"tom muje sai katuƙamu a motar, haka babu musu ya kama hanya yana tafiya yana kallon ta har suka fita daga gidan.
Amar ganinn Ali ya cire abin da yasa daga gefen bakin sa ne. wan da yasa baki ya kum bura Alamar ciwo, amma yan zu yacire shi ya yar, hakan ne yasa Amar tam bayarsa, Dama ba ciwo bakin naka yakeyi ba, amma kuma zamuje assbiti? Amsar da Alin ya bashi ne yasa kam motar kufcewa daga hannun sa . Da sauri daddy yace..."kai lafiya kuwa karfa kaje kayar da mufa cikin tsoro daddy yake maganar. Amar ne yace..."me kace yana ƙara tam bayar Ali? Ali yace..
"Eh zamu je mu samu ƙawar ta Lubna zamu tam baye tane shin wanene wannan saurayin nata domin muna raba auran shi zamu aurawa, tin dade babu wani abu da yake shiga tsakanin su kaga basai tayi wannan abun da mata sukeyi in an sakesu ba. cikin in i'na Amar yace...
Amm wato dama amm kasan fa amm walhi, yanyi yana sosai kai dede lokacin da suka iso assbitin. Amar yace.. Daddy bari in zo muje Daddy yace..."A"a bari kawai jiramu muna fitowa.
Amar in han kalin sa ya gama tashi yanzu shi kenan asirin sa ya tonu, shi ai ba tahaka yasu ayi ba, har ya gaji da tsyawa ya koma cikin mota sai gashi nann sun fito, suna fitowa yaga tuk ran su a ɓace kuma sun zuba masa ido.......✍️📝
🤣🤣🤣🤣 *Kai walhi abum ma abun dariya wai shin meye Lubna tace musu ne?*
End of part 1️⃣3️⃣
To be continue...
Pls comment and SHERE
~BY S REZA~