Auran Wahala Ko Saki Complete

Author :  Ayshakhair Category :  Love

Chapter   2 / 13

3K to 6K   out of 37.6K words

yiiiiir naji ajikina kan gadon yazaunar Dani yaje ya ibomun juice kadan na kurba hannunsa nagani kan hijab Dina Yana qoqarin ciremun nace:

"Angon Aymana tafiya zanyi fa tunda ai munga Juna"

Bata Rai yayi baicemu. Komaibq ya ciremun hijab din Niko nakasa Mai musu dan tsoron mubash nake wanisaieen kaman raina turus idanunsa suka sauka kan boobs d'ina dasuke a cike Wanda ko bra bansaba Gashi doguwan rigane Yar shimishimi NASA kasancewan zafi akeyi wani kalan had'iyan yawu naji yayi sannan yace:

*"Amaryar mubash su mamy na kulama mubash da matar sa ma Sha Allah "

Ya Ida maganan Yana lasa lebe murmushi kurum nayi sannan nace:

" Angon Aymana Dan Allah kabari na tafi wlh baa San nafito ba........ Ban qarasa magana taba naji bakin mubash cikin nawa wani kalan firgita had'i da rawan jikine ya saukan mun a lokaci d'aya mubash tsosan bakina yakeyi babu qaqqautawa inda duk ya saukarmun da kasala a jiki saida yayi ma ishi sannan ya cire bakinsa Yana kallona:

"U are my wife karkiji tsoro mubash mijinkine Aymanah matar mubash ne"

Nidai kasa cemai komai nayi ji nayi ya soma sakala hannunsa cikin rigata kafun nayi aune har mubash ya chafke dukiyan fulanina Yana Mai wani kalan tafiyan susa da hannunsa had'ida goge fuskansa a saman qirjina innalillahi wainnailaihirajiun Mai najanyo wa kaina kuka na fashe dashi danaga mubash na qoqarin rabani da kayan jikina Gashi nakasa tabuka koami banyi aune ba naji bakin mubash asaman mamah na yasoma Mai wani kalan tsotsa rintse idanuna nayi Dan wani kalan Abu ke fusgata daga sama na har qasata yau ni ce kwance da namiji Wanda ban aura ba wata zuciyata tace ai mijinkine shi fa Zaki aura ko bayau ba sai yasan komai naki a hankali naji jikina wayam Babu Kaya ajikina gashin kaina duk mubash yayi Baja Baja dashi a kan gado sai sinsina yake Yana kaima mamah na wani wanwan tsotsa Niko azaba taqaici duk sun hanani tabuqa komai inba kuka ba ji nayi zai sadu Dani da qarfi na furtamai mubaaaaaash banida tsarki chak ya tsaya Yana want kalan Nishi Yana innalillahi mtswwwww ya ruqa tsaki a hankali Naga mubash ya dau๐ŸŒWai in tsotsa Niko runtse ido nayi Ina kaico da halin mubash da kuma biyemai danayi Dan kurum banson bacin ransa aibanyui aune ba naji ya tusamun ba shiri nasoma kiciniyan fiddo abun a bakina Amman mubash yaqi a Haka yasani Saida na tsotse tas yaji yasama relief din da yakamata yasamu in daace yasadu Dani sannan ya mirgino ya rungumeni ya cutana bakinsa a saman mamana sai da aka Kira sallan magrib sannan mubash ya kyaleni ya miqe yashiga bayi Niko kan gadon nabi da kallo yadda mubash ya yamutsa gadon wani kalan zugi saman mamah na keyi tsaki na ruqa jerawa ina danasanin zuwana Ashe Daman gudun faruwan hakane yanasa su Marmy dakatar dashi zuwa gidanmu just nayi yace :

"Amaryan mubash jeki dauraya jikinki ba musu na miqe sumsum naje na d'auraya jikina na fito zansa kayana Dan bala'i sai Wai shi zai samun hakanan na barsa ya samun nanma Saida yayi wasa da mamah na Wanda Dan azabama harsunyi jaaaa samun hijab Dina yayi da liqab muka fito muka shiga mota Babu Wanda Yama wani magana harmuka Isa layin gidanmu ta bayan layi yavi da ni yayi parking sannan ya kalleni ya kirawo sunana:

"Aymanah"

Naam " kurum nace d'ago ki kallenimana fushi kike da mijinki karki manta nifa mijinkine auranmu sora sati 4 Kuma ni maisonki ne kinfiso inje inyi harka da wasu matan akan nayi dake ?

Da sauri da gyad'a Kai alaman aa murmushi yayi sannan yace yauwa to ki kalleni kallonsa nayi ya sakanmun murmushi had'i da cire liqab Dina yashiga kissing Dina sai da yayi Mai isansa sannan ya kyaleni na fito natafi ahikuma ya juya cike da son Aymanah fall ransa.

A hankali nabi tabaya na shiga Dan nasan yanzun kowa na salla dan Haka na shiga Aiko ba kowa nabude d'akin nashiga na mayar a hankali na rufe na fad'a kam gado ruuf Nan abinda yafaru yadawomun sabo a ido naruqa juyi akan gado nikad'ai.



Share....
[6/17, 8:30 PM] .: *_ยฎeal pure moment of life writers_*


๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KO SAKI?!*๐Ÿ“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€


( *_Story base on fictional writing๐Ÿ“_*)

*MALLAKAR AYSHKHAIR ๐Ÿ’—*

WRITTEN BY AYSHKHAIR ๐Ÿ’—

Page 13_14


Na yi Allah wadai dakaina sau ba adadi sai istigfari nake akan Allah ya , ya femin wayata nadauka na kasheta gaba d'aya sannan na kwanta Amman tunani fal raina.wasa wasa yau bikina saura sati 1 da kwana 3 sam sai naji nikam natsanima auran dan daace ranar am pure da shikenan mubash zai rabani da budurcina a hotel in anyi auran yajini wasai tsaki naja Ina kaico da halina.

"Aymanah, Aymanah " tab'ani tayi nayi firgigit na miqe har Ina miqewa tsaye Marmy ce tsaye Akaina tana qaremun kallo a hankali ta zaunar Dani sannan tace:

"Aymanah amarya shin maike damun matar Mubbashir kwana biyu ne duk kin rame kintasa tunani a gaba uhmm gayamun inji! Mana auta ta!

Kallan mamary kawai nayi batareda nasan sadda hawaye suka soma sauka a quncina ba tabbas inna gayama mamy nasan saitamun tsinannen duka barin maman mu Kam baa magana zazuyi tir da halina, Wanda nasan inda gayamasu akayi tsaf zasu qaryata dansun san tarbiyar da sukamun vazai tashi a banzaba ! Ji nayi Marmy ta Kuma cewa:

"Aymanah magana nake fa ko kinfiso nakira maman Yara tazo ko qilan ita kigaya Mata"

Da sauri na girgiza Kai sannan nace:

" Marmy wlh Sam yanzun ban san maisa nakeji mubash na fitan mun a rai Sam bana son auren Nan ji nake kaman naje na cema Daddy nidai a fasa auran!

Tsuri Marmy tamun tana saurarena chan ta nisa tace:

"Aymanah maisa kikace Haka? Bacin kinason Mubbashir shima mubash ya na sonki bafa Aliyu hydar Zaki aura ba wannan masoyinki zabinki Zaki aura fa, Dan Haka kiyi gaggawan cire wannan tunanin dan shedan ne da bayason ganin kin raya sunnan manzon rahma ke cusa maki wannan raayi ki miqe muje ga kankana da cocumber namaki blending muje nasa maki Madara Kisha sannan kishika ga ruwan turarukanki najira kizo kiyi wanka kinji ko"

Gyad'mata kai kurum nayi sannan na fito muka wuce falo fridge ta bud'e sannan taciro bowl din kankana da cocumber datayi tasamun Madara peak gwangwani biyu tajuya sannan ta kawomin tace:

"Oya yimaza ki shany'e "

Ba musu na amsa nasoma Sha lumshe idanu nayi nashanye kayana tas Dan abin baa bawa yaro Mai kwiya! Marwa ce ta shugo hannunta riqe da Faty tana cune baki tana fad'in:

"Marmy gaskiya yaran Nan ana kammala biki zasu tattara sukoma da uwarsu Yara sai shegen jaraba!

Ido Marmy ta bita dashi sannan tace:

"Kajimun Yar Nan toh saukomun da jika kafin ki fadar da ita , Sha nake kece kemana rainansu? Da har zakice sukoma toh Babu inda zasu sunanan har su riqe 'ya'yan ki"

Dariya na yi sannan na miqe naje na shiga wanka yanzun Kam turare yazauna daram dam ajikina yadda kasan kamfanin turare innazauna a wuri na miqe sai turaren yafi minti 30 Bai bar wajenba ! Bayan nayi wankan nafito nayi hayaqi da wasu turarukan Dan yau zaa kawo wacce zatamun dilka da sauran gyaran jiki!
Ina gamawa Marmy ta miqomun gumba tace naci iya cina amsa nayi nasoma ci , nidai wannan Sha da cin sunfara isata๐Ÿ˜’kullum aikin kenan ko Mai anfanin su oho? Maman mu ce ta shugo hannunta riqe da wani qaramin farin roba ta miqa mun tace innagama cin wannan shima naci, tohm kawai nace sannan nan na amsa na bud'e na d'and'ana abun balaifi yanada dad'i daga ji da Madara aka had'a.



Yau bikina yakama saura sati d'aya kacal Wanda izuwa wannan lokacin yayyunmu Mata harsun soma zuwa anty ameenah ce kawai Bata zoba sai ranar kamu zatazo Dan ana bikin qanwan mijinta, Ina kwance akan ciny'an Marmy tana mun nasiha Akan aure sai Marwa tashugo fuskanta d'auke da murmushi ta kalleni tace:

"Amaryar mubash! Guess what?!

Kallonta nayi nace:

"Mai faru?

Dariya tayi tace:

" Wlh ga mubash chan da abokan sa sunzo suna d'akin baqi"

Tab'e baki nayi Wanda daga Marwa har Marmy Saida sukayi mamakin hakan daga wajena dan Sunsan baqaramin dad'i zanjiba ganin karsu d'agoni yasa nad'an saki murmushi nace:

"Sannunsu da zuwa "

D'aga nan ban Kuma cewa komai ba! Naqara kwantar dakaina Akan ciny'an Marmy wacce tasake baki sangangan ita da marwa suna kallona, Marmy dai dataga Banda niyyan tashi yasa tace:

"Autan mamanta lafuya kuwa? Kinji ance mubash yazo Amman shine bazaki miqe kije ba?

Guntun tsaki naja sannan nace:

"Marmy Dan Allah Mai zaimun Kuma!? Bacin ankusa kaimaini " ๐Ÿ˜’

Marwa wacce tsabaragen mamaki yasata kasa cewa komai da kyar ta kalleni tace:
"Tabdi kice akwai maqarqashiya Dan Allah kimiqe muje wlh da abokansa yazo fa"

" Nifa ba inda zani"

Marmy ta kalli Marwa sannan ta kalleni tace:

" Auta miqe kije injini nace Inna isadake kimiqe kije"

๐Ÿ˜ฉmaraice fuska nayi Dan kawai Marmy tasan vazan iya tirjema maganan ta bane yasata fad'in haka yatsine fuskana nayi na miqe Ina turo baki nashiga d'aki Dan d'auko hijab Marwa da Marmy suka bini da idon mamaki har nafito nazumbula qaton hijab nayi gaba Marwa tabi bayana!
Marmy tabi bayana da ido tana mamakin wannan chanjin "yoo komadai Mai intadawo sai na tilastaki kingayamun"

Ta Ida maganar tana Mai miqewa Dan shiga kitchen ,

Marwa takama hannuna gudun Kar naqi shiga gurunsu mubash , a Haka har muka Isa cikin falan Marwa tayi sallama suka amsa muka shiga kaina aqasa wannan qamshin turarensa da yayi kusan kwanaki ajikina ne yadoki hancina Wanda hakan yasani saurin d'agowa mukayi Ido hud'u dashi Ras naji gabana ya fad'i ban San dalili ba ganinayi ya bankomun harara fuskan Nan tashi a tamk'e!


๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€Ni shatu Wai any'a auran mubash da Aymanah zaiyi kuwa? Shin inma anyi zaman su zaiyi dad'i? Zaman doya da manja zasuyi ne? Karku manta sunan littafin Auren wahala ko saki? Muje dai zuwa in Sha Allah zan warware maku bindi har wutsiya๐ŸŒš
[6/17, 8:30 PM] .: *_ยฎeal pure moment of life writers_*


๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KO SAKI?!*๐Ÿ“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€


( *_Story base on fictional writing๐Ÿ“_*)

*MALLAKAR AYSHKHAIR ๐Ÿ’—*

WRITTEN BY AYSHKHAIR ๐Ÿ’—

Page 15-16

Cikin mutuwan jiki muka gaishe su mubash Kam ma banza yayi damu abokansa suka soma jawabin zuwan su inda suka tambayemu nawa muke buqata Marwa kawai ke amsawa Niko nqzqmq mutum mutumi a d'akin har suka miqamata damun kud'i muka musu sallama nayi tafiyata ko kallon inda mubash yake banyiba fito wa nayi na wuce d'akin maman mu nayi kwanciyata na lumshe Ido Ina saqa da warwara.


Washe gari duk en uwa da abokan arziqi sun soma cika hajia Azma ma tazo zai kaffa kaffa takeyi Dani Dan kaf cikin yaran gidan tafisona duk da naqi d'anta hakan baisa ta qinaba Dan ko lokacin danake yarinya da aka yayeni gunta aka kaini yaye.


Ansoma event yau ya kasance ranar kamu in ka ganni yadda aka mun kwalliya nayi matuqar kyau Sam bazaka gane ni ba nayi kyau har nagaji qarfe uku akayi kamu aka gama qarfe 6 ranar jumma'a ka d'aura aurena da:

*Mubbashir Musa Adam dani Aymanah Mubin Aliyu Akan sadaki dubu 50*

Nidai bazance nayi farinciki ba Kuma bazan ce banyiba a qarfe 2 motocin zuwa d'aukan amarya suka zo Dan a chan kano zan zauna nayi kukan rabuwa da iyayena harna gode Allah anmun Nasiha iya nasiha , nan aka fito Dani lullub'e cikin alkebba ta har zaa shigar Dani mota mukaji ance:

"Kudakata"

Waigowa kowa yayi Dan ganin waye Jin shurun yayi yawa yasa ni d'agowa Ido biyu mukayi Wanda harsaida gabana yafad'i amman bansan dalilin hakan ba wani zuciyata tace qilan sabida kina tsoransa ne a hankali na furta:

"Yayah Hydar"

Sam bansan yazo bikin ba sabida ko gezau Banga yayi acikin gidan ba shin yaushe yazo? Maganar da yayi ne yasani kasa samo amsan maganar ji nayi yace:

"Marwa wuce muje ga motar da zaakaita"

Yama su nuni da wata dalleliyar motar Mai matuqar kyau gata baqa da baqin tint kallon mamaki nabishi da shi sabida a iya sanina tun tasowata bama jiyuwa da Yaya Hydar baisona Sam ko sadda aka had'a auran mu cewa yayi naje nace banaso Dan shi Yana da wacce yakeso maizaiyi da 'yar qarama yarinyan da ko qannensa sun girmeta!

A hankali su Marwa suka Jani muka shiga motar ni kad'ai a baya sai Marwa tashiga gidan gaba inda yace sauran suje su shiga sauran motocin , Nan ya zagayo driver side yashiga yasoma tada motar d'agoda kaina nayi mukayi Ida biyu ta mirror fuskansa a tamk'e ya wurgomun harara saurin kauda kaina nayi a Raina nace:

"Dama nasan Yapendo Azma ce taba shi umarnin yakaini amman if not shikam danyin kansa bazai yiba , "

Nan yaja mota aka sa motar mu a tsakiya aka jera aka dosa kano abun gwanin ban shaawa tafiyan kurame mukashiga yi Gashi sai tuqi yakeyi a hankali tamqar Mai koyon tuqi en bayan mu Dake binmu sai horn sukeyi Masa Amma Sam ko tunanin qara gudu yaqi hakanan wasu suka ruqa yin reverse suna shiga gaban mu har aka barmu mune abaya! Marwa kuwa tsqban mamaki ya sata turomun text Wanda sai ayau na kunna wayar :

"Wai Dan Allah Mai wannan yaah Hydar d'in ke nufine Wai Aymanah? "

A hankali na turamta:

" Ohon mashi ke bakisanshi da mugunta bane? Inbaiso yin abuba aibayayi!,

Ina Gama turawa kaman an mintsileni nad'aga Ido na kalla mirror karaf nasauke idanuna akansa Ashe kallona yakeyi bankomun harara yayi da sauri na d'auke idanuna na d'an gyara zamana na kishingid'a a motar kafun kace Kobo har bacci yasaceni dama gani da gajiya ajiki Allah sama yau banida tsqrki da saidai mubash yakuma d'auramun wani sabon gajiyan, amman nasan duk da haka ba barina zaiyiba๐Ÿ˜’

Bacci ne sosai ya kamani itama Marwa baccin takeyi shiko yaah Hydar zubamun idanunsa yayi Yana ta kallon fuskana ko tunanin Mai yakeyi oho wasa wasa sai 6 muka Isa kano sauran Kam tun 5 suka Isa ana jiran amarya tazo mubash yaruqa kirana awaya danjin lfy amman inaaaa wayar tana silent Koda muka iso ita Marwa tafarka amman ni still baccina nakeyi abuna a hankali yayi parking sannan ya kashe motar ya kalle gefena yaga Ina bacci ya kalla Marwa yace kifita kice mun iso Aiko Nan tafita tashiga cikin gidana tasanar mun iso da sauri mubash ya fito ya doso motar mu yaah Hydar Wanda ya shagaltu da kallon fuskana baima ji lokacinda mubash ya bud'e motar ba gani kawai yayi mutum na kiciniyar d'aukan Aymanah da sauri ya kalla mubash Dan San ganin waye amman ganin mijinane yasashi kawar dakai mubash ko d'aukata chak yayi ya mannani da jikinsa Yana aukin sunbatan fuskana.


Shiko yaah Hydar runtse idanunsa yayi da qarfi yadanna giyar motar yamata wani wawan jaaa da gudu kamar Mai Shirin tashi sama ya fita a layin da sauri mubash ya waigo Wanda nima daidai Nan na farka Dan qarar motar ta firgitani a hankali nabi gefen da mubash ke kallo Naga qura Baja Baja kallona yayi kafun kace Mai mubash tuni ya cusa bakinsa cikin nawa Yana qika musu saqonnin dayafi qarfinsu........... ๐ŸŒš


Late typing kuyi haquri ๐Ÿ˜ฉKuma baku comments gaskiya zandaina wahalar dakaina in novel din baimuku ba baadole sai na daina dama sabida kunce naxigaba da rubutu yasa nacigaba amman daa na ajiye๐ŸŒš๐ŸŒšso iya comments iya adadin yawan page ๐Ÿ’๐Ÿปโ€โ™€in kunason read more biyar gobe Naga comment Baja Baja yau kamar yadda nake ganin nasu Jawaheer๐Ÿ˜ฉ


AYSHKHAIR"
[6/17, 8:30 PM] .: *_ยฎeal pure moment of life writers_*


๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ญ *AUREN WAHALA KO SAKI?!*๐Ÿ“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€


( *_Story base on fictional writing๐Ÿ“_*)

*MALLAKAR AYSHKHAIR ๐Ÿ’—*

WRITTEN BY AYSHKHAIR ๐Ÿ’—

Page 17&18

Babu inda Mubash ya ajiyeni sai Akan gadon d'akina , yabi ya ratsa duk jamaan Dake cikin falan kowa sai tafi yake Mana abokan sayl kuwa cewa suke "easy man easy man" Bai kulasu ba Kuma baice masu uffan ba nidai idona a runtse yake nasan kuma yanzun mubash zai batamun kwalliyata gani nayi ya soma cire kayansa Amman ji dayayi ana buga qofan d'akin yasa shi dagatawa had'i da cewa:

"Wayene? " Shooter abeg ka hanzarta is already 7 fa har an fara tafiya dinner kufa ake jira in aka dawo ai shikenan"

Badan mubash yaso ba ya kyaleni muka miqe muka nufo falon duk har ansoma wucewa dinner Niko mubash yariqeni Kam a hannunsa tamkar zaa kwacemai ni, nikam sai qara bitar sunan daaka kirasa nakeyi *shooter*!

Nan akayi dinner 12aka tashi muka wuce in taqaice maku dai a daran munsha drama da mubash Dan yaqi Sam qawayena su kwana agida haka akaje aka Kama musu hotel Marwa Kam tacika tayi fam Niko tamkar nayi kuka Wai shin any'a ban d'ebo ruwan dafa kaina bakuwa?!


A daran Kuma muka kumayin kacha kacha sakamakon banida tsarki ai mubash tamkar ya zauce ji yake kaman ya rufeni da duka fad'i kawai yake:

"Mtswww Amman wlh bakida tunani Mai kyau ace sai kin daidaici ranar danakeson kusan tarki sai kidage kice bakida tsarki wlh wlh this enough nizaki rainama wayau inbakison auran tun farko aisai da karkiyi bawai kiyi kizo kina showing ma mutum attitude Wai banida tsarki mtsww wlh nidai navaki zuwa gobe da safe ko ya tafi ko bai tafiba , ko kinyi wanka ko bakiyi ba wlh sai nacimma burina wlh bazaiyu inzauna inzuba maki Ido ba mtswwww"

Daga haka ya miqe ya shige bayi Niko tunda yasoma maganar inbanda binsa da kallon mamaki Babu abinda nakeyi:

"Shin Wai wannan mubash ne Wanda nasani Mai qaunata? Wanda baison ganin b'acin Raina duk bama Haka ba ina karatun addininsa? Da har zai gindayamun sharud'a? Ni Gashi sainan da kwana 3 abinnan zai tafi oni Aymanah Naga takaina๐Ÿ™†๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿ˜ญbansan lokacinda na fashe da kuka ba Ina mamaki da tunanin sabuwar rayuwan da zan yi a gidan mubash shin dad'i ko rad'ad'i?!

Bankai dabama kaina amsa ba naji yafito a bayin yarufe bayayin da qarfi ya wuce dressing mirror nikam kallonsa kurum nakeyi daga qarshe na miqe naje nasauya kaya nashiga nayi wanka nafito Naga har ya kwanta ya kashe wuta duk d'akin ya d'au duhu a hankali nasoma naiman inda ake kunna wuta Amman sai na tsinkayo muryansa Yana fad'in:

"Karki sake ki kunna mun wuta wlh inba hakaba ranki zaiyi munmunan b'aci acikin gidan Nan"

Daga haka ya Kuma gyara kwanciyansa yadda ban hango komai NASA inba bayanshi ba Niko wani kalan zazzafan yawu na had'iye a

2 / 13