Mallakin

Author :  AMINA MUHAMMAD (YKS) Category :  Love

Chapter   4 / 8

9K to 12K   out of 21.4K words

birrin ZAKI inyi canjin *riyal* baban kallo kallo zanbaka Kai har yanzu baka rabu da sha shanci ba shige mutafi kai min shara

"Bintalo bintalo masoyiya bintalo ma Lodi (my love) cikin fusata magen juda ya kaiwa rigarsa cabka tuni ta yake

" yasin inayardar inyi yawo agarin nan ba k'afa yanxu magen juda ni zakaiwa haka agaban masoyiyata ?"

Yasin duna kafita a idona kud'in dazan baka na fasa aikafin yak'arasa jikake kiyyyyyy ya yagamai ya fita aguje

Magen juda

"Kin hanzari ya juyo yace.

" d'ahuru k'arangiya kuma kundawo?"

Dahuru yace.

Duka suka amsa da eh wallahi yau aka sako ni ajirgi aka dawo dani

K'arangiya yace.

"Nikuma yau na fito daga k'urkukun masarautar ZAKI SBD Ana zargina da sa guba

Duka suka rumgume juna sukace yau sai gidan mai taba tuni suka runguda Kai sukayi gaba wani ihu suka zuba tuni kowa na gidan ya fito Dan ganin maike faruwa

" inna hadiza tace.

Ana wata vawata yau kowa na garin nan nan sai yasan najadun tsofaffi sundawo to wllh yan kajina da dabbobi na ayirdin ku wallahi

Magen Judah yace.

"Keeeeeeban za kazar matsiyata we harni za afada wa nama nida nake sa'audiyyyah ke

K'ahuru yace.

Nida naje Makkah aikatau harni zaki fada haka

Tsahare tace.

Jibeku Dan Allah kunyi kallal dukia ko jindadi mai dakatashi da wowa saika dawo da riga ayage

Shikuwa k'arangiya yarantsai saiyasa kowa na gidan gudawa domin da maganin daya kwana biyu beyi bahaya ba aka bashi a asibitin masarautar ZAKI shi zai xoba musu a nono da fu'ar daya kawo musu *.............*
'
_Amina Muhammad yakasae_
[11/24, 12:56 PM] Fatayiyyah Muhammad yakasai:
*typing .....=???*

_share it please_

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
( _sarki da sarauniya writer's_ )

"we rule the law of writing".

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
https://

_dan Allah inkinsa bazaki comment ba karki shiga a group din nan zandawo posting_

chat.whatsapp.com/BrIPSMYsUqW3ZoeiuYcYeB

page 21-22

maganin biri dan katan uwa

""""""" kamar daga sama inna hadiza taji cikinta na murdawa aguje ta fito saidai mai tana zuwa bak'in bayi d'insu ta tarar da lahi tace.

"Kai magen juidah waye ab'and'ak'in nan?"

ai ba bak'in mgn domin shiyasan halin dayake ciki,

"Cikin daga muryah tsahare dake band'aki tace.

Yaya nashiga ukku bazan iya tashiba shikkenan na rasa k'afa yaya zoki d'auke ni inna hadiza kowa tuni tasaki abunta a k'asa su larai da hindatu abun naso bek'ai na hadiza da tsahare ba

"Suna cik'in binlahin nan sai ga zarah ta shigo k'anta dauke da icce mai yawa ta kalli basma tace.

Dan Allah basma zoki sauke min

" cikin halin sangarta da kuma na ha'ula'in datake ciki tace.

Weke zarah wacce irin mara zuciya ce nace kifita a harka ta naga alama so kike ki shafa min cutar nan take to ta Allah bataki ba shegiya wane besan mae kike ba yarinya batakai takawo ba amma jibeki koni dana girmeki k'in fini komai to kisan dasani wallahi kika d'auko mana abin kunya sai mun muki duk'an daba mutab'a yimiki ba kafin ak'ai ki gun maigari ya koreki ,,

"Jin hak'an keda huya inna hadiza wanke k'afarta da jikin ta tafito dayake kaf cikin su ba waddah yayi mata alfarma tace,,

" basma ashe bani kadai nake zargin yarinyar nan ba janyo zarah tayi yawa tasami buhun kayan wanki ta mare ta dan ubanki wake tattab'eki a garin nan ?"

Allah sarki zarah batasan mai suke nufiba cikin rawar murya tace.

"Wallahi ba inda nake zowa inna kihi hakuri "

Inna hadiza ta k'ara buga mata kai a garo ta damko gaban rigarta cike da mugunta ta murdai mata girjinta wata irin k'ara tasaki saboda wani irin zafi dataji bashiri ta saki fitsari,

Basmah tace.

"Innata kinga abinda nake fad'a miki ko to gashinan saboda dad'in dataji k'intab'a mata inda yake mata k'aik'ayi har ihun dad'i ta saki,

Inna hadiza tace.

"Wallahi kuwa basmah ashe ga abinda takeyi shiya duk tabi tafiki komai bara malam yadawo dole gobe hajiya tatafi da ita can k'arta je tasa momana abin kunya k'insa k'auye ba'a raina abin fada, tana fadar haka ta zoba aguje domin cikinta ya murd'a ai suk'ai karo da tsahare cikin fusata ta finciko tsahare tayi baya da ita ta wad'i ganin haka tsahare ta d'auki iccan data gama dukan zarah ta buga mata agadan baya ganin ta tsuguna yasa tsahare ta shiga bayi tabarta dafe da k'ai

Inna hadiza tace.

Wllh tsahare kika fito saina zaune ki yasin sai kin gwammace kid'a da karatu,

"To, to balama ki kenan koda yaushe cikin fad'a yawa k'arya.

Inna hadiza ta juyo tace.

" yanzu magen juidah ni kake fadawa haka?"

"To, k'arya nayi miki ashe halinki bazai sauyaba keki nan koda yaushe cikin fad'a to yasin na dawo zangyara miki zama yakadai rigarsa yayi d'akin su, yabar inna hadiza da sakakk'en baki

K'ahuru ne ya shigo a guje yana cewa.

" wannan wacce irin musiba ce abu yak'i k'arewa yau nayi bayan gida yafi sau biyar Allah kaduba ni"

Inna hadiza tace.

"Ya dai duba mu inkana addu'a k'ai kad'ai Allah ba amsawa zaiba

Cikin fad'a yace.

Nasako dake dazu wanne rashin mutunci ne bakiyi manaba nida d'an uwana ak'an abin duniya dan haka yasin da mu kike zance shegiya kawe

"ganin tsahare tafito yayi fit yashiga

"cikin azabar ciwan ciki inna hadiza tace,

"Wallahi bara malam yadawo sai kunbar gidan nan tunda sokuke in mutu jikake tsuuuuu tasaki ak'asa ,

" basmah datake nesa taga abinda ya faru tasaki wata irin dariya harda ruke ciki yayin da zara take kwance cikin halin zugi domin sosai girjinta yake mata ciwo

Addis Ababa Ethiopia

Sanye yake da shadda gizner fara kal ya sanya hula bak'a yana sanyi da agogo Rolex watch kallo d'aya zakai wa agogon hannun sa kasan zallar gold ne k'asunbar sa sai shek'i take takalmin kafar sama baki ne wadda ake sawa taken sauciki hannusa yaduba yaga lokacin tashin su ya kusa yace.

"Kabir yice ko ba afad'awa yanjarida zuwana ba ko ?"

Kabir yace gaskia bani da masaniya amma k'aima k'anka kasani tayaya zaka zo birrin xaki al'ummar gari sukasa sani k'aine fa maijiran gado yauwa gaskia waddah ya kamaka Wotan nur bayan ta girma aka had'a da naka wadda kuk'ai tare da jiddah yayi kyau sosae yawa daman tare akayi su

"Afif yana jinsa yayi masa banza domin ya tambata yabiyewa kabir saiya sa sa ciwan baki anyi mutum ba gajiya ,

" ganin hak'an yasa kabir shiru da bak'insa har suka iso Addis Ababa airport har ciki akashi ga dasu cikin izzah ya fito daga cikin wata hadaddiyar mota hakama kabir yafito sai da akagama bincik'ensu aka tambatar cewa bizar su Afif beyarda ba ya shiga jirgi da mutane ba domin inwani besan Saba wani yasan sa private jet ya hauwa kuma awaje na musam ma akasa shi.............
'

Amina Muhammad yakasae
=???=???AFIF=???=???

share it please

KING AND QUEEN WRITING CHAMBER
( sarki da sarauniya writer's)

"we rule the law of writing".
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

page 19-20

"""" k'arangiya yace.

"yaya babba bara inshiga d'akin ki indauko roba inzuba tsarabar nonan dana kawo muku ko inzaki iya shiga kid'auko min inzuma ?"

Cikin jindad'i ya girmamata ta d'auko kujera yar tsuguno tazauna tuni tsahare ta washe hak'ora yawa mai shirin shan jini

"Inna hadiza tace

"Da tun farko kafad'an ba tafiyar ku d'aya da su k'ahuru ba jeka kad'auko"

gefan zaninta ta kwance tashare hawaye tace.

"Allah sarki inna mai gasarah dama kina raye kiga abinda k'arangiya yayi mana kullum so kike su shiryu yau Allah yayi shiryuwar k'arangiya tsahare kiduba fa kigani ko wayancan da suka dawo daga saudiya gari mai daraja garin annabi Muhammad *( S.A.W )* basu kawo mana komai ba anyakuwa ba kuro su akai ba

Tak'ara face majina tace.

" k'arangiya Allah yayimaka albarka inna saka albarka kamar inna mai gasara ce tasa maka SBD kaf cikin kishiyoyina inna mai gasara tafi sona
kai kanin mijina ne ko bahaka ba aminiyata tsahare ?"

Cikin jindadi tsahare tace.

"Ehwllh yaya duk tafi San mu akan su larai "

k'arangiya yace.

"Yaya bara indauko roba "

Inna hadiza tace.

"Kawo jak'ar ka in ruk'ema kaji dad'in d'auko wa

" hava yaya ni na isa inbaki arok'o aa bana so inga k'in wahala bara inje da it uwar gida sarautar mata inna tsahare ina huni mun same ku lfy ?"

kanfa inna hadiza dana tsahare zai fashe SBD jisuke har hayak'i yake SBD girma har ruge rugen ammsawa suke laira da hindatu kowa ancika anyi fam SBD mak'inciki

Cikin daki kowa roba ya dauko ya b'allo magani guda hudu ya zuba ko shi likita cewa yayi yasha rabi SBD in mutum yafara bahaya ba control yajuye nono tas ya juya saida yaga yanar ke sannan yane mo suga acikin jak'arsa yhindatu
cike da farincikin nasara ya fiyo ya dure mata agaban ta

Tuni inna hadiza ta washe hak'ora wadda duk goro ya cinye su tace.

"Allah yayi baka albarka k'arangiya saidai bani da kud'in suga

Har'arta k'arangiya yayi dayake san zuciya ya rufe musu ido basu gani ba yace.

" k'arki damu nasa ga ludayi ki bawa kowa kishanye ragowar

Magen judah yace.

Haba k'arangiya gamu yan uwanka kasan munyini bamuci ba shine kake bata

Wata kwafa k'ahuru yayi yace.

"Niban san lokacin da k'arangiya yazama haka ba

cikin tsawa inna hadiza tace zoka amma tunkafin inshanye

" ganin k'arsuyi asara yasa suka k'arba dayake suna shiri da tsahare ta zuba mata mai yawa yauwah auta Allah yayi rabon baza asha bakeba ungo sha ki barmin ragowar

"To, innata k'arb'a tayi tasha

" inna hadiza dadi yayi dadi batasan lokacin da ta zauna ak'asaba tashanye tas tace bara in kwanta kafin sallal la'asar

"To, yaya tsahare tace.
Nima kwanciya zanyi kafin manu yadawo sukuwa surik'an larah wato mabara da ramatu tunda aka basu suka shige shashin su hakama su hindatu *........*
'
_Amina Muhammad yakasae_

typing .....=???

share it please

KING AND QUEEN WRITING CHAMBER
( sarki da sarauniya writer's )

"we rule the law of writing".

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
https://

_dan Allah inkinsa bazaki comment ba karki shiga a group din nan zandawo posting_

chat.whatsapp.com/BrIPSMYsUqW3ZoeiuYcYeB

```page 21-22```

*maganin biri dan katan uwa*

""""""" kamar daga sama inna hadiza taji cikinta na murdawa aguje ta fito saidai mai tana zuwa bak'in bayi d'insu ta tarar da lahi tace.

"Kai magen juidah waye ab'and'ak'in nan?"

ai ba bak'in mgn domin shiyasan halin dayake ciki,

"Cikin daga muryah tsahare dake band'aki tace.

Yaya nashiga ukku bazan iya tashiba shikkenan na rasa k'afa yaya zoki d'auke ni inna hadiza kowa tuni tasaki abunta a k'asa su larai da hindatu abun naso bek'ai na hadiza da tsahare ba

"Suna cik'in binlahin nan sai ga zarah ta shigo k'anta dauke da icce mai yawa ta kalli basma tace.

Dan Allah basma zoki sauke min

" cikin halin sangarta da kuma na ha'ula'in datake ciki tace.

Weke zarah wacce irin mara zuciya ce nace kifita a harka ta naga alama so kike ki shafa min cutar nan take to ta Allah bataki ba shegiya wane besan mae kike ba yarinya batakai takawo ba amma jibeki koni dana girmeki k'in fini komai to kisan dasani wallahi kika d'auko mana abin kunya sai mun muki duk'an daba mutab'a yimiki ba kafin ak'ai ki gun maigari ya koreki ,,

"Jin hak'an keda huya inna hadiza wanke k'afarta da jikin ta tafito dayake kaf cikin su ba waddah yayi mata alfarma tace,,

" basma ashe bani kadai nake zargin yarinyar nan ba janyo zarah tayi yawa tasami buhun kayan wanki ta mare ta dan ubanki wake tattab'eki a garin nan ?"

Allah sarki zarah batasan mai suke nufiba cikin rawar murya tace.

"Wallahi ba inda nake zowa inna kihi hakuri "

Inna hadiza ta k'ara buga mata kai a garo ta damko gaban rigarta cike da mugunta ta murdai mata girjinta wata irin k'ara tasaki saboda wani irin zafi dataji bashiri ta saki fitsari,

Basmah tace.

"Innata kinga abinda nake fad'a miki ko to gashinan saboda dad'in dataji k'intab'a mata inda yake mata k'aik'ayi har ihun dad'i ta saki,

Inna hadiza tace.

"Wallahi kuwa basmah ashe ga abinda takeyi shiya duk tabi tafiki komai bara malam yadawo dole gobe hajiya tatafi da ita can k'arta je tasa momana abin kunya k'insa k'auye ba'a raina abin fada, tana fadar haka ta zoba aguje domin cikinta ya murd'a ai suk'ai karo da tsahare cikin fusata ta finciko tsahare tayi baya da ita ta wad'i ganin haka tsahare ta d'auki iccan data gama dukan zarah ta buga mata agadan baya ganin ta tsuguna yasa tsahare ta shiga bayi tabarta dafe da k'ai

Inna hadiza tace.

Wllh tsahare kika fito saina zaune ki yasin sai kin gwammace kid'a da karatu,

"To, to balama ki kenan koda yaushe cikin fad'a yawa k'arya.

Inna hadiza ta juyo tace.

" yanzu magen juidah ni kake fadawa haka?"

"To, k'arya nayi miki ashe halinki bazai sauyaba keki nan koda yaushe cikin fad'a to yasin na dawo zangyara miki zama yakadai rigarsa yayi d'akin su, yabar inna hadiza da sakakk'en baki

K'ahuru ne ya shigo a guje yana cewa.

" wannan wacce irin musiba ce abu yak'i k'arewa yau nayi bayan gida yafi sau biyar Allah kaduba ni"

Inna hadiza tace.

"Ya dai duba mu inkana addu'a k'ai kad'ai Allah ba amsawa zaiba

Cikin fad'a yace.

Nasako dake dazu wanne rashin mutunci ne bakiyi manaba nida d'an uwana ak'an abin duniya dan haka yasin da mu kike zance shegiya kawe

"ganin tsahare tafito yayi fit yashiga

"cikin azabar ciwan ciki inna hadiza tace,

"Wallahi bara malam yadawo sai kunbar gidan nan tunda sokuke in mutu jikake tsuuuuu tasaki ak'asa ,

" basmah datake nesa taga abinda ya faru tasaki wata irin dariya harda ruke ciki yayin da zara take kwance cikin halin zugi domin sosai girjinta yake mata ciwo

*Addis Ababa Ethiopia*

Sanye yake da shadda gizner fara kal ya sanya hula bak'a yana sanyi da agogo Rolex watch kallo d'aya zakai wa agogon hannun sa kasan zallar gold ne k'asunbar sa sai shek'i take takalmin kafar sama baki ne wadda ake sawa taken sauciki hannusa yaduba yaga lokacin tashin su ya kusa yace.

"Kabir yice ko ba afad'awa yanjarida zuwana ba ko ?"

Kabir yace gask???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ia bani da masaniya amma k'aima k'anka kasani tayaya zaka zo birrin xaki al'ummar gari sukasa sani k'aine fa maijiran gado yauwa gaskia waddah ya kamaka Wotan nur bayan ta girma aka had'a da naka wadda kuk'ai tare da jiddah yayi kyau sosae yawa daman tare akayi su

"Afif yana jinsa yayi masa banza domin ya tambata yabiyewa kabir saiya sa sa ciwan baki anyi mutum ba gajiya ,

" ganin hak'an yasa kabir shiru da bak'insa har suka iso Addis Ababa airport har ciki akashi ga dasu cikin izzah ya fito daga cikin wata hadaddiyar mota hakama kabir yafito sai da akagama bincik'ensu aka tambatar cewa bizar su Afif beyarda ba ya shiga jirgi da mutane ba domin inwani besan Saba wani yasan sa private jet ya hauwa kuma awaje na musam ma akasa shi ...............
'

Amina Muhammad yakasae

_______________________ban yarda wani ko wata yayi amfani da shashin wannan littafin ba ko ya juyamin shi inkunne yaji jiki ya tsira ______________________________________

typing.............=???

share it please

KING AND QUEEN WRITING CHAMBER
_(sarki da sarauniya writer's)_

we rule the law of writing".

https://chat.whatsapp.com/BrIPSMYsUqW3ZoeiuYcYeB

*inkinsan bazaki comment ba k'arki shiga*

page 23-24

"" mujallar da aka kawo mai ya fara dubawa kamar da gasama yad'aga ya d'aga wata mujallar ranar tambas rubutn ya dau hankalin sa inda akayi rubutu da manyan baki asama kamar haka,

A YAU NE ZA'A CIGABA DA SAURARON SHARI'AR ALHAJI YUNUS SALIS MAI DALA

inda ake zargin sa da safarar miyagun kwayoyi da safarar kananun yara kowa yasan alhaji yunus wadda akeyiwa lak'abi da mai dala sirikin Dr aliyu mansur aliyu zaki wato d'aga sark'in birnin zaki

Juya jaridar yake ko abinda yad'ai yana muradin samune tambas zai sawa sirik'ina ido zaimai kwantan b'auna yanzu bazai sa baki ashari'ar sa domin akwai takunsak'a tsakanin su musam man hark'ar kasuwancin sa shi baya matsawa al'umma komai nasa mai arahane tun kafin jiddah ta mutu ya nemi suhada hannu farashin su yazamo daya,

"Whiskey irin lemuk'an nan masu kama da giya ya tsiyaya yasha yasaki tattausan murmushi wadda balalle wadda yake kusa dashi yagane mai yake nufi ba ahankali ya furta yanzu wasan zai fara"

"Ahankali jirgin ke saukowa kasa ya dora'a babban filin tashi da sauka na malam aliyu mai zaki dake babban birnin zaki Masha Allah gaskia ta hadu wato komai na birnin zaki da banyake,

" ahankali yake saukowa tamk'ar mai tausayin k'asa a hankali yake k'arewa komai kallo tambas shekara shidda ba wasa ba komai ya canza a sanin daya yimai ya yarda da maganar bahaushe da yake cewa kowa yab'ar gida yab'arsa,

"Tuni wani memory baya ya dawo mai lokacin da had'a kayan sa bayan mutuwar jidda yab'ar k'asar gabaki daya yanzu ma in banda ance mai abie ba lafiya ba zaizo ba
Yazu kuma ya dawo ba dan yako maba sai dan yayi shirin rayuwar gaba insha Allah mak'iya sun daina cin galaba ak'ansa"

Sai yanzu yake ganin wautar sa da yabar gida da tuni komai yazo k'arshe yanzu zai sanyawa kowa ido domin binciko wanda ya kashe jidda da makuma wanda yake da sahannu acik'in kisan ba kowa ne yasan aik'in sa na boye sai Allah sai abie sai kuma shi domin ko kabir besa niba

Da sauri kabir ya dafa kafad'ar sa ya ce.

"Baba fa yaxu yana jiran ka tunanin mai kake haka ?"

Facemask ya d'auko yasa domin yasan za'a iya gane sa har yan jaridu suzo cik'in izza da k'aisata yake tafiya kallo daya zakai mai yashe da shid'in jinin sarauta ne gaban wata hadadd'iyar mota bak'a hulik harta glass d'inta bak'ine motar k'irar Benz ce cikin sauri driver motar ya fito ya zube a kasa yana ta mai kirari

"Afif hannu ya d'a gamai ya ce.

" Baba dan Allah kad'ai na d'ur kusa min ni da kai duk daya muke a wajan Allah ko bakomai ka haifini mai zaisa ka dinga zubewa a gabana tashi dan Allah yasa hannu ya d'aga shi "

Baba ya share kwallal data taro a idon sa ya ce.

"Aliyu nagodae tambas halinka mai kyau ne sa b'anin yan uwanka baka hulak'an ta da adam kana tausayawa nak'asa da kai ba abin da zan iyasa saka maka da shi ina godiya ko bana yima ka aiki kana biyana allah ya tsare ka ya kareka"

Ahankali ya bud'ai baki tamk'ar mai ciwan baki ya ce.

"Baba lokaci na tafiya muje a sibitin da ka kwantar da abie"

Baba ya ce.

"Gaskiya bazaka sami da mar mai martaba ba

4 / 8