Mallakin

Author :  AMINA MUHAMMAD (YKS) Category :  Love

Chapter   3 / 8

6K to 9K   out of 21.4K words

ba

"GA gimbiyah rumaisa tana zargin da sa hannuta a bawa sarki mansur guba"

"Wasu xafafan hawaye ne suka zubu Mata tace.

Ya ubangiji na nasan baka bacci ya Allah kaxama gatan mu ya Allah ka gwada ikwonka awannan karan kafini sanin ko suwaye kanu na musu baza su karfinka kar suyi nasara awannan karon ya Allah ka kare min Aliyu daga sharrin su

Jitayi andafata da saurin ta dago tayi saurin goge hawayanta tace.

"Nusaiba har kunta so ina nur take?"

Cikin damuwa nusaiba tace.

"Uwa mutan birrin ZAKI ke uwace mai adalci mamy ki fa matace ga adalin shugaba kuma sark'in sarakuna mamy zubar hawayanki bara zana ne ga al'ummar birrin *zaki"* mamy dayar d'ar Allah komai ya kusan zuwa k'arshe duk da inwasu sun yarda bake kika zuba guba a abinci ba wasu zasu yarda

Wata ajiyar xuciya tasa ki tace.

Nusaiba we ni zanje duba mahaifin ku gimbiya saudat su hanani shiga nusaiba suna zatan ni na aikata tunda ranar girki na ne ina tsoran k'ar abinda yafaru shekara talatin ya mai maita k'ansa wannan karun nasa *anni* zata d'auki munmu nan mataki ak'aina cewa zatayi ina so inkashe Mata da tunda abaya hakan ya faru

Nusaiba ta ja dogon numfashi tace.

"Mamy k'arki yarda maganar su tayi tasiri a wajanki kok'insa suna bak'in ciki k'infisu agun sarki k'inyi zarrah acik'in su k'arki yarda suga tsoro a idonki mamy kinuna musu cewa ke k'inyi ruko da Allah bada bokayeba *anni* kuma inta gano gaskiya zata soki *anni* zata gane cewa su munafuk'ai ne

" gimbiya asiya bintu Osman tace.

"Tace Allah Yayi miki albarka

Cike da jidadi tace.

" amin mamy bara in cirewa nur kayanta tana d'aki na"

Kai mamy ta daga mata

*Addis Ababa Ethiopia*

"""""Tafiya yake Cikin izzah yawa mai tausayin k'asa ya karasa gaban wata matattakalah gabaki dayanta silver ce Masha Allah ashe parlor k'asan sa be haduba kamar wannan domin gaba ki d'ayan sa glass ne kuma baka iya ganin Kai saidai waddah yake cik'in sa yaganka gaban wata sliding glass door ya nufa yana xuwa ta budai gaskia parlor ya hadu komai nasa milk da ash color ne gawasu labulaye curtain masu kyau color din jik'in su milk anyi sanda sanda da ash color daga b'arin hannun sa na dama anyi crystal curtain masu shek'in demon suna bada colors biyu wato ash da white gaban wani tamfatsaesan fridge freezer mai color ash ya nufa yabud'ai ya dauko wine amma ba na giyaba yasami daya daga cikin sofa ya zauna yabud'ai ya fara sha tamk'ar baya so ........
'
Amina Muhammad yakasae
=???=???AFIF=???=???

Share it please

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
(Sarki da Sarauniya writer's)

 We rule the law of writing.
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

Page 15-16

Wayarsa ce ta yi k'ara alamar shigowar message dauka yayi domin tun da ya ga number Nigeria ya san message d'in mai mahimmanci ne ga abinda a ka ce.

"Assalam! Yayana da fatan ka na lafiya? Dan Allah ka dawo gida koda kuwa na lokaci kad'an ne Abie ba lafiya bai san waye a kansa ba Yaya ko so ka ke sai ya mutu ka zo mana ta'aziya?"

Ya karanta sak'on ya fi sau goma tuni ya fad'a duniyar tunani kar yabrasa Abie kamar yadda ya rasa Jiddah wannan fa mahaifin da ya tsaya masa a rayuwa ne. Duk matsayin daya kai to Abie ne ya tsaya mai mahaifin da ba shi da kamar sa kowa ya guje shi amma ban da Abie tuni idonsa ya canza launi ya koma ja tumble din daya zuba wine a cikin sa yayi jifa da shi tuni wani memory ya dawo mai Jiddah ce take mai gizo ta ce "My man ka ga abin da Abie ya kawo min a matsayin gift din birthday dinka my Man Abi ya na son ka yana son farin cikinka dama nima Daddy zai so nawa farin cikin my Man Daddina barazana ne ga rayuwarmu domin na ji..."

Tuni ya tako ya rufe mata baki ya ce.

"jiddah Daddinki ya na son ki Jiddah kar na ?ara jin wata mummunar kalma ta fito daga bak'in ki kin ji my lovely wife."

Wani dogon numfashi ta saki ta ce.

"My m'Man ina ji a jikina ba zan yi tsawon rayuwa ba dan Allah my Man idan ka yi aure ka sawa ?arka sunana."

Hancinta ya ja ya ce.

"Kar na k'ara jin wannan zancan Jiddah kowacce mace da ki ka gani in cikinta ya tsufa ji ta ke duniyar ta fita a ranta kiyi addu'a Allah ya saukeki lafiya kin ji my Jiddana."

Numfashi ta furzar tuni ta shiga tunani dama za ta iya tsayar da su Daddy ta game da abin da suke shirin aikatawa? Dama za ta iya gano inda dodon tsafinsu ya ke ta ruguzashi wannan wanne irin uba ne? Wanda ya fifita son Duniya a kan Lahirarsa? Duk wani sace-sace da safarar miyagun ?wayoyi shi ne a kan gaba duk wani safarar mata zuwa ?asar waje Daddy ne wasu zafafan hawaye suka zubo mata "Da ana canza Uba da na canza nawa."

"Jiddah my Jiddah!" Ina ba ta san ya na yi ba sai da ta girki za ta sannan ta dago idanunta cike da hawaye.

Afif cikin sigar lallashi tamkar ba muskilin mutumin nan ba ne d'an boko wanda karatun Addini da na zamani ya ratsa shi wanda ?an mata suke rububinsa wanda magana ma da k'yar ya ke yin ta

Ya ce "My lovely wife ki daina kuka in sha Allah ba abin da zai faru duk da nayi dake ki fad'a min damuwarki kin ?i ya ki ke so na yi da raina? Jiddah ke ce mace ta farko da na fara so Jiddah idan na rasa ki dai-dai ne da rasa raina." Rungume ta yayi tamkar za'a k'wace masa ita a daren ranar aka kai ta Aliyu Mansur hospital domin jini ya b'alle mata za ta haihu ba wanda ya yarda ya shiga d'akin shi yake duba ta sai dai me? Dubawa ya yi bai ga allurar da zai yi mata ta tsayar da jinin da take zubarwa fito wa ya yi ya kira wata nurse ta dauko mai allurar ya yi mata rubutu da ta je pharmacy ta d'auko masa.

Cikin ikon Allah ta haifi ?arta mace mai kama da mahaifinta sai dai ta d'auko chocolate colour d'in Jiddah daga gani ba fara ba ce.

Cikin farinciki Afif ya ce.

"Jiddah kin ga kyautar da ubangiji ya yi mana." Ya sa hannu ya d'auke ta ta na cikin kayan sanyi masu kyau ya yi mata huduba.

Murmushi tayi ta ce.

"Na gani ina cike da farinciki ni na haifawa gwarzon jarumi ?a gaskiya yau rana ce ta musamman a rayuwata."

Afif ya ce.

Ba ke kad'ai ba har da ni bari na d'auko wayata na bugawa Abie na baro ta a office" ya mika mata ?ar.

Girgiza kai ta yi ta ce.

"Ka je da ita zan shiga toilet kuma na ga ma'aikatanka suna so su gan ta ka ga sai ka nuna musu ko?"

"To, shikenan na tafi yau Abie zai ji labari mai daWi."

"Kai ta daga masa ya fita cikin nutsuwa ta mik'e tabnufi toilet ta tsugunna tana fitsari. Kamar daga sama ta ji ana cewa to yanzu zabmu gudanar da aikinmu ya zama dole mu kasheta saboda ta san komai na mu cikin razani Jidda ta fito abguje dai-dai da shigowar wani matashi bak'i ko fusk'arsa ba ta iya gani ya caka mata wuka ya fita a guje wata ?ara ta saki wacce ta dinga amsa kuwwa a cikin asibitin a guje ya jefar da wayar hannunsa in da Kabir ya rufa masa baya tuni ta yi k'asa hannu ta d'ago mai duk jini ta ce "A...l..iy...uu" ta fad'a a rarrabe.

Tun da take a rayuwarsa bai raba jin Jiddah ta kira sunansa ba k'arasawa wajenta ya yi ya rik'o ta ya yi da karfi ya na rik'e da Nur a hannunsa.

AFIF ya ce.

"Jiddah don Allah kar ki tafi ki bar ni Jiddah! Jiddah!! Waye yayi min yankan ?aunar nan ya ke k'ok'arin raba ni da ke? Jiddah ki fad'a min abin da ki ke b'oye min."

Cikin zafin ciwo ta ce.

"Sssss aaaa ne dddddda wwww aa zzzzz iiii." Kwata-kwata ya kasa gane abin da take nufi domin ji ya yi bakinta ya na ambato Kalmar shahada idanunta ya yi sama.

Cikin d'imaucewa ya ce.

"Jiddah! Jiddah!! Jidddddah!!! Shikenan Kabir sun raba ni da ita sun kashe ta sai da na ce ta fad'amin waye wanda ya ke mata barazana tak'i."

Cikin sauri ya dafa kujerun dinning table domin komai ya dawo mai sabo fil a ransa.

Cikin sauri Kabir ya k'araso inda ya ke ya rik'e shi ya ce.

"Ina ka ke ajiye inhaler dinka?"

Nuni ya yi masa da cikin aljihunsa domin ba zai iya d'aukowa ba cikin sauri Kabir ya sa hannu ya d'auko ya zura masa a bakinsa da sauri ya rik'e ya na zuk'a.

Wannan kenan._l

?AUYEN GARKUN

Inna Hadiza ta ce.

"Malam gaskiya zaman mu da Zahra ba zai yiwu ba, domin cutar nan fa ana d'auka ka san inda zabka kai ta ko kuma Hajiya Zaliha wacce take kai Yara aikatau ta dauk'eta ta samo mana kud'in aurar da Auta. Kai ka ga yanzu ba abinda ka ke siyarwa kuma biki yana k'ara towa."

Shiru ya yi ya na jin abin da ta ke fad'a can ya ja numfashi ya ce.

"To ke ki ka raine ta ba ni da ja a maganarki jiya ma d'an'uwana Manu ya same ni da maganar idan ba zan samo mata inda za ta zauna ba, zai je wajen Mai gari a raba gado ina na kud'in tan ge wurina kinbga fad'uwa ta zo dai-dai da zama ko?"

Inna Hadiza ta ce.

"To ka ga Wallahi munbyi k'arfin zama da Zahra tun muna ganin tana sane take yi ashe cuta ce yanzu fa a garin nan ba'a siyan komai ina d'ora mata ka ga me ne amfanin idan ba ta je birni ta yi mana aikatau ba Hajiya ta fad'a min kud'in shekara za'a bani ka ga sai mu gyara gidan nan ko?"

"A'a ki ce harkar ta samu ce."

"Sosai ma Malam za'a bani dubu dari uku fa."

"Dan Allah matar rufin asiri ko har Basma za mu tura?"

Tuni annurin fuskarta ya d'auke ta ce.

Malam wanne irin zance ka ke? Idan ta tafi wa zan gani na ji dad'i? Duk fa na aurar da yan uwanta."
To fa! Jama'a wannan wanne irin rashin imani ne ita ba ta so ta rabu da 'yarta amma tana so ta tura marainiyar Allah._

Malam Yusifa ya ce.

"Kuma fa hakane, Lawandi ma ba zai ji dad'i ba ba ya ganinta ko?"

"Shi yasa na ke son ka ka na da fahimta." Kafin ta k'arasa ta jiyo sallama, da sauri tabtashi ta fita ta tare kofa ta ce.

"Wa na kama? Wallahi Duna sai ka biya ni ashirin d'ita ko in tona maka asiri." *.............*
'
```kucigaba da bina yanzu wasan yafara```

Amina Muhammad yakasae

=???=???AFIF=???=???

share it please

page 17-18

```sakamo kon abubu sunmin yawa ba kullum zandinga kawo muku update ba ina godia da irin soyayyar da kuka nuna min```

"""" wata dariya duna yayi yace.

Inna hadiza kenan wllh Allah yayi miki jarabar san kud'i yawa kuturwa ko kuma ma ince kin dorawa k'anki inbanda San kud'i irin naki ko yar alkunyar nan ke bakya yi

Inna hadiza tace .

"Wallahi duna kaban kud'i na komai zaka fada daga baya kenan amma katsaya kana yimin wani shirman banza da hofi dawasu kafafuwanka yawa kwarashi"

Cikin fusata duna yace.

Iyee inna hadiza ni kike fadawa waka to na cinye bazan bayar ba yasin kuma kin iya suya

"Yana fadan haka ya buga tsalle saka makon wata cabka da inna hadiza ta kaiwa huyan sa zata damko shi"

Kai kai mai zangani hadiza kahu manu yace.

"wato d'an nawa guda d'aya dana mallaka aduniya kikewa haka ?"

inna hadiza tace.

"Kaga manu ina mutuntaka kafita a sabgata tun kafin inyi k'asak'asa dakai "

Wani ashar mai maiko kahu manu yace.

Daman hadiza yar gidan makaho ni kike fadawa haka shegiya yar jagora to wllh anbuga dani anbarni ko yanzu allura ta tonu garma kin manta abinda naji kuna fada keda mai Kai yara aikatau ko ma ince safara domin karu

Kafin ya karasa tace.

dan girman Allah manu Kai hakuri ka rufan asiri badai ashirin bace na bar masa

"cikin hanzari duna ya dawo inda suke yace

Babana mai kake fadane haka dan Allah nima ku gutsuramin abinda kuke fada inji ?"

Kahu manu yace .

"Jakar ubanka nace duna yaushe zaka daina munafurci iye ?"

To wllh hutar munafukai daban take yasin babbakar tsirai za aimaka kai kabi duniya asannu roko hannun sa yayi suka shiga cikin gida mai zasu tar matar nura takama zarah tana duka

ganin haka kahu manu yace.

Kee ramatu wallahi kikeyayi su canya tuna yarufe bak'insa yace insuka nuna miki kalar su kyayi bayani yasin duk son da nura gake miki guduwa zaiyi yabar ki ya Allah k'ar ka k'ara nunamin wannan rana danayi gamo yashige yanufi ya shinsa

"Jin hakan yasa ramatu jikinta yayi sanyi ko dai gaskia ne abinda baraka take fada mata domin ita ranar bata nan tatafi unguwa "

Duna yace.

"wallahi yau kika sata tayi aljanu sai k'in sani laikawa yayi yaga uban baya nan yayi gaba tafiya yake yana waka dawani wadda yake son basma domin ita Zara ko wanka inna hadiza bata barinta yi yanxu haka shaka'ar ta goma sha biyu amma Allah yayi mata girman jiki bata da kiba haka kuma baza akirata kajerah ba domin ita tsaka kaki ce

Duna yace.

" lawandi lawandi bani kifi

Cike da hadarai lawandi yace.

"Wekai duna wanne irin baki ne da kai kullum sai ka cimin kifi ko gajiya bakayi ?"

Duna yace .

"To bani zanci ba surikin kane bashi da lafiya har zakai min rashin arzuki

"Wanne surikina dumin danxu naga malam ya shige?"

Duna yace.
"To, Rufa'i ne bashi da lafiya bani zanci ba "

Lawandi yace.

"To,bara inbaka k'ulin d'ari biyu amma wallahi duna k'ar inji k'ar in gani d'an wallahi duna naji ance baka bashi ba zanma hulak'ancin da baka zato dan yawo agarin nan sai ya ga'gareka ai kana jina ko ?"

Duna yace.

"Yasin bazan k'ar b'a ba tunda ka mai dani maha'inci mara rok'on amana yabuga ko dadd'iyar rigarsa yayi gaba

Jiyayi tamk'ar sauk'ar arado yaji ana cewa *ya aki*=???=???AFIF=???=???

_share it please_

*page 17-18*

Jiyayi tamk'ar sauk'ar arado yaji ana cewa *ya aki ya aki*

" cike da murna ya juyo yace .

"Magen judah Kai nake gani ?"

Cikin muryar ustazai yace.

"Wato ainiyin yau na dura a garin nan zaman sa'audiyyyah ya ishan ya waladon ina laraba tayi aure bayan tafiyata?"

Duna yace.

"magen juda ina tsarabar mu ina kallo kallan danace ka tawomin dashi yo bayan katafi tayi aure yanxuma wata mai kamawa za aibikin yar mijinta naganka da ga Kai sai jallabiya ?"

Tuni ya fara tunani k'ar shegan yaron nan ya gane korushi akai yasami abin tsokana tuni wata dabara ta wado mai

"Magen judah yace.

" inna sami lokaci zanje

3 / 8