ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   13 / 18

36K to 39K   out of 52K words

a jikina."""

"Ya sumbaci tafin hannuna na Wan yi saurin janyewa nuna alamar kunya, na Wan juya kansa jin a daidai"

nan yana magana.

"""Yunwa nake ji, ki taimaka mini da abinci."""

Na sa tafin hannuna na Wan ture shi.

"""Ba ™ya so?"""

"""Tashi mu je ka ci abincin."" Na faWa cikin muryar sassar™ewa."

"Ina jinsa ya koma da baya ya ™wanta da ™arfi tare da ajiyar zuciya, na juya na kalleshi yana mayar da"

"numfashi a hankali, ya juyo muka haWa ido na yi saurin mi™ewa, sai na ga ya yi murmushin kunya ta kama shi, shi ma sai ya mi™e."

"Alkyabbar da ke jikinsa ya ™ara gyarawa, sannan muka nufi wajen cin abinci, sai da muka isa sannan ya"

"cire alkyabbar ya mi™o mini,na karSa sannan na tafi ga Wan ™arfen da ake ajiyewa na rataye ta, ina"

"juyowa na gan shi tsaye sai kallona yake,muna haWa ido muka yi murmushi gaba Wayanmu."

"""Zan tafi idan kana yawan kallona."""

"""Dole ne in kalle ki Yasmin,saboda kin canja mini rayuwata gaba Waya,kin mayar da ni tamkar ba ni da jini"

"a jikina."""

"""Ka gani """

"""Ki yi ha™uri ba zan daina ba fa."""

Na juya alamar zan tafi.

"""Zo, na daina."" Ya Wauke fuska ya zauna sosai na iso na tsugunna a gabansa domin in zuba masa abinci."

"Tuwon ni™a™™iyar shinkafa ne,miyar dagwargwajajjan naman kaza, wacce aka yi ta da agushi, ya yi kalar"

"kore-kore da gani ya sha kori (curry),shi kuwa tuwon ya sha naWi a leda tamkar a hotel, na zuba masa, sannan na buWe Waya ™wanon, farfesun dagwargwajajjiyar hanta ne, shi kuwa Wayan farfesun kifi ne, wanda hausawa kan ce masa ragon ruwa, ga shi ya sha albasa mai lawashi a cikinsa, da gani an saka shi a"

"injin Win zare ™ayar kifi,ko kuwa in ce injin Win sa ™aya ta yi laushi."

"""Ke fa?"""

"""Ni naci a gidana."""

Ya yi murmushi.

"""Sam ban amince ba,ni dai na san kunyata ki ke ji, amma tsaya ki ga yanda za'ayi."""

"Ya mi™e tsaye a inda ni kuma dama a tsayen nake ya isa makunnan fitila ya kashe ta, dawowar da zai yi"

"sai ya rungume ni a jikinsa, ya yi ajiyar zuciya."

"""Sorry, ban lura da ke ba."" Ya faWa cikin raWa, sannan ni kuma na zame na zauna."

"Zaunawar da na yi tayi daidai da kamawar wata ´ar fitila mai duhuwa wacce haskenta kawai za ka gani,"

"amma ba zakaga mutum ba sosai, yanda nake zaune nan haka ya zo ya zauna kusa da ni a hankali ya dinga lalubo bakina yana saka mini tuwon nan, shi ma a haka ya ci nasa."

"Idan na girgiza kaina, shi ma sai ya ce ya ™oshi,ni kuwa na san Yarima yana tare da yunwa sosai, saboda"

"tashin hankalin da ya saka kansa, na ganin zai rasa ni. Cin abincin da ya kamata ayi shi cikin mintuna sha biyar, sai ga mu mun ™washi awa Waya. Na gane haka ne a lokacin da na iso kicin domin ajiye ™wanukan abincin da muka ci,ni kuwa na yi tsaye a kicin Win na rasa me ke damun jikina, saboda wasu abubuwa da nake jin suna yi mini yawo tamkar kiyashi na bi mini jiki,shin ko son kenan? Shin ko na kamu da ciwon son Yarima ne nima? Kamar yanda na ga duk ya yi laushi a kan ciwon da ya kama zuciyarsa da gangar"

"jikinsa,wai shi ciwon so na."

Motsin da naji yasa na yi saurin ci gaba da harhaWa ™wanuka tamkar dama aiki nake tun da na shigo.

"""Sannu da aiki."""

"Na juyo na kalle shi ya jingina da gefen ™ofa, ya rungume hannayensa a ™irjinsa, murmushi kawai na yi"

"masa,a zuciyata na ce lallai Yarima yana son ™ananan kaya, saboda riga mai dogon hannu da take jikinsa"

wacce ya Sallewa maSallan gaba na rigar.

"""Ki bar shi, da akwai masu gyarawa."""

"Na sunkuya wajen famfo na wanke hannuwana, sannan na iso inda yake tsaye ni ma na tsaya saboda ba"

"hanyar wucewa, maimakon ya gafara in wuce sai na ga ya rakuSe gefen ™ofa sosai, ma'ana in zo in wuce,"

"wanda ya yi mini alamar da hannunsa Waya, duk da dama idanuwansa tsaye suke a kaina suna yi mini kallon kamun barewar damisa a jeji, ma'ana tamkar idanuwansa za su lumshe gaba Waya."

"A hankali na zo na raSa zan wuce, sai da na shiga tsakiyarsa sai ya sa hannuwansa ya kare ni, wato ya"

"saka ni tsakiya sai da ya lumshe ido ya buWe ya Wan girgiza kai alamar kana son faWar wata magana, sannan ya yi magana."

"""Ina za ki?"""

"""Kina da gidan da ya wuce nan?"""

"""Eh."""

"""Wanne kenan?"""

"""Wanda iyayena suka saka ni a ciki."""

"Ya Wan juyar da kansa ya kai sau huWu, sannan ya dawo da kallonsa gare ni."

"""Ina son da kiyi mini wani aiki."""

"""Na me kuma?"""

"""Mu je sama ki gan shi."""

"""Dare fa ya yi, goma ta wuce."""

"""˜uya kenan fa."""

Nayi murmushin kunya.

"""Na isa,mu je in yi maka ko na tafi kada inyi dare."""

"""Matata na ce mini za tayi dare a wajena,Yasmin kenan."" Ya faWa a daidai lokacin da ya sauke"

hannuwansa na wuce.

"Sama na isa, wanda shi dama yana biye a bayana, kujerar da ke kusa da gado ita na zauna shi kuwa a"

"zagayen gadon da ke tsakiyar Wakinsa, ina kallo ya janyo durowar kusa da gadonsa ya Wauko wata babbar ambulan mai fulawoyi ja, wanda ita kuma bulu ce mai haske (light blue), ya Wago ya kalleni,ni kuwa"

dama shi nake kallo.

"""Zo ki gani."""

"Na yi murmushin zuci na mi™e, saboda tunanin me Yarima ya mayar da ni,yarinya ko me? Na iso na"

zauna gefe Wan nesa da shi ya mi™o mini na karSa ina mai mayar da hankali a kan ambulan Win.

"""BuWe mana."""

"Ban ce komai ba na buWe ta, litattafai ne guda biyu wanda yanayin hotan da ke jikinsu da sunansu ya"

"nuna mini cewa su Nobel (Novel) ne, na Wora su a cinyata, saboda jin da sauran wani a ciki,alawoyin chakuleti na ji a ciki (Chocolate), ina zarowa na ga an rubuta Bounty a jiki."

Na Wago na kalleshi wanda kallon yana nuna alamar tambaya.

"""Taimaka mini za ki yi ki karanta mini su, amma yau mu fara da Wayan duk da na san da wuya mu yi"

"™wata a yau, amma ™ila ma yi sati muna karantashi, chakulet kuwa matata na siyawa, saboda na san zata"

"taya ta hira."""

"Ya haye can ™arshen gado ya ™wanta irin ™wanciyarsa da ya saba,wato rigingine, sannan ya yi filo da"

"tafukan hannayensa, ya mayar da idanuwansa ya lumshe. Na girgiza kaina sannan nima na gyara sosai nasa fulalluka na tare bayana, sannan na soma karantawa."

"Ni kaina na san muryata ta yi daWi a wajen karatun, na san kuma duk mai sauraren karatun zai ji daWinsa,"

"saboda dallah-dallah nake yinsa, cikin cikakkiyar nutsuwa. A ™alla ni na san na Wauki mintuna talatin"

"zuwa talatin da ´an mintuna ina karantawa, sannan na Wago kaina na kalli Yarima wanda na ji ya yi shiru,ni a tunanina ya yi bacci, amma sai na ga ya Salle maSallin gaban rigarsa gaba Waya."

"Ni kaina na san Yarima na da gashin da ya ™wanta a ™irjinsa, dalilin ganin kuwa,Wakinsa da na taSa shiga"

"na same shi yana bacci, amma abin mamaki sai na ga na yau yafi na ranar yawa,ba™i,™wantacce tamkar sumar jariri. Na yi saurin mayar da kaina ga littafin da ke hannuna, amma kuma sai na ji na samu kaina da son kallonsa duk bayan ´an mintuna. Šagowar da zan yi in kalleshi sai naga ya ware duk biyun gaba Wayan rigar jikinsa ta sauka saman gado, cikinsa, cibiyarshi,™irjinsa da kafaWunsa duk a waje suke, take na ji jikina na neman kama rawa,me ye wannan? Ni dai na san har yanzun ba na son Yarima, sai dai na san"

ina jin kunyarsa.

"Na mayar da kaina ga karatuna, amma ni kaina sai na ji muryata ta canja,lumfashina kuwa ma nema"

"yake ya tsaya,a zuciyata nake rayawa cewa in ajiye littafin in tafi gidana, madadin in ji ™warin gwiwa sai"

"na ji tamkar an sare mini gwaiwoyina,cikin hakan da nake kawai sai na ji Yarima na kiran sunana a hankali."

"Jin kiran sunana ma sai na ji ya ™ara sani na dake, na dawo dai-dai saboda tunanin ko Yarima ya fahimci"

"na shiga wata matsala da na san ba zan iya faWarta ba,kiran sunana ya kamata a ce Waya ne ko biyu, amma tun da Yarima ya fara shi ban ji ya tsaya ba, tun ina ci gaba da karatun har ya zama ina saukar"

littafin hannuna a hankali izuwa ™irjina.

"Kallona sai ya koma ga yarima da yake kirana, wanda idona ya hango ™irjinsa na fitar da numfashi da"

"sauri da sauri, wani mashi ne na ji ya dirar mini ta tsakiyar kaina, jikina na ji har ya Wauki rawa cikin sakan"

"Waya, saboda kiran da Yarima yake mini ya fi ™arfin a tsaya ™irgawa."

"Littafin saman ™irjina wanda hannuwana suka taimaka masa ya zauna a ™irjin nawa, sai na ji ya faWo"

"saman cinyata saboda hannuwan nawa sun kasa Waukarsa,jiri ne ya Wauke ni ko kuwa suman sakan biyu na yi? Ni dai ji na nayi na sulale na ™wanta saman gado sosai a riginginan da nake da ™yar na ja filo Waya ya tallaSe mini kaina."

"Amma duk wannan bai hana Yarima kiran sunana ba, idanuwana, kaina,jikina sun yi mini nauyin da ba za"

"su iya motsawa ba, balle har ™wayar idona ta samu ganin halin da Yarima yake ciki,ko ni kaina,shin me ye wannan? Ni na san ™wa™walwata ta daina aiki balle in tunano amsar abubuwan da suka tarar mini a cikin mintunan da ba su wuce uku ba."

"Mai nake ji a jikina? Kamar numfashin mutum a hancina, ™wa™walwata na ji na karanto mini Yarima na"

"bin jikina, hannayena da ke ware ya bi da hannayensa a hankali har izuwa tafukan hannayena ya haWa da nashi ya runtse gam, sumbatar wuyana na ji ya yi, ya dawo hancina,bakina,buWaWWan gaban ™irjina da riga ba ta ™arasa rufe shi ba."

"Ni na san ina ji, amma ba zan iya motsa Wan yatsana ba, balle har ya kai ni ga iya magana,ko ™watar jikina"

"ba, sai dai na san numfashina yana fita sama-sama, ina jin shi kanshi ya ruWe ya rasa ina zai kai sumbatar nasa,ko ina ya yi ina jin sa yasa ha™oransa ya zuge zib Win da ke gaban riga ta, wai nan na yi ™arfin hali zan yi magana, amma madadin bakin da na samu da ™yar na buWe in yi magana sai gani na tsaya da wani irin numfashin da ya kasa wucewa cikina, ya tsaya mini cak a ma™oshina,saboda jin harshen Yarima na lasar fatar cikina, sai a lokacin na ji kamar na tunano ban sa shimi ba,rigar mama ce kawai na saka da zan"

taho.

Jin ya nutsa hannayensa a gashin kaina yasa na samu da ™yar lumfashina ya isa cikin cikina tare da faWar

"""Hasbunallahu wani'imal wakil"" sai na ji kamar Wan jinin jikina ya dawo, na samu na yi Wan ™o™arin mi™ewa zaune, amma ina sam na kasa, saboda Yarima da ya samu ™aramin taSin hankali a jikina."

"Da ™yar na buWe idanuwana sannan na Waga kan Yarima na tallabo kumatunsa na girgiza kaina, wanda"

"fuskata ke fitar da hawaye da ban fahimci ta ina suke fitowa ba, yasa hannuwansa duk biyun ya Wago kaina ya girgiza kanshi shi ma, sai a nan na lura da hawayen da suka wanke fuskarshi shi ma, da ™yar na ji"

"ya ce, ""Yasmin!"""

"Yana mayar da numfashi Waya bayan Waya. Na girgiza kaina da ™arfi, sannan na samu na mi™e na zauna,"

"ya koma gefe ya ™wanta rigingine yana wani irin numfashi. Na mi™e tsaye, tafiya na fara nayi luuu zan faWi, na yi saurin zaunawa, na nutsa hannuwana a gashin kaina, jin ya rarrafo ya zo ya rungume ni yasa na Wan samu ™arfin cire hannuwansa daga jikina na mi™e."

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 7

"Na mayar da zib Win rigata na zuge, na samu na ja mayafina da ke saman gado ba zancen tsayawa yafawa,"

"sai da na je ™ofa, sannan na tsugunna na Wauki takalmana a lokacin idanuwana suka sauya kallo izuwa saman gadon da Yarima ke dur™ushe yana kallona ya ware hannayensa yana Wan girgiza kansa kada in tafi."

"Ganin ina kallon shi yasa na ji yana kiran, ""Please Yasmin come to me."" Wannan ma yasa na juya na tafi,"

"sai kuwa da na je ™ofar fita, sannan na samu na yafa mayafina, amma takalma sai da na je ™ofar gida,"

"sannan na iya sa su, ina buWe ™ofa kuwa taku uku na yi na tuSe su na ri™e a hannuna ina isa Wakina na wurgar da su."

"Fitilu kawai na kashe na faWa saman gadona ban tsaya neman wata rigar bacci ba,fulalluka na haWa na"

"rungume a ™irjina,ni kaina ban san me zan tunano ba saboda ™wa™walwata ma ta daina aiki, sai dai"

"numfashina kam ya dawo, amma da Wan sauri nake fitar da shi tamkar na yi gudu na gaji."

"Ban fi mintuna biyar ba na ji an murWa ™ofata an shigo, da ™yar na samu na lalubo wayar makunnan"

"fitilar Wakina ina kunnawa sai na ga Yarima a tsaye, yanda rigarsa take haka take ma yanzu, na lumshe idanuwana na mayar da kaina na ™wantar alamar mamaki,jin an mayar da ™ofa an rufe yasa na Waga na kalleshi, ban yi wani ™o™arin tashi ba."

"Ganin ya nufo gadona yasa na fara tunanin me zan yi yanzu ban tunano komai ba na ji ™arar faWuwa,"

"kallon da zan yi sai na ga yarima a ™asa na yi wata doguwar wuntsulawar da ban san ma ina da ™arfin yin ta ba,ni dai gani na nayi kawai a gabansa na Wago shi na girgiza shi, cikin wani yanayin muryar tashin hankali na kira sunansa."

"Cikin sakan uku na ga ya buWe idanuwansa yana murmushi,ni kuwa har na fara fita daga hayyacina a"

"cikin ´an sakannin nan, sai na ji kawai na yi ´ar dariya, shi ma sai ya ™ara yin murmushi, sannan ya tashi ya zauna ya kishingiWa a cinyata da take dur™ushe, sai a lokacin ne ma hankalinmu ya kai ga abin da ya kada shi. Takalmana ne da na yi jifa da su muka gani a gefe Waya, yasa hannu ya Waga takalman ya kalleni sai kuwa muka yi dariya gaba Waya, amma irin mai kama da murmushin dariya,yana cikin haka ne ya juyo ya haWa goshina da nasa, sannan ya rataye hannayensa bayan wuyana. Cikin yanayin dariya ne ´an hawayen da suka fito a lokacin da nake faman son in ga ya tashi suka gangaro, sai na ji ya saki takalmin ya Wago fuskata yasa hannayensa duk biyun ya lalubo kumatuna, sannan yasa manyan ´an yatsunsa"

yana goge mini hawayena tare da girgiza kansa alamar a'a.

"Sai kuwa na jina lumshe idanuwana ina yin ´ar wata dariyar kuka-kuka, murna-murna, sannan na"

"sunkuyar da kaina sosai na ci gaba da Wan kukan murna,gashin kaina kuwa ya zubo ya rufe mana fuskokinmu. Ina jinsa ya sa hannayensa ya tattare gashina, sannan ya Wago kaina da hannayensa, kallon da ya yi mini yasa a take na ji na nutsu, saboda haWa ido huWu da muka yi da shi,kafin in yi wani motsi"

"tuni ya kai bakinsa ga nawa, kafin inyi wani tunani har ya lalubo harshena ya ri™e."

"Wasu tsutsotsi na ji suna yawo a kaina na yi sauri na ™wace bakina, amma sai na ji kuma na faWa ™irjinsa"

"na ™wanta,jin ya mayar da ni ya rungume tare da sumbatar gefen wuyana cikin nutsuwa na ji ya Wagoni yana sumbatar ko'ina na jikina, wata zuciya ta dinga karanta mini maganar da Aunty ta yi mini amma"

wajen da ta ce.

"""Muddin jikinku ya fara haWuwa, to dole ne so ya shiga mai tsanani, ba zai iya rabuwa da son taSa jikinki"

"ba, har sai ya tabbatar da kin zama tasa, wannan kuma shi ne zaman aure mai haifar da so,™auna,kulawa da juna,ki yi ha™uri idan hakan ta iso gare ki, wannan shi ne auren."""

"Kafin in dawo daga tunanin sakan uku sai dai na ji kamar jikina ba riga, kafin in yi wani abu sai na ji har"

"hannuwan rigar mamana sun dawo cinyar hannuwana, kafin in ™arasa tuna me nake ciki, sai na ji"

laSSansa a saman ™irjina.

"Tabbas ajiyar zuciyar da ya fitar mai ™arfin gaske ba ta hana ni Wago kansa ba, na girgiza kaina, wanda"

"idanuwana ke a rufe,jin ya ambaci sunana cikin wata Soyayyiyar murya yasa na yi saurin mi™ewa tsaye,a"

"tangal-tangal na isa bakin gadona na zauna,a lokacin ne na samu damar gyara rigunan jikina, na Wago na"

kalli Yarima Faysal da ke dur™ushe a inda na bar shi.

"An Wauki mintuna biyar kowa na haka, sannan na ji ya zo ya zauna kusa dani, ya Wauki wata minti biyun"

"kafin ya yi komai ko in ce yayi magana, ya Wan ja numfashi a hankali, sannan na ji ya fara magana."

"""Ya kamata a ce komai ya wuce a tsakaninmu,ya kamata a ce yanzun mun amince da junanmu ko ma"

"samu rayuwar aure mai ™yau,ni na san laifina ne tun farko, amma yanzu ni na san dole in zama ™asa gare ki, na yi tunanin shi mulki ko ina ma yinsa ka ke yi ashe ba zai yiwu ba ga iyalinka ba waWanda ka ke ™auna, waWanda su ne rayuwarka gaba Waya."""

"Kada ki ji haushina ko kiyi mamakina, wallahi Yasmin ban san aure ba, ban san so ba ban taSa tsayawa"

"na kalli ´a mace ba balle har in ji ta a jinin jikina. Yasmin sai ke,ki ture auren haWi a tsakaninmu,ki mayar da shi mu ne muka ga juna muna so,in ke ba haka ba ne a zuciyarki wallahi ni,ni na ganki na ji ina son ki tun ranar farko."

"A lokacin da na zo gidanku ganin ke ce ki ka fito matsayin matar da aka zaSa mini na ji daWi,sanyi a"

"zuciyata, amma tsananin mulkin da yake a kaina ya hana ni nuna miki. Ke wallahi na ma nuna, tunda da"

"ba ke bace ba,ba kowacce ta isa in tako in bata ha™uri har in bi ta gidan Yayarta."

"Yasmin na baki rayuwata gaba Waya, wallahi ba zan iya rabuwa da ke ba, har sai na ga kin zama jinina, na"

"zama naki. Yasmin ke ce wacce ta taSa sace zuciyata gaba Waya. Ki tausaya ki so ni,ko ™ya dawo mini da"

zuciyata ta cigaba da tunanin rayuwa da ke.

"Na san za kiyi shakkun zama da ni, wallahi ki cire duk wani shakku,ki Wauka kin samu mijin da sai abin da"

"ki ke so za'ayi miki, matsawar bai saSawa shari'a ba,na karanta takardar Aunty na ji matsalolinki,ki yi"

"ha™uri, zan Wauki mataki mai ™arfi a kan abubuwan da ba ™ya so a cikin gidana."

Ki yi tunanin yanzun

13 / 18