Yar Mahaukaciya Complete Hausa Novel

Author :  Nainerh KD Category :  Romance

Chapter   24 / 29

69K to 72K   out of 85.2K words

buga kansa da garun yana tir da halayen mahaifiyarsa da Kanwar sa


sai à lokacin AA ya lura da mutane à bayin bayan mahaifiyarsa, da sauri ya Mike ya nufi Idriss ya jawo shi da hanu guda ya ce " Idriss, baka da hankali ne ?


Idriss cikin kuka ya ce" banga anfanin rayuwata ba Mubasshir, Ba yau ba nake yiwa su mama à kan duniya aman abin har ya tsalake baiwar ALLAH (Hajiya hawau) ya fito kai ? Shin Mamana Bata kaunar saduwarta da rahamar ubangiji ne ? Ta raba d'a da mahaifiyarsa, ta kyamaci nakasasu, ta wulakanci talaka, yanzu tana kokarin halaka rayuwar jama'a da dama dan kudi?

why ?
Hajiya Fadimatu ta karaso gabansu ta ce" ya ku yayana ku saurara, ku kasance masu yiwa iyayen ku adu'ar alkhairi à duk halin da kuka tsince su, Idriss tsananin ka da mahaifiyarka adu'ar shiriya da ita da kanwar ka,

Ta juyo wajen AA ta ce" ka Sani da 1 ALLAH ya kawo ka har ka tsinci wannan tataunawar ya saka da Rahama, abinda nake SO da kai shine kayi ta adu'a ba dare ba rana à duk halin da ka tsinci kanka à ciki kan ALLAH yayi maka jagora, sannan idan ta baka karka sha, ta kali Idriss ta ce" Kayi hakuri Idriss kayi hakuri Haka Taka Kadarar take, yanzu Baban abinda ya dace muyi shine mu kwatanta musu cikin nutsuwa idan da halin kubutar su cikin ikon ALLAH zaku ga sun kubuta


Idriss ya sada kansa, shi yanzu wata irin kunyar su yake ji ya zaiyi da iyayen sa ne ? Ina zai saka ransa ?


Hajiya Fadimatu ta juya jikinta à matukar mace ta nufi waje tana mamakin wannan lamari

Yar mahaukaciya ma ta juya da sauri zata fita AA ya ce" Islam dakata


Cak ta tsaya tana kalon kasa inda Idriss ya juya à nitse ya silale daga bayin ya fito matatakalar benen ya zauna yana kalon kasa


Aunty Habiba Y'ar sokoto ta kali Hajiya Rafi'at ta ce " sister banga fitowar amarya ba fa, kar aikina ya koma baya, ta karashe tana murmushi


Hajiya Fadimatu da gaba daya jikinta yayi mata nauyi ta ce" au ai mantawa Nayi na barota à dakin, please sister tashi maza ki sauko min da ita domin yaron nan sai adu'a


Hajiya Rafi'at ta Mike tana murmushi ta nufi matatakalar benen tana hawa kunuwanta na jiyo mata sheshekar numfashi inda tayi tsai gabanta na faduwa tana son gane kukan waye ?





😳 Amarya à dakin ango😳, Idriss ma yana wajen, shin kukan waye ????????????? 😄😄😄😄😄😄😄🤒🇳🇪Belles écrivaines du Niger

*'YAR 👧🏻*

*MAHAUKACIYA👹*

*Na*
*Sajida*

71

*Wannan page Ina rokon duk wani mai rauni karya karantawo 🤷🏻‍♀*

Cikin sasarfa ta karasa daga kusan mai kukan gaba daya jikinta ya mutu cikin wata irin murya ta ce" komai yayi zapi ka barwa sarki ALLAH, shi zai sanyaya maka Idriss, kadarar ka mai sauki ce Idriss domin da ranka da lafiyarka to sai ka barwa ALLAH komai shi zai warware maka damuwar ka

Tunda ta fara magana ya tsayar da kukan da ya Zo masa yana sauraron duk wata Kalma da zata furta Har ta dasa Aya, ji yayi inama Bata rufe bakinta ba domin wata iriyar nutsuwa da take sauko masa lokacin da Take maganar, dago kansa yayi ya zuba mata ido, tana maganar ashe Bama shi take kalo ba, tana kalon kasa, saurin kawar da kansa yayi daga kalon kurular da ya kafeta da shi yana furta a'uzubillah haka kawai ya kare matar mutane da kalo, cikin yanayin sauri ya Mike yana gagawar magana ya ce " na na na gode,
Da sauri ya raba ta gefenta ya fice tamkar tana biye da shi dan ta kama shi,

Hajiya Rafi'at ta lumshe idannuwanta maimakun ta nufi dakin AA sai ta shige dakin Hajiya Fadimatu ta Konta à gefen bed ta rufe idannuwanta tana tunanin irin rudanin wannan family da kuma shi Idriss Da Allah ya tsame daga halayen mahaifiyarsa

Kalon bayanta yake yana takowa à hankali har ya ISO Daidai inda take tsaye Tunda ya kama sunan ta, a nitse ya dan rage tsawon sa ya dora kansa à wuyanta yana sinsinawa

Yar Mahaukaciya tayi saurin juyowa tana kikifta ido cikin inda inda ta ce" Yaya Lafiya ? Mainene kuma hakan ?

Mubasshir ya rintse Idannuwansa ya kuma budewa gaba daya jikinta wani irin santsi da wani shegen kanshi yake, kara janyota yayi ba tare da ya Bata amsar tambayoyinta ba ya hadata da jikinsa,

Gaba daya jikinta Bari yake domin har à lokacin jikin AA banda gajeran Wandan nan ba komai, Yar Mahaukaciya ta dimauce ta rasa mai yasa yake sha'awar hada jikinta da nasa,

Katse mata tinaninta yayi sanadiyar jan dan kwalin kanta Wanda à dole aunty Habiba ta konce mata shi dan al'adarta ta dauke dole ta wanke mata shi tayi wankan sallar Azahar, hakan ne ma ya saka aunty habiba sakawa a kirawo Yar Mahaukaciyar dan tana gudun kilu ta jawo bam,

Yana jan dan kwalin ya fadi kasa gashin ya zubo da dan danyatar sa ta mayukan wankin kan da aka yi anfani da su wajen wanke kan, Hancinsa ya kai à hankali ya sisina ya lumshe Idannuwansa cikin nutsuwa ya shiga cusa hannunsa à cikin gashin yana kara lumshe ido

yar mahaukaciya ta zaro ido da sauri ta dago idannuwanta tayi arba da fafadan kirjin sa Wanda à Yau ne ta fara ganinsa à fili haka, gabanta ya fadi ganin irin baiwar ni'imar da Allah yayi masa gashine konce yayi sidik da shi s kyalin ruwa yake, dago da kanta tayi dan Jin bugawar zuciyarsa ya tsananta kan na da,

Tana dago da kanta tamkar Jira yake ya hade bakinsa da nata ya shiga kissing,

Yar Mahaukaciya ta zaro idonta ta shiga kokarin kwacewa, aman Ina karfin ba daya ba, ganin zata Bata masa lokaci ya saka shi yayi sama da ita ya fito daga bayin yayi saman bed da ita

wutar dakin ya mika Hannu ya kashe sannan ya ci gaba da kissing din Fadimatul islam wace daidai wannan lokacin tana kokarin fita daga hayacinta dan ita kanta à Yau tana Jin dadin tabatan da yake sakamakon tsumin Aunty Habiba Mai Abin Mamaki Y'ar sokoto,

Zuwa wani lokaci AA yayi fatali da Rigar Yar Mahaukaciya wace ita kadai ce à jikinta sai zani da ta Daura,

Arba yayi da yan biyu sunai masa hello, bai san sanda ya kai bakinsa domin kawo musu agaji ba,

Su duka nunfashin wahala suke saukewa Daidai nan AA ya ce fa yana bukatar isar da sakonsa banban birnin,

Saï à wannan lokacin Y'ar Mahaukaciya ta bude idannuwanta ta zuba masa ido inda ta lura da gaske fa yake,
Tura shi ta shiga yi tana Kiran sunansa aman Ina aikinsa yake ba sasautawa, kukan wahala ta saki tana tura shi tun karfinta aman Ina baya Jin duniyarta bale ya saurara mata,
Kuka take tana yakushinsa domin ji take tamkar zata bar duniyar, tun tana yi da karfinta har ya kasance KO hannunta ta kasa dagawa tana ta zubar da hawaye saï da bukatarsa ta biya dan kansa sannan ya kyaleta ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya( 😳 Leila ba ruwana)

Ganin shirun yayi yawa gashi wayarsa saï ringin take Sahla na kiransa mai yiwuwa dan taga dare yayi ne bai dawo ba take kiransa ya saka Hajiya Fadimatu ta Mike ta haura sama dan ganin tataunawar mai suke haka da yar aiken, da Fadimatul islam din, da kuma Oga AA din da suka shantake suka kasa fitowa har magariba ta kawo kai ( Jama'a ku mu taro Maman Mubasshir karta sume mana🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻😄😄😄😄😄😄?🇳🇪Belles écrivaines du Niger

*'YAR 👧🏻*

*MAHAUKACIYA👹*

*Na*
*Sajida*

72

Tana karasa hawa matatakalar Hajiya Rafi'at ta fito daga dakinta tana hama da alamun baci à idannuwanta, Hajiya Fadimatu tayi galala tana kalonta ta ce" Madame Ashe baci kuka shiga ?

Hajiya Rafi'at ta zaro ido domin sai à wannan lokacin aikin Hajiya Fadimatu ya fado mata à zuciyarta , da sauri ta dafa kirjinta ta ce" Ya Salam, kardai har yanzu Bata fito ba ?

Hajiya Fadimatu ta kwalalo ido ta nufi dakin da sauri ta shiga konkwasawa,

Yana zaune saman salaya ya kurawa bed din ido yana son ya tashe ta yana tsoron Jin kukanta, gashi magrib har tayi, ya lumshe ido yana ta adu'ar ALLAH ya tsagaita fushinta shi har ga ALLAH da ya san cewar Islam budurwa ce da baiyi gigin samun nutsuwa da ita à wannan yanayin ba, sannan à cikin gidan nan ba, no da shi kadai ya san irin yanda zai kawatar da farkon daren su shi yasa akayi hani da zargi, zargi ba kyau, zato zubine koda ya kasance gaskiya ne, Ya bude idanuwansa ya furta " i love you wifey, i really love you, insha ALLAH zan sadaukar da dukan farin cikina gare ki,
Shi Sam haduwar sa da mahaifiyarsa bai daga masa hankali kamar fushin Angel dinsa, bai san ta yanda zai warware irin yanda ya rinka jifanta da maganganu mararsa dadi, harda hadata da Zina ba,
Bubugawar kofar ya dawo da shi daga duniyar nadamar da ya afka da kuma begen matarsa , da sauri ya Mike ya nufi saman bed din ya hau ya yaye mata rufar bargon da yayi mata, cikin magagin bacin wahala ta bude idannuwanta ta zuba masa su ai kuwa saï ta barke baki ta saki kuka

Mubasshir ya rintse ido ya dagota ya rungume à jikinsa à hankali yana furta" shiiiiiiiiit baby is OK, daina kukan haka please,

Yar Mahaukaciya ta ce" zapi jikina, ciwo à jikina , wallah naji ciwo baba, ka Kira min mama

Mubasshir ya ce " Bara na taimaka miki sai na Kira miki itan Kin ji ?

Yana gama fadin haka ya dagata cimak ya nufi bayin da ita stilll ba'a daina buga kofar ba, harma an shiga danna Kira à waya, yana sane yayi bilis da su,

Suna shiga ya direta à bahon wankan cikin ruwan zapi , Yar Mahaukaciya ta rintse ido ta rike hannayansa hawaye na zirara daga idannuwanta, yana yi yana canza mata ruwan zapin har ya gamsu da gashin nata sannan ya koma gefe ya ce tayi wankan tsarki,

Yar Mahaukaciya ta kawar da kanta domin ta san KO mai zata yi bazai yarda ya fita daga bayin ba, hakan yasa kawai ta zagine tayi wankan ta duk da har à lokacin da zafin dan dai bai kai na dazun ba

tana gamawa ta Daura banban tawul a kirjinta tayi kokarin fitowa,

Da gangan ya tsareta da ido har ta fito daga bahon wankan, ta fara tafiya à hankali tana cije lebe, karasowa yayi ya dagata yayi tsakar dakin da ita, ita dai ba abinda ta ce masa shi kuwa sai leken yanayin fuskarta yake,

Haka ta zumbula doguwar rigarta ta saka hijab ta kabarta sallah,
Saï à sannnan tunanin karfa suyi tunanin KO wani abin ne ya same su ya saka shi mikewa Sam bai dauke zanin gadon da suka kwonta samansa ba,

Yana budewa ya gansu à tsaitsaiye, abin mamaki harda su Hajiya Hafsat maman Yar Mahaukaciya, Idannuwansa ya zaro ya ce" Au su aba kun karaso ? Da�a kuna hanya kenan

Hajiya Fadimatu ta ce" son suna gidanku dai ba suna hanya ba, Ina yarinyata take ?

Elhaj Muhammad ya ce" Kai Hajiya ni dama tsorona KO jikin nasa ne Tunda naga kun daga hankali haka, ashe lafiyarsa lau, Dan haka ni kunga tafiyata, son Zo mu je akoy Yar tataunawar da nake SO mu yi

Mubasshir kuwa ya raba ta gefen mamarsa yana dan sine kansa dan kuwa tana iya zabga masa mari a kan y'arta,

suna sauka Su Hajiya Fadimatu suka nufi dakin inda Hajiya hafsat tayi gaba abinta duk da irin yanda zuciyarta take cike da mararin ganin y'arta aman wani abin da kunya,

suna shiga suka tarar da Islam à konce saman salayar da sauri suka karasa wajenta suna tambayar Lafiya ?

Hajiya Fadimatu ta dagota ta ji jikinta zapi rau, ta ce" subahanalah Yar Fadimatu zazabi ne KO meye jikinki zafi haka ?

Ita dai Yar Mahaukaciya Bata ce komai ba idannuwanta à rufe tayi lamo à jikin Hajiya Fadimatu tana sauke numfashi

hajiya Rafi'at ta matsa kusan bed din dan ta dauko abinda take hange à yashe, ido ta zaro ganin abinda yake saman bed din, à hankali ta furta ta faru ta kare, da ido ta yafito Aunty Habiba ta taso ta ISO itama Idon ta zaro aman ita tayi magana ta ce" Eyah AA ba'ayi hakurin ba kenan

hajiya Fadimatu ta dago ta zuba musu ido, yanayin fuskarsu kadai ya fasara mata abinda suka gani, tsam ta rungume Islam à jikinta, à ranta ta furta she is virgin, ya zama wajibi à mikata gidanta à gobe gobe dan haka al'adar take, ta kawar da kai cike da takaicin Mubasshir,

À hankali ta Mike da Islam ta nufi kofa da ita dan ta kaita dakinta ta kula da ita, su kuwa suka zagine dan gyara dakin

Sahla ce sai kai kawo take a tsakar tamkamemen falonta da waya à hannunta tana bugawa tana tsaki,

Dakin taji ana dannawa ta tashi da sauri ta nufi kofar dan budewa, tana budewa taga wani sécurite ne dan soja tsaye ya ce" Madame oga ne ya ce à sanar da ke Yar tafiya ta kama shi wayarsa à rufe aman ba zai jima ba

Sahla ta ce" What ? Kan uban cen karfa ya je ya ruguza min tsari, ba shiri ta nufi dakinta ta dauko dan gyalenta ta nufi gidan mahaifiyarta,

Daidai ta ISO Idriss ya ISO suna hada ido yaji wani irin haushinta da tsanar halayenta sun darsu à zuciyarsa, toh uban me ya fitar da ita daga gidanta à wannan tsohon daren, cikin Jin Haushi ya bude matarsa ya nufi tata da mugun bacin rai

to fa kardai garin bacin rai Idriss ya tona abinda AA ya ji ????? 😳😳😳😳😳😳🇳🇪Belles écrivaines du Niger

*'YAR 👧🏻*

*MAHAUKACIYA👹*

*Na*
*Sajida*

73

*Manzan Allah sallallahu alaihi wasallam ya ce wanda ya karanta subhanallahi wabi hamdihi subhanallahil azim,,, sau dari a rana za'a yafe masa zunubansa koda sun kai yawan kumfar kogi*

Yana karasowa ya tsareta da ido ya ce" Sahla mai kike à nan gidan da tsohon daren nan ?

Sahla ta yatsina fuska ta ce" wajen Mom na Zo,
Ta raba ta gefensa tayi shigewarta

Idriss ya sauke ajiyar zuciya ya ce akoy ALLAH,

Tana shiga ta ce" Mom Ina ta Kiran wayarsa tana ringin baya dagawa

Daidai zata yi magana Mubasshir ya Kira ta, cikin rawar jiki ta daga ta kara à kunenta

Mubasshir bisa umarnin elhaj Muhammad da ya tsare shi da ido ya ce" Wifey, kiyi hakuri Ina wajen aiki wata gagarumar kongila ce ta sameni daga wajen sarki, so ki kular min da kanki, sannan ki tanadar min Abu mai dadi ki tsumayi tukuicin ki

Sahla da tayi Shiru tana sauraron zazakar muryar mijinta ta rausayar da kai ta ce" i miss u my man sai ka sauko

Mubasshir yayi murmushin yake ya ce" miss u too wife, bye-bye, kit ya kashe Kiran ya dora kansa saman kujerar da yake zaune

Elhaj Muhammad ya yunkura ya ce" Saki, Saki ? No saki ba shine solution ba, ka tsunduma matar ka à tsananin kaunarka, idan har da rabon ta tsira da ita da mahaifiyarta to zasu daina mumunan nufin su, idan kuwa basu da rabo ne, To ka Sani ALLAH baya baci, shi ya san yanda zaiyi da su,

Mubasshir ya Gyada kansa irin ya gamsu da bayanan mahaifin matar sa,

Elhaj Muhammad ya ce" ka huta son bara na leko madame

Mubasshir ya yi murrmushi, yanayin soyayar Sirikan nasa yana matukar birge shi, yana son yin koyi da su, à hankali ya lumshe Idannuwansa yana tuna moment dinsa da Islam, islam cikakiyar budurwa ce, yarinyar da tayi rayuwa à bola, gardawan maza suka sauketa, lale ya yarda Allahn nan shi ne mai karewa, domin ita Yar gatan ta shigo à bude ita kuwa Yar bolar ta shigo à rufe, à hankali ya furta da banbanci tsananin ku à zuciyata, Zanyi iya yini dan ki ringa jina à jinin jikin ki my Islam

Maman Mubasshir ce zaune tana Jiran Aunty Habiba ta gama hada ruwan dumin da zata kuma gasa Yar mahaukaciya, gefe guda su Hajiya Rafi'at ne zaune suna labarin tafiyar su,

Maman Mubasshir ta juya ta kale su ta ce" na kula ba mai kama min y'a ta KO ?

Hajiya Rafi'at da ta san ita ce da Laifi tayi saurin tasowa ta ce" Eyah maman islam ai na Zo na kama miki kika kiya kuna fushi kan dan Aljannah,

Hajiya Fadimatu ta kawar da kai ta ce " lale fa dan Alhannah, Ai yau KO Aljani yake idan ya shigo sai na hadu da shi

aunty habiba ta fito ta ce" Aunty na hada aman kiyi hakuri mu yi mata aikin ni da Rafi'at

Hajiya Fadimatu ta dago ta kan Yar mahaukaciya wace du tana Jin su, su basu san abinda ya sameta bane zasu ci gaba da sakata à ruwan tiraren nan ? (Wa ya fada miki ?)

Da sauri ta Mike tana kakawar da kanta ta ce" Mama zan iya fa,
Ta juya tana kokarin yin sauri

24 / 29