Mallakin

Author :  AMINA MUHAMMAD (YKS) Category :  Love

Chapter   5 / 8

12K to 15K   out of 21.4K words

domin dr uzairu ya hana ganin sa yace yana buk'atar hutu"

Cikin kad'uwa afif ya ce

"Maisa za asa dr uzairu ya duba shi bayan ansan zai iya cutar dashi dole ne yau Inga abie inma manyan masarauta sun hana adawo dashi asibiti na ni zan kula dashi kuma zanyi binki can wanda yasa masa guba a cikin a bincin sa

Baba ya ce.

" To, shiga sukayi da gashi har kabir baba ya tuk'asu afif ya zaro wayar sa yana dan nawa da alama abu yake mai amfani wayar sa tayi ring har sau ukku sannan ya d'aga yace,

"Yau ina so arabawa ma muk'ata kayan cikin store gobe insha Allah kayan dana yi order zasu zo amma iya kayan abinci ban da nasawa "

Cikin ladabi mutumin dayake waya dashi ya ce.

"To, oga angama

Be jira maganar ya k'arasa mai ya kashe wayar *................*
'


_Amina Muhammad yakasae_


Da sunan Allah mai Rahama maijinkai
ban yarda ba wani ko wata su juya min littafina in kunne yaji jiki ya tsira________________

typing.......=???

share it please
https://chat.whatsapp.com/BrIPSMYsUqW3ZoeiuYcYeB

page 25-26

"""""Gaban wani tamfatsaesan asibiti suka nufa yagaji da had'uwa abin sai wanda yaga ni gaba ki daya an zane shi da dagi (wato zannan sarauta)
a gaban asibitin anyi rubutu da manyan baki an rubuta,
*SAIFULLAH ABDULHAKIM MAI ZAKI INTERNATIONAL HOSPITAL*

Wannan asibiti mallak'in masarauta ne tun farkon kafa masarautar aka samar dashi domin duba sarki da ahalin sa masarautar wannan k'arni kowanne sarki inyazo sai ya gyarashi alokacin mulkin sarki aliyu a ka rushe shi yama ginin bulu da bulu yayi musu abubuwa na ban mamaki yasamar da makarantu da da asibitoci yayi musu wutar su tak'an su shiyasa awannan gari basu da tsara wajan cigaba sarki saifullah shiya fara gina asibitin yasa sunan sa yakuma mallakawa masarautar ,

"Asalin su yan k'asar Ethiopia ne awasi yanki da ake kira *TETHYAN*
al'ummar wannan yakin suna rayuwa kamar dabbobi basu yarda dawani addini ba ko addinin Christan basayi basu dawani tufafi sai ganye yankin tethyan yaki ne mai sahara sarki saifullah iyayan sa shika dai suka haifi shi sai yan uwan baban sa suna da yawa sosai kwasam sai adalin sarkin kasar masar ya turo malame domin ayi musu wa'azi "

Sun sha wahala sosai saidai wasu da ga cikin su sun musulim ta saboda azabar da kafirawan wannan k'arni suke musu yasa suka bar k'asar baki daya tafiya suke sugaji suyada zango wasu acikin su in wahala tayi yawa wasu suka mutu k'alilan ne suka rayu inda suka sami daji mal yalwar ruwa da bishiyoyi suka yada zango masu maharba in suka zo harbin su kan yada zango haka birnin zaki ya kafu da akai shawara yaka mata asamar da sarki agarin alokacin saifullah yana da mata Khadijah sai su kaga yaba da hali mai kyau suka nadashi zamo shine sarkin su a inda aka samo garkon garin su Zara ayi da al'umma taki yawa wasu hausa wa ma suka tattaro suka dawo garin musam man fatake yayin da wasu larabawa suka kawo musu tallafi a haka suka sami ci gaban kwastsam wata rana khadijah ta haihu ta haifi danta na miji akasa mai abdullhakim ya maida sunan baban sa watan abdullhakim daya mahaifinsa ya mutu mutuwar ta gir giza sa.

Nan fa yan uwan mahaifin sa wa yanda sukayi ragowa suka shiga a zabtar da shi sai suka shiga fada ala dule saiya sauka da ka kan mulki sauran yarukan dake garin suma suka ce sai ya sauka ya zamo duk shekara ukku za adinga nadin sa masarauta al'umma gari kuwa suka ce basu yarda ba a yayin fad'an ne aka kashe mahaifiyar sa saida yayi sati baya sanin wani a k'ansa abdullhakim yana da shekaru takwas aduniya.

"Khadijah tak'ara haihuwa ta haifi d'anta namiji yasa masa Ahmad sosai yayi murna da sa muwar wannan da bayan Ahmad khadijah ta haifi d'anta namiji a kasa masa aliyu wato kak'an afifi sarki saifullah yana da shekara dari da tatin ya mutu yayi daya yi duguwar jinya wasu na ganin cewa jifansa akai hadinga aman jini"

Saifullah ya dubu khadijah ya ce.

"Nasan daga wannan rashin lafiyar bazan ta shiba ya ku ya'yana ina yi muku nasiya da ku hadai kan ku dana ya'yan ku ku zama tsin tsiya ma daurin ki d'aya ke hajarah kece karama ina yimiki nasiya daki bi yan uwanki
duk abinda yan uwana zasu yi muku ku kauda idon ku nasan mahaifina ya fad'an min kafin ya mutu cewa yayi mafarki k'an ya'yana da jiko kina zasu rabu ba ak'an komai zasu raba k'an suba sai akan mulki kuma sannan in kukai hakuri kune zaku dinga mulkin birnin zaki iya Sani na naba ku ilimin addini nawaba turawan kasar asi damar zuwa wannan k'asa koya wa al'ummata karatun zamani alhmdllh kun iya nasamar da makarantun addini dana zamani ko bayan raina ban yarda asibitin dana gina kusa shi agado ba nayi ne domin al'ummar garin nan k'arku yarda ahad'a hannu da ku wajan cutar da yan uwan ku k'ar ku bawa yan uwana da mar kud'a kai da su ku cutar da d'ayan ku"

Cikin kuka suk'ada baki suka ce insha Allah zamu kiyaye

"A yau na kasan ce me farinciki saboda duk kan wani nauyi na al'umma na sauke ina kuma da d'ai godaiwa Allah da yasa k'asar birnin zaki ta zamo laular Muslim ci a nayi yarnan ban bar muku komai ba sai zinare
daya shima na gada daga gun mahaifina sai kuma ilimin dana bar muku kuyi ko k'ari ku rek'e sana'ar ku ta fitar da kayan masarufi kuna k'ai wa wasu k'asa shan dama garu ruwa makotan mu .............
'
yanzu wasan yafara
=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???


Amina Muhammad yakasae

*typing.........=???*

```27-28```

_share it please_

""" magana ce ta kak'are mai ganin haka suka rudai sukai kan sa Kalmar shahada itace zancan sa na k'arshe aduniya wani ihu hajara ta saki nan ta rumgume mama tana kuka bayan arba'in baffanin sa zoka zo domin a shawarta wanda zai maye gurbin sarki tuni suka manta da na shiyar mahaifin su ban da Ali haka kuwa ta faru anyi riki ci daga k'arshe abdulhakim ya hau kujerar mulki bayan ya mutu Ahmad ya hau kujerar mulki haka akazo ka'n sarki aliyu

*sarki aliyu*
Yanada mata ukku matar sa ta farko itace hajiya asma'u wacce ake kira anni tana da ya'ya uku akwai alhaji mansur sai alhaji Ibrahim sai gimbiya sauda sai matar sa ta biyu itace hajiya maimunatu tana da y'aya biyu akwai gimbiya sumayyah sai alhaji Adam sai matar sa ta ukku itace hajiya rafi'a ita Allah be nata haihuwa ba duka matan suna auran manyan mutane basu yarda dawani bare ba ba d'an cikin zuri'ar su ba lokacin da alhaji mansur xai aure mamy kaf cikin su ba Wanda ya yarda sai sarki aliyu ran anni ya kai mutuk'ar baci da jin hukuncin da mai martaba ya yanke"

Cikin fusata take tafiya bata damuwa da irin kallon da hadimai ke mata da kuma baya alkabbarta harta na hardai ta isa shashin sarki inda yake hutawa sai dai ranar bara ranar girkin ta bace ta hajiya maimuna ce iso ta nai ma

Mai tsaron kofar yace.

"Ranki ya dai dai bara inje in isar da sak'on ki ,

Zuciyarta wani irin tafasa take ta d'a k'anta domin bazata tab'a lamunta ba d'anta ya aure shuwah kuma domin kowa ya sani su mallake maza suke sai abin da suka ce musu hak'an ma abin kunya ne a cikin kishiyoyi ta kuma uban ta ma balarabe ne babarta ce shuwa tana cikin tunanin zuci

Ya zo ya zube a gaban ta ya ce

"Ranki ya da dai na isarwa da jakadiya sak'on ki kuma ta fad'a mai ya baki iso "

Bata tsaya Jin mai zai ce ba ta shiga cikin haddan floor ya gaji da had'uwa ga wani ni imtatcan kamshi da ke ta shi hajiya maimuna tana zaune a a kai Royal chair mai launin c green an k'awata ta da adon flower milk da yarfin golding tana taka Turkey carpet k'a fa fuwanta na nitsaiwa saboda taushin sa bata biya ta kan hajiya maimuna ba ta nufi d'akin kai tsayai sa munsa tayi ya ki shingid'a yana jan carbi dana kare mai kallo dadtijo ne domin ba za a kirashi tsoho ba fatarsa chocolate color ce irin ta yan ethiopia wato shi ba fari ba shi ba baki ba yana da manyan idanuwa fuskar shi cike da k'a sun ba haka da yake ya cire rawani kan shi yana da yalwar gashi duk da furfura ta kusan cike k'an sa da sauri na sun ku yar da k'ai saboda da guwar da yayi ya amsa sallamar hajiya anni tambas Allah yayi mai kwar jini ya cika sunan na sa da ake ce wa ali

Samun gu tayi ta zauna ta rusunar da kai tace.

"Barka da hutawa an samai ka lafiya ba tajira amsa warsa ba ta ciga ba domin kusan halin su daya da afif akwai alamun da zai maka kasan cewa yana tare da kai in ko kuma ya amsa ran ka ya dai adalin shugaba na ji maganar da kayi na cewa ka tura hakimai su tambayo auran mansur Allah ya k'ara maka ni san kwana ba we zan ja da maganar ka ba aa ka duba ka gani kaf ahalin mai zaki ba su tab'a auran bare ba in kayi haka zai iya budai kofa ga yan baya suk'i jinin su su auro bare ya sarkin birnin zaki ka duba magana ta shine d'an ka na fari ba wataran shi zai zama sark'in garin nan ,

Shiru yayi yana sauraran ta kamar ba zai magana ba sai ya ce.

"Ni shugaba ne dole inyi adalci a k'an dauyin da Allah ya dora min mu da su duk al'umma daya ne kuma mu musulmene dan haka aure ba fashi nan da sati mai zowa za a daura aure ki shirya amsar sirik'ar ki zaki iya ta fita "

Mamaki ne ya kusan kashe ta a zaune mai isa yana da kafiya in yace eh to babu mai juya ta ta koma aa cikin kunar rai ta tashi muryar ta na rawa tace,

"Na barka lafiya fucewa tayi ranta in yayi dubu ya b'aci dariyar da maimuna ta saki ce ta sa ta dawo hayya cin ta bata Kula ta ba ta huce domin a yanzu bata da lokacin hajiya maimuna amma a juri zuwa rafi wataran tulu zai fashe tasa k'afa ta futa direct shashin ta ta huce tana zuwa ta d'auki waya ta shiga kira har ta kusa yanke wa aka dauka aka ce

"Hajiya anni barka da rana
ina toilet ne shiya ban d'auka da huri ba ina fatan lafiya ?"

Kilishi ina ba tun lafiya mahaifin ku ya dage sai wannan yarinyar ta shigo gidan nan ina cik'in ma tsala

"Anni kuma duk abin da malam ya ce a yi k'in yi kuwa ?"

Kilishi na daina kashe kud'i na agun malamai kina ga wancan karon da muka je cewa yayi asiri ko tsafi ba zai tab'a cin sa ba na barwa Allah komai ita ma ance ta na da addu'a kullum sai tayi azk'ar tun da ya dage sai ya aure ta to nan da wata hud'u da auran su zai auri yar gid'an hajiya aina'u aminiyata..........
' *
*typing ..........=???*

*KIND AND QUEEN WRITING CHAMBER*
_(sarki da sarauniya writer's)_
*We rules the law of writing ".*

*Page 29-30*

"""" Anni anya kuwa zai yarda ya aure ta kin san halin yaya fa
"Barni da shi sai ya aure ta kamar yadda mahaifin sa ya yarda ya aure zab'in sa nima sai ya aure nawa yarinyar nan zaliha tana da k'irki ga tarbiya"
Hmm anni kenan kamar ba kisan wace mahaifiyar ta ba kuma fa kinsan tare mukai makaranta da dai kin zab'a mai wata da yafi amma wallahi anni

Ai kafin ta k'arasa abin da tayi niyar fad'a tace ,
"Kilishi yimin shiru in ba zaki fad'i alkhairi ba yi min shiru auran yayan ki da zaliha ba fashi nakira domin ki tayani jimami shine ki ke fad'amin wannan magana ko ita kawo isk'anci da rashin kunya duniya to sai ya aure ta in banda shashanci yana matsayin d'an sarki zai kwaso mana bare ina laifi ko yar wata sarkin wani garin ce ko yar wani basa rak'e ko yar governor aa ba daya yaje karatu Egypt d'an sun sauke shi a gidan su sun k'ar rama shi shima sai ya rama musu
" To, anni Allah ya shege mana gaba,

"Ameen kilishi ta kashe wayar to wannan ke nan bayan sati biyu aka daura auran mamy da abie tadawo k'asar zaki da zama tun zuwan ta gidan sarauta ta fuskanci kalubale daban daban tana da cikin afif haihuwa yau ko gobe aka aure hajjiya zaliha duk yana daga cikin tsarin anni ko zata had'iyi zuciya ta mutu tun da ance larabawa basa son kishiya gata kumada ciki ko kuma ta tada hankalinta ta sa ya saketa sai dai mamy tana da hakuri ta shiga d'aki tayi kuka fa adadi ko sau daya abin da ake mata bata tab'a zuwa gida ta fad'a ba ta san mutuncin iyayan mijin ta ne zai zub'e duk wani girma da suke gani nasu za sudai na gani hanyar da ta zab'a ita ce tana fad'awa Allah kukan ta ba wani hin hausa take yi sosai ba dan haka ko sunyi habaici masu zuwa ganin amarya suce zasu zo gaida ita baji take ba ko kuma aina'u ta rako su bata tab'a nunawa tasan da ita suke bayan aure da kwana ukku ta nak'udar Afif ta tashi da tsak'ar dare ga yanzu ta fara rasa hankalin mijin ta cikin a halin ciwo ta d'auko waya ta Kira shi bai dauka ba har sau ukku sai can aka d'aga ganin an daga tace Dan Allah kazo ka k'ai ni a sibiti bani da lafiya ,

"Mwsss banza ki na tunanin zai zo to ni ya bawa wayar domin yace min baki da
amfani agunsa k'inga ma aiki yazu nice a kan duty kinai mi mai kai ki badai mijina ba kit ka keji hak'an yayi dai dai da dauke war numfashi mamy na hucin gadi da k'yar ta iya sai ta numfashin ta ta mik'i ta nufi shashin su inna da kemata aiki bugawa tafara yi jini sai zuba yake

" da sauri inna ta budai tace lafiya hajiya ?"

Dan Allah inna ke taima keni zan mutu
"To, tace ta taima ka mata ta shiga cikin d'aki inna shiga tayi uwar d'akin su ta taso mijin ta daya ke driver ne shi yake kai su unguwa da sauri ya tashi ya fita saita mota ita koma inna ta ruk'eta suka fito prevent asibiti suka nufa da ita hankalin su be kai na suji na masarauta ba domin duk k'an ahalin masarauta anan za a dubashi hakan doka ce suna shiga nurse suka zo da abin d'aukan mara sa lafiya suka shiga da ita babban Dr nadiya sunusi dala ta fara dubata tasha wahala domin jinin mamy ya hau kuma ta kum d'an cikin ta da suka binkice shi yana tare da ciwon zuciya Masha Allah yana da girma sosai kamar shi daya da mamy komai nata ya d'auko b'e biyo masarautar zaki ba bayan an gyara su duk baba ne a kan komai har biyan kudai shi ta bawa ya biya inna ta dubi mamy ta ce,

"Na fadawa malam ya fad'awa alhaji tun da k'inga ba yau za a sallamomu ba ko ?"

Hmmm numfashi ta sauki a cikin sanyin magana tace,

"To, shikkenan tunda kun fad'amai ,

Cikin gida kuwa abie yana sauri zuwa asibiti sai GA wayar anni da yake agaban zaliha aka fad'amai haihuwar cike da girmamawa ya ce
"Allah ya jada ranki ,
Da hallacan yi min shiru ka jirani mutafi a sibitin tare in zan kai asuba k'ar ka sake ka tafi kuma zata gane kuranta tunda har ta tafi wani asibitin ba na muba tsiyar bare kenan har tafara k'arya mana doka tunka fin ahaife ta haka tsarin yake waya sani koma ba d'anka bane shiya ta tafi wani asibitin domin ai mata komai a cikin sirri wani besani ba to Allah ya to ni a sirinta
" Tamk'ar sauk'ar arado yaji maganar mahaefiyar sa yau in ba anni ba ce ta fad'amai haka ai sai yayi shara'a da mutum mai yasa take biyaiwa san zuciyar ta iska mai zafi ya furzar ya ce ,
"To, anni insha Allah zan miki biyayah
Kit ta kashe wayar ita kuwa aina'u kamar ta zuba ruwa a k'asa ta sha cikin kissa zaliha ta dubi abie ta ce Dan Allah ina ne man alfarma ina so inje gida hajjah ba tada lafiya tun jiya
" Ransa inya yi dubu ya b'aci yau abu goma da ashirin har yau she ya aka kawota gidan da zata fita yau cik'in kunar rai ya ce,
"Aa k'arki je ,
Haba mai yasa kake min haka mahaifiyata bata da lafiya fa nace maka wallahi sai naje ta buga k'afa ta shige daki mayafi ta d'auko ta yafa da mukullin mota tana k'ar kad'awa ta fita
" be tsaya kulata ba domin in da badan anni ba da yau sai ta sake ta to taci darajar anni waya ya d'auka ya kira mamy ring ta keyi amma ba a d'auka ba a na ukku ta d'auka tayi shiru ba magana cikin sigar rarrashi ya ce ,
"Dan girman Allah kiyi hakuri na san ban kyauta ba da har yanzu ban zo ba ya jik'in ku?"
"Hmmmm baka damu da jik'in mu ba ta shiga fad'a mai duk abin da zsliha ta fad'a mata ta dora da cewa in ka gaji dani to ka sallamai ni kowa ya huta a cik'in mu kuka ne ya kub ce mata ka d'auko ni cik'in gatana ka kawoni garin da ba kowa nawa shine kake so ka hulak'anta ni mai nayin maka mansur duk irin hakurin da nake wallahi na gaji

Tun da yake a rayuwar sa be tab'a ji ta ambaci sunan saba sai yau gaskiya shi kad'ai yasan huk'uncin

5 / 8