Mallakin

Author :  AMINA MUHAMMAD (YKS) Category :  Love

Chapter   6 / 8

15K to 18K   out of 21.4K words

da zai wa aina'u cikin zafin zuciya ya ce ,
"Dan Allah kiyi shiru wallahi ban sani ba a lokacin data d'au wayata bana gid'an ko kin manta yau ina aikin kwai na kin sanfa ban d'auki hutu ba na bar wayata ne a gida dan girman Allah ki tsaya kiyi tunani har aiko wa nayi a d'auko min waya tace bata ganta ba na rantsai miki da Allah ban sani ba kiyi hak'uri yan Zuma da tuni na zo amma anni tace in tsaya ta zata zo muta fi
"Ajiyar zuciya tayi tuni wani abu daya tokare mata mak'oshi ya huce Allah ya kawo ku lafiya tace mai "
"Kin rad'a mai suna nai ?"
"Aa sai ka zo ,
"K'in ga ban san lokacin da zata zo muta fi ba ki sa mai sunan mahaifina sai ki zab'i alkunyar da za a sa mai ,
" To, amma Dan Allah ka zab'a mai ni bani da wani suna da zan sa mai naka na ke so .
Shiya sa take son asiya ta nada hak'uri da biyaya da sanin ya kamata Allah cikin jindadi yace
"Allah yayi miki albarka asa mai Afif ko yayi ya fad'i hakane domin k'arya shiga hakkin ?"
"Eh yayi cike da kunya tace,
" Dan Allah kayi hakuri na d'aga ka murya wallahi raina ne ya b'aci dan girman Allah ka yafemin k'ar ubangiji ya yi fushi dani ,
Tambas tsakanin mata da miji sai Allah a jiyar zuciya ya saki ya ce ,
"Wallahi ban ruk'eki ba Allah ya yafe mana baki d'aya ,
Amin ta amsa da shi
Wanna kenan
Wallahi hajjah sai munyi da gaske
" zaliha rabu da su mudai gama da asiya da d'anta sannan mu dawo kan anni ,
Gaskiya fa ki kafad'a domin tana gamawa da ita kaina zata dawo fa
Hajjah ta ce,
Yar lele shiya sa nake son ki akwai kwa shewa d'auko jak'ar ki muta fi kin sanfa gun da nisa
"To, hajjah ta mai son farinciki na mayafin ta tayafa a kafad'a kamar ba mai aure ba ta suka shiga mota tafiya suke ta yada k'anin wani zaliha ce ta juyo tace,
"Allah hajjah in daba dan buk'ata ta ce ta kawoni ba ba dalilin da zan zo nan ,
" Hmmm kawe hajjah ta ce domin i tama ta gaji tsayar da motar tayi suka fito da waiga gaba na waiga baya ba gida gaba ba gida baya baka Jin motsin komai saina tsintsayai gawani k'atun dotsai mai duhu bishiyu duk sun rufe shi tafiya suke har suka isa gaba dutsan nan ashe da aiki gaban su tattare siket d'inta tayi hakama hajjah ta ruke zanin ta suka haura dutsan nan duk k'afar su ta fashe daya ke ba azuwar mai da da kalmi wallahi da ga yau zaliha na daina rako ki irin wannan huyar haka ,
"Haba hajjah aina'u wannan wanne irin zan ce ne naga kema da buk'atar ki ,
Banza hajjah tayi mata domin tasan halin yar ta yanzun nan zata fad'a mata ba dad'i wa'iyazubillah Allah ka tsare mu da fad'awa halaka ,
Wata dariya aka sake gabaki daya dajin ya amsa jikake ance sannun ku shaid'anu makiya Allah ku shigo da baya juyawa sukai suna tafiya da baya da baya sai da suka zo gaban sa suka juyo dana tsaya na karewa gun wadan da suka zo da k'yar na tsaya saboda munin sa ga gun sai warin yake da k'arnin jini ga cikin sa duk d'aud'a kayansa duk sun yage gashinsa yayi wani irin murd'aiwa saboda d'aud'a da tarowa daya yi gawani bak'in bargo hak'oran sa duk sunyi yellow saboda rashi samin wanki da baya yi yace nasan muk'atar ku tunka fin kuzo aljani cangus ya fad'amin mai kukeso ayi ?"
"Yauwa ina so a kashe shi ,
Hhhhhh hhhhh yasaki wata mahaukaciyar dari yace,
Bazai tab'a mutuwa ba domin tunyana cike ya keshan ayoyin Allah haka lokacin data ke na k'udarshi na tura d'an gusji ya je yad'au ko min shi domin in na samai shi zan shiga cikin duniyar tsafi shine mahad'in aiki na kuma ba mukad'ai ba mutane da yawa suna San sa domin jinin sa tsafin mu yake so sai d'ai ajiya aljanun da mutane suka tora d'auko shi sun k'one sa ka makun karatun Al'Qur ani da takeyi yan zuma haka duk da tana jinin haihuwa ta kunna karatu
" jikin ta na rawa tace to asa ta ta tsanai shi ,
"To angama za mujira lokacin data shiga wajan na jasa musa mata tsanar shi taji ba wanda ta tsana a duniya sai shi sai dai da sharad'in in aikin ya k'aryai kifa mutane zasu tsana kee kuma zaki din ga wari k'uraje sufito miki suna zubda ruwa kuma ya nuna hajjah zaki haukace,
" aa boka a cire ni kaga ni rakota nayi ,
"Ai haka aikin yake k'un yarda?"
"Ba wani tsoro a Zuciyarta ta ce eh na yardah .......
' AminaMuhammad yakasai
*
```Typing ....=???```

*kING AND QUEE WRITING CHAMBER*
_(sarki da sarauniya writer')_
*we rules the law of writing ".*

*Bismillaahir Rahmaanir-Raheem
'*


*page 31-32*

""""""TO, za ki kawo hantar jariri wanda ya mutu kuma wannan aiki da kan ki zakiyi Hhhhhhhhhhh yasaki wata dariya irin ta arnan daji

cikin tsoro da rud'ani tace,
"a yimin afuwa abawa aljani ya d'auko,
"Dole ne sai kee ce zaki shiga mak'abar ta ki samo sannan kuma anan zaki kwana domin a k'asara miki aikin ki,
"zaro ido tayi ciki da ta shin hankali domin ina zata iya kwana a nan balle a zo da had'a jiki da wannan mutumin da baya wanka ko za a bani wani aikin inyi mijina be sani ba na fito
Hhhhhhhhhh dole sai kin kwana sannan kee kuma hajjiyah aina'u ya ce,
"An fad'amin abinda ya kawo ki kina so ki auri sarki aliyu mijin k'awar ki,
Cike da tsoro ta d'aga mai kai ,
Wata dariya sake duk da jin ya amsa sannan ya ce ,
"Aikin ki yana da wahala domin ya ruk'e addu'a kuma yana da tsari dan jini jini zaki bawa aljanu ki yanka bijimin sa sann sannan zaki yi lalata da yarinyar da ki ke ruk'o ta d'an uwanki da ya mutu ya bari na tsawan sati ukku ki dinga d'iban ruwan daya fito daga gaban ki kina zubaw a roba da shi za muyi aiki bayan mun gama zata mutu,
Dafa kirji tayi tace ,
"Na shiga ukku dan girman Allah a can zamin aiki ita na ke gani inji dad'i
Hhhhhhhhhhhhh dole ne dole ne
juyo wa tayi taga ba yar ta ba boka
*innalillahi wa'inna ilaihir raji'un*
mai wasu mutane suka dauki duniya sun d'auka gurine na zama ba mutuwa kunga irin masifar da boka ya ke haddasawa yana halaka ya halak'ar ita shirka sab'on Allah ce ya Allah ka shiryai mu
Jikin ta a mace ta tashi ta fara tafiya da baya da baya har ta fito da ga bukk'ar shi sannan ta koma tafiya ta gaba a wahalce ga yinwa a k'ishirwa ta fito bak'in titi bata iya mota ba d'an haka sai da tayi tafiya mai ni sannan ta fara ganin motoci jifa jifa tafin k'afar ta duk ya fashe saboda ta b'ar ta k'almin ta a mota duk wanda ta tsara ba ya tsayawa sai bayan magariba yasami mota a ka sauke ta a bak'in gate d'in masarauta da yake motar haya bata shiga ciki hamdalah tayi domin ba kowa sai fadawa da suke shawagi da sauri ta huce su sai da tayi tafiya mai nisa sannan ta isa shashin ta a jiyar zuciya ta sauke data jita ta zauna a kan sofa laushin ta ya ratsa ta
Hajiya sannu da dawo wa
Dasauri ta d'ago tace,
Yauwa had'amin ruwan ka ki kai min
"To, ta ce tashiga d'aki domin a nan ban d'akin ta yake ,

Wannan ke nan

"Washe gari hajiya anni ta zo domin sutafi asibiti Mansur ransa ya b'aci dan dai mahaifiyar sa ce suna shiga dak'in da mamy take anni ta saki salati ta ce shikkenan masur an cuce ka kalli d'an nan da wa yake kama ?"
*..........
' *
*page 32-33*

"""" A firgice mamy tayar da huk'ar da ke hannuta ganin tana ne ma ta cillar da d'an data haifa yasa mansur sauri ruk'e afif ya rumgume shi lokaci daya ya ji soyayyar dan sa ta dorar mai a zuciya abin da anni ta fad'ane ya dawo da shi duniyar daya tafi ta tunani ,
Bashakkah kin haifi shege kina so ki kashe shi ko ai gashi nan kaf a halin masarautar zaki duk kamar mu d'ayah amma ke gashi kin haifar mana bare dubar mansur tayi tace mai da harshan oromo na kasar utopia Diirama jech kampitira ma'ana d'ana dole kabi duk'ar da zan fad'a maka
"Dan Allah anni ki hakuri insha Allah komai zai daidai ta ina tunanin gaskia asiya zata aikata kisan k'ai ba kuma d'an data haifa ina tunanin ba lafiya ba
Cikin asalin harshan Amharic na kasar utopia F#uc ???c A!c A# Ethiopia @`
 yazama dole ka sakita
Cikin rud'ani mamy tace,
Wallahi ban tab'a aikata maka mancin abin da kike fad'a anni kuka ne ya sark'eta ga tare nan ta yanke jiki ta fad'i dasauri ya sunkuya ya d'auko ta wayar sa ya d'auko aljuhun rigar sa ya kira likita domin ahalin yanzu bawa ni tai mako da zai iya bata nurse guda biyu suka shiga go ga likita daya dr sabeer yace ,
Dan Allah ku bamu guri za mu duba ta
" To, suka ce suna fita anni ta huce gurin motor da ta kawo ta domin fitar sirri tayi ko sarki be sani ba,,
Duk wani tunanin sa ya tsaya cak yama rasa mai zaice shawara daya zaibi ya kira maimartaba ya fad'a mai komai domin yana ganin shi kad'ai zai iya sa anni ta janyai k'udirin wannan ke nan bayan ya fad'a mai komai yasa ya daka tar da anni yayin da aka sallamo mamy taci gaba da shan magani haka hajiya zaliha itama tana zaune ba dad'i domin mansur baya son ta tana zaune bisa son farantawa anni mamy fata kaunar abinda zai had'ata da Afif ta tsane shi tsana mai muni bayan zaliha abie ya sake aureya auri rumaisa tana da ya'ya hudu da shi akwai salmah da zainab sai Dawud sai Faisal hajiya zaliha bata haihu ba hakane yasa ta hada kai da rumai sa suke kunta tawa mamy afif yana da shekara goma sha hudu mai martaba ya mutu abie ya mayai gurbin sa duk da kace na can da hakan ya janyo ana zar gin guba aka bashi abubuwa sunwa abie yawa ganin hak'an ba zai iya kula da afif ba yana sauke Al'Qur ani mai girma ya turashi America yayi karatun akan gynecology yana gamawa suka bashi aiki inda yayi musu aiki na tsawan shekara shiddah abie yace sai ya dawo be dad'ai da wowa ba anni tace sai ya aure jiddah ba yardah ya iya haka ya aure ta sai dai iya biyayah taimai har ya fara son ta bayan auran su da wata biyar ya tafi Addis Ababa university yajai ya karanci pharmacy wato ilimin hada magunguna mamy tana da ya'ya biyar bayan Afif akwai yusirah tayi aure tana zaune a London tare da mijin ta da y'ayan su biyu mace da na miji sai abdulraman shima yayi aure sai lamir sai autar su nusaiba yanzu haka tana karatu a jami'ar birnin zaki university tana level one afif baya rayuwa acikin yan uwan sa be shak'u da suba ko yazo hutu garin zaki b'angaran sa daban baya shiga hark'ar kowa domin tun farko suna kana na in yashiga shashin mamy ta dunga duk'an sa in kuwa ya yi wasa da yan uwan sa saboda duka sai ya suma abie yasa anyi addu'ar Allah ya yai mata abin da ke da munta amma abun tamk'ar turi yana da shekara ashirin da bakwai ya bud'ai babban store a garin zaki ba abin da ba a siyarwa duk kayan k'asar da kake so zaka samu inna zatsa kwatanta muku girman wajan b'ata lokaci ne bayan nan da kud'in daya samo ahark'ar kasuwanci ya bud'ai katafaran asibiti domin al'umma komai kyau ta ne hakan dayayi ya konawa surikin sa rai komai shine agaba tunk'an ahaifai shi suke nai man kud'i lokaci daya yazo yafi su indah yasawa asibitin suna *KAINUWA HOSPITAL*

*wannan kenan*

"Ajiyar zuciya ya sauke yafi to daga mota kai tsaye resumption ya nufa gaban wani dogon table yanufa ida wata mace tana zaune tana dan na system ina aka kwantar da sarki mansur ?"
"Dasauri ta d'ago domin kamar ta gane muryar kwarjini yayi mata Tai sauri sauke kanta k'asa tace,
"Room twenty-one amenity amma Dr bai tsaya Jin mai zata ce ba yayi gaba da salma ya shiga tuni zuciyar sa ta k'arye ganin irin na'urorin da suke aiki ajikin abie yawa ba shi da rai sai ka tsaya kalura zaka gane cewa Zuciyar sa tana har bawa ta jinkin na'urar da aka mak'alamai a girjin sa tuni hawayai suka din GA zarya a idon sa yafa zuciyar maza ta k'arye yanzu abie ne ya ke kwance anan da sauri ya k'ara gun sa ya rumgume shi yafara kuka yawa k'aramin yaro ahankali abie ake d'aga hannu ya ruk'e hannun afif gam yawa za a kwa ce mai shi ,,
AFIF yace
Abie kana jina ko abie Dan Allah ka ta shi kayi min mgn abie na dawo bazan sak'e komawa ba

"Wane yake ne ma ya k'arya doka ta sai dana ce miki k'ar ki bari kowa ya shigo sarai Afif ya gane muryar Wanda yake magana turus yayi ya tsaya ganin afif"
Tashi yayi ya tsaya ya dube shi da rinannun idanuwan sa ya sak'ar mai murmushin sa mai barazana da duk wanda yayi wa ahankali ya tako inda yake yace
Yanzu ba lokacin nuna mamakin ka bane ka a dana shi sai nan gama ina so ganin file d'in abie sannan inaso in baka sak'o ka fadawa abokanan harkallar ka cewa zaki ya dawo ni murucin kan dotsai ne ban fito ba sai da na shirya tunda ku baka duba tsofan ku tun tuni nake muku gargad'i kurik'e girman ku k'ar in taka ku k'unki sannan ya ya fito da abin da ya b'oyai a hannu sa maganin da kake bashi poison ne sai a hankali zai ratsa mutum har ya yi mai illa yayi mutuwar tayai *............
'
*Amina Muhammad yakasae*
*
*KIND AND QUEEN WRITING CHAMBER*
?&??&??&??&??&??&??&??&??&??&??&??&??&??&??&??&?
*Alkhalami =????yafi ta Kofi=????*

*Page 34-35*

""""""""Sannan ina baka sak'o ka fad'awa wa yannan tsofaffin na majalisar dadtawa ce wa ni yad'in mage ne masoya novels d'in na ina nan ina shirya muku sabon littafina mai suna *YADIN MAGE* k'ar ku bare abaku labari ku ba inda be tab'o ba musam man matsalar rayuwar da a ke ciki yar da m?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????asu kud'i suke taka talaka dan bashi da galihu da kuma mutanan da suke bada kud'i indan sun lalata ya'yan al'umma suba da kud'i ayi shiru da baki daga,
Ina mai baka shawara ka d'auko min file in kuma ba haka ba ina da yanyoyin ka maka ya dafa mai kafad'a ya tsareshi da idanuwan sa masu kafa da mashi Dr uzairu ka girmana wannan fur furar da ta rufe maka fuska da kai we mai kake ne ma a duniya na farko Dan ka daya sai matar ka kana da kud'i account d'in ka billion goma sannan kana da kadarori duk da nasan ta inda ka same su amma wallahi duk k'an ku sai na tona muku a siri sai al'umma sun sa ku suwayai har ya tafi ya dawo sai dai be juyo ba yace,
Ina baka shawarah ba umarni ba Dr uzairu m David ka rubuta ritaya SBD ta sana dinga rai da yawa sun mutu wasu an cire musu sassan jiki (% , (??R?p- C u - ma'ana zab'i ya rage gare ka ya sak'afa ya fita Dr uzairu tuni gumi ya jik'a shi wannan shi ake Kira da ta shin hankali ba a samaka rana we yau she zamu kawo k'arshan yaron nan ne da k'yar ya iya d'aga k'afa ya fita daga dak'in kabir yana zaune a daya daga cikin gujerun da aka tana d'ar domin zama da sauri ya tashi ya ce,
"Afif ya jikin abie da sauki ko wayan da suke tsaron sa ne suka hanani shiga ya naga kafi to jikin ka yayi sanyi ?"
Hmmm kabir allurar poison suke so suyi mai
"What afif poison fa ?"
Kabir daman har yanzu ?asar nan bata gyaruba lokaci yayi duk wani zalinci zai tsaya ,
Hmmmm afif tambas ?asar mu tana bu?atar irin ka domin dole za?a?urin matashi shi zai gyarata yaka mata kayi aure shin ka san su alhaji mai dala surikin ka yana safarar ?ananan yara mata
"Kabir nan ba wahan tattaunawa bane muje gida duk zan yi binki ce suna fita waje mai za su gani taron yan jarida ne sun cika harabar asibiti wani matashin dan jari da ya ce ,
Dr Aliyu mansur Aliyu mai zaki mai zaka iya faWawa al'ummar ?asar nan da gaske ne kasami dis order ?"
Cike deep voice Win sa ya ce ,
nan ba wajan tattaunawa bane dan haka ba abin da zance
Wani Wan jarida ne ya ?ara cewa ,
Da alama kaso kayi wa al'ummar ?asar nan bazata bayan ka shafe shekaru shiddah kana wata ?asar mai ya jawo hankalin ka na dawowa ?"
ban za yayi baba ya budai mai mota ya shiga da ?yar ya sami suka fito da ga asibitin sai dai taron waje yafi na ciki talakawa duk sun fito suna sai kayi sai kayi gir giza kai yayi ko kaWan mulki baya birge shi ala dole ya daka ta saboda hanyar duk mutane sun rufe ta wani ya Waga murya yace insha insha Allah kai ne gwamnan gobe mun gaji da mulkin zalin ci dole su sauka
Da sauri ya Wago jin abin da ya ce a hannan kali ya ke ?are musu kallo duk wayan nan mutanan dan shi suka fito ba su san cewa mulki baya gaba na ba musam man siyasa da yake mata wani kallo na da ban kana ji kana gani za

6 / 8