CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   14 / 18

39K to 42K   out of 51.8K words

xaune a tsakar falon mamy ana mata lalle

"''oyoyo ga sweetheart'' ta faWa tana bata hannu suka buge dan ba'ayi xanen a cikin tafin hannun ba ''tun Waxu muke kallon hanya, har ya Aliyah ta gaji ta shig..''"

"''bacci koh?'' ta tambaya tana janye gyalenta ta jefar a kujera ''wlh kuwa keda kika san ya Aliyah da rashin son xama'' ''Allah kyauta mata dae, ina mamy?''"

''mamy ta shiga part Win Ummah'' da mamaki take kallon sumee a'iya saninta dae basuda matsala

da Ummah dan mace ce datasan kanta amma ae mamy bata wani shiga harkarta in ba gaesuwa ta mutunci da sukeyi ba

''me ake a part Win naku da har mamy ta tafi?''

''Abby insist wae xasu shafawa indo lalle dole itama taje ayi da ita'' kanta ta jinjina tana kwalawa maid Winsu kira

''wae ku meyasa kullum sae ance kuyi abu kukeyi ne?'' Wan shiru matar tayi tana kallon ™asa

''nima fa ishirwa nakeji'' cewar Aysha a Wan kwaSe

"''shiii ba Uncle ya hana magana irin haka ba?'' cewar adawiyah tana hararan Ayshan, tura baki yarinyar tayi tana kauda kanta"

''kije kekuma ki kawowa mutane ruwa dan Allah kafin mu mutu da ™ishi'' juyawa tayi da sauri

deep down tana tunanin abunda ya sauya adawiyahn haka? Readers ana tambaya fa

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 33 Typing.

"Kallon ruwan da aka ajiye a gabansu sukayi, wani irin xabura Aysha tayi tana juyawa ta xumSura"

"baki, ita kuwa gimbiyar ae baki ta saki tana kallon matar dan mamaki sae kuma ta girgixa kae cike da takaeci amma kafin tayi magana sumee ta rigata"

"''wae dan Allah ku wanne irin dull ne eyeh, i said which kinda dull are u? yanxu mtarnan tace a basu ruwa shine xakije ki Wauko wannan ruwan xalla kixo ki mimmi™a masu? babu wani refreshment sae kace wasu almajirae bayan kinsan mutananan daga tafiya suke''"

"''wae dan Allah yaushe part Winmu ya xama haka ne?'' ta faWa tanabin bayan maid Win da kallo ''iskanci koh, wae yanxu nan sakene suka samu sun samu wuri''"

"''allah kyauta, Aysha jeki part Win Ummah ki kira mamy dagacan sae su xuba miki abinci'' mi™ewa"

yarinyar tayi da sauri ta wuce

''bara naje na watsa ruwa xafi nakeji'' daga haka tayi samansu

"Tana kwance cikin bathtube Sosae takejin gajiya dan ta jima batayi tafiya mae nisa ba, ™afafunta sun Wan tasa abun xama tana fitowa ta shirya ta shafa rob a ™afan sama sama dan baxata iya dannawa yanda xata saki ba, doguwar rigal material ta saka babydoll maternity saboda cikinta da bataso ya fito dukda ma batada girman ciki tunda in ba ga wanda suka saniba idan aka kalla a ido baxae wuce girman wata huWuba flip flops ta xura a ™afarta pink ta yane kanta da mayafi ta Wauko wayarta ta fito tana Wan shafa cikinta"

"''kae mum unborn wannan kyau haka'' cewar sumee itama mae mata lallen saeda ta yaba, itadae murmushi tayi tana addu'a a xuciyarta a fili kuma tace"

''bara naje na gaeshe da hajiya babba'' idanuwa sumee ta buWe da mamaki amma batayi magana ba

"Da sallama ta shiga parlourn AUNTY, dukansu suna cikin falon tun daga kanta, sae meenal da na'eem dake Wauke da Wan faWhima takwaran Abby suna ce masa yayah, dukansu juyowa sukayi"

suna kallonta da mamaki ita kuwa dake xuciyarta tayi ta ™arasa har kusa da kujerun daga Wan baya

™aWan ta du™a tace

"''barka da wuni hajiya babba mun sameku lfy?'' kasa magana AUNTY tayi sae kallonta da suke barin ma meenal daketa ™o™arin ganin cikin adawiyahn amma da yake batada girman ciki kuma ga yanayin rigar da ta saka sae wani tunanin yaxo mata a ka, itama AUNTYn dan babban macene shiyasa har taga alamomin sa da tunani irin na meenal itama xatayi shikuwa Farouk ™o™arin Soye mamakinsa yayi yana sauke yayah daga jikinsa yace"

"''AUNTY bara naje na Wan watsa ruwa inaso xan fita ne'' kanta AUNTYn ta jinjina masa dan jan faWa sae ya biyo ta gefen da take a du™en ya wuce yana buge mata guiwa da gangan, itama AUNTYn sae ta mi™e tana cewa meenal"

"''bara na shiga ciki i want have some nap'' daga haka ta shige sae ya rage su biyu kawae ganin hakan sae ta mi™e xata wuce, yanayin yanda taxo mikewa ne ya taemakawa meenal taga cikin saboda Wan ban™arowa da tayi"

"''huum Allah sauwa™e marasa sanin ciwon kae dae, anata wani 'ni bana sonsa da na auresa gwara na mutu yan,yan,yan' yanxu gashinan ana fama da ™aton abu kuma nasa'' murmushi tayi tana juyowa ta kalleta ido cikin ido tace"

"''uhm kae meenal kenan, ance ta yaro kyau take bata ™arko, nikam inda xan baki shawara da sae nace ki fita harkar mutumin da kinsan cewa baxaki taSa samunsa ba, a shawarce ki nemi daedae ke ki aura'' a wani irin fusace meenal Win ta mi™e tana cewa"

''ke har kin is. ''

"''shiru!! rufemin baki ko in mammareki anan'' ta faWa tana Wora yatsanta a baki, aekuwa meenal Win shiru tayi tana kallon old form Win adawiyahn"

''idan ina magana dani kisan abunda bakinki xae rin™a faWa dan bakin rijiya ba gun wasan makaho

bane'' jin an turo ™ofar sae ta saki smile tana cewa

''thank u sis''

"''me ´an uwa biyu suke tattaunawa ne?'' cewar Abby dake shigowa, wani cool smile adawiyah ta"

saki tanayin gunsa

''barka da wuni Abby'' rungumeta Abby yayi yana tambayarta hanya

''na le™a part Winku ae akace kinanan Sangaren babarku'' ya faWa suna xama tare akan kujeran dake

pacing ™ofar shigowa

''ehh wlh Abby naxo gaeshe da hajiya ne'' meenal dake kallonsu ta gaeshesa tana xama kusa dashi itama

"''kun gaesa da uwar taki koh? lfy lau Aminatu kina lfy?'' Ya tambayi adawiyah yana kuma amsawa meenal daketa harare-harare, sae ga KONTO ya shigo cikin Wan sauri sae kuma yayi turus ganinta a sake tare kuma da Abby, ganin suna kallonsa sae ya Wan daedaeta fuskarsa yana ™arasa"

''Abby barka''

''yauwa Ibrahim barka'' ya faWa yana mi™ewa itama adawiyah sae ta mi™e yana bin Abby Win ''muje falonka father'' ta faWa tana sa™ala hannunta jikin nasa

''ya Ibrahim sae yanxu aka le™o gaeda mamyn?''

"''Aminatu manya, ke in banda abunki ae an wakilceni koba nan naxo na iske matata ba?'' ''toh kuma ya Ibrahim matarka kae ne?''"

"''meye banbanci toh ae abunda ya yini shi yayi matar tawa, yanxu dae ina AUNTYn?"

"''abunda fa yayika ya bashi yayi matarka ba, tunda yanda xaka gaeshe da AUNTY cikin ladabi matarka baxatayi ba''"

''kinga ni banason wannan anyi ance Win ina ita AUNTYn take?''

''tana ciki'' ta faWa tana taSe baki ganin kamar jira yake yawani yi gaba Officialraah 444

CHARBIN KWAE??

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 34

Typing.

Xama yayi a saman gadon bayan sun gama gaesawa

"''ya hidima kuma, abu ya kankama ba kama hannun yaro'' ''aekuwa dae masu abun sun dage sunata shan shagalinsu bah'' ''gidannan kunajin daWinku kullum cikin shagali kuke''"

''shagali ae mun kusa gamawa yanxu kae xakaxo ka Wora gidanka xa'ayi abun yanxu tunda kun kusa saukewa'' ta faWa tana Wan hararansa yasan me take shirin faWa shiyasa yace

''AUNTY bara na tashi inaso na watsa ruwa sae naci abinci''

''Allah na tuba Ibrahim dan xakayi abu har sae ka faWamin? ae yi gaban kanka kawae ko ka manta ka girma ne? you're yet to became a father''

''haba AUNTY mun fa gama maganarnan dake dan Allah karki tado. ''

''au kar na tadota? saboda ka maedani mutuniyar banxa koh? tunda munyi magana shine sae ka gama gararamba ka nunawa mutanan gidannan ni a banxa nake sannan xakaxo ka gaesheni tunda yanxu kanajin ka isa koh?'' shiru yayi yana saurarenta har ta gama faWanta sannan ya sauko ™asa yaje ya kama hannunta ya rungume yana cewa

''kiyi ha™uri AUNTY wlh tallahi babu inda n tsaya ban samu isowa cikin nan ba saboda part Win hajjah dana wuce shiyasa but do believe me babu inda na tsaya ina fitowa direct nan nayo'' kallon sa take dan ganin gaskiyarsa kanta ya jinjina mata sae ta janye hannun

''idan na gano ba gaskiya ka faWamin ba koh?''

''kae AUNTY inace matar tawa ma anan part Win na isketa''

"''atoh na sani ko gun uwarta ka tafi ka tare'' dariya yayi yana mi™ewa ''nidae ba ruwana da wannan rigiman Allah, bara naje na watsa ruwa'' ''sae ka gama xakaci abinci?''"

''ehh sae na dawo ba'' ya faWa yana jan ™ofar dan har ya fita

"Yana fitowa ya Wauki hanyar part Winsu ya hangota tana tafiya, wayarsa dake aljihun wandonsa ya ciro yana ci gaba da takawa ya kirata tana gaf da isa part Win Ummah itama dan Abby ya sallameta, kallon wayar tayi sae kuma hakanan ta juya bayanta kaman ta sani suka haWa ido tsayawa tayi tana kallonsa yanda yake yowa gunta da ´ar sassarfa, murmushi take tana taSa masa har ya ™araso ''awwn a gaeshe da angona'' yana dariya ya saka hannu ya juya mata kanta ya kalli ™ofar Ummah ''muje nima na gaeshe dasu'' batace komae ba taci gaba da tafiya yana binta"

"Suna tura ™ofar hayaniya ta fara masu welcome dan fin rabin falon a cike yake su Ummahn kuma suna falon sama, mutanan dake wurin ya soma gaesarwa tayi saurin kama masa hannu ta jasa sukayi sama, sakinsa tayi kafin su ™arasa falon suna kan steps Win, ta juyo tana kumbura masa baki ''waye yacema idan anga gungun mutane tsayawa ake ayita wani gaeshesu?'' hannunsa ya Wora akan shoulders Winta ya sakata a tsakiya yana cewa"

''Toh matata baxan kuma ba'' da sauri ta Wago middle finger Winta tana nunasa

''gwarama kar ka ™ara dan idan ka ™ara koh...huum i won't spare u''

"''oo really?'' blinking ta masa tana cuckling cikinsa, baya yayi yana dariya, itama dariyan tayi tana yin gaba"

"Da sallama suka shiga falon, Ummah na xaune da wasu oils a gabanta tana mixing da alama na amaryar ne sae mammah dake mixing humra ita kuma humaerah na xaune a kujera ta naWe ™afa da wani bowl a hannunta tanacin pepper soup sae Sata rae take sae hajiya mamy a hakimce tana cin kaxa da wayarta a hannu, duk juyawa sukayi jin sallamarsu har mamy Win"

"''ya ´an Abuja'' cewar Ummah tana mi™awa adawiyah hannun da bata Sata ba, gaeshesu KONTO yayi one by one duk duka amsa suna tanbayarsa hanya da aeki"

"''alhmdlh wlh su A'ishah lokaci kuma yaxo? toh Allah sa alkhaeri'' ''ameen ameen, ameen ya Allah''"

"''mamy ya hidima'' ya juya yacewa mamy, Wan taSe baki tayi tana amsawa cike da isa, shidae addu'a ya kuma musu ya mi™e yana kallon yanda ta wani shige jikin Ummah dake shafa mata oil Win a check sallama ya masu ya fice abunsa"

''sannu da aeki Ummah anata shan hidima'' ta faWa bayan ya ida ficewa ''wlh kuwa adawiyah an iso lfy ya hanya''

"''alhmdlh Ummah yunwa nakeji'' ta faWa tana shafa Wan cikinta, da sauri mamy tace"

''toh tun da kuka iso kina aekin me dabaki sa an baki abincin ba?'' Wan tsaki tayi tana cewa ''a part Winmu inaga ba'a gamaba''

''kinaga ba'a gamaba kokuwa ba'a baki ba?'' bakinta ta taSe tana sauka ™asan carfet Win ta kwanta rigingine da sauri duk sukayi kanta suna kiran sunanta har ta Wan tsorata

''kaeee! wannan ihun naku ae xae iya saka cikin ma ya xube'' ta faWa tana tattare rigarta tayi saman Ummah

"Bacci ya Wauketa a bedroom Win mamy bayan Ummah ta bata abinci tunda ta kwanta sae da kaWe-kaWen da aka fara na wuni suka cika mata kunne wanda suka sakata farkawan dole, ™afarta da ta Wan kumbura ta kalla tana xurota Wan tsaki tayi ganin yanda time yayi nisa gashi koh sallah batayi ba"

"wanka tayo tare da alwala jikinta sanye da farin towel Win mamy wanda ya sauko mata sosae, tana gama sallah kenan akayi knocking sau Waya juyawa tayi da sauri suka haWa ido yana tsaye rabinsa a ciki rabi a waje ya rungume kyaure ya haWe bakinsa wuri Waya ya turosa, murmushi ta masa tana matsawa inda yake tana cewa"

''masoyii barka''

"''barka masoyiya, hope kinci abinci'' ya faWa yana tareta da hannayensa ya xagayeta dasu"

''naci abinci nakuma yi bacci na huta'' hannunsa Waya dake jikinta ya ciro ya shafa fuskarta dakenan kaman ta jinjira yace

''amma kuma matata isn't all right i guess'' bakinta ta Wan taSe tana cewa ''ummmm ehh ban Wan jin daWi ™afana ne ke Wan ciwo''

''subhanallah let me see'' ya faWa da sauri yana surarta yayi kan gadon mamy ya ajiyeta yana

du™awa ya kama ™afarta

''bara na duba na gani'' ya faWa yana Wan daddanna ™afar

''ina kika ajiye massage oil Winki ne?''

''ban taho dashi ba'' idanunsa ya xaro yana cewa

''baki taho dashi ba as how?'' bakinta ta tura tana kallon gefe cikin maganar shagwaSa tace

''toh ni mantawa nayi inata saurin xuwa bikin ™awata'' kansa ya girgixa yana xaro wayarsa yayi

kira

''toh kwanta ki huta kafin a kawo wani oil Win'' kanta ta jinjina tana kallon ™eyarsa daya juya mata

yana Wan kalle-kalle a Wakin

''amour nan fa Wakin mamy ne ba ko ina xata kalla ba'' murmushi yayi yana dawo da idanunsa kanta

"''ehh nasan Wakin mamy ne, surkana'' murmushi ta saki har ha™oranta na bayyana ta lakuce masa"

hanci

˜auna ´ar leda

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by

Officialraah444

Page 35 Typing.

Hannuwan ya kama yana yin kneeling ya murWesu baya yana kae fuskansa jikin tata sae wayarsa

ta Wauki ringing ganin wanda xae kawo masa sa™o ne sae ya saketa ya mi™e ya fice yana faWan ''kin sila yarinya da sae kin faWawa ´an garinku'' dariya mae sauti ta saka dan yana jinta har ya fice falo bae jimaba ya dawo hannunsa ri™e da avender oil babban maxubi

''yauwa bara mu shafa mugani koh?''

''ehh mu Wan yi sauri kaga biki har ya fara nisa'' chin Winta ya ja yana saddawa ya fara mata massage yana shafa mata oil Win

"''kinaji kullum da dare xan ri™a ™o™arin samu ina xuwa ina maki massage dan kar ™afan ta baki wahala a gaba, dama gata da laushi kaman tawa, upp bata kae tawa ba dae amma ya Wan yi rabi'' ya ™arasa yana Wan dariya jin tayi shiru kuma yasan halin kayarsa ya sakashi Waga kansa ya kalleta, bacci take a yanda taken murmushi yayi yana ™arasa mata massage Win ya mi™e ya gyara mata ™wanciya ya xaune kan bedside yanadduba sauran magungunan da aka haWo dasu, hannunsa ya kae ya dafa forehead Winta can ™asan lips Winsa ya furta"

''Allah saukeki lfy'' da sauri na nace 'ameeeeeen'

Almost 10pm ta farka da ™yar ta iya yo wanka ta rama sallolinta saboda wani mugun yunwa da

takeji tana gamawa kuwa tayi ™asa da sauri saedae tana xuwa daedae Wakin mamy wani abu ya ja

hankalinta komawa tayi da baya ta Wan ma™ale jikin ™ofar

"''ae bansan wacce irin mata bace Rabi da koh me xaki mata xata shanye ta maedo miki aniyarki, yanxu har na rasa me xan faWa mata dan na fusatata'' Wan shiru mamyn tayi da alama wani abu ake faWa a wayar, sae kuma tace"

"''toh ae duk na faWa mata wannan, ke har fa cemata nayi naje an gwada kuma an tabbatar min babytah twins xata haefa mace da namiji kuma sune xasu gaje komae na ubansu baxata tashi da koh allura ba, kinsan data buWi baki me tace?'' hannunta dake jikin bakinta adawiyah ta sauke tana ™ara nutsuwa jikin ™ofar"

''wae duk abunda ya samu bawa daga Allah ne kuma ita bata taSa damuwa da dukiyar yaron ba tunda dae tasan ba ita ta basa ba Allah ne can u imagine? wae har take cewa abunda xa'a haefa ko menene xataso tunda na Wanta ne amma kuma mu baxata taSa sonmu ba saboda bamu fito daga tsatson kirki ba'' shiru for some minutes sae kuma taji tace

"''wato duk yanda xan tsoratata in tayar mata da hankali dan ta tashi na alhaji so take hakan ya tashi a banxa kenan? har yanxu halinta na son maedawa mutane aniyarsu yananan ashe, jar yanxu wannan kyakkyawan xuciyar tata tananan, toh kuwa ta jawa kanta naso nayi hakuri kam amma yanxu na fasa sae na cigaba da xuba mata gubar da xata sakata ta nemi saki d. '' janye jikinta tayi"

a hankali daga ™ofar ta juya xuwa Wakinta

A bakin gadonta ta xauna tana sauke numfashi kaman wacce tayi race saeda taji ta dawo nutsuwarta sannan ta matsa ta kwanta ta rufe jikinta da duvet

14 / 18