ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   6 / 18

15K to 18K   out of 52K words

da suka taru a gidan nan,yau gashi rana Waya kamar an ™washe su."

"Na samu ™wanar kujerar kishingiWa na ™wanta gefe, ita kaWai ta sha shimfiWun sarauta,™asan ta ma"

"zagayayyan kafet ne (Circle) mai taushin gaske, da gani ka san ita ce kujerar zama idan mulki ya taso. A"

"hankali na dinga bin Wakin sha™atawar da kallo, ba inda idona ya kai, sai ga ™aton hoton Faysal wanda zan iya cewa ya fi ™arfin taga, sai dai ™ofar mutan da."

**** **** ****

"Ban ce ™ala ba, har ta gama, ina kallonta suka jera layi ita da ragowar ´an matanta suka yi waje sai guda"

"biyun nan su ne suka yi saurin dawowa gefena suka zauna a ™asa, na yi murmushi na juyar da kaina gefe, sai na ji hawaye sun gangaro mini,saboda tunanin tausayawa yara ™anana da aka jera mini su,ni ina aure"

"su suna bauta, Allah ya kiyaye."

"Na Wan motsa na tashi zaune, amma na Wan kishingiWa, cikin sauri duk suka mi™e tsaye Waya ta Wauki"

"™afata ta gyara mata mazauni, na kalle su, ba laifi duk suna da ™yawunsu."

"""Ku zauna na gode."""

"Suka yi saurin zama, na kalle su."

"""Ya sunayenku?"""

"Šayar ´ar wacce ta fi ™yan ta ce mini, ""Mansura."" Šayar kuma Musulum."

"""A wane gari ku ke?"""

"""Nan gidan Sarki."""

"""Na sani,iyayenku nake cewa."""

"""Can cikin gidan Sarki, babban gidan kenan."""

"Nayi shiru, ina tunanin me suke nufi da haka, ban kammala tunani ba, sai na ji sallama, na juyo a hankali"

na kalli masu shigowa. Jakadiya Dela ce da wasu mata biyar Wauke da wasu abubuwa a rufe suna biye da

"bayanta, tana zuwa kusa da ni, ta ™ara zubewa a ™asa,su kuwa suka matso gaban kujerar suka ajiye kayan, suka ja da baya, suka zube ™asa, sannan suka ce."

"""Gaisuwa muke, gaisuwa muke."""

Na Wago masu hannu.

"""Gimbiya ta amsa."" Na ji jakadiya ta ce."

"""Gimbiya ayi mana afuwa,muna damun ki da zirga-zirga."""

"""Ba komai."""

"""Abin da ki ka ce ba ™arya."" Inji Waya daga cikin matan da suka shigo tare da jakadiya. Ta mi™e tsaye ta"

"iso gaban abubuwan da suka shigo da su, sannan ta tsugunna."

"""Allah ya ja da ran Gimbiya wannan sa™o ne daga Yarima, ya ce in kawo gaisuwa a gare ki."""

"Na mi™e zaune, inda su Mansura suka mi™e da sauri za su kama ni, na yi saurin Waga masu hannu, ina"

"zama sosai, sai na ga jakadiya ta fara buWe kayan Waya bayan Waya."

"Faranti ne Wan dogo, mai ruwan zuma (golden color) kayan marmari ne a ciki,lemon zai kai goma,ayaba"

"nono Waya, sai tuffa (apple) da dabino a tsakiya, amma fa na alfarma, dole ne ma su ba ka sha'awa,"

"saboda ™yawunsu, daga saman dabinon wani Wan faranti ne shi ma mai zagayewa."

"A warwaraye ne cikinshi, tsakiyarsu da sauran kaya rakwacam, na sunkuyo na Wauki Wan farantin na Waga"

"awarwarayen (´an hannu) sai na ga su shida ne, da sar™a ™atuwar gaske, zobuna huWu da Wan kunnayensu na zinare ne ´an Dubai Win asalin (Daham)."

"Na mi™awa Mansura ta yi saurin karSa ta Wora a kai, sannan aka buWe Wayan,Faranti ne shi ma kamar"

"tsayin na farko, sai dai shi kalar ruwan silba (Silver colour) kayan sawa ne a ciki, amma da gani na bacci"

"ne, da faranti ™aramin sama."

"""Mansura mi™o mini."" Na faWa."

"Awarwaraye ne ™waya huWu da sar™a da Wan kunne, da zobuna biyu kacal, amma Diamond,sun bala'in"

"burge ni, ta dinga Wagawa,sama rigunan bacci ne a ™walinsu guda bakwai, kala-kala, sai tawul ™asa da"

"silifas, amma masu ™yan gaske, dukkansu a ™walaye suke irin ™walayen ™asashen tsallake,su kansu ™walayen abin kallo ne."

"Na mi™a mata Wan farantin hannuna ta karSa, sannan aka buWe Wayan duk fa kalar faranti kalar Wan"

"yankin da ke rufe da shi, leshi na gani na faWa, da takalmansa,jakarshi,mayafinshi,a samansu a™watina ne masu ™yau guda huWu sai Wan ™arami a sama."

"Aka mi™o mini Wan akwatin na buWa, Wan zobe ne, mai ™yau na Diamond da Wan ™aramin zanen abin"

"sarauta a jikinsa, ya yi mini ™yau sosai, na ajiye shi gefe, aka dinga mi™o mini ´an a™watinan duk turarurruka ne a cikinsu desginer na mi™a musu, sannan aka buWe na cikon na huWun,kaji ne gasassu har"

"guda huWu masu rai da lafiya,ko a ido ka gansu sai ka yaba."

"Sai ™amshi ke tashi sai she™i suke yi, da wu™a™e biyu ™anana a gefe Waya,Wayan gefen kuma cokula masu"

yatsu ne (Knife and fork) nayi murmushi na koma sosai na jingina.

"""Gimbiya Allah ya ja da rai, waWannan kayan siyen baki ne inji Yarima."" Sannan ta buWa na biyar Win"

bandiran kuWi ne ´an Wari biyar biyar sun kai guda goma.

"""Allah ya ja da ran Gimbiya idan har baki ya siyo wannan leshin Gimbiya zata saka, sai mu tafi tare can"

"gidan shi Yarima Win, tare da dukkan farantan nan, saboda ko za'a bu™ata a can."""

"Na mi™e tsaye, a daidai lokacin da jakadiya ta gama tata maganar cikin ˜ASAITA na haye matattakalar"

bene zuwa Waki inda na ce su Musulum su zo.

"Na basu umarnin da su Wauki kayan da ke saman gadona su ma lulluSe da fararan yanki, ina isowa falo,"

"sai da naga na daidaita wajen zamana, sannan na ce da jakadiya."

"""Ga waWannan ki kai masa,ki faWa masa baki ya siyu, amma Gimbiya hutawa take yi sai nan ™ila da sati"

"biyu."""

"Na umarci Mansura da ta Wauko mini faranti a kicin,ta mi™e da sauri. Faranti Waya kayan sawa ne, riga da"

"wando da babbar riga, waWanda aka Winko su daga ™asar Sinigal,a™walinsu, sai dogayen riguna guda"

"huWu, sai gajerun wanduna huWu, duk a ™walayensu da silifas, da turarurruka huWu da tuwal Waya a"

samansu ne ke da zobe ™waya Waya na azurfa.

"Šaya farantin kuma al™ur'ani ne da abin Wora shi, Wan katakon nan da dardumar sallah mai beza mai"

"™yan gaske, da carbi da littafin ibada da hukunci ™waya Waya."

"Farantin da Mansura ta Wauko mini kuwa, na sa hannu na Wauki kaza Waya, na Wora a saman shi, cokali"

"mai yatsu Waya, gefe Waya na sa tufa biyu,lemo biyu,ayaba biyu, na Wauki dabino huWu na zuba, na bayar da umarnin a Wauki yanki Waya a rufe."

*˜ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 9

"Sannan na Wauki kaza Waya na baiwa ´an kawowa, tare da bandir Win kuWi."

"""Jakadiya ku je ku raba,ke da abokan rakiyar ki, waWannan kuma na gaya miki ki kai masa,ki ce Gimbiya"

"na gaishe shi baki ya siyu, amma tana hutawa har nan da sati biyu."""

"""Maganar ki ita za'a bi, godiya muke."""

"Na koma na ™wanta jikin kujerar da nake zaune, ina kallonsu suka bi layi suka fita kamar yanda suka"

"shigo, bayan nan kuma na umarci su Mansura da su ™washe kayan su Wan Wibar mini kayan marmarin,su"

"Wauki ragowar, haka kajin na ce su Wauki Waya."

"Cikin girmamawa da biyayya suka aikata yanda na faWa, tun daga lokacin kuwa sai na koma sama,a inda"

"na umarci su Mansura da su Wauki daki Waya a ™asa su ™wanta,ni sai da safensu."

"Ba™in ciki, takaici, suka saukar mini a daidai lokacin da na tuno da Anwar,na yi tunanin da shi na"

"aura,muna can ya shigo Waki a sunanshi na ango, ina can yana tarairayata da nuna mini kulawa Wari bisa"

"Wari, wannan tunanin yasa na sha kayan baccina, na buWe ™ofar da za ta fitar da kai barandar da take a"

gaban gidan.

"Na dafa ™arfen barandar, wanda na mayar da idanuwana na lumshe,a daidai lokacin da wani"

"ni'imtacciyar iska ta kaWa, iska ta dinga Waukar gashin kaina tana juya shi a hankali, hawaye masu sanyi suka tsiyayo mini a kumatuna, a lokacin da tunanin rayuwata ta raunana ya faWo mini,anya kuwa zan"

amince in dinga irin wannan zaman jakadancin? Komai ke tsakaninka da mijinka sai wata ta sani.

"Na buWe idanuwana tare da ware hannayena tamkar ina jiran wani ya rungume ni, kamar an ce in kalli"

"barandar sama wacce take kallon tawa barandar,sai kawai na hango mutum a tsaye, shi ma ya dafa"

™arfen barandar ya sunkuyo yana kallona.

"Da Wan nisa, shi ya hana ni in gane ko waye, kuma ga iska tana kaWawa, natsuwa na yi sosai na ™ura masa"

"ido, ba abin da idanuwana suka karanta mini sai angona Faysal."

"Tsanarshi na ji ta ™aru a zuciyata a take ban san lokacin da na juya na shige cikin Wakina ba, na mayar da"

"™ofa na kulle, na wuce na faWa gadona a inda na kasa tunano komai sai Dad wanda da ya san rayuwar da ya jefa ni ciki, na san da bai fara ba."

"Ni ce har ™arfe biyun dare zaune a abin sallah ta, ina ro™on Allah ya kawo mini canjin rayuwar da ta fi"

"alheri a gareni,ni kam na san ba zan iya wannan auran ba, na yi tunanin wai yau ne daren farko (first night) Wina,amma gani nan a zaune ko kalar ango ma ban gani ba."

"˜arfe shida na safe na farka, hakan yasa na yi saurin saukowa daga gadona, domin gabatar da sallar"

Asubahi Win da na makara ban samu yi ba. ˜arfe tara na safe har na gama komai na sauka ™asa domin

nemawa cikina abin da zan ci.

"Wani abin mamaki da na gani, shi ne yanda har an gama gyara ko'ina na falon, sai ™amshi ke tashi,"

sannan kuma gaba Wayan gayyar ´an matan nan sun hallara waje Waya ni kawai ake jiran fitowata.

"Tausayinsu ya kama ni,a zuciyata na ce bayin Allah, insha Allahu sai na raba ku da wannan ™angin na"

"bauta,a take na ji ina ™aunarsu, sannan ya zama dole ma in Wan saki jikina da su, saboda su ji daWi su ma."

"A take na yi murmushin dariya, ""A'a Mansura har kun tashi?"""

Cikin sakan Waya har sun gama isowa bakin matattakalar benan da nake saukowa sun zube ™asa.

"""Haba, abokaina, ya zaku dinga yi mini haka, tamkar wata wacce ku ke bautawa, na san dole ne ku ba ni"

"girma, amma irin wanda nima zan ji daWinshi ba irin wannan ba."

"Sai na ga wannan ya kalli waccan, waccan ta kalli ´ar uwarta, na sauko na dinga dafa kafaWar na kusa da"

ni.

"""Ku zo muje."" Suka biyo bayana. Ina zama gaba Waya suka zube ™asa."

"""Gimbiya mun gaishe ki. Barka da ™wana?"""

"Na amsa masu da lafiya ™alau. A nan na dinga tambayarsu sunayensu, Waya bayan Waya, wani abun in yi"

"™o™arin ba su dariya, amma bayin Allah nan sai na ga sun kasa yin dariya, ga ta kuma suna son yi. Na"

waiga na kalli Mansura.

"""Mansura, har yanzu ban fahimci waWanda ke kicin ba."""

"""Allah ya ja da ran Gimbiya ga mu nan."""

A take na ga ´an mata masu ™yau suma.

"""Yaya abinci?"""

"""An gama shirya shi a wajen cin abinci, na Yarima fa?"""

"""Ai can ake haWa masa shi ma."""

"""Su wa ke haWa masa?"""

"""Yana da masu yi masa."""

"*Maza ko mata?"""

"""Maza ne."""

"Na taSe baki, sannan na mi™e na bada umurnin a kai ni wajen cin abincin. Kai wata duniyar ma in ka"

"shige ta, sai ka ga tamkar yau aka haife ka, saboda ganin sabon yanayi da sabon tsari."

"Duk a cikin falon muke, amma da muka bi ta wata hanyar sai na ga tamkar mun fita ™asashen turawa,"

wani Wan rukuni ne mai kama da Wan ™aramin wajen sha™atawa an saka masa wasu labulaye masu kama

"da rumen kitso, da ka buWa sai ka ji sun yi kankacakau, madadin tebirin cin abinci da muka baro a falo."

"Sai na samu shi kuma wajen shafe yake da kafet, mai ™yan gaske ga wani tsakiya mai zagayewa, sannan"

"na ga an shinfiWa wani yanki mai ™yan gaske,fari mai zanen jajayen fulawoyi, shi ma zagayayye ne,saman"

"shi aka jera kayan abincin,ga tuntayen alfarma guda uku gefunansa."

"Ina zama jakadiya na isowa, ta zube gabana ta kai gaisuwa."

"""Allah ya ja da ran kilishin Gimbiyoyi jakadiya na yi miki barka da Asuba."""

"Na yi murmushi, ""Gimbiya na amsawa jakadiya,kin ™wana lafiya?"" Sai na ga tana sussunne kai."

"""Jakadiya ba a amsa mini."""

"""Lafiya lau, Kilishin Gimbiyoyi."""

"""Dama Yarima ne, ya aiko ni ya ce a gaya miki yana jiran gaisuwarki, sannan yana gayyatarki karya"

"kumallon safiyar nan,zuwana na huWu kenan a lokacin dai baki fito ba."""

"""Ki gaya masa ina amsawa, amma ki ce kin same ni har na Zauna saman in da zan karya nawa"

"kumallon,sai dai ya jira wata safiyar sai ya ™ara aikowa."""

"""An gaishe ki."" Ta mi™e da hanzari ta yi gaba,ni kuwa na buWe kayan cin abincina, amma a cikin sauri ´an"

"matan nan masu girki suka karSe ni. Farfesun naman kai ne da sinasir a gefe Waya, sai soyayyan dankali mai ™wai a ciki, ga kunun gyaWa a gefe Waya, ban da ruwan shayi da yake a gefe, da cinyoyin kaji zalla an soya su."

"Bayan na gama ne na umarci su Mansura su zo su raka ni in zagaye gidan, har waje saboda sanin yanda"

"yake duk da ™wanana biyar kenan a gidan, amma a tare nake da jama'a ´an biki."

"Samana dai falo ne babban gaske, wanda ya sha kujerun alfarma har kala biyu, kowanne rukuni,kalar"

"kujerun su daban, amma irin na gidan sarauta, sai Wakuna ™waya biyu kacal, wani gado ne ™waya Waya a tsakiyar Wakin zagayayye mai kama da ™wano (Circle), ™aton gaske,an zagaye shi da wasu labulaye farare,"

wanda sai dare ya yi ake danna wata na'ura wato remote sannan sai ya sauko.

"Gaba Wayansa shinfiWe yake da zanin gadon da ya bazu ™asan shi, wanda kafet mai laushin gaske ne"

"™asan shi, shi ma a zagaye yake, sai daga can gefensa kujeru ne masu zagaye aka yi masu rukuninsu"

"daban, har Wan tebirin tsakiyarsu (Centre table), sai daga kusurwa tebirin rubutu ne har da kujerunsa"

biyu.

"Daga Wan nesa da gadon kuma kujerar kushin ce doguwa, ™waya Waya, wacce ta sha shinfiWar dardumar"

"sarauta da filillikan ta biyu. Gefe Waya kuwa wani irin kafet ne, amma ba wai irin wanda ni kaina na sani ba, tabbas wannan ya fi kafet Win tsakiya laushin gaske."

"Bangon gidan kuwa Waukar ido kawai yake yi, wanda na yi imani da Allah ba tayal ba ne ba saboda yanda"

"yake Waukar ido. Šaya Wakin kuwa, shi ma an zuba masa wani irin gado, wanda kan shi kawai ma abin"

"kallo ne, sai kujeru ™waya uku da ke gefe, sai kuwa rukunin tebir Win kayan Na'ura mai ™wa™walwa"

(Computer).

"BanWakin Wakunan kuwa shi ma wani sabon gida ne, saboda shiga ka ke yi ™wamin wanka tamkar ka"

"shiga ramin wanka (Swimming pool) saboda ™asa ya shafe, kuma sam ba ka ganin mai ke ™asan ™wamin"

"ne,ko kuwa irin abin da ke manne a bangon gidan ne? Oho, sai dai zaka ga yana ta gudu, tamkar ka shiga"

™orama.

Sannan an rubuta zafi da sanyi a jikin wani bango da yake tsaye shi kaWai a can tsakiyar kusa da ramin

"wanka, shi kan shi ramin wankan ka tattaka matattakalar bene,amma shi sai mu ce kamar za ka gidan"

"™asa, sannan ka shiga ciki."

"Wasu green da blue Win abubuwa ne li™e da Wan dandamalin inda za ka ajiye hannuwanka in ka shiga,"

"wanda aka rubuta sabulu da soso, ma'ana su za ka danna su fito da kansu,in ka gama ma su koma da kansu."

"˜aton madubi ne wanda za mu iya cewa ya kai rabin bangon banWakin, shi ne ke kallon ka in ka shiga, da"

in ka fito. Tsayawa ™arasa bayanin ma na san abu ne mai Waukar lokaci.

"Da ka buWe ™ofar da ke cikin Wakin,za ka ga gaban gidan, wanda yake kallon gaban wani gida wanda na"

"ga Faysal tsaye jiya da daddare,da ka gangaro matattakalar benen,sai ™aton falo, wanda zan iya cewa"

"tsayawa fassara shi Sata lokaci ne, sai dai a™wai Wakuna biyu shi ma a ™asan da banWakinsu."

"In ka fita cikin gidan,za ka samu bene ne zagaye da shi kamar ™wabo, sai filin tsakiyar,in ka fita ™ofar"

"shigowa kuwa za ka samu ragowar rariyar gidan, waje kenan inda ke da lambu in ka dawo ta gaban gidan"

"kuma doguwar baranda ce kamar ta asibiti, amma wannan yanayinta kamar ™aton fayif Win ruwa."

"Tun da zagaye take da shukokin fulawoyi,in kana ciki kamar kana cikin inuwa, ita za ta Wauke ka har ka"

"shiga gidan Faysal, wacce kamar nan naWe take da wayoyi, sai dai akwai ™ofa biyu in ka zo tsakiyar ta."

"Šaya ™ofar za ta fitar da kai filayen wasa na gidan, wanda gaba Wayan zagayen gidan ciyawar nan ce"

"™wantacciya mai kama da kafet Win ™asa, filayen wasa ne kala-kala, akwai na ™wallon ™afa, ™wallon raga, ™wallon ™wando, ™wallon hannu,´ar ™wallon rami da sauran wasanni kala-kala."

"Daga can nesa da wajen kuma wani dutse ne wanda ™asanshi duk ™ananan duwatsu ne, ga ruwa mai"

"™yau yana gudanya a ™asansa, wanda za mu iya cewa wajen sha™atawa, wajen ya yi mini daWi da sanyi- sanyi. ˜aton dutsen kuwa malale yake, tamkar an shinfiWa a kai wanda sai ka taka kamar ™ananan duwatsu uku, sannan ka haye shi."

"Ba zan iya cewa ga inda wannan ruwan ke nufa ba, saboda gabanshi duk daji ne,wato dogayen itatuwa"

"ne, masu kama da iccen turare,ko ko iccen fulwaya za mu ce, shi kuwa ruwan kana hango ™asanshi garai- garai, wanda ™ananan duwatsu ne ke aiki."

"Muna isa wajen kuwa, na tattaka na haye saman dutsen nan,a nan take sai na ji ai ni na samu wajen"

"zama in dinga hutawa, duk da an keSe wajen hutawa a cikin wajen filin wasan. Šaya hanyar kuwa, Sangaren lambu ne,babu abin da babu,a cikin wajen, wanda sai da muka zagaya shi sosai, sannan muka fita, shi ma a cikin shi akwai duwatsu, sannan an tanadi wata rumfar gargajiya a ciki, wacce ta sha shimfiWu a inda daga nesa da ita akwai wani Wan ™aramin gida mai ™yan gaske, sai dai sun ce gidan"

hutawar Yarima ne.

"Saman dutsen nan mai ruwa shi ne ™arshen zagayen gidana, tunda ni ba abin da zai kai ni gidan Yarima."

"A nan na umarce su da su Wan kawo mini darduma,zan zauna a saman dutsen,dama ni ba gwanar Wan"

"™wali ba, sannan ga ni da son ™ananan kaya (English wears) duk da dama ´an Jos haka muke,mun fi baiwa ™ananan kaya muhimmanci a kan kayan gargajiya."

"Doguwar riga ce kuwa jikina, wacce take Salalliya daga ™asa, ba ta wuce ™waurina ba, sai dai ™aramin"

"hannu gare ta, iya cinyar hannuna, na sa suka Webo mini ´an ™ananan duwatsu don kawai in dinga"

jefawa a cikin ruwan.

"Na samu tsayin awa Waya a wajen nan,ni da Mansura da Muslima, sai ga jakadiya cikin hanzari ta zube a"

"can ™asa, sannan ta nemi iznin hayowa, na bata,a inda ni kuma na kishingiWa a Wan tuntun da suka kawo mini."

*˜ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 10

"""Allah ya taimaki Gimbiya,Yarima ya ce a ce miki yau ™arfe huWu na yamma ki same shi gidanshi,za ku"

"gaishe da Sarki, da mahaifiyar shi,dama haka al'adar take, domin su ga ya ku ka ™wana."""

"Na yi shiru, sannan na nisa na fara magana."

"""Ki ce masa ina da ´ar hidima a gidana, amma shi in ya shirya yazo ta gidana mu

6 / 18