Author : Maman Teddy Category : Romance
faruk shiru yayi ya kasa magana , alhj ahmad yayi dariya ya mikawa faruk yariyar, yace kayi mata huduba.
bayan faruk ya karbi yarinyar shiru yayi ya dukar da kanshi kasa yana shere hawaye farin ciki wai shine yau har yana da yarinya, lallai iyaye ba karamin son yaran su suke ba, gaskiya su abba sun mai gata kuma lallai wanda beyiwa iyayen shi biyayya ba yayi asara , yau gashi an wayi gari humaira tayi kane kane azuciyar faruk,
zuwa yayi ya mikawa nura yarinyar, yace kamata huduba .
yace wane suna kukasa mata?
Kai zaka zaba mata nura yaji dadi sosai amman sai ya juya yace humaira ko akwai sunan da kike so
da sauri tace a,a
sai da ya gama sannan yace sunan ta nana aisha, kowa adakin yaji dadin wannan suna momy ta samu ta kwara.
abban yaji dadi sosai dan haka ya fara sa musu albarka, suna cikin haka meena ta shigo, nura yace abba meena fa ta girma amata aure.
abba ya kalli nura yace ba yanzun ba nura sai tayi karatu.
alhaji usman yace kasani ko shi ke so.
abba yayi murmu shi yace inshi ke so ai sai ayi ta karasa adakin ta.
Nura shiru yayi ya kasa magana , faruk ya lura da haka , dan haka faruk yace eh abba ayi yana so.
su alhj sunji dadi sosai dan haka basu bar gidan ba sai da su tsaida ranar daura auren meena da nura.
ita ko meena dake kukan farin ciki sai ya ko ma na bakin ciki, har ranar suna meena ko kwaliya batayi ba tana ta kuka tun momy na bata hakuri har ta gaji ta barta.
faruk ko aranar suna ji yake kamar yaune za a daura mai aure da Humaira , jama,ar da be tara da bikinsu ba su a yau su ya tara , walima yayi sosai
yan katsina sunzo suna sosai kwana biyu sukayi suka tafi momy ta musu tarba mai kyau ,suma sunji dadi inda suka koma gida cike da tsara ba.
taro ya tashi lfy humaira har yanzun tana dakin momy faruk yaso ta koma amman momy taki Bari.
nura kuwa yana yawan zuwa gidan wai ko zasu saba da meena , amman meena data ganshi zata shige daki bata kara fitowa sai ya tafi.
akwana atashi ba wuya gashi Humaira har tayi arba,in bayan momy ta gama gyara ta suka dauki hanya katsina aminu ne yakai su , dan faruk tunda ya tafi bai dawo ba, dan haka yace ma aminu ya kaita , shi kuma zai dauko ta.
satin ta biyu faruk ya je ya dauko su,
bayan sun dawo dakin su suka sauka suka balle sabon amarci, momy karama kuwa haka zasu bar ta taita kuka , tun da momy ta lura suna barinta tai ta kuka , tace to ni kubar min ita intana jin yunwa akwata tasha nono.
humaira da meena sunci gaba da zuwa makaranta ayanzun haka saura wata daya su gama, kuma yayi daidai da ranar da akasa, na bikin nura da meena.
faruk ne yazo ya samo humaira adakin ta , yace humaira nazo ne muyi magana dan Allah wata alfarma nake nema.
humaira tayi shiru tana sauraran shi
yace akan meena ne, kinga biki nata tahowa amman taki sauraran nura , dan Allah kisa mana baki mana tunda naga bata da wata kawa da ta fiki.
humaira tace yaya ni gaskiya ba ruwana dan ni bana son wannan auren.
saboda me baki so humaira, ko nura nada wani mugun hali ne?
a,a yaya halin shi mai kyau ne amman nidai kawai bana sone, saboda koni akawa haka bazanji dadi ba, yaza ai yaya ya rasa da wanda zai yi wa anty bilkisu kishiya sai da meena, ai sai ma tace mun muna funceta, wlh sai dai na zigata.
faruk yace lallai humaira har kina iya fada, kinga ke kike wannan tunanin amma bilkisu bata nuna da muwarta ba a yanzun haka har ta gama hada mai akwati, dan Allah humaira kitai maka kisan da ace meena ba kanwa ta bace da ni zanje na bata shawara na kuma lallashe ta.
tace ai yanzuma zaka iya tunda baku da girma , idan an daura na yaya nura kaima sai ka samo taka, tunda ku yan biyu ne
faruk dariya yayi sosai ya lura humaira kishi take taya bilkisu, yace humaira kishin ki yayi yawa fa, ni ai bazan kara aure ba , ni ke dai kin isheni.
faruk sai da yayi ta lallashin humaira ta amince da buka katar shi .
humaira taci nasara jawo hankalin humaira inda ta kawo mata misali da ita kanta lokacin da za,a hadata da faruk ,bata sanshi ba besan ta ba haka ta hakura tabi umarnin iyayenta gashi yanzun ji take ba wanda yakai ta sa,ar miji, haka taita jan hakalin ta har tafar dan sakar wa nura fuska.
momy ko ta gama shirya komai na auren yar autan ta
rana bata karya
su meena ayau suka kammala makaran ta , kuma ayau ne daurin auren nura da meena , faruk da humaira kuma da ankai amarya zasu wuce gidan su dake abuja.
dan haka humaira da meena komai iri daya suke inka gansu sai ka dauka dukkan su amare ne.
bayan an daura aure da daddare aka dauki amarya aka kaita sabon gidan nura , ita da bilkisu kowa barayin shi daban, humaira da meena sunci kikan rabuwa dan itama da safe zasu tare anasu gidan.
Idon ta ja wur ta fito, nura yayi yayi faruk ya tsaya ya rakashi daki amman yace Allah ya kiyaye, salon dai meena ta raina shi.
washe gari da wuri suma suka daga momy taji ba dadi, gidan sai ya zamar mata kamar kango.
furuk da Humaira sun isa gidan su lfy, gida ne kerarre nagani na fada sabuwar ra yuwa suka bude ai basu san suna san junan suba sai awannan lokacin.
watan momy karama goma humaira takuma samun ciki , itama meena ciki gare ta dan wata uku
to sai muce Allah sauke su lafiya
Alhamdulillah
a nan nakawo karshin zaki gane kuranki dan Allah duk wanda nama ba daidai ba ya femin kusan mutun tara yake be cika goma baππ»ππ»ππ»π
sai mun hadu littafina nagaba
MIJIN MARAINIYA
βFADEELA LAMIDO
MMN YAZEED
07014197556