Khaleesat Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   8 / 13

21K to 24K   out of 38.4K words

din da flour akayi?ai
da
potato neko?
Tsassssssssss karan fashewan glass
cup
sukaji, dukansu uku suka juyo suna
kallon hydar nijar da kamaninshi
sun
soma chanzawa, tsabagen
rudewa,ga
wani zafin kishi dayakeji baimasan
lokacin da glass cup din yafadi
ahanunshiba, lemon ya baremai ajiki
da
sauri ya mike tsaye.
Khaleesat dayake taganeshi tace
ayya
sorry abokin yaya, bari na daukoma
towel ka goge jikinka, tsayawa yayi
yana
kallonta, tajuya da sauri tayi hanyar
kitchen hydar yabita da kallo,
Ta fito da clean towel mai kyau ta
mikamai, amma bai karbaba
tsayawa
yayi yana kallonta cikin ido, yakai
kallonshi kan dogayen yatsun ta,
tabbas
wanan matata ce. itama shitake
kallon
sai tanaji kaman ta sanshi. Juyawa
yayi
yay hanyar fita, khaleesat zata bishi
amma hydar Abj ya daka mata
tsawa,
my luv wuce kije kisa hijab .
Hydar nijar jin sunan my luv da
hydar
yakirata dashi yasa yasan wananne
khaleesat din dazai aura hawaye ne
yacikomai ido yay sauri yasakai
yafice,
khalis da hydar suka bishi da sauri,
har
ya shiga mota hydar yakaraso yace
friend ina zaka??
Hydar kokarin danne hawayen dake
shirin zobu mishi yake yace zanje
gidana na abuja ne zazzabi nakeji.
Khalis yace bari nadubaka plz, hydar
nijar yace bacci kawai nake bukata
bai
jira sun kara maganaba yaja motan
yabar gidanβ€?..


πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
6βƒ?5βƒ?



Direct gidan dayasiya a abujan
yawuce,
gidane mai kyau dan karami, daki
biyu
falo da uwar daka, sai bayi da
kitchen
sai store. Horn yayi mai gadi yazo
ya
budemai baima kulle marfin
motarba ya
shiga cikin gidan da sauri.
Zama yayi dirshan akasa ya dafa
kanshi
dakemai zafi sosai, ciro wayanshi
yayi
daga aljihu yayi dialing number
zulaihat
ta dauka tana yaya hydar harka isa
abujan.
Murya chan kasa yace zulaihat
naganta
amma narasata, narasata zulaihat
narasata, hawaye ya gangaro daga
idonshi. Zulaihat arude tace
wakagani
yaya hydar meke faruwa ne?wakuma
karasa?
Yace zulaihat naga khaleesat, yau
naga
matata, abin sona, amma narasata
dan
aurenta dis Saturday, zulaihat arude
tace
a ina yaya?? Yace abokina zata
aura.
Zulaihat tace yaya kamata magana,
kafadama abokin naka matar
aurece.
kafada ma khaleesat din kaine
hydar
dinta. hydar ya fashe da kuka sosai
yace
zulaihat bazan iyama hydar hakaba,
yanason khaleesat sosai wlh
nahakura da
ita nabarmai, tunda bata ganeniba
ranan biki innaje zan nemeta saina
saketa yakara fashewa da kuka.
Zulaihat tace yaya plz karka saki
khaleesat, kamata magana, yaya
inasonka da khaleesat kafi dacewa
da
ita, idan kai kahakura, kasan
zuciyarka
bazata taba hakuraba. hydar katse
wayan yayi dayaga zulaihat na
neman
karyamai zuciya.
Kuka yaci ranan kaman mace,
danjiyayi
zuciyarshi tafaramai zafi kaman
wuta
babu wanda yake gani sai fuskar
Khaleesat …β€?
[3:00AM, 3/5/2017] β€?+234 803 052 4904β€?: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
6βƒ?6βƒ?




Khaleesat kwata kwata takasa bacci
ranan, samun kanta tayi da tunanin
wanan bakon yaya hydar, maisa ya
kalleta haka?? Maisa duk inna
kaleshi
saina tuna yaya hydar hunter,
saikuma
tafashe da kuka tana yaya hydar
come
back, yau saura 6 days. da kyar
bacci
yay awon gaba da ita.
************
Yau takama alhamis, khaleesat tai
zuru
zuru, danyau za’ayi kamu da
yamma.
hydar tun daga ranan bai kara zuwa
gidanba.
Da misalin karfe 2 ya shirya danyaje
gidan, saboda hydar Abj yadameshi
da
kira kan yazo afara shirye shirye.
Kananun kaya yasa sunmai kyau,
blue
jeans da brown short sleeve sai
kamshi
yake, amma kana ganinshi kasan
yarame, ya sanya sun glass saboda
rana
da akeyi ranan.
Yana parking akofar gidan ya shiga
amma yaga mata sun cika gidan da
sauri
yafito yakira hydar Abj yace hydar
mata
sun cika gidan kafito ka dauken,
hydar
Abj yace kabiyo ta garden babu
mutane
ni nama cire kaya wanka zan shiga
yace
to.
Hanyar garden yabi wayanshi yay
kara
ya dauka zulaihat ceβ€?
Khaleesat zaune a garden tai shiru
PHERTY tagama mata lalle an
wanke,
yay bala’in kyau. tana zaune taki
komawa cikin gida tunanin hydar
hunter, sai kuka take ita kadai sanyi
takaraji ya shegeta, saikuma taji
wani
murya sak irin na hydar dinta,
mikewa
tsaye tayi tana waige waige taga ta
ina
mai muryan zai bullo.
Daidai lokacin hydar kecewa zulaihat
inason khaleesat sona har abada,
amma
nahakura nabarma hydar abokinane,
cike da damuwa yace to ya zanyi
zulaihat zan lallashi zuciyana haka
Allah
ya kaddara, dana raba abokina
hydar da
farin ciki gwara nai dakon so. karfa
kifadama ummi kinsan ciwonta zai
iya
tashi, sukai sallama yacigaba da
tafiya
batareda ya lura da mutum ba.
Khaleesat kuka ne, murna ne, bakin
ciki
ne, mamaki, al’ajabi, mafarki ne ko
gaskene? tamarasa wanda zatayi.
cikin
baban murya tace yaya hydar!!! chak
ya
tsaya batare daya juyoba gabanshi
na
faduwa, wani irin gudu khaleesat
tayi ta
fada jikinshi, ta rungumeshi tsam ta
baya, kuka sosai takeyi, tace yaya
hydar
maisa xaka boyemin kanka?? Why
yaya
hydar?? Takara fashewa da kuka
tareda
kankameshi, hydar kulle idanunshi
yayi
hawaye na gangara jiyake kaman ya
juyo ya rungumeta ya
lallasheta……β€?..


πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
6βƒ?7βƒ?



Hydar yajuyo yana hawaye yace ina
kika
sanni khaleesat? Cikin kuka tace a
Nijar,
kaine yaya hydar daya taimaken.
ya girgixa mata kai har lkcn yana
hawaye yace to bani baneba, ta
fashe da
kuka takara rungumeshi ta
kankamesa
tace wllh wllh kai ne ya Hydar dina,
plz
yaya hydar kar kayi min hka.
Hydar ya turata cikin tsawa
muryarsa
na rawa yace ki rabu dani, niban
sankiba, i don know u khaleesat. ya
juya
da sauri ya bar wajen, khaleesat ta
durkushe wajen tana kuka sosai
tana
kiranshi yaya hydar dan Allah
kadawo,
kar kamin haka.
Hydar ko juyowa bae yi ba, da sauri
ta
mike ta bisa har gate
Amma har ya shige motarsa. Kara
fashewa tayi da kuka ta garden tabi
ta
shiga falonsu babu kowa, key din
motan
yaya khalis ta hango kan dining
table ta
dauka saita hango abayan teema
daura
abayan tayi dan shimi da 3quater ne
ajikinta saboda lallen datayi.
Fita tayi ta garden taje ta shiga
motan
yaya khalis taja motar tabar gidan.
Yaran Abban chuchu suna ganin
mota
yafito suka hango khaleesat kejan
motan
wani ihu sukayi yau dubunta ya
cika,
suka kunna mota sukabi bayanta.
Khaleesat kuka take kaman ranta
zai fita
wani irin wawan gudu take daga
nesa
chan ta hango motar yaya hydar
binshi
ta dingayi dukda yamata nisa sosai.
hanyar wani daji taga yayi, yay
parking
motan abakin hanya ya shiga dajin
itakuma taciga da tuki da sauri, dan
ta
cimmishi.
Bata ankaraba taji ansha gabanta da
mota wanda hakan yasa saida
motanta
ya daki motan dayasha gabanta, ta
tsorata ainun tai maza ta kashe
motan
tana kokarin fitowa taga wata mota
ta
parka abayan motan ta.
Mai gadi tagani dawasu su kusan
goma
ko wanne dauke da bindiga sun fito
kowanne yasaita bindigar saitinta
maigadi yace kokifito ko mu
harbeki,
khaleesat sumane kawai batayiba
bindiga goma asaitinta ta dagakai
taga
haryanzu tanada tazara da inda yaya
hydar ya shiga gadai motarshi
abakin
hanya. kuka tafashe da shi tabude
motan
tafito jikinta na rawaβ€? .


πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
6βƒ?8βƒ?



Mai gadi ta fincikota, yace kafin na
kasheki zan rama marin da akamin
sabodake, ya daga hannu ya
wankama
khalis mari wanda hakan yasa
takusa
sumewa, ta fashe dakuka tana
kuyakuri.
Mai gadi yace kai ammafa yarinyar
nan
akawaiki da kyau gaskiya bari na
shana
dake sai mukasheki innagama, ya
kalli
sauran yace kuma zaku dandana
ta?? Da
sauri suke eh oga.
Hanunshi daya yarike doguwar rigan
jikin khaleesat, dayan hanun kuma
yana
kokarin cire wandon jikinshi da
khaleesat taga da gaske raping nata
zasuyi sai dabara tafado mata.
Ahankali ta dinga daga hanunta
takai
har kirjinta, buturin rigan ta ballesu
guda 4 batareda wani ya luraba, mai
gadi bai anakraba yaga tacire
doguwan
rigan ta falfala da gudun tsiya,
sauran
suka daga bindiga zasu harbeta mai
gadi
ya daka musu tsawa zaku tonamana
asirine?? Bakuga nan hanya bane
binta
zamuyi saimu kasheta.
Khaleesat gudu take iya karfinta
daga
shimi sai 3quarter ajikinta harsaida
takai inda hydar ya paka motan ta
shiga
cikin dajin tana kawallamai kira yaya
hydar zasu kasheni,kana ina yaya
hydar?? yayinda mazaje 10 ke binta
abaya, harda mai gadi.
Hydar na bakin wata yar rafi yana
kuka
sosai,, jefi jefi yana jefa dutse cikin
rafin, jiyayi kaman muryan
khaleesat
mikewa yayi zunbur aiko saiga
khaleesat
ta bullo tana kuka, duk taji ciwo
akafanta, bakinta afashe tana
hangoshi
ta taho amma saitai tuntube tafadi
akasa
murya chan ciki tace yaya hydar
zasu
kasheni, da sauri hydar yakarasa
wajenta ya riketa ajikinshi zaiyi
magana
yaji alamun gudu. Daukan khaleesat
yayi
chak yafara gudu, akwai wani
babban
dutse agefen rafin yanada kogo,
amma
ruwa na fita daga dutsen sosai
hydar ya
shigar da ita,shima ya shiga.
Hydar yarasa yanda zaiyi gashi bai
fito
da bindigaba, khaleesat ta fashe da
kuka
sosai tana haki, hydar ya jawota
jikinshi
tai lamoo, jikinta ko ina rawa yake.
Muryan mai gadi sukaji yace
khaleesat
ko kifito daga inda kika boye
kokuma
yau ko kwana zakiyi adajin nan
zamu
tsaya harsai mun nemoki ki, ki fito,
khaleesat jikinta yahau rawa zatai
magana hydar yasa yatsanshi akan
lips
dinta, ya girgiza kai tai shiru, ya
kwantar da kanta akirjinshi.
Mai gadi yace bazaki fitoba, ya kalli
sauran yace oya ku nemota, kowa
yabi
hanyarshi daban, duk wanda
yaganta ya
harbeta yakawomin kantaβ€?
Khaleesat tanajin haka bare baki
zatai
magana hydar yahada bakinshi da
nata……β€?


πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
6βƒ?9βƒ?



Khaleesat ta kwalalo ido tana
kallonshi
da mamaki, tana kokarin kwace
kanta,
girgiza mata kai yayi, yakai
hanunshi
yarufe idonta, saida yay kissing
dinta
har yaga ta natsu jikinta yadena
rawan
dayake sanan yasaketa tareda cire
hanunshi akan idonta din.
Khaleesat saukar da idonta tayi
kasa,
dan tasamu kanta dajin kunyarshi
sosai
takasa kallonshi.
Hydar ya kalleta yay murmushi wani
natsuwa yaji ya shigeshi. Wayanshi
yaciro daga aljihu dan yakira hydar
Abj
amma yaga wayan ta jike sharkaf
yay
tsaki ya maida wayan. Alamun tafiya
dasukaji kusa da kogon yasa
khaleesat ta
dago kanta atsorace tana shirin
kwala
ihu hydar ya janyota jikinshi ya
daura
hanunshi kan lips dinta, cikin
muryan
rada yace kidena tsoro babu abunda
zasu miki bazasu gankiba kinjiko??
Ta
girgiza mai kai tana hawaye ta
kankameshi gam, murya na rawa
tace
yaya hydar sanyi nakeji, banason
ruwan
sanyi natabani ta fashe da kuka.
hankalinshi yatashi ya share mata
hawaye yace munkusa fita daga
wurin
nan kinji ki yakuri dole ruwan ya
dinga
jikaki yanzu amma muna fita saina
samu kaya nabaki, ta girgiza kai.
Muryan mai gadi sukaji yace okkk,
so
bazaki fito bako, kinsan akwai
beraye
idan dare yayi ko, gashi yanzu karfe
biyar khaleesat kifito ta arziki inba
hakaba zan kasheki a wulakance
wlh.
khaleesat ta dago kanta daga kirjin
hydar tana kuka sosai, tace yaya
hydar
tsoro nakeji, kasheni zasuyi,
mutuwa
zanyi yau, jikinta ko ina rawa yake,
ya
rike kanta yace close ur eye babu
abunda zai sameki, da sauri ta kulle
idanun nata gam Hydar ya kura
mata
ido komi kyau yake mata.
Karan bindiga sukaji wanda hakan
yasa
khaleesat ta kwalla ihu ta kankame
hydar gamβ€?..

πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
7βƒ?0βƒ?



Mai gadi da mukarrabanshi suka
doshi
inda sukaji ihun, hydar hankalinshi
yatashi yanzu yazaiyi, waigawa yayi
gabas da yamma babu wani makami
ga
khaleesat ta kankameshi tana ihu.
baya
yajuya mata yace oya hau kuma
kimin
shiru, da sauri tahau bayan nashi ta
kankameshi tana kuka kaman ranta
zai
fita. yace close ur eyes kome zakiji
karki
sake ki budesu, tace to. hydar ya
mike
tsaye da ita, yadau wani babban
dutse
daya gani yarike a hannu ya labe a
gefen kogon.
maigadi shine agaba, ga
bindigoginsu
ahannu sunyi pulling trigger, mai
gadi
yafara shigowa kogon hydar iya
karfinshi ya bugamai dutsen ahanci,
bindigarshi yafadi akasa, hydar yay
maza ya dauka tareda rike mai gadi
yasa
bindigar akanshi,
Hydar yace koku barmu muwuce,
kona
kashe oganku, duk suka tsaya
kikam, mai
gadi yace karku bari yatafi. hydar
yakaimai duka aciki yasaki ihu,
yadinga
bugunshi yace bazaku bani wuriba,
da
sauri suka bama hydar hanya ya rike
mai gadi gam suna tafiya, suna
binshi
abaya har saida hydar yakai wurin
mota.
Khaleesat da idonta akulle hydar
yace
mata sauko da sauri ta sauko, yace
sa
hannu a aljihuna kibude mota ki
shiga
tadauko tabude motan tashiga,
hydar
cikin dabara ya jefa musu mai gadi
duk
suka fadi shikuma da gudu ya shiga
mota yatada mota da gudun bala’i
yaja
motan.
Da sauri su mai gadi suka tafi wurin
motarsu suka shiga suka bisu,
khaleesat
tajuya baya taga suna binsu ihu
tafara ta
kankame hanun hydar, jin ana
harbin
motanshu yasa khaleesat ta sulale
ta
sume a wurin. hydar yace better .
yakarama motan wani gudun hauka,
harsaida yaymusu nisa sosai.
Direct gidanshi ya wuce da ita tun
kafin
yakaraso yake horn mai gadi
yabudemai
ya shiga.
Hydar yafito yasama gidan kwado ya
leka ta get yaga masu gadi sun iso
anguwar amma basu gane gidan
daya
shigaba, ajiyan zuciya ya sauke
yakoma
mota, khaleesat ya dauketa kaman
yarinya, kan gadonshi ya kwantar da
ita
yana yana kallonta, bayi yafara
zuwa
yahada mata ruwan zafi sosai dan
tai
wanka……β€?..
[3:03AM, 3/5/2017] β€?+234 803 052 4904β€?: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
7βƒ?1βƒ?



Yagama hada ruwan yafito yahayo
gadon, dago kanta yayi yadaura kan
cinyanshi, yahada hannayensu
yakura
mata ido,yanda jikinta ya jiku
sharkaf,
komi ana gani, Kallonta ya tsaya
yanayi
batare daya tashetaba. wani irin
mugun
sonta yake shiganshi kaman ya
hadiyeta,
wai yanzu matarshine khaleesat
akan
cinyarshi Allah nagodema daka
bayyanamin ita. Hannunshi yakai ya
shafi gefen fuskarta murya chan
kasa
yace my jidda wake upβ€? Kaman an
minsileta ta tashi afirgice tana
Wayyo
Allah zasu kasheni tana kokarin
sauka
daga kan gadon.
Hydar ya riko hanunta da sauri yace
my
jidda nine, u are now safe kidena jin
tsoro, dago kanta tayi ta kalleshi da
sauri
ta koma jikinshi ta kankameshi tana
kuka sosai. Ahankali yake shafa
bayanta
yace ya isa dena kukan. Takara
kankameshi tace yaya hydar am
scared,
kasheni zasuyi, tsoro nakeji,wlh
zasu
dawo.
Ya dago kanta daga jikinshi yace
kalleni
my jidda, ta dago idonta wanda sun
rine
saboda kuka, yace babu abunda
zasu iya
miki kinjiko, kuma bazasu dawoba, i
promise u dat, Ta girgiza kai cikeda
shagwaba, saikuma suka kurama
junansu ido, ahankali Hydar yace i
luv
yhu my jidda, ina sonki sosai, da
sauri
khaleesat ta kulle idonta cikeda
kunya
takara kankameshi tanamai kuka,
Ahankali taji lebenshi kannata, ya
bata
light kiss, saikuma ya rungumeta
tsam
ajikinshi sosai. Rawan sanyi tafara,
Hydar yadago kanta yace menene??
Hawaye na zuba daga idonta tace
sanyi
nakeji.
Dagata yayi yace muje kiyi wanka, ki
cire kayanan sun jike, ya dagata
daga
jikinshi yakaita bayi yafito. saikuma
yaji
tabude kofa tafito tace cikin
shgwaba
yaya hydar towel?? Kallonta yayi yay
murmushi ya sosa kanshi tareda
daga
mata gira harsaida taji kunya, yace
my
jidda sabon gidane babu komi ciki
bansai towel ba, yakara kallonta
yace
oopss sorry. Dariya abun yaso
yabata
tadawo dakin zanin gadon dake kan
gado tacire takoma bayin…β€?..


πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
7βƒ?2βƒ?



Ta dade tana wanka, ta gasa jikinta
da
ruwan zafi sosai, inda ta guje ta
wanke
gashin kanta ta dade cikin ruwan
zafin
sanan ta fito zanin gadon ta daura.
Kasa
fitowa tayi daga bayin saboda
kunyan
datakeji hydar ya ganta ahaka, daga
karshe saitai shahada tafito.
Tana fitowa taga babu hydar adakin,
ihu
tasaki tafara kuka gabaki daya
tarude
kaman ba itaba, hanyar kofa tafara
nema dan tafita cewa take shikenan
yaya ya gudu yabarni kasheni
zasuyi.
Taje zata bude kofan, daidai lokacin
hydar ya shigo da sauri, gware
kansu
sukayi khaleesat tai baya zata fadi
da
sauri yakamota yana sorry, ta fashe
da
kuka tace ina kaje??
Hancinta yaja yace kincika tsoro,
kitchen
naje nahada miki tea, zauna bari
naje
nahado nakawomiki, da sauri tarike
hanunshi ta girgiza kai tana goge
hawaye nizan bika to. yariko
hanunta
suka tafi kitchen din, tana tsaye
gefenshi
yahada musu tea din, yasoya musu
egg
yakawo musu falo, yace zauna
kifaraci
bari naje nai wanka, tace yaya
kayan
dazansafa?. Yace zaki iyasa
kayana?? Ta
girgiza kai, yawuce dakin, fito mata
yayi
da boxer iya cinya da kuma farin
singlet
dinshi ya mika mata.
Ta kwalalo ido, saikuma tafara
hawaye
yaya aini bazan iyasa irin
kayananba,
ya matso kusa da ita yace mesa
kincika
shagwaba??to ahaka zaki kwana??ni
banda kaya anan, nazo wajen hydar
dazu saboda inkarbi dinkin daya
amso
manane. ya shafa gashinta dake
zubar
da ruwa yace kisasu haka kinji my
jidda?
Ta dagamai kai yawuce cike, haka
tasa
boxer din iya cinya da singlet din
wanda
kusan ana hango komi nata naciki
wani
irin kunyan taji yaganta ahaka. Ta
tufke
gashinta a tsakiyan kanta, sai wasu
gashi sukafito ta gefen fuskanta,
wanda
tsawonshi yakai har kirjinta, saitai
wani
irin kyau kaman baturiya.
Zanin gadon ta warware ta rufe
jikinta
tai sallolin dake kanta tacire zanin
ta
linke.
Tajawo tea zatasha kenan taji
anbude
kofa, kallon kofan tayi taga yaya
Hydar
shima da boxer da singlet mikewa
tsaye
tayi jikinta yafara rawa ta kulle
idonta
gammmm tana kuka..



πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
7βƒ?3βƒ?



Da sauri hydar yakaraso falon
yariketa
menene?? Tai shiru, saikuma tace
nidai
kasa kaya, dariya yadanyi kadan
dan
hydar bai cika dariyaba, yace to my
jidda ba ruwa ya jikamu ba banida
wasu
kayan, bude idonki musha tea to.
Zaunar da ita yayi kusa dashi tasa
hannu zata dau tea yarike hannunta
ya
girgiza mata kai. Diban tea din yayi
yakai bakinta idonshi akanta,
ahankali
tabude dan karamin bakinta
yasamata
tea din, shiya bata abincin harsaida
ta
cinye.
Bayan sun gamacin abincin da sauri
khaleesat ta kwashe kayan takai
kitchen
hydar yabita da kallo.
Bayan tadawo ta zauna akasa, hydar
kuma ya kwanta akan doguwar
kujera.
Cikin wata irin murya, idonshi a
lumshe
yace β€œmy jidda β€œdago kanta tayi ta
kalleshi, bude mata hannayeshi biyu
yayi yace com to me my jidda,
comeβ€?
mikewa tayi tafada kan kirjinshi ya
kankameta sosai hawaye ya gangaro
daga idonshi, shafa gashin kanta
yakeyi
zuwa bayanta, bakinshi yakai saitin
kunenta yace my jidda duk lokacin
damuke tare karki kara zama wani
wuri
sai ajikina, i will always be ur
chair,i
will always be ur bed, u pillow nd ur
support jidda.
Hada goshinsu yayi hawayen
khaleesat
ya diga akan kumatunshi, yace i
missed
u khaleesat, i missed u my jidda
mesa
kika gudu kika barni?? Kinkosan ya
rayuwata tazama dabaki taredani??
Khaleesat ta girgiza kanta cikin
hawaye
tace am sorry yaya hydar, am soo
sorry,
i promise to never leave ur side
again, i
equally missed u my guardian angel.
Hydar cikin kuka yace yace i luv
yhu, i
luv yhuuuuu my jidda,idan baki
arayuwata kaman babu ruhi ne
ajikin
dan adam. khaleesat cikin kuka
sosai
tace nd i luv u more my guardian
angel,
i luv yhuu yaya hydar, kasoni
lokacin da
i was nothing, lokacin da i was
helpless
bazan iyama kaina komiba, u took
good
care of me, u showered me with
luv,
tafashe da kuka tarike fuskanshi da
hannayenta tace i luv yhuu yaya
hydar, i
vow to keep u happy in good nd
bad
tyms harsai randa bana numfashi.
kankameta yayi kaman nace zan
kwaceta,
Ahankali ya kwantar da ita kan
kujeran
ya matseta ajikinshi, murya kuka
yace
can i kiss u Khaleesat ? Cikin
hawaye ta
girgiza mai kai………………β€?.



πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
7βƒ?4βƒ?



Cikin wani irin salo,ahankali yasaka
bakinshi anata ya kankameta sosai
akirjinshi, sun dade suna abu daya,
sanan ya saketa yadaga kanshi yana
kallon fuskarta yana murmushi.
Ita kuma da sauri ta lumshe
idanunta
dan kunyan shi takeji, gashinta
yashiga
shafawa ahankali, yace i luv ur hair
khaleesat. Daga hanunta yayi ya
kalli
lallin da’aka zana mata yace wot is
dis??
Cikin karamar murya tace lalle,
hanun
yakai bakinshi ya sumbaci hanun
yace it
looks nyc, i luv it.
Murmushi tayi dimple dinta suka
lotsa
yasa yatsanshi aciki yace i luv dis
too, da
sauri khaleesat ta kifa fuskanta tana
dariya kasa kasa. Dariya yayi shima
jitayi ya dauketa chak abun ya
tsoratata,
ta zabura zata sauko yace sarkin
tsoro
bacci zamuje muyi ai. Akan gado ya
kwantar da ita, ya kashe wutan
dakin
shima yahau gadon.
Ya kwanta nesa da ita, mirginowa
khaleesat tayi ta daura kanta akan
kirjinshi take Hydar ya saukar da
ajiyan
zuciya, dagata gabaki daya yayi ya
daurata kan kirjinshi yana shafa
mata
baya, ya matseta gam,yace i luv u,
tace i
luv u more,. Dago kanta yayi ya
sumbaci
goshinta yace sleep tight my jidda,
murya ahankali irintamai jin bacci
tace
u too my guardian angel. shafa
gashin
kanta yadingayi ahaka har bacci yay
awon gaba da ita, yadade yana
kallonta
daga baya yaja bargo yarufesu
shima
yay bacci yana dauke dayar
matarshi
akirji.
***************
Gidan biki hankalin yatashi annemi
khaleesat anrasa, hankalin khalis
yafi na
kowa tashi, annemi amarya anrasa,
an
sanar da police har dajin saida akaje
anga takalmin khaleesat, anga
motan
amma babu khaleesat, gakuma
bullet
dasuka gani akasa.
Chuchu takira dad dinta aboye tace
dad i
hope bakada wani alaka da bacewar
khaleesat?? Abban chuchu arude
yace
niiii?? Wlh baruwana, chuchu tace
dad
wlh inhar da hanunka a bacewarta i
will
report u to d police, saina tonama
asiri i
swear, ta katse wayan.



πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹

8 / 13