ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   15 / 18

42K to 45K   out of 52K words

sai da Hajiya Kilishi ta sa na tsugunna"

"ga turarurruka kala-kala shida, dukkansu kuma na garwashin wuta, sai a lokacin da suka gama ne ma aka buWe kayan da suka shigo da su. Wata ™warya ce ta sha zanan ba™i ´ar ™arama aka mi™o mini,wai in shanye abin da ke cikinta, ban yi gardama ba na kafa bakina sai naji kamar ruwan inibi da madara, kamar"

"kuma madara da ruwan ™wa™wa, ni dai na shanye."

A ta™aice dai hidima ta tashi sabuwa tamkar ana wani ™asaitaccen biki. ˜arfe goma na safe kuwa ai gida

"ba inda zaka zauna, saboda jama'a. Hajiya Kilishi ta gaya mini cewa za'a tambaye ni me nake so, saboda"

"mutane da kunya da wuya in iya magana, amma in rubuta a takarda,in an tambaya in bai wa jakadiya,kar in yarda wai a ga fuskata sosai,in zamo mai kunya."

"Da za'a fita da ni inda zan zauna, sai da aka sa nayi tsaye na ware ™afafuwana a saman wani kaskon wuta"

"mai fitar da haya™in ™amshi, shiga ta kuwa ba zan iya faWar ko meye a jikina ba,ni dai kiran shi da yadi mai laushin gaske,ko kuwa les ne? Oho,ni dai na san sai dai kalar sa ce ruwan hoda, takalma da"

"alkyabbar jikina kuwa ruwan madara ne, tare da mayafin da na zizara a saman kafaWa ta."

"Wannan al'ada ina amfaninta, na faWa a zuciyata. A lokacin da na isa kujerar zamana inda muka zauna"

"ina amarya,yau ma anan muke,ni da Yarima, sai dai kujerun da shimfiWun kafet Win sun sha bamban da na baya,sam ban sani ba, ashe kowa ya hallara ni kawai ake jira, hatta da sarki ya iso yana nashi rukunin,"

ango Yarima kuwa nan na sameshi a zaune.

"Ba zan iya gane ko su wa da su waye ba ne a bayana, saboda gilashin da ke manne a idanuwana, ban da"

"wani mayani da Hajiya Kilishi tasa ta Wan lulluSe min rabin fuskata, filin kasan ™asan kuwa daga can gefe Waya raguna ne kawai ake gasawa a ™ar™ashin wuta, tamkar dai waWanda zasu yi fati."

"Aka buWe fili da addu'a da sauran bayanan manyan mutane, wanda a ™arshe Sarki ne da kansa ya mi™e"

"yana bayani da godiya ga waWanda suka zo,ni kuwa da Wansa Yarima mun sha albarka, a lokacin ne naji Yarima ya zuro hannu ta alkyabbarsa ya kama hannuna."

"Ban da dama tun da na zauna yake ta zunguran mini ™afa da tashi ™afar, ta ™ar™ashin kujerarmu,ni na san"

"ba mai gani, tunda alkyabbun jikinmu sun rufe har ™afafunmu, na ji kalma Waya da ya faWa ita ce, ""You Are cheerful Yasmin."""

"Na samu na sulale hannuna ba tare da na kalleshi ba. ˜yaututtuka kam na sha su, shi kansa Sarki ™yautar"

"gidan gonarsa na ™auyan Bukuru ya ba ni, ya kuma ce zan ziyarci ™asa huWu, sai wacce na zaSa, sannan"

"ya baiwa iyayena sababbin motoci guda biyu, ban da wani dun™ulin abu a cikin jar jaka da naga ya ce"

"tasu ce, sai dai ban san komai ke ciki ba."

"Waziri ya bani bayi huWu da dokuna uku,doki biyu goWiya, Waya namiji, da sabuwar mota ™irar KIA"

"(Optima). Ni wata ™yautar ma in an faWeta sai inji kamar ma ™arya sukeyi, magana kuwa cikin nutsuwa"

"yanda ba mai ji, Yarima ya dinga yi mini ita sau Waya na yi murmushi, na ji ya ce, ""Thank God."""

"Kaina na ji ya sara tare da juyawa wani amai mai zafin gaske da na ji ya taso mini,wannan kuwa ya"

"sameni a daidai lokacin da na ga wasu fadawa biyu sun mi™e tsaye da wani farin abu a hannunsu,sam da ban gane ko meye ba, sai lokacin da naji sun ce, ""wannan farin zanin da kuke gani, shi ne zanin shaidar cewa ´armu ta kai Wakinta, wato Gimbiya Yasmin."""

"A take na gane zanin gadon Wakina ne wanda na baiwa jakadiya amanarshi, shi ne fa hankalina ya yi"

"matu™ar tashi, a take na tallabe ™irjina alamar amai, Yarima ya yi saurin dafa ni."

"""Yasmin meye?"""

"Wata tambayar raini ma na faWa a zuciyata, kafin ya ™ara yin wata magana sai dai na hango an ware"

"zanin gadon nan kowa ya kama gefe Waya, kenan dai an yi masa buWewar zanin da za'a shanya."

"Cikin sakan biyu sai dai na ji amai ya wanke mini jiki dama ni gani ban iya ganin abin tashin hankali ba, sai"

"inji ni ina ta amai, kamar wata mai yaron ciki,ko kunya ma Yarima bai ji ba naga ya mi™e da sauri ya kama"

"ni,kafin sakan uku sai dai na ga wani koran labule ya sauka a gabanmu da bayanmu dama gefenmu ba kowa kujerunmu ne kawai."

"Cikin ™an™anin lokaci Yarima ya Waga ni na mi™e tsaye,da amai ya yi tsalle sai jikin Yarima amma sai na ga"

"ko a jikinsa shi dai bu™atarsa in taka,gyaran murya na ji ya yi sai dai na ga hannu ya zuro ta wata ™ofa ya mi™o masa wani yanki ja, mai kama da yankin bargon jariri, har ya fara goge mini,ganin ina layi yasa na"

ga ya Wauke ni cak sai dai na ji ya yi gyaran murya.

"A take na ga kawai yana tafiya labulan nan na binmu ba mai ganin kowa ba mai ganinmu, shi kuwa Wan"

"yankin nan ya shinfiWa shi saman ™irjina wanda amai ke ta zuba a jikinsa,ni dai dole ta sa na koma saman ™irjin Yarima na ™wanta, idanuwana kuwa tuni a lumshe suke."

"Jin an ajiye ni wani abu mai laushi yasa na buWe idanuwana,gani na a Wakina saman lallausar katifar"

"mulkin nan zan ce ko kujera? Wacce ta sha dardumai na alfarma, da rawar jiki na ga ya cire alkyabbar"

"jikinsa da ta sha feshin amai, sannan ya du™o wajena yana ™o™arin cire mini tawa,na Waya masa hannu alamar ya tsaya."

"""Don't touch me."" Na faWa."

"""Yasmin ki yi ha™uri in taimaka miki."""

"""Bana so,ni ka kira mini Aunty Salwa."""

"Na saka kuka, yayin da na ci gaba da cewa ""ka cuceni,ka tona mini asiri,ka yaudare ni, Allah ya saka mini,"

"yanzun kuma gidanmu zan tafi, ba zan ™ara zaman dabbanci ba a gidanka,™iri-™iri ku mayar da al'ada"

"addini."""

"Yasmin ni kaina ba na so, ya zan yi dama na san sai kin zarge ni."""

"""Zargi ne ma?"""

Ya zauna jikin gadon zai kama ni.

"""Kada ka taSa ni,wa ya sani ko yanzun ma ka fita ka faWawa jama'a cewa ka rungume ni."""

"""Oh! My Darling """

"Dagewa na yi nasa kuka mai ™arfi, sai na ji ya tashi ina jin takun fitarsa,bai fi minti biyar ba sai na ji an"

shigo. Aunty Salwa ce ta shigo da saurin ta.

"""Aunty kin ga Yarima ko, ya cuceni, ya wula™anta ni a gaban jama'a."" Na ™ara sa da kuka."

Ta iso ta zauna kusa da ni tare da dafa kafaWata.

"""Haba Yasmin bai dace ba a ce kin zargi mijinki ba a kan abin da ya faru,in har za kiyi la'akari da taron da"

"aka yi a yanzu, wannan zai nuna miki cewa tun kafin a san za'a haifi shi kanshi Sarkin haka akeyi, na fahimci al'ada ce su wacce take muhimmiya a wajensu. Saboda muhimmancinta fa Sarki da kansa yau tun da ba™wai na safe ya je ya gayawa Daddy,kin ga irin murnar da Sarki ke yi kuwa,ni a Wan tunanina da na yi, wannan shi ne mataki na ™arshe da za'a gane wa ye Sarki na gaba,in ka dace da mace tagari, to daga lokacin ma za'a iya kiranka Sarki mai jiran gado,in kuwa da sau™i, to ko mutuwa sarki ya yi an san"

Wansa wanda ya cancanci a baiwa sarauta.

"Ki yi tunani ki gani,ni tunanin abin da za ki yi ™o™arin ki hana a nan gaba, shi ne yin taron,ko nunawa"

"jama'a zanin gadon yanzun ki tashi ki canja kayan jikinki, kamata ya yi ma ki Wan shiga ruwan Wumi."""

"Aunty ce ta taimaka mini na shirya jikina na ™ara narka wasu kayan, duk da cikin waWanda Mama ta aiko"

"mini da su ne, shi ma wani irin yadi ne na alfarma mai ruwan jinin kare mai duhuwa (Coffee colour), Ina niyyar in koma in da ake taron, amma ina sai na ji zazzaSi ya rufe ni. Aunty ta Wauko magani ta bani na sha, amma duk da haka, sai na ji ™wanciya kawai nake so."

"˜arfe Waya da ™wata limamin masallacin gidan Yarima ya ™wallah kiran sallar azahar,jin mata na ta ´ar"

"hayaniya yasa na gane an tashi, amma sai na ™ara yin lamo saboda kunya da ta hanani haWa ido da kowa, ina jin su Hajiya Kilishi da sauran mutane aka shiga ana yi wa Aunty ya mai jiki."

"Yanda na ji Aunty nata hira da mutane yasa na gane lallai da ´an'uwanmu suke hira,shin wa ya gaya"

musu? Haushi da takaici suka ™ara dirar mini a zuciyata.

Yanda na ji ana yi masa sannu da zuwa da tambayarsa ya mai jiki shi ya tabbatar mini da Yarima ne ya

"shigo, ™ara lamo na yi tamkar ma yanzun na fara barcin, ina jin shi yana tambayar na yi sallah? Aka bashi"

"amsa a'a, sai na ji ya ce lallai a tashe ni inyi sallah."

Bayan sallar isha'i ne ya shigo Wakina ni kuwa a wannan lokacin na samu sau™i sosai kamar ma ban yi

"wani zazzaSi ba, asali ma ina zaune a kan abin sallah ta da al™ur'ani mai tsarki a hannuna ina karantawa, ba don komai ba saboda godiya ga Allah da ya taimakeni na ri™e mutuncina, sannan na yi godiya ta"

musamman ga iyayena da suka yi mini tarbiyya tagari.

"Maimakon ya yi mini magana sai na ga ya zauna gefen gadona, ina jin gani ya yi ba ni da niyyar dainawa,"

"saboda ya yi kusan mintuna ashirin da biyu, amma sai in buWe wani fejin in cigaba, ganin haka na san yasa shi ya taso ya zo ya zauna bayana, madadin inji ya yi magana sai na ji ya Waga hijabin da ke jikina ya shiga ciki, daga nan kuwa sai dai na ji ya sa hannayensa ya rungume ni ta bayana, kenan hannayensa"

"suna saman ruwan cikina, sai a lokacin na ji ya yi magana."

"""Ya isa haka nan Yasayyada, ya kamata a zo a kula da ba™o ko shima ya zo ya yi wa matarsa sannu."

Madadin in tashi ko in mayar masa sai dai na ajiye Al™ur'anin na mayar da kaina na matse a tsakanin

"gwaiwoyina saboda dalilin abu biyu. Na farko na san ni ba zan iya haWa ido da shi ba, saboda kunya. Na biyu kuma saboda Wan haushinsa da yake a zuciyata."

"Ganin ya samu sama da mintuna sha biyar yana fama da ni in ma yi masa magana na ™iya, ya sa naga ya"

"sake ni ya mi™e tsaye,dama tuni ya cire hijabin jikina ya mayar da ni ya ™wantar a cinyarsa,yana ta Wan kokawar cire tafukan hannayena waWanda ke rufe da fuskata, wanda ko ya cire zan runtse idanuwana da ™arfi."

"Sai dai na ji yana cewa, ""Mama ta ™i yi mini magana, Mama ki zo,wai haushina take ji,ni ma na gaya mata"

"ba laifina ba ne ba,kona ba ta ba zata karSa ba."""

"""Kai! Ni na ce."" Na faWa cikin sauri. Ya juyo muka haWa ido na harare shi."

"""Dama na ce miki cewa ta yi ni Win me."""

"Na taso zan karSi wayar ya juya na bi shi ya juya na ri™e hannunsa,wai ni in karSe wayar, amma saboda"

™arfi irin na namiji ya ri™e hannun gam.

"""Mama ban yi mata ™arya ba, cewa ta yi ban isa in sa ta karSa ba."""

Na yi tsalle na fige wayar.

"""Mama wallahi ba da gaske ba ne ba sai na kashe wayar nasa kuka. Bacin ka gama wula™anta ni a gaban"

"jama'a yanzun kuma so ka ke mahaifayarka ta tsane Ni?"" Na tafi na faWa gado."

"Kusan mintuna arba'in kenan da zuwan Mama,ni kuwa tsugunne a falo jikina ya sha naWi da hijabi,"

"hankalina ya nutsu da abin da Mama ke faWi, kamar yanda ta fara da farko."

"""Ba wata kalmar da zan yi amfani da ita inyi miki godiya, sai dai inyi amfani da ™arfina in yi miki addu'ar"

"Allah ya saka miki da ´a´a nagari, kamar yanda iyayenki suka yi dace da ke ´a tagari."

"Ki yi ha™uri ki zauna da mijinki lafiya, duk abubuwan da suka faru a baya ya kamata a ce kun ha™ura kun"

"ajiye su gefe,kun mayar da su yarinta, wannan abu kuma da ya faru abu ne na al'adar sarautar gidan nan tun iyaye da kakanni."

"Hikimar yin shi kuwa shi ne hana rigima idan Allah ya Wauki ran Sarki,a wancan zamanin,kin san kowacce"

"masarauta a wancan zamanin da irin hikimar da ake amfani domin fitar da Magaji,wato wanda zai gaji sarauta. A zamanin da zaki ga wata masarautar su kan sa yaransu su yi tafiya mai nisa domin Wauko wani abu ko samo wani abu. To su kuwa wannan masarautar ta haka suke ganewa. Ina son ki yi murna kuma"

ki godewa Allah da yasa ki ka samu kanki a wannan matsayi.

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 10

"Tsaya in baki wani labarin da ba wanda ya san shi daga ni sai Mai Martaba, sai kuwa ita wacce abin ya"

sama sai kuwa Allah.

"Kin ga wannan abin da ya faru da ke a yau, to shi ne ya haddasa tsana mai tsanani tsakanin Sarki da"

"matarsa ta farko, Hajiya uwarsu Abdulrahman, da na taSa ba ki labarinta. Mai martaba ya bani labari cewa, lokacin da aka kawo ta tana amarya ita ce ta dinga nuna masa ya zo gareta,kin san yanda auran"

"sarauta yake da wuya a bar ka ka auri wacce ka ke so, sai dai a zaSa maka."

"To wannan ne yasa ba so a tsakaninsu, lokacin wata ´ar barga yake so, wato irin ´a´an masu aikin"

"gidansu, aka hana shi auranta aka aura masa Hajiya Asabe. Ranar da Allah yasa za su haWu da ita a matsayin miji da mata, sai ga shi ya sameta ba yanda ake so ba, wato ta taSa sanin wani bayan shi."

"Tun a daren ya kira jakadiya ya sanar da ita, jakadiya ita ta kawo shawarar a samo kaza a yanka ta,jininta"

"a zuba shi a shinfiWarsu, wannan dabara ita aka yi, balle a wancan lokacin jakadiyarsa mai himma ce da wayo, ita ta yi masa wannan dabarar har ya samu ya haye a matsayin zai gaji sarauta."

"Tun daga wannan lokacin ya tsani Hajiya Asabe, har ya zama yana zarginta da fita waje in ta fita unguwa."

"Ke a ™arshe dai sai da suka rabu hankalinsa ya ™wanta. Ke ki godewa Allah ko in ce mu godewa Allah, wallahi ni ma nan da ki ka gani sai da aka yi mini wannan taron,ki yi ha™uri ki zauna da mijinki lafiya. Mu"

"dama tuni abin da muke son ji kenan, saboda duk wani masoyin Yarima zai so a ce ya ji wannan ranar, ta"

zo kuma yanda ake son ta.

"To ni zan koma sai kun zo mana sallama ko, Allah ya yi muku albarka, kira shi ki ce ni zan koma."""

"Abin ka da falon sama muke dama sai kawai na shiga Waki, ina shiga ya Wago kai ya kalleni daga inda yake"

"™wance,bai tashi ba har na iso gabansa."

"""Mama na kira."" Na samu na faWa,a inda na juya na koma wajenta."

"Sallama kawai ta yi da mu ta yi tafiyarta,iyakata bakin ™ofar falo, Yarima kuwa shi ne Wan doguwar rakiya."

"Kafin Yarima ya dawo ni kuwa har na saka rigar baccina na haye gadona, saboda ba zan iya cigaba da haWa ido da Yarima ba. Ina kallon shigowarsa, ta ™yallin idona Waya, ya zo ya tsaya a gabana kallona kawai ya dinga yi yana murmushi."

"Ya yi tsayin mintuna biyu a haka, sannan ya shige ciki, kenan ya koma ta bayana,ni ga shi babu damar in"

juya in kalli me zai yi ba. Ina jin shi ya shigo cikin bargon da nake ™udundune sannan ya hayo ta saman

jikina ya Wauki makunnin kashe fitilar Wakin.

"Me ya manta? Na faWa a zuciyata, saboda jin ya sauka daga saman gadona,™yallin idona Waya na ™ara"

"buWewa a nan ne na ga ya isa ga ™ofa yasa makullintaa ya kulle, cikin bargon ya koma tare da kashe fitilar Wakin gaba Wayanta, ina jin shi ya zare Wan abun Wane gashin da na sa na Waure gashina (band) cikin"

"ruwan sanyi na saukar da ajiyar zuciya jin ya sumbaci bayana, tare da rungume ni jikinsa ta bayana."

"""Na san kina ji na ki kayi shiru, because you hate me Yasmin,har abada ba zan taSa yaudarar ki"

"ba,sona,™aunata, mulkina,˜ASAITA, duk naki ne,in har babu ke a tare da ni na san zan iya zama ba ko Waya a cikin abubuwan da na lissafa,ni na san ˜ASAITa ta biya ni, tunda ta hana mata da yawa yi wa"

rayuwata katsalandan.

"Ki yi tunani, da ni mutum ne mai sakin fuska da mata nawa ne zasu dinga neman cin fuskarki, saboda"

"suna kishi da ke. Ke kaWai na fara sakarwa fuskata, da jikina baki Waya, kuma na yi imanin ke ce ™arshe."

"Please Yasmin ki saki jiki da ni saboda ke special ce a gare ni, kamar yanda sunanki ya ke special a wajen"

jama'a.

"Ki so ni,zaki sameni mai sau™in kai, komai ki kaga na yi na mulki a baya, saboda tsare mutuncin kaina"

"ne."""

Ya kama ni ya juyo ni a jikinsa sosai kumatuna ne ya ™wanta a ™irjinsa ya yi Wan saurin Wago kaina na san

dalilin Waga ni haka.

"""What? What? Yasmin, still you hate me."" Na koma na ™wanta a ™irjinsa mai ni'imtaccen gashi, ina jinsa"

ya yi ajiyar zuciya ya ™ara rungume ni gam a jikinsa.

"Gashin kaina yasa hannu yana Wan shafa shi a fuskata, ban iya buWe idanuwana ba, amma nasa hannuna"

na ri™o gashin tare da yin murmushina.

"""Zan je sallah ne masallaci ki tashi ki yi taki sallar, saboda yau zamu Wan fita zuwa wani Wan lokaci, amma"

"™asar Greece za mu fara zuwa,a can nayi karatuna, sai in nuna miki wuraren dana sani, ragowar ™asashe"

"uku ke ce za ki zaSa."""

"""Ni ba zan je ba."""

"Ya sa ha™oranshi ya cije laSSana duk biyun, har sai da na Wan yi ™ara kaWan, na samu na ™wace na cusa"

fuskata a ™irjinsa.

"""Zane ki zan yi da tsintsiyar ™wa™wa na ga alama."""

"Nasa yatsuna na Wan ja gashin da ke ™wance a ™irjinsa, yasa ™ara kaWan tare da ´ar kokawar ™wace"

jikinsa ya mirgina ya tashi yana dariya ya sunkuyo ya sumbaci kumatuna.

"""Zan rama ne, gudu nake kada na makara da kin faWa."""

"Ni kuwa na ™udundune kaina a filo, ina ´ar dariyar murmushi ina jin shi har ya kammala alwalla ya fito"

"daga banWaki, saboda jan faWa har da buWe ™afata ya yayyafa mini ruwa."

"""Tashi."""

Na yi saurin jan ™afata shi kuwa ina jin dariyarsa a hankali har ya fice daga Wakin. Fitarsa zan iya cewa

"jinkirin minti

15 / 18