CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   5 / 18

12K to 15K   out of 51.8K words

xuciyata, ´a´ana dana haifa na raina na tufatar na shayar suna ™o™arin kaini ™asa''"

''Abbyy''

"''bakasan yanda nakeji ba ne, inda ace ban haifi Rabi'atu ba, kaga yarinyarnan ita da mahaifiyarta?"

ina mutu™ar nadamar auren. '' da wani irin sauri kamar guguwa KONTO ya ™araso gaban Abby

ya saka hannu ya rufe masa baki yana girgixa masa kae

''dan Allah Abby kar kace haka'' janye masa yannu Abby yayi yana dafe hannuwansa a raunane yace

''bar musu gidan xanyi kokuma. am aurar da ita xanyi'' Wan buWe idanunsa yayi yana murmushi

yace

''aurarwa kuma Abby wannan ´ar yarinyar?'' ''kwarae aure gwara in aurar da ita taje ta ™arata''

''amma me yasa kakeson aurar da ita all of a sudden?''

''baxan Soye ma ba mu'azzam gaba Waya sun fita a kaena yarannan kuma ni nasan kae ne best husband that will handle Rabi'ah''

''ni kuma'' a xabure KONTO ya faWa yana nuna kansa ''ehh kae''

''amma Abby me yasa kake tunanin ni xan iya''

''saboda kaene Ibrahim kaene Khaleel kaene mu'azzam kuma kaene KONTO'' Wan kallon rashin fahimta ya masa hakan yasa Abbyn ci gaba

"''ban haefeka ba amma na Wauki roll Win uba a gareka ka tashi under my care, kaene yaro mafi nutsuwa dana taSa sani a rayuwata kuma wannan nutsuwar taka ita ta bani sha'awar son haWaka da Rabi'ah kamar yanda ake faWa ne 'charbin kwae da nutsuwa kawae ake jansa idan akace xa'a jashi da gareje toh fa gangarawa ´a´an xasuyi tayi suna fashewa' idan har inaso in sauya ´ata mafi soyuwa a gareni toh fa dole ina bu™atar nutsatsen mutum irinka, domin ita da mahaifiyarta sune charbin kwan da na faWama ni nawa charbin ya riga ya gama tarwatsewa, amma nasan kae xaka iya bin naka ta hanyar da xai koma dutse shiru KONTO Win yayi na minti 1 sannan kamar mae koyon magana yace"

''Abby xanyi indae shine abunda kakeso toh xanyi maka''

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 12 Typing.

Kallonsa takeyi babu ko kyaftawa hawaye duk ya ji™a gaban rigarta kuma ta kasa tsaidashi kamar

"yanda hannunta yayi sanyin da ta kasa Wagasa ta goge hawayen, shima KONTO Win kansa ya sadda a ™asa yana ajiyar xuciya baeso koda sau Waya ba a rayuwarsa ya fitar da wannan maganar amma ya xaiyi abune da dole yana bu™atar ya faWa mata dan gyara tsakanin ta da mahaifinta ''ke...ke.nan......dam.a Abby.....yyya dd. '' wani irin kuka ne yaci ™arfinta dole ta rufe bakinta"

"''ehh kwarae kin daWe da barin xuciyar Abby mahaifinki! mutumin da ya soki fiye da komae na rayuwarsa ya Wauki sunan mahaifiyarsa ya saka miki yayi miki duk abunda kike so kikayi karatu a best makarantu tun daga nursery har degree, ya baki best plaza da yake da ita kiyi running business Winki amma duk kika watsar kika Wauki abunda akayi tun kafin a haifeki kika Waurawa kanki kullum kina tayarwa da babanki hankali, duk wannan abubuwan dana faWa miki babu wanda nayi making Winsa da kaena d. ''"

''ina son kasancewa ni kaWae'' cikin sanyin murya ta faWa tana kallon wutar da ta ida komawa

haya™i

"Kansa ya jinjina mata ya mi™e ya wuce yana Wan waiwayota, saeda ta daena jin motsinsa ta tabbatar yayi nisa sannan ta fashe da wani irin kuka tana saka kanta tsakanin cinyoyinta ta"

™an™ame jikinta tana jin wani matsanancin ciwo from inside

"Yana kan sallaya ta shigo hut Win tana tafiya a harharWe taje ta janyo hijab Winta tana kaewa fuskarta ta faWi anan, wani irin xabura yayi yana yin kanta koda ya Wagota ma she already pass dole ajiyeta yayi akan bed Win yayi saurin sauya kayan jikinsa da na jiya da yayi hanging ya fice, 5mnt kawae ya Wauka sae gashi da sauri ya Wauko wata abaya ya Wora mata akan kayan jikinta ya saSeta yaxo ya sakata bayan motar ya koma ya Wauko himar Winta yaxo ya lulluSa mata"

"Manipal hospital shi ke kusa dan haka anan suka tsaya nurses Win da sukaxo Waukarta daya hango tun yana mota yasa yana fitowa ya saSi abarsa yayi gaba suma sae suka mara masa baya, ''its so early most doctors didn't arrived sir'' cewar wata doctor data kwana"

''what about u? aren't u a doctor?''

''yes i am'' kallonnan na 'then' ya mata daya sata saurin gyara glass Winta tana cewa

"''i can't attend a patient'' kafin ma yayi magana ta wuce da sauri, kallon nurses Win da sukayi cirko-cirko yayi shi a ™a'idarsa kwata-kwata bayason saka kansa on others business amma babu yanda xaiyi yau hannunsa ya sa ya xaro I.D Winsa ya mi™a musu"

"Šan jujjuyawa tayi tana buWe idanunta, biji-biji ta fara gani saboda nauyi da sukayi sakamakon ciwon kae mae tsanani na kukan da ta sha, akan fararen farcinansa da suka xagaye ba™in hannunsa idanunta suka fara sauka, mini Qur'an ne a tsakiyar hannun yana karantawa, ™ara motsawa tayi tana kallon saman Wakin dan tasan nan ba hut Winsu bane dan katifarta tafi wannan laushi nesa ba kusa ba"

"''u wake up?'' kanta ta jinjina masa batama ji sanda ya taso ba sae maganarsa da taji a kunnanta ''ok toh bara a haWa miki bath, what do u want to eat sae na kawo miki''"

''bana son komae kawae Abby na nake so'' Wan dafa forehead Winta yayi ya taSa gashin gaban kanta yana saddowa a hankali yace

''indae tanaso taji Abby toh dole tayi wanka ta rama sallahnta taci abinci then..'' jin bae ida ba yasata saurin Waga elbow Winta alamar 'then what'

"''then baxata ji Abby ba, I won't call him'' bakinta ta tura tana yin narai-narai da idonta kamar wata"

yarinya ™arama tace

''toh amma fa kamin al™awari''

"''idan kinyi wanka baa, who will talk to ™axama wacce batason wanka'' idanunta duka ta fiddo jin"

abunda yace mata shima idanun ya xaro yana karkaWa mata kae alamar haka ne

"Mi™ewa tayi saboda babu inda yake mata ciwo in ba kanta ba, jin kamar wani xare-xare a ™afarta yasa ta kae hannu xqta janyo lemar da taji ya sata ciro hannun, wani irin xaro idanu tayi tana Waga kanta ta kallesa ganin hankalinsa baya kanta da sauri ta wuce toilet Win, duk abunda take yana kallonta ta gefen ido Wan murmushi kawae yayi"

"Tana xaune tsakiyar gadon shikuma yana daga tsaye ya dafa plot na gadon idanunsa akan wayarsa da yake kiran number Abby nata idanun kuma na kansa tana sipping tea, Waga kansa yayi yana sauke hannunsa ya kalleta bakinta ta tura tana kallonsa shima nasa ya tura yana girgixa mata kae ''amma karki damu nasan xai kira ltr''"

''toh yaushe xaka sallameni?''

''Sallama kuma? ni Win ne xan sallameki?''

"''ahh mana kaene fa kayi attending Wina waye xai sallameni bayan kae'' xaiyi magana aka turo ™ofar wani doctor ya shigo, hannu suka bama juna cike da mamaki doctor Win ke cewa KONTO ''whatsup my guy? i've try to reach you after getting the information about your landing but the number we used to talk with when you're around doesn't reached''"

"''yaa i discarded the sim card, u know am a married man now I can't keep hanging around with bachalors'' baki Dr. Arsha ya buWe cike da mamaki wanda ni kaena mamamin ya kasheni wae yau KONTO ne....."

"''KONTO!!! when have you became this'' Dr. Arsha ya fqWa yana kae masa duka a shoulder ya kauce yana dariya da nuna masa adawiyah da ta saki baki cike da mamakin daya hanata magana 'dama haka yakeda sakin fuska?, wae tsaya ma yana da abokanae ne? yana wasa irin haka da mutane dama? gaesheta doctor yayi yana tambayar jiki"

''in amsa masa?'' kallonta KONTO yayi da sauri jin wae tambayarsa yau take akan tayi wani abu ganin ta ™ara buWe idanu alamar dashi take yayi saurin kaWa kansa yana haWiye saurin dariyarsa da bae ™arasa ba

''big sis how u feeling?'' ''am feeling better doctor''

"''gud, is there anywhere you doesn't found as before? is somewhere in your body paining u?'' ''no am completely recovered''"

''yah i see but am not surprised because '' yana maganar ya tsira yatsarsa Waya yana Wan juyawa

kaman mae hajijiya da sauri KONTO ya koma gefen gadon yana cewa

''don't point that stupid finger of urs in me'' baki Arsha Win ya taSe daga farko sae kuma ya saki murmushi yana sauke yatsar

"''you say you're comfortable now right?'' ya faWa yana kallon ta, kanta ta jinjina masa ''so no need to undergo a test?''"

''yes doctor but do u check him too?''

"''who?'' da idanunta ta nuna masa KONTO da ya nutsu yanata danna waya bae ma ji ba, sae ji yayi kawae an jasa an xaunar da shi akan plastic chair"

''hey''

''what should I check?''

''his temperature i think he's running fever on his body''

"''mene lfy ta klau fa'' bakinta ta Wan gwaSe tana karya wuyanta, Thermometer Arsha ya Wauko yaxo ya kama gaban rigar KONTO Win da sauri ya ri™e yana cemasa"

"''kae Wan iska ne?'' baki Arsha Win ya karkaWa yana girgixa kae, da ™yar ya samu ya saka masa ita"

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa)

Story and writing by Officialraah444

Page 13 Typing.

"''am asking for your permission sir, i wan't take my thermometer'' hararansa yayi yana xarota ya"

"mi™a masa, dubawa yayi ya juya ya nuna mata ganin temperaturen KONTO Win is normal yasa yace bari ya sallamesu kawae, har bakin mota ya rakosu yana gaisawa dasu yones, tsaye KONTO yayi saeda yaga shigarsu duka sannan ya juyo yana kallon Arsha buWewa KONTO Win yana mi™a"

masa hannu

"''this is the key proprietorial pass for the villa door'' karbban pass Win yayi yace ''thank u mah boy, see y''"

''we'll meet up before down I'll came to overcheck on my patient insha Allah'' ''insha Allah'' side hug sukayi ya shige motar suka wuce

"Tayi tunanin khimsar xasu koma sae taga sunyi wata hanyar daban Wan kallonsa tayi amma batayi magana ba har sukaxo wani kyakyawan estate, as usual daga ita sae shi suka shiga yana ri™e da hannunta har ™ofar"

''wait lemme open it'' xaro pass Win yayi ya danna yana gama scanning ya tura mata ™ofar yana

kallonta

"A hankali ta shiga ciki tana kallon cikin falon, kamata yayi ganin tayi tsaye yayi tunanin kasa tafiyar tayi ya wuce da ita har Wakin"

"''ki samu ki huta koh, bara na watsa ruwa'' kanta ta jinjina masa tana kallonsa har ya fice Wan komawa tayi ta kwanta sae kuma da sauri ta tashi tana wucewa toilet"

"8:17 doctor Win yaxo a lokacin suna dinner sanin halin KONTO yasa yayi xamansa a falo bae ™arasa dinning ba ya jira har suka gama kuma da yake ma a cikin sauri yake yana dubata ya wuce, har ya shigo ma bataji ba shima ganin tayi nisa a tunani yasa bae katseta ba yayi xamansa yana sauya channel abunda ya dawo da hankalinta kenan ta kalleshi da sauri tana gyara xamanta"

"''Am inaso na tambayeka'' ta faWa bayan gama mutsu-mutsun da take, hankalinsa na kan Tv ya amsata"

''ina jinki'' Wan kallonsa tayi sae kuma ta mi™e ta ™arasa inda yake hannun da ke ri™e da remote Win ta kama ta Worasa kan laps Winta tana xama a center table dake gabansa tana cewa

''hankalinka yayi wani wuri kuma ni magana nakeso nayi da kae'' idanunsa da yayi wani wuri-wuri da su ya kyafta yana kaWa mata kae kamar ™adangare

"''kana ji na?'' kansa ya jinjina, a hankali ta fara magana"

"''kae kasan Abby fiye da mu yaransa kuma kasan abunda yake sakasa farin ciki saboda da kae yake sharing duk wani joy da sorrow nasa, huuuum inaso ne ka faWamin abunda xanyi dan gyara tsakanina da mahaifina'' kallonta yake yanajin wani irin tausayinta na shigarsa, shima cikin kwantar da murya yace mata"

"''nasani nima na sani cewa kune hasken idaniyar Abby babu abunda yakeso sama da yaransa musamman ma ke amma ki sani ko ™afar son da yakewa bintu baki kama ba, idan har kinaso ki gyara dukkan wasu kurakuranki toh dole ne ki gyara tsakaninki da AUNTY da kuma bintuu har da su meenal dama yaran Wakin hajiya infact ma duka ´an gidanku''"

''ae kae ka sani koda xan gyara da kowa banda ´an Wakink ''

"''toh saboda me?'' cikin hanxari ya katseta, itama da yake jira take batasan sanda ta fara magana cikin faWa ba"

"''toh saboda me xan shirya da su? waWannan mutanan sune sanadiyyar yayyena suka tashi a gidan wani uban daban ba abbi ba, waWannan mutanan suna suka xama dalilin da mamy ta rasa soyayyarta ta shekara da shekaru, saboda Hajiya Babba ne mamy ta WanWani xawarci da Wacin mutuwar miji, ka faWamin shin Hajiya Babba ta cancanci mutuntawa koda ta sisin Kobo ne daga garemu? Inda ace ta tsaya a matsayinta na aminiyar mahaifiyarmu taje can ta nemi mijinta da kanta ta aura da duk hakan bata faru ba, da mamy itace uwar gidan babanmu''"

"wani irin kallo yake mata da idon da bae taSa kallonta ba, wani irin tausayinta ne yake kwarara a"

xuciyarsa ganin all this years tayi rayuwa ne cikin duhu ta tashi da tsanar matarda bata taSa fatan

"Satawa mahaifiyarta rae ba, matar da ta rufe abunda mahaifiyarta tayi mata bata taSa nunawa ´a´anta su ™ita saboda past Winsu ba, ashe ita abunda aka gaya mata kenan game da baya? lallae tayi rayuwa cikin duhu mutu™a"

"A hankali ya fara bata labarin da yayi kama da wanda mamy tasha bata time without number, da farko har ta tsaidashi dan ta san labarinnan dan ta hardace shi ma amma sae yace ta dakata tukun akwae inda yakeso suje, aekuwa ba'ayi nisa ba ta fara jin labari ya sauya itadae tana saurarensa har ya gama bata kankat labarin ya Wora da faWin"

"''wallahi, tallahi, billahi a abubuwan dana faWa miki yanxu babu ™arya wannan shine ainahin gaskiyar da dukkan gidan babu wanda ya santa in kika cire iyayenmu, ni da kuma yayarki Aliyah'' wani irin mi™ewa tayi xumbur tana girgixa masa kae da kyar tana cewa"

"''ban yarda ba, ba gaskiya bane, wannan samm ba gaskiya bane mamy bata yaudari Abby ba ummanah bata aure fiancee Win mamanka ba!!'' Wan runtse idonsa yayi saboda tsawar data masa yana Waga wayarsa sama"

"''kinga nutsu ki kwantar da hankalinki yanxu xakiji gaskiyar lamari, pls ki nutsu'' saeda ta jararesa sannan ta xauna"

''Salamu Alaikum Abby'' daga cikin wayar muryan Abby ta fito sanda yake amsa sallaman ''malam Ibrahim ya gidan ya kuma aiki?''

''Alhmdlh Abby.......am..Abby am eheem Abby dama xan cike wani form ne akan wani tsari na

business da nakeso nayi so the file required some headed about father or guardian history am shine nake tunanin idan nace xanyi amfani dana Dr. info Win will be somehow tunda kaga

he'snt nigerian kum ''

''toh in banda abun Khaleel ae da kayi amfani da nawa koh?''

''ehh Abby am about to amma kuma akwae wani wuri da nakeso na Wan yiwa makeup shine nakeso ka Wan ™ara bani labarin yanda akayi har ka auri AUNTY bayan mamy ka SO

Tirkashi jama'a yau ranar tonon silili ce da alama bari nayi nan ina dawowa faka-faka

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Assalamu alaikum jama'a nasan xa'a ji book 2 ya Wan jima shiru banyi releasing ba toh wlh exams

muke kuma ansan final Exam yanda take i need to focus on my studies but now that am done insha Allah we'll be back from where we stop

18/01/2024

Page 14 Typing.

5 / 18