DIJAMAH 'YAR FULANI Ranar da Komai Ya Sauya by maman teddy

Author :  Maman Teddy Category :  Romance

Chapter   5 / 13

12K to 15K   out of 36.2K words

masa kafada tayi,ha'di dacewa" tab waxai koma dakin nan...ae a bedroom dinka xan kwana...

Murmushi yayi sannan yace" okay toh xomuje ki kwanta...bb musu cikin sauri tabi bayansa ha'di da nufahn bedroom din sa...


Bayan ta kwanta ne yaja masu abun rufah,hadi da masu addu'a,wanda a ranshi yake cewa" ko yaushe meenash xatayi hankali ohooo..kullum girma take amma kaman ba tayi,kusan shekara 17 amma har yanxu taki hankali...

Haka yadanga tunani iriยฒ kan daga busani bacci yy awon gaba dashi...


Zaune Aliyu yake gaban dad da mom...wato justice madina... Kowannan su fuska dauke da fara'a,wanda mom duk ta kosa taji maganan Aliyu haidar din...

Don atunanin ta magana auren su xaiyi da Basma...

Dad ne yace yana sauraron sa,inda nan take cike da kwarin gwiwa Aliyu yafara ba dad labarin deejamah, wanda daga karshe yace" yanaso atsaida auren su nan da sati buyu masu xuwa....

Tohh niko nace Aliyu haidar wannan xumu'di haka...๐Ÿค” deejamahn da bakama kara ganin taba...amma kk wannan xancen.tohh muje dai xuwa my dear fans...๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป

Da jin haka yasa mom cike da masifah,tafada shi da fada'..harda dad wanda yake ta aukin hamdala ga Allah, hadi da cewa" ya sanar mawa da iyayen yarinyan cewa nan da kwana biyu xasuje maganan auren..ai dajin wannan magana mom ta hau fitina da cewa "a bunda baxaiyi wu ba kenan...ae ayau koda gogaggiya xaka aura,baxan yarda ba,indai ba Basma bace,balle wai 'yar gidan matsiyatan talaka..bama anan ba 'yar daji korarrun fulani,impossible...ka kara tunani,don Aliyu koda mutuwa xakayi baxan amince ba wlh...Basma ce xaka aura bayan ita ko baxaka aura kowace mace ba...wannan bagidajiyan...yar talakawa 'yar kauye n daji...

Ganin magan ganun mom yaki karewa ne yasa general sufyan bawa daka mata tsawa,ha'di da cewa" haba hajiya madina... Ke ce xaki xauna masa da matar ne ko shi,kina magan 'yar kauyen daji,tohh ke ayaya na aureki....!!!
Sannan waye Basma yarinyan da bata da tarbiya ko kadan,kedai kawai kinfi san 'yan boko..tohh nidama na kyale maganan Basma ne,na amince saboda a tunani na Haydar na son ta ne,tun da ko baison ta baxan masa dole ba...wanda yake so xan aura masa,don haka kai Aliyu basakko da maganan aurenku akan nan da sati biyu da kace,yanxu nan da sati daya nakeso ayi auren nan,naga wanda xai hana,kuma banason a kawota da kwayar wani abu, ni na dau nauyin mata komai da uba kemawa 'yar sa...


Dad ne yanisa ha'di da cewa" maxa na baka daganan xuwa gobe kadawomun da feedback..don haka tashi kabani wuri Allah yayi maka Albarka..

Sumยฒ Aliyu haydar ya mike ha'di da barin falon wanda daga fitansa,ya nufi parking space ya dau motan sa...ha'di da barin gidan,wanda a zuciyan sa cewa yake,baxai dawo gidan ba sai bayan kwana biyu kaman yanda dad yace...

******


'Bangaren general kuwa tashi yayi ha'di da bamawa justice madina wuri,wanda da fitan Aliyu haidar ta fara masifa,har da cewa" itah xai wulakanta a gaban dan data haifah...! Har da gayan asalin ta...?ae nan takuma jadda da mai cewa" indai tana numfashi Haydar baxai Auri deejamah ba...

Bai bata amsa ba yamike ha'di da nufahn sittingroom din sa...inda hakan da yy mata yakuma 'kona mata rai....














*#share to another groups....*







Wannan labarin ta kudi ne,gamai bukata xai turo #100 MTN idan kuma VIP ne#200

Duka ta wannan numbern.

_______MTN ta nan 09137392680.


______airtel ta nan 08081202932.
Sannan free page xai kare daga gobe insha'allah...
Wato daga page 15.



Don haka karki bari abaki labari,don ni kaina nasan yanxun labarin take....


_____ko ya watannan basman take...???



_____tohhh shin maxa'ayi auren deejamah n anan da sati dayan...da yanda dad yace kuwa oho dai...๐Ÿค—


________tohh justice madina xata yarda ta rungumi deejamah a matsayin suruka kuwa๐Ÿค”



Duda dad yaso fada mana yanda itahma mom din take a baya...lolz๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ


Tohhh duk kubiyo alkalaman Aysha mohammed...maman teddy don ta warware maku xare da abawa...๐Ÿค—โค๏ธ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป


Naji Comment dinku ina godiya Allah yabar kaunaโค๏ธ๐Ÿฅฐ


Duda nasan Comment nagaba,don yanxu xa'a fara wasan...muje xuwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป
















Maman teddy ce๐Ÿงธ
[01/02 8:30 pm] Maman teddy๐Ÿงธ: Typing....




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*

_*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_


*Dijamah 'yar fulani*

*Story and written by:*
*Aysha Maman teddy...๐Ÿงธ*

Episode 18 & 19


Marubuciyar:
*yar aiki na..*
*Maryamu sarauniya*
*'yar waye...?*
*And now๐Ÿ‘‡๐Ÿป*
*DIJAMAH 'YAR FULANI*

__________________________

*~About the novel...~*
Labari mai rikicin soyayya,makirci da kuma tausayawa,tayanda xamuga 'yar da bakowa ba,taxama 'yar kowa,ta hanyar dace da miji wanda yake mata son har'abada...dama hausawa nacewa fini uba infiki miji....tohmm muje dai xuwa...๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป

Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...๐Ÿค—

*~DEDICATION~*
Dedicated to you my teddy... Wannan pagen taki ne,kiyi yanda kk so dashi๐Ÿ˜œ๐Ÿคฉ๐Ÿคฉ๐Ÿคฉ


__________________________

*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑ ุญู…ู† ุงู„ุฑ ุญูŠู…*


*******

A haka suka isa wata asibiti dake 'dan kusa dasu,inda da isan su aka amshi Basma cikin gaggawa,inda da'kyar likitocin suka ci nasarar tsayuwar numfashin ta.
Inda da labari ya isar masu justice madina da momyn Basma, ba'karamun murna sukayi ba dajin ta farfa'do daga dogon suman datayi...

Zaune yake a 'daya daga cikin super cushine din dake falon sa,inda yake shan lemun dake gabansa hankalin sa kwance,don yasan duk wannan har gagin da sukeyi babu wanda xai hanasa auren deeja...
Takon ta yajiyo wanda lokaci daya ya 'daure fuska tamau kaman wanda bai ta'6a dariya ba...

Nufosa sobreen tayi cike da fara'a kaman wanda batasan wani abu yafaru ba,ko ba'a gaban idon ta akayi ba,bata labari akayi...
Kafin ta'karaso ne yy saurin mikewa daga xaune cike da nasifa yace " mai yakawo ki inda nake...?
Kasa bashi amsa tayi don maganan nasa yayi mata nauyi matuka,yau itah Aliyu Haydar yake tambayan ta mai yakawo ta wurin sa...
Ganin tayi shiru ne yasa shi cewa" tun da baki da amsa kifita kibani wuri,kuma wannan yaxama first and last worning din da xan maki,kar ki 'kara xuwa mun gida kina jinah...?
Sai asannan tasamu bakin mai magana ta hanyar cewa" inajinka Aliyu, amma kasani duk maganganun nan taka,ka dauke shi a matsayin ta tsuniya kk mun,don bb guda cikin sa da xan 'dauka,kuma xancen rabuwa wai har kar nakara xuwa dakin ka,toh yanxu kasoma gani na.Don ada na dauki alakarmu just romance love ne,amma a yanxu sai nafahimci son ka nake,kuma so bana wasaba,don haka nikuma nayi maka alkawarin baxaka ta'6a auren wannan kaxaman yarinyan ba inda ina numfashi a duniya...wato tana nufi n Basma, don ita sam batasan da maganan deejamah ba.
Nan tacigaba da cewa"alkawari 'daya xan maka,shine xan gyara halaye na,naxama irin kalan macen da kk so a rayuwa...
Wani wawan tsawa yadaka mata ta hanyar cewa" enough sobreen... "Enough... Banason wani maganan banxa,a haka ne xan aure ki,toh bari na fada maki,bakya cikin jerin layin matan da nakeso taxama uwar 'ya'ya na,ta xamamun mata a gareni ta hanyar kula dani da rayuwa ta ta har'abada...jiki da'allah watsatstsiya oyyah get out from my house..." cike da tsawa yakarke maganan...
A maimakon sobreen ta fita,sai ma wani wawan dariya da tasaki,ha'di da pointing din Aliyu Haydar da 'dan yatsa tana cewa"Aliyu kakoma kaman bakaine Haydar 'din ba,inah sanin duniyan ka ya tafi ne...wannan gongwanin yarinyan ce xaka ce matan da xaka aurah...wai kin tsatstsiya...!!hmm lallai kakuma tunani akan wannan lamarin taka,amma kasani xa'6an tumun dare xakayi...don haka ni nayi nan,amma kasani inasonka Haydar, kuma xan cigaba da son ka har iya karshen rayuwata...tana gama fa'dan haka tajuya ta fice daga falon,inda Aliyu Haydar yakoma ya xauna yana mai karajin tsanar ta a ransa...
*******
'6angaren mhiss meenash kuwa koda ta isah rugar su dijamah ba'karamun da'di taji da tagan ta ta isa rugar ba,haka umman dijamah ta amshi meenash hannu biyuยฒ don dama tuni tadade da sanin meenash din.
Haka suka cigaba da firansu a cikin bukka,inda gaba daya umma batasan mai yafaru da dijamah n ba,inda meenash kafin tabar rugar saida taja kunnen dijamah akan kar tafada mawa umma komai,gudun kar hankalin ta ya tashi...
Haka ko akayi don sam dijamah duk surutun ta bata sanarmawa da umma komai ba.
_______"zaune take tana cika tana bacewa"inda cike da masifah tahau mawa daddy magana ta hanyar cewa" yanxu har ni xaku munafun ta, kuje akayi mgnn auren Haydar dayake ma ba gsky akasa sanar mun...toh ayi auren na gani,wlh kusani ko wani mataki xan iyah dauka akan wannan lamarin...koda kuwa meye....tana fadan haka justice madina ta juya fuuuu ha'di da haurawa saman stairs din ta...
Kallon ta general baiyi ba,illah cigaba da duba jaridun dake gaban sa,don yadau aniyan cewa indai yana raye bamai hana wannan auren,tun da 'dan nasa yana so,kuma baxai masa dole ba...
Tun ana sauran kwana uku daurin auren dadddy yayo kiran Aliyu Haydar... Inda anan yake labarta masa komai dan gane da auren nasu,dakuma kayan lefen da tuni ya tura kanwar sa mai suna hajiya maryam ta hadi masu a dubai,kuma yake cemasa,ba agidan shi Aliyu n xai xauna ba,a 'daya daga cikin estate din daya kammala ginawa a watannan xasu zauna,inda yace ya barmasa halak malak nasane.don haka yaje ya duba yagani indawani abu dayake bukatan a sama su yy masa mana,don har yanxu ana kan decoration 'din gidan ne...
Haka yakuma jadda da mawa Aliyu Haydar kan cewa"bai bukatan komai nadaga dangin deeja.ko cokali ne shi xai mata.
Haka hydar ya dinga mawa dad godiya,ha'di da barin falon...๐Ÿ’ƒ๐Ÿป
_____momyn Basma kuwa tuni ta banxama wurin bokan ta,inda take ce masa ya bincika mata rugar da wannan shai'daniyan bafullatanan take,don ta 'dau alwashi auren nan baxa'ayi shi ba,indai bada Basma ba...
Haka wannan bokan ke ta tsubburukan sa,akan yanemo inda deejamah ke rayuwa,amma ya kasa...don haka cike da karyansu ta en tsubbu yace"taje bayan sati 'daya ta dawo...inda yakuma yi mata alkawarin baxa'ayi auren nan ba..sam,xai tura junnu ya dakatar da auren ta hanyar sa ma Aliyu kiyayyar yarinyan...
Jin mgnan bokan yasa momyn Basma shakku akam maganan tasa,don tasan ibada na Aliyu Haydar, ba lallae a siri ta cisa ba,don haka cike da girma mawa ta wani risina ha'di da cewa" anyah boka xamu iyah nasara ta hanyar Aliyu Haydar kuwa,kasan ibadan sa fah....!!!
"Tsawa wannan boka yadaka mata" ha'di da cewa" waye shi Aliyun...!ko dun kinga yasha kona mana Aljanu...?toh wannan karan babban aljani xan tura masa mai suna xurkummm....don inmukayi aiki da shi tohh ko sufi ne,karakon ibada sai aikinmu ta cishi,inkuma kona mana aljanu yake takama da shi yakeyi,tohhh wannan aman wuta ne yake fitarwa daga bakin shi,don haka ki kwantar da hankalin ki,auren nan baxa'ayi shi ba...
Jin maganan bokan yasa ran momyn Basma da'di,inda nan take ta zube mawa bokan kudi,wanda ni kaina bansan iya karsu ba...

******
Zaune take ta rafka ta gumi,inda gaba daya duniyan bata mata da,di...
"Cike da masifah innah kulu taxo gaban ta tana cewa" kehhh sobreena maxa bani wayan ki nasaka a kasuwa,tun da wannan rayuwan kk xa'6a makanki yanxu.
'Dagowa sobrina tayi'wanda ta wani ko'de ta lalace,don ita ala dole so take ta xama irin macen da Aliyu Haydar keson aurah,don taje gidan yafi a kirga,amma sai yasa securities su fita da itah,don yanxu har yy masu mgn akan cewa"duk in sobreen taxo kar su barta ta shigo masa cikin gida,don haka ko taje basa barin ta ta shiga.
Don haka gaba'daya duniyan ma ta ishe ta...don yanxu babu kudin nan kaman da,ta dai mu'amala da kowani namji,don sai a yanxu ta tabbatar da son da take mawa Aliyu Haydar... Musamman dataga Basma...
Gaba daya tagama fita hayyacin ta,yanxu koinah xata da xumbulelen hijab,don kowa a layin nasu mamaki yake shiryuwan sobreen...
Gaba daya tagama cinye kudin ta ta hanyar siyan abunin da xata ci kullum...don gidan nasu haka yake kaman bariki kowa shi yake ci da kansa.don haka ta koma kaman baitace mai bamawa kawa #50k batare da taji komai ba.
Innah kullu ce ta fixge wayan hannun sobreen ha'di da kwala kiran kamalu akan yaje kasuwa ya sai da wayan sobreen...
Shiru sobreen tayi tana mai jajin ta ma kalan nata rayuwan.... Tayi magana kuma yaxaman mata bala'i.don inna kullu gaba daya taga ma da mahaifin su,komai tayi mata sai yahau xagin ta yana xai koreta a cikin gidan sa,inda wannan maganan ke daga ma sobreen hankali...musamman intaduba mahaifiyan ta wanda take kwance kaman gawa,kullum ita take kula da ita,cunta shanta duka suruta in mama tasa da kyau itace,don tun tasowanta taga maman ta cikin wannan lalura,wanda shi ba hauka ba,bakuma shanyewan '6arin jiki ba...
Mahaifin ta wato malam idi,sam baya kula da maman ta,wannan kuma shine musabbabin fa'dawan sobreen wannan harka ta bin maza,duk don ta samu kullum taci da mahaifiyan nata....
Ganin sobreen tafa'da duniyan tunani yasa inna kulu cewa" kin xa'6a xama waike ga mumina,aiko xaki cigaba da xaman yunwa keda uwar taki,wanda da itah dagawa duka daya,bb baki bb motsi....mtssswttttt dogon tsaki innah kulu tayi sannan ta wani kyece da dariya ha'di da cewa"wai kekin rantse sai wannan yaron xaki aura,a haka yanda kk...?yaro dan gata 'dan dangi masuji da karfin dukiya... Tohh inxaki cigaba da harkanki da shi yana baki kudi kicigaba,don taimakon uwarki kk,don bb mai bata,koda kuwa mutuwa xatayi, shi kansa idin d ya aje ta,yagaji da dawayniya don yanxu ma so yake ta mutu ya huta,kema ki huta keda kk wahala da itah...
Inxaki cigaba da bin maxan da kk saba ki cigaba,in bahaka ba kicigaba da xama,don ni kisani komai kk mallaka sai na sayarda shi myci abinci,don ubanki xuciyarsa ta mutu,kece kadai hajarsa...
Innna kulu ne tanisa ha'di da wurga mawa sobreen kallon tsana,kallon ba'aso kazo duniya ba,sanan tacigaba da cewa' kidan gwala arxikinki a gun wannan yoron,kafin Allah yabaki ko mai gungura baro ne,ya taimake ki,don don ko mai keke baxaki samu ba,valle mai mashine...balle kuma uwa uba Aliyu Haydar... Hmm wanda ko 'ya'yan dasuka rufah suka tada kai ne,suka samu irinsu godiya suke mawa Allah, kuma ake masu... Don haka ni nayi nan,kinemi abun da xaki ba uwar ki,don baxan hada sanwa da itah ba....don haka inxaki tafi bin maxan ne kusamo mata ruwanki...inxaki xauna ne ma ruwanki...tana fa'din haka ta juya ha'di da bata wuri....
Hawaye ne yagama wanke fuskan sobreen.. Inda kaman antsikareta ta mike ha'di da nufahn dakin da xai sadata da na mama...

Kaman yanda tasaba ganin ta haka take,sai raba ido take,ba uhmm bare um..um.
Haka takafe ta da ido,inda take tunanin tun da tafara wayo haka ta cidda mahaifiyan nata,inda ita kadai Allah yabata,sosao take son maman nata,don haka cike da farin ciki tanu feta,hadi da fara gyara mata wurin kwaciyan ta.










Banyarda wani yafitarmun da littafi ba,domun littafin ta kudi ce...gamai bukata xai turo #100 MTN idan VIP ne#200.ta wannan numbern
08081202932./09137392680.




More typing...
More Comment...

Asha karatu lafiya...๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป


Maman teddy...
[01/02 8:30 pm] Maman teddy๐Ÿงธ: *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*

Kungiya masu aiki da naxari da ilimi...




*DIJAMAH 'YAR FULANI*



*writting by: Maman teddy...๐Ÿงธ*


Episode 16&17



_____________________________


Ganin tajuya wanda da alama tafiya xatayi ne yasa shi cikin sauri dakatar da dijamah ha'di da cewa"Amm shigo na kaiki a sibiti,kinji ciwo ko...?sannu shigo nakaiki da sauri...!

Alh.muhammad maccido yayi maganan cike danuna kulawa da damuwa,duda still yana tunani akan dijamah n.

" kallon shi dijamah tayi,wanda kaman ba'itah a ka'de ba,nan tace masa a'a banji ciwo ba.
Yanayin maganan ta ne yasa shi kasa bata amsa sai kawai yace" okay 'ya ta,maiye sunan ki...?

Cike da hauka da rashin natsuwa dijamah tace" sunana dijamah... Tana kaiwa nan tayi gaba abun ta,inda tacigaba da falla gudu...

Binta da ido yy,wanda sunan dijamah n yafi tsaya masa a rai,wanda shi kansa bai san dalili ba...
Kasa karasawa cikin rugar yayi,inda kawai yashige cikin motansa ha'di da kama hanyar fita cikin rugar...

______ Aliyu kuwa cikin gadara da rashin kirki ya kalla Basma ha'di da cewa" ehhh ita xan aura,kaman yanda meenash tace maki...

Wani ihu Basma tasa ha'di da cewa"ni xaka yaudara...!haka mukayi da kai...?wannan kaxaman ce xaka aurah...?
Mai na maka Aliyu daxaka sakamun da wannan abun...?
Haka Basma ke sumbatu kamam xautacciya,lokaci guda ta chanja kaman ba"itah ce ta shigo cikin izzah da takama ba...kwakwime Aliyu takuma don gaba daya taki rabuwa da jikin shi,inda tuni yawancin ma'aikatan wurin sun cika wurin,don muryan Basma ke tashi a gaba daya cikin company n.

Ganin ido yadawo kansu da yanda Basma bata da alaman sakin jikin shi,yasa shi '6an'6areta daga jikin sa,ha'di da wurgar da itah akan daya daga cikin super...magana yacigaba dayi mata cikin kakkausar murya, ta hanyar cewa" lokacin danake mararin auren ki duda yanda kk,mai kk ce mun...! Cewa kkyi not now...and then yanxu nasamu wacce nakeso ta xama mun mata uwar 'ya'ya na,sai kice na yaudare ki,ai tun bayau ba,nafada maki makya cikin jerin matan dana keso muyi rayuwar aure.and you know that.don haka duk yanda xakiyi kiyi,ni dai baxana aureki naxauna dake a matsayin mata ba...

Kuka sosai Basma keyi,wanda a zuciyanta take nadaman bai yana mawa Aliyu haidar kanta,da har yasan ta ciki da waje,kuma matsalan bashi ne ya fara shigar ta ba...
Kuka take sosai kamaan ranta xai fice yabar gangar jikinta,inda a ranta take tunanin komeye xatayi don taga ta malleki Aliyu Haydar...
"Anwar dake gyefe yana mawa Aliyu fada akan abun da yy,wanda shi haushin guda shine,hankade Basma da yy,duda yasan waye Aliyu Haydar, sam bai da kirki mai san darajar mace ba,sai akan dijamah, wanda shi kanshi yake mamakin irin son da yakeyi mata.
Daya '6angaren kuwa na zuciyan shi,murna yake da rabuwan Aliyu Haydar da Basmah,don itace tafara saka Aliyu Haydar a wannan mummunar har kan ta neman mata...don haka sam bai damu da rabuwan su ba,kuma yasan Aliyu yanda da yaso mallakan Basma kodan ta shiryu,amma a wannan lokacin sai tace" itah baxatayi aure ba.hakan yakuma jefah rayuwar Aliyu Haydar cikin garari,duk inda yaje sai yayi mu'amalan sa da mata kaman bunsuru.....

*******

Kwas.....kwasss"....kwasss...suke jiyo takun ta...tafe take tana rangaji,wanda tun kan takaraso kamshinta ya ziyar cesu,sanye take cikin wasu fitinan nun english wears,wanda

5 / 13