CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   18 / 18

51K to 51.8K   out of 51.8K words

xaune dindindin gidan a Qebaa road

"yake quite street ne gun duk da akwae hotel daga baya amma street Win nasu babu wani hayaniya, gidan nasa self content ne part uku sae compound Win da xae iya Waukan mota biyu xuwa uku ga wasu shukoki masu kyau sosae sun lulluSe gidan daga baya kuma pool ne"

"Yaransa sun rigasu isowa sae ya fita dasu sukaje sukayo siyayyan food items sukaxo suka jere mata a kitchen Win har da shi, lokacin ta gama jera masa kaya a sif Winsa sae ta shige kitchen Win tunda an gama komae"

"White rice tayi da miya ba'a kawo kifi ba sae wani uban nama da suka kawo na jimina jaSi guda, wata doguwar tsoka ta janyo ta daddasha taWora tanata tsaye a kitchen Win har komae ya dahu amma naman ko alamar laushi baiyi ba"

''yo wae wannan wace irin jaraba ce? ni na gaji gaskiya'' ta faWa tana yin Wakinsa yana kwance a gado Abbrar na kan ™irjinsa sunata shan bacci ae batasan sanda ta wani irin ri™e ™ugu ba tana cewa ''wae bala'i bacci ma kuke ni inata faman wahala'' ganin fa da gaske baccin nasu yayi nisa sae kawae ta juya ta fice tana cewa

''duk xaku sani babu wanda xaeci abinci da nama a gidannan''

Da dare ya shigo Wakin shida Abbrar a jikinsa dama shi yakewa Abbrar Win wanka dan haka ta

"barsa dashi ta shiga cikin tanata ™ulle-™ullenta, ganin sun shigo jikin Abbrar Win sanye da kayan"

bacci sae ta mi™e da kanta ta taresa tana amsar yaron

''ummuh what are u up to now?'' ya tambaya yana tayata buWe gadon yaron

''a'ah me kake nufi?'' ta faWa tana mi™ewa tsaye shima mi™ewar yayi yana kama hannayenta

''wife ban fa yarda dake ba when kika fara Waukowa Abbrar kaya har ki tayani shiryasa?'' dariya taji ta taho mata tana ™o™arin maedawa ammaiinaa ae batasan sanda ta kwashe da wata irin dariya ba

''kae masoyi dan Allah idan akaji sae a Wauka ae bana kulawa da yaronnan'' ta faWa tana ™o™arin

cire masa botur

"''kinga ni ba ruwana, a'a karki min un-buttoning mana yanxu na sakata fa''"

''tsattt cire kaje sif Winka ka Wauko wasu'' ta faWa tana ™arasa cire masa xaeyi magana ta kallesa sae

ya turo baki yana kama hanya

"''Aminiyaaa, Aminiya dae'' murmushi tayi jin yanata ™walo mata kira Wakin ta nufa tana haWiye dariyarta"

''wannan kiran mafarautan fa?'' ta faWa tana ri™e ™ugu

''menene wannan?'' ya tambaya yana nuna warlldrope Win nasa da hannu

"''kayan xaman gida ne dana bacci na tattaro maka daga yau su nakeso ka rin™a sakawa idan kananan'' hannunsa ya saka a tsakanin hannunta da waist Winta ya haWata da jikinsa yana cewa ''this wife deserves more than love from her husband, thank u so much wife for bringing this unexpected light to my life i love u so much''"

''i love u too hayatty'' ta faWa interlocking their mouth.

"Nima kuma i love u so much reader's, I love u from moon and back then Masha Allah alhmdlh Allah yayi lokacin rabuwa kuma yaxo"

Cikin ikon Allah on today 24th feb 2025 Allah yayi nayi na gama lafiya sae kuma idan mun sake haWuwa a saboda book Wina mae suna (³A MACE) karki/karka/karku bari a baku labarin wannan ™ayataccen labarin da xaeyi hitting stars wlh

"For those that always talk about CHARBIN KWAE, CHARBIN KWAE finally charbin kwae dae ya ™are muna fatan ubangiji ya bawa duk wani ahali da basa xaman daWi sau™i a cikin rayuwarsu As saying komae yayi farko yanada ™arshe kuma kaman yanda wannan book Win yayi ™arshe haka duk wani matsala yanada ™arshe kuma muna fatan ilahu ya kawo mana sau™i akan komae na rayuwa ameen"

Your forever writer ce yau ta sauke maku littafinta na farko a rayuwarta wanda wasu masu xafin wanda suka fishi will soon appear maessuna ´a mace wanda xae girgixa duniyar ´an mata ya kuma nuna maku hanyar da xakubi dan ™ara ™aunar juna tsakaninku da iyayenku unau

Karku manta OFFICIALRAAH444 dae ce ke magana Akwae cahnnel Wina na WhatsApp

wanda anan ne xan ri™a saka muku sabon littafina by pages

Sannan akwae ta Facebook: officialraah444

Akwae Wattpad account Wina shima mae suna: officialraah444

Karku manta sabon littafinmu na ´a mace is for the Lady's karki bari a baki labari

"Nagode, nagode, nagode taku har kullum Rabi'atu Ibrahim officialraah444"

https://whatsapp.com/channel/0029VayqOnt7z4kbhamJgs0N

Officialraah444

18 / 18