ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   14 / 18

39K to 42K   out of 52K words

kunnuwa da idanuwan Sarki da jama'a da dama yana kanmu ya kamata mu kuma

"mu basu mamaki."" Ya sauko ya zo saitina ya dur™usa a gabana."

"""Yasmin ki rufa mini asiri kada ki sa a raba ni da ke, wallahi mutuwa zan yi idan..."""

"Na yi sauri na sauko na rufe bakinsa da tafin hannuna,ni na kasa gane kaina, ina son Yarima ko kuwa"

"tausaya masa nake yi? Ya kamo hannuna ya sumbaci bayan hannun, sannan ya juyo da tafin hannunsa"

ya mi™o mini.

"""Na fi son ki amince da kanki,ki Wora mini amanarki a tafin hannunki ki saka mini ita a nawa tafin"

"hannun,in kuma har yanzu ba ™ya sona ki bani amanar ni zan yi miki abubuwan da zasu sa ki so ni."""

Na kalli tafin hannun sannan na juyar da kaina.

"""Please, Yasmin,kada ki guje ni don Allah."" Na tashi na koma na zauna a gadona, ya ™ara matsowa ya"

Wora hannunsa a cinyata.

"Na tunano yanda Sarki ya ce mini da irin ™aunar da ya nuna mini,na tuno Mamee tare da Dadyna, na"

"tunano Aunty Salwa,na ga ita ma kamar yanda aka kawo ni haka aka kai ta, amma yanzu ´a´anta uku,shin ko shi ne son? Ko shi ne auran? Na juya na kalli Yarima da ya ™ura mini idanuwa,na tuno irin mulkin da ke gare shi, ban da dukiya da barori,™arti da ´anmata, da tsofaffi, amma yau ga shi yana yi"

mini magiya da in so shi.

"Zuciyata a take ta amince da in so shi, na juyo tafin farin hannuna na kalla, wanda na ga tsagu guda uku"

"manya, amma na tsakiyar ya shiga cikin babban Waya, ke nan ni da Yarima, sai son da Yarima ke mini ne ya shiga cikin jikina, na matsa, hannuna na Wora a saman hannunsa sai na ji ya yi ajiyar zuciya ya ri™e hannun nawa sosai."

"Na samu na karSe hannuna sannan na koma gadona na ™wanta a gicciye, ina jin Yarima ya taso ya zauna"

"a gadona, wanda ya lalubi makunnin fitila ya kashe, sai dai na ga duhu a cikin runtsatstsan idanuwana, ina ji ya juyar da ni nayi rigingine ya zuge zib Win da na lura ya tsone masa ido, idanuwana na ™ara"

runtsewa da ™arfin gaske a lokacin da na ji ya juyar da ni yana saSule rigar jikina.

Na yi saurin ™an™ame jikina da na ji hannayensa na ™o™arin Salle Wan masankallin da yake ri™e da rigar

"mamata, na runtse hannuwan gam da na ji ya kai wa tsakiyar bayana sumbata, ban dawo daga tafiyar balaguron da na yi ba sai naji ya haWani ya rungume a ™irjinsa ta bayana, gashin da ke ™wance a ™irjinsa ya tsirar mini fatar bayana, tabbas na fitar da numfashi wajen kala goma a lokaci Waya, amma har a"

yanzun na kasa gane me ye so da ™auna.

**** **** ****

"Motsin da na dinga ji yana tashi sama-sama cikin hankalin, shi ya farkar da ni daga baccin da nake yi, na"

"buWe idanuwana da ™yar sai na ga hasken fitilar gefen gadona, amma ta Sangare Waya, na Wan juyar da kaina a hankali gudun kada inyi motsi da ™arfi. Yarima na gani tsaye gaban durowata Waure da tawul a jikinsa. Kunya ta saukar mini tare da wani Wan saurayin murmushi, duk da na san hankalinsa ba kaina yake ba, ina kallo har na ga ya janyo wasu kayan daba zan iya shaidasu ba, saboda Wakin babu haske sosai, ina kallonsa ya iso wajen gado ya ajiye su a inda na yi saurin runtse idanuwana ganin yana shirin"

cire tawul Win jikinsa.

"Cikin dabara na mayar da kaina inda yake da farko,bai fi minti Waya ba na ga ya nufi gaban madubina ya"

"Wauki turarena ya fesa, wata wauta irin ta Yarima har da sumbatar ™walbar turaran nawa sannan ya ajiye"

kai tsaye ya nufo inda nake ya zauna kusa da ni sosai.

"Na yi saurin lumshe idanuwana tamkar bacci nake, ina ji ya dinga shafa kumatuna, ya shafi gashin kaina,"

"ya sunkuyo ya sumbaci kumatuna, yasa hannu ya dinga zagaya laSSana."

"""Beautiful,Ina ro™on Allah ya taimakawa rayuwarki, yasa ke ce matata har in mutu, ya sa ki haifa mini"

"´a´a masu tarbiyya kamar ki. I love You."""

"Ya Waga hannuwana da suke waje ya janyo bargo a hankali ya lulluSe ni, sannan ya sumbaci kafaWa ta."

"Ina jin motsin janyo durowa a hankali, bayan ´an mintuna kuma sai na ji an rufe ta, ina jin tashinsa can"

kuma na ji ya dawo ya sumbaci bakina.

"""I miss You."" Ya zaro hannuna ya tura a ™irjinsa."

"""Kin ji yanda ™irjina ke bugawa don zai rabu da ke."" Ya mi™e ya tafi."

A hankali na buWe idanuwana sosai amma zuciyata ta cika da tunanin ina Yarima za shi a cikin daran nan?

"Na Wauki wajen minti uku ina tunani tare da al'ajabin fitar Yarima da dare kamar haka,ban kai ga tunani ko baiwa kaina amsa ba, sai kawai na ji ™arar tashin mota, hankalina na ji ya tashi matu™a, wannan ne yasa na yi saurin ™waye bargon da ke lulluSe da ni cikin sauri na mi™e saboda kawai in ga inda motar za"

ta tafi a tsohon daran nan.

"Cikin lokaci Waya abubuwa uku suka saukar mini shi ne mayar da ni baya da aka yi aka ™wantar da ™arfi,"

"al'ajabi alamar tambaya. Al'ajabi shi ne ganin jikina ba kaya. Tambaya kuwa,me ya sameni naji jikina ba"

"™arfi? Mayar da ni baya kuwa shi ne jikina na ji ya ri™e gam, ga mugun ciwo da na ji yana yi."

"To me ye kuma? Kafin in karanto amsa kuwa, sai gani ina kokawar jan bargo da lulluSe kaina saboda"

"firgita da nayi jin wata ™ara na tashi kusa da ni, cikin rawar jiki na samu na lalubo makunnan da ke ™ar™ashin filona tare da karanta Ayatul kursiyu na daure na kunna fitilar Wakina."

Hasken da ya gauraye Wakina ya yi sakan uku kenan da kamawa amma sai ta cikin bargo na iya le™o

"idona Waya, da ido Wayan nan na dinga bin Wakina da kallo,in ga ta inda ™arar nan ke fitowa,saman ™aramar ´ar durowar da ke kusa da gadona (side bed) na ga Wan ™aramin agogon tsugunno, sai a lokacin"

na ji Wan kuzarin mi™a hannu in Wauko shi domin kashewa.

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 8

Lokacin da agogon ya nuna kuwa biyar saura ™wata na asuba. Me ya fitar da Yarima ™arfe biyar saura?

"Ko dai suna da wani abu ne na sarauta wanda suke yi daidai wannan lokacin? Ni kaWai ke tunanina, da agogo a hannuna, na Wan Sata raina, na girgiza kaina, shi kenan rayuwata ta ™are, sai da na amince da"

"Yarima, sannan wani sabon halinsa ya bayyana."

"Cikin sanyin jiki da cikowar hawaye a idanuwana na mayar da agogon na ajiye saman durowar,farar"

"takarda mai rubutun ba™in biro mai ruwan (ink pen) idona ya gani a gefen durowar, na yi Wan saurin"

"mi™a hannuna na Wauka, cikin Wan rawar jiki na kai idanuwana a jikinta."

_Barka da Asuba_

"_Mace tagari,macen da kowanne namiji na duniya yake son ya mallaki irin ta,kin zama abin alfahari a"

gare ni._ Na gode.

"_Na je masallaci, amma komai zai biyo baya, ina neman afuwarki, saboda ni kaina bana son al'adar nan"

"da zata biyo baya yanzun ba da daWewa ba, ba wai na™i tsayawa in taimaka miki ba, na kasa tsayawa ne"

"saboda abubuwa guda uku,kunyarki,girmanki, wanda ba za su bar ni haWa ido da ke ba,sai kuwa masallaci saboda ba a tayar da sallah sai na isa._"

"_Rashin ganina a masallaci zai iya haifar da Wan ™aramin tashin hankali, saboda za su yi zaton ko banida"

"lafiya ne, godiyata ba zata iya samun ki ta baki ba, saboda ban san wane bakin ne ya cancanci ya yi miki godiya ba,ni dai na yanke hukuncin yi miki addu'a da Allah yasaka miki da aljanna firdausi mani'imciya._"

_Husband._

"Na jefar da takardar na sa tafukan hannayena na rufe fuskata, saboda kunyar da na ji,a hakan ma sai na"

"ga kamar yana tsaye yana kallona, wannan yasa na yi sauri na lalubo makashin fitila na kashe,bargo na ja"

"na rufe har kaina, ba wani tunani da ya faWo mini sai na ya zanyi in haWa ido da iyayena da shi kansa Yarima?"

"Tunani ya faWo mini,na inyi sauri in shirya in Suya kafin Yarima ya dawo, amma kuma abu Waya yana"

"neman gagara ta, shi ne tashi tsaye, amma duk da haka na samu na yi ™arfin hali na tashi zaune, na yi"

"shiru ina sauraran ko zan ji motsin Yarima,wai ni gudun kada in tashi ban sani ba ko yana laSe yana kallona."

"Tsayin minti biyu na Wauka sannan na Wan janyo jikina na kunna fitilar gefen gadona, haske ya gauraye"

"Wakin nawa,a nan ne na hango rigar wankan da Yarima ya Wora a saman gefen gadona, na ja jikina zuwa"

"inda take, nasa hannu kenan na Wauka sai na ji motsin murWa ™ofa, na yi sauri na janyo rigar na dawo na kashe fitila na koma na ™wanta."

"Muryar da na ji tana kirana, ""Gimbiya, Allah ya taimaki Gimbiya."""

"Da naji na gane ta mace ce, a cikin rufar da nake na ce, ""Wace ce?"""

"""Allah ya taimaki Gimbiya uwar kowa, jakadiya ce, mai girma Yarima ya ce in zo kina kirana,wai zan"

"taimaka miki da wasu ayyukan."""

"Nan take na ji hankalina ya tashi, me Yarima yake nufi? Zuwa ya yi ya gaya mata abin da ya faru da ni?"

"Nan take haushi ya kama ni, da nayi tunanin korar ta amma sai na yi tunani sai fa an taimaka mini, da su Mansura su taimaka mini kuwa ai gara jakadiya, tun da ko banza ta haife ni."

"""Shigo mana, ba na jin daWi ne."""

"Na laluba makunnin fitila na ajiye kusa da ni, sai da na zauna nasa rigar wankan sannan na kunna, da"

"rawar jikinta ta iso gaban gadona ta zube ™asa,tana Wan sussunkuyar da kai, yanda na ga tana yi shi ya sa nake tambayar kaina da cewa ko Yarima ya gaya mata ne?"

"Kamar ta san tambayar da nayi, sai na ji tana wasu ´an surutai, ""Ai dama duk ´a tagari shi ne ta cika"

"Wakinta,a yanzu ba ke ba koni na zama abin girmamawa, tunda matar Wana ta cika Wakinta,yau kam shagali ya same mu,ai mu yau sai yanda hali ya yi."""

"""Bana son magana ki tashi ki yi aikinki."""

"""To, to ai komai ki ka ce shi za'ayi."""

"Ta mi™e da rawar jiki, sai na ga ta ajiye wasu ™walabe, sun kai huWu ban dai tsaya tambayar ta ba ta shige"

banWaki.

"""Ai ya tara mana ruwan Wumin,a gaishe da Wana,ai fa na raine shi tun ranar da aka haife shi,dama ai in ka"

"raini yaro a gidan sarauta, to kai za kayi masa jakadiya a al'adance, saboda kun sha™u da junanku, yanzu"

"ne dai ake son rai, sai wasu su dinga Waukar wata,kin ga ai ta nan za'a iya haWa kai da ita a cutar da shi, ke kuwa da kika raine shi tamkar Wa yake a gareki, ba ke ba cutarwa a tsakaninku."

"Bari dai ki gani in yi sauri, kada a fara taruwa,ai ni murna ce ma ta hana ni yin komai,kin ga yanzun"

"wallahi duk abin da ki ka faWa ta zauna, komai ki ke so kuwa shi za'ayi miki,ai daga yau kin zama shalelen Sarki."

"Duk maganganun da take kuwa cikin rawar jikin Waukar ™walaban da ta ajiye ne, da rawar jiki ta nufi"

banWakin.

"Kafin ta fito na yi ™o™ari na mi™e, wanda cikin sauri na na mayar da bargo na rufe zanin gadon da na tashi"

"a kai,dama abu ga zanin gado fari ™al, cikin dabara na dinga jan zanin gadon, amma ya ™i fita, ina haka sai"

ga jakadiya ta fito.

"""Dama na tanadi kayayyakina,ai ina sai kin juya Yarima kamar waina,na dinga gyara ki kenan, yanzun"

"haka waWannan sai da na je ™asar Sanigal na siyo su wajen jika ashirin da biyar,dama burina Wana ya samu mace tagari."""

"Ni kuwa kamar an kulle bakina, ita kaWai ke surutanta tana rawar jiki, can sai ta lura da Wan jan zanin"

gadon da nake yi.

"""Ina,ai sai wanda ya zaunu gidan sarauta ya san yanda ake shimfiWa zanin gadon nan ranki ya daWe."""

"Tun ta Sangaranta na ga tana Salle wasu abubuwa, Wora su da tayi a gado sai na ga dogayen abu tamkar"

"´ar fill Win Salle kaya (fila) ta Salle har ta zo inda nake, tana gamawa na janye zanin gadon na ™udundune"

shi.

"""Don Allah jakadiya kada ki bar kowa ya gani,ki Soye mini shi, zan tambaye ki anjima,ko da yake ba ni shi"

"nan ma in shiga da shi in wanke."""

"""A'a Gimbiya me ye amfanina."""

"""A'a bai dace ba, ba ni."""

"""To,ai..ai...ai.....dashi ake... ake...imm...im ki dai shiga wankan in Soye miki,ai...ai...Wana ya kamata dai ya"

"wanke ke dai shiga Gimbiya."""

"Ban dai fahimci abin da take nufi ba, haka nan dai na shige banWakin na ™yale ta a tsaye tana ´an soshe-"

"soshe, ina shiga na ji wani irin mugun ™amshi, wanda dole idan ya shiga hancin mutum sai ya lumshe"

"idanuwa, daga nan ma zai iya tafiya mafarkin tsaye."

"Na buWe idanuwana, na ce lallai jakadiya tana son Yarima zan ce,ko kuwa ni take so? Har na Waga ™afa"

"zan shiga cikin ruwan da ke cike da bahon wankan wanda kalarshi ta koma ja-ja ja-ja, sai na tuno cikin surutan jakadiya na ji tana cewa lallai sai an fara yin wankan sabulu sai ayi wanka, kuma na tsarkake jiki, daga baya sai a shiga ruwan bahon, ana Waukar minti talatin har fi a ciki, saboda komai na sinadarin"

™amshin ya ratsa jiki.

"Na girgiza kaina,lallai harka da irin su jakadiya akwai ilimantarwa, zan kuwa ja ta a jikina ta dinga koya"

"mini sirrikan zama da miji da jama'a,lallai sarauta sai Wanta,sai kuwa wanda ya gaje ta, wannan turare"

"kullum kana wanka da shi,ai sai ka hana mijinka fita ™ofar gida."

"Bayan kamar mintuna hamsin da uku na fito daga banWaki, wani al'ajabi ya dirar mini a take, tawul Win"

"da ke hannuna ina tsane kaina na saki ™asa,shin me ye haka kuma?"

"Šakina na ga ya canja gaba Waya, wajen zaman gadon da zanin gadon sababbin wasu zagayayyun"

"filalluka sun kai goma sha biyu aka zuba a saman gadon, kowanne an yi masa mazauninsa, shi kansa labulan gadon ya koma kalar zannuwan gadon, haka labulayen da ke zagaye a Wakin nawa, na ™ara zagayawa sai na ga wata irin lafiyayyiyar kujera zan ce ko gado ™arama daga gefe, ta sha dardumai, daidai da kafet Win gaban gadon an canja mini shi, da komai ruwan fari ne a Wakin, yanzu kuwa ruwan"

"bulu ne mai haske, ma'ana tamkar fararan kayan da suka sha bula."

"Mata ne su uku zaune a ™asa, ban da jakadiya ta huWu, wani ™amshi Wakin ke yi wanda kuma ya sha"

"bambam da na banWakin da ya ruWani, saboda mamaki har ma na kasa tunawa da komai,maganar da suka Wauki yi gaba Wayansu ita ta dawo mini da hankalina a jikina."

"Irin kirarin nan da ake wa ´a´an sarauta shi na ji suna yi mini,wanda ba zan iya ri™e komai daga cikin"

"abinda suke faWa ba, na isa wajen abin sallata tare da saka rigar sallata, na sa hijabin sallah, waWanda na tarar duk an canja mini su, hatta da mazauninsu ma sai da aka canja."

Sai a lokacin na Wago kai na kalli jakadiya cikin Wan jan kai irin na masu mulki na yi masu magana.

"Jakadiya ku Wan bani waje in shirya ko?"""

"""Ki dai kimtsa Gimbiya, amma ai masu shirya ki sun iso suna ™asa."""

"Wannan maganar ta jakadiya tana yi tana tafiya, wacce a lokacin da ta kai ™ofa ta gama yin ta, wannan"

"ne ni kuma bai bani damar mayar mata da amsa ba,ko kuwa in ce tambayarta ba, da cewa su wa zasu shirya ni, wanda ya wuce ni kaina?."

"Kafin in gama sallah da lazimin da na kan taSa bayan kowacce sallar farillah tawa, jakadiya ta le™o ya kai"

sau ta™was a inda daga ™arshe ta ga na kammala na mi™e tsaye ina ninke hijabin sallah ta. Wannan kuwa ya yi daidai da shidda da ™wata na safiyar asabar.

"Ko mai ban ™arasa shafawa ba na ga jakadiya ta shigo tana cewa, ""Ku shigo ku shigo mana."""

"""Me zasu yi miki in sun shigo?"""

"""Dama masu shirin ne."""

"""Shirin me?"""

"""Jikinki,daga gidan Mai Martaba aka turo su."""

"""Ba na so kina jina,ku fita."""

"""Allah ya huce ran Gimbiya ai.."""

Wayar da ke kan ´ar durowar gefen gadona ta Wauki ™ara.

"Cikin gaggawa jakadiya ta isa ta yi saurin Wauka ta kanga a kunnanta,ganin cikin saurin da bai wuce na"

"sakan ba ta dur™usa ™asa yasa na gane, Yarima ne ko kuwa shi kansa Mai Martaba Sarki ne."

"""Eh,to,to."" Ta ce kawai,ta cakumo kan wayar ta nufe ni."

"""Allah ya ja da rai gata."" Sannan ta mi™a mini."

"Kafin inyi magana tuni na gane muryarsa, duk da ji ta ™ara zame mini ba™uwa,saboda ta koma ´ar"

™arama mai za™in gaske.

"""Good morning, I hope you are recovering?"""

"""Darling what happening?"""

"""Oh, darling sorry, honey say hello to me please,ko na samu nutsuwa."""

Ni na san dama ba zan iya amsa masa duk maganar da zai yi ba saboda abu biyu kunya da haushin tonan

"asirin da ya yi mini,saboda haka na kife kan wayar ba tare da nayi magana ba,bai fi minti Waya da ajiye"

"wayar ba na ga Hajiya Kilishi ta yi sallama ta shigo. Subhanahi! Shi kenan ™aryata ta ™are, wannan tonan"

asirin na san ya je kunnan Sarki.

"Hawaye ma na ji kawai sun tarar mini a cikin ™wayoyin idanuwana,mata biyar ne biye da ita, da ganinsu"

"ka san matan masu faWa a ji ne, wato matan masu kuWi, saboda biyu daga cikinsu na san su suna zuwa duba ni da na zauna zaman jinyar saran maciji a gidan Sarki."

"Kaya ne lodi-lodi a hannunsu, irin farantan da jakadiya ta taSa kawo mini kayan siyan baki,a ranar da aka"

"bar ni ni Waya. Da ™yar na samu na gaishe su saboda kunya. A nan jakadiya ta gayawa Hajiya na ™i yarda a yi mini komai, da lallashi da ban magana ta shawo kaina, shi ma dan ina jin kunya da nauyinta, ga shi kuma tana da girma a idanuwana."

"Ta tabbatar mini da cewa ita ma haka aka yi mata, sannan duk Wan hakimi a kan haWa masa ´ar ™warya-"

"™waryar irin wannan bikin idan dai har matarsa takai, to balle ni wai da nake matar Wan Sarki gaba Waya. Dole dai ta sa na tsaya,nan fa naga hidima, ™unshi mai zane, hannuwa da ™afafuwa, wani irin naWin kitso ™waya shida kacal, wanda na ga ya fi yi mini kama da kalba, amma bambancinsu shi naWinsa kamar ana"

murWa igiyar shanya.

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 9

"Ni gyaran da ake yi mini ko ina amarya Ni ban same shi ba, saboda

14 / 18