ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   17 / 18

48K to 51K   out of 52K words

na ji"

"ya ri™e hannuna har na Wan ji tsoro saboda ban ga isowarsa ba, Wan firgitar tsoron da na yi sai ma naga ta burge shi ya kamo hannuna ya mi™ar da ni tsaye sai na ga ya sumbaci goshina, kunya ta sa na sunkuyar da kaina ya tallabo haSata da hannunsa Waya."

"""Your beauty make you to be the Prince's wife. Yasmin ya za'ayi in samu kamar ki in yi sakaci in rabu da"

"ke,ai ya zama dole in ajiye mulkina in zama bawa a gare ki, saboda in samu in mallake ki da zuciyarki su zamo sun gauraya da jinina."""

"Idona a nashi amma sai na ji kamar idanunsa sun fi ™arfin nawa, saboda wasu kunamun haske da suka"

"fito daga cikinsa suka shiga nawa idon, wannan yasa na yi fari da idanuwana tare da lumshe su, wanda"

"Wan guntun murmushin da na yi, ya nutsar da gefunan kumatuna, abin da na san yana ™ara fito mini da ™yauna a fili."

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 12

"""Sorry,ina baki kunya ko? Tashi na daina."""

"Ya kamo ni na mi™e tsaye, sannan ya fesa mini turaren da ke hannunsa."

"""Komai ya yi sai dai abu Waya da ki ka manta."""

"Na Wan yi ´an dube-dubena, na ga jikina ba abin da ya rasa, na tambaye shi amma irin tambayar nan ta"

ido.

Ya warware Wan mayafin da na Waure gashin kaina ya lulluSa mini shi irin lulluSin nan na ´an gayun boko

"shi ne a nannaWe kai kawai a saki leSe Waya a baya, Waya kuwa gaba, wanda ya bazashi ya rufe ™irjina da shi, sannan ya zagaya ya fito da gashina ya ™wanta baya, ya zagayo."

"""Tsaya ina zuwa."""

Har da Wan gudun saurinsa ya isa ga a™wati ya buWa sai ga Wan a™wati ya fito da shi ya iso ya Wora saman

"madubi, sannan ya buWe sai ga sar™a da ´an kunne da zobe da agogo, duk shi ya saka mini su,ni kuwa ina"

tsaye ina kallon ikon Allah.

"""Kin san dalilin gyara miki mayafi?"""

Na girgiza kaina.

"""Saboda You are full house wife."" Na yi murmushi."

"""To an gama, sai in ce miki yau zan miki wani abin mamaki, amma sai mun sauka ™asa, sannan zan Waure"

"miki idanuwanki da wannan Wan hankicin sai mun isa."""

"""Gaya min tun a nan."""

"""No,sai kin gani da idonki."""

"Ri™e yake da hannuna muna tafiya har sai da muka iso ™afar bene,sannan ya rungume ni jikinsa wai kada"

"in faWi,balle wani irin takalmi mai tsini ya saka ni sawa,ni dai na san mun daWe muna sauka ™afar benen,don na ji ya ce in tsaya ya dawo. Na yi tsaye tare da ri™e katakon da ke kare mai tafiya."

"Šan tsayin mintuna biyu sai ga shi ya dawo, ya kama ni ina ji muka ci gaba da tafiya,™afata ta gane an zo"

irin Wan filin nan na tsakanin wani hawa da wani sai na ji ya tsayar da ni ya zagayo ta bayana sai na ji ya ce.

"""Zan ™wance miki, amma kada ki buWe ido sai na ce ki buWe."""

"Sai da ya samu minti Waya da ™wance mini,sannan na ji ya ce, ""Open your eyes."""

"Ina buWewa sai na ga wasu abubuwa masu ™yalli sun zubo da yawa, waWanda suka hana ni kallon abin da"

"ke gabana, can cikin mamakin da nake yi sai na ji tafi ya cika mini kunnuwana tare da kiran."

"""Happy birthday to you! Happy birthday to you Yasmin, Happy birthday to you."""

"Can sai na ga kamar an yi sama da wani farin yanki sai kawai na ga hall (Wakin taro), cike da mutane sun"

"saka cake Win murna a gaba (Birthday cake) Na juyo na kalli Yarima irin kallon murna da mamaki, sannan na ce, ""Thank you."" A kunya ce."

"""Kin fi ™arfin haka a gare ni."" Sannan muka jero muka sauko ana ta tafin wa™ar da suke yi tun farko."

"Kai tsaye wajen dogon cake mai hawa wajen shida muka tsaya a gabansa, sannan na ji waje ya yi shiru,"

can daga sama na ji ana cewa.

"""Muslim prayers."" Sai na ji an karanta Fatiha, can kuma sai na ji an ce, ""Christian prayers."" Sai na ji suna"

"yin addu'arsu da harshen Turanci, duk da ita kanta fatihar da harshen Turancin aka karanta ta."

"Ana shafawa Wakin taron ya Wauki Wan ihun wa™ar yanka cake Win murna, amma ta wa™ar kiWan Bature,"

"sannan aka zo aka zagaye mu. Wani Bature ya tsaya gefenmu sai na ji ya ce, ""Wannan Wan Sarki ne a Nijeriya, wannan kuma matarsa ce."" Haka na ji ya faWa da harshen Turanci."

"Sai ya Wauki wu™a ya baiwa Yarima, sannan na ji ya ce, ""Prince Faysal Jafar from Nigeria,zai yanka cake ya"

"baiwa matarsa."""

"Ya faWa da harshen turanci, sai ya fara ´ar ™irga, bayan Faysal ya saita wu™ar a jikin cake Win sai ya ce,"

"""One, two, three."" Yana faWar muka fara hure wutar (Candle) Win da suke cin wuta a saman cake Win har izuwa biyu,yana cewa uku Yarima na Kamo hannuna muka datsa cake Win waje ya Wauki tafi."

"Sannan Yarima ya yanko yasa mini a baki, a kunya ce na gutsura ni ma na yanko na sa masa shi ma ya"

"gutsura sai Wan tafi ihu ya tashi, shi kuwa Yarima har da saurin rungume ni."

"Kai rayuwar Turawa na bani sha'awa, amma iyakacinta kenan sha'awar, tunda ba Addini a tare da"

"su,daga nan sai na ji kiWa ya canja, cikin ™an™anin lokaci na ga suna kama junansu namiji da mace suna"

rawa suna bin kiWan a hankali.

"Yarima ya mi™o min hannu ni dai na san ban iya ba, na girgiza kaina, ""No,taho."" Na Wan ma™ale ya janyo"

ni jikinsa.

"""Kalli ™afafunsu."" Ya raWa mini a kunne na tsaya na kalla."

"""Ke ma haka za ki dinga yi."""

"Ni dai na san kunya zan ba shi sai na ce kunya nake ji, ya dinga sani dole ni kuwa na ™iya, ™arshe wata"

Baturiya ta mi™o masa hannu sai ya sake ni ya kamata ya ci gaba da rawarsu.

Ni kuwa ina tsaye ina kallonsu ganin ta ™wanta a kafaWarsa yasa na ji wani Wan abu ya dakar mini

"zuciya,wai a take sai na ji nayi tunanin ko dai irin ´an matan da yake tare da su ne a nan,nan take na ji"

"raina ya Saci, idona kuwa ya kasa Waukewa daga wajensu."

"Can na ga ya Wago yana Wan waigen nema na, ya Wago mini hannu sai kawai na ji na harare shi na juya,"

"sai na ji na rasa inda zan nufa ina tunanin in tafi Waki sai na ji ya ru™o hannuna ta baya ya rungume ni,"

"tare da turo haSarsa a jikin kafaWata, sai na ji ya cigaba da rawa da ni tamkar muna rawar tare."

"""Sorry my darling,kin san su al'adarsu ce."""

"""Kai kuma Addininka ne.?"""

"""Kai, to fa,ki yi ha™uri na yi kuskure babba,™ato."" Sai kawai muka ji kiWa ya tsaya wajen ya Wan Wauki tafi."

Daga nan sai na ga wannan dai Baturan ya Wauki bututun magana (Macrophone) yana cewa duk su tsaya

"inda suke za'a gabatar da kowa, Waya bayan Waya ya dinga gaya mini sunayensu,su al'adarsu shi ne a gaisa ko a Wan rungumi juna, amma mai jawabi ya gaya musu mu haramun ne tun farko ma saboda haka sai dai a Waga hannu in wuce."

"Sannan suka ™ara gabatar da ni,nima da bada Wan guntun tarihina ga shi duk wanda na zo kanshi sai ya"

ba ni ™yauta dama wata mace na biye a bayana da irin kayan ma'aikatan hotel Win in aka ba ni in mi™a

mata.

"Wasu har da ´ar guntuwar fulawa wasu doguwar fulawa, wasu mai yawa, wacce take naWe a cikin leda,"

"wasu ™walaye nannaWe da ledar naWe ™yauta (Wrapping sheet), daga nan kuma aka bayar da umarnin a"

"tafi Wakin cin abinci, gaba Waya muka nufi can."

"Waje ne shi ma ™aton gaske, amma gaba Wayansa wani tebiri ne zagaye da shi mai kamar an ajiye"

"doguwar gwanda, wato ba zagaye yake ba kamar ™arfen kuWi zagaye yake amma kamar Oval shape."

"Kowa ya ja kujera ya zauna,mu kuwa muka zauna ™arshen tsinin tebirin kenan kowa mu yake kallo, duk"

"yawan mutanen nan kuwa kamar an ™irga su kowa ya samu wajan zama,dama kafin mu isa an gama"

"shirya komai kowa an Wiga masa lemun ruwan nan nasu,rabin kofi,mukaWai aka ajiyewa wata doguwar"

™walba an rubuta concentrated sof drinks.

"Ana ci ana yiwa juna tsiya, daga wannan ya ce mini shi ya koyawa Yarima magana a ™washe da dariya, sai"

"wancan ya ce shi ya koya masa cin abincinsu, suka dinga hirar makaranta, tsiya dai kala-kala sun yi wa juna,anan kuma suke yaba masa da iya zaSen mata,wai har cewa suke a™wai mata masu ™yau a Nijeriya?."

"Nan na ga ashe idan aka yi Birthday yanka cake Win ake ashe a baiwa kowa, saboda na gan shi a Wan"

"faranti gaban kowa, da gani kuma yanka shi aka yi, tabbas na ga yanda turawa ke rayuwa, dole Yarima ya zama Wan rayuwa,ni har kunya na dinga ji idan na hango wasu na tsotsar bakin juna,ko ´ar soyayyarsu, ga shi a gaban kowa ma yi suke ba wanda ya damu da wani, wani lokacin ma Yarima ke taSo ni in gani sai"

in sha masa kunu.

"Ba mu tashi ba sai wajen ™arfe uku na darensu wanda sai da muka zo Waki ma na ga dare ya yi, kafin a"

gama shigowa da kayan da aka ba ni ™yaututtuka na cewa Yarima zan Wan shiga ruwan Wumi saboda na

"gaji da yawa, shi kuwa har da yi mini kashedin in na fito shi zai zaSa mini kayan baccin da zan saka, na bishi da to. Ya koma falo saboda tsayawa ya ga masu aikin hotel Win sun gama shigo da kayan duka."

"Ban wani daWe ba ganin dare ya yi, ga shi idanuwana cike suke da bacci, saboda haka ban fi mintuna"

"biyar ba, ina fitowa tun daga Waki na Wan ji tashin muryar Yarima kaWan kaWan, duk da dama shi ba mai"

"sakin murya ba ne ba,ko waya yake yi za kaga kamar ba a jin abin da yake cewa, amma yau nayi mamakin jiyo muryarsa."

"Na buWe durowa na ™waso rigunan bacci uku, na taho da su domin nuna masa ya zaSa mini,me zan jiyo."

"""Mama wallahi lafiya lau muke,tana wanka."""

"Har na washe baki na taho in karSi waya mu gaisa da Mama, sai na ji maganarsa ta canja salo, na yi tsaye"

"cak saboda jikina da na ji ya yi nauyi,gudun kada in yi taku da ™arfi ya jiyo ni."

"""Mama ai dabara na yi mata, to gajiya na yi,yau nayi mata ciwon ™arya a ruwan wankan nunawa na yi na"

"mutu na taso sama,kin ga Wiyarki na ihu a zo a taimake ta,miji zai mutu. A'a Mama, wallahi dama don in gane tana so na ko har yanzu zaman dole take yi da ni."

"Eh, na gane,kin ga yanda ta ruWe dama na haWa baki da ´an hotel Win. Mama ai hotel Win da Mai Martaba"

"Sarki ke sauka ne,mun saba da su sosai,su na haWa baki da su na ce su yi mini allurar (B. Complex), kin ga ai na Wan ci in ™oshi na ™wana biyu."" Sai na ji ya sa dariya."

"A'a Mama, ina zan yarda ta yi kukan da za ta haWu da wani ciwon, ai ni ma da na kama ciwon gaskiya"

"wallahi Mama lafiya ™alau,ni yanzu ma na ji ta ™ara shiga raina, saboda hankalinta, wallahi ina son ta,so sosai, Mama ki daina ko™wanto, yanzu mu duka muna son juna."

"Mama kenan, na so insa a Wauki hotan Wiyarki in aiko miki ki ga yanda take kuka. To na daina za ta ji, ta"

"shiga wanka daga ma ™asa muke yanzu, abokaina na nan suka haWa mata fatin murnar auranmu, amma kin san Turawa suna kiran shi da Birthday,amma fa duk sun ruWe wai na iya zaSen mata, zan daina, sai anjima. Ki gaishe da Baba Sarki da Hajiya, kowa ma. Ita ma a aika a ce tana gaishe su, to to,bye Mama I love you,I miss you great Mama."""

"Sai na ga ya kashe yana ´ar dariya har da sumbatar wayar, sannan ya tashi tsaye ina jin da niyyar ya zo"

"Waki sai kawai ya juyo ya ganni a tsaye juyowarshi nima tasa na saki kayan da ke hannuwana wannan kuwa na lura da ta firgita shi,dan kuwa ya gane na ji duk abin da yake faWa."

"Ya yi saurin nufo inda nake tsaye, kafin ya iso na shige Waki da saurina na faWa gado, ya iso ya yi saurin"

Wago ni.

"""Yasa...""kafin ya ™arasa kiran har na ji wasu zafafan hawaye sun zubo mini,wannan ne ya hana shi ™arasa"

kiran.

"""Me za kace mini yanzun kuma?"" Na faWa cikin sanyin murya."

"""Yasmin sorry,wallahi har a zuciyata na yi haka ne domin na gane kina sona kamar yanda ni ma na daWe"

"da sonki,in za ki tuna ma haka na cewa Mama."""

"""Ni dai ba zan iya auran ku ba,komai muke ciki kowa sai ya sani."""

"""Haba My love, ya zaki ce mini haka, alhalin kin san yanda zuciyata take ™aunarki."""

"Na sauka ™asan gado ya dur™usa, ""Yasmin ki yi ha™uri ki so ni nima."""

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 13

Kansa a sunkuye yana Wagowa muna haWa ido na yi saurin sunkuyar da kaina.

"""Ka daina yi mini haka,bai dace ba,ka dur™usa mini ina matsayin matarka."""

"""Kin amince ke matata ce?"""

"Na koma da sauri na kife kaina jikin katifa, sannan na Waga kaina. Ya hawo a hankali ya tura kai a cikin"

wuyana ya sumbace ni.

"""Na gode, to tashi in zaSa miki rigar baccin."""

Ya Wago ni na tashi zaune ya yi saurin tafiya ya ™waso kayan ya iso ya zube su a gado har ya zaSa mini

Waya daga ciki ya mi™e tsaye.

"""Kafin in fito daga wanka kin saka mini ita, kada ki lulluSe ta na san ki da kunya."""

Yana yi yana cire coat Win da ke jikinsa da shet (suit) shigar nasa kayan (wedding Anniversary) Win kenan.

"Ina jin motsin fitowarsa na yi saurin mi™ewa tsaye tare da sunkuyar da kaina ina faman murza ´an yatsun hannuna,ni kaina na san rigar baccin ta yi mini ™yau. Doguwa ce iya wucewar gwiwata amma matsatstsan ™ugu gare ta,siririn hannu gare ta kamar Wan mari™in hular sanyin yara, kuma a murWan"

yake tamkar Wan abin Waurin hular yara.

Amma tafe take da ™o™unan rigar Mama daga cikinta wanda za su iya tallabo maka ™irjinka ya Wan

"bayyana a waje, ya kuma fitar da tsakiyarsu, sai dai sakata ake yi kamar ana saka wando, saboda haWe take da Wan diras Winta, jikinta gashi-gashi ne kamar gashin jikin jaririyar mage, kenan laushi, amma ba ya tsirar mutum."

˜asanta kuwa kamar ™arshen jelar mage an daddasa sannan kuma sai ka ma™ala Wan siririn ma™allamin

"rigar mama sannan za ka zuge wani zib da ke cikin bayan rigar, wanda ba a gane shi, sai an laluba saboda gashin jikin rigar ya Soyeshi. Šan wani guntun mayafi gare ta,ko na ce Wan abin da zaka rataya a wuyanka, shi kuwa kamar ™atuwar jelar mage, saboda duk ta rufe mini wuyana."

"Kunya ce ta hanani Waga idanuwana daga tsayuwar murza ´an yatsun da na yi, jin shigowarsa Wakin ta sa"

"na Wan Waga idanuwana na kalleshi, cikin sauri na sunkuyar da kaina saboda ganinsa nayi Waure da tawul mamadin ya sako rigar wankan shi, Wan tsayin mintuna biyu ya yi ban ji motsin shi ba, gyaran muryar da ya yi ita ta kawar da tsit Win da Wakin ya yi."

"Jin sautin maganarsa na yi yana yi mini magana cikin sar™a™™iyar murya. ""Mi™o mini rigar wanka ga ta"

"nan a kan gado."""

"""Tawa ce wannan taka na ciki."""

"""Na sani taki nake son sakawa a yau,ko ba za'a ba ni aro ba?"""

"""Za'a baka."" Na faWa a daidai lokacin da na juya domin Wauko masa."

"Kaina kuwa a sunkuye nake tafiya har na iso inda yake tsaye, cikin Wan yanayi na kunyar gaske na mi™a"

"masa rigar ba tare da na Waga kaina ba, juyawar da zan yi na koma ta yi daidai da ru™o hannuna da ya yi ta bayana ba zan iya ™watanta yanda jikina ya amsa girgizar da ya yi ba, juyo ni ya yi ya haWa ni da"

™irjinsa rigar da ke hannunsa kuwa ina ji ta sulale a tsakaninmu ta faWi ™asa.

"Bai yi magana ba, amma sai na ji ya sa Wan yatsansa yana zana mini cinyar hannuwana,wanda har ya dire"

"a yatsun hannuna,Wago tafin hannuna ya yi ya Wora a saman ™irjinsa,gashin ™irjinsa wanda yake cike da"

"lemar ruwa ya haWu da Wan sanyin ruwa ya tsirar mini tafin hannuna,na yi saurin lumshe idanuwana tare da kiran sunansa ""Yarima."""

"Cikin kunnena na ji ya yi magana, ""Faysal dai, ke ya kamata na kira da Gimbiya, Sarauniya,Yarimiya,kin"

"san kuwa kin cancanci sunayan nan, saboda kin riga kin siye zuciyar Yarima, wanda yake ta™ama da mulki."

"Wanda bai taSa tunanin da macen da za tasa zuciyarsa ta koma tamkar ba tashi ba, Yasmin ke zuciyata"

"kawai take tunani,ni a yanzu ma ji na nake ™arya ne ni ba nine Yariman da kike faWa ba."""

"Sai na ji ya yi murmushi mai fitar da sauti tare da Wago fuskata,""Open your eyes, kalleni."""

Da ™yar na iya kallonsa na sakan Waya.

"""Yanzun ni naki ne Yasmin,ki daina jin shakkun komai,ki daina jin kunyata,ki fitar da tsorona daga"

"zuciyarki, kin canja mini rayuwata gaba Waya."""

Ina jin shi yasa hannu ya janye Wan dogon gashin da na rufe jikina da shi.

Ya sunkuyo ya sumbaci ™irjina na yi saurin ™wantawa ™irjinsa ya tallabe kumatuna.

"""Yasmin you love me sure?"""

"Na Waga kaina alamar eh, ya Wauke ni cak ni kuwa na koma na ™wanta a ™irjinsa ya hau gadon sosai,"

"sannan ya ™wantar da ni ya janyo filo ya Waga ni ya gyara mini ™wanciyata sosai, ya juya ya janyo bargon da ke ma™ale jikin gado ya lulluSa mini har izuwa ™irjina,sannan ya sunkuyo ya sumbaci goshina da"

laSSana yasa hannu ya gyara mini gashin da ya sauko mini a saman fuska.

"Ni kuwa cikin lumsashshen ido nake kallonsa sannan ya ce, ""ina zuwa."" A cikin raWa sai na ga ya sauka na"

"buWe idanuwana sosai na bishi da kallo a take sai na ji na tsorata saboda ganin shi Waure da tawul haka ya nuna min ashe Yarima na da tsokar jiki,ganin wasu cinyoyin tsoka a cinyar hannunsa duk sun yi"

kusurwoyi kamar ta ´an kokawa (Wrestling).

"Ga wata tsoka ta ™wanta a gefunan wuyansa, ban da tsokar da na hango a cinyar ™afarshi, ya buWe"

"durowa ina kallonsa sai na ganshi ya juyo yana fesa wani abu a hannunsa, ganin dogon gwangwani ne"

"yasa na gane abun sa ™amshin Waki ne (Room Freshner) duk da ban ga sunansa ba, cikin sakan uku Waki ya kaure da ™amshi mai sanyin gaske, ban da laushin sha™a da hancina ya yi."

Ya Wauko wata

17 / 18