Author : Maman Teddy Category : Romance
dasu da babu duka 'daya....rolling tayi da er ficiciyan mayafi,inda ko'inah na jikinta yake shecking...don sobreen ba karamar mace bane,wanda ashekaru harda yanayin girman jikin ta....
_____batare da ta lura da halin da suke ciki ba,ta nufi wurin wanda ta xoh,inda da isahn ta,batare da ta damu da yanayin data ganshi ba,don dama tasan Aliyu Haydar din kullum fuska a turni'ke...bakin ta takai dai² kan nashi bakin ha'di da manna masa kiss..inda a tunanin ta xataga ya mayar mata,kaman yanda yasaba...amma sai taga ya ture ta ha'di da saka hannun shi,ya goge bakin shi data masa kiss,inda yakai mata wani irun mugun kallo ha'di da bu'de baki yakai xai mata magana,ae muryan Basma ne ya sa shi yin shiru,don dama maganan don dole yakeyi...
Cike da bala'i Basma ta hau xuba ma Sobreen xagi,hadi da cewa tafita har kan mijin ta...lol🤣
Abun ka da bariki,anga jiya anga yau,kallonta sobreen batayi ba,illah cikin kauda kai ta bata amsa da cewa" kehhhh dallah yimun shiru,inkina bukatan kudi ne,kawai kije kifaranta masa kisamu,bawai kiringa mana har gagi ba,ni kinga abun da yakawo ni xanyi nayi gaba,tunda naga ke mahaukaciya ce,ana nuna maki arxiki kina kauda kai.
Waigawa sobreen tayi ha'di da kai idonta ga na Aliyu Haydar wanda yakoma ya xauna yanda kasan ba Don shi sukeyi ba.
"Baby mu ha'du a estate din ka inajiran ka acan...
Basma ne ta kuma shan gaban ta,daxata fita,inda ganin hakan da Aliyu Haydar yayi yasa shi mikewa ha'di da nufahn hanyar fita,kicibus sukati da momy wanda tatsaya tana kallon ikon Allah...
" Aliyu....mai nakeji kuma nake gani...?
Da gaske ne xaka auri wannan yarinyan...?
Kasa bata amsa yayi,don sam baisan mom ta na bayan su ba...cike da miskilanci kuma batare da yaba mom amsa ba m,yasamu waje ya xauna...
Ganin haka cikin sauri meenash dake gyafe tana kallon dramer nan tace" ehhh mom da gaske ne.amma wai maiye naki na kin deeja...?mom ba wandq ya dace" da ya Aliyu kaman deeja... Kummm.....
"Enough.... I said enough meenash... Banason shashanci,au kyema wannan yarinyan kk so ya aurah,anyah wannan bafullatan mutum ce...toh ko mutum ce ko aljana wlh indai ina numfashi a doron duniya baxan bari ayi wannan auren ba,ke kuma Basma akan wannan maganan ne kk bata lokacin ki,harda kuka...?tohh ki natsu ki daina wani tunanin wani abu, kehh Aliyu xai aurah,ba wata mace da xai aurah bayan keh...don haka ayi auren nagani...
Kama Basma tayi wanda take cigaba da kuka don komai xai iyah faruwa da itah a yanxu...
" bu'de baki Aliyu Haydar yy ha'di da cewa" mom baxan aura Basma ba,babu wata mace daxan iyah aurah bayan khadeeja...
Yana gama fadan haka ya juya ha'di da nufahn parcking space,inda yadauki motansa ha'di da figanta kaman zai tashi sama...
'6an garen mom kuwa bin Aliyu Haydar duka sukayi da ido,inda mom ke mamakin sa,itako Basma jin wannan magana ta Aliyu Haydar yasata fara ganin dishi²...inda daga bisani sai dai sukaji tayi luuuuu xata fadi...
Saurin rukota mom tayi,inda tahau kiran sunan ta...Basma..." Basma..............
Amma Basmah shiru babu alaman numfashi....
Salati mom keyi,inda Anwar yy saurin nufah motansa,ha'di dace mawa mom ta taho da Basma su kaita asibiti...
Haka mom ta taho da basma a tallabe,inda tuni meenash taja motan ta tayi waje,don ko ajikin ta sumar da Basma n tayi,inda take tunanin halun da deejamah ke ciki,nan take ta yanke shawaran nufahn rugar tasu,don haka takama hanya...
______'6angaren mom kuwa tuni ta gama ru'dewa,inda tana cikin motan kafin su isah asibiti da Basma, kirar hajiya kubrah ya shigo,wato momyn Basma...
Cike da tashin hankali take tambayan a sibitin dasuka nufah,don tuni en gulma sun kai mata rahoto...inda kafin ta kira justice madina, sai da takira bolansu ta shaida masa halin da ake ciki game da Aliyu Haydar,sannan ta kira justice madina... Inda nan mom take shaida mata...
Ha'di da kashe wayan nata,inda a ranta take tunanin inda xusu kaya da genar...wato daddyn meenash...
Anwar kuwa gudu kawai yakeyi,inda kirar Abbas yashigo yafi ala safta,wanda sam yaki dagawa...
Don hankalin shi a tashe yake,sam bai kawo abun xai kai haka ba..har yafara tunanin ko Aliyu Haydar xai hadasu ne ya auresu duka,don yasan irin son da Basman take masa,sam baxata iyah hakurin rasa ba.
Kuyi Comment ta Comment group....
Manage with this...anjima VIP ku shirya xan yomaku sabon posting....
Tohhh ko yaxata kasance oho...shin Aliyu Haydar xai hakura ya auri basman...🤔🤔🤔🤔🤔
Koh ko xai auresu duka ne,kaman yanda Anwar ke tunani...🙃
Ita kuma momyn Basmah harda kiran boka...😱😱😱 allah yabarr cika maku burinku...
Eyyah dijamah kiyi hakuri komai yy farko xaiyi karke...kedin ta Aliyu Haydar ce...💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Tohhh nidai er team dijamah ne,🤩🤩🤩🥳🥳🥳
Naga dan team Basma...😎🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩
Littafin ta kudi ce,banyarda a fitar mun da shi ba,🤗
Ga mai bukata 100 kacal,idan VIP ne #200...
Ta wannan numbern
09137392680.
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: Typing....
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*
_*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_
*Dijamah 'yar fulani*
*Story and written by:*
*Aysha Maman teddy...🧸*
Episode 2️⃣0️⃣➖2️⃣1️⃣
Marubuciyar:
*yar aiki na..*
*Maryamu sarauniya*
*'yar waye...?*
*And now👇🏻*
*DIJAMAH 'YAR FULANI*
__________________________
*~About the novel...~*
Labari mai rikicin soyayya,makirci cin amana, da kuma tausayawa,tayanda xamuga 'yar da bakowa ba,taxama 'yar kowa,ta hanyar dace da miji wanda yake mata son har'abada...dama hausawa nacewa fini uba infiki miji....tohmm muje dai xuwa...💃🏻💃🏻💃🏻
Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...🤗
*~DEDICATION~*
Dedicated to you my teddy... Wannan pagen taki ne,kiyi yanda kk so dashi😜🤩🤩🤩
__________________________
*بسم الله الر حمن الر حيم*
*******
~*Continues*~
"Kallon mama tayi bayan ta kammala mata gyare² dakin da yake cike da tsafta,don sobreen sosai take kula da mahaifiyan nata...
Ganin takammala mata komai ne yasa ta fadawa duniyan tunanin hanyar da xata samo mawa maman nata da abun da xata ci...
Kaman an tsikareta tayi saurin mikewa ha'di da fitowa wajen dakin mama,inda ta jahhh hijaaab ha'di da nufahn hanyan soro,wanda da'alama fita waje xatayi...
'Bangaren justice madina kuwa,tashiga tafita wurun ganin ta hana auren Haydar da wannan bufillatanan yarinyan... Don sunan da take ce mata kenan...
Jin maganan tayi shiru yasa hankalin ta ya lwanta,don a tunanin ta,Hydar yafasa auren ne...
______itako mom Basmah kullum sai taje gurun boka,inda at d end yace" mata ae tuni hydar ya fasa wannan auren,don shima abun da jinnun da yatura yace masa kenan.
Inda nace niko Maman teddy ae ita rana bata 'karya sai dai uwar diya taji kunya...
Inda batare da sanin su mom ba,a ranar asabar aka daurin auren Aliyu Haydar da deejamah... Wanda sai anan umma tafara jin wani iri don sam ko bacci baya rabata da deejamah, amma a yau gashi aure tara basu...
Sosai umma yanayin ta yachanja...inda hajiya sa'a wanda take kanwace a wurin daddyn Aliyu Haydar, nan ta dinga lallashin umma da bata baki,don umma ta abuce tace baxa'a tafi da dijamah ba,itako dijamah da'akeyi don itah,ko ajikin ta,don ita auren majin ana faden shi ne yasata sanin sa,amma inda xa'a tambayeta mai auren ya kunsa sammm baxata sani ba...
Haka hajiya sa'a tadinga ba umma baki,sannan tayi mata alkawarin rike dijamah da amana kuma xasu kulada itah in'allh ya yarda...jin mganan nata yasa umma hankalin ta ya dan kwanta.
Inda tayi mawa dijamah fada sosai akan biyayyar aure,sannan haka ma mai gari yy mata,inda kaka yawindo ta dinga kukan rabuwanta da dijamah n nata...lol😂
Haka sunaji suna gani suka rabu da dijamah, inda filanin rugar nan gaba daya suka cika mota wajen xuwa ganin gidan Dijamah...
___________________________
Mhiss meenash kuwa,tuni ake a gidan yayan nata,inda ta danaji mai makeup wanda ita aladole xata sa ayi mawa dijamah sabon makeup, don tace dole ne su shirya event koda kuwa guda 'daya ne...
Aliyu Haydar ne da labari ya iske masa,yy saurin kiran meenash ha'di da ce mata,bayasan wata mai makeup ta ta'6a masa fuskar mata,don a haka yakeson ganin ta...
Shiru meenash tayi, tana tunanin shigar da akayi mawa dijamah n...lol...😂
Manage with dis....yau banyi chaji ba,kuyi hakuri da wannan...
Naji Comment dinku ina godiya, allah yabar kauna....❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Maman teddy ce...
🌹🌹🌹🌹
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: Typing....
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*
_*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_
*Dijamah 'yar fulani*
*Story and written by:*
*Aysha Maman teddy...🧸*
Episode 2️⃣2️⃣➖2️⃣3️⃣
Marubuciyar:
*yar aiki na..*
*Maryamu sarauniya*
*'yar waye...?*
*And now👇🏻*
*DIJAMAH 'YAR FULANI*
__________________________
*~About the novel...~*
Labari mai rikicin soyayya,makirci cin amana, da kuma tausayawa,tayanda xamuga 'yar da bakowa ba,taxama 'yar kowa,ta hanyar dace da miji wanda yake mata son har'abada...dama hausawa nacewa fini uba infiki miji....tohmm muje dai xuwa...💃🏻💃🏻💃🏻
Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...🤗
*~DEDICATION~*
Dedicated to you my teddy... Wannan pagen taki ne,kiyi yanda kk so dashi😜🤩🤩🤩
__________________________
*بسم الله الر حمن الر حيم*
*******
~Countinous...~
Shiru meenash tayi na wasu 'yan dakiku,kan daga bisani ta katse wayan ha'di da sallaman makeup...
Xaune take tayi shiru,inda yau take cikin matsanancin farin ciki,tabbas addu'an ta yau ta cika naganin yayan nata ya mallaki deejamah... Sosai take farin ciki,inda da shigowan wani ma'aikacin gidan take shaida mai yatara mata duka ma'aikatan gidan,tanason magana da su...
Haka ko akayi don tuni wannan ma'aikacin yake sanar mawa sauran 'yan uwansa..inda ya dawo ha'di da sanar mawa da meenash da take hakimce...cike da wannan mulkin nata ta mi'ke ha'di da yin gaba...inda wannan ma'aikacin ke bin bayan ta cike da rara gyefe...don baisan meenash ba,amma tabbas ya fahimci yanayin nata,da isa ga son girma.don haka yake mata komai tsoro² kuma cikin rawar jiki...
Magana tayi wa ma'aikatan gidan,ta hanyar jamasu kunne akan aikin nasu,don tace ba wasa a ka daukesu suyi ba...sosai sike mata godiya da jin ba wani laifi sukayi ba...
Don sun firgita da kirar nata,bayan ta gama masu jan kunne ne,sai ga wani mutumi sanye cikin kayan sa na ma'aikata,don da alama securityn gidan su ne....gaisheta yy cikin girma mawa,sannan ya bata wani dan brief case...amsa tayi ha'di da masa umarnin xai iya tafiya,sannan yy godiya ha'di da barin estate din...
Da tafiyan sa,ta bude wannan brief case wanda ni kaina na firgita da ganin kudadan dake cikin sa...don baki ma baxai iyah fa'dan yawansu ba..
'Daya bayan 'daya ta hau rabawa ma'aikatan gidan Aliyu Haydar, inda cike da murna suke mata godiya...sosai ta sanar dasu dalilin basu wannan kudi, don yau farin cikin da take ciki,tarasa mai ma zatayi don murna...
Tana cikin raba masu ne,sai ga motocin amare yashigo wannan tan'kamemen gidan...inda nan take fulanin suka firfito daga cikin motocin da aka kawosu...hajiya sa'a ne tariko hannun deejamah...wanda fuskan ta ke rufe cikin mayafi,sukuwa sauran fulanin sakin baki sukayi suna mai kare mawa gidan deejamah kallo...inda nan take suka koma yaransu ta fulani,yasu² suka fara gulma,ta hanyar cewa" mai gari ya saida deejamah ne...
Haka suka dinga gulna,inda wasu ke cewa sai sun fada mawa umma don taxo maxa ta dauke diyarta,kafin tajiyo lbrn mutuwan ta...
Sosai suke bin gidan da kallo,wanda acewansu ko a tv basu ta'6a ganin gida mai tsaruwan wannan ba...
Cike da tsoro suke kutsa kai cikin gidan...don ma dauriya ce irin ta fulani...
Hmmm gida kam ba'a cewa komai saidai fatan yimawa dad godiya...
Da xasufito ne kowa ta nufi rugar su,kona ce amaidasu rugar su,anan su tarar da meenash na rabon kudi,ae nan suka shiga suka rufar mata dai² mom ta hau kirar ta...cikin sauri ta dakata da rabon kudin ha'di da nufan side din deejamah... Da isan ta ta kutsa cikin bedroom din ta...inda nan ta dauki wayan...fa'da mom ta fada ta dashi,hadi da cewa" tayi sauri ta dawo,don dad na nan a gari...kuma tasan xai tambayeta itah...tana gama fadan mata haka ta kashe wayan.
Inda nan meenash tanufi deejamah da hajiya sa'a da take xaune tana kara jadda mawa dijamah biyayyar aure...sosai dijamah maganar hajiya sa'an ke shigarta...
Inda nan meenash tazo ha'di da mata xolayan da taasaba,da amaryan na...don haka take ceewa" bata cewa amaryan ya Aliyu Haydar sai dai nata...
Nan meenash ke sanar mawa hajiya sa'a kirar mom din ta,inda take shaida mata ysnxu xata wuce...💃🏻💃🏻💃🏻
Manage next posting insha'allh...
Maman teddy...🧸
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: Typing....
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*
_*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_
*Dijamah 'yar fulani*
*Story and written by:*
*Aysha Maman teddy...🧸*
Episode 2️⃣4️⃣➖2️⃣5️⃣
Marubuciyar:
*yar aiki na..*
*Maryamu sarauniya*
*'yar waye...?*
*And now👇🏻*
*DIJAMAH 'YAR FULANI*
__________________________
*~About the novel...~*
Labari mai rikicin soyayya,makirci da kuma tausayawa,tayanda xamuga 'yar da bakowa ba,taxama 'yar kowa,ta hanyar dace da miji wanda yake mata son har'abada...dama hausawa nacewa fini uba infiki miji....tohmm muje dai xuwa...💃🏻💃🏻💃🏻
Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...🤗
*~DEDICATION~*
Dedicated to you my teddy... Wannan pagen taki ne,kiyi yanda kk so dashi😜🤩🤩🤩
__________________________
*بسم الله الر حمن الر حيم*
*******
"Hajiya sa'a ne ta kalli meenash sannan tace" okay meenash.. Kar ki 'daga mawa kanki hankali koda kuwa kinje kin tarar da labarin auren Aliyu Haydar ya isa mata,don nasan en tsegumi zasu iyah kai mata lbr.don haka bance ki 'daga hankalin ki akan hakan...
Don dama ko mujima ko mu da'de dole wataran xataga khadija..kuma dole ta rungumeta a matsayin suruka koda kuwa taki ko taso hakan...dole tadau hakuri don tuni anxama 'daya a yanxu...
Jin shirun hajiya sa'a yasa meenash cewa" tohh umma sai da safe...
Nan hajiya sa'a tace" tohhh mama na mu kwana lafiya...
Juyawa meenash tayi ha'di da kai bakin ta dai² kunnen deejamah...inda banji mai tace mata ba,sai dai futa da tayi tana dariya...
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
'Bangaren justice madina kuwa jitayi duk duniyan bata mata da'di kuma gashi ta rasa dalilin hakan.tunowa da meenash bata gida ne,yasata saurin kiran ta ha'di da cemata ta maza ta dawo tana son ganin ta...
Hajiya sa'a kuwa bayan ta gama mawa deejamah en nasihohin da ba'a rasa ba ne tayo mata sallama ha'di da barowa daga bedroom din nata...
Wanda yasha kayan kyale² da more rayuwa har yy yawa...
Bin dakin deejamah take da kallo,inda take mai mamakin irin dukiya da aka kashe a wannan gida,inda a ranta take cewa"dama a rayuwan ta na duniya xata iyah shigowa cikin irin wannnan gida...?
Lokaci daya ta tuno da umman ta,inda nan take hawaye ya fara bin kwancinta,don samm baxata iyah nesa da umman nata ba,amma yau gata a irin wannan gida, kuma ta bar umma n nata acikin ruga.. Kuka take sosai,don sai a yanxu take jin kyewan umma a zuciyan ta.
______ da fitowan hajiya sa'a ne sukayi kici'6us da su Aliyu Haydar... Wanda su uku duka sun sha farar shadda...wanda yakuma bayyana hayba da kwarjinin sa...
Tafiya sukeyi suna tsokanan sa,don yanxu Abbas shi kansa ya sallama da son da Aminin nasa yake mawa deejamah... Don haka ya hakura da wani kin auren nata da yake,ya dau komai a nufin Allah...
Hajiya sa'a ne ta hau cewa" ahhhhahhh Angwayen nawa ne haka...a ba shakka kowa ya ganku yaga Angwaye...
Hmmm wannan kamshi haka da Haydar kk xubawa....
Kafin Aliyu Haydar ya bata Amsa ne tuni Abbas wanda da ma surutu tasan da xamansa yace" hmmm ehhh ummah,baki ga bakinsa sam yakasa tufeta ba,saboda yau Allah yy ankawo masa nurul kallbin sa....dariya duka sukayi,inda hajiya sa'a tace" anxo ganin amaryan kenan..?
Sai asannan Anwar yace" a'a mun dai xoh masu nasiha,ai amarya munsanta mun saba ganin ta tun ba yau ba...
Amma tunda gaki umma ae shikan mu nan xamu barsa,sai kiyi masu nasiha baki 'daya...
Dariya Abbas yy ha'di da cewa " kwarai kuwa.. Ango a kwana lfy,a gaida amarya...sai munxo in an kwana biyu...
Dariya Aliyu Haydar yy masu, inda anan sukayi sallama ha'di barin estate din nasa...
Komawa hajiya sa'a sukayi tare da Haydar...
Inda anan da tabar Deejamah ko motsawa batayi ba,don fuskan nata na cikin mayafin da aka rufe mata fuska dashi,sosai hajiya sa'a tayi masu fa'da,inda take kuma jadda da mawa Aliyu Haydar ya rike amanar dijamah kar yy xalinceta,ya kula da itahhh fiye da yanda take son gani...
Bayan tagama masu ne,takuma yo masu sallama, inda Aliyu Haydar ya rakata har inda tayi parcking din motan ta,sannan ya dawo bedroom din deejamah..
Cike da matsanan cin farin ciki ya shigo...inda ya tsaya yana mai kare mata kallo...wanda sanye take cikin sa'ken su ta fulani, bakake...tabbas tayi kyau matuka a cikin shigar ta ta...nufan ta yy ha'di da yy mayafin fuskar ta,wanda nan cikin sauri ta rufe idon ta,bin fuskan ta yy da kallo,an xauna an dudege da bakin kwalli da jan jambaki,duda shi bamai yawan dariya bane,amma sai daya saki murmushi... Kare mawa fuskan ta kallo yy,wanda nan ya lura da yanda yy jah alaman kukan da tayi,a hankali yace" deeja na kin ganki kuwa,yau kin fimun ko wace rana kyau...amma kuka kikayi ne?ko bakyeson gidan hamma Aliyun naki ne...!
Batare da ta bude ido ba,ta firgixa masa kai alaman a'a ..
Ganin haka yasa shi murmushi wanda a hankali ya kai hannun shi xuwa kanta, wanda aka gingima mata wani dauri..da ciren wannshi ne yaji wani irin karnin man shanu ya buge shi,inda nan take yafarjin tashin zuciya. .don shi mutum ne mai kyenkyeni.daurewa yy batare da ya nuna mata ba yace"deeja na maxa xomuje na kwance wannan kitson..
Sai anan cikin sauri ta ware idon ta ha'di da binsa da kallo..sai kuma tace" tohhh.
Mikewa yy ha'di da nufahn privacy inda itama take biye da shi...
Bin toilet din taje da kallo,don a tunanin ta wani dakin ne na dabam.
Comb ya dauka hadi da ajiye mata wani da kujera sanan yace"ta xauna.
Batare da musu ba ta xauna,inda nan yafara kwance mata kutson da baifi kwaya 6 ba..nan da nan yagama,sannan ya mike ya dakko wasu man gyara gashi da sabulan wankewa...
Nan ya