Mallakin

Author :  AMINA MUHAMMAD (YKS) Category :  Love

Chapter   2 / 8

3K to 6K   out of 21.4K words

jibe ka yawa agwagwa yoni Allah na tuba ko kallo baka isheni ba"..

tuni Ali ya amshe zancan dacewa "baza kubar nan ba sai na dauko muku tawagar yan vigilanty sunyi fatafata da namanku shegu makiyan Allah",

Zuly CE ta budai bakinta duk yasha jan janbaki tace "Kai k'aramin D'an iska daba Dan ubangiji yahana taba namiji ba da yau nayi k'asak'asa dakai"

sadika CE tace "zuly ai, wannan fad'an k'watar Kai ne mai kuke jira dashi kuyi k'asak'asa dashi mununa masa mu y'a'ya mata ba ayimana haka" tuni sukai kansa sai dai Allah yabasa sa'a yafuta aguje ya Yarda ta kalmin vigilanty wandon ma yayimai yawa ya zame betsaya a ko inaba sai abayan layinsu inda hamza jagwa yake tara yaran sa da karunnukan su

Ashsha sun zata y'an sanda ne tuni suka fita aguje
Zanburuta ne yana cije baki yace "oga Ashe yau zamu CI uban wani daman nace zai shigo konata shifa yayimin shunan hisba suka kamani suka yimin duka harda aski tuni yada GA rigarsa yazaru D'an buda wata hukace mai tsini sauran suna Jin haka suka dawo",

Hamza jagwa yace "mai kuke jira kudan k'ominshi daman inajin haushin SA shiya yimin wanka da soab weshi (soap)be iya fad'a bane SBD beyi boko ba sai iskanci ak'asa agaba Dina yau sai nayi maka wanka da kwata"....
'
Topah fans shidai Ali vigilanty yashiga ukku yau


Amina Muhammad yks
09061890481



Share it please




Ban yardaba wani ko wata yayi anfani da labarina ko yajuya min shi in kunne yaji jiki ya tsira sannan littafin AFIF kyauta ne bana kudi bane



Typing.....=???
wannan littafin nayishi domin ilimantar ga al'umma masu gudun masu cutar farfadiya ita wannan cuta ba'a daukanta ubangiji yace be saukar da cutaba Saida ya saukar da magani

Page8??

Jin hakan ke ada huya ali vigilanty ya Ari nakare saidai hausawa nace wa sarkin yawa yafi sarkin k'arfi.

Tuni suka sha gaban suka dinga talle masa k'eya har gaban jagwa.

Jagwa sai girgiza k'afa yake akan kuje'arsa uwa wani sarki ya zuk'i taba ya fesa masa afuska yace.

"Kai wana kama?"

cikin sallama Kai yace.

"Haba D'an uwana bani da kamar ka baka da kamata Allah yasani ina tsananin sonka shiyasa bana kauda idona akan kayanka nasan ni mai laifini yaya jagwa ai'yimin afuwa"

Hhhhhhhh hhhhhh yasaki wata mahaukaciyar dariya yace.

"Yasin ko ban ma komai ba sai mun samaka kid'a Kai mana rawa gayu koya kukace?"

Duk kansu suka ammasa da "ehwllh oga banda zanburuta"

jagawa ganin haka yace.

"amintatcena na hannun dama kai mai zakai mai nasan kana da tacewa ko..?"

Ehwllh oga longa time (long time kundai San turan cin y'an daba basu iyaba suce sai sunyi) yana shigarmin hanci da k'udundune yace.

"inaso in fito dashi"

"nabaka dama"

yace.

"Godia nake oga yahad'a hannaye alamar jinjina"

Jagwa yace.

"karka damu aikai nawane zanburuta"

tuni zanburuta yanufi kan ali vigilanty AI kafin kace mai tuni yasaki futsari.

Cike da tsoro ali yace.

"dan girman Babar ka ta sallah dillaliya Kai hak'uri"

tuni jikinsa yayi sanyi domin duk abunsa yana son mahaifiyar sa yace.

"nahak'ura amma da sharad'in inka k'ara kayan wankina zanbaka kaimin dana _mahaifiyar_ kayarda...?"

Cikin rawar baki yace.

"nayarda bakomai wllh ko yaya jagwa aikasan ni maibiyayya ne agare ku"

Jagwa yacd.

"To tafi k'wallan shege ko wasa naji wata magana abakin malam ko inna wllh yazaro harshan sa yalashi huka"

Jagwa yace.

"Wallahi sai kasan dani kake zance yasin saina maka b'alli b'alli"

"totoo bazama takai da hakaba wallahi baki na k'anin k'afata"

Jagawa yace.

"wannan kuma kai tashafa domin yasin naji wani abu hmmmmm ko mai taba ne zaidawo daga lahira sai nayi maka abinda nayi niya we"

yace.
"to bama tsala."

" wama ya biyoka ka tsoratar da yarana..?"

"daman abokanan rufa'i ne dan uwan mu suka zo gidan mu suna yimana abinda be dace ba shine nayi musu na siya basuji ba har d'aya da cikin su yace su biyoni suyimin duka"

"Shugaban vigilanty kenan nasan halinka inbaka Kula suba bazasu yimaka komai"

cikin rawar murya yace.

"hmmm gaskia nafad'a maka yaya jagwa"

"dahallacan ware ko inyi fil'la fil'la da kai katsaya kana cikamin kunne"

to yaya jagwa bara intafi. nabarku lafiya nagodai da afuwar da kukai min"

"Yasin kak'ara cemin yaya sai na b'alla maka k'afa
karasa ta ya wan vigilanty"

Ali vigilanty yace.

"to jagwa nadai na insha Allah natafi yana ruk'e da wandon sa yana d'igar fitsarin dayayi"

*cikin gidan maitaba kuwa*

Inna hadiza ce tafito tace
"yau mai zan gani?"

y'an daudo agidan nan kee zoki ban kud'ina cikin yananin.''

Zarah tace.

"to inna"

"takawa takeyi tamkar kazar da k'wai yafashe mata aciki taci ro kud'in a k'ugunta ta miki mata"

zarah ta durkusa tace.

"gashi inna"

karba tayi tana k'irgawa cikin fusatar zuciyata ta finci kota tace.

"nizakiyiwa d'iban albarka baki saiyar minba ko?"

Inna hadiza tace.

"kuma kwaiyah daya tabata wllh duk inda naira ashirin take saikin nemomin..?"

Zarah tace,

"dan Allah inna kiyi hak'uri wllh nazaga ba'a siyaba"

cikin tsoron abinda. zaibiyo baya tace,

"ba b'ata tayiba duna ne d'an gidan kahu Manu ya d'auka"

Inna hadiza tace,

" wllh bazan yardaba duk inda duna yake saikin nemoshi yaban kud'ina"

tana fad'ar haka
ta kifa mata mari jikake Tass Masha Allah irin matan nan ne masu kama da maza tana da k'iba sosai.

cikin ikwan Allah lalu'arta ta tashi tayanke jiki ta fad'i

kafin kace me.

"tuni y'an gidan sun dare ganin haka y'an daudo dashi mara lafiyar suka fita aguje suka shiga d'akin jagwa suka rufe..

"inna hadiza kuwa dayake tana da k'iba duk sun gudu sunbar ta tarasa inda zata sa ranta duk addu'ar datazo bakinta tayi take..

Tun tayi azuci har nadawo na fili jika ke tac.

"alu'anbaki wauzal labbaika humma labbai sunma ina alaina bayyana.''

duk da tsoran da suke cikin be hana y'an daudo shek'ewa da dariya ba.

_tofa yau inna hadiza taga ta kanta_

AMINA MUHAMMAD YAKASAI......
'

share it please
typing......=???

page 9-10


Bishira tace.

"Hhhhhh wannan tsohuwa da abin dariyah take yo ko daban yi ilimin *addini* ainasan wannan ba addu'a bace"

cikin gida kuwa inna laira ce zaune akan sirikar ta baraka bama tasan ta zauna ba sabida tsabar tsoro batasan lokacin data Saki tosaba tace.

" wllh fa'izah ta cucemu ta haifa mana jaraba ni tsorona Allah kar aljanun nan su kama mu"

Hindatu tace.

"kedai yaya bari duk yaya babbace ta jawo mana Allah isa su shanye mata kafa"

"wani uban ihu tasaki "

ai kowa saiyayi shiru gidan yayi sit tamkar ruwa yacin yesu..

"tuni inna hadiza takara
diriricewa"

tarasa inda zatasa kanta domin inba idon ta kizo yake mata ba gani tayi kan zarah ya dawo baya haka ma hannayanta

"dakin jagwa ta nufa saidai me arufe taji shi"

cikin daga murya tace.

"larai hindatu kofito kucece ni"

jinshiru inna hadiza tace.

"kona jina kukai min jishu..?"

"kahu Manu ne yashigo yana saba babbar riga duk Ta kod'i da alama yadawo daga yawan ba'arsa gawani ta kalmin yafi karfin kafarsa gawata hula yawa yakifa kamar kwano"

kahu Manu yace.

"gafaran kodai masu gida ga shugaban marukan garko kowa yace bani ba nima ince dashi bashiba saini d'an maitaba ikwon Allah saini waddah yake zuwa gidan mai gari yimai kirari cau cau wllh anjada ni an,barni saini waddah yaje *MASARAUTAR ZAKI*"

"mai idonshi zai gani zarah yagai akwance kamar matatciya amma hadiza anyi mara imani yanzu marainiyar Allah ta'alah kikai wa haka?"

GA yarda kikai mata walmukalifatu

jinshiru kahu manu yace.

" tsahare tsahare tsahare"

cikin fusatar zuciya yace.

"yau kenan iskancinki ya motsa to wllh kifita a idona in rufe"

"duna ne yashigo yana shan rake"

duna cikin dauki yace.

baba daga gidan su bintalo nake

"cikin jin kunyar karya yajanyo rigasa tazarce fa'ar shadda ce ajikin sa amma takuma milk"

duna yace.

"babantan yace infito"

cikin kunar rai kahu manu yajuyo yace.

"ashe duna haukan naka har yakai haka bansani ba?"

duna yace.

"baba hauka kuma"

kahu manu yace.

" yo duna inba hauka ba ina kaga kud'in aure ko gona baka zowa ko nayi maka karya ne...?"

duna yace.


"baba tace zata dinga ciyar da ni tunda tana sana'a kuma akwai tuminin takaba na tsohon mijin ta da akaraba akabata"

tuni kahu manu gumin ya wanke mai mutsassiyar fuskarsa
domin yagane shida d'an sa suna son abu daya

"cikin xuciyar sa cewa yake kaga shegen yaro ina jira ta gama takaba inje ya rugani zuwa ashe bana lissafi dai dai"

haku manu yacire hulalsa ya sharce gumi yace yace.

"duna ina kai ina bazzawara duna ba y'ar gidan malam d'an ladi bace tsohon driver?"

tuni duna ya zunb'uru baki yace

"Eh baba itace"

Kafin kahu manu yace.

"wani abu tuni zarah ta kara zuba wani ihu tare da yin kar karwa har anajiyo sautin hakoranta
duna ne ya kalle kahu manu tuni sukayi idu hudu da kahu manu"

kahu manu yace.

"duna me nake gani ?"

cike da tsoro duna yace.

"baba na kaga abinda nagani ko idanu nane suke fad'a min karya ?"

Kahu manu yace.

"Duna zara'u ta kanan nad'a wllh"

Cikin tsoro duna yace.

"Baba ashe ba karya su inna suke fada ba dasu kece wa zarah tahadu da cutar nan ta aljanu wato *farfadiya*

Kahu manu yace.

" hmmm duna mune mi gun tsira tunkafin ta shafa mana domin ni wallahi ban shirya mutuwa ba yasin inta kaina kaima kaita kan ka"

Inna hadiza kuwa tasami makafa dakin tsahare tashiga tahau kan wata a kwaiti ta dakin tsahare

"tsahare kuwa tana cikin akwaiti abin duniya ya isheta domin ta rantsai in komai ya lafa tana fitowa saita bugawa inna hadiza tab'arya"

topa gidan malam Yusif mai taba suna cikin wani hali yaya zata kaya da kahu manu da dansa duna

Amina Muhammad yakasae

domin sharyi ko bani shawara sai kunyi hakuri dani wannan shine littafin na farko nemeni a wannan number
09061890481
=???=???AFIF=???=???

share it please ('('('('('('('

Aminci
typing.........=???

page 11-12

Cikin ikwan Allah kuwa komai ya lafa itama zara tashi tayi da alama bama tasan tayi ba

cikin dakin ta tsahare kuwa inna hadiza yace ta tashi tana sharce gumi

Inna hadiza tace.

"we yau Allah yayi da kwana na agaba"

mik'ewa tayi aikuwa tsahare ta fito a fusace tana neman inda tasa tab'arya domin tarantsi inbata ludawa hadiza ba yau bata haifuba

Ita kuwa inna hadiza bata luraba can taga nema yayi yawa ta magantu

Inna hadiza tace.

"kedai tsahare ba arabaki da abin haushe yanzu makike nema ne ?

tsahare tace.

" Hmmm kibari inna fito da abinda nake nema kya' gani ganin idonki"

Cikin fusata inna hadiza tace.

"Tsahare ni kike fad'awa haka ko...?"

aikafin ta karasa taji saukar tab'arya agadon bayanta

Tsahare sauke wani wahallan numfashi tace.

"Ba keba mara hankali baki san da mutum aciki ba kika zauna wato kina so ki kasheni ko?"

Tuni inna hadiza ta dafa bayanta ko magana ta kasa sai dai taci al'washi saita buga tsahare da kasa

Jin bata tanka ba tsahare tace.

"So kike in mutu to ta Allah bataki ba kika wani sh'irgamin duwawunki masu kama da dala saboda girma kina so in mutu ki aurawa manu yar uwarki ko..?"

Karasa warta keda huya inna hadiza ta dagata saba abinka da ba wata mai kiba ba irin siraran matan nan ne zubin taliya yar murji

Jika ke tim ta bugata akasa Allah yasa ta sauka akan gadon k'arfenta

ciken nishin wahala tsahare tace.

"Wllh dani kike zance sai na kara buga miki tirmi"

Inna hadiza tagyara d'aurin zanin ta tace.

"Hhhhhh tsahare kenan kin manta da koni wace ko?"

"to wllh in kin manta bara in tuna miki lokacin muna da jini ajika ni nake miki duka "

tsahare ta saki ajiyar xuciya bawe ta hak'ura bane aa ajiru zuwa rafi wataran tulu zai fashe

kahu manu ne yashigo yana buga kofa yace.

" keeee tsahare wannan wanne irin tsorone kunbi kun k'unshe adaka ina zuwa naga abinda ke faruwa na nad'ai hannun rigata"

"ganin tsahare da hadiza sunyi shiru alamar zancan nasa yasami matsuguni a zuciyar su

kahu manu yace.

" dana nad'ai hannun rigata nafara ce musu wllh k'arya kuke ni ne dan gidan malam mai taba mai tsittin goma sha biyu zaku nutsu ko saina ko naku ai tuni sukai shiru "

inna hadiza tayi k'arfin halin cewa.

"manu ba'a tab'a mutum inyana farfad'iya wllh mutum dauka yake yanzuma gun datayi sai anzuba tuka"

Kahu manu yace.

"Mahaukatan banza waya fad'a muku wannan zance ko kowa zai d'auka banda mu jiniin malamai kakana *MALAM SULE ME TURAK'AR YASIN*

"ganin sun nutsu suna jinsa yana kwararo musu karya domin be bud'i ido yaga kakansa ba koshi kansa mahaifinsu mai taba besan shiba ya mutu
kuma sana'ar sa itace saida tawada ba malami bane"

kahu manu ya kara da cewa har d'aukan aljanu yake ya bugasu da k'asa
har aik'en su yake yasin abin sai waddah yagani

"k'arasa warsa keda huya duna yashigo yayiwa su inna alama da ido suyi shiru ya rufe mai ido da wani farin yadi dayake har ankira sallah magariba to gari yayi duhu abinka da kauye "

duna ya mak'e murya yace.

"nine Shugaban aljanu *ni sarki turk'wa* Nani kana anbatar sunan kakana sule lafiya kana ihu yasin saina shanye maka allon kafad'a"

Kahu manu yace.

"kuyi hak'uri Dan Allah wllh bansan sunan kak'an kabane a yimin afuwa"

Duna yace.

"Muba musan wata afuwa ba zab'i daya yarage gare ko yau ka kwana bak'ai bacci ba ko mutsutsai maka ruwan kwakwalwa "

Duna yamak'e muryah yace.

"wanne ka zab'a?"

Cikin rawar murya kahu manu yace.

in kwana banyi bacci ba

Jika ke duna yasaki wata mahaukaciyar dariya yace.

"ba iya nan yatsa ba kaso auran d'anka da yar gidan malam d'an ladi muga kana so ka hanashi in kak'i zan hadaka da d'an autan aljanu ya cire maka hannun ciki karayu ba hanji "

kahu manu yace.

hakama bazata faruba na aminci zan shig'e mai gaba ayi bik'n

Duna yace.

Hhhhhhhhhhh tsoho kanasan duniya dayawa to rufe idon ka zantafi

Cikin rawar murya kahu manu yace.

"To to to"

" cikin sanda yafuce ad'akin"

Dankin jagwa kuwa koda komai yalafa yand'audo su kace sunga gun zama
suna ciki ba waddah yayi tunanin zuwa yayi sallah sai maida zance suke

"Wani ub'an gangi aka fuga ga ihun karunnuka nona alamun cewa jagwa yashigo cik'in gid'an kai tsaye d'akin sa yanufa sai dai me zai gani ?"

Cikin cije laib'e jagwa yace.

"lalle yau layira zatayi baki Dan wllh yasin ba waddah zan bari yafuta acikin ku"

daya daga cikin yada kata da cin cingum yace .

yo kuma bakace mufita ba ba inda zamu munga gu wllh yana yarfa hannaye sunci zobuna da awarraro yayi fari da idonsa

"Bishira ta kama zancan da cewa .

Katambayi d'an uwanka ya muk'ai dashi yasin karo damu badadi

Jinjina k'ai jagwa yayi yafuta daga d'akin yasa muk'ulli ya k'ulle kofarsa ya fita kirawo yaran sa ...........
'
topah fans yaufa su rufisss sunjiga ukku shin za a k'ai zarah gidan aikatau ...?zakuji irin matsalal da zarah zata shiga wacce tafi ta gidan su zakuga illar safarar yara mata da sunan aiki y'arda wasu suke fakewa sunkai yara aiki nan kuwa safa'arsu sukayi```

alkalami yafi takofi

Amina Muhammad yakasae (fatayiyyah)



=???=???AFIF=???=???

Aminci
Share it please ('('('('('('('('('('


typing......=???

page 13-14

"""" cikin yanayin zazzabi rufiss yace.

Zuly bishira tun kafin jagwa ya dawo kufi to mu tafi Dan wallahi jagwa jiyake da d'akin nan tamkar ransa ko tsinke baya so ya shigo d'akin sa kuduba can makamai ne fa ni dai wallahi ban shirya barin dunia ba

Zuly tace.

"Hmmm rufiss kenan ka manta suwaye mu d'an uwaki ma mun mai duka balle shi da shayeshaye yagama cinye shiba"

AI kara sawar ta keda huya sukaji ruwan billet a jikin su tun suna ihu har galab'eta

Jagwa yace.

Kai budai musu kofa kuma wllh wllh wllh ko minutes daya ban yarda su k'ara ba kai kuma rufa'i rufa'i rufa'i

"Jagwa yace saunawa nakira sunan ka?"

Tuni muryar sa ta dawo dai dai yace.

"Sau ukku ya Hamza"

Jagwa yace

"To wllh k'arka kuskura ka bisu in kak'i hmmm a kwai ranar hadu war mu

Rufa'i yace

" to to bazan bi suba"

Tuni suka tafi cikin su duk yayi sanyi domin suna ji da??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????din zama da rufiss

Wannan kenan

Babban birnin ZAKI

Wata benz car's ke shiga wani haddan estate tare da jirin motocin da ke biye da ita suna doso gate din wasu majiya karfi suka wangale gate din mai zanan MASARAUTA iya tsaruwa ya tsaru Masha Allah gaskiya bawaddah zai kalli MASARAUTAR MAI ZAKI yace akasar nan take yawa a k'asar waje gawasu shuke shuke a wani part ta tsaya tuni wasu Maza biyu suna sanye da kayan bayin gidan suka fito ka bud'ai mata kofa

"Masha Allah wata
hamshakiyar mace kya. Jikinta bazaka iyace wa takai wayan nan shekarun ba farace tas kamar kafasa jini ya futo kallo daya zakai mata kakirata da jinsin larabawa sai zuba sassayan k'amshe taki cikin takun kasai ta take tafiya har ta isa kofar da zata sadata da shashinta tana sanye da alkhabba ash amintattun bayinta mata suna biye da ita

Wani mayalwacin parlor ne iya yadda zan fad'a haduwar sa k'auyanci ne domin anzuba dukia gawasu Royal chairs masu shegen kyau cike da nutsuwa tasami daya daga cikin Royal chairs din parlor ta zauna tana sauke numfashi yawa tayi tsaire duk da air conditioning din data ke aiki zufa take kamar ba a motar alfarma ta fito ba

" daya daga cikin hadi manta ne ta dur kusa tace.

" brk ki da dawo wa uwar gijiya ta ga ruwa kisha ta miko mata wani haddan Kofi mai tambarin masarautar ZAKI

"Hannu kawe ta daga mata ta masau shatayi saida ya isheta tayi musu alama da sufita zata huta"

Mun barki lafiya zuka ce sum sum suka fita domin basa iya hada ido da ita

"Cikin takun kasai ta tanufi bed room din ta bakinta dauke da sallamah ta shiga Masha Allah gaskiya komai na marautar zaki daba yake yawa ba mutuwa gaban wani tamfatsaesan gado ta nufa ta zauna tashiga tunanin zuci

" tambas komai yana shirin kub'u ce mata yarda tayi zatan duk k'an wasu al'amura nata zasu saitu ashe yanzu aka fara wasan tambas zata daina bacci tayi tsayuwar dare domin tana ganin a wanna karon tana Neman rasa ko mai har d'an datake tak'ama dashi duk da makiya sunyi tasirin rabata dashi ga kuma mai martaba duk da shi tasan duk rintsi bazai gujeta ba yaza dole ta binci ko ya yake aikata haka har ranar girk'inta ashigo da guba cikin shashinta azuba a abinci mai martaba duk da kasance warta matar sarki amma da kanta take girki abin mamikin shine kafin abin ya faru da minutes ukku har jaridar masarautar ta wallafa to wake mata haka amsace dabaxata iya bawa kanta

2 / 8