Chakwakiyar Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  S Reza Category :  Romance

Chapter   1 / 9

1 to 3K   out of 24.3K words

[12/23, 6:01 PM] +234 810 078 5178: *CAKWAKIYAR SOYAYYA💋*

NA
*S REZA*


©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*

_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826

بسم الله الرحمن الرحيم...

*SADAUKARWA*
Na Sadaukar Da wannan Page ga Masoyan littattafaina, Ina alfahari daku, *S REZA*






❤❤CAKWAKIYAR SOYAYYA💋❤. PAGE 0⃣2⃣

......... Tun daga ranar Shikanan Kullum Se sun Had'u agun Da'ake koyar darawa,Kuma Kamal, beta6a ganinn Suba. Sun kai kwan 5 Sunayi ɗan har tafara koya.


Yau ma kamar Kullum Suna cikin aikin koyar darawan Cikin Farin ciki da nutsuwa Domin kuwa Basma Tana gane Abin da ake koya mata

Kamal tin yana Shigowa, school d'in yan kullama, Sukafara Sanar dashi Chewa Basma tana can gun Amar Yana koya mata rawa, Aikuwa ko class beshigabaYanufi gun da a ke koyarda Rawa.

*Waye kamal?*


*Kamal Jamil* Shine Asalin Sunansa sunan Abbansa Alhaji Jamilu.

Kamal Subiyu ne agurin Mahaifinsu Shida Qanwar sa Khadija.

Kamal irin Yan iskan nan ne masu yiwa budurwa, dole, Babu Wanda, besan, Kamal ba,dik chikin school d'in, Har yara yake dasu domin kuwa yanada nera

Abin da yaha dashi da, Basma,Tin wata Rana a school ɗin su da Sukayi. Wani program 📺, kuma yafito, amastayin mijinta Shikenan ya takura mata wy shi a dolematar sace.

Ita kuma Basma Allah ya sakamata tsoran sa, Azuciyarta,kuma shid'in mugun matsoracine. (Zakusan hakan anan gaba kad'an) Wannann shine labarin Kamal.



*Cigaban labarin*
Kamal basuga zuwan saba sai jin maganar sa sukayi cikin isa yace,"Wato ke taurin kai kikeji ko dik abin da nake cemiki bakiji ko yanzu abin yabar cikin makaranta yadawo bayan makaran tako, kuma Ace Namiji shine yake koyamiki rawa?"

Dik Wannann maganar da yakeyi Sunyi cirko-cirko Suna kallon sa

Shikuma Se zagayasu, yakeyi yana wasa da, glas d'in dayake hannun sa.

Yace"Wannann ɗin waye?" yana nuna gun da Amar yake.

cikin rikicewa Basma tace,"Mallamina ne."

Kamal yace."awace makaran ar?"

Tayi shiru,

Kamal yace"Kije kikoyi yan da akeyin girki ba Rawa ba daga yau in har. na kara ganinnki da Wannann Gayan yana koya miki rawa Sai kiyi dana sani" Yana kai wa nan Yakoma dabaya, yabar Gurin.

Bayan yatafi Amar yace"Dama kina da aure shine baki sanar daniba?"

Basma tace "Nice zan auri Wannann mahaukacin?"

Amar Yace"To meya hada ki dashi?"

Basma tace"Tin watarana damukayi program 📺 yafito a mijina Shikanann wy shi dole yana sona ni matar sa ce yan zu haka, Shekara 3 kenan Yana takuramin."

"to meyasa kikayi Shiru kuma?" inji Amar.

cikin Tsoro tace "Kai kai!! Walhi tsoran sa nakeyi."

A'mar yace"Toni zan kawar da Wannann tsoran nasa daga idon ki."

da sauri ta d'ago Kanta tana kallon sa,yace "eh Gobe ki kira shin Gun da zamuyi Rawa,zan sa yadena baki Tsoro."

tace "kajifa yace in ya kara ganina ina koyan rawa zan ga abin da zemin."


A'mar yace"Nide ga abin da nacemiki, in kuma kinaso in barki kicigaba da tsoran sa neto fine."

tace "no Zan kirashi."

*WAYE Amar*

Amar, Shi Kad'ay iyayan sa suka haifeshi,Allah yayiwa
Mahaifiyar sa rasuwa tin yana ɗan karami mahaifinsa Bai kara aureba,Domin yace, Ya hakura, da yin aure har abada, Yaransa Kad'ay ya i'she shi rayuwa.

Mahaifin Amar, Yanada, Ilimi sosai yana koyar wa sannan sunada rufin asiri,Subaza ace mu masu kud'iba, kuma ba talakawa ba,Amar, Yarone, Mezuciyar neman na kasan sa, Yana dafushi in har a ka taboshi sannann ya iya rawa Sosai, domin kuwa, Dik makarantar babu wanda besan shiba, Yanada aboki guda 1 wato Sadam Irin mutanann ne. Masu abin dariya, Zeyi wahala, Kagan shiyana fishi , Abotar su tana tafiya yanda baku tinanin

Amar farine ba sosai ba sannann yana da fara'a gashi da Saukin kai sunan babansa professor 👨‍🏫 Salisu, *(Abin da baku jiba, agameda shi,kubiyo ni a Cikin labarin Zakiji shi S REZA)*



Bassma tunani takeyi, akan abin da Amar yagayamata Anya kuwa zatadena jin tsoran, Kamal kuwa Kode baisan waye Kamal bane? mugune bashi da mutinci ɗan akuya ne, Zai iyayinkomai akaina Har tashiga gida Bata yan ke hukun i ɗaya ba,tana zuwa bakin get d'in Gidan su Senaga ta Saki fuskar ta Tanufi gidan Wani Tanga memen Gidane Wanda Yakai gari guda.

*(Tambayar da nafara yiwa kaina, Shine anyakuwa, nan Shine gidan su? abin da yasa nayiwa kai na wannanTambayar kuwa shine, Irin man yan motocin Danagani a fake, a harabar gidan, ita kuma Kullum a kan , ace6a takezuwa school kokuma, keke napeng)*

Wani yaro Nagani, yafito daga chikin Farlon gidan Dagudu alamar yaganota yana zuwa yafad'a jikin tayana mata, welcome back Anty Basma, itama dariya takeyi tana cewa "Thanks my bro" Tad'aukeshi suka shiga Ciki.

Abin da ya bani mamaki, shine Lokacin da Tashigo Gidan Wani, d'an matashe, Wanda Suke kama, a 'Kalla zaikai, Shekara 40 ko da 44. Yana ganinn ts yataso Ya rungumeta Yana mata, welcome, itama rungumeshi tayi tana "Thanks my daddy" Cikin Farin Cikin ganinn ta yace,"Haw is the school?" Tace "Daddy Ni walhi Yau school babu dad'i

Yana jin haka, ya jawota kan jin yarsa, yana mata magana,"Meya faru my baby?"

Cikin Sha'ko6a tace"Daddy Babu komy fa,kawy de nagaji ne, Rawar da mukayi yau ce walhi mun sha wahala."


Dariya daddy yayi yace"Amma ai kin fara iyawa ko?"

Bata bashi amsaba, Tami'ke tana nufar wani d'an Garamin kujera da yake Cikin farlon, tana zuwa naga ta kunnann wani d'an Qaramin yanfi Takekuwa Farlon yacika da wata waga Ta Yan USA🇻🇮 Take tafara bin waqar Cikin Yan da a keyin Rawar wakar.

Abin mamaki Mutimin da take Kira da daddy, inace ko ze hanata, Senaga yana dariya Yana mata tafi, Shikuma Yaran da yaje yatarota, Lokacin daTashigo, naga yana toshe Gunnuwan sa.

Wani mutum naga yafito daga Saman gidan Shida wata mata, da alama dai matar sa ce, Suna karasowaSukace,"Ashe yar baba tadawo"Suma zama sukayi Suna kallonta itakuwa sai taka rawar ta takeyin.

*( KAI JAMA'A Wannan wani irin Gidane haka, , kodan bazan ce komy ba kude kubiyo S REZA )*

*WACECE Bassma?*


Bassma Sammani, shine Asalin Sunannta, mahaifinta Alhaji Sammani Ahuta, Yanada Tarin dukiya. tabam mamaki ɗan siyasane Inda yari'ke man yan mu'kamay a kasa

Allhaji Sammani, matarsa guda d'aya ce, Wato hajiya faiza Sunyi auran Zumincine, amman fa nasoyayya, Allhaji Sammani yanada kani Me suna Sani.

Sani Tin yana d'an Shekara 12,Rukonsa yadawo hannun yayansa Hajiya faiza,Tin da tahaifi yarinyar ta Sani Yama'yar da ita Tamkar yar Cikin sa baya bari ayi mata Fad'a, Kokuma ihu ,Koda kuwa iyayan natane. Har yayi Aure.

Sani Shine ya sha'ko6ata,
Wani lokaci Setayi wata 1 Agidan Sani Bata zo gidan mahaifan nataba, Suma. Iyayan nata Sun ji dad'in yan da yake kula musu da 'ya

Tin lokacin Hajiya Faiza, 6ata kara samun wani Cikin ba, Shima, Sani tin da ya Auri matar sa. mesuna Zainab Ko 6ari batayi ba,Hakade Rayuwa taketa tafiya.

Bassma Wata iriyar, Rayuwa take Agidan, Qaninn mahaifin ta wato, Sani, Bayamata fad'a ko wani abu da zesa Ranta ya6aci yana sonta Sanda Baze ta6abari wani ya ta6ata kuma yabariba

Matar sa Wato Zainab Da har tafara, tsarguwa da irin Soyayyar da Yake Yimata,ammda Taga alamar in tace Zatayi wani abu ita zata kawana a rana dole itama tafara Yimata tata Soyayyar

Haka iyayan ta zasuyi tafiya zuwa wata 'kasar, har wata 2 ko wata 3, batare da itaba amma ita ko ajikin ta Sede sudin ga yin waya yan zuhakama basa kasar watan su 1 kenann kuma sun kusa dawowa


Shekarar Bassma 15, Wata rana Suna Zaune ita da Zainab Suna kallon Hausa film Se gani Sukayi, Sani, wato Megidan , Yashigo Gida Yana kuka, Cikin tashin hankali, yaman ta ma a gaban, Bassma Yake yace...

"Yaya Sammani, Sun yi hatsari a jirgin sa Yan zu a ke fad'a" Cikin kuka Yake had'a kallmomin, Kafin suka Zauna a bakin sa.

ina lillahi wa inna ilaihi Raju'un!!! Zainab Take fadi

Bassma Tasha kuka, iya kuka, amma iya na Wannann lokacin ne, domin ita bata wani saba da iyayan nata sosai ba, gakuma 'kuriciya da take damun ta.

Tin daga bayan Rasuwar iyayan ta, kulawar ta, yadawo hannunn Allhaji Sani, Damakuma a hannunn satake, Tin tana garama take son Yin rawa, hakan yasa Allhaji Sani Yashige mata gaba

Komy tace tana so Tofa shi a kai yi Kodakuwa, Menene shi. Mutukar kud'i Ze iya siyan sa, Yaruwa sukeyi, rayuwa irin ta turawa baya kunyar yimata komy, itama haka ko a ina ze iya rungumar ta itama haka.

Tana da kawa guda ɗaya Wato Lubna, Yanzu haka Bassma Shekarar ta 20 dai-dai Inda Zainab ta hafi, D'an ta mesuna, Sammani Wato sunann Ma haifin Bassma, yanzu haka Sammani shekarar sa 5 yana ta Shida

Bassma Tana son yaron Sosai inda Sukecemasa, Little, Basma Batasan Ana kai ta school a mota, Domin ita wy haka tagurane jin hakan yasa Alhaji Sani ya barta.


Su Shida 6 ne a gidan
Allhaji Sani da matar sa Zainab dakuma yaran su,guda d'aya Wanda Suke cemasa little , Sekuma, ita Bassma, Dakuma Wani daga Cikin dangin su Shima Shida matarsa Sunansa Ali. Matar sa kuma Mariya fart d'in su daban.

Wannann shine ta'kaitatcen Labarin Bassma

*CIGABAN LABARIN*

Washi gari, Dahuri ta isa school Tana zuwa Ta'kira Amar, tace "Gata tazo" Bayan yazo yace "Takirashi a waya tace yazo Yasameta agun da Suke koyar da rawa tana son ganinn sa" taci "ni kuma Bakai kace zakayi masa magana ba?"

Yace "ai tare zamuje" Cikin Tsoro ta kirashi ta sanar dashi.

Yace OK gashi nannn Zuwa.

________Kamal
Lokacin da yaga kiran ta, yayi mamaki Sosai, amma yashre bayan yagama dik abin da tace yace ok "yanzu haka ina kusa dagurin ne."

Haka yatabin wayar da kallon mamaki, mezesa takirashi kode 😂 tayar da zata aure shine Haka ya d'auki yara guda 2 acikin yaran sa suka tafi ✋....✍️✍️📝





*LITTAFIN,YADA HAR GITSI DAYAWA,ZAKU IYA BINA KOWA? , BA A FARA KOMY BAFA , WASU JARUMA ZASU BAYYANA AGABA* IN KUN SHIR YA GANEWA MUCIGABA,,



~HAQIGA ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️📝🤫~



The end fart 2️⃣
To be continue....


*ALL QALAMI S REZA.. ✍️*


*PLEASE COMMENT AND SHER,DAN ALLAH 🙏*


~BY S REZA~
[12/23, 6:01 PM] +234 810 078 5178: *💔💔CHAKWAKIYAR SOYAYYA💔💔
*NA*
*S* *REZA**
* بسم الله الرحمن الرحيم...*

*GARGA'DI*
*Ban yarda wani ko wata, Su canzamin labariba Seda izinina.*
_________________________
~DAGA S REZA~
Wannann Book d'in Yazo da Salo Naban mamaki, Kuma Nayi amfani da, Abubuwan ban mamaki, " Sannann Kuma Zakuga, Sauyin, Halayyar Jaruman cikin Littafin, Yasha banban Da namu na hausawa. Kude kukasan ce da, S REZA*
*Sannann kuma, Wannann, 'kir-kiranran, labarine, Banyishi DanCin Zarafin kowaba*
_______________________

*GODIYA GA ALLAH*

*Masha Allah for everything about my life , I'm thank God for everything*
_________________________

*PAGE 1⃣. FREE BOOK* 📚

*Dan Allah Kaƙara gudu Domin Bana son Na maka irin Najiya, Domin Wannan Sabuwar Malamar Bata Da kirki inde Har kazo a Makare Wallahi ba ruwan ta Korar ka Zata yi"
Wanda ake Zubawa Wannann SuRutun, Kai kace BadaShi a keyiba, YaraBu da ita, Se Suruntun ta take yi Shikuwa Tu'kin Mashin Ɗin Sa yakeyi Ko kallon Tama bayayi.
ta Kuwa Bata dena Surutun Ba Har Suka Ƙaraso. Suna Ƙarasowa Kuwa Da Sauri Ta Sauƙa Daga Kan Mashin Ɗin TamiƘamas Kuɗin Sa, Ko Canji Bata tsaya ƘarƁaba Har Tana Haɗawa Da gudu.
Shi kuwa Memashin yana ganin Haka ya Soke kuɗin Sa yabar gurin.
Dik da Saurin Da Taketayi Hakan BaiHana ta Makaraba Tana zuwa Bakin Class Din Malamar Tasu Tana Shiga.
Ai kuwa Tana Shiga Malamar Tace.. "Get out in my class" Ta bude Baki domin yin magana
Malamar ta Ƙara cewa.. "ai see get out in my class"
Tana nuna ma ta Hanyar Fita
Juyawa tayi Ta kalli student Taga Kowa Su yake Kallo.. Haka kuwa Ta juya Tabar Class Ɗin.
Basma, Bata da Burin Daya wuce Ace Ta iya Rawa, a. Ci kin school Ɗin a kwak ƁanGarori Daban Daban,ƁanGaran boll Ɗin kwando, Da Ɓangaran Koyar da Rawa ƁanGaran gudu ,, Dik Wani sport Daka sani To a nayi a cikin Wannann school din.

Bayan tafito Daga class din Ta wuce Gun Koyar Da Rawa.. Tana Shiga Gurin Ta Tarar Har anyi nisa Da KoyarWar. Itama Tashi ga Layi

Bayan Sun Fito Daga Gun Koyar Da Rawan ne Tana Cikin Tafiya Taji ankira SunanTa, "Basma²!!"
Tana Juyowa taga Ƙawar Lubna Tace "Haba Basma! Dik Wannann uban Kiran Da Nake ZabGa miki Zaki ce BakiJi niba?.
Basma Tace.. "Sorry Wallahi ban jikiba,ina SauRine Bana So Muhadu Da Wannann dan Rainin Wayon"
Lubna Tace.. "Waike Dan Allah Bazaki dena Tsoran Wannan Wawan Bane?
Basma Tace.. "Abin Da yake Son InBari ne Wallahi Bazan BariBa, Domin Shine Burina ,Bani Da wani Buri Daya huce inzama yar rawa kin Gakuwa wallahi be isa ya hananiba"
Kafin Lubna Tayi Magana Sukaji an Ce..

"Da kuwa kinSha wahala, Domin ni A tsari na Matar Da zan aura BazaTayi Rawa Ba"
Tace "Kai dakata Ni ba matarKa Bace,Rayuwa Ta Rayuwa Ta ce!

Yace "idan naƙara gani,Ko na ƙarajin Ance an ganki agun rawa ko" Kafin ya Ƙarasa

Lubna Tace "Tomeza Kayi?
Ko kallon ta beyi ba yaci Gaba da Cewa.. "To kisani Cewa ba a nan ba Sekin Shigo Gidana Zan nuna miki", Yana magana yana nuna mata Hannu.. Yana gama faɗa yajuya ya barSu agurin a tsaye.
Bayan Yatafi ne Tace "Ban Za wawa Wallahi Saboda...in koya masa Hankali Ma Sena Dage Na koyi rawa"
Lubna Tace "Ni wallahi kina ban mamaki Meyasa Bazaki iya MagaNa A gaban sa.. nide Wallahi kin fara bani Haushi"
Suna tafiya Suna Zancen, Ita kuwa, Basma Tana Ƙara faɗa wa Ƙawar tata Cewa Zata dena TsoranSa.
Suna cikin Tafiya Ne Suka ga taron wasu Student Suna Rawa an saka mutum ɗaya a tsakiya sai Rawa yakeyi Sukuma Sauran student Ɗin Se ihuu Sukeyi Suna Tafi Shikuma Sedagewa Yakeyi Kai da kaga irin Rawar Da Ya keyi Kasan Ya Ƙware.
Basma AbinYa Burqeta Taji Ɗan saurayim da yake" Rawan, Rawar Tasa Ta burgeta Ai kuwa " Take itama Tafara Jujjuyawa Kai wai itama Tana irin Rawar Sa.

Lubna Tace "Menene Haka Wallahi Zantafi in Barki"
Ita kuwa Basma Tace "Ke wallahi Na Samu Me koyamin Rawa Domin Rawar Tasa Ta burgeni"
Hakade SukaTafi Tana Yabon Rawar Ɗan SauRayin. Kuma Tace Zata Same Shi Domin Suyi magana.

________A'mar
Bayan Sun gama Rawar Dama. Gasa A ka Saka Ta rawa Kuma Shine Ya Lashe Gasar, Bayan Sun Fito Ne daga Cikin MakaranTar Shi da abokin Sa Suna Futowa Sekaji Kowa ya na, "A'mar²"

Haka mata da Maza Dama Kuwa yana Ɗan koyawa Muta ne Rawa Amma lokaci lokaci
Abokin nasa ne Yake cemasa Kai A'mar Wallahi kai me sa'a ne a Rayuwar Ka... A wannan zamani. Bako wa bane Ze Haɗa Kara tun Jami'a Da Rawa.. Kuma Dik Yadin Ga Samun Nasara ba

A'mar Yace " Haba Tinkafin. Ni wasuma Sunyi kaga Kuwa Wannan Bawani Abin Mamaki bane"
Abokin Yace "Amma de Ba'a cikin wannann Garin Na Benue state Bako?
Haka de Suketa hira har Suka bar Makarantar

________Basma
Itade Tasamu malamin Koyar da rawa Kuma Babu Abin da wancen Banzan Ze iya Kuma ni wallahi Be isa Yasa indena Rawaba.. Haka de Take ta Surutunta,
Washe Gari... Saboda Tana Son suhadu Dashi ko tsyawa ma yin Breakfast Batayi ba haka Ta Kama Hanyar School.
Yau Dawuri Tazo Hakan Yabawa kowa Mamaki Domin Kowa Yasan Ta da Zuwa a Makare Banyan Sun gama Daukar Darasi Ne Takira Lubna Domin Suje Neman Sa.

Ai kuwa Tana Zuwa, Lubna Tace "waike Da gaske Kike yi ne dama?

Basma Tace ok "Dama ina miki Qaryane?.. Tom Bari kigani" Tana ganin tafara tafiya Itama Tabita Domin Tin da Tace Aikuwa Sefa Taje

________A'mar
Wani. hool Ne da a'ke gudanar da Dik wani Abun Da ya shafi MakaranTar, yau ma an gabatar da wata Gasar Rawa ne. Kuma yana Cikin Yan gasar
Yana gefe Shida Abokin sa Wato, Sadam, Kuma Kowa Ze iya gaiyato mutane Domin kallon Gasar
Hol Din yacika da mutane yan school dama de Baƙin Da Suka Zo kallon Gasar
Kafin a fara ne... Suna hira Shida Sadam Wani daga Cikin Malaman School din Yazo gunDa suke
Yana zuwa Ya dafa A'mar Yace "Amar meyake faruwa.. Kunanan Ana ƙoƙarin Fara gabatar da gasar kukuma Kuna Hutawar kuko?

A'mar yace "Wani irin Hutawa Malam. Bayan Har yanzu takadduna Sunƙi Haduwa niburina Yanzu na kammala. P. H. J. Dina amma malam

1 / 9