Ameera Da Adam Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  S Reza Category :  Romance

Chapter   18 / 18

51K to 51.1K   out of 51.1K words

ya sada mu da shi. Da wannan nake muka addu'a a duk inda kuke, ni S-Reza ina ƙaunar ku a duk inda kuke Allah ya barmu tare.


Albishirin ku masoya littattafan S Reza? Shin kun san wani irin labari zan fara rubuta muku? Hammm ba'a cewa komai. Shin ba dai kunce kuna son labari irin labarin UWATA CE SILA ba? To Tabbas wannan labarin sai ya taka shi chakwakiya da barikanci ta makirci. Ba zan faɗa muku sunan saba sai na gama shiri domin aikin na yi ne😍

Na barku lfy.

One House
One love
Love all
Typing
S-Reza

18 / 18