DIJAMAH 'YAR FULANI Ranar da Komai Ya Sauya by maman teddy

Author :  Maman Teddy Category :  Romance

Chapter   3 / 13

6K to 9K   out of 36.2K words

ne ta wannan numbern 08081202932.










*#share to another groups...*





Maman teddy ce...
[01/02 8:30 pm] Maman teddy๐Ÿงธ: https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*

*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi...*




๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ
*DIJAMAR 'YAR FULANI*
๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ

*Story and written by:*
*Maman teddy๐Ÿงธ*

_Episode 12_

Facebook@mamanteddy.com
Wattpad@nafee kaxaure......
Mamanteddy@gmail.com



*~DEDICATION~*
Dedicate to you my dear fans...๐Ÿ˜๐Ÿฅฐwannan pagen taku ne,kuyi yanda kukeso da shi๐Ÿค—



_________________________

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑ ุญู…ู† ุงู„ุฑ ุญูŠู…


Kasa tafiya dijamah tayi,inda take tsaye tana wareยฒn son shiga cikin wannan companyn na *~ALIYU HAIDAR COMPANY NIGERIAN LIMITED...~*
Fiye da munti talatin tana tsaye,inda wa'innan securities din kallon ta basu sakeyi ba...illah ma cigaba da harkokin su da sukeyi...


'Bangaren Aliyu haidar kuwa,bayan yagama meetting da ba'kin nashi ne,wanda turawa ne,dakuma manyan gomnati sukaxo akan suna son abasu shares na wannan company, wato suna son asusa hannun jarin su....

Bai amince da bukatun su,sai dai yace masu" suje nan da mako guda su dawo...akan xaiyi tunanin akan lamarin...sosai sukaji da'din laramcin da Aliyu haidar yayi masu...inda basu '6ata dogon lokaci ba,suka bar company nin....

Bayan tafiyan su ne,yatara ma'aikatan masana'an tan,inda yasa P.A nasa yakuma masu bayanin abun da xa'a kuma gyarawa a cikin company n.

Sosai ma'aikatan suke godiya da 'kara tunatar dasu...don kowa yasan halin sir Aliyu haidar... Abu 'kan'kani xakayi yace" ya a sallameka,asamo masa wani makofin ka...irin wannan halin nasa ne yasa suke masifan tsoron masa gargada acikin wannam company nasa...

Bayan yagama abun da xaiyi ne,ya nufi parking space na company n,inda ya 'dauki motansa,'kirar accura....2021.

Nufan tanfatsetsen gate din company n yayi don yafita daga cikin ta,inda nan idonsa ya sauka akan dijamah, wanda suke kiciยฒn hanata shigowa cikin company n...
Bangaren dijamah kuwa ganin wa'innan securities sun hanata shiga,kawai sai ta fakaice idon su tayo cikin wannan company... Inda cikin hanxari wannan securityn ya kai hannu ha'di da jawo mayafin jikin ta,gani ya fixge mayafin nata ne yasa shi dakatawa,don a ganin sa xata dakata da shiga cikin wannan ma'aikata,amma sai yaga ko ajikinta,kara kutsa kai take ciki abun ta...dayan securityn ne cikin xafin rai,dakuma ganin batada galihu ya kaimata mari.

Wanda daiยฒ a idon Aliyu haidar...

Cikin hanxari da yafito daga cikin motan nashi,inda da nufan wannan securityn ya dauke shi da mari...ji kake tass,jin saukar marin yasa da sauri dijamah dake tsugunne tana kuka saurin mikewa ha'di da firgita...dajin wannan irin marin nasa...da yakuma kai masa wani marin ne yasa dijamah cikin sauri tarike hannun sa cikin gur6atacciyar hausan ta,ta hau cewa" don Allah kayi hakuri ka rabu da shi,na yafe masa...ka kyalesa...

P.A Dake bayan sa ne yayi saurin dakatar da Aliyun shima,inda cikin hanxari yace mawa securityn ya tafi sai anne mashi,nan take wannan securityn ya hau xubar da hawaye ha'di da bamawa Aliyu hakuri, inda yake cewa" shi sam bai san wannan bafullatan 'yar uwansa bace...kallon sa Aliyu haidar baiyi ba,inda nan take yajuya ga dijamah ha'di da bata mayafin ta,kallon ta baiyi ba,yajuya xai bar wurin...cikin xaxxakan muryan ta ne ta hau cemasa" dan Allah hamma na shigo cikin wannan wurin...

Kallon ta ya juyo yayi,inda lokaci guda yaji tausayin yarinyan ya tsirka masa azuciya,sakin mata lallausar murmushi yayi, inda a hankali ya bu'de bakin sa wanda kamar baison maganan yace" kina son shigowa ne...?

Daga masa kai tayi alaman ehhhh....

Nan yace" okay shigo tohhh...

Cike da murna dijamah tayo bayan su,inda P.A ya fada duniyan tunani,yau sir Aliyu ne da murmushi.. Har da amincewa wannan 'kas'kan tacciyar bafullatan nan tashi go cikin company....?


Hmm lallai taci fara yau...don da'alama yana halin mutun ci kenan.

Juyowa yayi ha'di da dakatar da P.A inda yace masa,yajuya don yafasa fita, cike da mamaki P.A yace" okay sir...

Yana fadan haka yajuya ha'di da nufahn wani '6arayi na cikin company n.

Bayan tafiyan P.A ne Aliyu ya juyo ha'di da kallon dijamah, wanda take ta waigeยฒ tana kallon wurare tana murmushi...
Kafeta yayi da ido,inda yake tunanin daga wani daji ta fito ne...

Kan daga bisani yace" 'yar fillo ya sunan ki...?

Sai asannan ta kallesa,inda a hankali tace" dijamah...

Murmushi yayi kuma ha'di da cewa"wow...nyc name...Khadija... Right.
Kallon sa tayi ha'di dacewa" mai kace ne...! Banji mai kace ba..ni.
Dariya tabashi,don't haka bai bata amsar tambayan ta ba,illah cewa da yayi...okay mai kk so a cikin wannan company...?
Shiru tayi tana kallon sa,don tun datake bata ta6a ganin mutun mai kyensa ba,a hankali tace" kai wannan kyakykyawa ne,dariya yayi inda yace mata" allah ko deejah...kodai kina ciki ne..?

Abunka da hausa bai isheta ba,nan tace" wai nan ina ne...umma tace mun masana'anta ne,shine nakesom ganin ko'inah na cikin ta..
Murmushi Aliyu haidar yayi,inda ya kalleta ha'di da lumshe segxy eyes din shi,wanda yake kara jan hankalin 'yam mata dasu...

Sannan yace" ehhh muje na nuna maki wasu wurare...batare da tunani komai ba,yanufi cikin masana'anta n hadi da nuna mata wasu wuraren inda yasha surutu har yagaji,komai taganj tambaya...

A haka sukafi minti talatin,inda daga bisani yanufi office dinsa da itah,don ya lura ta gaji,kuma tana bukatan abunci...

Da shigansu yanufi fridge..inda ya dauko lemu guda biyu..yanufi wani dan hop...inda kace wurin shakatawane,amma wirine kaman dirning.. Inda ya ajiye lemun ha'di da sawa a kawo masa abun da xai dan ta6a..


Ganin yanufi fridge din ne yasa dijamah tambayan sa,wannan mene ne..?

Wanda yabata amsa da fridge ne,hadi da mata bayanin amfaninsa..sosai yau yake cikin farin ciki,wanda shikansa yake mamakin nishadin dayake ji a yau,wanda kaman suna tare da Basmah...

Da aka kawo masa abun da xasu cine,yanufi dan wannan wurin da itah,inda aka ajiye masa kajin da aka kawo masu.

Batare da tunanin komai ba,ya ajiye mata nata a plata,inda ya ajiyw mata,fork da knife...
Bai kalleta ba ya fara cin nashi,inda dijamah ta tsuramai ido,don ta kasa cin nata,ita sam bata iyah cin abun ci da wannan abun ba...


Kaman ance yakalleta,nan yaga tana nan xaune,ita bata ciba,kuma batace masa komai ba..a hankali yace deejah ya baki ci ba...?

A hankali tace" ni ban iyah ci da wannan abun ba.

Dariya ne ya subuce masa,wanda sai da yy har yagaji sannan yace" tohh bari kiga yanda ake ci da shi...

Nan ya dau spoon ha'di da fara koya mata yanda xatayi,...haka ta hauyi inda data yanka naman yasa mata tafi ala dole ta iyah yanxu..ita kuma sai murna take...

Shikuwa tausayin dijamah mane fal,a ranshi,kawai yaji yana tausaya mata,da yanayin rayuwan nata...


Su Anwar ne da Abbas suka shigo office din nasa,ha'di da kiran sunan sa da dolars...


Maganan sune ya datse sakamakon idon dasukayi da dijamah, wanda tayi masu shige da aljana...lolz....๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚











Pls share to another groups...















Maman teddy...
[01/02 8:30 pm] Maman teddy๐Ÿงธ: *MANAZARTA WRITERS ASSO.๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*

_Kungiya masu aiki da naxari dakuma ilimi..._


๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ
*DIJAMAR 'YAR FULANI*
๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ

*Story and written by:*
*Maman teddy๐Ÿงธ*

_Episode 11_

Facebook@mamanteddy.com
Wattpad Aysha Maman teddy...
Mamanteddy@gmail.com



*~DEDICATION~*
Dedicate to you my dear fans...๐Ÿ˜๐Ÿฅฐwannan pagen taku ne,kuyi yanda kukeso da shi๐Ÿค—



_________________________

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑ ุญู…ู† ุงู„ุฑ ุญูŠู…

Kallon ta justice madina tayi" inda a hankali ta kai hannun ta ha'di da shafa kan 'yan nata,wanda Ashekaru batafi 11 yrs ba,nan tace mata" eyyah my baby,ya Aliyun naki shima xai dawo very soon kinji...? Don haka plz ki kwantar da hankalin ki,nasan duk don baki saba da kasannan bane,shiyasa kike kin ta,but inkika yi 'yan kwanaki nasan xakiji son nijeria sosai my dear...
Justice madina ta 'karke maganan ha'di da bin 'yan nata da kallo,kuma dason amince wanta...

Shiru meenash tayi,batare da tace mawa mom 'din nata komai ba.
Don itah tana nan akan bakan ta nakin amincewan xaman ta nijeria....


'Bangaren dijamah kuwa,sai dai muce alhmdllh,don ansamu nasaran farfa'do wanta...inda umma tayi matukar farin cikin haka...

Wannan kuwa tsofaffin sun jajirce matuka,inda ummah ke ta masu godiya...

Bayan dijamah taci abunci ne,yawindo..ta kalla umma ha'di da tambayan daga inda suke...?

Ada umma taso rufema wa yawindo komai da yashafesu,amma ganin karamcin da sukayi masu yasa umma baiyana mawa yawindo da mai gidan nata komai....inda ba'karamun tausaya mawa ummah da dijamah sukayi ba.don yawindo harda kuka,abunka da rigima ta tsofaffi๐Ÿ˜‚

Tun daga wannan rana,yawindo da mijin ta,wanda dijamah kekiransa da baba suka basu umma bukka.inda lokaci guda rugan nan kowa yasan dijamah... Don tuni tayi sababbin kawaye a wannan rugan surbanjo...inda yawindo ta dauki dijamah kaman jika,don har wasan jika da kaka takeyi mata...haka ma baba,don su basu ta6a haihuwa ba,tun da sukayi aure,inda yanzu har tsufah ta riskesu....
Wannan kenan...

_____________________________


A kwana a tashi babu wuya gamai rai...cike da mamaki nake bin dijamah da kallo,don a yanxu taxama cikakkiyar mace" wanda kyawun 'yamma tanci ya bayyana mata sosai,don yanxu xatakai shekaru 15 a duniya...gaba daya ta saje takoma bafullatan usul,inda take 'dauke da kwaryan nono,wanda da'alama xata fita ruga ne,taje cikin kasuwan cikin garin Adamawa...

Bayanta ummu ne,itama dauke da kwaryayen nono...dasauran fulanin rugan nasu,wanda dukan su sauri sukeyi don su isa kasuwa da wuri...

Kafin su isah kasuwan cikin garin ne,idon dijamah yasauka akan wani sabon company,wanda da'alama ba'a da'de da bu'deta ba,cikin harshen fulatanci tace ma ummah" ummah wannan kuma mene ne,gida ne...?

Murmushi ummah tayi hadi dace mata"a'a dijamah masana'anta ne...inda ake sarrafah abubuwa.da kirkire kirkire...

Cike da hauka da wauta dijamah tace" yehhhh ummah kafin a tashi kasuwa xanje na ga cikin sa,aradu 'kamshi naji daga can wurin,ummah kila wurin madafi ne ko...?

Umma ne tayi saurin kallon dijamah ha'di dacewa" a'a dijamah karkije kinga mu ba'ki ne...kuma nace maki ba wurin madafi bane,masana'anta ne...

Tun daga nan dijamah batakuma cewa" komai ba,inda a ranta ta kwallafah son xuwa cikin wannan company,don acewanta wurin saida abunci ne,dasuke gani a wurin kasuwa...
Niko maman teddy nace" tohhh dijamah kodai kwadayi xa'aje ayi ne...๐Ÿคฃ




Kwance yake wanda daga shi sai gajeren wando ajikin sa da singilite...fari be Tass kuma kyakykyawa na ajin karshe,dogo ne amma ba can ba,irin wa'innan mazan ne da'ake kira da segxy guys...
Fuskan sa kewaye da siririn saje...dagani basai ance maka ba,xakasan irin wannan butters din ne...
Wanda mata ke deting da rushing din sa,wanda su mata kebin su,basu ne ke son su ba...cika yake yana batsewa,fuskan sa 'daure tamau,wanda da ganin sa kasan irin maxan nan ne wanda basa son raini...sam...
Gyefe guda kuma wata budurwa ce...rike da hannun shi tana masa magiya,wanda da alama sun gama masha'an su ne,don Aliyu haidar shaharrarrene wajen keta ma 'yam mata hadi,amma ga wanda yasani,don a duniya kowa ganin mutumin kirki ake mai,don shi akwai yawan kyauta,sadaka,taimakon marasa karfi,don haka ne,kowa yasan shi,inda Abokanshi kemai kirari da dollars...

Shi mutum ne wanda inyayi sex dake baya kuma 'karayi dake,sai dai wata...irin wa'innan maxan ne harijai...masu yawan bukata,kuma shi sam baya da ra'ayin aure,don yace har yanxu baiga irin matan datayi mai ba...


Da sam ba haka yake ba,bai mu'amala da matan banxa,sanadin fara wannan dabi'a tasa sanadin wata da ake kira da Basmah,wanda ita tafara sa Aliyu haidar a wannan hanya,don ita tafara neman bukata a gareshi,don dama itah watsattsiya ce...tun daga nan abun ka ga mai yawan nema,shikenan suka fara wannan mu'amala,inda ita ala dole son shi take,kuma so da aure,wanda shi ko sau 'daya bai ta6a tunanin ta a matsayin matan auren sa....inda ita basma 'yar kawan mahaifiyan sa ce,aminiyan ta sosai wato justice madina.kuma Aliyu ne dan justice madina na farko,inda daga baya ta haifi meenash,wanda sukenan 'ya'yan da Allah yabasu...

Wannan shine ta'kai taccen labarin Aliyu haidar..

Budurwan dake gyefen sane mai suna sobrina takai hannun ta gana Aliyu tana murxawa cike da salonta na jawo hankalin sa gareta...inda shikuma gogan kallon ta baiyi ba,illah ma cewa dayayi cikin masifah,sobreen out....!!!

"Cike da rashin xuciya irin ta karuwan mata ta kara matsawa kusa dashi,wanda ko kaya babu a jikin ta,kai bakin ta kai xata ha'de da nasa,inda ya kauda kai ha'di da hanka'de ta gyafe...ganin yaki saura ranta yasata fara cewa" plz im sorry my baby...im so sorry....kallonta bai yi ba,illah daukan laptop din sa da yayi,wanda yake kan bedside drowern dake gyefen sa...

Cike da dacin rai sobreen ta fara xubar da hawaye,don ita sam bata gansu da Aliyu haidar ba,tana matsanan cin bukatan sa alokacin...don haka nan cike da kuka take cemasa" plz Aliyu i will give my self...

Kallon ta baiyi ba,illah mikewa da yayi yanufi privacy don ya tsaftace jikin sa...

Bayan yayo wanka ne,yafito sanye cikin rigar wanka,hannun sa kuma 'dauke da karamun towel ,wanda yake goge sumar kansa da shi...

Ganin sobreen ta saka kayanta,wanda da'alama tafiya xatayi,yasa shi jawo bedside drower ha'di da wurga mata ku'din da yakai kimani #200k.

A hankali ta kai hannun ta,ta dauka,inda ta kuma matsawa kusa dashi,ha'di da manna mai kiss a tattausan lips din sa,sannan ta fito daga bedroom din nasa...

Shiko Aliyu haidar bayan kammalawansa ne yafito daga bedroom din,inda yake sanye cikin shigarsa ta suit wanda yakuma bayyana haiban sa da kwarjinin sa...wata 'yar aikin part din nasa ne,tayi saurin xubewa ha'di da gaishe sa,kallon baiyi ba,illah nufan dirning area,inda aka jeramasa abun cucuwa,wanda kalolin su bama xasu kirgu ba...

Xama yayi akan 'daya daga cikin kujerun dirning dun,inda ya ajiye brief case 'din sa,akan wani kujeran....

Nan cikin hanxari cookern taxo ha'di dafara serving nasa...

Bawani cin abuncin yayi ba,don sauri yake ya isah,companyn sa,wanda yake da bakin da xasu xo wurin sa....
A hankali ya maida kallonsa ga wrist watch din dake manne a tsitsiyan hannun sa,inda yaga kusan 10am...karamun tsaki yayi,ganin lokacin dayace ma'aikata su hadu a mitting room yayi,gashi ya makara,kuma bayason African time...

Mikewa yayi cikin hanxari ha'di da nufan company n nasa...


Dijamah kuwa dataga ta kammala saida nono,kuma wasun su basu saida ba,kawai sai ta yanke shawarar xuwa wannan company.

Inda batare da kowa yasani ba,ta dauki 'yar mayafin ta,wanda dashi da babu duka 'daya...ta nufi wannan company n dataga an rubuta...

*ALIYU HAIDAR COMPANY LIMITED....*


Nufahn inda taga motoci na fitowa tayi,wanda cike da tsawa wani security yayi mata magana da cewa" keehhhh mai xaki shiga kiyi anan...

Kallon shi tayi,wanda sunan yayi mata tsawa ne,amma ko 'darr bataji ba,nan kanta tsaye tace" naxo inga irin wurin ne...

Cike da kyankyanin ta don karnin nono takeyi ba kadan ba,wanda nan securityn yace"kehhh wuce kiban wuri babu inda xaki shiga...

Yana gama fa'damata yasa koma wajen tsayuwansa,inda 'dayan securityn dasuke tare yake binta da kallon,aranshi kuwa cewa yake ko mai yakawo wannan bafullatan dajin nan ohooo....

Kallon ta sukeyi,ha'di da bin saken jikin ta na fulani da kallo...wanda yasha nono ga datti da yayi har ya gaji....












Tohhh kaman yanda kukasani free page xai ending a page 15...don haka yana gab da 'karewa...

Ga mai son cigaban wannan littafi xai turo #100...idan VIP ne #200 transfer ma #200...duk ta wannan numbers...

Idan MTN ne ta wannan...09137392680.

Idan kuma airtel ne ta wannan xaki turo..08081202932.





Plz share to another groups....









Maman teddy ce๐Ÿงธ
[01/02 8:30 pm] Maman teddy๐Ÿงธ: Typing....





*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*

Kungiya masu aiki da naxari da ilimi...


๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ
*DIJAMAH 'YAR FULANI...*
๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ๐Ÿ”๏ธ


*Story and writting by:*
Aysha muhammad.. (Maman teddy๐Ÿงธ)

*Episode 15*



*~DEDICATION~*
*Dedicate to you my Real fans...โค๏ธ wannan pagen naku ne,ban manta daku ba masoyan wattpad...kuma wannan pagen takuce.kuyi sha"anin ku da itah,domun maman teddy taku ce...๐Ÿค๐Ÿป๐Ÿค—*


____________________________


*_BISMILLAHIR RAHAMANUR RAHIM_*


_______'Bangaren dijamah kuwa kullum xasuje kasuwa,amma sam bata ko tunawa da wannan company... Don dama ganin kwamm ya kaita,tohh tagani,don haka gaba daya ta mance da itah a lissafin rayuwan ta,mussaman da yanda umma tayi mata fa'da a kan xuwa wajen.da hakan yasata kiyayan wurin....
'Dauke dijamah take da kwaryan nono,inda take aukin xubo mawaa umma surutun data saba..
"Umma wai wa'innan mutanen su waye su ne..?
" umma ne takalle ta ha'di da bata amsa a gajirce da cewa" ehhh naji ya windo tana cewa" wai tallafin wani minister ne yakawo mana cikin wannan rugar,inda ake raba kayan abunci kayan sawa da sauran abubuwa,don kinga yanxu har makaranta aka bude mana wannan rugar wanda basai minfita cikin gari da sunan karatu ba...
" umma na gama gayan haka tayi gaba,don tasan surutun dijamah n baxaya tsaya daga nan ba,kuma ita wannan ne iyakan sanin ta akan wannan tallafin da aka kawo masu...

Ganin umma tayi gaba yasa dijamah jiran su yafindo da sauran kawayen ta,inda da xuwan su takuma maimaita masu irin tambayan datayi ma umma...?
Ae nan yafindo wanda itace babba cikin su tafa bata labari fillaยฒ

Akan wannan minister bama a jahan su yake ba,shi mutum ne mai yawan taisayin nakasa,watoh talakawa da sauran marasa karfi..don haka shi da kansa ya taho har cikin kauyen nan yaga yanda muke mu'amala,kan daganan ya fara kawo mana tallafi...

"Dijamah ne tace" tohh yafindo maiye sunan shi mutum...kuma yana nan cikin rugar.. ?

"Yafindo ne tayi murmushi sannan tace" ehhh yana cikin nan garin adamawa.amma ba anan cikin rugar tamu yaje ba,sai dai yana lekowa don ganin aikin da yaba yar yana tafiya yanda yakeso,kuma sunan mutumin *Alh.muhammad maccido...*
Shiru dijamah tayi tana tunanin inda tasan sunan,amma ganin tana shirin wahalar da kanta da son sani yasata mantawa da maganan,inda a haka suka isa kasuwar su...

Bayan dijamah ta kammala sai da nono ne,ta kalla umma ha'di sa mata magiya akan ta barta taje wannan masana'anta...

Umma bataso hakan ba,amma ganin yanda dijamah ta dameta yasata ce mata " tayi sauri ta dawo,kuma kar tada'de...

Cike da murna dijamah tanufi wannan company, inda babu wanda yy yunkurin tare ta,don daiยฒ ne basusan abun da yafaru kwanaki ba...

Shigewarta takeyi cikin wannan company, inda a haka ta nufi office din sir Aliyu... Wanda takusa bacewa don bata wayi wirun sosai ba...

Koda tashiga office din nasa,daga waje ko sectaryn nasa bata yi yunkurin dakatar da itah ba,illah ma bude mata kofah datayi cikin sauri,wanda a zuciyanta take tunanin komaiye halakar sir Aliyu da wannan bafullatanan dajin ohooo..!!!



______zaune yake yana aiki akan computer n sa,wanda gyefe guda meenash ne tana aikin masa surutu...dakuma maganan ta marasa amfani,'6arayi kuma guda ma'aikatan wurin basa marhaban da xuwan ta company n,don sun santa yarinya karama amma sai issah da mulki,tayi ta juyasu kaman itace ta daukesu aiki a ma'aikatan...

Batare da tayo sallama ba ta kutso kai cikin office din... Wanda Aliyu haidar da aikin nasa rabi da kwata ne,don dama tunanin ta yake,don yaune ranar dasu kayi alkwari da dad din sa...

"Meenash ne ta figita,sakamakon ganin ta,amma abun ka ga issah sai tayi xaman ta don ko motsawa batayi ba,ta tsaya tana kallon Allah da ikon sa,inda a zuciyanta take cewa" wannan mai kyaun kaman aljana daga ina take kuma...?anyah mutum ce kuwa...?


Xaman datayi ne akan daya daga cikin kujerun office din, yadawo da meenash daga duniyan tunanin data fa'da...

Cike da farin cikin ganin ta,Aliyu ya dauki ruwan goran dake kusa da shi yace" deejah ga ruwa kisha,don ya ga bakin ta duk ya bushe gashi tayi wani firganยฒ da itah...a hankali ta

3 / 13