ƘASAITA ƘASAITA BOOK 1 & 2 By MARYAM KABIR MASHI

Author :  MARYAM KABIR MASHI Category :  Romance

Chapter   18 / 18

51K to 52K   out of 52K words

´ar ™walba bayan ya ajiye wancan sai na ga yana Wan Wigata yana shafawa a gashin

"™irjinsa,a zuciyata na ce ashe maza ma suna ´an gyara irin na mata. Ina kallo ya Wauko turare ya fesawa jikinsa ya mayar da durowa ya rufe, juyowar da zai yi sai na ga idanuwansa sun ™ara fitowa sun yi ja,dama abu (Barakallah), manya da su, sai ya juye mini kamar na ™watanta shi da Wan fim Win nan na"

"™asar Indiya (Salman Khan), har da faWin ™irjin ga tsokar curi-curi a cinyoyin hannunsa."

"Na Wan yi saurin kawar da kaina gudun kada ya gane kallonsa nake yi,jin bai hayo gado ba yasa na ™ara"

"waigowa sai na ga ya kunna mana hitar gasa Waki (Room heater), sannan ya isa ga makunnin fitila ya kashe ta sai fitila Waya ke ci, ta gefen gadonmu, tun da ya hayo gadon ya ™wanta tare da kashe fitilar"

"gefen gadonmu ban ji ya yi motsi ba, ga shi kusan mintuna ashirin kenan."

"Zuciyata ba abin da bata sa™a mini ba,na ko lafiya ko kuwa ya yi bacci? Hakan ya sa na juya nima na"

"cigaba da addu'o'in ™wanciya baccina, na yi ™wanciyata, jin ya ce, ""Alhamdulillah."" A bayyane yasa na ce"

ashe idonsa biyu. Madadin na ji ya yi magana sai kawai na ji ya Wan cizar mini bayana na Wan firgita kaWan saboda a bazatan da cizon ya zo min tare da faWar.

"""Kai Yarima!"""

"Kafin in ™arasa ya kuma cije leSatun kunnena, daidai wajensa Wan kunne, kafin na yi magana ya kurWa ya"

"ciji wuyana, kumatuna, na yi saurin juyowa na fuskance shi, sai kawai na ji ya cije laSSana."

"""Kai "" Yasa tafin hannu ya rufe bakina."

"""Don't talk."" Numfashina na ji ya yi sama wanda ya Wauki mintuna uku kenan bai dawo mini ba, ba wani"

abu ya janyo mini haka ba shi ne salon yanda Yarima ke tsotsar ´an yatsun hannayena.

"Shin Yarima ne kuwa? Tambayar da zuciyata ta yi mini kenan,a daidai lokacin da numfashina ya dawo"

"dai-dai kunya ta kama ni da na ji ya amsa mini da ""Yasmin ni ne."""

A nan take na tabbatar wa kaina maganar da ke cikin zuciyata ce ta fito fili. Idanuwana kuwa na ™ara

"runtsewa,runtsewar da ta kai ni har wayewar gari ban ™ara buWa su ba."

"Ji na cikin ruwan Wumi yasa na san mafarki nake,a cikin mafarkin na dinga cewa, ""Yarima mafarki nake na"

"shiga ruwa."""

"A kunnena na ji ya ce ""BuWe idanuwanki ba mafarki ba ne ba."""

"Na firgita sai na ji ni rungume a ™irjin Yariman a cikin ruwa, na waiga na kalle shi ™wance cikin ruwan"

"kumfa sai ™amshi kawai ke tashi, na juyo na kalli kaina nima cikin ruwan kumfa."

"Na sa hannu na dinga laluba jikina, na ji zargin da nake ya tabbata na rashin kayan jikina, na juyo na ™ara"

kallonsa sosai sai na ga ya lumshe mini ido na juya a sanyaye na ™wantar da kaina jikin gefen bahon

"wankan, sai na ji hawaye, saboda tunanin gane ni ba kaya."

"""Why! Why!! Why!!! Yarima? Me yasa ba ka tashe ni ba? Me yasa ka kalle mini jiki?"""

"Ya ™wanta bayana, ""Yasmin,don kina matata kin manta mun amince da junanmu."""

"Ya sumbaci bayan wuyana, ""kada ki yi da na sani ko ki ji haushin abin da na yi,me yasa ba ki da yarda"

"Yasmin? Nifa na amince da ke ce matata, ke me yasa ki ke kokwanto ne har yanzu?"""

"Ya yi saurin dawowa gabana jin ina fitar da ´ar jaririyar kukan ™issa, wanda Aunty ta ce mini ana yi, ya"

dago kumatuna ya tallabe da hannuwansa masu kumfa.

"""Ba ki son abin da na yi miki? Na Waga kaina."

"""To shi kenan ki yi ha™uri tsaya na baki ha™uri sosai."""

"Sai na ga ya Webo kumfa yasa a saman kansa ya Wiga a goshi, hanci a kunnuwa, sannan ya ri™e kunnuwa"

"ya gwale idanuwa,dama abu (Tubarakallah) inji Malam bahaushe. Sannan ya ce, ""Sorry."" Dole ne ma na yi dariya, na yi murmushi kuwa sai ya yi saurin rungume ni."

"Ya Wago kaina ya goge hawayen fuskata. ""Kin yi ha™uri?"" Na Waga kaina."

"""Ban yarda ba, sai kin ce eheee."""

"Yanda ya tale baki ya ce eh, dole ta sa ka dariya, na sa dariya na daki ™irjinsa da dukkan hannayena, ya"

"girgiza kansa alamar jin daWi sai ya rungume ni tare da faWar ""I love You too."" Nima na amsa masa da ""I"

"love You too much."" Amma a zuciyata,na koma na ™ara lafewa a ™irjinsa."

**** **** ****

"Satinmu huWu a Greece,amma wurare Wai-Wai ne ban sani ba, balle ma da muka shirya sosai da shi. ˜asar"

"London,Rum(Italy) da kuma Turkey,duk su ma satinmu bibbiyu, wanda idan na haWa su waje Waya mun"

™washe watanmu biyu da sati biyu.

"Yau kuwa ranar Asabar ce, wacce ta yi daidai da ita ce ranar da muka iso Nijeriya, sai da ma Yarima ya"

"tashe ni daga bacci ya sanar da ni an zo Nijeriya, wanda tun da muka shiga jirgi ya janyo ni ya ™wantar a"

"™irjinsa, Wan wasannin shafa mini baya ya kama yi, wannan ne ma yasa har bacci ya Wauke ni ba tare da na sani ba."

Ma™ale nake a kafaWar Yarima har muka iso bakin ™ofar fitowa daga jirgi cikin Wan ™aramin lokaci na yi

"saurin janye jikina daga gare shi, saboda hango mutanenmu da na yi sun zo taryarmu. Dogarawa kenan. Ya janyo ni jikinsa."

"""Me ye haka,mun iso Nijeriya za ki fara gasa ni, wallahi sai mu koma."""

"""Kalli gabanka."" Na faWa a lokacin da muke sauka matattakalar benen jirgin."

"Waziri ne da sauran manyan fada a tsaye suna jiran saukowarmu, ban da dogarawa waWanda sun kai"

"ashirin, motoci kuwa sun cika filin jirgin Jos International Airport,da gani ka san na taryar mu ne. Cikin sakan Waya na ga Yarima har ya rikiWe ya koma Yarima na da dana sani, da na juyo na kalleshi ta wutsiyar"

idanuwana ni kaina sai na ji tsoronsa ya sauko min.

Alhamdulillah!

Mu haWu a littafi na uku. Daga Mai ™aunarku.

Aunty Maryam Kabir Mashi.



18 / 18