ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   11 / 18

30K to 33K   out of 52K words

sakan Waya, kafin in yi tunanin ya zan yi in ™wace jikina daga"

"Yarima, sai na ji ya zame alkyabbar da ke sanye a jikina zuwa bayana, madadin buWe bakin da na yi inyi magana, sai dai bakin ne ya tsaya a buWe sakamakon sumbata da ya kai a buWaWWan bayana, wanda riga"

ba ta ™arasa rufe shi ba.

"Madadin inji ya sake ni, sai na ji ya cigaba da sumbatar wuyana zuwa bayana. Me ye wannan ke yi mini"

"yawo a jikina? Lallai ba zan iya gano ko me ye ba,saboda ya fi ™arfin in iya faWarsa, jin alkyabbata ta faWi"

"™asa, ita ta dawo da hankalina a jikina, wanda na ji sam ba shi da ™arfin komai."

"Ba zan iya wata magana ba, sai dai na yi Wan ™o™arin da bai wuce na mirginawar marar lafiya ba, na zame"

"jikina, ina girgiza kaina, idanuwansa a lumshe suke inda yake saukar da numfashi sama-sama kamar mai asma farkon tashi."

"Numfashin haWe yake da faWar, ""No! No!! No!!!"" Wacce ba zan iya ™irga ko nawa ce take fita daga"

"bakinsa ba, wannan ne ya ba ni damar jan jikina in tafi gidana, wanda ko alkyabbar ban tsaya Wauka ba."

"Sai da na tsaya jikin ™arfen matattakalar bene na Wan huta,don ™arfi ya samu a jikina, sannan na samu na"

"iya gangarewa ™asa, har na kai ™ofa na murWa na juyo muryarshi."

"""Yasmin."" Na waigo na kalleshi tsaye yake a ™ofar benen ri™e da alkyabbata a hannunsa, na mayar da"

"kaina na sunkuya a inda ya iso, ya tsaya gabana tare da mi™o mini alkyabbata,na karSa muna kallon-kallo da shi."

"Sannan na murWa ™ofa zan fita, ya juyar da kai tare da Wan asirtaccen murmushi, wanda da gani tare"

"yake da takaici, saboda fitowar da ya yi tare da numfashi, sai da ya yi irinsa ya kai sau ba™wai, sannan ya"

"ja baya na buWe ™ofar, ya yi saurin ri™o hannuna."

"""Yasmin stay with me."" Na girgiza kai, na saSula hannuna na yi gaba, sai dai na jiyo shi yana kiran. No!"

"No!! No!!!"" Šinsa da ya saba kira,ko waigowa ban yi ba."

"Da gudu na haye saman Wakina, ina zuwa na faWa gadona, sai da na mayar da numfashi ya fi talatin"

"kamar wacce asma ta taso mata, ga idanuwana a lumshe, sannan na ji tunani ya zo mini."

"Shin ko wannan shi ne SO? Na girgiza kai,ba zan so Yarima ba. To me ye wannan? Oho, abin da zuciyata"

"ke faWa kenan,nan take ta juya linzamin tunaninta ga abin da ya faru ´an mintuna da ba su wuce goma"

ba da suka wuce.

"Jikina na ji ya kama rawa shi kaWai, na yi sauri na mi™e tsaye, sai na ji kamar jiri na shirin kada ni, na yi"

"saurin zama, na cire mayafin kaina na jefar da shi ™asa, na juyar da kaina, kamar wacce ta rasa abin da ke"

"yi mata ciwo a jikinta, na sunkuyar da kaina, gashin kaina ya zubo a fuskata,a inda na tura hannuwana"

duk biyun cikin gashina.

"Na samu mintuna goma sha biyu a haka, sannan na ji kamar an sumbaci bayana, na yi saurin Wagowa,"

"amma ban ga kowa ba, na yi murmushi na mi™e na nufi banWaki. A banWaki na cire kayana duka na shiga ruwan wanka mai Wumin gaske,wai ko abin da nake ji ya sake ni. Tsayin mintuna biyar na yi kawai na mi™e da sauri, saboda tunanin da ya faWo mini a lokaci Waya."

"Na Waura tawul na fito da saurina,wai ji nayi kamar an bugo mini waya,ba abin da ya faWo mini kuwa sai"

maganar Sarki.

"""Zan turo a kira mini ke kin ji."""

"Hankalina ya tashi matu™a, gobe, gobe lallai zan shiga damuwa kenan in an rabani da Yarima."

"Na yi saurin tunano Anwar a zuciyata, take sai na ji bana son tunaninsa,na fi son tunanin Yarima,shin ina"

"son Yarima? Ba amsa, na Wauki rigar bacci ta da su Mansura suka ajiye mini na zura a jikina, da ™yar na iya Waga ™afata na zura Wan diras Win da ke kusa da ita, na isa ga madubi na taje kaina tare da ™ara gyare shi."

"Rigar baccin doguwar shimi ce har ™asa, orange colour da ´an hannuwanta guda bibbiyu a kowanne"

"Sangare sai Wan leshi da ya ratsa saman ™irjinta, ruwan lemo ce mai santsin gaske. Na feshe jikina da"

"turare madadin in haye gadona sai na ji na kasa, buWe ™ofar barandar gaban gidan na yi na fita."

"Kamar yanda na saba a kullum yau ma haka na yi, shi ne in ware hannayena duk biyun,yau ma kuwa na"

"samu sa'ar garin yana fitar da iska mai sanyin gaske, wadda ta taimaka da wasa da gashin kaina, idanuwana kuwa a lumshe suke, amma na kasa tunanin komai a yau."

"Cikin wani sanyin jiki da sanyin zuciya, na ji tunanin Yarima ya faWo mini a zuciyata a iya nawa tunanin,"

"sai na ji dama Yarima ya iso yanzu,can Wayan gefen na zuciyata kuwa, sai ya dinga karanto ni a jikin Yarima,a cikin tunanina ne na ji kamar an bi nawa hannayen a hankali, wani daWi ya dirar mini a zuciya."

"Cikin tunanin kuwa na ji an haWe ´an yatsun hannuna da nashi waje Waya an runtse su, cikin ™wanciyar"

"hankali ya rungume bayana a ™irjinsa, sumbatar da ya kaiwa wuyana shi yasa na saukar da ajiyar zuciya"

mai fitar da sauti.

"Hankalina gaba Waya na ji ya Wauke har ya zamo na manta mai nake ji a jikina, ™wa™walwata ta fara"

karanto mini da in buWe idanuwana da suka yi nauyi in ga ko zan ga Yarima a barandarsa.

"Cikin sakan biyar na ji hankalina ya dawo a jikina, madadin in jini ni kaWai ina tunanina, sai kawai na tsinci"

"kaina da jin Wumin mutum a jikina, gaske ne,ko dai har yanzun mafarkin tunanin ne nake yi,jin sautin numfashi na tashi a kunnuwana yasa na buWe idanuwana da sauri."

"Na razana, na tsorata, duk a lokaci Waya da na ji bakina ana Yarima, na yi Wan gaggawar fizge jikina na ja"

"baya, kenan mafarkin tunanin da nake yi da gaske ne, na girgiza kai tare da Sata fuska."

"""Me ke damun ka haka? Bana son abin da ka ke yi mini,ba na..."""

"""Yasmin ya isa haka nan,don Allah, na san na yi miki laifi a baya, ya kamata ki zamo mai yafe mini."""

"Ya matso ya tallabo fuskata Wacce gashi ya rufe ta, yasa hunnunsa ya gyara gashin zuwa baya."

"""Yasmin."""

"""Ni fa ba zan..."""

"""Yasmin kada ki faWi abin da zai ™ara tayar mini da hankali."""

"""Ka manta gobe ne ranar ™arshena da kai,ka ga ba zancen wani gyara a nan."""

"""Na sani Yasmin,ki yi tunani kada kiyi tunanin ko yaudara ce tsakanina da ke, wallahi! Wallahi!! Wallahi!!!"

"Tun a ranar da na gan ki a titin Ahmadu Bello Waya, har zuwa yau ban taSa daina tunaninki ba, matsalar da na samu shi ne ban san gidanku ba, ina shirin in bincika Allah ya haWa ni da ke a wajen fati,a ranar na"

"so mu daidaita sai ma ta ™arasa ™waSe mana."""

"Ya Wan tsaya ya mayar da numfashi, ya saki fuskata, ya dur™usa a gabana. ""Please Yasmin ki taimakeni,ki"

"zauna da ni."" Na tsugunno nima na fara magana a hankali, kamar yanda yake yin tasa."

"""Ba zai yiwu ba Yarima,ba zan iya zama da kai a wannan matsayin naka na mulki ba,ko tari na yi duk"

"gidan nan an sani, har zuwa gidanku."" Na mi™e na koma Waki na zauna gefen gadona."

Mintuna ba™wai da zamana ya shigo Wakin shi ma ya iso gaban gadon ya tsaya.

"""Ba zan taSa cewa na ha™ura da ke ba, ba kuma zan gaji da baki ha™uri ba, ba zan taSa mantawa da cewa"

"ina son ki ba, Allah ya gani, na yi miki abubuwa ne domin ki so ni, nima amma na yi kuskure."" Ya juya ya"

tafi ya ja mini ™ofar da har sai da na Wan tsorata.

"Na koma na ™wanta a rigingine, na dafe kaina da hannayena na yi tsaki, na juya na tashi zaune, na mayar"

"da numfashi na tashi na je na rufe ™ofar gaba, na koma na kulle ™ofar Wakina, na zare makullin na kashe dukkan fitilun Wakin, na Waga filo na saka makullan, na koma na shige bargona, kaina ne kawai a waje, inda idanuwana ke kallon duhuwar Wakina, duk da hasken da ke shigowa ta kafar labulaye ya Wan"

taimakawa Wakin da rage duhu sosai.

"""Yarima!"" Shi na faWa a fili, na tuna da maganar Sarki, na tunano Mama da ta ce Sarki ba ya magana ya"

"tayar da ita, hawaye na ji sun gangaro mini,wata zuciya ta tambaye ni, ""Shin ko ina son Yarima Faysal ne?"""

"Anwar shi ne mutumin da ya fara saka ni hanyar soyayya, mutumin da ya shayar da ni WanWanonta."

"Anwar Mutum ne wanda ya rigaya ya karanci halayyata, har ta zamo ba ta Sata masa rai."

"Anwar ba wai ™yakkyawa ba ne, sai dai sam ba ya layin munana,kalar fatar jikinsa kuwa mai Wan duhu ce,"

"amma da ganinsa ka san yana cikin hutu. Anwar babban ma'aikaci ne shi, wanda har ya kai matsayin babba a ofishin da yake (Cooporate Affairs Commission)."

"Mahaifinshi ya tsufa, mahaifiyarshi ce mai Wan jini a jika, wanda gidansu su huWu ne kacal,yayyansa biyu,"

"mace da namiji, sai kuwa ™aninsa namiji Waya. Ni kaina na san ina son Anwar, Mutumin da muka shekara"

"uku da shi muna (Friending), amma rashin auranmu da shi tun a baya, na san laifina ne, tare da ™addarar"

auran Yarima Faysal.

"Iyayensa ´an asalin Kano ne, aiki ya kawo mahaifinsa na Likitan dabbobi, suna da arzi™insu daidai"

"gwargwado, ga shi mutum ne mai tausayin gaske ni kaina na san Anwar na matu™ar ™aunata."

**** **** ****

"Wazirin Sarki,Galadima,Tafida, Talba da DurSi,su ne a tebirin shawarar Sarki, wanda Sarki Jafar Sada ya"

"tarasu ne a kan hukuncin da ya yanke a raba auran Yarima Faysal da Gimbiya Yasmin,saboda su ne mutanen da suka fi kowa kasanci da shi fiye da kowa."

"An Wauki Wan tsayin lokacin da za'a iya ba shi sa'a Waya (awa Waya), ana mahawara a kan maganar,"

"wanda a ™arshe magana ta koma ta basuyi na'am da hukuncin da Sarki ya yanke ba, saboda dalilai da"

"suka kawo irin nasu na manya, kamar dalilin waziri."

"Ya Kawo dalilinsa ne a kan nan gaba idan suka nemi aure za'a iya hana su, saboda za'a ga ba sa ri™e aure"

"da daraja, dalilinsa na biyu kuwa shi ne,a bar yaran da kansu su zo su ce basa son junansu,in sun zo da zancen haka, ina ga in an raba su ba za'ayi laifi ba wajen kowa."

"Galadima kuwa cewa ya yi a kan samu haka a tsakanin ma'auratan da aka haWa aure, ma'ana waWanda"

ba su suka zaSi junansu ba. Shi kuwa Tafida cewa ya yi abin kunya ne a garesu a ce sun yi wa Wansu aure

"wanda suka tara jama'a ba iyaka daga garuruwa, jahohi, ™asashe, amma a ce ™wanakin da ba su wuce arba'in ba aure ya rabu, alhalin muna ta™ama da cewa shi ne magajin Sarkinmu a nan gaba."

"Shi kuwa DurSi cewa ya yi anyi daidai da aka ja masu kunne aka tsorata su, amma maganar rabuwa ma"

"bata taso ba,a kira su dai a ™ara ba su lokaci, idan har ba su sasanta kansu ba, to sai a haWu da iyayen yarinya a ™ara tattaunawa, daga nan sai a nemi shawarar da ta fi cancanta, sannan yana mai baiwa Sarki shawarar ya je ya samu iyalinsa ya lalubi wani abu daga gare su na game da yaran, saboda su mata ne za"

su fi mu samun labarinsu.

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 4

A nan dai suka tashi saboda ganin juma'a ce za'a fita Masallaci da wuri. Sarki ya shiga ya kira

"iyalansa,Mama Mariya ita ce mahaifiyar Yarima, sai kuwa Hajiya Kilishi wacce take mahaifiyarsu Ahmad ga ta amarya."

"Ya gaya masu shawarar da ya yanke a kansu Yarima, amma yana mai tambayarsu shawarar ya suka gani."

"Hajiya Kilishi ita ta fara magana,haba Shugaba ya za'a yi a ji irin wannan maganar daga bakinka, alhalin"

"ku ne manyan da ku ke yankewa ™anana hukunci,haba mai girma,ai ka san auran haWi dama ya gaji haka"

"kafin ma'auratan su saba. Ka tuna kanka mana,watana nawa a gidan nan ban saba ba, yanzu fa ka ga a sai mutuwa kawai ta rage mini a cikin gidanka."

"Ni a shawarata mai girma a sa masu ido, tun da an Wan tsorata su, balle ma yanda naga shi Yarima na"

"yawan zuwa gidan nan,a lokacin da aka dawo da Yasmin nan gidan,kai a ta™aice sai na kore shi gida yake tafiya in dare ya yi. In kuwa suka shige ™uryar Mama sai su ™washi awanni, sallah kawai ke fito da shi,don"

"ma yarinyar na da kunya,waya kuwa in dai har ba ya cikin gidan nan har gajiya muke yi da Wauka, sai na"

"cewa yarinyar ta taimaka ta Wauka, sannan zai bar mana kunnuwa su huta. A fahimtata dai Yarima ya sauko, ita ce dai ke da saura, kuma ka san dan tana mace, akwai kunya irin ta mata,ko Mama kin yi"

"shiru?"""

"""Me zan ce ai kin gama faWa, ´a´anki ne fa, shawarata Waya in har da ragowar zamansu tare,to ki kira"

"Wanki ki ja masa kunne, saboda laifin na wajensa,ai ya ba ni labarin duk abin da ya haWa su tun farko."""

"""Allah ya huci zuciyar Sarki,a ™ara dai duba wannan magana."" Inji Hajiya Kilishi."

"Ya mi™e, ""Zan je in huta kafin tafiya masallaci, zan duba maganar insha Allahu."""

"""Godiya muke,a huta lafiya, sai ka fito."" Inji su gaba Waya."

**** **** ****

"Sarki Jafar Sada ne zaune a doguwar kujerar mulkinsa, amma ta fadar cikin gida, kenan Wakin sha™atawar"

"da yake ganawa da iyalinsa. Ni da Yarima kuma muna zaune a tsakiyar fadar,kowannan mu kanshi a"

"sunkuye a ™asa,ko ban faWa ba kuwa na san daga ni har Yarima gabanmu faWuwa yake yi, saboda na kalle shi ta wutsiyar ido ko motsi ma baya iya yi, saboda sanyi da jikinsa ya yi."

"Cikin Wan satar kallo ta wutsiyar ido na kallo fuskar Sarki, gumi ne ya fara tsiyayo mini a fuskata,tun kafin"

"in dawo da kallon gabana, saboda ganin fuskarsa da na yi ba wani annuri cikinta, ballantana alamar wasa."

"Na ™ara mayar da satar wutsiyar idon nawa ga yarima, na gan shi yana mayar da ajiyar zuciya, duk bayan"

"sakan biyu, ban da gumin da na hango yana yi wa kansa magangara a jikinsa."

"Take kawai sai na ji tamkar in sa haSar mayafina in dinga goge masa, wannan ne ma yasa na ji kamar"

"zuciyata na Wan kiWan da ba sauti, balle ta samu ´an rawa, hakan kuwa shi ya tunano mini daran jiya yanda muka ™wana."

"A daran jiya ni na yi imanin babu wanda ya samu runtsawa ni da Yarima, dalilin da yasa na gane hakan"

"kuwa shi ne,ganin saman Wakinsa da fitila duk da ba mai haske ba ce ba,a tunanina ta gefen gado ce ma ya bari a kunne. Na gane hakan ne a sakamakon le™en da na kusan ™wana ina yi ta labulayen taga ta,wai ko na ga Yarima a ´ar barandarsa, yanda ya saba. Amma har na gaji na haye gadona ban ga ko da ™yallin kayansa ba, wannan ya ba ni tabbacin bai samu yin bacci ba,™ila gara ma ni tunda na samu na shiga bargona na yi lamo. Inji Malam bahaushe ya ce, ""wacce ta fi barci daWi."" To ni dai jiya, wacce ta fi barci"

ciwo na yi.

"Saboda har yatsun hannuna sai da suka yi mini ciwo, saboda jan carbi,wai ko ya suSuce daga hannuna in"

"samu bacci ya Wan Wauke ni, amma sai dai na gaji na ajiye na cigaba da lazimin cikin zuciya, sai dai wani abin al'ajabi zan ce ko abin haushi? Wai har a wannan lokacin sai na ji zuciyata har gangar jikina sun ™i amincewa da suna iya zama da Yarima Faysal, mutumin da yake ta™ama da mulkin ˜ASAITA,shin ko dai"

"ni ce ban san son ba, ban kuma san makarai da makangan so ba? Tambayar tawa babu mai amsa mini ita."

Ganin har ™arfe uku na dare ta yi yasa na mi™e na yi alwala domin in ragewa kaina da zuciyata zafin da

"suka Wauka, sannan in ro™i Allah da ya zaSa mini abokin zama wanda yake mafi alheri a gareni, Anwar ko Yarima, saboda ni na kasa gane wa nake so a cikinsu."

"˜arfe goma na safiyar yau juma'a sai ga Wan aike daga fadar Sarki,magatakarda ya kawo mini sa™on"

"zungureriyar takardar da ta ™ara tayar mini da hankalina,dama daga wanka na fito, cikin nauyin jiki don"

"ma na samu na Wan gyara fuskata, da Wan mutstsuka mai ina shirin saka kayana sa™o ya iso mini."

"Tun da na zauna a gefen kujerar tsakiyar Wakina ban iya ma buWe takardar ba, saboda ji nayi kamar kaina"

"ba a wuyana yake ba,ni kaina ban san iya mintunan da na Wauka ba a nan zaune, sai da Mansura ta shigo sannan na ji tana tambaya ta wai lafiya? Duk maganar da take mini a farko na Wauka mafarki nake, sai da na ji an dafa mini yatsun ™afafuna, sannan na Waga na gan ta a dur™ushe gabana."

Ban san hawaye nake fitarwa ba sai da na dawo hankalina ga shi duk tafiyar nan da na yi ban ji na je

"kowacce duniyar tunani ba,ni dai cewa na yi ko kuwa don haukan minti biyar Win da aka ce duk Wan adam na yin shi duk rana kenan dai shi na yi a zaune."

Mi™awa Mansura takardar na yi na ce karanta mini da ™arfi. Da ta karanta sai na ji ba wata takardar

"tafiya gida ba ce,ko ince takardar rabuwa da Yarima ba, ashe ta sa™on in je Sarki na kirana ce,in an sauko"

"daga masallaci,tana gamawa na ce mata je ki waje ga ni nan zuwa, to ina za ni? Wa zan gayawa? Tunanin"

da na cigaba da yi kenan.

"Cikin mintuna ba™wai sai na ji Aunty Salwa ta faWo mini a raina, na yi sauri na mi™e na Wauko wayata na"

"daddana nambobin, minti Waya aka Wauka, ina fara gaya mata abin da ke faruwa. Ya isa haka ta ce mini,in je tana son ganina,ba zancen waya ba ne ba, saboda haka in tambayi Yarima in fito da wuri,in biya ta gidanta."

"Wannan fa ya bani ™warin gwiwar in shirya in isa gidan Yarima,a yanzun Win nan. Ba™ar shadda ce Galila,"

"wacce aka yi wa aikin hannu, duk ta sha Wigon farin aiki, ™asan zanin kuwa aiki ne mai yanka-yanka, iya kusurwar cinya yake, sai hannu iya rariyar hannuna, duk ya sha tsagun irin na jikin zanan."

"Turare na Wauka hannuna ina shirin fesa shi a jikina, sai na ji murWawar ™ofar Wakina a hankali,

11 / 18