Chakwakiyar Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  S Reza Category :  Romance

Chapter   6 / 9

15K to 18K   out of 24.3K words

yasa alokaci d'aya bar cin da yake idon sa ya war tsake, tashi yayi ya ce.. Basma kece? Kin dawo gareni?

Ban ji me a kace daga cen ba se jinayi yayi mur mushi!! ya ce... "Wato kina nufin nazo gidan ku domin inga wani irin jin dad'i kukeyi keda mijin ki ko?

Basma ta ce "Amar kana ganinn cewa anann ba a cikin jin dad'i nakeba shi yasa kake 'bal 'balta rayu war ka ko? To shi yasa na keson kazo kagani da idon ka domin kasan i dan ina cikin farin ciki da miji na ko bana cikin farin ciki zaka gani da idon ka.

Amar ya ce.. To menene ma idan nazo naga hakan? Basma ta ce.. "Seka man ta da komai ka koma gurin ai kin ka domin ka sake wata sabuwar ra yuwa.

Amar ya ce..idan kuma be kasan ce haka ba kumafa? Yaka mata kigane cewa zaki kasan cene har a bada a zuciyata ni abin dake son ki fahim ta kenann cewa kece kad'ai wacce na keso kuma dake zan rayu, kema kiduba Basma kin san gaskiya hakan ne yasa kikayi shiru.

Basma ta ce..Shi kenann Amar koma menene idan kazo zaka fahim ci komai da komai. Har tayi niyar kashe wayar sekuma taji ya ci.. "Basma da'karfi, mayar da wayar kunne tayi sannan taji yana ce wa..

"Kin man ta kin ce soyayya ba abin tsinta bace kawai? amma yan zu wai kina cewa zaki bani wata dama, ina fatan kin fahim ci maga nata? To yan zu ne nasara ta zata fara.

Basma ta ce.. "Ai ita nasara ba haka kawai take zuwa a zau neba se an had'a wata gasa tukun na, bari kuma zaka gani. Tana gama fad'a ta kashe wa yar tana jin gaban ta na bad'uwa, anya kuwa hakan ba kuskure bane!! An ya kuwa bana tagurawa Abdul sabo da naga yana sona dayawa? Namiji a gidan auran mu! Idan kuma daddy ya ji labari fa? Haka de take ta zan cen zu cin ta kafin tasamu ta kawar da wannann tinaninn tace ai te makon sa zamuyi in yazo yaganni a cikin farin ciki ze hagura dani yasa ke ra yu warsa.

Amar wani irin ihun na sara yayi loka cin da suka gama wayar, ya ce.. Good this is my time, Basma ke tawa ce nasamu dama kuma yan zu zan dama domin kuwa Hausaw sun ce ba a bori da sanyin jiki, take yafara had'a kayan sa dimin tin kararr wannannn yagin nashi, wan da yake yiwa kan sa fatan na sara, cikin zuciyar sa ya ce.. Wai ma waye mijin nata amma fa koma waye wawa ne, she kuma yayi shiru ya ce.. Muzuba mugani. ( *TA KEN LITTAFIN NAMU KE NANNN MUZU BA MU GANI*)

*_WAYE ABDUL MIJIN BASMA* Abdul Ibrahim shine a salin sunannsa, Abdul ba wai iyayan sa bane masu kud'i shine me kud'in, Abdul wani irin mutum ne wan da seka zau na dashi zaka fahim ce shi, tin da yake beta'ba yin wani aboki wan da suka shagu dashi ba, ko a school bashi da abokin da suka sha'ku har ya gama school din shi,

Iya yen sa basu da hali domin kuwa da kame-kame suka dage har ya kammala maka ran tar sa, in da yasa mu ai ki a wani kamfani kuma shine manajan kamfanin.

Daka nann kuma Allah ya te make shi har ya bud'e nashi kamfaninn. Abdul yana daga cikin man yan yan kasuwan da a ke jidasu a wannan 'kasar tamu kuma dik da haka bashi da amin tatce ko mutum d'aya sede ma hai fin sa kokuma matar sa, Abdul yana da ha'kuri sosai domin kuwa an sha a cuce shi a har kar kasu wan cin sa amma ze share, Abdul bawai wawa bane kuma bawai bashi da wayo bane kuma bawai yana jin tsoro bane, yasan abin da ya keyi, kuma yasan abin da yasa ya keyin dik abin da yakeyi, Abdul yana son matar sa sosai domin akan ta babu abin da baze yiba, kafin ta fara son sa yasha wa hala sosai dan har su jayi aure sun kai wata 6 amma bata saki jiki dashi ba, daya Abdul ya iya soyayayya Hakan ne yasa ya man tar da ita waninn ta, yasan Amar, tin da yana jin sunann shi abakin ta tin kafin suyi aure, Amma be ta6a nuna wani abu a kan hakan ba..

Yan zu gashi ya yar da ya dawo gidan su da zama har zuwa d'an wani lokaci, Abdul batare suke da iyayan sa a gari d'aya ba, shi dan a salin *KANO* yan zu haka iyayan sa suna *KANO* ai kine ya kai shi *FCT* wato *ABUJA* babu wan da sukayi sabo dashi a *ABUJA* se de ma ai katan da suke ai ki a 'kar 'kashin sa, Andul sau rayi ne domin zasu iya yin sa anne da Amar amma Abdul se bashi irin she kara 2 ko 3, Abdul dogone ba sosai ba, kuma fari ne yana tara gashi a kan sa, sannan baya yawan murmishi! Abdul de me hagu rine. *WAN NANN SHE NE ASALIN ABDUL*.

______*CIGABAN LABARIN*
Amar ne a get d'in shiga cikin gidan tsaye yake yana bin tan ga me men gidan da kallo, Har besan lokacin da megadin ya wan ga me masa get d'in ba, domin kuwa tin kan ya 'ka raso aka sanar da me gadin cewa zasuyi ba'ko, Bayan ya shiga cikin gidan nann ma bin hara bar gidan yayi da kallo, ganinn man yan motocin da suka farke a garejin gidan,

Mashiga falorn ya zo ya tsaya, yana kallon wani suna da a kayi a jikin 'kofar da zata sada ka da falorn gidan, afili ya karan ta abin da a ka rubuta wato, ( *ABDUL VS BUSMA*), Lokaci d'aya yaji wani irin kishi ya tsargu masa amma se yayi murmishi yana dan na wani abu da yagani a gefen 'kofar, wato a lamar da mutum a 'kofar.

Dama sun san da zuwan sa kuma dama babu wanda ya ke zuwa musu gida, Sede Lubna wato 'kawar Basmar in da itama yan zu haka tayi aure. Atare suka taso hannu su cikin na juna kai da kagan su kasan suna cikin farin ciki, ita ce ta bud'i 'kofar, dede lokacin da shikuma idon sa na kan gofar damin ganinn wan da ze bud'e.

Shuru sukayi dikkan su su ukun kowa da abin da yake sa'kaw a zuciyar sa,
Babu wan da yayi maga Se kawai Basma tace.. Abar bar ka dazuwa, be am sa mata ba ya bita da kallo se kawai tace.. "Abdul ga Amar, Amar ga Amdul kuma mijina uban yara na, tana fad'awa jikin sa.

Amar beyi mgn ba har yan zu, Kuma yaji hau shin abin da tace, Abdul ne ya ce.. "Amar bar ka da zuwa yana miga masa hannu. Be am saba shima ya bi'ka masa hannu ya ce.. Zamu iya shiga ciki? Kanlon juna sukayi Tsakaninn Abdul da basma Sannann suka bashi han ya yashige.

Abdul ne ya nuna masa d'akin sa sannan ya ce masa dik abin da yake bu'kata ya sanar da shi in yaso a saka masa a d'akin.

*BAYAN A WA 10, WATO LOKACIN CIN ABIN CIN DARE*

Zau ne suke a gaban Dayneng tebur domin cin abin cin dare, Amar ya ce.. Ina son a had'amin kofi? "Basma ta ce.. Ai ga kayan had'a kofi d'in nann ka had'a da kan ka, kafin yayi mgn kuma ta ce.. amma bari in had'a maka, cikin sauri Amar ya ce.. "Dama de kin had'awa megidan ki tukunna ko? kafin suyi mgn ya 'kara cewa ai shima kafin yayi aure gworo ne. Basma ta ce.. "Kai ma base kayi auren matar ka tadin ga had'a maka kofi shayi da kuma dik wani abu da ka bu'kata. "Kenann ke bazaki had'a min ba ya tam bayeta yana kallon Abdul wanda jin su kawai ya keyi yana mur mushi!!.

Suna cikin cin abin cin Amar yaga wani gula daban an iji ye shi a gefe ya ce.. To shi kuma wannann kulan da ba a bud'e shi ba kufa?

Basma ta ce.. Aa wannann wani had'i ne na daban wan da nake yiwa mijina domin yana te makawa lafiyar sa, saboda haka babu ruwan ka da wannann kai de kaci abin cin ka.

Amar ya kalli Abdul ya ce ..kai kuma irin wannann abin cin kakeso Abdul ya ce.. "Eh kasan yana gara lfy , Amar ya ce.. Ai to naga ba wani abin cin kirki bane shi yasa, Kasan cewar kular irin wacce dik abin da ya ke cikin ta zaka iya gani ne. Amar ya ce.. Kin tina lokacin da kike bani abin ci a baki kamar wata ma hai fiya ta? Ya tam bayi Basma, lokaci d'aya dikka ninn su suka tsaya da cikin abin cin suna kallon kallo. Ganinn yan da suka tsaya da cin abin cin yasa Amar ya ce..

A can na kenufi, Ai a cen gidan itace ta ke kawo bin abin ci kullum in ban ciba seta din ga bani a baki har se na ce na goshi. Yana fad'a yana cin abin cin sa han kalin sa 'kawnce.. Yaci gaba da cewa nasan Basma ta iya gir ki sosai, Amma abin da ta kemin wani lokaci fita takeyi da kan ta tasiyomin abin cin a waj. "Amar ya isa haka cikin tsawa ta yi maga nar. Amma ina mar ya cigaba da cewa..

Ai gaskiya ta iya had'e-had'e sosai, kuma a cikin soyayya take ga batar min da komai, Shin mema kike yawan gaya min ma a wan cen lokacin? Yana tam bayar ta lokacin da ya kai lomar abin ci bakin sa, bata ce komai ba , ya ce.. Yau wa na tina abin cin masoya, nayi ti naninn zan cigaba da cin irin wannann abin cin a gurin ta har tsawon rayuwa ta, Saboda Amar na kasan ce na Basma ne.

Lokaci d'aya Abdul ya tsaya da cin abin cin sa Amma kan sa yana 'kasa zuciyar sa wani irin suya take yi, Amar ya ce.. Yanaga dik kunyi shiru? Ko sabo da nafadin abin da yafaru a soyayrmu?

Abdul ya d'ago kan sa ya kalli Amar ya kalli Basma sannann ya ce.."ya naga kin de na cin abin cin? kici mana, yana kawar da tam bayar da Amar yayi musu, Basma tace.. Zan iya barin komai domin ka miji n. Kafin ta 'karasa Amar "ya tsuro da tarin 'kar ya hakan ne yasa bata 'karasa ba, ganinn haka yasa Abdul ya ce.. Tom alhamdu lillha nina goshi zan je in 'kawn ta, ita ma Basma tashi tayi ta nufi bayan sa domin 'kawn ciyar, har sun fara hawa sama Amar ya ce..

Gaskiya bazan iya 'kawna ni d'aya ba domin tsoro na keji. Shi ru sukayi suna kallon juna Sun rasa abin cewa se Basma ta ce.. "Amar wannann gidan nabu bamu da Aljanu babu abin da ze tsorata ka kaje ka 'kaan ta kawai. Amar yace.. Aa ni ban iya 'kawna ni d'ayaba kuma in naje d'aki zan iya shan kayan chaskewa saboda haka kawai, Wani yazo mu 'kaana tare, yana fad'a yana tashi tsaye, Se a lokacin Abdul yayi mgn yace.....✍️📝




**HAHA 🤣🤣🤣KAI JA MA A, GASKIYA CAKAWKIYA TAFARA , DAGA INI 'DAYA HAR YA ISHE SU, TO WAI ABDUL* **ZE JE SU KAWNA NE? KODE BASMA CE ZATA JE😉. KU KASAN CE DA S* ~REZA~ ✍️



HAGIQA ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️

The end of fart 9️⃣
To be continue..✍️


Please comment and Sher 🙏🥰


*By S REZA*
[12/23, 6:01 PM] +234 810 078 5178: CAKWAKIYAR SOYAYYA 💔
Story and writers..✍️
S REZ.





بسم الله الرحمن الرحيم...

*08100785178*📞


ASLM


Ina maibawa masoya chakwakiyar soyayya hakuri bisa rashi jina da kukayi kwanan biyu✌️hakan yafaru ne sakomakon wayata da akadauke🤦🏽‍♂️ amma yanzu alhdul nayi wata nakuma dawo muku ashirye tsaf domin faran tamuku rai💞

GA SABON NUMBER NA.08100785178 S REZA``_

Gamasu bukatar cigabansa sai sumin mgn na sakasu cikin group din chakwakiyar soyayya 👌

*SADAUKARWA GA MASOYAN CAKWAKIYAR SOYAYYA* ❤



Page 1⃣1⃣


Da wani irin sauri ya fito daga cikin motar ko magana bai tsaya yiwa Amar ba ya nufi gurin motar,
Ganin ya kasa samun damar d'aure mata bakin ne yasa yake son ya d'auke ta gaba d'aya amma ina taki nustuwa D'aga kansa da zai yi sai ya ga ankusa zuwa gurin da su ke,
gashi kuma be cimma ai kin saba, yana ganin ya kusa ya fisge jakar hannun ta ya ruga aguje.

Ganin haka yasa Abdul bebi ta kan Basma ba ya bi bayan sa gudu su keyi amma ya kasa kamo shi Amar ne ya iso gurin da take ya tashe ta yana tambayar ta dama de lafiya?

Basma tace "Lafiya
babu komai fa pls muje kar yayi wa Abdul wani abu."

haka kuwa akayi tashi tayi su ka nufi gurin da Abdul d'in suka ruga da gudu.

Gudu ya keyi kamar gudun mutuwa domin kuwa yasan in har ya sake a ka kama shi to shikenan tashi ta k'are Yana cikin gudun ne agarin juyawa ya kalli me bin nasa yayi tinti'be take kuwa ya zube a gurin Yana fad'uwa Abdul yana karaso wa gurin domin kuwa babu tazara a tsakanin su.

Kafin Abdul ya karaso gurin sa Yazaro wata siririyar wuka

yace "Wallahi kana k'ara sowa sena yanka ka kar ka matso." yana nu nawa Abdul wukar Dede lokacin da Amar da Basma su ka k'araso gurin tare

Amar ya ce "Abdul rabu dashi dan Allah kana ganin fa wuka ce a hannun sa kar yayi maka illa."

Abdul ko kallon Amar beyi ba seda ya d'au kewa Wannan 'bara won hankali tukun se ji kayi ya kufce wu'kar a hannun sa, kafin ya ankare ya zab ga masa wani irin mari guda 3, yari 'komasa kwalar riga ya na zuba masa naushi. Tsabar wahala har besan lokacin da yasa ki jakar ba ya 'kwasa a guje, har Abdul yayi niyar sake bin sa amma "Basma tayi saurin tare shi tare da cewa pls Abdul dan Allah ka barshi haka, cikin kuka ta keyin maganar.

Amar ya zo kusa dashi cikin fad'a yake masa maga Haba Abdul baka ga abin da yake hannun sa bane wu'ka cefa, yan zu da ya yan keka fa akan wata jaka jakar ban za zaka je ka salwantar da rayuwar ka.

Abdul yace.."Wan'nan ba ban zan jaka bace , Wan'nan jakar abar tinawa ce agareni domin kuwa ita ce kyautar farko da na fara yiwa Basma. Ya mi'ka mata jakar. "Da gudu tazo ta rungume shi cikin kukan farin cikin tana cewa ina son ka Abdul ina alfaharida kai miji na.

Amar kuwa iya haushi yaji hau shi ganin yan da suke cikin farin ciki hakan yasa ya koma gefe har suka gama shirmen su acewar sa fa wai shirme su keyi. Ahaka suka dawo gurin moto cin su, Amma Abdul yaso yaji ko wani ne ya turo Wan'nan yaron, Abdul da basma su ka shiga motar basma, Shikuma Amar ya shiga motar Abdul, a haka su ka 'karaso gida.

Amar da Abdul suka nufi d'akin su, Ita ma ta nufi d'akin na ta. Yau asabar kuma yau kwanan Amar 5 da zuwa gidan. Suna zau ne shida Abdul a parlorn gidan suna hira, Basma ce d'au ke da tiran Kayan marmari, ta aje musu zata juya tata fi kenan Amar yace.. Basma ya a kayi ne? "bakomai" taba shi amsa a ta 'kaice.

Basma tace "yauwa Abdul dama ina son in sanar da kai gobe Zainab da mijin ta zasu zo akan magar da mu kayi da su ranar kuma sun ce yan zu da gaske suke akan rabuwa za suyi na tambaye su akan me suka ce wai se sun zo tukun na zamu ji kuma dama Lubna ma tace "zata zo tare da mijin ta." Abdul yace.. Wai da ma basu ha'kura da Wan'nan maganar ba har yanzu? Tom shi kenan Allah ya kawo su lafiya, Amin tace, tana niyar barin gurin se taji muryar Amar yana cewa..

Yauwa Abdul dan Allah in tam baye ka mana? Abdul ya ce "ina jin ka

Amar ya ce Shin kafin Basma da 'yan mata nawa ka ta6a yin Soyayya?

Abdul domin yaji meze ce yace "masa ina ganin za su kai uku ko hud'u, ya bashi amsa.

Amar yayi murmishi ya ce.."Haka d'in yana nufin Basma ce ta biyar, duk sau ran hud'un ba kasa mu damar auran suba, hakan yana nufin da ka auri wata daga cikin su da baka auri Basma ba ko? Kaga kenan kai kasamu za6i ni kuma bani da za6i, yaci gaba da maganar sa cikin nitsuwa da tau sayin abin da zai furta, ita kuwa basma har idanun ta sun fara cikowa da hawaye.

"Ni ban ta6a samun irin wan'nan damar ba, ita kad'ai na ta6a soyayya da ita, kuma da ita kad'ai naso nayi rayuwa ta, nayi burin ace tare zamuyi rayuwar auran mu tare, kuma sabo da Soyayya ta ta gaskiya ce, yana kawo wa nan hawaye suka wan ke masa ido yana kallon Basma wacce tini hawayan ta suka da d'e da yin ambaliya a fuskar ta.

Basma ce tayi juriyar iya ce wa "Amar ya kamata ka gane kana wuce 'ka'ida fa. Kafin ta 'karasa Andul yace "Basma kibar shi yayi maganar sa, jin haka yasa tayi shiru shi kuma Amar ya ci gaba da magana kamar haka.

Ya kalli Abdul yace.. "Shin lokacin da kaje neman auran Basma ka ta6a tambayar da ko tana da wanda ta keso? To da ace ka tambaya to tabbas zata sanar da kai ni take so nine a zuciyar ta, Ka ga kai dama ka ta6a yin soyayya kaga kenan da a ce ka tam baye ta da kaga kai zaka samu wata se kayi auran ka, to nikuma fa bani da kowa."

Kafin ya 'karasa Basma tace..Amar

6 / 9