Author : Ayshakhair Category : Love
hankali nafurta:
"Waiyooo Mai ke Shirin faruwa da Aymanah? Anya Mubash ne kuwa Allah kasa mafarki nakeyi Dan nafarka naqaryata abun Nan dan wannan mubash banyarda zaiyi haka ba!
A haka danaga ba sarki sai Allah na lallab'a na kwanta Akan kujera daga ni sai d'aurin towel da kyar bacci ya saceni cike da tunanin su Marwa!
Washe gari kuwa tsaban gajiya , yasa ko Kiran sallan asuba ban jiba nikam ji nayi ana yayyafamun ruwan sany'i firgigit na miqe Ina raba idanuwa mubash nagani tsaye da goran ruwan faro Yana zubamun cikin fuskan tausayi nace:
"Yakai mijina angon Aymanah shin Mai Aymanah matarka ta aikata a gareka dahar kake fushi da ita a ranarta na farko na kasancewan tareda Kai a matsayin muharraminta?!
Muryan danamai had'ida fuskan tausayi Wanda yaga naqaramai kyau yaji tausayina ya dira a zuciyansa d'an murmusawa yayi sannan ya durqusa daidai fuskata har inajiyo futan lumfashinsa jinayi ya d'an dungulemun dogon hancina sannan yace:
"Angon Aymanah na fushi da amaryar sa dan baqonta yaqi barin Angon Aymanah raya daran sunnan manzon Allah "
Murmushi nayi sannan cikin low tone na kwantar da kaina Akan kafad'ar say Wanda dukkaninmu Saida wani baqon al'amari ya ziyar cemu a hankali nace:
"Angon Aymanah yayi haquri Dan Allah Dan Aymanah matarsa bata tab'a ganinsa cikin wannan yanayinba Kuma tayi alqawarin farantamai kafun baqonta yatafi Nanda kwana 2"
D'an murmusawa yayi yad'an mannamun peck sannan yace:
" Shikenan Matar mubash Amman abin nan yayi yatafi yabarni naji zuman Dake tattare da matar mubash shi kad'ai"
Murmushi nayi nace :in Sha Allah
Nan ya miqardani ya d'auke ni chak in bridal style yayi toilet Dani Wai shi zaimun wanka tun Ina noqewa Ina kulle fuska hardai nasake jiki Ina biyemai Dan Naga mubash a faninnan baida kuny'a😒a Haka muka ruqa wasa da ruwa shikuma daga ya latsa Nan najikina sai ya tsotsa nan ya sunbace chan hardai muka Gama muka fito ya rungumeni a jikinsa muka fito shi ya shafamun Mai ya shiryani Nima yasani Dole na shiryasa Nan muka ci ado cikin qananun Kaya munyi kyau gwanin ban sha'awa kallona mubash ya tsayayi ganin yadda kayan yayi matuqar fitting d'ina komai nawa yafito intact Babu wani makusa ajikina Dan Allah yamun baiwan sama da qasa a hankali yasoma lashe leb'e Yana fad'in
"My baby is bae.....
🤸🏽♀Manage pls
[6/17, 8:31 PM] .: *_®eal pure moment of life writers_*
😰😭 *AUREN WAHALA KO SAKI?!*📝😭🙆🏼♀
( *_Story base on fictional writing📝_*)
*MALLAKAR AYSHKHAIR 💗*
WRITTEN BY AYSHKHAIR 💗
19&20
Haka rayuwan auran mu ya cigaba da gudana nida mubash tun ranar muka shirya muka dawo normal yadda muke daaaa mubash na matuqar nunamun kulawa sai dai shi Sam Bai d'aukan irin wasa da miji d'innan sai yace Wai ai rainine Amman in buqatar sa ta tashi a Rana sai yayi sama da sau 5 hakannan nake daurewa Dan kawai na faranta Mai Rai yau auran mu Sati d'aya daidai niban ga kowa ya shugo gidana ba tunda nayi aure har yau iyayen shi ma ni Babu Wanda nagani yazo Koda cikin Yan uwan sane hakan ba qaramin d'aure mun Kai yakeyi ba Amman ba damar magana yau muna zaune kasan cewan yau weekends ne Ina zaune Akan kujera bayan nagama Yan aikace aikace na mubash kuma na kwance a ciny'ana Yana latsa waya ni Kuma na d'aura hannuna Akan gashin kansa daya cika kaman na daadaa Amman yasha gyara a hankali nake kwantar Mai da gashin waya tace tayi ruri d'aukan wayan nayi Dan tunda nazo gidan mubash ya amsa wayata ya bani Nokia Wai tunda nayi aure baiga anfanin babban waya a hannuna ba chatting daukemun hankali Wai zai yi inkasa bautan aure Nan ya cire mun sim Dina yasamun a qaramin Nokia nidai bance Mai qala ba illa tausayin kaina danakeyi Dan nasan na d'ebo ruwan dafa kaina a hankali naduba Mai kirana Marmy ce aibansa sadda wani kalan murmushi ya fisgeni ba da sauri na d'aga Ina:
"Hello Marmy Na ykk? Ya gida? Ya su Marwa?"
Murmushi marmy tayi sannan tace:
" Amaryan mubash Bata laifi Kota kashe masu gida , shin duk cikin dad'in auren ne yasaki kashe waya har tsawon sati d'aya Aymanah?
Murmushi kawai nayi sannan nace:
"Marmy kedai bari kawai"
"Aymanah daftan kina lfy Kuma mubash na kulan Mani dake Koh?
Satan kallon mubash nayi Wanda baida aiki sai chatting Yana murmushi a hankali nace:
"Eh wlh Marmy Wai Ina Marwa ne "?
"Marwa ta koma makaranta yau kefa Yaushe Zaki koma? "
Murmushi nayi sannan nace:
" Marmy soon , inq maman mu fa ?
" Tana lfy ta fita taje asibity check up"
" Allah sarki kigaisheta Dan Allah "
" Toh zataji kigaida mubash din anjima zqn kiraki"
" Tohm Marmy sai anjima nagode"
Nan mukayi sallama na datse Kiran na kalla mubash Wanda duk hankalinsa nakan waya saifaman murmushi yakeyi ko shidawa ke magana dake sashi murmushi ohon Masa a hankali nace:
"Angon Aymana, Marmy na gaidaka"
"Ok" kurum yace daga Nan baikuma tanka mun ba Nima nayi shuru Ina kallansa a hankali nace:
"Wai Yaushe zamuje gidansu hajiane kaga tun ranar da akayi bud'an Kai fa bamu sake zuwaba"
Tsaki yayi sannan yace:
" Bazan making qarya bafa Aymanah dangina basa sonki!
😨zaro Ido nayi har muryata na tseren fad'in:"basa Sona Kuma Mai na masu?"
Miqewa yayi daga kwanciyan dayayi a laps Dina sannan yasa hannunsa ya lakuta hancina yace:
"Yes basa sonki cuz bake sukayi niyyan na aura ba wata yar uwar mahaifiyata akeso na aura nikuma naqi nace sai ke shiyasafa bakiga sadda kukazo ma Baku wani sama tarba Mai kyau ba? So shiyasa Kuma Hajia tace karna sake na tab'a kawo mata ke gidan ta kowa Wai yayi zamansa anasa gidan Danni kad'ai ta haifa ba ke ba shiyasa ban kaikiba Kuma bakiga kowa yazo ba , yauwa kima shirya anjima da yamma abokaina zasu zo su 3 Kuma anan zasu kwana Dan Haka yau Zaki fara girki Dan ma nqgaji da siyan takeaway ai yau kinyi sati so kifara girki Kuma kiyi yayi dad'i bari yanzun zanfita nasiya kayan Miya tunda shine kawai Babu Naga duk kayan abinci iyayenki sunkawo ko? So kiyi yayi dadi Dan Allah"
Daga Nan ya miqe yana sakanmun murmushin da nakasa fassarashi, 😭ji kawai nayi hawaye na gangaromun a fuska maganganun mubash suka kAsa samun masauki a zuciyata Mai yake nuffi wai iyayensa basa Sona? Basa qaunatana uwar miji tamun iyaka dazuwa wajen ta ? Na shiga uku na lalace ni Aymanah😭maike Shirin faruwa Dani ne Wai innalillahi wa'inna ilahirajiun "
Da sauri nasoma share hawayena Jin motsin futowan shi da sauri na sadda kaina gudun karya gani jinayi yace na tafi sai nadawo "
Gyad'amai Kai kurum nayi tonowa danayi yamun gargad'i Akan inzai tafi basai namai rakiya ba inyi zamana kawai hakan ko nake Mai kullum inzai fita , aiko Yana fita kaman anbud'emun wani babin kukan , da kyar zuciyata ta lallashe ni tace:
Aymanah aure fa kikeyi aure Kuma ance bauta ce kobakya Jin dad'in auran ai bazaki qi kinaimo aljannarki ba Dan Haka kiyi haquri tunda ai ba zaman mamanshi kikeyi ba zaman shi kikeyi kinii Aymanah kiyi haquri ki sadda kanki aduk abinda zakiji Kuma zaki gani kinji?
A Haka nayi na'am da shawaran da zuciyata tabani hakan yasani miqewa na shiga d'akin mubash Dan gyarawa ko ina ya tarwatse yadda na lura mubash qazamine na qarshe saidai Yana gyaran jikinsa sosai Gashi ya iya d'aukan wankan dazai iya tafiya da imanin mutum Amman Kam inyacire kayan sai su kwana 3 baikaisu wanki ba Gashi kayan suta wari inya aske gashin private parts d'inshi kuwa a inda ya aske anan yake barinsu Kai abubuwan mubash day sai Allah watarana har kuka nakeyi Ina kulle hancina in Ina Masa gyaran d'aki yauma hakan ce tafaru bayan na gyara d'akin tas na wanke Mai bayi nafeshe d'akin da turaruka masu dad'i na kunna ac na kunna turaren wuta Nanda Nan d'akin ya d'au qamshi nafito na soma gyara falanma na kunna turaren wuta Mai dad'in gaske Wanda Marmy ce duk tasa aka had'omun su gyara nayi sosai Jin yace abokansa zasu zo chan naje kitchen na bud'e store Nan Naga kayan abinci maqil Wanda mahaifina yasa ka cikamana store da kayan abinci fridge na bud'e Naga Shima shike da Naman kaji da Shanu da rago harda kifi cat fish da sauransu.
Shugowa yayi ba tareda sallama ba hannunsa riqe da wani black leather qarami ni har ya tsoratani kallonsa nayi nace:
"Angon Aymanah sallaman fa?"
Qaramin tsaki yayi sannan yace:
" Opps sorry na manta gidan uztaza Aymanah nake banyi sallama ba afwan salamualaikum"
Dukda shi cikin gatse yayi maganan baihanani d'aukan maganan cikin wasa yayita ba hakan ne ma yasani yin murmushi Ina amsan leather hannun nasa miqamun yayi yace :
"Ayidai yayi dad'i zantafi zamu dawo tareda su bayan sallan magrib kiyi wanka kiyi kwalliya cikin qananun Kaya!
Da sauri na kallesa nace:
"Qananun Kaya Kuma?
D'agamun gira yayi 🤨 yace:
"Yes ko kinsama ciwon kunene?"
Kallon mamaki nabisa nace:
"Abokanka fa kace zasu zo Mai sa zansa qananun Kaya toh shikenan zan sa Amman zansa hijab! "
Kallan uku saura kwata yamun sannan yace:
"Ok kisa kiga yadda ranki zaiyi munmunan b'aci kina Abu tamkar baki waye ba Mai in abokan nawa sunzo Kuma sun ganki Sha nake Suma kaman ni suke awajenki tunda abokaina be yanzu invana Nan ai wani acikinsu Mai riqekine so Mai Dan sun ganki da qananun Kaya ko sindir nace kizo ne? Dawani Zaki fara kawomun qabli da ba'adi su matayensu da muke ganinsu da boomshorts su Mai Kika fisu? Mtseeeewww karkisa Dan Allah kinji"
Daga Haka ya fice ransa a matuqar b'ace Niko tsaban mamaki, taqaici, danasani, kaico ne duk sukabi suka turnuqeni jinake tamkar na d'aura hannuna a sama na fasa ihu wannan Abu damaiyayi kama ?
Shin Wai *Auran wahala* nayine? Nashiga uku Wai kowama inyayi aure haka yake fuskanta ko Kuma mubash ne. Kawai kemun hakan shin dama duk soyayyar a waje ake nuna shi kana shugowa daga ciki shikenan saidai aruqa muzguna ma? Allah gani gareka nidai bazan sab'ama ba wajen farantama mijina ba!
A Haka na juya hannuna riqe da ledar jikina duk amace nashiga kitchen bud'e ledar nayi had'i da zaro ido😨
Tattasai nagani irin Wanda ake siyarwa a cikin farin Leda na hamsin hamsin d'auri biyu Wanda aciki guda hud'une kawai aciki sai tarugu kulli d'aya albasa guda 2🙆🏼♀tabd'i abinda bansaba ganiba Dan nikam tun tasowata nasaba ganin buhuhunan kayan Miya a gidanmu bantaba ganin ansiyo na qulliba to Mai zan dafa masu Haka da wannan kayan miyan kad'an tabd'i jam nan adai haka nagyara nayi greating Dinshi nasoma kici kicin girki shida da rabi nagama komai:
Shinkafa fara namusu Wanda nasa Mai colour yazama yellow kaman fried rice sainayi stew da kaza dake inada tumatur na Leda da aka samun a store shi nacika sabida miyan tayi kauri dan duka tattasan najuye tarugu ne dai bansa dukaba sai namasu fruit salad da coconut juice na rufe NASA a fridge na fito na jera abincin a daining na wuce d'akina nayi wanka na d'aura alwala nafito na shafa Mai nasa hijab nayi salla namiqe Dan d'akan kayan da zan sa Amman sai nagani mubash ya fito mun dashi ya sa akan gado Riga da wandone d'amanmu Wanda ko a gabansa kuny'a sasu nakeyi barega abokai
A hankali na d'au kayan nqkai minti 10 Ina tunanin insa ko karnasa chan dai danaji horn din motar shi nayi sauri nasaka sannan na kalla kaina a madubi duk surata abud'e taf d'aura d'ankwali nayi nazauna akan gado na kulle fuskana da tafukan hannayena Ina mamakin maike damun mubash nee Wai ji kawai nayi ance:
"Wow" d'agowa nayi na kallesa sannan na kauda kaina qarasowa yayi ya miqar Dani yakaiki wajen madubi ya sakala kansa akan wuyata Yana sunsunan qamshin dake fita ajikina cewa yayi;
"Kingako yadda kikayi kyau baby tamkar hurul aini nasan abokaina sai sun maki kyauta sabida komai naki intact saidai d'ankwalin Nan dakikasa ya kwafsa maki nan ya cire d'an kwalin Niko Ido kawai na bishi da shi Ina mamakin sa kwance mun gashin kaina yayi Nan yazubo har gadon bayana wow see fine babe shine mubash ke fad'i kafun nayi aune kawai yaja hannuna muka fita zuwa falo niko jinake kaman na kwala ihu muna zuwa falon mukayi Ido hud'u da su Suma duk suka gwalo Ido suna kallona jinayi dukkansu suka had'a vaki wajen fad'in:
"Woooow sharp shooter see fine babe OMG she don slay woooo she don sexy she don get up and down"
Wanine aciki ya miqe yazo daf dani har Yana Jin yadda gabana ke dukan d'ari d'ari jikina sai rawa yakeyi ji nayi yace:
"OMG guys just look she don get figure 8 woooo shooter u knw easy woooo
Abinda yamun ne yasani kwala wani kalan razanannen ihu........
Share
AYSHKHAIR
[6/17, 8:31 PM] .: *_®eal pure moment of life writers_*
😰😭 *AUREN WAHALA KO SAKI?!*📝😭🙆🏼♀
( *_Story base on fictional writing📝_*)
*MALLAKAR AYSHKHAIR 💗*
WRITTEN BY AYSHKHAIR 💗
Page 21&22
****Peck yamun a saman goshina Wanda har Saida ilahirin jikina suka soma rawan d'ari qafafuna suka gaza d'aukan jikina Nan da nan ilahirin jikina suka soma rawa tamkar wacce aka jonama shocking mubash dake bayana Yana ganin yanayin dana shiga sai ya sakala hannunsa ta bayana ya matso da fuskansa ya kwantar Akan wuyana ya soma huramun iskan bakinsa akan wuyana har sai da ya tabbata na sama natsuwa Kuma jikina ya rage rawarda yake yi sannan ya sake ni .
Yana Sakina na juyo na kalla wannan abokin nasa wanda ya zauna akan kujera ya hard'e qafafun sa yawani futo da sigari Yana qoqarin kunnawa wani kalan mugun harara na wurga Mai Wanda nikaina bansa na iya ba sannan na juya nayi shigewa ta d'aki ina tir da hali irin nasu.
Gefen gado nasama waje na zauna Ina sauke ajiyar zuciya Ina tunanin wannan wacha kalan rayuwa ce? Mai sameni ne? Ya akayi duk bansan halayan mubash Haka suke ba? Tambayoyi ne birjik shimfid'e a fuskata Wanda Babu Mai bani amsan su ji nayi Yana fad'in cikin muryar fad'a:
"Dan ubanki , kimiqe kije kibasu abinci ko kina nufin bazakiyi Serving d'insu bane? Yar kutumar uba!
Ya Gama maganar Yana wani had'a rai tamkar mala'eekan mutuwa Niko wani kalan tsoronsa ne ya diranmun a zuciya Amman zagina da yayi ya bala'in d'auremun Kai ubana da baisan komai ba na janyomai zagi a hankali kace:
"Zani "
Na'ida maganar had'i da miqewa na bar d'akin tareda saka dogon hijab shiko yabini da kallon da na kasa fassara Kona Mai!
Kodana fito had'e Rai nayi tamau na wuce kitchen suko Yan iskan suna hakimce Akan dining area ko wannen su riqe da sigari suna Sha suna busar wa tana fitowa ta hancin su , Bina sukayi da kallo har na Isa kitchen har had'a masu komai nayi sannan nafito najere masu a kan dining din lokacin munash ma yazauna Shima ya kunna sigarin yana Sha mamaki yabi ya isheni shin Wai dama mubash mashayine toh maisa baya nunawa abakinsa domin bakin mubash pink ne wani zuciyan yace maybe bleaching yake masu.
Dai dai da zan bud'e kula naji anyi karaf da hannuna an riqe da sauri nad'ago mukayi Ido biyu dashi wani abokin ne kuma wannan Kam kana ganinshi kasan yafisu iskanci duba da shigarsa a hankali cikin muryan mashaya yace:
"Amaryar mu dafatan abincin yayi dad'i?
Fisge hannuna nayi na zuba masu abincin nayi saurin shigewa d'aki abuna na dire akan gado na fashe da kuka waiyo ni Aymanah wannan wace kalar rayuwa ce Mai mubash ke Shirin sakala rayuwata aciki ?
Sharp shooter wanga matar taka kamar ba wayayya ba kaman su feenat mtswwweeew at least dai ya kamata kaima kasani mu wataya da ita ko? Dan cikin mu nan Babu Wanda bakaji taste d'in matar sa ba! Dan Haka itama yazama Dole wlh mu kwanta musama natsuwa da ita , dariya naji mubash yayi sannan yace:
"Aiko gata pure honey bakaman su feenat ba da Basu iya gamsar da mu da kyau ba har sai mun naima wasu, hmm Aymanah daban take inkun huta da ita na rantse bazaku sake shaawan kwanciya da kawunanku ba, infact bakuga na rage naiman ku ba tunda nayi aure?why bcz Aymanah tana da wani kalan baiwa Aradu ajikinta ko how many round kakai dayi bazata ginsheka ba zakaji ma tamkar aranar kake rabata da budurcinta kunsan dai shooting d'aya nake ma kowacce mace tafita a Raina ko Kuma kunsan bancika samun natsuwa da Mata ba ko? Toh Aradu wlh Aymanah Ina samun 100% shiyasa ma ko ana ha maza ha Mata bazan sake ta ba sai dai tayi *Auran wahla* Amman ba *saki* wannan kam shine stand Dina akanta"
Jinayi dukkaninsu sun bushe da dariya harda buga faranti haryana qara chan na tsinkayo wani Yana fad'in:
"Shege shooter shiyasa kabarmu muna cin kanmu Kennan ko? Sati d'aya bamuji d'uminka ba ai yanzun sai kazo muje kabamu hakkinmu kafun muje mu wataya da matar taka ko? "
Mutanen biyu sukace':
" Aiko dai danny gaya Masa dai"
Murmushin gefen baki mubash yayi sannan yace:
" Ai wlh ko kuka kukeyi Aymanah bazata yarda ba Amman nasan Mai zan Mata ku matso kuji.....
Nan ya rad'amasu wata magana a kunne Wanda bansama damar jiba ji kawai nayi sun bushe da dariya suna fad'in:
"Shege shooter gabanka fari bayanka baqi"
Suka wani Kuma tafa hannuwan su sannan suka cigaba da Shan tabansu suna cin abincina suna Santin girkin har d'aya nacewa:
"OMG shooter Dole kace bazaka saka Aymani ba wanga Kalam dad'in abinci Haka"
Dariya sukayi mubash yace:
" Hmm nidai ku gaggauta muje Dan Kun tadamun da tsohuwar Zuma muje Dan Allah "
Danny yace:
" Aisai kabari mugama cin abinci ko wanna abincin ai mutum yarage ba qaraman asara yayi ba Dan Haka kabari kawai mugama Amman dai a hotel ne ko?
Gyad'a Masa Kai mubash yayi alaman eh , chan dai naji nadaina Jin motsinsu hakan yasani sulalewa abakin qofan Dana tsaya Ina sauraransu na sulale qasa na fashe da kuka Ina fad'in:
"Innalillahi wa'inna ilahirajiun hasbiyallahu walni'eemal wakil inallihi ya Rabbi Allahumma ajirni fi musibatihi waklifni khairan minha"
Nan na fashe da wani kalan matsinacin kuka Ina danasanin sanin mubash inakumq Allah wadai da auransa:
Saidai maganganunsa sun d'auremun akai Akan Wai "shi Bai cika hutawa da Mata ba! Toh dawaye yake hutawa? Kuma yace su Danny suje ya amshi haqiinshi ! Wani haqqine Haka? Su Danny sunce sunjima basuji d'uminsq ba wani kalan d'umi Kennan? Dama Yana kwana da matayen abokansa da