Chakwakiyar Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  S Reza Category :  Romance

Chapter   5 / 9

12K to 15K   out of 24.3K words

tinani, kafin ya 'kira wayar Sadam yace "yana so su had'u."

Basma 12:00 Na dare dede. Take Shirya kayan ta, Gashi tana 'kiran number sa yaki d'agawa. Ta 'kirashi ya kai Sau 20 amma no amsar. Kuma bata dena 'kira ba.

_________Ammar
Zau ne yake yana kallon 'Kiran wayar ta amma ya kasa d'a gawa. magan ganun d'azu suna dawo masa cikin kansa!mumu na bu'katar musamu wanda ze iya d'aukar d'awai niyar yaran mune ba wanda daga kwana biyu zena d'e hannu yace yazan yi ba ko kuma ya dun'kule hannu ya kwanta ba. Wan'nan magan ganun se suke masa yawo, San'nan ya 'kara tinawa da maganar Abban sa. Acen garin *ABUJA* . Na turawa da wani professor takar dun ka kuma gaskiya yayi mamaki domin takar dun sun burgeshi yanzu haka ya bu'kaci ka tafi *ABUJA* Yarasa abin yi wanne zebi ina lillahai wa ina ilaihi raju'un abin da yake cewa kenan.

Basma Ganin ya'ki amsa 'kira yasa ta tura masa text message kamar haka ( *Nagama shiryawa Allah yasa kaima haka, kai nake* *jira)*.

Ammar yana zaune ya rasa mafita yaga Sa'ko ya shigo, kobe duba ba yasan itace , yana gama karan tawa shima shima ya mayar mata.

Basma tana jin sa'ko ya shigo seda tayi murmishi kafin ta bud'e, amma abin da ta gani ne yasa gaban ta fad'uwa ta zaro ido tana karan tawa. Lokaci d'aya idon ta ya cika da hawaye.

Dik kanin su babu wanda ya iya rin tsawa domin kuwa kowa da abin da yake damun sa.

Misalin Qarfe 7 na safiya, Basma ta saci hanya ta nufo d'akin Ammar kasan cewar 'yan gidan basa tashi she wajan tara. Tana son taje taji shin abin da ya rubuto ma ta gaske ne ko kuma wasa yake mata?

Sallama tayi aka bata izinin shiga kafin ta shige ciki. Ammar dama yasan da cewa dole se tazo, Kuma dama shima yana bu 'katar zuwan nata, domin su san abin yi.

Guri tasa mu ta zauna tana bin shi da kallo Fuskar ta dik a kumbure , alamar tasha kuka. Kasa yin maga na tayi sebin sa da ido takeyi.

Ammar shima de kana kallon idonsa kasan beyi barciba jiya, amma yana had'a ido daita yaji ya tausaya mata, ta sowa yayi yazo kusa da ita daniyar yayi mata magana, Tariga shi da cewa...

Haka ne yanzu zaka tafi *ABUJA* Kenan? zaka je domin kayi degree na biyu a can bayan she kara d'aya kuma se ka dawo kayi aure? Shin da gaske ne?" Tana hawaye take tambayar sa.

Ammar yace.."yaka mata kema ki gane , ina yine domin abin da gaba zata haifar mana" cikin kukan da ya 'kwace mata tace..."kawai de kace kana yin abin da gaba zata haifar maka, Shin ma wai in ka dawo ni ina ina wan'nan lokacin?" "Ammar yawa ce...''Haba Basma shekara 1 ne fa kawai."

Cikin kuka taqara cewa "to acikin wan'nan she karar idan a kamin aurefa? Amamar yace... "Ai kafin ai miki auran zan d'auke ki mugudu, kede abin dana keso da ke shine kifahim ceni" ya kama hannun ta ya ce.. "Basma dan Allah shekara d'aya kawai." "itama cikin kuka tace .. "Ammar kaki ka fahimce ni Aure! Aure!! Aure!!! fa nace maka za a zo nema gidan mu kuma gobe, kuma sun ce dawuri za a yi bikin shin meka keso inyi? nace kazo mugudu ka 'ki pls dan Allah" Tana rok'on sa.

Ammar yace "kema dan allah "Kafin ya 'karasa ta fisge hannun ta tabar d'akin tana kuka. "Basma Basma Basma." Amma ina ta tafi. Ko juyo wa ba tayi ba. Kan shi ya ri'ke yana jin yana sara masa, yace... "Shin meya sa Basma baxa ta fahimce niba" Nan take ya fara had'a kayan sa domin barin gida, Seda ya je ya gama sallama da banan sa kafin ya dawo yayi sallama da Daddy wato abban Basma.

________Basma har ta shiga d'akin ta babu wanda ya ganta kasan cewar babu wanda ya tashi har yanzu. 'Dakin ta ta shiga taci gaba da rusar kukun ta, jita keyi kamar taje ta samu Daddy tace masa ita Ammar ta keso, amma tasan hakan ba me yuwa bana ,tasan Daddy baze amin ceba! wani abun ma wai yau ne ze tafi!anya makuwa Ammar yana sona? Tambayar da tayi wa kan ta kenan. Eh Amar yana sonki sosai kuwa. taji wata zuciya ta bata amsa. Wata zuciyar ce ta ce ya ka mata kije kisamu Daddy ki fad'a masa cewa ke gawanda ki keso, kin san yana sonki ,kuma dik abin da kike so shina yana so kinga kuwa ze yarda da ke. Shiru tayi tana tinanin maganar zuciyar ta ta, Kawai se ta tashi tanufi.....✍️📝




*DOMIN GANIN INA ZATA JE KU KASAN CE DA S REZA,YAN ZU A KAFARA*


HAQIQA ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️



the end of part 6️⃣
To be continue...✍️



ALQALAMI S REZA...✍️



PLEASE COMMENT AND SHER DAN ALLAH 🙏


BY S REZA.✍🏼
[12/23, 6:01 PM] +234 810 078 5178: CAKWAKIYAR SOYAYYA ♥️

Story and written...✍️
S REZA

©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*

_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826

_Dama na cemuku wan nann labarin se kun bini a han kali domin labarin yanada d'an har GITSI, wannann Page d'in_ na kune masoyan _gas Kiya, in Kun karan ta kar kuyi kuka domin kuwa yanada tarin abin tau_ _sayi_ ,🥰♥️ Sekun zo,

بسم الله الرحمن الرحيم...


Cakwakiya Soyayya💔🥰

PAGE 8️⃣

…...... **CIGABAN LABARIN*

.....Sai me ya faru sanar dani cewa duk abin da naji ana fad'a a kan ki 'karyane pls fad'amin? yana tambayar ta. Ta ce..Amar ba wai na zo gurin nan bane domin in zauna tare da kai, ka san me yasa nazo gurin ka? Bai iya yin magana ba sai kawai ya girgiza mata kai a lamar a'a, Ta ce.. "Jiya professor Salisu ya kirani ya sanar Dani duk halin da kake ciki".

*__________TUNANI*

Slm nine professor Salis Nake Magana Allah yasa ina magana da Basma Sani ne? eh yallabai nice. Ai nagane ka ya kake ya school? "Lfy lau Basma Shin kokin san nine Mahaifin Amar? "Eh yallabai ya fad'amin na sani Dama ina son in tambaye ka ya Amar d'in yake Yanzu nasan ya nada babban matsayi a aikin sa ko?

"Aa basma Amar a halin yanzu ma baya cikin hankalin sa tun daga lokacin da yasamu labarin kin yi aure shikenan komai da komai na shi ya lalace. Kullum yana cikin tunanin ki, Ya ki yayi aiki yana cikin wani hali kullum zancen sa Basma²,Shi ne yasa na samo number ki domin dan Allah ina so kije kiyi masa magana ko Allah zai sa ya dawo cikin hankalin sa..

Ya koma rayuwar shaye-shaye, Yace min yana so zaku had'u tun ba yanzu ba amma nace masa ai hakan be dace ba, To tun daga wannan maganar har yanzu bana samun shi a waya, A halin yanzu ko office baya zuwa, Shi ne yasa na yanke shawara bari in kiraki ko Allah zai sa yaji maganar ki, Dan Allah ki taimakawa wannann yaron nawa, Dan Allah Basma kin ga yanzu komai yana hannun ki, Ya karasa maganar yana kuka. Ita ma da take sauraron maganar kukan takeyi har bata san lokacin da ya kashe wayar ba.

Basma Sai da tasha kuka da jin wannann maganar dama A she Amar ba mantawa da ita yiyi ba!

To ka ji yadda mukayi dashi, Wannan shine yasa nazo gurin ka. "Amar ya ce...Hakan yana nufin kin tausaya min ne ma kikazo ko? Basma Cikin kuka ta ce.. Ba haka bane Amar..

Ni na yi tunanin kawo yanzu kaman ta da duk wasu lamuranane Amar to ba haka ba..kin d'auka wai ban sani bane A 'kwai yan mata da yawo da suke aure wasu da lilin iyayen su wasu kuma dalilin Al'umar da suke tare dasu, Ya nunata da hannu ya ce.. To hakan bai da ce da ke ba to Domin ni d'in nan ina cikin rayuwar ki, kuma ni zan ji da komai.

Cikin wani irin kuka Basma ta ce.. "Ba haka bane Amar, ni yanzu ina cikin farin ciki tare da mijina, Ban san me zan ce maka kagane bane, A halin yanzu ya nuna min soyayya me tarin yawan gaske wannan yasa na fara mantawa da kai...da sauri tsayar da ita wajen d'aga mata hannu, yazo kusa da ita ya kamu hannun ta cikin tsananin bacin rai ya ce..

Yanzu Basma kece kike fad'ar wannann maganar da kan ki? Ki kalli cikin idona ki mai-maita abin da kikace in kin isa, ki kallan nace, ki kalli cikin idona in kin isa, cikin ihuu!! Ya 'kara mai mai tawa, Shin Basma bani bane a cikin zuciyar da har zaki ce wai kin fara mantawa dani? Basma ta ce.. Dan Alla. Kafin ta karasa ya ce..

To me yasa baza ki kalli cikin idona ba, Saboda kar ki fara min hawaye ko? Ta ce.. Aa ni ba haka bane, to tun da na gane me yasa ka kasa fahimta ta?, Cikin ihu Amar ya ce.. "To meyasa kikazo? Wai dan na sha giya ina ruwan ki da rayuwa ta, In na rasa aikina ma ina ruwan ki? Wai ma in na mutu ma ina ruwan ki? "Basma ita ma cikin kukan ta yaki 'karewa ta ce..

"Ai Saboda hakan kar ta faru ai nazo, a wancen lokacin na yanke abin da zakayi yafi maka muhimmanci a kan nace se ka aure ni, dama na fad'a maka cewa ba lallai a bar ni in kai har lokacin da zaka dawo ba, amma kaki ka saurareni ka nuna kafi son ai kin ka, in na kira ka a waya sai dai ka din ga cemin kar na damu kana kammalawa za muyi aure, ka ki ka tsaya ka saurareni, ni kuma ka bar ni da ciwon son ka nayi kuka har babu a dadi, kuma har kawo yanzu babu wan da yasan da soyayar mu a gidan mu, nayi tunanin ka man ta da nine shi yasa naje nayi aurena ..

Amma gashi abin da nayi tsammanin zaka zama ga shi duk ka bata, Haka d'in bazan iya jurewa ba. Amar ya kalle ta cikin ha wayen da suka jika masa fuska ya ce..

"Bani da wani abu da yafiki a gurina Basma, indai da gaske kina cikin farin ciki a can in da kike to baki da bu'ka tar ki zo in da nake wai dan nayi farin ciki, koma menene ze faru ni na kasance naki kuma zan zauna zaman jiranki.

Yana gama fad'in haka ya tashi ya bar gurin cikin 6acin rai. Basma ta ce.. Amar Amar Amar cikin kuka, amma ina ko juyowa bai yi ba,sai da tasha kukan ta a gurin kafin ta mi'ke tsaye ta nufi motar da tazo da ita ta tafi gida,

Tun a han ya take tunanin abubuwa da yawa har ga Allah har ta fara mantawa da Amar a rayuwar Acikin she kara 1 da rabi kawai, kulawar da Abdul yake bani yasa na man ta da shi, to amma yanzu me yake shirin faruwa. ina da auran wani fa kuma ban tambaye shi ba naje gurin wani Astagfurullah! ta furta a fili daidai lokacin da maigadi ya bud'e mata get d'in gidan ta shiga.

Zaune yake yana aiki acikin 💻 laptop din sa Amma hankalin sa yana kan ta, tun jiya ya lura da cewa kamar wani abu yana damun ta, Amma yace bari ya gani Ko daisaboda abin da yace mata ne jiya,kuma gashi ya ga har yannzu da a lamar damuwa a tare da ita, hakan ne yasa ya bar abin da ya keyi domin yaje yaji damu war da take damun matar tasa.

Ya zauna kusa da ita ya jawo ta jikin sa ya ce.. Basma me ye yake damun ki? Tayi shiru tana jin sa har ya kara maimai ta tambayar sa a karo na uku,

Basma tunani ta keyi Akan lokacin da zasuyi aure da shi tun kafin suyi aure take bashi labarin Amar amma bai taba cema ta wani abu ba, kafin ta amince dashi ma, sa take cema sa, Ni zuciyata Amar take so baza ta taba son wani d'a namiji a duniya ba sai shi, Amma be taba damuwa ba, kai a kwai wani lokaci ma bayan sun yi aure ta ce masa, Abdul Wai dan Allah har yanzu baka sanin da Amar ya shiga ba? a wannan lokacin ma sai ya ce mata ni ai ban san shi ba, Gaskiya samun miji irin Abdul a wannan zamanin gaskiya yana wahala, Shin yanzu taya zata iya kallon idon sa tace masa gurin Amar taje, Shin in tayi haka ta kyauta kuwa, shin Abdul ba zai zarge ta ba.Tam bayar da ya 'kara mata ne yasa ta dawo daga tuna nin da ta tafi, Basma gaya min abin da yake damun ki ko dai a kan maganar jiya ne? In dai haka ne to kar ki damu zan sake miki ita, ba dai mota bane kar ki damu, yana maganar yana mata murmushi domin ganin ya cire ta daga damuwar. Amma jin abin da ya fito da ga bakin ta ne yasa murmushin fuskar sa 'bacewa 'bat, a lokaci d'aya fuskar sa ta canja izuwa damuwa.

"Jiya naje mun yi magana da Amar, Abin da tace kenan kan ta a 'kasa. Jin yayi shiru ne yasa ta d'ago kan ta ta kalleshi domin ganin wani irin Akswon ya d'au ka,sai dai abin mamaki shima ita ya ke kallo, kafin tayi magana ya ce "Me kikace? "Ba ta mai maita ba ta cigaba da maga kamar haka, kuma ido cikin ido take maganar babu a lamar 'karya..

"A lokacin da nake maka maganar amar, bayan auran mu ka bamu gudun mawa sosai, Amma gaskiya bazan iya man tawa da shi ba, Soyayya ba abin da zaka fara shi bane kuma kadai na a lokacin da ka ke so, ahalin yanzu na koyi komai da komai ne daga gareka, Amma Amar yana ganin ina zaune da kai ne a matsayin haka kawai, Saboda ni duk ya 'bata duk kanin rayuwar sa, har yanzu yana ganin ina 'kaunar sa ne, ni kai na ina jin wani iri, Ni a nan ina cikin farin ciki tare da kai Abdul bai kamata a ce in gaya masa haka ba, Shi kan sa idan yagani zai fahimci haka d'in"tayi shiru tana zubar da hawayen da bata san dalilin zubowar su ba, sannan ta fad'i maganar da ta karasa g
rugurguza duk kannin sauran nutsuwar Abdul, Ta ce...

Abdul ina ganinn mu kira Amar cikin wannan Gidan namu domin in yaga rayuwar mu zai fahimci ba haka abin yake ba, kaga daga nan sai ya zabi in da zai yi rayuwar sa,

Sai kuma tayi shiru tana kallon sa, sai a lokacin ta tuna da cewa ai hakan be dace ba, Sannan ta ce .. Amma fa hakan Sai idan ka yarda. Yayi shiru Yana tunanin wani Abu ya ce...✍️📝


*SHIN KUNA GANIN ABDUL ZE AMINCE MATAR SA TA KAWO TSOHUN SAURAYIN TA CIKIN GIDAN SU DOMIN SU SAKE MASA RAYU WA?SHIN WAI INA KAMAL NE? KU KASAN CE DA S REZA ✍️*



MASHA ALLAH. HAKIQA ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️


The end of part 8️⃣
To be continue..✍️


Please comment and Sher 🙏🥰

*By S REZA*
[12/23, 6:01 PM] +234 810 078 5178: CAKAWKIYAR SOYAYYA 💔🥰
*Story and writers..✍️*
*S REZA*
©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*
*No Editing* 🙏

بسم الله الرحمن الرحيم...
*Giayra ko tsokaci ko Sha wara ko kusku re, Ina maraba da su, han ya a bud'e take. 07063571070 by S REZA*







*Cakawkiyar Soyayya*
PAGE 9️⃣

........... *Abdul* Kallon ta ya keyi yayi shiru alamar yana tinaninn wani abu, cen zuwa wani loci ya ce.. Basma yaki ra sunan ta, itama kallon sa take tana son taji me zece. "Idan de han kan ze iya gyara masa rayu war sa to kice masa yazo.Yasa ke run gumota jikin sa ya ce.. Domin farin cikin ki shine nawa Basma. jin abin da yace ne yasa ta 'kara shi gewa jikin sa cikin kukan farin ciki ta ce.. Ina son ka Abdul ina kaw nar ka Abdul. Shikuma yana shafa bayan ta yana cewa "kar kidamu farin cikin ki shine nawa.

*_____________AMAR*
Tin da ya tafi ya bar ta a gurin gida ya koma cikin ɓacin rai, Ya jawo kayan shaye-shaye sa ya din ga af kawa, ya kai a 'kalla awa 1 yana korawa daga bisani ya zar ce da bar ci. Awan sa 4 yana barci kafin ya tashi, wanka yayi kafin yazo ya zauna a gefen gado yana tinanin dik abin da yafaru tsakaninn sa da Basma 'dazu, Aure aure aure ko to walhi koma waye ya aure ta bazan bar masa ita ba zan jirata har lokacin da zata fito,

*_____________WASHE GARI* ranar lahadi wato ranar hutu ga duk wani me aiki a 'kar 'karshin gomnati, misalin garfe 9 nasafe Amar yana kawnce tin da yiyi sallar asba ya koma be tashi ba 'kararr wayar sace ta tashe shi daga bar cin da yakeyi, kamar baze tashiba domin bar cin be i she shiba miga hannu yayi ya d'au ko wayar ko duba sunan ta beyiba ya d'aga sanann ya kara a kunne, muryar da yaji ne daga cikin wayar

5 / 9