KANWAR MAZA 1&2 BY By Aisha Adam (Ayshercool)

Author :  Aisha Adam (Ayshercool) Category :  Romance

Chapter   108 / 128

321K to 324K   out of 382K words

take cancel Win kwanan wata, na lokacin dawowar takawa.
Laila ta ce "Rumaisa meye haka? Ya zaki li?e mini hoton gunki a Waki"

"Papan ne gunki, wallahi ba gunki bane"

"To ni a wurina gunki ne mana, kawai ki zana Wan alajani ki kafe mini, baga hotonsa nan a waya ba"

Ruma ta ce "Ni bana son na waya, na fi son wanda na zana shi da kaina, ba kin hanamu yin video call ba, kuma ke kullum sai kin ga mijinki ba, ki bar mini zanena"

Lailaa kawai tayi murmushi, wasu lokutan rigimar rumaisa dariya take bata.

"Kin sha kununki na yamma, da maganin maman ilham?"

"Na sha mana, ai anty laila bana wasa

Ta ce "Good, yanzu dai je ki Waukko jakarki ta islamiyya, da ta makarantar boko muyi karatu, kin ga exams za ku fara"

Ruma ta tashi ta ce "Bari in Waukko, amma ni gaskiya daina zuwa islamiyyar nan zan yi"

Tana fita falo tayi kiciSis da Jabir, ya Wago a yastune ya ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?kalleta ya ce "Yauwwa dan Allah yi mini magana da iman mana"

Cikin tsiwa ta ce "Kai ka isa? Wallahi baka isa ka aikeni na je ba, ka nemi ?ar aiken ka"

Jabir ya ce "Wai ke meye haka, ka kowa ma sai ki ci masa mutunci baki da kunya?"

"Ina dai yi wa mutane marasa kirki, kuma wallahi ba zan bari ka auri iman ba in sha Allah, yayana zata aura yaya Umar ba, kuma zaka gani, idan kana da zuciya ka canza hali, ka fara zuwa ka kula da mahaifinka, kan ka yi tunanin auren iman"

Ba ?aramin zafi maganganunta, suka yi

Ya risuna ya gaida ammi, suka gaisa yace mata wurin iman ya zo, ammi ta ce masa iman tana bacci, likita ya ce a bari ta samu hutu.

Ko da jabir ya tafi, rumaisa ta din ga ziga ammi, tare da nanata mata idan har jabir bai tausayawa mahaifinsa yayi jinyarsa ba, tayaya zai tsaya ya kula da iman da ciwonta?.
DaWin daWawa ga masifa da tijarar mahaifiyarsa, da take i?irarin cewa ba za a auro mata wadda ba ta da asali ba.
Kasancewar rumaisa tayi sara a kan gaSa, domin zuciiyar ammi ta fara kaiwa da komowa a kan batun, ya sanya ta ji ita ma ta gamsu da maganar rumaisa.

Abu kamar wasa a hankali mai sunan baba ya fara Wan sakewa da iman, da Allahn da yayi shi ba shi da yarda ko kaWan.
Duk safiya za ta yi message ta gaishe shi, daga nan kuma sai ya tamabayeta ya jiki, sai dai tana shan fama kan ta Wan ja shi da hira.
Sai dai ta fuskanci yana son tayi zancen karatu, mussaman na addini, hakan ya kan ri?e mata shi, gaba Waya mai sunan baba mu'amala da shi sai mai ha?urin gaske, miskili ne na bugawa a jarida.

Mai sunan baba yana lura da yadda Aliyu yake gudanar da tasa soyayyar, ba kunya yake soyewa da ?ar mitsitsiyar yarinyar da a baya yake zage gwanji ya kwaWe Saboda rumaisa.

Komai ya siyo sai ya ce tun da ba ruma wannan na sweet hibba ne.
Mai sunan baba ya fara tunanin yi wa iman kyauta, amma sai ya rasa ita da ke wannan gidan mai zai bata ma? Wani irin kallo ma za ta yi masa idan ya bata abu.

Unexpected ya ga Mahmud a online, suka gaisa mai sunan baba yake tambayarsa ya mai jiki?

Mahmud ya ce "Wace mai jikin?"

"?anwarka mana, khadija" sai da Mahmud ya Wan yi shiru sannan ya tuna sunan iman ne.

Ya ce "Ohh tana lafiya, ban ma san ba ta da lafiya ba ai".

Cikin mamaki yake tambayar sa ya aka yi bai san ba ta da lafiya ba.

Mahmud ya ce "Labarin dogo ne, amma ina da tabbacin jikinta da sau?i, dan na ganta Wazu tare da daughter na a garden".

Mai sunan baba ya ce "Ina so mu yi magana ne, ban taSa shiga abun da ba ruwana ba a rayuwata, amma a wannan karon, ko sau Waya na ji ina son shiga, kuma ban ji zan iya maganar da kowa ba sai kai"

Mahmud ya ce "Ba damuwa, lallai na ciri tuta, bari mu yi maganar ta waya".

Mai sunan baba ya kira Mahmud da kansa, Mahmud ya ce "Ina shirin kiranka"

Ya ce "Bakomai, ni yakamata na kira dama. A kan Khadija ne, na je asibiti na duba ta, kamar yadda ta gaya mini tana da ciwon zuciya ne, amma kun san da wanda zaku aura mata ba ta son shi? And he is even mad gayen, ba shi da hankali gaba Waya, tayaya zai je yana mata shouting a ka a condition Win da take, ba tare da ya tausayawa halin da take ciki ba?. Yakamata ku ?ara bincikarta, kar zurfin cikinta ya sa ayi abun da zata cutu"

Ajiyar zuciya Mahmud yayi, shi kansa yana tausayin iman, kuma yayi dana sanin abun da ya yi wa ammi lokacin da ta ro?i ya auri iman.
Yarinya ce nutsatsiya da ba ruwanta da hayaniya, ita ma ta tashi cikin tsantsar ?alubalen rayuwa, a wannan gaSar kan shi ma ya san za ta cutu idan ta auri jabir, dan ya fita baki, kuma ba kirki ya cika ba, ya ji ina ma zai iya yin wani abu a kan lamarin, dan jin kunnensa ya ji jabir Win na gayawa mummy, wambai ya san maganar, turaki zaa kaiwa kuWin auren.

Bai gama tunanin ba ya ji muryar mai sunan baba ya ce "Ban taSa neman alfarma ayi wa wani abu ba, a karon farko na ro?e ka, ko dan lafiyarta"

Mahmud ya ce "Kar ka damu, zan san abun da zan yi a kan lamarin in sha Allah".

"Masha Allah na gode sosai"

Mahmud yayi shiru yana kallon wayarsa, ya nunfasa ya ce "Allah ya sa rabonka ce Malam Umar, ni na yaba da dattakunka"

***
Laila ce suke waya da takawa, tana gaya masa ruma ta ishe ta da rashin ji, ita da Wan ta, yana ta dariya mussaman da ta ce wai ruma ta zana mata aljani ta ajiye a Waki, wai hoton takawa.

"Anty laila bani shi mu yi magana" ruma tayi maganar tana ?o?arin karSar wayar.

Laila ta ce "Ungo ku ?arata, ban da video call dai, bari na shiga wanka".

Ya ce "Budurwar"

"Mmm saurayin, ya garin? Ya karatu?".

"Alhamdilillah, ya naki karatun, na ji anty laila ta ce tana yi miki lesson, kun kusa fara exams, dan Allah a dage a mayar da hankali"

"To in sha Allah, amma ni gaskiya daina zuwa islamiyyar nan zan yi"

"Meyasa kuma?"

"Ba karatu kawai ake koya mana ba, sai a din ga faWar wasu maganganu"

Tun da ta faWi haka ya san akwai ?ura, ya ce "Wasu maganganun kenan?"

"Wai se malamar ta din ga tsayar da mu, wai za ayi lecture, ka ji abun da take cewa kuwa?, wai a din ga saka ?anan kaya ana karairaya sai ka ce wasu karuwai, yanzu dan Allah ya dace a zaunar da mutane ana gaya musu haka?"

Da ?yar ya iya gimtse dariyarsa ya ce "Ke ya aka yi ki ka san karuwan ne suke haka?"

"Ai in gaya maka, da akwai wani gida a unguwarmu, sai matan su dinga saka riga da wando, ko mini skirt, suna yawo, aka koresu, na ji ana cewa gidan karuwai ne, har da vest fa suke fitowa waje ana kallonsu, na zo ina bada labari a gida, mai sunan baba ya sakani kama kunne, aka ce mini kar in kuskura abun da suke yi ya burgeni, idan mutum yayi irin wannan ba ga muharraminsa ba Wan wuta ne. Ni fa wani abun ba zan iya faWa ba ne, wallahi ni duk mutuncin malamr ya zube a idona ma, ni kuwa da ta fara nake tashi na tafi.
Da fa sun rainani ba su zata ina da miji ba, sai da malama ta ce musu ni matar aure ce, wai wata ta ce mini, wai zan sai maganin mata? Na ce mata ni ban san shi ba, dan Allah a chemist ana ware maganin maza da na mata?"

Ya ce "A'a"

"To a in gaya maka, na ce mata ni idan bani da lafiya asibiti ake kaini, kawai ta? nuna mini Wasu ?ulle-?ulle da robobi mai hoton ?an iska a jiki, Wai in saya, na rufe idona na ce a'uzubil'ahi, gaskiya ni dai a cireni daga makarantar nan"

Maimakon ta ji ransa ya Saci kawai sai ya din ga tuntsura dariya, har da tari, laila ta ?arasa ta ?wace wayar, ta ce "Ke dai ban taSa ganin yarinya mara kan gado kamar ki ba? Wai ke baki da ?awaye ne?"

"Nifa ?awata Waya habiba, ko nayi ?awaye mama korarsu take yi, kuma ko ba ta kore su ba, idan muka yi faWa duka nake yi musu sai mu Sata"

"Aikuwa wannan karatun, dole na zauna na Wora miki shi, idan kin ?i ganewa kuma shi idan ya dawo ya karanta miki yadda zaki fuskanta. Haba ke gaba Waya abaibai ce ba kya gane komai kenan".

"Anty laila ki daina hantarata, zamu yi faWa"

"To muyi faWan mana, ke zaki yi wa kanki ai".

Rumaisa ta kalleta ta ce "Saboda zaki daina sai mini garin kunun sabayar maman Khadija ko? Ba ita ce a zariya ba lambarta 0703777 7442. Sai maman Ilham mai magani ba da ke cikin garin kaduna kawo road ba, lambarta 08135613021, na ri?e komai tsaf a kaina saboda irin haka".

Laila ta ce "Iko sai Allah, ke yanzu zaman hadda ki ka yi kenan?"

"Ai Anty laila ba komai ake faWa mini ba, in dai an yi abu a gabana, tsaf nake haddace komai tas a kan nan nawa".

"To kin kyauta, tashi ki je kitchen ki haWa mana kayan aiki, yanzu zan zo ki gwada mini girkin da na koya miki, in gani idan da gaske kina haddace komai Win"

Rumaisa ta tashi ta ce "Yanzu kuwa".

***

Iman duk ta kuma zama so silent, ba babban abun da yake sanyata farinciki, irin ?o?arin jan mai sunan baba da hira, da safe ta gaishe shi, daga nan yayi mata ya jiki. Mutum ne miskilin gaske, tana shan fama, amma wasu lokutan ya kan saki jiki, mussman idan tana yi masa hirar karatun addini.
Wani irin matsanancin tausayinta yake ji, da ya tuna Jabir, sai gabansa ya faWi, ya san duk wani kauce-kaucensa son iman yake yi, gashi shi bai san ta ina yakamata ya fara ba, bai san meya kamata yayi mata ta din ga farinciki ba, saboda shi ya saba da bosy life, ba wasa.

Rumaisa ce a tsaye a banWaki za ta yi wanka, tana ?arewa kanta kallo a mudubin banWaki, har da tsalle tana Wan juyi, ganin abun arziki ya fara fitowa, yana cika.
"Wayyo daWi kasheni, zan wuce gori da wula?anci, na ga me sake ce mini ?waila, kai za a ga jan aji idan suka ?ara girma, wayyo ni maman Khadija da maman ilham sun kankaro ni yasin"
Ta gama wankanta, ta fito ta shafa mayukan gyaran fata, ta saka kaya, ta kuma tsayawa tana kallon mudubi, ta ce "Hmmm, na ga wanda zai sake ce mini ?waila, mu haurata da shi, har shi papan, yanzu dai sun fi ?arfin murfin jarkar faro"

Ta Waga kai ta kalli zanenta, da take kansile date kullum, na kwanakin da ya rage ya dawo.

A hankali ta furta "Lokaci baya sauri".

Ammi fa gaba Waya ta ji batun auren nan na iman da jabir ya fita daga ranta, kuma ta bi maganar rumaisa cikin tsanaki, taga lallai gaskiya take faWa, ta sanyawa ranta aure lokaci ne, bai kamata ta jefa rayuwar iman cikin hatsari ba.
A wannan zullumin turaki ya kirata, ya sanar da ita, wambai ya ce masa zai kawo wa jabir kuWin aure.
Takanas ammi taje gida, ta iske turaki, ta nemi ya taimaka a janye maganar nan.
Turaki ya ce "Giwa saboda ne, kin fi kowa sanin halin wambai, daga ni har ke ba zai saurara mana ba".

Nan ammi ta yi masa bayanin komai, tuntuni ta so ta yiwa wambai maganar, amma ta san ba zai saurareta ba, turaki ya gamsu da maganganunta, dan ya san halin hajiya Lubabatu sarai, za ta aikata fiye da haka, ga yarinya na fama larura.
Dan haka ya ce shi da ita yakamata su je wurin wamban, su yi magana da shi.

Ammi kamar ta ce ba sai sun je tare ba, saboda tana fargaba wambai ba ya yinta ko kaWan. Amma yadda ta iya, tun da suggestion Win turaki ne.

Aikuwa kamar yadda ta tsammata, wambai ya balbalesu da faWa ta in da ta shiga ba ta nan yake fita ba, ya din ga masifa.

"Kana bani mamaki turaki, da ka ke biyewa matar nan, dan kawai tana sirikarka, ke ba abun farincikin ki bane ba, kamar jabir zai auri yarinyar da ba wanda ya san iyayenta sai ke da mijinki a da'awarku.
Nagartaccen yaro mai daraja daga gidan sarauta, sau nawa ana shirin aurenta ana fasawa, saboda wannan abun kunyar?".

Turaki ya ce "Allah ya baka yawan rai, ba jabir Win ake gudu ba, ita mahaifiyarsa da ta je har gida, ta nuna bata son abun, ta ci musu mutunci har yarinyar, wanda sai da ciwonta ya tashi, ita ma fa ?a ce Allah ya baka yawan rai"

"Ita lubabatun ce ta ce ba ta son auren, bayan mun gama magana da ita?"

Da mamaki ammi ta kalleshi, sannan ta ce "eh, har gida taje ta ce mini ba ta so"

Wambai ya kira wayar hajiya Lubabatu, amma cike da ?warewa a mugunta, ta hau salati ta ce ?arya ne, kawai dai giwa ta ce ba zata bawa jabir auren Iman ba, amma ita ba ta ce ba ta so ba.

Masifar da wambai yake yi, tuni idonta ya cika da hawaye.
Turaki kansa ya san sharri ne, da tsabar mugunta, irin na hajiya Lubabatu.

"Tun da abun naki haka ne, ba kara ba mutunci a cikinsa, ai dama a kwanakin baya, da ake ta surutu a kak yarinyar da takawa, na ce lallai ki aurar da ita, to zan sake jaddada miki, nan da watanni uku, ko dai ki aurar da yarinyar nan, ko kuma ki mayar da ita in da ki ka tsinto ta, kuma a wannan karon ba zan canza magana ba.
Sannan abu na gaba, ?ara tayi yawa a kan wannan yarinyar sirikarki, daga zuwanta gida tana yi wa mutane sharri, tana haddass husuma, jamila ta kawo mini ?ara, na so na zauna da ku, ta ce a bar maganar, still na samu labari a kan tana yayaya cewar jamil ne ya saka aka yi garkuwa da ?anwarsu, to ahir Win ta, ki ja mata kunne, gidan sarauta ba wurin wasa bane ba" Ammi ta risunar da kai sannan ta tashi ta bar Wakin, ranta babu daWi, yayin da tausayinta ya mamaye zuciyar turaki, tana da kyakywar zuciya, sai dai tana ta fuskantar ?alubale kashi-kashi a rayuwarta da ta iyalanta.

Yanayin yadda ammin ta dawo ne ya tabbatar musu akwai damuwa, har ruma za tayi magana, amma laila ta hanata.

Yau wunin yau idon mai sunan Baba yana kan waya, ko zai ga sa?on iman, amma shiru, shikuma ya kasa yi mata magana, har dare shiru, gashi ya riga ya saba da daddare Wan jan sa da take da hira, yana yi masa daWi.
Haushi ne ya ishe shi, jin yadda Aliyu ya cika masa kunne da surutu shi da habiba, ya saka waya a speaker sai ?yal?yala dariya yake yi, habiba ta karkace murya tana yi masa wa?a, murya kamar an sha?e kuliya.

"Kaga ka cika mini kunne, ko dai ka fita, ko kayi mini shiru.

Aliyu ya mi?e tsam da wayarsa, ya koma tsakar gida, duk da sanyin da ake zabgawa.

***
Jabir ne a zaune, hajiya Lubabatu da Mummy sun saka shi a gaba, suna ta yi masa famfo.

"Na sha gaya maka giwa ba ?aunarka take yi ba, ka din ga nane musu, to gashi ?iri-?iri ta hanaka auren ?a, saboda azabar ?arya ta je ta ce wai ni ce bana son auren nan, mun yi haka da kai? Da na nuna bana so ka dage, cewa nayi Allah ya sanya albarka, amma da yake mukafuka ce, ba ta yi niyyar baka auren ba, ta je ta ce nice bana so".

Mummy ta amshe ta hanyar cewa "Banda abun jabir, kai da ake yi wa fafutukar samun kujerar mahaifinka, ina kai ina wata ?ar tsintuwa, mara asali mata gata, kai ana ?o?arin ka samu kujera, amma ka nacewa Adam, shi ka san me suke yi ta ?ar?ashin ?asa, dan ganin kujerar ta koma garesu, ga mata nan bila adadin a gari, ni ko ru?ayya ma sai na baka"

Hajiya Lubabatu ta ce "A'a wace irin ru?ayya kuma? A dai cigaba da neman kujerar, shima uban nasu ban taSa tunanin zai kai haka a raye ba, kalli shi adam Win da kake li?ewa, yadda yayi suna a ?asar nan, duk gaku matasa amma aka ware shi, aka tura shi wakilci, yayi aure ya haifi Wa, ga aikinnsa ga kasuwanci, kai kana nan kana fama daga kai har jamil Win uwar me ku ke da shi, duk da dukiyar iyayenku ku ke ta?ama"

Jabir yayi shiru tare da gazgata maganganun da tun a baya su mummy suke gaya masa bai Wauka ba, tare da mantawa da asirin da takawa ya daWe yana rufa masa tsawon shekaru.

Mummy kuwa ?ulattar Hajiya Lubabatu ta yi, da ta ce ya auri ru?ayya ta ce a'a, wato a tunaninta ya samu mulki, aci moriyar ganga a yada kwauronta.

Mummy a ranta ta ce 'Lubabatu baki da hankali, da ni ki ke zancen, lokaci yayi da zamu raba gari, kowa ya san in da ya kama'.

Kasa jurewa mai sunan baba yayi, ya fara tunanin ko jikin iman ne ya dawo, dan haka da kansa ya kira iman a waya.
Sallamar da yayi ta amsa cikin siriryar muryarta.

"Jikin ne dai?"

"A'a barka da safiya yaya umar"

"Meyafaru?"

"Bakomai" tayi maganar cikin sauke numfashi.

"Something is going wrong, feel free to share it with me"

"Yaya umar ba zan dameka da matsalolina ba?"

Cikin nutsuwa ya gyara zamansa ya ce "If you are free with me, let's share it together"

Wata irin nannauyar ajiyar zuciya ta yi ta ce "An yi cancel Win engagement Wina da za ayi".

"Ba abun da ki ke so kenan ba?"

"Ba cancel Win ya dameni ba, tun da Allah ya sa na buWe ido a hannun ammi, take bani kariya da nuna mini ita ta haifeni, amma mutanen da suke kusa da ita, basu bata goyon bayan hakan ba. Saboda ni ba irin tashin hankalin da

108 / 128