Author : Maman Teddy Category : Romance
da mace ce dama dana namiji....hanka'data tayi ha'di da ha'da ta da bango,justice madina ne ganin sobreen ta shiga daki da gudu yasata biyo bayan ta.
Wanda dai² deejamah na haurawa ta windown privacy n...don bugama mawa doc.emma wannan 'karfe datayi yasa shi kasayin komai,sai ma jiri da yake gani.............
Tafiya ta hauyi kaman mahaukaciya bb takalmi bb 'dan kwali....don haka ba wanda yabi takanta ko da irin yanda take tafiya,don kowa ya aza mahaukaciya ce....
Tafiya take tana waiwaye,...wanda ahaka ta dinga tafe har ta kai cikin rugar su....wanda da isanta abun da tagani ne yasata kasa motsawa....illah bin mutanen da takeyi da kallo,wanda lokaci guda tasoma tunano komai na rayuwanta......
Tohhhh fah, wasa farin girki....yanxu aka fara littafin deejamah 'yar fulani,don da ba'ayi komai ba tukunnah.....
Kudai ku kasance da Aysha mohammed a kada yaushe..... 'Yar mutan mallawa...
*Naji addu'oinku ga teddyna🧸, na Allah yabata lafy😂😂😂. Toh teddy na gody da nuna kauna a gareta allah yabar 'kauna💔😂*
Banyarda a fitar mun da littafi ba,domun labrn ta kudice.....ga mai bukatan cigaban shi xaki turo #100 kacal ma wannan Number 08081202932.
Idan kuma VIP me #200 duka MTN,VTU #200.
*A SHA KARATU LAFIYA.....*💃🏻💃🏻💃🏻
~Maman teddy🧸~
*08081202932.*