baya saka ™ananan kaya kullum manyan kaya ne a jikinsa koh jallabiya koda kuwa a gida ne, toh yaushe har sukayi irin sabonnan ne¿?)"

"''ya Allah'' ya faWa yana faWawa kan bed Winsa dan da gaske ya gaji ga kuma wata irin yunwa da yake ji amma har ga Allah ya gaji da cin abincin indiyawannan, Wan turo ™ofar tayi da sallama amma bata shige ciki ba kanta kawae ta le™a tace masa"

''na kawoma abincin ne?''

''akwae saura ne?'' Wan shiru tayi tana kallonsa sae kuma ta juya ta fita ba jimawa ta dawo hannunta

"Wauke da babban tray, anan ™asa ta ajiyeshi tana mi™ewa tace"

''gashinan kaci idan ka gama ka fitomin da kwanukan'' daga haka ta juya ta fice

"Da saurinsa ya sauko ya ™addamar wa abincin duk da a ido bawae yayi kyau bane amma a baki the taste is different, tana tsaye tana wanke-wanke ya kae kwanukan yana ajiyewa ya saka hannunsa yana mata Wauraya, Wan kallonsa tayi da mamaki sae ya sakar mata murmushi yana hanging plate Win daya Wauraye a rope Winsu itadae tanata kallonsa har ya dawo ganin kallon da take masa ya sashi kae forehead Winsa ya Wan bugashi a nata, murmushin da bata shiryaba ta sake tana maeda hankalinta ga aikin"

"Da dare tana kwance a gado tana game ya shigo, kallon rigar jikinta yayi silky gown ce har ™asa amma fa duk tayi kwance a jikinta shikuma mutum ne da bayason matsawa a rayuwarsa hakan yasa cikin sanyi da wayo irin nasa yace"

''jibi nake saka ran xamu koma gida fa'' ajiye wayarta tayi da sauri tana cewa

"''da kyau, dama ni na gaji da garinnan gwara mu koma gida wata huWu mutum bata ganin ´an gidansu'' ''ehh shine nake tunanin this's the perfect time da ya kamata muje shopping amma inaga xanje ni kaWae saboda dare da ke ™arayi tunda baki shirya ba'' mi™ewa tayi tana cewa"

''bani just 5 minutes ina xuwa''

Aekuwa in 5mnt Win ta fito sanye da Turkish Abaya maroon wacce ta ™arSi fatarta fiye da tunani (just pictured a fair lady wears red) tunda ta fito har suka shiga motar kallonta yake shi irin basarwa da maxa suke idan mata suka kamasu suna kallonsu ma bayayi da ta haWa ido da shi sae yayi murmushi ko ya mata wink da ya gaji kuma kawae hannunta ya kama ta Wago da sauri tana kallonsa ™asa sosae yayi da muryansa yace

"''baxan iya Soyewa baah kinyi kyau mutu™a, kwalliyarki tana Waukan dukkan brain Wina, i can't stop staring'' xatayi magana suka iso 'zeelo ka sahar market' dole shiru tayi suka fice"

"Sosae kasuwar ta mata kyau Sangaren lehenga ta tafi bayan ta samu ya sake mata hannu akan taje ta xaSi abunda take so duk da dare ne amma wurin kamar safiya, India isn't her fav country cox tana mata kallo kaman naija dan haka lehenga ta Wauka sae ta duba masa Pakistan na maxa ta taho gun cashier suka haWe abubuwan data Wauko ta nuna masa kansa ya kaWa yana fito da hannuwansa daya Soye a baya ya nuna mata warwarayen daya Wauko kala biyu maroon and coffee, shes'nt font of abun hannu amma hakanan yau batason tace masa a'a dan haka hannu ta basa ya saka mata abun hannun ya Wauki hannuwanta sosae kuwa, daganan wani shagin suka kuma shiga, in ta™aice muku dae sosae sukayi siyayya dan basu samu komawa gida ba sae wurin 12pm"

Suna isowa sallama kawae sukawa juna suka shige dan sun riga sunyi dinner kuma duk a gajiye suke ko buWe shopping bags Win basuyi ba anan falo suka barsu

"Suna xaune akan bench a cikin airport Win hannunta ri™e da wayarsa da ta kira Aliyah suna magana yayin da shikuma yayi relaxing a bencin ya maeda duka hannuwansa baya ya Waga kansa sama idonsa a rufe yana sauraren wayar tasu, gaba Waya xa™in muryanta is taking him somewhere else har ta gama bae ankare ba saeda ya fara jin ™aran Flash kota ina da sauri ya Wago toh da yake ta tashi tsaye ne ta matsa gabansa sosae saboda fuskarsa da ya Wage sae ta matsa xata iya Wauko fuskar da kyau, Wagowar da yayi ita kuma sae tayi baya xata faWi dan kansa ya Wan tureta da wani irin speed ya janyota sae ta dawo jikinsa instead of ™asan da ta kusa kaewa"

"A jirgin ma haka ya dinga tarairayar ta itama duk abunda ya mata sae tayi murmushi unlike before da bae ma samu damar hakan ba, duk a gajiye suke kuma a Lagos suka sauka, wata quite area aka nufa da su wurin luff dashi blooming flowers everywhere gidan nasa kamar wani Singapore Bay"

Masha Allah munje yawon buWe ido mun dawo lfy ??

Officialraah444

CHARBIN KWAE ??

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 16

Typing

"A daren da suka dawo Win yana xaune akan Couch jikinsa sanye da denim jeans yellow iya kwabri laptop Winsa a tsakiyar laps Winsa ya Wan rufeta kaWan wayarsa kare a kunne da alama waya yake, ajiyar xuciya tayi bayan ta gama kallonsa a hankali ta tako har wurin Couch Win ta tsaya tana Wora hannayenta duka kan fingertips Winsa tana wasa da su, kasa ci gaba da wayar yayi dole sae kashewa yayi yana kallonta"

''amm ummm nace gobe xamuje Abuja ne?'' kae tsaye ya girgixa mata kansa yace ''ba xamuje gobe ba''

''dan me baxamuje gobe ba? nidae gaskiya inaso naga mamynah besides ni bana son Lagos''

''akwae dalilin rashin xuwa goben kuma nasan kema da kanki xakiso wannan dalilin'' kamar xatayi magana sae kuma kawae ta juya tana cewa

''sae da safe toh''

"Washe garin kuwa wurin 9am sae ga ya Usman da iyalansa, sosae abun ya bata mamakin dan ita daya shigo yace mata ya Usman yaxo bata yarda ba, a lokacin tana tsaye a kitchen tana wanke kwanonin da suka Sata dan da kanta tayi girki, rasa inda xata sa kanta tayi tsabar daWi, wuni cur suka mata sae 5 suka tafi"

"Washe gari kuma sae ga Aliyah da nata yaran habawa ae kamar an tsunduma ta aljannah sosae sukasha firan yaushe gamo khadeer kuwa da ya fara rigima koshi koh Aysha xatayi sauri ta runguma, itadae Aliyah murmushi kawae take tana bin ™anwarta da kallo, tare sukayi girkin rana suka kuma gyara gidan, wurin 4:18pm sae gashi a gurguje ya gaeshesu da gida yana janye hannun Aysha data rike masa ™afa yace"

''kuWan min afuwa nayi sallah kunji banyi Asr''

''yo meya Wauke wa ya Khaleel hankali yau baeyi sallah a lokaci ba?''

"''wlh kuwa mom boy wani wuri ne mukaje ban samu kaena ba tun safe, so sae a hankali dae, bara na watsa ruwa nayi sallahn ina xuwa''"

Ganin kusan 1 minute da shigewarsa bata tashiba sae ita Aliyahn ta mi™e da kanta ta haWa masa abinci a babban tray ta Wauko ta ajiye a ™asan kujeran da adawiyahn take tana cewa

"''gashinan namiki rabin aeki sae ki Wauka kije ki kae masan'' da sauri tace ''baece xai ci ba ae, bayajin yunwa''"

''bayajin yunwa? kin shiga cikinsa kin gano ne? ke dallah bana son shirme tashi kije ki kae masa abinci kinaji yace ko sallah baeyi akan lokaci ba'' bakinta ta buWe xata mata rashin kunya jin a yanda take mata magana sae kuma ta turashi gaba tana sauke khadeer ta Wauki trayn ta wuce part Winsa

"Yana tsaye a gaban mirror Win falonsa jikinsa Waure da towel yana shafama kansa wani oil ta shiga, da sauri ta juya tana cewa"

''sorry bansan kana falo ba'' ''it's ok ki shigo ki ajiye mana''

''ka saka kaya'' kallon cikinsa dake motsin yunwa yayi ya Waga kae ya kalleta yace ''banda kaya anan ae''

''toh ka koma ciki koh''

"kaucewa yayi da yake madubin a kusa da ™ofa ta bayan kujerun sa yake sae ya koma tsakiyar kujerun daga gefen TV ya bata hanya, aekuwa tana

6 / 18