ZAFIN WUTA

Author :  MARYAM STAR Category :  Love

Chapter   3 / 8

6K to 9K   out of 23.3K words

KUNCIN CUZIYA,💔

SADAUKARWA,💌

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.💋💘

WRITING BY

MARYAM STAR ⭐⭐

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR📒✍️

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA🔥

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️

*(J.W.A)*

🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚







PAID BOOK 500 ONLY👌

BOOK THREE 3

CHAPTE 24

بسم الله الرحمن الرحيم

Saka nata hannun ta yi tare da karkato da fuskarshin, duda yanzu idanuwanshi sun sauya sosai hakan bai hana ta hango tarin ƙauna da tsantsar tausayinta ba kwance a idonshi, murmushi ta dinga sakar ma shi tare da saka hannuwanta ta dinga sharce ma shi hawayen, bai daina kallon ta ba, haka kuma bai daina jin rauni na lulluɓe shi na gazawar da yayi akan iyalanshi ba, yasan bashi da lafiya, irin rashin lafiya wacce shi kanshi ya rasa gane mike damunshi, a ƴan kwanakinan ne yake jin sauyi sosai a jikinshi, sannan bugu da ƙari ya fara gano wasu abubuwa da ke faru da shi, musamman yawan mafarkan da yake yi marasa daɗi, sannan tun ranar da Malam ya fara bashi magani a ɓoye ya fara jin sauyi sosai, shiyasa ya ƙagu Malam ɗin ya iso kamar yanda Sadiya ta sanar da shi.

LEGOS.

Rungume Mommy Pahpah ya yi bayan sun kaucewa idon mutane, sai da ya ɗauki mintuna kamar biyar sannan ya sake ta tare da kamo kumatunta ya ce.

"Ni wannan murnar ta ki na kasa gane inda kika dosa, ko dan shalelenki ya warke ne kike ta wannan murnar, koko ta zuwa India ki haɗu da ƙawarki ce, uhumm."

Phapha ya faɗi ya na sake matse Mommy a jikinshi.

A'afa sweet heart, kawai de wani abu da naga ya na shirin faruwa ne yake sake saka ni nishaɗi, kuma wallahi duk na zaƙu ayi tafiyarnan dan sake tabbatar da zargina, ni kaɗai nasan miye na gani da idanuwanan nawa."

Mommy ta faɗa ta na fashewa da dariya.

"Au dama haka ne to shikenan bara nima inyi shiru in kawo idanuwa in zuba ma ki, idan ta yi wari maji ai."

Pahpah ya faɗi ranshi fes ganin yanda walwalar matarshi ta dawo kamar yanda ta ke a baya kafin fara ciwon Fauzan.



⭐⭐⭐

Tura ƙofar ɗakin na yi tare da sinne kaina a ƙasa, ina jin yanda mayun idanuwanshi ke yawo a jikina, sai da na isa nesa kaɗan da gadon da yake kai sannan na ce cikin sanyi murya.

"Yah Fauzan barka da safiya." Bai amsa ni ba kuma bai daina bina da kallo ba, jin shirun yayi yawa yasaka na ɗago kaina a hankali, karaf na kama shi yana ƴarewa sharp ɗin hallitar breast ɗina kallo, da wani irin sauri na sadda kaina tare da sauko da mayafina na rufe gaban rigar tawa, sai na ji ya sauke ajiyar zuciya wacce tasa na saci kallonshi, sai naga ya na lumshe idanhwanshi, na ɗauki lokaci ban tashi daga inda nike ba, sai da na tabbatar su Mommy sun kusa zuwa sannan na tashi na fara haɗa magani, bayan na gama ne na matsa hannuna na kyarma na dinga shafa ma shi maganin, tun da wannan abin ya shiga tsakaninmu na fara jin tsoron zama kusa da shi, musamman idan babu kowa a wajen, wani duk da yanda natacciyar zuciyata ke kwaɗayin yin tozali da shi haka nike daurewa ina cijewa, harga Allah ina son zama kusa da shi domin hakan na bani nishaɗi, kuma ina jin wani farin ciki na lulluɓe ni, tun ranar da naga pictures ɗinshi kafin ya fara ciwo na gagara samun nutsuwa, photonshi yai ta yimin zigo, idan na kalleshi a yanda yake yanzu sai inji wani irin tausayinshi na baibaye ni, nakan rasa walwata har sai idan nayi tozali da shi, yanzu alhamdulillah jikinshi yayi kwari sosai wannan muguwar ramar ta ragu sosai ya fara ciccikowa, sai de sulɓi da fatar jikinshi ke yi irin na warkewar ƙuna.

Ban san nayi nisa a duniyar tunanin ba sai da naji mutuminku ya janyo ni cak zuwa gabanshi ya kwantar, gabana yai mummunan bugawa yayinda manyan fararen idanuwa suka firfito waje, buɗe ɗan mitsinin bakina nayi zan yi magana amma sai na samu kaina da kasa faɗar komi, na tsaya ina kallon Fauzan da ke sakin lallausan murmushi wanda ya tafi da imani na, abin da ban saniba shine ba ƙaramin kyau nai ma shi ba yanda na waro ida kuma na buɗe baki, ga tsoro muraran ya bayyana akan fuskata amma kuma ina kallon tashi fuskar wacce ta gama tafiya da imani na, wani irin sirrin kyau da kamala, da na nutsu na ƙare ma shi kallo sai naga ne ashe kyawunshi a bayyane ya ke, abu ɗaya ne ya ɓoye kyawun shine ciwo, ramar da yayi ita ce ta ɓoye ainahin haiba da kamalar da nike gani yanzu a kamilalliyar fuskarshi, sannan taɓon ƙonuwa da ya disashe kalar fatar shi, amma maganar gaskiya Fauzan kyakkyawa ne ajin farko.

Matso da fuskarshi yayi tare da yin kissing ɗin idanuwa wanda hakan ya taimaka wajen dawo da ni hayyacina.

"Wannan kallon da kike min ai yayi yawa, so kike ki gano munin ɗan bawan Allar mijinki ne, Uhummm." yai maganar yana gogamin tsinin hancinsa a kan fuskata.

Ban san yanda akai ba sai tsintar kaina da nayi ina faɗin.

"Nidai banga wani muni ba wallahi, sai de sirrin kyau da haiba da nike gani." Nai maganar a shagwaɓe ina ɗan turo bakina a hankali cikin shgala da inda nike, sake kusanto da fuskarshi yayi sosai har tsinin hantsinanmu na haɗuwa wajen ɗaya, sannan ya ce cikin kasalalliyar murya.

"Inye anshe ɗan bawan Allan ki nada kyau, to faɗa min da mi- da mi kika gani me kyau a jikina."

Ɗan matsawa da fuskata na yi tare da rage girman idanuwana sannan ta ɗago hannuna ina bin umurnin zuciyata dake azalzalata akan in taɓa tsinin hancinshi.

"Wallahi hancinka da idanuwanka na da kyau sosai, kamar wani ba'indiye ko balarabe haka hanci da idonka ya ke." nai maganar ina jan tsinin karan hancinshi cike da maɗaukakin nishaɗi, cike da dabara yai min wayo ya kanainayeni a jikinshi ya rungume ni tsam ya na cin wani daddaɗan yanayi na saukar ma shi, sake cewa yayi.

"To miyasa bakijin maganata idan na yi ma ki." ba tare da sanin hannuna nakan ƙirjinshi ina shafawa ba nace.

"Kai Yah Fauzan wacce maganarce kayi ban ji ba." na faɗa cin shagwaɓe murya....✍️

LITTAFIN ZAFIN WUTA🔥🔥🔥 PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI.

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR⭐⭐⭐ KE MUKU FATAN ALKIRI🙏🙏🙏.

🔥𝐙𝐀𝐅𝐈𝐍 𝐖𝐔𝐓𝐀🔥

LABARI ME CIKE DA



BAN TAUSAYI,😩MATSANANCIYAR DAMUWA,😭

KUNCIN CUZIYA,💔

SADAUKARWA,💌

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.💋💘

WRITING BY

MARYAM STAR ⭐⭐

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR📒✍️

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA🔥

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️

*(J.W.A)*

🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚







PAID BOOK 500 ONLY👌

BOOK THREE 3

CHAPTE 25

بسم الله الرحمن الرحيم.

"To idan kina jin magana mi yasaka kika yi abin da bana sooooo." ya wani ja kalmar so da tsayi sannan ya dire da fesa min numfashi, sake narkewa na yi cikin jikinshi sannan na ce.

"Nifa banyi komi ba wanda baka so, kai da ko magana baka yi min sai idan kana son wani abu."

"A,afa kinyi abin da bana so, jiya ba nace ki daina yawo da wannan abubuwan a tsirara ba." ya faɗa tare da sauke hannu shi akan ƙirjina yana shafawa.

Ɗif wutar kaina ta ɗauke nai lamo ina jin yanda yake yawo da hannunshi akan ƙirjina yana shafa sahatin nipples ɗina na ya fito raɗau ta ciki rigar material ɗin da na saka.

"Uhummmmm answe me my cutie😘." ya sake faɗi a kasalance yana sake tura hannayenshi cikin rigata bayan ya zuge ɗan ƙaramin zif ɗin da aka yi ado da shi, cin tar kaina nayi da jin daɗin yanayin musamman yanda ya ke yimin magana da husky voice ɗinshi wacce nike matuƙar so, ban hana shi ba, saima ƙoƙarin taimaka ma shi da na yi ta hanyar sakar mashi ragamar rayuwata, sai da ya murjeni sosai, duk ya birkita ni da salonsa har na fara mance a ina nike kuma wacece ni, sai ya dakata tare da sake matseni a ƙirjinshi ya na sauke numfarfashin, luf na kwanta kamar mage a jikinshi ina jin wani yanayi na dabaibaye ni, a hankali na zira hannuna na rungumeshi tsam ina jin na gama sallama mashi ragamar rayuwata, inaji a jikina na shirya fuskarta ko wane irin ƙalubale wajen ta hanyar rayuwa a tare da shi, yanzu dana ji ni a jikinshi sai nike ji kamar na samu wani bango da zai yimin kadanga wanda zan jingina da shi, shaf ya mantar da ni a inda nike, yayinda barci me cike da nutsuwa yai awon gaba da ni ba tare da na shiryawa hakan ba, a gefen Fauzan shima haka, jin shi yake cikin wadatacciyar ni'ima, yau dai gashi ga sanyinshi wanda ke saukar ma shi da nutsuwa, jin shi yake kamar ya zama wani na daban, dan haka shima ya ƙara ƙanƙame ni tsam muka shiga shan barcin abinmu ba ji ba gani.

Mommyce ta fara zuwa duba yanayin jikin na shi dan a kullum sai ta zo duba shi kusan sau ba adadi, turus ta tsaya ganinmu kamar tip da taya, sai da ta sake dubawa da kyau ta tabbatar barci muke babu wa ta damuwa sannan ta lallaɓa ta rufe manah ƙofar har da saka key ta fice ranta fes, ta fito kenan ta haɗu da Pahpah shine ya jata lungu dan ta shaƙa ma shi story.

Hajjo da Sulaima sunzo amma sai suka iske ɗakin a kulle, wajen Mommy suka je suka tambaya ko lafiya nan tace da su lafiya ƙalau muke, barci muke, nan suka zauna aka baje kolin fira irin wacce suka jima basuyi ba.

Fauzan ne ya soma farkawa wajen azahar, dan har an soma kiran sallah a masallacin cikin gidan, ganina manne da shi ina barci ya saka ya kasa yin motsi me ƙarfi gudun kar in farka, haka ya kafe ni da kallo kamar yanda ya saba, sam bai gajiya da kallona, idan ya na kallona bayason abin da zai ɗauke ma shi hankali, ni ce hallita ta farko da yake jin wani babban lamari na shirin aukuwa da shi a kaina ba tare da ya shiryama hakanma, ya na jin sakewa sosai idan ina tare da shi.

🔥𝐙𝐀𝐅𝐈𝐍 𝐖𝐔𝐓𝐀🔥

LABARI ME CIKE DA



BAN TAUSAYI,😩MATSANANCIYAR DAMUWA,😭

KUNCIN CUZIYA,💔

SADAUKARWA,💌

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.💋💘

WRITING BY

MARYAM STAR ⭐⭐

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR📒✍️

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA🔥

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️

*(J.W.A)*

🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚







PAID BOOK 500 ONLY👌

BOOK THREE 3

CHAPTE 26

بسم الله الرحمن الرحيم.

A hankali na fara buɗe idona amma sai su koma su rufe kansu, badan barcin bai ishe ni ba sai dan dama muddin zan yi barci in tashi da kaina to hakan ta na faruwa da ni, sai inyita faman buɗe ino amma su sake lumshe kansu, bayan sun buɗe gaba ɗaya na sauke su akan fuskar Fauzan wanke ke sakarmin killer smile wanda kai tsaye ya soki ƙoƙon zuciyata, ban san ta yanda akai ba, kawai nima na tsinci kaina da sakar ma shi cool smile sannan naɗan turo bakina gaba, kamar wani sakarai haka yai saurin ɗora hannunshi akan bakina ya na zagayawa, ko bai faɗa ba na fahimci hallitar bakina na tafiya da imaninshi, sikin siranta sauti yace.

"Ke daga zuwa ki bama bawan Allah magani shi ne za ki wani kanainayi a jikina ki dinga kwasar bacci harda saleɓa." bai daina zagaye bakina da yatsarshi ba yayi maganar, dan haka sai nai saurin ja da baya ina niyyar janye jikina daga nashi amma sai ya hana faruwar hakan ya sake mana jikina da nashi, lumshe idona na yi ban sake buɗewa ba kuma ban sake ƙoƙarin janye jikina a nashi ba, nai shiru ina sauraron bugun zuciyoyinmu da ke harbawa a tare.

Shima Fauzan shiru yayi tare da rufe nashi idon yana jin yanda lallausar fatar ƙirjina ke gugan tashi ƙonaniyar fatar ta na sake zunduma shi a ƙogin buƙatar kasancewa tare da ni.

"Yah Fauzan yunwa nike ji bamuyi breack fast ba fa." na faɗa da iya gaskiyata dan jinayi jikina ya fara kermar yunwa, ba tare da ya sake ni ba yace.

"Nima ina jin yunwar amma ta ki nike ji, da inci abinci da kar in ci duk ɗaya indai kina tare da ni kamar haka babu wa ta yunda da zanji sai taki." yai maganar yana sake mana fatar kirjina a nashi.

Shiru na yi bance komi ba kawai na zuba ikon Allah ido, dan nasan na ƙara ɗaukar wasu ƴan mintoci ba tare da na sadu da plate ba to akwai gagurumar matsala, ina jin yanda ya sake matsar da ni ya kaɗan ya sake buɗe rigata ya shiga wasa da abin da ke rikita shi, amma bance komi ba dan ni har ƙarfin yin maganata ya ƙare, idan na ce zanyi ta tsiya kuma to la shakka kuka ne zai kubcemin, Fauzan kuwa kashe ƙishirwar da ke damunshi ya soma yi ta hanyar biyawa kanshi buƙata, ganin yanda cikakkun breast ɗina tsayayu suka bayyana akan idonshi sai ya sake susucewa ya mance cewar shiɗin marar lafiya ne ya shiga zuƙar su kamar ƙaramin yaro wanda ya wuni bai ci komi ba, sosai ya sake gajiyar da ni, amma ni yunwar da ke ƙoƙarin kar ni ta saka ko daɗin abin banji ba saima wa ta iriyar tuƙawa da cikina ke yi, da wani irin sauri na fizge jikina tare da direwa ƙasa na soma kakarin amai, amma babu abin da ya fito haka na gama wahalar na jingina da jikin gadon, yayin da Fauzan duk ya bi ya ruɗe ganin abin da ke faruwa da ni, dan haka yai hanzarin juyowa saitin inda nike ya shiga jero min sannu, fashe ma shi da matsanancin kuka na yi jikina na rawa ina faɗin.

"Dan Allah ka saka a kawomin abinci kar in mutu, yunwa nike ji." haka naita maimaitawa cikin kuka, da sauri ya danna ƙaraurawar emergency ta kiran ƴan aiki na sashen kitchen, ba'a rufe mintuna biyu ba sai ga wa ta ma'aikaciya rike da basket da dire jikinta na rawa ta shiga tambayar abin da ake buƙata, amsa ya bata yayin da ni kuma nakaiwa basket ɗin hari cikin mutuwar jiki, sai naga tea ne a cikin cup da soyayyen kwai cikin bowl, dama sune abin da ake haɗawa idan aka danna kiran emergency kafi daga bisani a faɗi abin da ake buƙata.

Da sauri na faka cup ɗin na kwankwaɗe tas, sannan na aje na dirarwa kwan, shima tas na lashe shi sannan na koma na kwanta zufa na yankomin, karkuce ƙoshi na yi, a'a yanzu hanjin cikina zasu fara buɗewa sannan in ɗora da wani, ban daɗe a kwance ba sai ga ƴar aikin ta dawo, wannan karon ɗauke take da ƙaton basket, ajiyewa ta yi a gabana sannan ta ɗauko wani madaidaicin carpet ta shimfida ta shiga furfito da kayan abincin da ta aje wanda ƙamshinsu ke ƙara ta'azzaramin yunwa, bayan ta gama ta ajemin ruwan wanke hannu sannan cike da girmamawa ta juya ta fice.

Sake tashi na yi na shiga aika abincin cikin cikina da sauri-sauri, kuma har lokacin ban daina kyarma ba, sai da na tabbatar dana ƙoshi sannan na wanke hannuna na shiga haɗe kayan wajen, har zan maida a basket ɗin sai kuma naɗan waiwayo gefen Fauzan cikin shakakiyar murya na ce.

"In zubo ma

3 / 8