Mallakin

Author :  AMINA MUHAMMAD (YKS) Category :  Love

Chapter   7 / 8

18K to 21K   out of 21.4K words

ai maka kazafi ko a zagar maka iyaye ba yarda iya toni wata zuciyar tace masa yanzu ma wanne sharri ne ba siyimaka ba
"afif in baka fita ba mutanan nan ba zasu bamu hanya ba "
Kabir mai zan ce musu kana ganin innayi magana zasu ji ?"
Daga murya zakayi yar da za suji ka
Kai kana hauka ne so kake ma?ogaro na ya fashe ni ba mai bakin lasifika ba ina ni ina magana
Dariya yayi har da ruke ciki sannan ya ce,
a haka zakai yi musu magana
I ya cika ya cika fam dan haka bashi ma da bakin magana

ganin zuru ba tayi mai ba ya sa ya fito ai kuwa tuni a ka zagayai motar sa masu dau kan hoto nayi masu dau kan sa video nayi a hankali ya budai baki ya ce,
Ina godiya da irin soyayyar da kuke nuna min insha Allahu bazan baku kunya ba sannan ina sheda muku duk wanda yake bu?atar aiki ya samai ni a companyna dake unguwar sheshi a kwai wakilan dana naWa zasu baku shedar kama aiki
Ihu wajan ya dauka a na cewa sai kayi sai bayn la'asar ya sami hanya iya gaji ya gaji baba kar ka kai ni gidan masarauta ka kaini gidana dake rishi j.r.a
"TO,
Tafia sukai sosai sannan suka shiga wata unguwa shiru tamkar ba mai rai a cikin ta gaban wani tamfa tsatsan gida suka tsaya sai ka rantsa ba aduniyar nanyake ba kai tsayai masu tsarun gidan suna sanyai da kayan security na ?asar wato riga ash color da wando green suka budai mai wow kai jama'a kuWi yayi wasu irin shukokine masu bada kalar green da fure pink da yollow an zaga yai su da gabion ga wani ginin zaki yana fid daruwa blue kai tsayai parking sape suka nufa motoci ne sunfi goma a zube futowa yayi sai dai mai ina Waga kai na sama gabaki daya ginin ginin glass ne
AFIF ni zanbi baba ya kai ni gida nasan yan zu babyn tana nan tana jirana
Okay ai daman ban ce ka kwana anan ba
Hhhhhh mutimi na aure fa ni'ima ne yaka mata kashi ga daga ciki
Banza yayi mai yafara gajiya da magana yana bu?atar hutu abubuwa summai yawa da mai zai ji inda son samu ne inyayi wanka akawo mai abinci sai dai yasan wannan bazata samu ba dama zai iya cin take away sai dai yana tsoro shekara takwas baya kafin auran su da jiddah a cikin gida ya gama girkin sa a ka sami wanda ya zuba mai poison ada kenan balle yanzu da komai ya?ara lallacewa mace daya ce yake tunanin bazata iya cutar da shi ba mamy amma itama yada dai da cire ta domin ko yaya yakalle ta yana iya hango tsanar shi a idonta
"AFIF tunanin mai kake?"
Hmmmm bakomai gobe za a dau azumi ko ?"
Eh gobe ne
Okay sai mun haWu da safe
"ba zaka je gida ba bayan magariba gaka su nur yarinyar nan tana bu?a tar ganin ta baya da zance sai na dadyn ,
Ya zani ka sanar wa nusaiba ta fito da ita waje ba zan shiga cike ba bana so ciwon mamy ya tashi
tausayin sane yakama kabir yace,
"Dan Allah ka amsa gayyatar da yan jarida sukai ma pls kar kace aa
Shikkenan ya juya ya tafi ganin hakan kabir ya juya yashiga mota suka tafi wani kati ya ciro mai kama da A.T.M ya zura a kofar aikuwa nan da nan ta budai
*GURKUN*>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???

Zaki sauri kifi to ku tafi ko saina fasa miki kai

"jikin ta a sanya yai ta fito ta kulle kaya a dan kwalin ta hawayai na zubuwa akan fuskarta ji take a jikinta kamar bazata dawo ba in ta tafi ina ma zasuyi sallama da mahaifinta *............
' *Amina muhammad yakasai*

*

_>???story_
_>???and_
_writing>???_
_By_
*=???Oum yasmeen=???*


*=?1?KING AND QUEEN WRITING CHAMBER=?1?*


*page 38-39
"""Ai kai ma kasan indai kuWi ne ba ka da matsala duk sunyi tsuro tsuro barin zarah da taga ana nuno ta wannan ?aton mutumin ya matso kusa da ita kai tsaye hannu sa ya dora a jikin ta da sauri tasa hannu ta tore shi ?ara kai hannu yayi kan ?irjinta cikin tashin hankali ta saki ?ara sa ka ma?on matsa mata dayayi aikuwa nan fa ciwanta ya tashi ta fara buge buge ji yayi kamar an harba shi duk wannan kibar tasa kansa ya bugu da bango tuni kansa ya fashe idon sa ya soke da wani sannda alhajin da yake tsayai da alama shine ogansu ya bawa masu tsaron sa dama suWau ke ta a tafi da ita agana mata a zaba aikuwa nan da nan akai ciki da ita ashe akwai wata ?ofar a cikin Wakin shi kuma sauran suka Wauke shi zowa a sibiti wayar shi ce tai ?ara alamar shigowar kira ganin sunan amininsa yasa ya Waga ya ce,

Hello alhaji mai dala duk inda kake kazo yanzu muna da taro wannan atsabibin yaron nan ya dawo

??
"waka sani Am "

"ya akai haka ta faro wannan fa babbar }
- ce"

Kaide sai ka zo kit ya kashe wayar fita yayi inda ya bar sauran suka suyi bidirin su kowanne ya Wauka yayi gaba babban tsarine su shiga dasu birnin zaki gabaki Wayan su gwara su Wauke so dadWai da gudu ya fisge motarsa ko masu tsaronsa be tsaya su jashi ba zuciyar sa tana ta tu?u?i tam?ar zata faso ?irjinsa we mai yasa basu kashe shi sun huta ba kowa sai ce insu kashe shi asirin su zai tonu musamman babbar su wacce ita ta kafa kungiyar tsafin ta su ?wafa yayi ya furzar da iska gaban wani tabkeken gida ya tsaya da wasu murWadWun maza hannun su ri?e da bindiga suna ganin sa suka buWai mai gate ya shiga parking space ya nufa inda ya tarar da motoci sama sa bakwai ashere cikin sauri ya fito yana saSa babbar rigar sa da ta kusan harWe shi a ransa kuwa tsinewa wannan yaron yake da yanzu yana can yana jin daWin sa wata ?ofa ya nufa yana zuwa ta buWe mai ya shiga da wani Waki ya shiga sai gashi ya fito da jajayan kaya har ?asa hannun rigar mai faWi toni halittar fus?ar sa ta sauya tayi kore shar abin mamaki baya ?arewa saiga shi ya shiga wani Waki duk manyan ?asar suna zaune a kujera sai wata tsohuwar mace akan wata kujerah mai tambarin kan ?warangwal bakinsa na zubda jini wata kujera ya ja ya zauna magana matar ta fara da cewa,

Nasan yanzu hankalin ku ya tashi to ku kwantar da hankalinku tun kafin haifar wannan yaro muke shirun mu dan haka dodon tsafi yace in sanar da ku duk bu?atar da kuke nema yana biya muku to shina ga bu?atar sa dole kuwannan ku ya bada Wan uwansa ma kusanci ta ?ara da sakin wata dariya

"Shiru sukayi kowa da abin da yake sa?awa a ransa uzairu ne yayi ?arfin halince wa ,

Mu abin da muke bu?ata shine a kashe AM inba haka ba zai zamai mana bara zana tuni ya ?washe komai ya faWa musu a gaskiya ni yanzu bani da wanda zan bayar Wana Waya na bada mahaifiyata na bada ?a'?ana ukku wannan shi yara ge mun

"TO, dole wannan Wan naka zaka bayar in kuma ba hakaba komai da muka baka zamu ?wace sannan in kayi in ?urin fita kasan yarda muke mai da wanda yayi hin?urinfi ta sannan kuma AM bazai tabo ba a wannan ka ron sadai a ?wai hanyoyin bakanta mai tunda ya shiga gonar mu

wani daga cikin su yace ,

"ni ?ata Waya kuma na baku yanzu bani da wanda zan ba yar saidai a kwai wasu yan mata da na yi safarar su jiya saWai su zan ba yar ,

Hhhhhh jini jini jini toni wata tsohuwar mata ta fito suka bara zaga yaita tana musu aman kuWi sukuma sun rufe idon su suna ce wa jini jini jini shikuwa toni uzairu jikin sa yayi sanyi domin duk lokacin da za a fito da wannan mata sai yaji wani iri a zuciyar sa saida ta tsaya da aman kuWi sannan wata mace bata kai shekara talatin ta fito da na man mutane ayi farfesu ta zuzzuba musu babbar ta su tace sannan kai uzairu an yimaka a fuwa a je ka Wauko yarinya ?ar shekara biyar ka Sata ta


"ina godiya shugabar mu nan taron ya watsai kowa ya kama gaban sa ,

*Wannan kenan*

Daddyna mai yasa ka ka gudu ka barni ?

cike da so da kauna ya rike hannun ta ya ce ,

My
?
u daddy ki aiki ne yayi mai yawa amma yanzu yadawo ba zai ?ara barinki ba

kwanciya tayi a cikin sa tace
"My ?`cc ?cc ina momyna kullum mamy cewa take tare zaku dawo tana ina a ina ka barota ? ,


yayi makakin wayo irinna yarinyar a jiyar zuciya ya saki yace

My princess momy ki bata nan tayi ta fiyar da ba dawo wa ki yi ha?uri kinji zan samo miki wata yanzu ungo sweet ni yanzu zani gun abie

"Daddyna yau she zaka dawo kuma nima gobe mamy ta ce min za a Wau a zumi ko tunda jiya ba aga wata ba ko ?"

"Eh sai gobe za a Wauka my princess Wita an girma tuda zatayi a zumi ,

Nur nur nur ina kika shiga dam zuciyarshi tayi domin har abadah ba zai manta muryarnan ba da sauri ya juyo WaiWai da zuwan mamy da shigowar ta cikin lambon kallon kalo suke ciki hanzari ta juya ra bar gun shima da sauri ya adjiye ta ya ce,

Nusaiba ga nur nan ni zan tafi

Wannan kenan

Su goma a ka shigo da su cikin gidan aka jere su alahi ta farko aka shiga da ita ciki wata kara sukaji tuni jikin su ya Wauki rawa shiru suka ji saga wani mutumi ya fito da gunduwa gunduwar ta an hanka ta a haka har a kazo kanta tini jikin ta ya sabi rawa ta fara buge buge kuutsa da sauri suka sauke injin da yake yankan

afita da wannan daga cikin gidan nan in ba haka ba yau sai a sirin mu ya tonu

Hava shugabar mu we mai yasa kike mana haka ne

da sauri ta Wauke ta domin duk antsafa ceta ko magana batayi bama ta gane komai ungo ku fitar da ita bayan magriba kujefar da i ta *...........
'

*

_>???story_
_>???and_
_writing>???_
_By_
*=???Oum yasmeen=???*


*=?1?KING AND QUEEN WRITING CHAMBER=?1?*


*>???Page 40-41>???*

""""""TO, shugabar mu kai ta jin jina ta fita daga gun iya huya ta sha huya bama tasan ida kanta yake ba

*Wannan ke nan*
tafiya yake cikin kwanciyar hankali saide a baWini tunani ne falka?walwar sa musam ba yau da yayi farkin da yafi na ko wacce rana da yake to ita wacce ba ya iya ganin fus?arta saide bayan ta fus?arta duk gashin kanta ya rufe ta juya baya to yau ya sha babban da na ko da yau she yau a cikin rami ya ganta baya iya ganin komai sai hasske sai kuma muryarta mai daWin sauraro duk kuwa da kuka take yau tayi magana tana mi?omai hannu ya temake ta ya sa hannu zai Wau ko ta duk kuwa da hasken da ke cikin ramin yana nema ya kasheme ido saSanin da duhu yake gani nan aka kira sallar asuba ya tashi ajiyar zuciya ya sauke ya furzar da iska mai huce ya ce

Koma wacece ke zaki nuna kanki ta ina zante makeki bacin bansan wace ke ba cikin ikwan allah ya iso asibiti parking space ya nufa ya adjiye motar sa ya fito a harabar asibiti ya tarar da wacce ya tambaya inda aka kwantar da abie

Yauwa DR ALIYU kai nake jira dr uzairu ya ban file in baka

tsayawa yayi cikin takun ?asaita ya harWe hannuwansa a girki ya jingina da jikin motarsa har gunsa ta tako cikin girmamawa ta mi?amai cikin salon jan hankali tace

"Sunana dr ikiram junaid rashi ni Waliba ce mai sanin ma kamar aiki kawo wayarka insa maka number ko zan iya temaka maka tawani bangaran wani ban zan kallo ya watsa mata tuni hantar jikinta ta kaWa ni kuwa nace hmmm wannan ba aimai ganinta da alama ikiram ta mato hucewa yayi ya barta da sakakken baki wasu hawayene suka zubo mata Allah yaga ni tun ranar da tayi tozali da bawan Allah nan ta waWa tsundum cikin koginsa sa kai tsaye Waki da aka adjiye abie yanu fa masu tsaronsa suna ganin sa suka matsa mai ya shiga kujerah ya jawo ya fara duba file Win sosai ya Wauki haske game da gubar da ya sha a cikin lemo fito wayayi domin ya je lab yana da bu?atar ganin samfirin kunfar da tafito daga baki abie karo sukayi da wani matashi hannu matashin ya mi?a mai yace ,

Sunana Kamal sa'eed ni ma aikaci ne a shashin kula da binkican cututtakan da ke da mun al'umma ko zan iya temaka maka

kai kawe ya jin jina me binshi yayi suka je lab tare ya ji daWin aiki da kamal sai dai Allah yayi mai surutu ahaka suka pito pharmacy ya aiki kamal domin ya Wauko mai wasu magununuwan da ba a dora abie akan suba sosai ya dukufa kansa ta haka ya gano wata ma k'ar?ashiya da akai yiwa abie ashe sunan injin yana aiki ne amma bayi yake ba a saita shiba abu ya zura mai a cikin sa tuni ya dinga zu?o wano irin yalon ruwa ai kuwa tuni ya taro acikin wata roba wanda tunda aka kawo shi ko motsi bayayi ido ya buWe sai akan fus?ar dan sa wanda yayi shekara shidda be sanya shi a idonsa ba ido ya murza gani yake gizon da ya saba yi mai yake cikin farinciki afif yace,

"Abie Abie Alhmdllh Allah kai ne a bin godiya Abie ya jikin ka ?"

cikin farinciki ya in ?ura zai tashi sai ya kasa dayake jikin sa ba ?wari yaru?o hannunsa tuni suka shiga farinciki cikin muryar mala lafiya yace,

?cu kai nake gani ?ara rukeshi yayi tam?'ar za a ?wace mai shi ya lumshe idanuwansa ya buWe ya zubawa aliyu su yayi shiru nawa su sakannin sannan ya magantu da cewa, Afif Afif Afif be jira amsawar shiba yaWora da cewa mai kake so duniya ta Wauka mene dalilinka na ?in aure Allah yasani kullum da kai nake kwana nake tashi inaso rayuwar ka ta alkinta kamar yarda ta yan uwanka ta zama duk ?annan ka sunyi aure sauran biyune basuyi ba mai kakeso duniya ta dauka ina mulkin al'umma amma nakasa na gidana wallahi ALIYU a wannan karon inbaka fito da mata ba zan zaSa maka sanin kankake a zuri'armu babu saki shiya bana so in maka auran dole sannan kuma dole ka zauna a?asar nan ban hanaka zuwa k'asar waje ba amma ba zaka ?ara tafiya kayi daWewar da kayi abaya ba

Tambas yau yasan ran abie ya Saci tunda har ya iya fadar sunan sa tunda yake arayuwar sa bata Saji ya faWa ba sai yau daman yasan abie kaifi daya ne yana da taurin zuciya shisa ma magauta suka kasa cin masa gashi daga ta shinsa ya fara magana akan abin da ya da me sa iya girgiza ya girgiza da jin kalaman abie aure aure tuni zuciyar shi ta fara harbawa numfashin shi ya fara sar?ewa hannh ya shafa cikin aljuhin wandon sa domin ya Wauko inyila amma sai dai ina babu ?arfan a gadon ya kama ya rumtse ido tuni jijiyoyin kansa sukayi rada rada sallama akai wacce da sauri abie ya Wago kai mamy ce da kabir da sauri kabir ya ?arsaa gunsa ya ru?esa akwai p(* ?
 c ??( ma'ana akwai extra gado a Wakin ya kwantar da shi tuni ya shiga bashi tema ?on gaggawa yiyi da abie da mamy suka zuba ido ganin irin wahalar da yake sha yasa nusaiba kuka wasu injina kamal ya kawo aka dinga danna mai a girji ana jirewa sai yayi kamar zai tashi sai kwanta ahaka har aka samo numfashin sa ya dai dai ta rumtsai ido yayi da sauri nusaiba da nur suka ?arasa gunsa daddy ka buWe i donka taSa mai fuska ta ?arayi tana daddy buWe idon ka kuka ta saki ganin yayi shiru kansa ya dafe dake sara mai ya dago a hankali ya kalle ta murmushin ?arfin hali ya sa ?armata daukan ta yayi ya rumgume a hankali yayi magana wanda ko nusaiba da ke kusa da shi bata jiba yace my princess kin hi nauyi

"Dariya tayi ta buWe mai wahulan ta da alama famfara take shima dariyar yayi ya sauke ta a?asa ya sauko ya fara shirin tafiya

" Afif ina zaka?"

Abie ya hullo masa tambaya ya kuma kafe shi da idanuwan sa

"Abe lokacin

7 / 8