ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   7 / 18

18K to 21K   out of 52K words

tafi in kuma ba damuwa"

"ma iya haWewa a can, ina da ar rakiya."" Sai na ga tana rausayar da kai."

"""Shikenan jakadiya."""

"""To,to,to, Gimbiya ai ba gardama, abin da ki ka ce shine."""

"Ta mie ta gangara ta tafi,ni kuma na cigaba da harkokina, wanda suke yi mini daWi, ga ba rana ko kaWan"

"a ganina sai ma iska da ke ratsa jikina, irin ta sanyin damuna."

arfe biyar na yamma na farka daga baccin da ya washe ni a kan abin sallah ta wanda na tashi da

"mamakin jikina ba hijabin da na saka na yi sallah, sannan an Wora mini kaina a saman filo."

"Cikin Wan hanzari da faWuwar gaba na mie, saboda tunawa da na yi cewa mun yi da Yarima za mu"

"gidansu. BanWaki na shige na watsa ruwa da saurina, ina fitowa Waure da tawul na leo ta barandar sama, ta cikin falo, na kira Mansura,wai dama in tambaye ta cewa Yarima ya aiko,ko ya zo? Ai sai kawai muka yi ido huWu da shi."

"Ya yi tsaye a maimakon in kira Mansura, ganin ya cire gilashin da ke manne a fuskarshi, ya ara Wago"

"idanuwanshi a kaina, ya tuna mini cewa jikina ba riga, na yi saurin shigewa cikin Wakina, tare da wallawa"

Mansura kira.

"Ta shigo da sauri, ""Ya daWe da zuwa?"" Tambayar da nayi mata kenan."

"""Eh, ya daWe."""

"""Tun yaushe ya zo?"""

"""Tun arfe huWu, na zo gaya miki sai na same ki kina bacci, shi ne na gaya masa,ni dai na ga ya hayo"

"saman da kanshi, sai ya sauko ya zauna a nan,mun kawo masa kayan marmari da lemu, amma bai ko kalle su ba."""

"Na yi tsaki, ""maimakon ki ce masa ya tafi zan zo daga baya?"""

Na ga ta zaro idanuwa da sauri.

"""Allah ya huci zuciya,ai ba a mayarwa da Yarima magana, yanzun ka wana a yari."" Nan take sai na tuno"

"yarin nan,nima na taSa zuwanta, ta tsawon awa goma."

"""Ke ki ka cire mini hijabin jikina ki ka sa mini fulo a kaina?"""

"""A'a"""

"Haushi ya kama ni, ""wa ya ce ki ka barshi ya shigar mini Waki?"""

"Ta yi saurin sunkuyar dakai, ba ta ce komai ba, ""fita ki bani waje ki turo mini masu kula da kayana!"""

"""Ai sun ajiye Gimbiya, Allah ya huci zuciya,ga su nan sun fito da su."" Ta nuna saman kujera da Wan yatsa,"

sannan ta yi waje.

"Boyal ne mai ruwan makuba (Coffee Color) wanda ya amsa sunansa, wanda ya sha aikin surfani a"

"wuyansa da hannayensa, amma hannun bai wuce cinyar hannuwana ba, sai rigar kuwa da kaWan ta wuce"

"uguna, amma buWaWWiya ce, wacce ake kira da Stella Style."

"Zanin kuwa ya sha ado, wanda zai Waukewa jama'a hankali,ni kaina mai kayan sai da na ji sun birge ni, na"

"zauna a jikin madubin da ke kusa da gadona, na gyare fuskata."

"Takalmi da jaka ruwan asa ne nasa a afata, wacce jakar iya silin hannu kawai ake rataya ta, da gani ka"

"san desginer ce,wata siririyar diamond na saka a wuyana,inda zobunan hannuwana da Wan kunnan duk"

"kalar sararce, zobe waya biyu kacal ne a hannun nawa."

"an walin Boyal Win ne aka naWo shi, tamkar naWin gwaggwaro, amma a matsayin Waurin Wankwalin"

"yake. Turaren (Network) na zuba a jikina, ban tsaya wani make-up ba a fuskata,saboda gaishe da sirikan"

"dole zan je, sai dai na san dole ta sha farar hoda da Wetlips mai shei,farcena kuwa sun sha fenti ruwan"

asa suma.

"Taku WaiWai nake yi na sauko daga afar bene inda takalmin afata ke fitar da sauti cikin nutsuwa, saboda"

"malalen kafet da ya baje gidan, shi ya hana su ara mai fitar da sauti da arfi."

"Babu kowa a falon sai Faysal shi kaWai da jarida a hannunsa,jin takuna yasa ya ajiye jaridar, amma ba"

"tare da ya kalli inda nake ba, har sai da na iso daidai da shi, sannan na ga ya Waga kai ta gefe Waya ya kalleni,mayar da kan da ya yi ya sunkuyar ya yi daidai da fitar maganarshi a hankali."

"""Something is missing."""

"Na ara kallon jikina sosai, ban ga abin da na manta ba."

"""What?"" Na faWa cikin jan aji."

"""Mayafi,ko kin manta yanzu ke matar aure ce?"""

"Na tsaya na are masa kallo, amma shi ko motsi bai yi ba,a hankali na nufi inda na san zan ga su Mansura,"

"sannan na yafito ta, ta iso da gudun saurinta, sannan na umarce ta da ta Wauko mini mayafi wanda yake iri Waya da takalman da jakata, cikin rawar jiki ta ce to."

"Ko kallon inda yake ban yi ba, na wuce zuwa waje abina,bai ce ala ba, shi ma na ga ya taso ya biyo"

"bayana. Wani abun al'ajabin kuma shi ne dakarun tsaron shi suna nan tsaye am suna jiran shi, a"

zuciyata na ce lallai wannan mutumin da mulkin masifa yake.

"Limousine motar nan mai ofa uku, wacce ta bugeni a titin Ahmad Bello Waya, ita aka buWe mini na"

"shiga cikin takaicinta, ta gefe Waya na ga ya shigo shi ma,a inda bai fi sakan biyu da zama ba, na ga"

"labulaye baae sun sauka da kansu, kenan an rufe mu,ko direban ma bana gani."

"Kujerar gefenmu ba kowa, sai tsakiyarta naga aramar talabijin na aiki,sanyi na ji ya sauka a lokaci Waya,"

tare da wata fitila mai kalar duhuwa ita ma a zuciyata na ce lallai dole a dinga kaWe aan talakawa ba a

sani ba.

"Yanda ya shige wanar kujerar da yake,ni ma haka na wanta linkif a cikinta,tsawon mintuna goma"

"sannan na ga ya cire gilashin fuskarsa da yar, sai ga wani Wan tebir ya Sullo daga asa da walaban lemu amma ba irinsu fanta ba,da kofunansu, wasu walaben ne abin kallo, don ma ina ar gidan masu da shi,"

da sai in ce giyoyi ne ba lemo ba.

"Ya Wora gilashinsa a sama, sannan yasa hannu ya janyo gaban tebirin, sai na ga ashe Wan firji ne ya zaro"

"robar Ice Cream da Chukulat, ya ajiye a gabana, sannan ya Waga walba ya tsiyaya lemo a kofi, ya ajiye a"

"gabana, sai na ga shi ma ya tsiyaya."

"Sai da ya kurSa sau biyu, sannan ya ajiye ni kuwa sai bin shi nake da kallo ta wutsiyar idanuwana."

"""Na aiko da gaisuwata Wazu, amma ban ji gamsasshiyar amsa ba, wanda ke ce mace a arashina ki ke,ke"

"ya cancanci ki aika mini da ita,ko kizo ki gaishe ni."" Ya yi shiru ya ara Waukar kofin ya kurSa lemun."

"""Ki sha mana,sarkin shan zai."""

"Na Wago na kalleshi a zuciyata na ce wa ya gaya masa ina son waWannan kayayyakin, ban amsa masa ba"

sai naga ya Wan sunkuyo kaWan ya Wauki Ice Cream Win ya buWa ya mio mini.

"""KarSi."""

"Na girgiza kaina alamar a'a, saboda mamaki da al'ajabi ya hana ni motsi, ashe ya iya magana mai sanyin"

gaske ko don bai cika yin magana ba.

"""Yasmin!"""

"Na juyo sosai na kalle shi domin mamakin yanda aka yi yasan sunana, ya Wan yi murmushin ASAITA, ya"

"ara mio mini,na sa hannu zan karSa, sai na ga yasa Wayan hannunsa ya rie hannuna, ya kama an"

"yatsuna, sannan na ji ya yi magana."

"""Daga yau don Allah kada ki ara shafa irin wannan fentin, ina son kisa a yanke miki faratan gaba"

"Wayansu,ni ba na so, Allah ma baya so."""

"Na zame hannuna, ""Dole ne ki bi umurnina, saboda ina mijinki, ba ki da wata hanyar rabuwa da ni, tunda"

"kin zo hannuna."""

"Na yatsina fuska. ""Ka manta da ina da abin da zan iya tona maka asiri da shi?"""

"Ya yi murmushi, ""Ai yanzun kan ki zaki tonawa asiri, tunda duniya za ta kira ni da mijin Yasmin ne Wan"

"iska mai bin mata. Amma duk da haka ina roon ki onasu,bana so mu Sata ran mahaifanmu."""

Na yi murmushi na juyar da kaina gefe Waya.

"""Zan ona su, amma sai ka bi dokokina."""

"""Bama za ki same su ba,ki yi shiru kawai."""

"Bai yi wata magana ba, na ga ya koma wana ya ara gyara wanciyarsa."

"Ni dai ar bi ce kawai, saboda ban san ko'ina ba a gidan, har muka iso wani falo. Wata yakyawar mata"

"ce kishingiWe a saman wani tudu kamar na katifa, wanda ya sha shinfiWun dardumai wanda kalolinsu ba sa irguwa. Sai da muka isa kusa da matar, sannan na ga na ma taSa ganin ta. asa na ga Yarima ya zauna cikin ladabi, nima sai na yi yanda ya yi."

"Cikin Wan lokaci anani, na ga matan da ke zagaye da ita suna kawo mana gaisuwa,suna ficewa waje."

"""Barka da yamma Mama."""

"""Barka ka dai yarona."""

"Nima sai na faWi yadda ya ce, ""Barka da yamma Mama."""

"""iyata barka da yau, ya baunta, ina fata baya Sata miki rai?"""

"""A'a Mama, lafiya alau."""

"Sai na ga ya tashi ya haye shinfiWar ya zauna, ya fara wata magana irin ta shagwaSa, mamaki ya kama"

"ni,nan take na ce lallai iyaye, iyaye ne ashe da wanda Faysal ke wa magana lafiya alau ba taama."

"""Mama ni har yanzun Sarki ya hana ni zuwa Malesiya,Mama don Allah ki sa baki ya bar ni in tafi gobe."""

"""Ba fa zai yiwu ba,in dai ka tashi zuwa Honey Moon ne to na san ba zai hana ka ba."""

"""Mama don Allah."" Ya ara matsawa kusa da ita har da rie mata hannu."

"""Kana da naci Yarima a kan abin da ka san ba zai taSa yiwuwa ba. Yanzun ka tashi ka je ku gaisa da Sarki"

"naji an ce ya shigo, kuma na san saboda kai kawai ya shigo. Baby Yasmin ku je ku gaishe da Babanku, ga"

"shi can ya shigo gida,ki yale wannan shagwaSaSSan mijin naki,kin gan shi nan kullum bai girma ji yake kamar a mayar da shi ciki ma."""

"""Mama, kada ta raina ni,ni bana yi mata wasa."""

"""A'a,lallai ni tashi ka wuce ka ba ni waje,marar kunya."""

"""Mama."" Ya faWa a daidai lokacin da shi kuma ya sauko muka tafi."

"Tabbas sarauta sai Wanta, Sarki kam yana mugun aunar Faysal, saboda yanda ya nuna lokacin da muka"

"shiga. Mun shiga Faysal ya sunkuya har asa ya gaishe da Sarki,a inda ni ma na yi yanda na ga ya yi,"

sannan muka zauna gabansa.

"""Faysal na ji aikenka har karo biyu, amma na bayar da amsa Waya, ita ce a'a, yanzun ma a gabanka na ce"

"a'a, ba wai don in Sata maka rai ba, a'a saboda yanzun ba da bane ba, yanzun kana da nauyin iyali a kanka, ya kamata a ce ka tsaya ka kula da su na tsawon lokaci kafin ka yi wata tafiya."

"Faysal ban haWa ku aure da sunan in zalunce ku ba,mu iyayenku mun haWa ku aure ne, saboda muna"

"ganin ku aa ne nagari masu tarbiyya, hakan yasa ni nayi tunanin wacce ta dace da kai ta Sangaren ko'ina rayuwar duniya nan, har izuwa lahira, na ga ba wacce ta dace sai wannan yarinya."

"Wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! acin ranta zai iya shafar tsakaninmu da kai,ko da kuwa labari na samu,ka"

"rie ta tsakaninka da Allah, shi so da ka ke gani, a hankali yake shiga cikin zuciya, har ya ratsa gangar jiki,in kuka yi hauri da juna, wata rana sai kun yi murna. Saboda mu ma duk haka aka yi mana,ga shi"

"yanzun ya zame mana alheri."""

"Daga nan ya ci gaba da yi mana nasihohi, sannan ya sallame mu."

"Muna fitowa daga aton falon Sarki,Yarima ya yi gaba ya bar ni a baya,a zuciyata na ce ni dama cewa ka"

"yi in tafi gidanmu,ni ya fiye mini alheri, tunda nima saboda mahaifina kawai nake zaune a gidanka."

"Ina isa falon mahaifiyarsa na ga ban gansu ba, sai na nufi wata ofa nima in nemi inda suka shiga sai na"

jiyo muryar Yarima.

*ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 11

"""Mama wallahi yarinyar nan ba ta sona wata-wata, nima har yanzu ban ji ta wanta mini ba sosai."

"Mama taama gareta ga jiji da kai."""

"""Kai ka fara yi mata,ka manta labarin da ka ba ni a baya cewa yi fa tana burge ka,tun ranar da ka fara"

"ganinta."""

"""To Mama ai burgewa ba so bane ba."""

"""To yanzun me ka ke so inyi maka?"""

"""Mama ki yi mata faWa, ita ma ta rage jiji da kai."""

"""Kai ka yi mata."""

"""Wallahi Mama tun da ki ka ce kada in yi mata wallahi ba na yi mata."""

"""Haba Faysal na san ka fa."""

"""Mama ko yanzun fa da zamu zo nan ni na je har Wakinta, sai da ma na jira ta tashi daga bacci. Mama ai"

"kuwa na yi."""

"""Shin wai waya gaya maka rana Waya so ke shiga,a hankali in kuna tare zaka ji kana sonta, amma na gaya"

"maka dole kai ne za ka yi asa ka dinga lallashinta,iyayyar mace ba ta da tsanani."""

"""Mama ni wallahi da an bar ni nayi tafiyata kawai."""

"""Bana son haukan nan naka fa,kullum ana koya maka hankali, amma ka i ka koya."" Jin kamar ta yi Wan"

shiru yasa na yi saurin yin baya na samu asa na zauna.

"""Haba Yasmin!"""

"""Na ji an faWa, na yi saurin Waga kaina. Mama ce, ""Nan fa ya zama gidanku,ki saki jikinki."""

"""Na yi murmushi, ta zo ta zauna kujerar kusa da ni, sannan ta kama hannuna ta sa mini awarwaraye da"

zobe.

"""Na gode Yasmin,ki je kuyi ta hauri kin ji ko, balle ma na san za ki samu kulawa sai na kawo muku"

"ziyara."""

"Nayi godiya, sannan muka yi sallama. Ai tunda muka shiga mota ban kalli inda ma yake zaune ba, saboda"

"bain ciki,wai ni Yasmin ce yau ake tambulan da ni ga Wa namijin da ba na auna,wai har ba shi baki ake"

"yi da lallashi a kaina dole ne in zo in tayi masa abin da zai ji haushi, har ya haura da ni,a raba auran don"

dole.

"Safiya na yi na sa aka kira mini jakadiya,na tambaye ta wa ke tsaran gidan yari? Ta amsa mini da Sarkin"

"tsaron gida, na ce ta sa a kira mini shi, shi da mai kula da basu abinci, wanda ta ce mini sunanshi Ma'aji."

Suna zuwa na umarce su da su shiga dafa abinci mai yau kamar wanda suka san ana ci su dinga ba an

"gidan yarin, kuma sau huWu a rana. Da wadataccen ruwan sha, sabulun wanka,wanki,kayan sakawa, na tabbatar zan yi masu yautar da ba su taSa kawowa zuciyarsu ba, sannan tabbas zan iya kai masu ziyarar bazata,a duk lokacin da na so. A take na ce masu idan Yarima ya tambaya suna iya ce masa ni na saka su,"

"na Waga filon Win da yake kusa da ni, na Wauko bandir Win an Wari biyar guda huWu na basu na ce su raba."

Na kawo guda shida na basu na ce a siyi duk abinda aka san babu. Nan Ma'aji ya tabbatar mini awai

"komai, ya ba ni labarin irin kayan abincin da ke gidan nan,ya tabbatar mini za su iya ciyar da mutanen Jos"

"da auyukansu har na tsawon shekaru goma, mai yau mai daWi."

"Bayan sati biyu ta cika ne,a daren ranar sai ga jakadiya da mace Waya tana biye da bayanta,a inda ta"

"tsugunna ta gaishe ni. Ni kuwa ina kishingiWe saman kafet ina hutawa su Mansura na gefena, ana ta ba ni labarurrukan ban dariya da nishaWantarwa."

"Na ba ta iznin ta faWi abin da ya kawo ta, shi ne ta ce Yarima ne ya turo ta tunasar mini na lokacin da na"

"Wiba ya cika, ta ajiye mini farantin hannun matar nan Waya,tana buWewa sai na ga manya-manyan kaji ne har guda uku, na Wan yi shiru na tsayin mintuna biyu, sannan na nisa."

"""Ki koma ki sanar da shi cewa ni ma na san lokaci ya cika, amma ko a wancan lokacin na baya, cewa na yi"

"ila, saboda haka ki mayar masa da waWannan kaya ki ce na ji saon shi, amma idan ya samu dama ina"

"son ganin shi yanzun, anjima, gobe,ko duk lokacin da ya samu damar zuwa,ki gaishe shi."""

"Ta Wan Wauki lokaci, sannan ta mie, shi ma kamar ba za ta tafi ba, na juyo na kalle ta."

"""Shi kenan."" Ta tafi tana kiran,""To, to,ai ba gardama."""

"Mun samu sama da awa uku muna hira ni da an matan gidana,ganin sha Waya na dare ta yi yasa na"

"sallame su,ni ma na nufi Wakina, domin kayar da kafaWata saman gado. Al'adata ce yin Sallar nafila kafin"

"in wanta bacci, sannan in kawo wutirina, wanda nake in yi dama sai dare ya yi. Sam ban wani tsaya"

tunanin zuwan wani Yarima ba na haye gadona.

"arfe goma na safiyar juma'a na shirya tsab na fita,a inda na samu motocin da na bayar da umarnin a"

"shirya mini su tun jiya. Motoci ne guda huWu, Waya ta maza ce an rakiyata, ragowar kuwa an matana"

"ne, ba wani waje za mu ba,illa gidan yari zan kai masu ziyara in ga ko ana yi masu yanda na umarta."

"Bayan na shiga mota ne, na hango Yarima saman barandar Wakinsa yana kallona, tare da al'ajabin ganin"

"yanda na danna kaina a mota, amma abin ka da sarauta,ko ya nuna alamar ya yi mini magana, balle ya tambaye ni ina zani."

"Na ji daWi warai da gaske, yanda na ga mutanen gidan yarin nan duk sun fara yan gani, duk da akwai"

"rama a jikinsu, amma ni kaina na san ta ragu sosai, gaba Wayansu aka tara mini su,a inda na yi masu an nasihohi, sannan na wantar masu da hankali da maganganu masu daWi."

"Da ganin yanda suke nunawa ka san sun ji daWi sosai,nan take na yi masu alawarin kawo masu"

"wararrun likitoci, domin a duba marasa lafiyarsu, da su kansu masu lafiyar, domin tabbatar da tasu"

lafiyar. Na ara jadadda masu cewa abinci mai yau kuwa yanzun ma aka fara ba su.

"Sannan na ce masu za'a dinga fitar da su wajen wasanni, amma sai sun yi mini alawarin ba za su dinga"

"guduwa ba,in kuma na same su da cika alawari,nima na yi masu alawarin wani abu, amma ba zan faWeshi ba, sai idan lokacin ya yi. Bayan gama jawabina, na umarce su da su ja layi za'a raba masu wasu kayan da na zo dasu."

"Tun bayan goma na safe nake cikin gidan yarin nan, amma ban fito ba sai arfe uku na yamma. Ina isa"

"gida kuwa sai wanka, ban fi minti sha biyar da fitowa ba sai ga jakadiya ta russuna ta yi gaisuwa, sannan ta ce Yarima na son ganina,na bata amsa da cewa in ya shirya gani, ina nan a gida zaune."

"wana uku tsakani, amma ba Yarima ba dalilinsa, wannan ba aramin tayar mini da hankali ya yi ba,shin"

"wai haka za mu yi zaman auran? Tambayar da nake wa kaina kenan daga wance cikin gadona, wanda tun da na yi sallar Asubahi nake cikinsa, har arfe Waya na rana."

"Kuka kawai nake yi daga wancan nan, Mansura suka shigo na sanar masu cewa ba na jin daWi, arfe"

"biyu saura wata na rana sai ga Yarima ya shigo har Wakina, ina udundune cikin bargo, amma ba udundunar rashin lafiya ba,

7 / 18