Auran Wahala Ko Saki Complete

Author :  Ayshakhair Category :  Love

Chapter   6 / 13

15K to 18K   out of 37.6K words

yafe Masa ba Kuma tabbas ya ajiye babban tahiri a rayuwata wanda bazan tab'a tab'a manta Shiba wannan wacha kaliyar rayuwace najany'oma kaina😭rayuwar qunci? Ina *Auran WAHALA*? Wannan ba gwara yasake niba nazama qaramar bazawara akan nazauna yata muzgunamun shiko mubash mainamai awannan rayuwa yazab'a yamun wannan horo? Ya rabani da iyayena da dangina ya rabani da kowa ya nisantani da kowa? 😭yanzun da d'an uwana na zauna na aura da duk hakan bazata kasance ba!


Bansan lokacinda na fashe da wani kaliyar marainiyar kuka ba Ina ambaton sunan Yayah Hydar kobaka Sona wlh na amince zan aureka wlh😭ko bazaka taba taba mun dariya ba waiyooo ni Aymanah ya Allah kafiddani daga hannun wannan azzalumin bawan naka😭 waiyooo mamanmu waiyooo mamynah waiyooo Marwa kutemakeni kuceceni wlh mubash kasheni zai yi😭!


Daga haka nacigaba da Raira kukana jikina duk a galabaice cikina sai makarkata take tsaban yunwa!


******************



Gefen su mamanmu kuwa tunda Marwa takira ta sanar masu taje gidana ance Mata ai ba gidana bane munma bar qasar ba qaramin tashin hankali ya jany'o masuba gashi Kuma yapendo Azmah ta kirasu ta masu bayanin duk abinda yafaru har fassarar mafarkin da aka Mata mamy Kam gaba d'aya ta susuce maman munema kawai kedanna zuciya take lallasan mamy tana Kuma gayamata roqon Allah kurum zasu ruqa mun da Allah ne kurum zai iya fiddoni acikin wanna halin!




Shiko Yaya Hydar haihatan ya tsunduma naiman mubash Kuma yayi alqawarin muddin mubash ya shugo hannunsa wlh wlh saiyayi danasanin sanin sa a rayuwa sai ya gwammace inama bai tab'a sanin Aymanah ba Dan wlh sai yasan ya tab'a yar gata!




Kaman daga sama naji muryan mubash na fad'in:

"To matsiyaciya maikama da aljanu uban me Kuma kikema kuka tamkar wacce akama albishir da mutuwa?!


D'agoda raunannun idanuna nayi Wanda suka kumbura tamau suka Yi jaaa tsaban wahala da kuka dasuke yinin yi Babu kakkautawa.


Wani kalan harara ya watsamun Yana fad'in:


"Kajimun yar iskar yarinya kin wani kafeni da idanunki da kekama da mujiya kaman Zaki cinye mutum?!


Bancemai komai ba najany'e idanuna daga kallansa sannan cikin kakkausar murya nace:


"Mubash! Dan girman Allah mainama wai?, Mainama a rayuwan Nan ka zab'a kamaidamun rayuwata cikin uk'uba unnn mubash? Mainama pls tell me wat d hell did I do for you da nake deserving abubuwan Nan? Maisa baka Bari mun shimfid'a kekkyawar rayuwar aure nidakai unnn mubash? Y? Pls tell me y? Yanzun ka kyautama kanka Kennan daka dasama zuciyata tsanarka? Kadasamata nadamar auranka?
[6/17, 7:38 PM] Indo Dalil😍: Tunda nafara magana baiko kallenina saidana furta kalmar tsana gareshi da sauri ya Kuma nanatawa "kin tsaneni?

Wani kalan munafukin murmushi yayi sannan yace:

" Tabbas dama nasan Inna gayamaki asalin tahirina Zaki tsaneni wannan ba abin mamaki bane tunda ba son Allah dama kikemun ba son dolene Kuma ni nasaki kisoni........


Nandai yaban labarin duk abinda yafaru har sakamun sonsa da boka yayi dakuma sharad'un karyewar son danake Mai hawaye kawai nakeyi tiryen tiryen dama ni nasani inani inason fasiqi? Mai karya dokon Allah Babu abinda zan iyacewa ga wannan bawan Allah mubashir saidai Allah ya sakamun yakuma kub'utar Dani a hannunsa da gaggawa Allah Kuma ya shiryesa inmai shiryuwane Allah Kuma ya nisantani da sharrinsa a gareni Allah ya raba aurena da shi Allah Kuma yasa na iya cinye wannan jarabawar tawa Dan nikam na gasgata Kuma nasama Raina cewa Allah ne ya jarabbaceni da wannan jarabawar yaga kozan iya cinyeta Kuma Ina roqon Allah yabani ikon cinye wannan jarabawar tawa! Ya Kuma samun haquri da tawakalli yasakama iyayena salama da sukuni a zuqatan su dannasani tabbas duk inda suke hankulansu amatuqar tashe yake akaina mubash nagode nagode Allah ne kurum Mai iyamun hisabi a tare da Kai Kuma shine zai sakamun abinda kamun!

Ina gama maganar zucina na kallesa naga ya d'au wuqa kallonsa nayi nace;

"Kasheni zakayi ne".
Bai ban amsa ba illa matsowa dafdani da yayi ya matseni sosai a jikin bishiyar har yanajin yadda numfashina ke tsallan gudu a 360 wuqar hannunsa yasaka daidai wuyata Yana wani kalan furzar da huci!........ Runtse idanuna nayi Dan narigada na sadakar akan mubash nikam yanzun ban ankara ba Kuma banjiba kurum naji mubash ya.......................

Yayi mai?😰Aymanah? 😭Hmmmmmmmm


😂🤗iya comments dinku iya post Kuma shizai qaramun damar yimuku page dayawa🍎love u all


Pls share🤗
[6/25, 07:59] Indo👯🏼: *®eal pure moment of life writers*



😭 *AURAN WAHALA KOH SAKI?!*📝😭🙆🏼


_Story base on fiction_

By Ayshkhair✨

Page 35&36


A b'angaran en gidanmu kuwa iya tashin hankali Babu Wanda Basu shigaba malamai kam basuda adadin wainda akasa Dan sumun aduaan kubuta a duk inda nake. Yau takama ranar asabar Kuma yau Abbanmu yakira family meeting su yaah fahad Farid, Salim, salima, Marwa, Marwan, ameena , ameenu duk sunzo har yapendo Azma da yaah Hydar da anty imtinan intisar ce kurum batazoba itaman Dan baa Nigeria take aure ba tana US grannyn muma tazo wacce muke Kira da dadaaajii!


Dukkaninsu zaune suke a kujerun falan wanda in ka kalla fuskokinsu zaka hango tsantsan tashin hankali barinma Marwa da ita kad'ai tasan halinda take ciki!

Gyaran murya Abbanmu yayi sannan yabud'e taron da sallama sannan yacigaba da cewa;

"Nasan ko wannanku anan yasan dalilin taruwan mu anan ! Tohm ma Sha Allah , ubangiji muke roqo ya karemana Aymanah aduk inda ta tsince kanta Kuma ya saka Mata abinda mijinta ya aikata gareta, saidai wani hanzarin ba guduba munyi bincike akan shi mijin nata Wanda dagani sai yayanku Hydar ne mukasan da wannan binciken Kuma munyi shine a asirce yanzun haka wacce tabamu labarin mijin Aymanah tana gark'ame a station d'insu Hydar d'in!............


Nandai Abbanmu yabasu labarin duk abinda yafaru tun zuwan yaah Hydar gidan Hajia mabaruka har kamantan da sukai da Kuma bayanan data masu Akan shi mubash din tabasa asaalin tahirin mubash!


Iya tashin hankali Babu Wanda en gidanmu Basu shigaba Marmy Kam da marwa kuka suka fashe dashi mamanmu Kam kukan zuci kurum takeyi kasan uwa da 'ya sai Allah tadannene kurum Dan tasamu ta lallashi Marmy da marwa anty zubaida ce tayi qarfin halin fad'in:


"Wlh tallahi nayi rantsuwa da sarkin dayake riqe da Raina aduk ranar da mubash ya shugo hannunmu ko mintu 2 bazai qaraba sai kotu taraba auren qanwata da Mubash sai yasan wlh ya tab'a y'ar gata sai yayi danasanin shiga rayuwar Aymanah wlh da hannuna sai nazama silan tab'arb'arewa mubash da duk kafatanin mutane masu kalan halinsa!


Karku manta anty zubaida lawyer ce maizaman kanta!

Anty ameena ta d'ago ta kalla anty zubaida Wanda tun sanda tasoma magana kowa a d'akin ke kallanta yaah Hydar ne kurum tunda aka shugo falan yake tsugunne da kansa Dan shi kad'ai yasan halin da yake shiga ciki muddin yatuno da halin da Aymanah ke ciki!


Anty ameenan tace:

"Zubaida karki damu in Sha Allah Allah ma da kansa zai fanshema Aymanah haqqinta Kuma aikin asiri baya tasiri nasan duk inda Aymanah take asirin da akamata ya karye in Sha Allah zata dawo garemu very soon!


Ya Salim yace;

"Hakane maman uku mudai mucigaba da aduaa in Sha Allah Aymanah will be with us very soon Kuma wajibine mubash ya rabu da ita Kota halin yayane!

Wani kalan kasalallan numfashi yapendo Azma ta saukar tausayin Aymanah ne fal ranta kaf cikin'ya'yan qaninta tabbas tasan Aymanah ce mafi soyuwaa azuqatan kowa Dan yarinya ce Mai shiga Rai sosai gata da sanyin zuciya Aymanah duk inda ake naiman cikakkiyar 'ya Mai tarbiya inkasama Aymanah ka godema Allah murmushin yaqe yapendo Azma tayi sannan tace:

"Aduaa zamucigaba dayi in Sha allahu zata bayyana garemu very soon! Sai kuma Marwa inaso tadawo Abuja da Zama Kuma zan sa a dawo Dake base na Abuja Dan zuwanki kano bare bari Kina maida hankali ba! Allah bayyana Mana Aymanah!


A tare kowa ya amsa afalan da ameen ya Allah!


Nan kowa ya soma Shirin tafiya su anty zuby ne da ameenah da salima kurum zasu Bari gbe su koma, Marwa kuwa yapendo say masu aikinta da suka taho tare tayi suka kwashe kayan Marwan Nan wajajen qarfe 3 suka wuce airport jirginsu ya d'aga zuwa abuja.


Runtsa idanuna nayi Dan duk zatona a wuyana mubash yasaka wannan wuqan Jin shuru Kuma sai saukan mumfashinsa ke sauka a fuskana ya sani bud'e idanuna a hankali na saukesa akan fuskansa tsaki yaja sannan ya sauko Ashe kwanceni yayi daga bishiyar wata kalan hamdala nayi danjina nayi wasai Kai d'aure Abu Mai raima bala'ine!


D'aki ya wuce Niko nayi tsaye Ina tunanin mafita da zan d'aukanma kaina!


Shurun da yajine ban shugo d'akinba ya sashi kwalamun Kira;

"Keee ko tsayuwan ne har yanzun Bai ishekiba ?!"

Baigaama Ida maganar bama na dire a cikin d'akin wani kalan kallo ya bini da shi sannan ya miqe ya damqoni wunchulani yayi akan gado daga Nan ya soma romancing d'ina nidai kuka kurum na fashemai dashi araina sai bankomai Allah ya Isa nakeyi banyi aune ba naji ya zarce Yana biyama kansa buqata danko Ni ba Sam bana shaawan mubash Sam ya ficemun arai ji nayi yau tamkar itace ranar farko Dana miqa kaina ga mubash d'in wata azaba ce ke ratsa ilahirin kafatanin jikina ihu da cizo nashiga Mai harda yaqushi yanzun Kam Allah ya Isa kwando kwando naruqa Mai Kuma da qarfi nasan Sarai Yana ji Amman mugun ko saurarona bayayi!

Zan iya cewa a ranar fyad'e mubash yamun ba shi ya barni ba har sai da aka Kira assalatu Kai mubash tantirin mugune bayida imani Kona secn d'aya azuciyan sa nayi kuka harna gode Allah a haka yamiqe ya barni Ina disgar kuka da kyar na miqe Dan tsarkaka jikina!


*****************


Marwa Kam suna Isa Abuja straight d'akinmu ta nufa Dan dama d'aki guda muke dashi a gidan nida Marwa inmunzo hutu ko kayanmu bama zuwa dashi Dan munada wasu anan jitayi yau d'akin duk yamata wayam memories d'in abubuwan damukeyi lokacin inmunzo taruqa tunawa hawaye sai zirya yakeyi a kumatunta a daidai Nan Kuma taqarasa wajen bedside drower ta d'auka wani frame d'in hoto damukayi mu biyu munsa Kaya iri d'aya hannunta riqe da wani plastic frame da Mubash ya aikomin lokacin nikuma inaso na kwata aka dauke mu hoto murmushi ne ya sub'uce Mata hawaye na Mata zirya a kumatu rungume hoton tayi tazauna a gefen gadon ta fashe da kuka tana Kiran sunana a hankali!



Abinda mubash ya tsira dashi kenan yanzun kullum saiya kusanceni inyagama ya tsallakeni wani zubin Kuma yaruqamun habaici Wai ban iya gamsar da mutum ba Babu abinda na iya naji tsoron ranar da zai karyani agidanan Niko azuciyana nace ai gwara Kar na iya gamsar fa fasiqi maqiyin Annabi Mai fuska biyu!


Yau na tashi duk jikina ciwo wani kalan zazzabi ne ya rufeni amai nakeyi tartilan hakan da Mubash yaganine yasashi d'aukata yakaini asibity zance munyi tafiyan kimanin awa biyu kafun muka fito acikin jejin damuke ciki hawayene kurum ke zirya a fuskana yau qaddaran rayuwa nice takawo cikin wannan jejen Kai Allah kabani saan cinye wannan jarabawar tawa Allah kakuma sanyamun imani azuciyana!


Koda muka Isa asibityn gwajin farko aka tabbatar Mana da Ina d'auke da juna biyu na wata biyu da sati uku Kennan Inada ciki tun muna Nigeria? Shine tambayar Dana ma kaina wani kalan baqin cikine ya ziyarceni yau nice da cikin fasiqi mazinaci nice zan Haifa d'ana ko 'yata da uba fasiqi shin in yarana sun girma sun tadda d'abi'ar mahaifinsu shin zasu yafemun zab'in uban Dana masu kuwa? Shin zasu yarda da ba a San
Raina na aura ubansu ba? Dawani idanun 'ya'yana zasu kalleni duniya ta nunasu tace masu ubansu mazinaci ne fasiqi? Innalillahi wa'inna ilahirajiun ya Allah Kaine sarkin da Babu kamarka Kaine ubangijin aljanu da mutane dabbobi ya Allah Kaine zaka iya bama Abu umarni ya aikata Nan take ya Allah nasan kasan dalilin tsaramun rayuwata a haka nasan baka iya jarabtar bawa da abinda bazai iya d'auka ba Allah na roqeka kabani ikon iya cin wannan jarabawar tawa Allah na roqeka!

Kallona kurum likitan keyi da kyar yace "madam lafiya kike ta kuka ?ko bakiji abinda nace maki kina d'auke dashi bane?"

D'agoda raunannun idanuna nayi na kallesa sannan na cije bakina nace:

"Dr naji abinda kace saidai wannan abinda kace d'in amaimakon yakawo farinciki a fuskana da zuciyana sai akasin hakan tafaru wannan cikin dakace Ina d'auke dashi Babu abinda yasan yamun face baqin ciki da qunar zuciya Kuma da danasani zuciyana da ruhina amaimakon Suma cikin danake d'auke dashi tarba da amanna sai akasamu akasin hakan Babu abinda zuciyana da ruhina suka tsana sama da wannan cikin saidai ba cikin na tsana ba abinda zan gayama abinda kecikin cikin nake kyama!😭


Shuru likita yamun Yana kallona kurum danshi nama Gama kwancemai notikan kansa yagaza sanin inda maganata tadosa a hankali yace:

"Baiwar Allah keko kinsan abinda kike fad'i kuwa?

Wani kalan murmushin kuka nayi nace:

"Likita nasani nasan abinda nake fad'a Sarai!"

" Hmmm toh kinsan abinda kike fad'i shine kike gayan maganganu irin haka?$hin cikin dake jikinki bana sunnah bane ?shin bakida aurene?


"Inada aure kuma cikin sunnah nake d'auke dashi hasalima uban cikin ka aika ya qarbo magungunan da ka rubuta!


Likita zaiyi magana Kennan mubash ya turo Kai Dan haka saiyayi shuru Amman kana ganin fuskansa zaka hango fal tambayoyi qarasowa mubash yayi ya zauna yace likita na amso magun gunan Amman Mai test d'in yanuna ke damunta?


Waigowa nayi na kellesa na wanchakalamai mugun kallo sannan naji likita naacewa:

"Well sakamako ya nuna tana d'auke da juna biyu na wata biyu da sati uku"

Mubash ji yayi maganar kaman saukar aradu!

" wat?!

Ya miqe tsaye Yana wani had'a Rai kaikace Allah Bai tab'a saukar da annuri a fuskansaba jinayi Yana cewa:

"No wannan bazai tab'a sab'uba it can't be ban shirya haihuwa ba infact I hate children natsana yara na tsanesu!

Bansan sadda na bankomai harara ba cikin ko inkula nace:

"Bakason Yara shine Kai aka haifeka?!and kaima yadda ka tsana cikin dake jikina hakannan Nima natsana cikin saidai Ni ba d'an natsana ba uban d'an natsana...Kuma Ina Allah wadai dazan had'a zuriya da fasiqi mazi..............


Wani bahagon Marin da yawankeni da shine ya hanani qarasa maganata had'i da had'iyar sauran maganar tsaban maruwan danayi har wani kalan stars nake kallo da sauri nadafa fuskana na fashe da kukan tausayi!


Shiko Dr mutuwan zaune yayi kansa yakuma qullewa Kai wannan mutane akwai lauje cikin nad'i a rayuwansu maganar da mubash yayi ne da Kuma abinda yafurta ya mugun razanani ya Kuma razana likitan har rige rigen miqewa mukayi nida likitan a tare muka furta:

"What..........!




😟kaiko mubash Mai ka fad'i haka da ya razana Aymanah da likita? 🤔!

Amsan Yana next page in Sha Allah ☺
[6/25, 09:18] Other Line 9ja: ®eal pure moment of life writers



😭 AURAN WAHALA KOH SAKI?!📝😭🙆🏼



By Ayshkhair✨

Page 37&38

Harara ya banko mana duk mu biyun nida likita sannan yace cikin muryan fad'a;

"Kaman yadda kunnuwanku suka jiyo maku"

Hawayene Shar ke sauka a fuskana Kai wannan wani kalan rayuwa ce wani kalan masifa da bala'i ne ya kunnuma rayuwata?Mai na aikata nake fuskantan rayuwa irin haka?Kai ya Allah badan niba badan halina ba ya Raheem ka kalleni da idon rahma ka waiwayoni ya Allah ka kawomin d'auki; maganan da likita yayi ne ya d'an maidoni duniyar tunanin da na fad'a:

"Kana Koda hankali malam?shin kasan Mai bakinka ke furtawa kuwa? abortion fa kace tareda cire Mata wobm?mahaifatar fa?shin Anya malam kanada karatun addini kuwa?infact kasan hukuncin duk Wanda yayi kisan Kai a addini ko?in ka kashe mutum kaima kasheka zaayi tohm malam inbakason haihuwan Nan maikaika Auran baiwar Allahn da bataji Bata ganiba? Wlh ya.........

Mtseeeeeww

Tsakin da Mubash yayine ya katse likitan ya maida idanu kurum Yana kallon mubash in :

"Likita infa bazaka zubarda cikin nan ba kurum ka gayamun naga dai bakaine kurum likita a nahiyan Nan ba! "

" Bazan cireba Kuma in Sha Allah cire cikin Nan da zakayi a cikin matarka shine silar daqular kowani farin ciki a rayuwar ka zaka rasa farin ciki har illa ma Sha Allah in Sha Allah karubuta ka ajiye Ni Dr fahim nace ma haka"

Daga Nan likitan baijira Mai mubash in zai ce ba ya d'au wani file a hannunsa ya fice a office d'in ranshi a matuqar jagule:

Tsaki mubash ya ruqa yi a jere nikam na Riga da na ma sadakar kwalkwalwana da ruhina sun Gaza tunanin komai Kuma sun Gaza aikata komai hakan ne yasa nadawo mutum mutumi kurum!

Da qarfin gaske ya fisgo hannuna har Ina bigewa da tebur in office in Jana kurum yakeyi kaman raqumi da akala har zuwa mota inda ya wuntsilar Dani bayan mota ya rufe ya shugo ya tada motar ya barbad'e asibityn da qura mutane sai kallon mamaki kurum suke binmu da shi!


******************

Yau satin Marwa daya a abuja chif ba laifi tad'an rage damuwa sabida skul data Fara zuwa gashi Yapendo na yawan d'auke Mata kewa. Yauma kaman kullum bayan ta dawo lectures tana zaune a falan Yapendo tana Kallan wani series a televista saidai a zahiri zaka aza Kallan take Amman a bad'ini zuciyanta fal tunanin Aymanah ne Allah kad'ai yasan inda mugun Nan yaakai Aymanah gashi tasan Aymanah da shegen tsanyin ran bala'i tasan duk inda muke mubash na Nan na quntatamun!

"Marwa! Marwa!!"

Firgit Marwan ta waiwayo tana kallan Mai Kiran nata quri da Ido Yapendo tamata sannan ta numfasa ta zagayo ta zauna kusa da marwa had'i da kamo hannunta tace:

"Marwaty tunani ba naki bane aduaa shi ya kamace Yar uwarki pls kirage wannan tunanin Dan Allah karkisama kanki wani cutar pls! So kike in Aymanah ta dawo ta taddaki kin fad'a cikin wani Hali hunnn?!

Da sauri Marwa ta girgiza Kai a lokaci guda Kuma tana furta "aa" da sauri

"Yauwa good girl so inbakison hakan ya faru kidaina sama kanki tunani kinji marwaty?"

Gyad'a Kai tayi alamar ta gamsu bazata sake ba murmushi Yapendo tamata sannan tace:

"Kinga yau Hydar zai dawo pls jeki sashenshi ki gyaramai kinji Bai son masu aiki na gyaramai gashi nikuma zan fita zuwa asibity!

Murmushi Marwa tayi sannan tace:

"Tohm yapendon mu Bari naje Amman ai bazaki dad'e ba Zaki dawo ko? "

" Yes my dear check up zani kurum kafun azahar zan dawo babana ma yace after zhur jirginsu zai sauko"

Murmushi Marwa tayi sannan tace:

" Allah maidosu lfy"

Diga Nan ta miqe ta nufi part d'in Hydar!

Zata iya cewa yau shine karonta na 3 tunda take zuwa gidan yapendo ta shiga sashen Hydar d'in Dan bakoda YauShe yake gidaba sai ya jera watanni ma baizo ba sabida yanayin aikin shi Dan haka sashen qullum a kulle yake saidai a shiga a gyara a

6 / 13