Author : Maman Teddy Category : Romance
kai hannun ta ta kar'6a ruwan,inda ta hau kiciยฒ n bu'de goran...ganin abu karami xai xama aiki yasa shi amsa ha'di da bude mata...
Aiko data amsa ta kafah kai sam bata 'dago ba,sai da ta shanye ruwar roban nan duka...
Daiยฒ wayan shi tafara kara.......ringing tone.
Dauka yy ha'di da cewa gayinan xuwa...yana datse wayan ya mike ha'di da cewa" meenash ga deeja nan ku xauna kan nadawo...
Jin ance deeja yasa meenash tsoron datakeji ta saki,inda nan ta 'daga masa kai alamar tohhh...
******
Da fitan sa deejamah ta mi'ke ha'di da nufan wannan fridge da ya fada mata sunan shi rannann...inda a ranta take cewa" itama tana so ta bude taxama 'yar gayu...lol๐
"Meenash ne ta daka mata tsawa ta hanyar cewa" kehhh mai sunanki...mai xakiiiyi anan...?
Cikin rashin sanin meenash tsawa tayi mata,tace" sunan deejamah... Ina so ne na bu'de irin na hamma rannan da ya bude shima,ke maiye sunan ki...?
Shiru meenash tayi,don a hausan nata bakomai ne take ganewa ba,furuci daya xuwa biyu ne ta fahimta,don haka a takaice kuma cike da iyayi tace" sunana mhiss meenash... Ala dole ga babban nan,A bata girma lolz...๐
Cikin rashin fahimtan mai tace" don sunan yazo mawq deejamah a baxata,kuma abunka ga wanda bai ta'6a jin irin sunan ba,nan tace" meeshnash...
Kk ce koh...?
Tsaki meenash tayi,inda cike da masifah tace" i don't like repitation...don haka tun da bakiji ba,is okay...
Kallon ta deejamah tayi,cikn rashin wasu kalman na maganan ta ta karako inda take zaune,ha'di da xama itah ma..
Shiru ne ya biyo baya..inda meenash data kafe deejamah da ido...wanda nan taga segxy eyes din nan nata,yana wani lumshewa,yy wani maiยฒ kaman mai shirin kuka...abun ka ga yarinta sai nan take meenash taji tausayin dijamah...
Inda a takaice tace " kehhh deeja koh..?
Kallon ta deejamah tayi, inda nan ta daga mata kai,alamar ehh..
Murmushi meenash tayi,wanda a hankali tace" wata makaranta kk..?
Dijamah ne tabata amsa da bata zuwa makaranta.
Shiru meenash tayi, inda a ranta take tuno da maganan Aunty n su datace" duk insun ga irin su dijamah wanda basa da ilimi tohhh su tausaya masu a rayuwa,kuma suyi kokari wajen taimakon su koda na lokaci daya ne...
A sanyaye meenash tace" kina sona da kawa,don inaso na rinka koya maki karatun boko dana islamiya,ko bakyaso,kinga sai ki rinka xuwa nan munayi ko...
Cikn zumudi Dijamah tace" a'a inaso...inaso nima na iyah karatu da rubutu kaman ki...
Dariya meenash tayi,wanda a hankali tamika mawa dijamah hannu akan su kulla kawnce,wanda cikkn sauri dijamah ta bata dan yatsan ta...daiยฒ Aliyu na shigowa..cike da mamaki ya ce meenash me kkyi ne..!na barku ku ka'dai ko...?
Dariya meenash tayi ha'di da cewa" ya Aliyu ae munji dadin hakan,don yanxu ma har mun kulla kawance,amma ya Aliyu xaka rinka kawomun deeja gida muna karatu acan,don inaso tayi karatu,wlh ina tausayin ta..
Saosai Aliyu yy farin cikin jin hakan daga bakin meenash, inda nan take wani tunani yaxo masa.
Waigawa yy ha'di da kallon deejamah, wanda tayi shiru tana sakin murmushi, wanda yake kuma bayyana beuty point din dake fuskanta...
Murya cike da taushi da da'di yace deeja wai kinason karatun,kuma xaki xama kawan meenash...?
Murmushi takuma ha'di da cewa"ehhh inaso...
Dariya yy cikin farin cikiุ,inda nan yakalli meenash ha'di da cewa" meenash tohh ko yaya Aliyu ya auri deeja,don kawancen naku ta zama ta har'abada...
Ae bata bashi amsa ba,illah ihun murna tasa ha'di da hugging din deejamah, wanda tasaki baki tana kallon iko Allah..
Nan meenash tahau cewa" ehhh yaya..dama banason wannan Basman,sam baku dace ba don haka ka auri deeja, wlh inason ta...
Murmushi Aliyu haidar yayi, inda a hankali yakai dubansa ga deejamah datayi shiru tana tunanin maganan tasa.
Deeja kin amince da maganan a dana meenash, xaki aure ni...?
Ganin tayi shiru ne,yasa Aliyu haidar cike da faduwan gaba yafara gayamata yanda yake son ta,kuma cikin salon dako mata gogaggu yayi masu wannan maganan sai yaja hankalin su...
Meenash kuwa dariya takeyi sosai,ganin rudewan da Aliyu yy akan dijamah n,inda take cewa a ranta bawani don nine kkson ta ya Aliyu,dama kana son ta ai...
Ganin yagama kashe 'yar fillon mutane da da'din baki wanda batason lokacin data amince masa ba,yasa shi saurin daukan waya ha'di da kirar Anwar don ayanxu shi kadai xai sanar mawa da wannan kyakykyawa n albishir...
Koda deejamah xata tafi,na ALIYU HAIDAR ya mike ha'di da daukan keys din motan shi,inda meenash tabiyo bayan sa,don itama tanason ganin umma n deejamah n datake kasuwa...
Koda sukaje tuni umma sun tashi,don sun gaji dajiran deejamah don haka suka nifi rugar su.
Ganin haka yasa Aliyu haidar nufahn cikkn rugar da dijamah, inda sun sha wahala kan dijamah ta kaisu rugar,don har wurin wani rafi tayo dasu,sai da sukaxo ba hanya ne,take cai masu ai ta manta ne,hanya kafah ne da shanayen su,abun hawa bata wucewa...sosao meenash ke dariya,don yanayin soyayyar Aliyu da deeja na matukar burgeta...
_____________________________
A haka suka isah ruga surbajo,inda da isan su,suka cidda kaka na safa da marwa,cikkn xafi ta fulani ya hau tambayan Aliyu haidar daga ina yake masa da jika...
Kafin yabashi amsa ne,deejamah ta hau koro masa bayani,inda har take fadamasa yace ai yana sonta kuma xai aureta...tohh๐ค niko nace abun ka ga wauta irin na dijamah kena haka
Nan take kaka yafara tunani yaudarar mai jika Aliyu haidar xaiiyi,mussamman yanayin shi dayagani,ina shi ina deejamah...?
Xubewa Aliyu haidar yy har kasa ha'di da fara gaishe da kaka..wanda bai basa amsa ba illah cemawa deejamah da yy tashiga daga bukka..
Cikn hanxari kuma batare da tunani wani abu ba,tayi ciki,inda take kalln meenash datake can cikin mota tana zaman jiran Aliyu...
Ganin Aliyu haidar yayi masa irin wannan gaisuwan yasa kaka...fahimtar kodaga ina wannan yaro yake tohh na kirki ne...lol๐
Don anyah kuwa Aliyu haidar na kirkin ne..๐ค
Tabarman kaba yashimfida masu,inda nan ya saurara Aliyu haidar ha'di dajin dalilin xuwan shi nan rugar sy...
Sosai Aliyu yy masa bayani,inda kaka yy na'am da maganan sa,wanda abunka ga fulani bb wani bincike kaka yace" ya amince mawa iyayen Aliyu haidar akan su xo kan maganan auren tasu,inda yadinga jadda damasa cewa" dijamah amana ce a garesa,kar ya cutar masa da itah...
Haka Aliyu ya dinga murna ha'di mawa kaka godiya..sannan yayi masa sallama...
A kwana a tashi bb wuya a wurin Allah... Kullum sai dijamah taxo company n nan,inda yanxu kowa yagama sanin ta..haka meenash ma kullum tana hanya...sosai suke kawance kuma sabo mai xafi yashiga tsakanin su,inda meenash ke kokarin wurin dijamah tabar wasu gidadancin nata,kuma alhmdlh komai nadan raguwa...
Tuni su dad sukaje rugar su dijamah akan maganan auren ta da haydar..kuma masha'allh don anyi nasaarar tsaida bikin nan da mako biyu masu xuwa,don kaka yace a barshi a mako buyun ne,ba daya ba kaman yanda suka bukata...
Wanda duk wannan abun da akeyi mom batasan da shi ba,inda yau gashi saura sati daya kenan..wanda dad dama yace sai ana saura sati zai sanar mata...
*********
Xaune dijamah take a office din Aliyu inda kyefe guda meenash ne da Anwar,sai shi Aliyu, wanda suke furar su da dariya.don inkana zaune da dijamah sai tasaka ka dariya,har kagaji.
Sosai suke xuba soyayyar su,wanda Anwar har mamaki yake yanda bayajin kunyan meenash a gaban ta suke abunsu...
Hayaniyar motoci ne ya urinta cikin masana'anta n,inda gaba daya ma'aikata sukayi tajin tajin,don isowan ta,personal adviser n tane ta fito ha'di da bude mata side din ta,wanda a hankali tasako kafahn ta,wanda yake cikin wani irin fitinan nan hill shoe...
Fitowa tayi daga cikkn motan bayan ta kwarari fiye da minti sha biyar aciki...
Sunan fuskan ta na cikin shadow space ne,amma bashi ya hana ni fahimtan ita din kyakykyawa ce ajin karshe ba,sanye take cikin english wears...wando da riga,rigar bata wuce kugu ba,gajeruwa ce,don bata da tsayi sam,sai da akwai diri da jikkn mata...abu dayane ya kwafsa mata shine katon baki,don sunan tasa jan baki ne,amma sai da yanuna kansa...
*Basma kenan....* maiji da isa da aji,karfin dukiya kuma 'ya daya tilo a wurin iyayenta,don haka maganan gata ma,basai nace wani abu ba..
Saukan ta kenan daga kasan,inda shi kadai idon ta ke son gani,don haka tanufo direct xuwa company n nashi,don tasan anan xata same shi...
Ba tare da tayo masu sallama ba,ta shigo,inda ta hangoshi yana kyakyata dariya kaman ba Aliyu n taba,miskili wanda murmushi ma wuyan yi take masa...
Batare da ta kalli wanda ke kusa dashi ba,ta nufe shi ha'di da hugging din sa dacewa" im back honey...๐
Bai ce mata kanxil ba,inda A ranshi yake tunanin yaushe ne Basmah ta sauka daga kasannan...
Waigawa tayi inda Anwar da meenash suke,nan tadaga masu hannu ha'di da cewa" hyyyy...hyy meenash....!!!
Kallon ta meenash batayi ba,illah kauda kai gyefe...
Idon Basma ne yasauka akan na deejamah, wanda take xaune cikn shigar ta ta hausa,kyaun tane ya fixge Basmah, wanda lokaci guda kishi ya turnike ta,kar Aliyu ya kyasa,don tasan shi da son mata...
Saurin cewa'tayi honeyy wace ce wannan?
Kafin yabata amsa meenash ta bata da cewa" matan ya Aliyu wanda xai aura verry soon,nan da kwana shida da yarda Allah...
Ae kaman xau tacciya Basmah ta haucewa" da ban kashe ta ba,wlh bb wata mace da Aliyu xai aura na barta..Aliyu da gaske wai xakayi aure...?sai kuma tace'innah nasan meenash ba'a kk yi..bude bakin da Aliyu haidar yy xai magana ne yasa da gudu deejamah ta fita,don ta firgita da Basmah, kuma tasan xata iyah komai akan aliyun kaman yanda tace...
Gudu takeyi ko kallon gaban ta batayi,inda a haka ta iso cikin rugar su,kafin takarako cikin rugar ne,taji wata mota da kusa kadeta,inda nan gogen ta datayi ne,yasata faduwa a kasa dabas...
Saurin fitowa yy, ha'di da nufota,wanda ita kuma tayi saurin mikewa ha'di da kakkade jikin ta...tsayawa Alh.muhammad maccido yy yana mai kara kallon deejamah, wanda nan take yafada duniyar tunanin inda yasan fuskan...
Toh hausawa nacewa laifin dadi karewa...๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
A yaune free page kare,don haka gamai son cigaban wannan labari xai turo#100 MTN. idan VIP ne #200
Duka ta wannan numbern
09137392680.
Maman teddy ce...๐งธ
[01/02 8:30 pm] Maman teddy๐งธ: Typing....
*DIJAMAH 'YAR FULANI*
*Story and writting by:*
*Aysha moh'd( maman teddy...)*
_*Episode*_ *13 - 14*
_____________________________
*ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑ ุญูู
*
ุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏู ููุนูููู ุขูู ู
ูุญู
ููุฏุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ูุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญู
ููุฏู ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑููููุชู ุนูููู ุฅุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏู
Allah ka haska kamu da dan rajar annabi muhammad,ka samu cika da kalmar laila ha'illah muhammadur rasullilah....
Ameen ya Rabil ixxaty...๐คฒ๐ป
_*******_
Magan nasu ne ya'kame masu,inda suka tsaya ha'di da bin dijamah da kallon shakku...wanda 'bangaren Abbas kuwa saboda tsoro kaman ya ruga da gudu...
Ganiin irin kallon da suke bin ta dashine yasa dijamah tunawa da umman ta,don haka cike da hauka ta mi'ke ha'di da gudu ta nufi 'kofan fita daga office din...
Dariya Aliyu haidar yabita da shi,don gaba 'dayan ta saka shi nisha'di take yi,kowani irin acting tayi masifan burgesa take...a ranshi kuwa kisifa abubuwa yake da dama akan dijamah...
Da taxo fita ne,nan taja ta tsaya abakin glss door 'dun office... Waigowa tayi xatama Aliyu magana,amma sai taga kofahn ya bu'de batare da ta ta6a shi ba...da gudu gudu tabar office din ha'di da nufahn cikin kasuwa...
Ganin ta fita kaman tsuntsuwa ne yasa Abbas saurin nufahn inda Aliyu haidar yake xaune,bakin shi narawa yace" dolers wannnan wace cee...?mutum ce ko aljana...?
"Anwar ne yayi saurin bashi amsa da kaima kaga abun dana gani kenan... Dolars aljana fah muka gani...amma bakace mana komai ba.
Sai asannan Aliyu haidar ya'dago kai ha'di da masu nunu da su xauna...
Xama Anwar yayi a daya daga cikin kujerun...inda Abbas ya tsaya 'ki'kamm ha'di da ba Aliyu haidar amsa da cewa" No dolars wlh baxan xauna inda Aljana ta xauna ba,don gani nake kaman baka yarda da maganan mu ba...
Murmushi Aliyu yayi ha'di da shafa kasumban fuskar sa,wanda take sheki don tasha gyara har tagaji...
A sanyaye kuma ranshi kwance hankalin shi a natse yace" ba Aljana bace,sunan ta deejah...
Kallon shi Anwar yayi ha'di da cewa" a'inah kasan wannan halintan...
Abbas ne yace" kaxaman wahalliyan 'yar kauyen yarinyan xaka ce.
'Daure fuska Aliyu haidar yayi,wanda baisan lokacin da bakinsa ya furta...toh kaxamiya kuma wahlliya 'yar 'kauye kuma sai gashi ita tayi nasarar kwace zuciyar Aliyu haidar... Don haka ita Aliyu haidar yake so...son ma bana wasa va...
Dariya Abbas ya she'ke dashi wanda sai da yayi yagaji...sannan yace" yanxu dolars abun naka har yakaima wa da 'yar kauye...bagidajiya xaka ringa sex...?mai xakayi da itah..ibeg guy,inkana bukatan mata ne,inna nan vasu yi maka ba,tohhh kwanann nan Basmah xata dawo kasannan.....
Dogon tsaki Aliyu yayi,sannan yace " waya fada maka son danake mawa deeja don na wani abun ne,wayace maka da wasa nake yaudarar deeja xanyi...?tohh am serious i have been with her...
Anwar dake xaune yana kallon dramern da sukeyi da Abbas ne yace" reallly guy...?
Kallon shi Aliyu haidar yayi ha'di dacewa" ae ni bana magana biyu...
Cike da bala'i kuma da tsanar maganan tasa Abbas yace " kai dolars mai kk nufi? Ya alkawarin ku da Basma..!
Kana nufin yaudararta xakayi kenan..?tohh ko kowa ya amince da wannan banxan xancen naka,mom baxata ta'6a amincewa ba..kasan wace ce Basma,basai na tuna maka ba,and then meye Basma bata maka,komae tana maka...inkana complaining akan yawan bukatan kane,maiye bakwayi da Basma...kuma ahakan take kokarin kwantar maka da hankali.. Ta biyamaka bukata..amma wannan jahilan ce xakace kanaso dolars...da kwai dai manufahn ka nacewa haka.
Jin irin magan ganun da Abbas ke yin mai ne yasa shi cikin dacin rai da masifah,wanda lokaci guda idon shi yarina daga fari xuwa jah...cikin halin masifah yace mai enough....!!! Abbas i said enough...!!! Ina son Deeja and then xan iya sadaukar da komai akan son ta,aciki kuwa har da kai...don haka kafita kabani wuri,don ayanzu xagin da kk mawa deeja bakomai ya'karamun ba,illah son ta da kaunarta,kaikuma tsanar ka...
I said outttt....!!!
Ganin halin da Aliyu haidar yashiga lokaci guda,kuma yasan halin xiciyar sa,yasa shi fita daga cikin office din kar ayi abu mara da'di...inda a zuciyan shi,yake tunanin mafita,akan yanda xai dakatar da Aliyu haidar daga kaunar deejamah...
Da fitan Abbas... Anwar ya dafa kafa'dar Aliyu haidar ha'di dacewa " eyyahhh dolars...come down...! Wannan duk ba 'abun fa'da bane...amma kasani ni kaina inajin tsoron cewa dakayi kana son deeja... Nasan ka nasan halinka,kaifa kace har yau bakasamu wanda kk so da aure ba,don haka akanme xaka ce kanason deeja...?
Pls dolars karda ka cutar da 'yar mutane...kaganta ba wayyayi yaba,kuma babu illimi a tare da itah,inba taimakonta xakayi ba,don allah kar ka xalince ta plz...
Sauke nannauyan ajiyan zuciya Aliyu haidar yayi,inda a sanyaye yace" im really love her.bansan ni kaina dalilin dayasa nake son ta ba,but d only thing i know..shine ina tausayin ta ne,kuma ina jinta ajikin kaman yanda nakeson meenash...
Ya 'karke maganan ha'di da kallon Anwar wanda yafada duniyan tunanin aminin na shi.
A hankali ya kuma dafashi ha'di da cewa " ka kwantar da hankalin ka,amma ina tunanin mom,kaman baxata amince da wannan magana taka ba...mom bata son talaka kasani,bare wai kayo mata suruka da deeja... Kuma kasan yanda mom suke da mahaifiyan Basma.. Duka fa ana jiran ka ne,akan maganan auren ku...
Anwar ya'karke magan cikin son jin mafitan xancen...
Nisa mawa Aliyu yayi,inda ya bu'de baki ha'di dacewa" okay yanxu wani shawara xaka bani ta hanyar da xan mallake deeja na aure ta,naga taxama uwar 'ya"ya na...kasani Anwar ada ban samu matan aure ba,kuma nace duka banga matan da sukayi mun ba,amma a yanxu nasamu,kuma deeja itace nakejin son ta a zuciyanta... Don haka assist me wid ur advise plz....
Cike da nuna masa kwarin gwiwa Anwar yace" okay komai xaixo da sauki,amma sai kabi wannan shawaran daxan baka...
Na farko kasamawa deeja kaunar ka...
Na biyu...jibi dad xai dawo kasannan,don haka kaje mai da maganam deeja...don shine kadai xai iya mara ma baya har ka aure ta,koda kuwa mom bata so..
Ta uku..ka tabbatar kafin nan da sati biyu ka malleki deeja ta hanyar aure..don Basma tana gab da dawo wa kassannan,kuma akan ka komai xata iyah....don kasan da hakan...
Nisawa Aliyu haidar yayi,inda nan take wani sanyi ya xiyarci xuciyar sa...nan suka cigaba da firan su ta aminai,inda duka maganan tasu akan deejamah ne...
********
Bayan deejamah ta isah kasuwa ne,nan ta tarar dasu umma na zaman jiran dawowanta su nufi rugar su,don umma gaba 'daya hankali nta yagama tashi...
Xuwan deejamah kuwa yasa umma yimata fa'da sosai,inda tace" duk ranan data kuma komawa wannan company n tagama xuwa da itah kasuwa kenan..sai dai ta xauna a rugar su tayi kiwon shanayen su,har su dawo... Sosai deejamah tayi nadama,inda take ba umma ha'kuri da cewa" baxata kara xuwa wannan masana'anta ba..
Haka ko yafaru tun daga wannan rana deejamah bata 'kar xuwa ba,inda Kullum Aliyu haidar ke xuba idon ganin ta,amma bata bb labarin ta,gaba daya bai da walwala dama abunka ga miskili,don yanzu a company n kowa yayi masa bala'i sai kace su suka hana deejamah xuwa..lolz...๐คฃ๐คฃ๐คฃ
_______________tsakiyan dare ne yatashi,don gaba daya baya iyah bacci,kullum yana aikin tunanin deejamah, wanda sai alokacin yakuma gasgata son ta yake...da mikewansa ya yo falon kasa,don dama yadawo gidan mom din sa..
Cike da mamaki yake bin ta da kallo,inda cikin sauri ya nufeta ha'di da kirar sunan ta..." meenashhh...!!!
'Dago kai tayi,ha'di da cire tagumin data rafka,nan tace" my booo...
Meenash mai kkyi da wannan tsohon daren bakiyi bacci ba...?
Turo baki tasoma yi mai,sannan ta fara cewa" yahhh xan yi bacci a wannan dakin,taya xan iyah,bayan wasu abu da suke cixo na...
My boo sam bana son nigeria..kawai muatattara kayan mu mukoma abroad...
Kallon ta yy ha'di da sakin mata murmushi sannan yace" eyyah my meenash is mosquitor....
Cikin rashin sanin maiye mosquitor tace" u said...!!ya Aliyu maiye shi wannan...?
Xama yayi kusa da itah,inda a hankali yafara mata kwatancen sauro...lol๐
Nan yafara some thing like fly...like...like..haka dai yadinga mata kwatance har ta gane maiye soro...
Inda nan taku cewa" ni ya Aliyu banson nan kasan,acan America babu wannan abun, amma anan suyita cixo na
Ganin tana shirin saka masa daru yasa shi cewa" okay gobe xamuyi maganan.kinsan dad xai dawo fah gobe...yanxu kije ki kwanta da safe sai muyi maganan..
Saurin make