ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   8 / 18

21K to 24K   out of 52K words

duk ba™in ciki ne yasa na kasa tashi in yi komai."

"Tsaye ya yi a bakin gadona, sai da ya Wan Wauki minti Waya, sannan ya cire gilashin fuskarsa,ni kuwa ina"

kallon shi da idanuwana masu fitar da hawaye.

"""Ni ban san ba ki da lafiya ba, sai yanzun, sannu da jikin naki."" Ya Wan yi shiru."

"""Da zaki daure ki Wan saka kayanki saboda zan turo miki likita yanzu."""

"""Ka barshi ma, na sha magani, zan samu sau™i."""

"Ya janyo kujerar tebirin rubutu a gaban gado, ya zauna, ya kalleni ina kukana, amma bai iya yi mini"

magana ba.

"Wannan zama kuwa ya Wauke shi har wajen awa Waya, sai dai ya ce mini sannu sau Waya kawai."

"Bayan nan ya mi™e ya zo ya Wan dafa goshina, wanda jijiyoyin kuka suka tashi a saman shi, ina kallo yasa"

"Wan ™aramin hankici ya goge mini hawayena,amma fa ba tare da ya yi mini magana ba."

"""Zan dawo anjima."" Ita kawai ya faWa ya juya ya tafi abinsa."

"Haushi da takaici suka saukar mini a lokaci Waya, tare da tunano masoyina Anwar na san da shi ne, da"

"naga ruWewa a yau, amma shi ko a tsokar naman jikinsa ma."

"Sallamar da aka yi ta kai uku, sannan na amsa na bayar da umarnin a shigo,a inda nake ™wancen nan. Na"

"ga Aunty Salwa ta shigo, ban san lokacin da na mi™e da ihu ba na duro daga gado na taryeta,sai dariya"

"take yi ita kuwa, bayan mun zauna ne take yi mini ya jiki."

"A inda ni kuma na tabbatar mata lafiya ta ™alau,ba™in ciki ne ya yi mini yawa a zuciyata,amma yanzun"

"tunda ta iso na warke, na ™ara gyara zama, na kalle ta sosai tare da ri™e hannuwanta, kafin bakina ya motsa har hawayen da ke cikin ™wayar idanuwana sun gangaro a kumatuna."

"""Aunty gaskiya ni ba zan iya wannan zaman ba,ki gayawa Dad, ya zo ya raba ni da wannan rayuwar ™iri-"

"™iri mutum ya ce baya sona,ni ma bana son shi, amma an tursasa mu, sai mun yi zaman dole."""

Na ™washe labarin duk irin zaman da na yi na tsawon ™wanaki ashirin da uku a gidan nan amma ba

ruwansa da harkata.

"""A'a ba ruwanki da harkarsa dai,ai shi ba laifi,yana daurewa yana kula ki,ke ce mai matsalar,ni ba ma"

"ruwana da wannan, tsaya in dawo ga ha™™insa. Shin kin san ba abin da yake ci ko sha?"" Na girgiza kai."

"""Kin san a inda yake ™wana,ma'ana a nan tsabtar muhallin shi?"" Na kuma girgiza kaina."

"""Kin taSa shiga Sangaren sa ki gaishe shi ya nuna miki baya so?"""

"""A'a, amma Aunty ai duk yana da masu yi masa."""

"""Ba ruwana da masu yi masa,ai ke dai ha™™in ki zaki sauke."""

"""Ni wallahi Anti..."""

"""Ke wallahi da me? Haba Yasmin ya ki ke so iyayenmu suyi da ransu,so ki ke su kashe kansu a kanmu?"""

"""Aunty ki yi ha™uri abin ba na faWa ba ne."""

"""In ba™ya son faWa, to ki tashi ki yi wanka ki shirya jikinki,muje ki raka ni wajen Yariman mu gaisa."""

"""Kai Aunty in je gidansa,ai Kamar na ma zubar da ajina ne, na dai aika a kirawo shi."""

"""Sannu mai makaranta, saboda ai yanda ki ka Wauki kan ki ma naga alama ya wuce aji, sai dai makaranta"

"kawai. Wallahi idan ba ki Wauki kanki da sau™i ba, zaki sha wahalar rayuwar duniya,su waWannan mutanen babu abin da Allah bai basu ba, sannan ina ki ka taSa jin auran gidan sarauta na rabuwa? Da"

"wahalar gaske. Sai dai su auro wata su ™ara,kina kallo ya auro wata ya yi zamanshi lafiya da ita."""

"""Ni dai Aunty da zai sallame ni,ni ya auro huWu ma a lokaci Waya, har ya haWo da ™war™wara ma."""

Nan take na ga ta daddanna wayar da ke hannunta.

"""Zan gayawa Daddy halin da ki ke ciki,in ya so shi sai ya san matakin Wauka."""

"Na yi saurin fizge wayar daga hannunta, na kashe."

"""Aunty ke daga wasa."""

"""To tashi ki shirya."" Dole ta sa na tashi gudun kada ran iyayena ya Saci a kaina."

"Riga da zani ne na wani yadi three in one mai ™yan gaske, ruwan madara ne da dishi-dishin ruwan ™asa"

"mai duhu a jikinsa,zanan ya sha ado, kamar dai yanda ake yayi ( Wrapper Skirt ) yanzu,takalman da na sa"

"a ™afata kuwa masu kamar silifas ne (Flat) ruwan madara ne, sai mayafi kawai da na yafa a kaina, ban"

"wani tsaya neman Wankwalinsu ba, na feshe jikina da turare, amma ba wata ™walliya a fuskata, saboda"

sanyi ma da ake da ko mai ba zan shafa ba.

"Farar hoda kawai na gogawa fuskata, sai kuwa man leSe da na sakawa laSSana. Jere muke da Aunty a"

"inda na cewa su Mansura su jira in dawo. Muna isa ™ofar gidansa, mutane ne sun kai goma a zazzaune, suka yi saurin mi™ewa suka kawo gaisuwa, muka amsa sannan muka wace ciki."

"Mutane ne su huWu zaune a ™asa suna ta hirarsu,falo ne shi ma ™aton gaske, wanda ba zan iya cewa ga"

"abin da ya ™unsa ba, saboda farkon shigowa ta kenan, mutanen nan suka kawo mana gaisuwa, waWanda zan iya kiran su dogarawa. Bayan mun zauna da minti Waya sai nake ce musu su yi mana magana da Yarima."

*˜ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 12

"A take Waya daga cikinsu ya ce ai ba a hawa idan har yana sama, sai dai ni ina iya hawa. Na nuna a barshi"

"in ya sauko ma dawo. Amma Aunty ta ce sai na hau saman nan, kamar wacce zata hadu da abin tsoro, haka nake tattaka matattakalar benen, saboda na fahimci yanayin zubinsu Waya da gidana."

"Duk inda na duba baya nan, har sai da na kai ga Wakinsa. A hankali na murWa hannun ™ofar gudun kada"

"ya ji ™ara, na tura ta cikin sanWa, sannan na yi sallama, amma shiru ba wanda ya amsa mini,sai da na kai tsakiyar Wakin manufata in isa barandar gidan inda na fahimci ya fi zama."

"Kamar an ce in kalli gefen Wakin, sai na ganshi ™wance a ™asa, ya yi rigingine yana bacci ba riga a jikinsa,"

"sai dogon wando, na matso na tsugunna a hankali a gabanshi inda na ™urawa halittar Allah idanuwa."

"˜yau kam gashi nan a ™wance, a take sai na ji dama Anwar ne na samu a ™wance nan, amma matsala"

"Waya ita ce hannuwanshi waje Waya ya yi filo da su, da gani kuma ka san abu ne wanda zai iya wahalar da shi."

"Wai sai na tsinci kaina da son gyara masa, na mi™e zuwa gado na Wauko filo, na iso na zauna dirshen, na"

"zare hannuwansa a hankali, abin ka da gefe nake zaune, sai kawai na ga ya yi juyin da ya iso saman cinyata, ya sa hannuwa duk biyun ya zagaye ni."

"Kenan ya koma rub da ciki,a zuciyata na ce Allah ya ™ara mini,cikin ´ar dabara na samu na zame jikina"

"nasa masa fili,wai sai na ji ina son taSa gashin kan shi inji kowanne iri ne, a hannuna na ji wani irin"

"laushi,dama na san hakan za ta iya faruwa, saboda ba™in gashin ya yi yawa, sai dai ba shi da yawa."

"Na mi™e a hankali na juya na tafi,a inda na samu Aunty na sanar da ita bacci yake yi,baccin kuma ya yi"

"nisa, haka muka koma sashena muka ci gaba da hirarmu."

˜arfe biyar na yamma na dinga haWa Aunty da Allah a kan ta sa kayan wasa mu je muyi tennis a filin

"wasa. Siket da riga iya gwiwa na saka,farare ™al, da ganinsu ka ga kayan wasa, saboda wuyan T.Shirt Win kore ne zagaye da ita, haka hannuwanta ma, sai bal Win matse gashi wanda na roba ne,koriyar safa ce"

amma farin kambos ne a ™afata.

"Ita kuwa Aunty Siket Win ta har ™asa yake, sannan ta Waura Wan™walin wasa sai dai ita ma farare ne na"

"wasa, na umarci su Mansura da su je su duba mana lafiyar filin wasan, sannan su isa da ruwa da lemo kafin mu isa, wanda tuni nasa an yi gaba da kayan wasan."

"Shigar da nayi ita tasa na ji ni tamkar an yi mini albishir da Aljanna, saboda samun kaina da na yi cikin"

"farin ciki da nishaWi,hakan yasa ma da guduna na isa filin wasan, saboda motsa jikina. Aunty kuwa ta biye"

mini ne kawai na san don dai ta ja ra'ayina in yi ha™uri in ci gaba da zama.

"Wasa kam ya yi daWi, amma har yanzu ba wanda ya ci wani. Ikon Allah kuwa Allah ya ba ni Sa'a na ci"

"Aunty,ban san lokacin da na dinga ihun murna ba, har da su tsalle. Kamar an ce in kai idona ga barandar"

"Yarima, sai na gan shi a sunkuye ya dafa ™arfe yana kallonmu, kallon da nayi masa ya kai na minti Waya sannan na juyo na yi tsaki,a inda ya Wago mini babban Wan yatsa,alamar yabawa da cin da na yi."

Na kira Mansura na ce ta je ta kirawo min jakadiya ta amsa tare da tafiya da saurinta. Ban fasa wasan ba

"wai saboda ganin Yarima, sai dai jikina na bani kallona yake yi. Tsawon mintunan da ba su wuce ta™was ba, sai ga jakadiya da saurinta tana zuwa ta zube gefena a inda ina wasana ina gaya mata sa™o. Sa™on kuwa bai wuce ta je ta cewa Yarima ga Antina ta zo in yana da dama za su gaisa."

"Gudu nake kada in ce yazo Aunty ta yi mini faWa,ni kuwa ba na fatan ™ara zuwa sashinsa,lallai zance,ko"

"kuwa tabWijan! Ganin Yarima a filin da muke wasa, shi kaWai da silifas a ™afarshi,shin ina aka ajiye girman kan da ˜ASAITAR, koda yake na lura a cikin gidan shi sau™in kai ne da shi, tunda har yana ™wanciya ™asa saman kafet,ko filo babu."

Cikin rawar jiki ´an matan nan suka sunkuya suka gaishe shi. A idona cikin mintuna biyu na ga an kafa

"rumfar lema da kujerunta uku amma na (Cane) irin kan Nan mai lan™waso da tebir a tsakiya, wannan duk aikin wasu maza ne, waWanda ban ga isowarsu ba, sai dai aikinsu kawai na gani. Mulki, na ce a zuciyata saboda ganin ga rumfar da aka tanada don hutawa, amma har sai da aka kafa masa wata."

"Mamaki yasa na yi tsaye na ri™e ™ugu da hannuwana duk biyun, ganin yanda ya gaishe da Aunty har da"

"Wan russunawa alamar girmamawa, yasa na dinga tunanin anya kuwa Yarima Faysal ne kuwa? Tambayar"

da nayi wa kaina kenan a daidai lokacin da na ga sun jera da Aunty suna tafiya zuwa ™ar™ashin inuwar

lemar nan.

"Har sai da suka zauna, sannan Aunty ta yi mini maganar wai in zo,a lokacin ne ma hankalina ya dawo a"

"jikina, na iso na zauna a tawa kujerar, wacce ke gefe Waya,hakan kuwa ya yi Waya da lokacin da wani mutum ya iso da farantin kayan sha,su lemo kenan, wanda gefensu kuma tufa ce (Apple)"

"Hira sosai shi da Aunty. A cikin hirar na ji tana cewa, ""Wai ranar da ku ka je gida Mamee ta gaya"

"mini,cewa kun biya ta gidana ba ku same ni ba."" A zuciyata na ce, Au! Ashe har gidanmu ake zuwa ba a gaya mini ba,neman shiga."

"Iska ta taso mai ™arfin gaske, wanda zan iya kiranta da guguwa,jin yanayin wasu addu'o'i a bayyane yasa"

"na yi mamaki, a inda ni kuma gashin kaina ya kaiwa gefen fuskarshi ziyara, yasa hannu ya cire shi a hankali,a inda ya ci gaba da magana da Aunty."

"""Aunty ki yi mata faWa, ba ta son Waura Wan™wali ™wata-™wata, tunda ta zo gidan nan ni dai sau Waya na"

"ganta da Wankwali, shi ma na san don gidanmu za'a."""

"Ta juyo gare ni, ""kin ji ki daina."""

"""Aunty ba fa kowa a inda nake sai yaran nan su Mansura fa."""

"""A yanda ki ke gani ba,ni ko jiya na ji cikin dogarawana wasu na yin fasalin ™yan gashinki,kin ga kenan"

"suna kallonki in kin fito."""

"Maganar da yake yi mini kuwa tana nuna cikin jin haushi yake yin ta, na kalli Aunty, ""Sai kin shigo Aunty."""

Na mi™e a fusace.

"""Yasmin zauna."" Na ji ya faWa. Na juyo na kalle shi sannan na kalli Aunty. Aunty ta daka mini harara na"

"koma na zauna, amma sai na kawar da fuskata Wayan gefen."

"""Aunty kin ga matsalar da muke ciki kenan ni da Yasmin ba yanda za'ayi in ce tayi abu ta yi shi, alhalin ta"

"hakan za mu samu jituwa, amma na yi iya ™o™arina ina ™as™antar da kaina ina bin abin da ta umarce ni, yanzun kin ga an kusa ™wana ashirin da ce mata ta yanke farcinan hannunta, amma ban isa ba."""

"Aunty ta juyo ta kalleni, ""Yasmin tashi ki shiga ciki ina zuwa."""

"Na tashi cikin fushi na yi gaba, har sai da na yi wanka na shirya sannan Aunty ta shigo a inda ta same ni"

falon sama.

"""Yasmin,duk na fahimci matsalarku, ba ta wuce jiji da kai duk ya gaya mini irin yanda ku ke tafiyar da"

"rayuwarku. Na ba shi ha™uri. Yasmin ya ce baki girmama shi,in ya aiko ki je, sai ki mayar da Wan aiken da cewa ba ki zuwa."

"Ya nuna mini kina kunyatashi a gaban barorinsa,a nan ma kuma na gaya masa kin gaya mini aiken"

"jakadiya ne ba™ya so, ya ce yayi al™awarin ya daina, sai dai ko aike na hidimar gida, yanda yake nuna mini ke ce mai matsalar kin rigaya kin sanya tsanar shi a zuciyarki. Haba ´ar ™anwata, yanzun daWinmu ne a ce mu dinga Satawa iyayenmu rai, kiyi tunani mana, wallahi na san Dad na kuma fiki sanin halayyarsa,kin ga"

"saboda wannan matsalar,za ku iya mugun Satawa."

Ba na mantawa akwai wata rana muka yi rigima ni da Abdul™adir lokacin ina goyan Tahir kin ga bai fi

"shekara Waya da ´an watanni ba kenan, rigima ta kai mu har gida,kin ga yanda Dad ya yi mini kuwa. Ke a takaice sai da na shekara uku Daddy baya amsa gaisuwata sosai,in ma na samu ya amsa, balle faWan ni ce banida gaskiya. Kinga kuwa a nan ke ce ba ki da gaskiya, duk da nasan ba ™ya son shi, amma ai shi Dad"

"gabansa kin nuna za ki zauna da mijinki lafiya."""

"Nasihohi da faWa su Aunty ta dinga yi mini,a inda ni kuma ba ni da wata maganar mayar mata sai kuka."

Kai a ™arshe na ce mata.

"""Aunty ba na son shi,bana son shi, shi ma fa baya sona, jiki na kawai yake wa ™wadayin ya samu Aunty."""

"Cikin kukana da mayar da kaina saman kujera na ™wanta, Aunty ta Wago ni ta rungume a inda ta gaya"

"mini maganganu masu ™wantar da hankali, sai da taga na Wan samu kaina sannan ta tashi ta shiga wanka,a inda sallar magriba ta kawo jiki."

"Bayan sallar magriba ne, sai ga Uncle ya zo Waukar ta, sai dai kawai muka gansu sun shigo tare da"

"Yarima,mu kanmu mun yi mamaki, sai dai kuma tunanin gidan da ake tsaron shi kamar wannan gida,"

"dole ne a san mai shiga da fita, har mota muka raka su Aunty Salwa,ni da Yarima muna tsaye dakarunsa"

"guda biyu suka buWe but Winsu Aunty suka sa musu wasu kaya, ban san ko su meye ba."

"A daren ba a ™wana ba, na ga masu aiki na ta haWa wata waya a cikin gidana, wacce na ga an li™a wani"

"™aramin jan abu a falon ™asa, haka a falon sama. Ni dai iyakaci na idanuwa, sai da ma suka gama, ana gwadawa a ga in ya yi,jin ™arar shi yasa na gane Inner caller abin da ake kiran mutum idan yana nesa."

"˜arfe sha Waya saura ™wata na dare na ji ™ararrawar nan ta yi ™ara, doguwar rigar bacci ce a jikina tare da"

"´ar samanta, mai ™yan gaske, har na kallu ba zani ba, saboda na rigaya na yi shirin ™wanciya, amma"

"tunanin abin da muka yi da Aunty yasa na Wauki doguwar alkyabba na Wora ta sama, sai Wan™walinta na"

rufa a kaina.

"Gaskiya a™wai tsoro fita a wannan lokacin, don dai ma ko'ina gidan fitila ce tamkar da rana ne, ™asan"

"falonshi ba kowa, sannan fitilu duk a kashe suke, sai ™waya Waya, wacce ta bayar da kalar duhuwar haske"

na mayar da ™ofa na rufe kamar yadda na ganta.

"Falonshi na sama ba kowa, sai duhu ne a tare da shi, ba wata fitila ko Waya, cikin jin haushi na tura"

"Wakinsa na shiga, tare da sallamata. Fitilar gefen gado ce kawai a kunne, amma ban ga kowa ba a cikin Wakin,sanin zuwan da nayi da rana na same shi ™asa ™wance, yasa na dinga kallon ™asan Wakin, amma ban ga kowa ba."

"Wucewa na yi barandar shi inda na san ya cika zama, shi ma baya nan, na le™a kaina ™asan barandar,"

"amma ban ga kowa ba, sai ma na ji tsoro ya kama ni da baya da baya na dinga tafiya,wai ni gudun kada in juya wani abu ya kama ni,banyi aune ba sai kawai na ji nayi karo da wani abu ta bayana, kafin in yi ™o™arin juyowa sai na ji an rungume ni gam,an sa gefen fuska a tawa fuskar."

"""Yasmin gani nan."" Ya faWa cikin muryar raWa a hankali na bi na zame jikina,a inda na bi ta gefensa na"

"wuce na zauna kujerar kusa da ni, wucewa ya yi saman gado ya zauna, sannan na ga hasken fitila ya gauraye Wakin."

"Maganarsa a hankali take fita, ""Dama kirawo ki na yi saboda ina jin yunwa, don Allah ki sama mini wani"

"abu in ci, ko da shayi ne."""

"""Ina kicin Win?"""

"""Yana ™asa."""

"Na mi™e na nufi ™asa, lokacin da na ji jikina ya yi mini sanyi. Firji na gani, ina buWashi na ga cike yake da"

"kayan kicin,alayyahu ne,nama,salat,tumatirin gwangwani,kai tarkace na kicin dai gasu nan birjik."

"A nan take na yi tunanin haWa masa salat, na kuwa cire mayafin da na yafa a kaina na ajiye gefe Waya,"

"haka alkyabbar saman kayan baccina, cikin ™an™anin lokaci na gama yanka salat Win,™wai kawai nake jira"

"ya dafu, madadin in tsaya haka nan sai na yi tunanin haWa masa matsatstsan lemo da abarba."

"Miser ta matse lemo nasa na matse shi, abin ka ga na'urar bature, haka kuma injin Win markaWe na"

"bature ya markaWe mini abarba (Blander), rashin sabo da dogayen kaya yasa na ji rigar saman na"

"damuna, amma dole haka na ha™ura da ita."

"Bayan na tace su ne, na samo ™an™ara na jefa a cikin Wan siririn dogon kofin da na gani mai murfi yalo"

"(jug), shuga Wan kaWan na saka masa na ga ™atuwar ™walbar fulebo, ta sitirober (Strawberry)."

"""Sannu da aiki."" Na ji an ce daga bayana."

*˜ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 13

Na yi saurin firgita na nufi inda alkyabbata take na Wauka na saka ta.

"Farar singilet ce a jikinsa da dogon wando, wannan yasa ban ™ara juyawa na kalle

8 / 18