Mallakin

Author :  AMINA MUHAMMAD (YKS) Category :  Love

Chapter   1 / 8

1 to 3K   out of 21.4K words

??????>?? L??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????I????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FMWordDocument????1x0Table???????? Data
????????????????????? P???KSKS?1xG????????rrwwwwG[?d?\w??
?
?
?
?
?
?
?
?
$G?? *rww?
?
wwww?
#
?[#
?
[?
#
[?
?
w[ =???=???AFlF=???=???




Mallakin
=?G?
AMINA MUHAMMAD (YKS)


*AMINCI STAR
(A.W.A)

https://www.facebook.com/Aminci-Writers-Association-61553058385636/?ref=by_c
K'ungiyace ta amin tattaun marubuta wanda suka k'ware wajan kawo muku litattafai na hausa masu ma'ana wa inda zasu nisha d'antar daku gamida fad'akar daku wa'azantar daku da zakulo muku abubuwanda zasu amfanemu musamman mumata aminci da aminci sed'an halali.

ALKALAMI
'

Dasunan Allah mai Rahama maijinkai
Allah kabani ikon rubuta daidai

Typing..........=???


Page1??

Hadari ne ya had'o ta gabas ga iskar da ake da alama yau za'ai ruwa cikin sauri zarah tafi to daga rumfar data ke xaune domin tasan tabbass yau in aka fara ruwa zai iya cika ta, wata kwallah ce ta taru a idon ta gashi bata da mafaka domin kowa na gidan tsangwamarta yake cikin rawar mirya tad'aga hannu sama tace "ya Allah ka kawo min mafuta ka fiddani daga cikin k'uncin da nake ciki ya Allah ka zama gatana, dana d'aga kaina naga gida ne babban gida da alama irin gidan gadone yana da b'angare goma sha biyar gida ne irin gini da ma'ana nak'asa.
Rayuwar gidan itace kowa yayi ta kansa ba mai damuwa da halin da d'an uwan shi ke ciki, kowa ta kansa ya ke, ba iya nan gidan malam yusif mai taba ya tsaya ba , basu da isha shen tarbiya daga y'an shaye shaye sai y'an daba, kowa da kansa ya ke ne man abinci, in ka samu kaci in baka samu ba ka zauna da yunwa
=???=???AFIF=???=???
Mallakin

Amina Muhammad yks

Wannan littafin nayi shine domin masu cutar farfadiya dayawa mutane suna yi musu kallon in suka fadi ko suka taba Abu in mutum yataba shima sai dauka ko wasu suce bata da magani kar kuman ta ubangiji yace be halittci cuta ba sai da ya saukar da magani


Page2??
Sai dai. Kazau na da yinwa malam Yusif mai taba yana da Mata hudu matar SA ta farko hadiza wata irin mace CE mai ISA da gadara in bata yatata ki. Agidan kin shaga ukku tana da ya'ya hudu duk Mata yarta ta fari itace rabi sai salma sai Maryam duk kansu sunyi aure yar autar tace batai aure ba wato basmah matar SA ta biyu itace larai tana da ya'ya biyu nura da dauda nura da dauda a gidan suke a zaune tare da matan su
Sai matar SA ta ukku itace hindatu ita tana da ya'ya hudu duk maza. Akwae Hamza da Aminu da aliyu da rufa'i basu yi aure ba rufa'i shaha'ar Dan daudu ne yanxu ma haka yana ikko shikuwa Hamza Dan daba ne shikuwa aliyu Dan vigilanty amma yana taba shaye shaye matar SA ta hudu itace fa'izah Allah yayi Mata rasuwa tunda taxo haihuwar zarah ta mutum Allah yayi Mata hakuri
Sae kannan mai taba suma suna gidan acikin gidan da huya Rana ta fito ta koma va'ai fada ma
=???=???AFIF=???=???




mallaka
=?G?
Amina Muhamma (yks)


AMINCI STAR WRITERS ASSOCIATION


Page 3??

Addis Ababa Ethiopia
Emir's ne tsaye gaban wani hamshakin gd kallo Daya zakai wa gidan kasan ankashe dukiya cikin hanzari yake buga wani gate gate man din gidan ya leko ya kalle SA yana ganni SA cikin harshan Amharic na kasar utopia yace mai yace kar wanddah yabawa damar shiga gidan cikin da muwa emir's yace kace mai ni ne gate man din yace yace kowa ne kar yashigo mai gida cikin hanzari emir's ya dauko waya yadan na number ma mallakin gidan be dagaba yakara Kira akirana ukku ya daga yayi shiru da alama mutum muskiline emir's yasan halin SA yace Dan annabin ku kasa abudan gate nashigo yariga ya Gama kashe mushi jiki tunda yahada shi da annabi tuni nakara kunne inji mai zaice tunni kunne na jiyomin muryar mai dadin ji da sauraro CE bashi wayar bansan meya fada mai ba naga gate man din yavashi damar shigo wa ae tuni na bi bayan SA sae dae me nakusa suba domin zan iyace wa ba aduniyar nan gidan nan yake ba iya tsaruwa ya tsaru nakusan fadawa kasa sabo da kallo=?? gani ne emir's yana neman hucewa ya barni ae da sauri nabi bayansa yana isowa kuwa da kofar tabudae nima nayi hub na shiga Ashe ba aemata karaje takusan datsamin Dan yatsa yana futa nima nafuta

=???=???AFIF=???=???

Typing........ =???

Page4??

...... Ashe da sauran aiki a gaba na, wani hadaddan parlor mu ka shiga iya tsaruwa ya tsaru gawasu labulaye masu kyau farare an musu adon flower blue gawsu royal sofa's masu kyan gaske yan da adon labulan yake haka suke kamar daman dansu akayi su gawani turkey carpet mae shegen kyau shima blue da adon flower fara, kae jama'a wannan shi ake kirah da aljannar duniyah dana Waga kai, karo na ci da wani tamfatsaesan hotan, wani matashine a ?alla zai yi kimanin shekara talatin da shiddah, masha Allah ubangiji yayi halitta anan, daga ganin yana yin sa zai yi wuya a ce yana jin hausa,kwata kwata bai yi kama da ba haushe da alama shiWin ruwa biyu ne wato half cast, fari ne tas, GA yana sanye da glass fari daga ciki kana iya hangen manyan idanuwan sa hannusa yana ruke dawata yarinyah kyakyawa chocolate color, mai matu?ar kama da shi , fuskarta Wauke da murmushi har beautiful point Win ta sai da ya fito, kamar na shi, sanye yake da farar t _ shart, ajikin ta anyi rubutu da manyan bakake anrubuta A&M store GA, bakin wando ne ajikinsah hannun sa yana sanye da tsadaddan watch na gold, da sauri na dauke idona akan sa saboda wani irin kwarjini da ya man, sautin takon tafiya naji cikin izzah da ?asaita, cikin nutsuwa yake sauko wa daga stairs case dake hannun dama a parlo , ashe ba komai na gani ba, domin kuwa a zahiri yafi kyau da ha Wuwa, jikin sa baya nuna shekarunsa yana, sanye yake da jallabiya ash color, ya fito a balaraben shi sak , ?ara sowa yayi cikin palor , da sauri emir's yace"good morning dr afif" ba tare da ya amsa gaisuwar ba, cike da izza ya nufi Waya daga cikin sofa's ya zauna ya na Wora ?afa Waya kan Waya "to fah, yau saurautar ne a kusa " emir's ya faWa a zuciyar sa, matsawa yayi kusa da shi, files ya mi?a masa, hannu yasa ya amsa du bawa ya shiga yi Waya bayan Waya daya bayan daya yana tambayar emir's, bayani ya shiga bashi,bayan ya gama mashi bayani a kan files Win, mi?ewa emir's yayi haWi da nufar ?ofa ya fice, wayar sa ta fara ringing alamar kira, ko kallon in da wayar ta ke bai yi ba, bare ma ya samu ganin waye ke kira, domin shi yanxu damuwar da take gaban sa yawane da ita, kwata kwata baya son ya tuna abun da ya shafi rayuwar sa ta baya, shiya ba yayardah ya zauna haka nan batare da yana wani abu da zai Waukar masa da hankali har ya manta da abun da ya wuce a rayuwar sa, be nemi komai ya rasa ba a rayuwa, amma yara sa abu mafi mahimmanci da daraja arayuwar sa, idanuwan sa ne suka canza launi t jijiyoyin kansa suka fito rada rada, table Win fake gaban shi ya Wauka yayi jifa dashi cikin murya mai kama da kuka yace" mi yasa zakuyi min haka mai nayi wa rayuwa take gare dani wannan wanne irin dare ne mafi bakin ciki a rayuwata, waya kashe ki mai ki kae musu wannan wanne irin zalinci ne , na daukar wa kai na alkhawari bani ba masarautar zaki, in har ban gano wanda ya kasheki ba jiddah, jinin jiddah baxae tafi a banza ba, har abada bazan sami mai maye man gurbin ki ba jiddah" to fa masu karatu anyah kuwa, muje dai zuwa yanzu wasan ya fara tuni ya, ?ara daukan flower yayi, yayi jifa da ita jika ke rus ta fashe saboda Sacin rai bai ma san yana taka glass Win daya fasa ba hannun sa sai Wigar da jini ya ke
'

Amina Muhammad yks
=???=???AFIF=???=???
https://chat.whatsapp.com/DXRDaO9TRxWGbJjRHGv0SZ
AMINCI STAR ??
? ? ? ?? (A.W.A)

ALKALAMI
'
Typing=???
Page5??
Cikin hanzari yake tafiya bai damu da jinin da kafar sa keyi ba, ringing wayar keyi yana ji amma sai yayi kamar ma bai san tana yiba dan yasan kiran yana da nasaba da MASARAUTAR MAI ZAKI, shiyan zu duk kallon muna fukai yake musu maciya amana, bedroom Win shi ya nufa still ?afar shi ba daina zubar da jini ba, masha Allah na faWa yayin da nayi arba da bedroom Win, ashe parlor ba komai bane, dakin fari ne tas da alama Afif ma'abocin son white color ne gawasu labulaye masu kyau farare cikin hanzari ya karasa gaban wani tamfatsaesan hoto matar jiki kamar kae mata magana ta amsa saboda kyan da hotan yayi tana sanye da leshi baki da adon flower golden da yarfin pink colour hannu ta ruke da yarinyah a kallah yarinyar xatayi kimanin shekara biyar ko hudu, yarinyar tana sanye da baby gown pink colour da adon flower blue ansa mata haed band blue yayin da afif ya na ruke a hannu jiddah ya sakar mata tausassan murmushin sa mae tsada har ana iya gano hushiryar sa fadan kyawun pic din bata baki ne duguwar riga ce a jikin ta dinkin dae dae da zamani haka daurin kanta baza akira jiddah mae kyau ba saedae tsakatsaki saidae kwalliya da huto ya zauna ajikin ta, a hankali yake shafa hotan yana zubar da hawaye tabbas yasan lokaci zaizo da halin kowa zai bayyah a masaurautar zaki munafukai zasu bayyana jin alamar inuwar mutum akan sa yasan bazai wuce kabir ba, dan idan ba shi ba babu wanda zai shigo mai kai tsay
" ya Allah" kabir ya furta cikin daga muryah yace" Afif ya kamata kamanta da jiddah kashiga sabuwar rayuwa , hakan da kake kana bawa makiyanka da masu san ganin ba yanka damar jindadi jiya ina garkun naga jaridar NCB ta wallahfa hotan ka we katafi kasar america domin duba kwakwalwar ka wai, tunda matar ka ta mutu kasami lalu'ar kwakwalwa suna kira da arufe maka asibitocin ka domin gudun kar ka cutar da al'umma , we a sibitin da kake aiki su daka tar dakai , sai dai nayi binkice emir's yace kana nan ba inda kaje , da alama makiya ne suka biya suka wallafa har gidan TV NBC sun dora inda ake Jin ra'ayin mutane akan haka sai dae cikin hundred percent 85% basu yarda ba wasu nace wa aeba Kai ke duba marasa lafiya ba, tun da ma baka kasar koda kana nan sai wadda cutar shi ta munana zaka duba Alhmdllh hakan samun nasara ne "
AFiF a hankali ya buWe bakin sa cikin zazzakar murya mai dadin sau raro yace" kabir ko kowa ya yarda ina da cutar ?wa?walwa kai nasan bazaka yarda ba , kabir inajin ciwo narashin kulawar mahaifi tun ina yaro kabir bansan dadin uwa ba , tsakani na da ita sai kallo daga nesa kabir abubuwa sun minyawa wallahi muddin na gano waddah ya kashe jiddah koda mamy ce sai na hukunta ta kabir bazan koma birnin zaki ba in har bangano ba .............
' Amina Muhammad yks
09061890481
https://chat.whatsapp.com/DXRDaO9TRxWGbJjRHGv0SZ
_______________________


>???>???AFIF>???>???


NA
AMINA MUHAMMAD YKS
09061890481


AMINCI STAR
(A.W.A)
https://www.facebook.com/Aminci-Writers-Association-61553058385636/?ref=by_c
K'ungiyace ta amin tattaun marubuta wanda suka k'ware wajan kawo muku litattafai na hausa masu ma'ana wa inda zasu nisha d'antar daku gamida fad'akar daku wa'azantar daku da zakulo muku abubuwanda zasu amfanemu musamman mumata aminci da aminci sed'an halali.
ALKALAMI
'

Page 6??

Kabir yasaki gauran numfashi yace "mai Abuja tayi maka badai MASARAUTAR MAI ZAKI bace tayi maka mai yad'a garin mai ZAKI da k'auyan garkun?"

"hmmm kabir kenan kana tunanin wannan k'afar tawa zata i'ya zuwa birnin zaki?"

"to tayaya zaka gano wadda yayi wannan ai'kin bayan baka tare dasu ba?"

Wani shi'umin murmushi yayi
"yace kabir kaman ta waye Aliyu MANSUR ALiyu ZAKI to duk kan wani motsinsu yana tafin hannu na,"
Ganin irin jinin da yake zuba kabir ya nufi gaban wata k'ofa saidai iya hangen mutum ba zaiyi tunanin akwai k'ofa awajan ba domin mak'are yake da agoguna ta kalma da glass ahankali,"
ya matsardawani ta kalmi..

sai ga wani mukunni yana D'an dannnawa mukunnin tuni wajan ya rabe saiga wani apartment kallo d'aya

zakai mai ka Kira shi da emergency room domin ya had'a duk wani abun buk'atar na asibiti cikin hanzari ya d'auki abinda zai d'auka yabar gun,"
=???=???birnin zaki =???=???
A kauyan garkun

Zara CE tafe da farantin gyad'a sauran biyu ta k'are saidai gashi har yamma tayi ba alamun k'arewar ta cikin ranta addu'a take Allah yasa tak'are kar inna hadiza ta dake ta domin ba ita kad'ai harta su kahu Manu ma tsoranta sukeji..

zarah zarah zarah cikin d'auki ta juyo domin tasan mai Kiran cikin sanyin murya kamar ko yaushe ta bud'e k'aramin bakin ta tace "saudai"
saudai tace "zarah kinyi huyar gani gashi ni inno ta hanani zowa wajanki"

ajiyar xuciya tasaki tace "wllh bakomai nikuma talla ya hanani ne manki"

"kinga likitan nan da zamije asibitin na birni we yasami tab'in hankali,
saidai mutane basu
yarda ba domin yazu haka yana Ethiopia"

Zara tace
"nidai zanta addu'a Allah yasa ya iya dubani kar shima ya k'yamace ni gashi inna hadiza ta matsan ta sai nayi ai'katau we da me zata aurar da autar ta,
sai tayi bikin da ba atab'a yinsa agarko ba"...

"Insha Allah zarah wata ran zakiji dad'i da yardar Allah sai kinzama abar kwatance"
kinga bara in k'arasa gida kar magariba tayi

"To"
saudai tace
"zarah baki da takalmi ne?"
murmushi tayi wadda yak'ara mata kyau tace "a'a d'azo ina tafiya ya tsike kin gansa"
zaro ido saudai tayi tace "zarah wannan ai ya lallace saidai jifarwa kiduba fa kigani duk ya sud'ai ai, bazai d'onku ba",

zarah tace
"to bara in fad'awa malam inya sami kud'i ya siyamin"
tace "saudai sai gobe"
"to zarah yau bazaki d'an dali ba zani in k'arasa siyar da gyad'ar da ban siyar ba" cikin kewar juna suka rabu cikin saure take tafiya atamfar jikin ta duk ta kod'ai ba ka iya tantance zananta gawani mayafi kamar ankwa to shi abakin kora .....
' Amina Muhammad yks
09061890481





Amina Muhammad yks

&?AMINCI STAR WRITER'S ASSOCIATION&?

(A.W.A)

https://www.facebook.com/Aminci-Writers-Association-61553058385636/?ref=by_c
_K'ungiyace ta amin tattaun marubuta wanda suka k'ware wajan kawo muku litattafai na hausa masu ma'ana wa inda zasu nisha d'antar daku gamida fad'akar daku wa'azantar daku da zakulo muku abubuwanda zasu amfanemu musamman mumata aminci da aminci Ssed'an halali._

Alk'alaminmu y'ancinmu


Typing........=???


7??
Gawani mayafi kamar ank'wa to shi abakin kura,
tafiya take kamar zata wad'i wata i'riyar yinwa takeji amma tasan ba lalle tasami abincin da zata samu tasa ahanjinta tamba, tana ganin rayuwa wani rub'ab'b'an gida ta nufa waddah gaskia muta nan ciki suna cikin hatsari
dan akai ruwa ko iska maiyawa zaiya zubewa,"
tundaga bakin k'ofa tana jiyo haya niya da shewa irin ta y'an daudo da alama yau yaya rufa'i yayi dirar mikiya a garin da sallamah ta shiga cikin gidan sai dai mai, zata gani gangin y'an daudo ne ak'allah zasuyi su goma sha biyar wani da zani ya d'aura akan jallabiyar SA da d'aurin nan da ake Kira ture kaga tsiya, kai jama'a Allah ya shirya mana zuri'ar mu, wani ko duguwar Rigar shadda CE taci aiki agabana Rigar harda adon duwatsuna sai fari soke da idanuwa du yawa wasu karuwe hmmm fans in natsa jero muku shigar da sukai Allah zamu dadai azaune odai ya Allah kabawa rufiss lafiya gashi zamuyi ajo na y'ar cakwa amma ba lafiya zarah sakar baki tayi tana kallon su domin naso ace kunga yarda suke magana da sai cikin ku ya k'ulle tuni.."

Ali yatafi sako kayan vigilanty da kulki ahannun SA yana ta muzurai kusanfa shi inyasa kayan vigilanty ko hafsun sojoji albarka Dan jiyake yama fishi dawata tsawa ya daka Masha Allah Allah yayi mai murya yawa lasifik'a yace "zaku fitar mana daga gida ko saina she meku"

Bishira sunan SA bashir shine yakoma bishira tuni ya dafa k'irjinsa ya gyara d'aurin zani yace "ahayyai ras"

duka suka amshe zancan da ras "Kai awa yanzu daman gaske ake Ana cewa ku maza baku San darajar 'ya'ya Mata ba

1 / 8