Khaleesat Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   11 / 13

30K to 33K   out of 38.4K words

mugun tsoron abun take,takasa
manta yanda hydar ya wahalar da
ita.
ko romce dinta bata bari yayi dan
ita
tsoro takeji,hydar mutum ne mai
hakuri
da juriya,dukda yana bukatan
ta,amma
duk idan yanemeta tace tanajin
tsoro
kyaleta yake yahakura,ya shanye
bukatar danshi khaleesat yakeso ba
jikin
khaleesat ba. Ayaune takama litinin
hydar baije aikiba saboda ciwon
cikin
dayasashi agaba sosai, ayaune
kuma
suka amshi bakuntan KHALIS.
Khaleesat sai murna take khalis
yace ina
mijinki?? Tace yana daki baida lpy
takai
khalis dakin hydar, khalis ya kalleta
yace
lil sis bamu wuri nadubashi jekimin
delicious girkinki da murnanta tafita
tace sure.
Khalis ya kalli hydar yace meke
damunka? Hydar ya mike dakyar
zaune
yana cije lebe ahankali yace nothing
much,kawai normal ciwon ciki.
Khalis
yacire farin glass din idonshi yace
Hydar dont lie to me,trust me u can
share ur problems with me, take me
as
ur friend,or as ur doctor.meke
damunka
hydar?
Yace cikina na ciwo dagaske,
saikuma
wurin gabaki daya ciwo yakemin
bansan
mesaba, khalis ya dubashi da
murmushi
ya dago yace kafara samun lpy ne,
yakoma falo ya shigo dawasu
magani
yabama Hydar yace wayanan
maganin
ka dinga shansu kullum sau daya in
sha
Allah kwanannan matsalanka zata
tafi,
issue of ciwon ciki wife dinka kake
bukata, fada kukene?? Hydar yace
a’a,
yace to mesa kake cikin wanan
yanayin?? Hydar kunya takamashi
yay
shiru, khalis yace answer me,
khaleesat
hanaka kanta takeko??yau zataci
gidansu
bari naje nasameta ya mike da sauri
hydar yakamo hanunshi.
Yace khalis bahaka bane wlh,khalis
cikin
fada yace to yane? Mutum da
matarshi
amma zakaje kasamu wata matsalar
ana
kokarin shawo kan tada.
Hydar yace khalis tsoro take,since,
after
we had our 1st nyt ne take tsoron,
and i
can force her, zan barta harsai
randa
tsoron yafita aranta. khalis yace
ashe
zaka mutu ahaka kam, waye baisan
lil
sis da tsoroba? Hydar ba’a biyema
mace,
ka karbi hakkinka koda ta karfine
dakaje kamutu, hydar yace no i can
do
dat, khaleesat nakeso ba jikintaba,
inhar
tana taredani koda babu abunda
kehadamu am happy wlh.
Khalis yarike hanun hydar yace
hydar
am happy yanda kakeson
kanwata,but u
have to understand kai namiji
ne,kaine
mai gidan,bakomi bane khaleesat
zatace
tanaso kana mataba,bakomi bane
zata
dingayi ka kyaleta ba, u have to
train
her,kowace mata ra’ayin mijinta
takebi,
kuyi magana let her understanding
wot u
are going through, lil sis nasonka
sosai
dazaran taji abunda ke damunka wlh
nasan zata baka kanta plzzz ka
gyara
hydar. Hydar yace to khalis tnx.
Kaima ya maganan chuchu??khalis
yace
i can lie to you, ina mugun son
chuchu
kullum tunanin ta nake amma
nakasa
yafe mata boyemin gaskiyan datayi.
Nd
also Ran Monday mai zuwa za’a
shiga
kotu kuzo mum hj benazir itace
lawyer
dake representing dinmu, get ready
u nd
khaleesat zakuyi testifying a court β€?
haka suka cigaba da fira sai yamma
yatafi,
[3:23AM, 3/5/2017] β€?+234 803 052 4904β€?: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
9βƒ?6βƒ?



Ranan da daddare bacin sun kwanta
khaleesat nakan kirjinshi ta lumshe
ido
ahankali yafara shafa bayanta tanaji
ya
gangaro wurin kirjinta ta zabura ta
mike
da sauri ta kunna wuta, ahankali
tace
yaya hydar me haka??murya adishe
yace
khaleesat i need u.
Jikinta yafara rawa ko ina,yaya
hydar
wlh mutuwa zanyi inka sakeyi, da
xafi
wlh, kuma tsoro nakeji,matsowa
yayi
kusa da ita ya manna mata kiss
abaki ya
dago da kanshi yace i promise
bazan
miki da zafi ba yacigaba da shafata
ihu
takarayi ta fizge jikinta zata gudu
tana
kuka sosai yakamo hanunta yace
ina
zaki??takara fashewa da kuka tace
yaya
hydar dan Allah kayakuri karkamin
komi tsoro nakeji. yanda yaga ta
tsorata
yasa yace naji my jidda zoto mu
kwanta
babu abinda zan miki, tana dar dar
takoma kirjinshi ta kwanta ta lumshe
ido,har bacci yaya gaba da ita,
ranan
hydar da kyar bacci ya kwasheshi da
ciwo yadingayi cikin dare.
Tundaga ranan ya kyaleta yazuba
mata
ido ranan sunday yace ta shirya suje
gidan ummi daga wurin ran Monday
zasu dau hanyar Abj ta dinga murna
suka tafi da yamma.
Ummi sai nan nan da khaleesat
takeyi,
zulaihat ma nata murna.
Bayan isha hydar ya shigo ummi
nafalon,yayma khaleesat alamu data
taho sutafi bangarensu amma kiri
kiri
taki tashi dan kunyan ummi take
sosai
hakanan yamusu sallama yatafi.
Khaleesat da zulaihat suka tafi
daki,harsun kwanta ummi ta shigo
tamikama khaleesat wani abu tace
shanyeshi, khaleesat ta shanye tass,
tamika mata wani tace jekiyi tsarki
dawanan,gobe dasafema haka zakiyi
tsarki dashi tace to ummi, zulaihat
sai
dariya take kasa kasa yanda taga
khaleesat nayi dabaki da alamu
maganin
da daci, saida khaleesat tagama
tafito ta
daki zulaihat suka kwanta.
Da sassafe ummi ta tashesu kowa
yay
salla sanan sukai wanka khaleesat
takarayin tsarki da maganin, amma
tarasa maisa yau gabanta keta
faduwa,
tana fitowa tazira hijab ummi tace
ina
zaki? Tace kayana zan je nasa suna
part
dinmu tawuce tatafi.
Tana shiga tacire hijab daga ita
saidan
karamin towel, tana shiga dakin ta
hango hydar akan gado yana rike da
kirjinshi da sauri tahau gadon ta
dagoshi
ta kwantar dashi kan kirjinta yaya
hydar
menene??yace my jidda gabana sai
faduwa yake i dont no y, khaleesat
tace
nima haka yaya.
Bude idonshi yayi dasukai jaa ya
kalleta
ya rike hanunta, yakara gyarama
kanshi
zama a kirjinta, yace khaleesat
koma
maizai faruyau dabamu saniba,pLz
kibari naji dumunki kafin abun
yafaru,
kibari na samu natsuwa,i need u
badly
khaleesat, karkija namutu da
bukatanki
araina…khaleesat tarufe bakinshi da
sauri tace yaya plz kadena maganan
mutuwa, babu abunda zai faru, plz
mufasa zuwa Abj inaji ajikina koma
mai
zai faru damu have something todo
with
abuja, hydar ya girgiza kai ahankali
yace i need u my jidda.
Yanda taga ya langabe,ya
kudundune
jikinshi, yana abu kaman mara lpy
yasa
ta tsorata sosai da sauri ta kwance
towel
din tayar, takankameshi tare da
kulle
idonta gam, tace gani yaya hydar
amma
plz karkamin dazafi kaji, murya da
kyar
yace to, kaman mahaukaci haka
yafara
shafataβ€?



πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
9βƒ?7βƒ?



Khaleesat taci wahala,ta dinga ma
hydar
kuka amma bai kyaleta harsaida
yajishi
ya gamsu. agogo ya kalla yaga karfe
tara
gashi khalis yace mishi 11 za’a
shiga
kotu,da sauri ya sunkuci khaleesat
wanda take kaman gawa yakaita
bayi
yagasata shi kanshi yasan ta
wahala.
kaman baitaba yi da itaba haka
yajita
yau bayan yamata wanka ya dawo
da ita
kan gado shiya koma bayi yayi
nashi
yafito.
Zama yayi gefenta akan gado yana
kallonta yanda gashinta ya barbazu
duk
ya manne a fuskanta gashi suna
digar da
ruwa yaga takara kyau sosai.
hayowa
gadon yayi ya rungumeta yace
Nagode
khaleesat plz zan kara. Baijira
maizatace
ba yafara.
Khaleesat tawahala iya
wahala,kaman
zata mutu saboda zafi harbata iya
hawaye rungumeta hydar yayi tsam
ajikinshi yace tnx my jidda hakika
nasamu natsuwa yau, ya kalleta
yace
kinya femin? Ta girgiza mai, tana
hawaye. ya sumbaci bakinta
yarungumeta sosai yace nagode yar
aljanna.
Kallon agogo yayi 9:30 dasauri
yakaita
bayi yamusu wankan tare kwata2
takasa
komi,ya dauko kaya yasa mata
shima
yasa nashi,saida ya shiryasu tsaf ya
dagata da kyar take tafiya ya tabe
fuska
yace am sorry my jidda, daukanta
yayi
yakaita mota yasata sanan yatafi
shashin
su ummi duk sun shirya suna falo
ya
sosa kai yace ummi mutafi ummi
batace
mishi komiba dan tafahimci komi.
Zulaihat ce tace yaya hydar meka
tsaya
yi 11 fa za’a shiga court yanzu 9:30
yaushe zamu kai dawuri?ya balla
mata
harara. Tace ina kawata? Dauke kai
yayi
yace tana mota da sauri yafita kafin
ta
wurgomai wata tambayan agaban
ummi.
Shiya fara shigowa motan yaga
khaleesat
ko motsin kirki bata iyayi ya
sumbaci
goshinta yace my jidda sorry
ko,ahankali
ta girgiza mai kai,ya matso da
fuskanshi
saitin bakinta yace i luv u my lazy
wife,
raguwa kawai, ya sumbaci bakinta,
cikeda shagwaba ta yarfe hannu
tace
niba raguwa bace,zaiyi wani magana
yaga Zulaihat da ummi sun iso.
Khaleesat takasa dago kanta saboda
kunyan ummi datake, daga zuwa
sako
kaya. Hydar yaja motan dawani irin
gudu, duk sec saiya juyo ya kalli
khaleesat yaga baccin gajiya ya
kwasheta.
Wani tausayinta yaji yakamashi.
Karfe 11 daidai aka fara shari’a inda
barista umar zaki ke kare Abban
chuchu
da tawaganshi, barista benazir umar
ke
kare d hydar’s family. Kotu tacika
makil,yan uwa da abokan arziki na
Alh
hydar duksun hallara,yayinda yan
uwan
Abban chuchu suma sun hallara,su
hydar
ne kawai basu isoba.
Karfe 11:05 alkali ya shigo kotu za’a
gabatar da shari’aβ€?..
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
9βƒ?8βƒ?



Hj benazir tadamu saboda khaleesat
ce
shaida tafarko dazata fara
gabatarma da
kotu.
Duk suna zaune aka gabatar da
Abban
chuchu gaban court da yaranshi su
maigadi su 10, Abban chuchu bin
mutanen kotun yayi daya bayan
daya
baiga yarshi chuchu ba, take ya
sauke
ajiyan zuciya azuciyanshi yace
chuchu
inhar kinzo kotu kin bada shaida
akaina
wlh saina kashe khaleesat din
agabanki
damadai nasan daurin rai da rai
za’amin.
Hj benazir tajuyo ta kalli khalis dake
kujeran bayanta tace ka kirasu
hydar
kaji inda suke yanzunan za’a fara.
Koda
aka kira su hydar suna
zuba,ahakanma
dan yana mugun gudu.
Anfara shari’a inda hj benazir ta
nemi
daman yima Abban chuchu
tambayoyi,
Aka fito dashi, tace Abban chuchu
kanada hannu akisan kan Alh hydar
da
matarshi hj hauwa jabo?? Ya tabe
fuska
yace a’a. Tace kanada hannu a
makantar
daya kama yarsu khaleesat?? Yace
a’a.
Tace kozaka iya bayyanama kotu
yanda
akayi Alh hydar yay singing
document
din daya nuna dukiyarshi tadawo
taka?
Lawyer umar zaki yace objection ur
honour wanan tambayan bai dace
takawotaba.
Alkali ya gyara tabaran idonshi yace
objection overrule!! Hj benazir tai
karamin murmushi tareda gyara
tsayuwa. Tace Abban chuchu amsa
nake
jira. Yayi wani murmushi yace har
office
dina yazo yasamen yabani takardun
nai
signing.
Hj benazir tace ba’a taba signing
important document haka without
shaiduba,kuma Alh hydar baitabayin
wani abu batare da ya shawarci
wanci
ba, wanan yanuna mana dawani abu
kasa,zai zamto kaine kayi forcing
dinshi
yay singing harka kasheshi saboda
karyatoβ€? Lawyer umar zaki yace
objection ur honour, lawyer directly
tana
fada defendant dinne yay kisan,
alhlin
yace bashi yayiba.
Alkali yace objection sustain, ya
kalli hj
benazir yace reframe ur question.
Tace
nagode ya mai girma mai shari’a
amma
banda wata tambayan 4 now.
Saidai zanso kotu taban dama na
gabatar da shaidu na. Alkali yace
anbaki
dama, khalis da yanzunan suka
gama
waya da hydar yace yanzu suka
shigo
Abj yafadan ma hj benazir.
Hj benazir tace ur honour shaiduna
basu
riga sun isoba, ina rokon kotu data
kara
mana lokaci. Alkali yace za’aje break
na
minti ashirin inhar basu isoba zan
yanke hukunci.
Hydar nijar gudu yake kaman zai
tashi
sama, khalis da hydar Abj tsabagen
kosawa fitowa wajen court din
sukaji
dan jiran su hydar. Mint 20 yacika
Alkali
ya shigo amma shaidu shiru.
Hydar motansu na kunno kai yay
parking ummi da zulaihat suka fito,
khaleesat ta kankame hydar tana
kuka
yaya tsoro nakeji kuma gabana na
faduwa. Yay mata kiss yace karkiji
tsoro
kifadi gaskiya, zan tsaya kusa dake
kinji
yace oya fito.
Ahankali take tafiya saboda zafin
datakeji,khalis yace yi sauri mana lil
sis.
amma takasa, hydar nijar gyara
hannun
riganshi yayi ya dauketa chak sai
cikin
kotu daidai lokacin alkali na shirin
yanke hukunci, Abban chuchu sai
murmushi yake. Hydar ya ajiye
khaleesat agaban kotu ya sosa kai
yanda
yaga ana kallonshi da kayan sojoji a
jikinshi yace ur honour kafanta ke
ciwo
yajuya dasauri yasami wuri ya
zauna.

πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
9βƒ?9βƒ?




Khaleesat kanta aduke saboda
yanda
hydar yabata kunya. Hj benazir
tataso
da murmushi a fuskanta tace
khaleesat
munaso kifadamana duka abunda
kika
sani, rau rau tayi da ido zatai kuka
tana
kallon Hydar, ya girgiza mata kai
alamun kartayi shanye hawayen tayi
tafara bayani tafadi komi. Umar zaki
yazo duk yanda yaso yay confusing
khaleesat yakasa haka akace taje ta
zauna, ahankali take tafiya taje ta
zauna
kusa da hydar.
Shima aka kirashi yaje yafadi
abunda
yasani yakoma kusada khaleesat
dake
kuka sosai yau takara tunawa da
mum
dinta jabo yadaura kanta akirjinshi
yana
lallashi.
Hj benazir tace inaso na gabatarma
da
court shaidata ta karshe, mai suna
AYSHA CHUCHU!!! Ahankali take
tafiya
tasa doguwan riga pink tai kyau
sosai,
Abban chuchu gabanshi faduwa
yake sai
kallonta yake amma taki bari su
hada
ido.
Hj benazir ta dauko wasu files biyu,
da
bindigogi 10, saikuma waya tamika
aka
bama Alkali. Tace wanan files
document
din dasukai singing dinne, iri
dayane
dukansu, saidai daya akwai jini a
takardun daya kuma babu,pistols
dinan
kuma adakinshi cikin loka chuchu
yarshi
tagani, saikuma phone dinan
recording
din da chuchu tayine lokacin da
babanta
yay confessing shiya kashesu,
yakumayi
threatening dinta cewa inta fada zai
kashe khaleesat din saisa takasa
fada.
Tace chuchu fadi abunda kika sani.
Hawaye ya sauko daga idon chuchu
tace
kafin nafadi komi inaso kowa yasani
dis
is d hardest decision of my lyf, to
testify
against my father. i can’t stand and
be
watching him killing innocent
people,i
have to put a stop to him. dad
nasan
abunda nayi duniya zata
zagen,za’ace
wace irin ya ceni, but 1 thing zasu
gane
shine justice comes b4 anything.
Kowanene mutum a wurinka inya
sabama shari’a ahukuntashi,inhar
ana
haka za’a rage criminals a
duniyanmu
tayau.
tafashe da kuka sosai tace dad am
sorry,
am sorry, am sorry forgive me. Hj
benazir ta dafata tace is ok, tai
shiru ta
dago kanta ta kalli babanta ido cikin
ido
tace yess is my father,my dad is
guilty,
my dad murdered khaleesat parents,
shiya kashe su, yakuma makantar
da
khaleesat. Not only dem mai aikin
gidanmu ma haka. And su mai gadi
are
his accomplice tare suke everything.
Jikake tsit. Lawyer umar zaki was
speechless akace kowa yakasa
magana,
mamaki ake wace irin brave lady ce
wanan. (Niko m shakur na daka
tsalle
nace swt pie dina kenan, chuchu d
oneeeeeeeeeee.)
taje ta zauna.
Alkali yay playing recording kowa
yaji
sanan yaduba files yaga banbanci.
Yabada pistols din aka tafi dashi lab
dan
testing.cikin 20 mins aka dawo aka
duba
finger print din yay matching nasu.
Alkali yagama rubuce rubuce sanan
yadago, yace ayau kotu ta yanke
hukunci, shaidu dakomi sun
nunamana
baro baro cewa Abban chuchu
shiyayi
kisan. da yaranshi.
Kotu ta yanke musu hukuncin daurin
rai
da rai. zama gidan yari na shekara
32
tareda horo mai tsanani.
Alkali ya buga kowa yamike yafita,
aka
fiffto waje chuchu kuka Khaleesat
kuka.

πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
1βƒ?0βƒ?0βƒ?



Suna fitowa waje khaleesat ta
rungume
khalis tana kuka, ya share mata
hawaye
yace komi yazo karshe lil sis,shima
yadan fashe da kuka dad da Hj
benazir
sunta lallashinsu.
Khalis yace mum wai yaushe chuchu
tazo
court dinan??
Hj benazir tace tare mukazo nabarta
a
mota nane,yarinya har office tazo
takawomin shaidunan nima nai
mamaki
yarinyar tai namiji kokarin and
finally
she prove u wrong khalis, a bad
person
can give birth to good person.
Jikin khalis yay sanyi, yace mum
nai
nadaman abunda namata, hydar Abj
tace saika bata hakuri, Khalis yace
hakan
za’ayi duk suka cigaba da hira.
Chuchu tafito daga kotun tana tafiya
ahankali,khaleesat tafara zuwa inda
take
ta rungumeta sosai suka fashe da
kuka,
chuchu ta dagota ta share mata
hawaye,
chuchu zatai magana taga anfito da
babanta ankwa a hanunshi suka
juya
suna kallonshi.
Hydar nijar kasancewa yasan
khaleesat
na tsoron mutumin yataho wurin da
sauri tare da cewa β€œmy jiddaβ€? tajuyo
da
kanta ta kalleshi yana tafiyane bai
riga
yakaraso inda takeba.
Chuchu tana kallon babanta taga
yasa
hannunshi biyu dake kulle da ankwa
acikin riganshi yaciro bindiga
yasaita
khaleesat chuchu tace khaleesat
tareda
tura khaleesat tusss kakeji bullet ta
sauka ahannun chuchu, take tafadi
akasa
hanunta nazuba da jini.
Khaleesat dake kasa tamike tsaye
da
sauri daidai lokacin Abban chuchu
yakara sakin wani harbi nabiyu,
wani
tsalle hydar nijar yayi ya tura
khaleesat
tafada kan chuchu bullet din sai
cikin
hydar, hydar yafadi warwar akasa
tareda daura hannayenshi kan gefen
cikinshi inda ya harbeshi yana
numfashi
sama sama.
Abban chuchu daya dawo kaman
mahaukaci yakara pulling trigger
yace ai
wlh yau khaleesat saikin mutu,
police din
daya rikeshi yace Alh ban bindigata
munyi dakai mutum daya kacal zaka
kashe, Abban chuchu yajuyo ya
harbeshi
take yafadi ya mutu, yace duk
wanda ya
matso kusa dani saina kasheshi.
Mutum
daya kacal nakeson tamutu, ita
tajamin
komi.
Abban chuchu zaiyi harbi na hudu
yaji
tusss police din daya rike maigadi
ya
harbi kafanshi faduwa bindigar tayi
aka
dauka. Tuni sojoji da polisawa sun
cika
haraban kotu.
Khalis yay gudu kan chuchu yarike
hanunta dake zuba da jini yace stay
with
me.
Khaleesat takoma kusa da hydar ta
daura kanshi kan cinyanta tana
tabashi
yaya hydar karka mutu, am begging
u
stay with me plz, tafashe da kuka
sosai
tana girgiza shi, ahankali ya bude
ido,
hannayenshi dake kan cikinshi inda
aka
harbeshi dake zubar da jini yadaga
ya
kama fukanta dashi murya chan
kasa
yace my jidda stop crying, yay tarii.
Khaleesat tarike hanunshi gam,tace
dont
talk, u are bleeding. yanzunan
ambulance zasuzo, girgiza mata kai
yayi
hawaye ya sauko ta gefen idonshi,
yace
my jidda, iβ€?.. Lu…v……y…h…u
idanunshi yarufe ruf. Khaleesat ta
kwala
wani uban ihuuu take ta sume,
ummi
sulalewa tayi zata fadi hj benazir ta
rikota akasata cikin mota, zulaihat
tayi
baya zata fadi hydar Abj ya riketa
gam a
kirjinshi yana bubbuga
bayanta…………ni
m shakur na fashe da kuka
[3:27AM, 3/5/2017] β€?+234 803 052 4904β€?: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
9βƒ?6βƒ?



Ranan da daddare bacin sun kwanta
khaleesat nakan kirjinshi ta lumshe
ido
ahankali yafara shafa bayanta tanaji
ya
gangaro wurin kirjinta ta zabura ta
mike
da sauri ta kunna wuta, ahankali
tace
yaya hydar me haka??murya adishe
yace
khaleesat i need u.
Jikinta yafara rawa ko ina,yaya
hydar
wlh mutuwa zanyi inka sakeyi, da
xafi
wlh, kuma tsoro nakeji,matsowa
yayi
kusa da ita ya manna mata kiss
abaki ya
dago da kanshi yace i promise
bazan
miki da zafi ba yacigaba da shafata
ihu
takarayi ta fizge jikinta zata gudu
tana
kuka sosai yakamo hanunta yace
ina
zaki??takara fashewa da kuka tace
yaya
hydar dan Allah kayakuri karkamin
komi tsoro nakeji. yanda yaga ta
tsorata
yasa yace naji my jidda zoto mu
kwanta
babu abinda zan miki, tana dar dar
takoma kirjinshi ta kwanta ta lumshe
ido,har bacci yaya gaba da ita,
ranan
hydar da kyar bacci ya kwasheshi da
ciwo yadingayi cikin dare.
Tundaga ranan ya kyaleta yazuba
mata
ido ranan sunday yace ta shirya suje
gidan ummi daga wurin ran Monday
zasu dau hanyar Abj ta dinga murna
suka tafi da yamma.
Ummi sai nan nan da khaleesat
takeyi,
zulaihat ma nata murna.
Bayan isha hydar ya shigo ummi
nafalon,yayma khaleesat alamu data
taho sutafi bangarensu amma kiri
kiri
taki tashi dan kunyan ummi take
sosai
hakanan yamusu sallama yatafi.
Khaleesat da zulaihat suka tafi
daki,harsun kwanta ummi ta shigo
tamikama khaleesat wani abu tace
shanyeshi, khaleesat ta shanye tass,
tamika mata wani tace jekiyi tsarki
dawanan,gobe dasafema haka zakiyi
tsarki dashi tace to ummi, zulaihat
sai
dariya take kasa kasa yanda taga
khaleesat nayi dabaki da alamu
maganin
da daci, saida khaleesat tagama
tafito ta
daki zulaihat suka kwanta.
Da sassafe ummi ta tashesu kowa
yay
salla sanan sukai wanka khaleesat
takarayin tsarki da maganin, amma
tarasa maisa yau gabanta keta
faduwa,
tana fitowa tazira hijab ummi tace
ina
zaki? Tace kayana zan je nasa suna
part
dinmu tawuce tatafi.
Tana shiga tacire hijab daga ita
saidan
karamin towel, tana shiga dakin ta
hango hydar akan gado yana rike da
kirjinshi da sauri tahau gadon ta
dagoshi
ta kwantar dashi kan kirjinta yaya
hydar
menene??yace my jidda gabana sai
faduwa yake i dont no y, khaleesat
tace
nima haka yaya.
Bude idonshi yayi dasukai jaa ya
kalleta
ya rike hanunta, yakara gyarama
kanshi
zama a kirjinta, yace khaleesat
koma
maizai faruyau dabamu saniba,pLz
kibari naji dumunki kafin abun
yafaru,
kibari na samu natsuwa,i need u
badly
khaleesat, karkija namutu da
bukatanki
araina…khaleesat tarufe bakinshi da
sauri tace yaya plz kadena maganan
mutuwa, babu abunda zai faru, plz
mufasa zuwa Abj inaji ajikina koma
mai
zai faru damu have something todo
with
abuja, hydar ya girgiza kai ahankali
yace i need u my jidda.
Yanda taga ya langabe,ya
kudundune
jikinshi, yana abu kaman mara lpy
yasa
ta tsorata sosai da sauri ta kwance
towel
din tayar, takankameshi tare da
kulle
idonta gam, tace gani yaya hydar
amma
plz karkamin dazafi kaji, murya da
kyar
yace to, kaman mahaukaci haka
yafara
shafataβ€?











```Daga group na:- ```
πŸ“š *HAUSA NOVELS*πŸ“š
πŸ“ž _08034691340_
[3:31AM, 3/5/2017] β€?+234 803 052 4904β€?: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


🌹 *_KHALEESAT_*🌹
πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ


```Maman Abd shakur```


_PAGE_
9βƒ?7βƒ?



Khaleesat taci wahala,ta dinga ma
hydar
kuka amma bai kyaleta harsaida
yajishi
ya gamsu. agogo ya kalla yaga karfe
tara
gashi khalis yace mishi 11 za’a
shiga
kotu,da sauri ya sunkuci khaleesat
wanda take kaman gawa yakaita
bayi
yagasata shi kanshi yasan ta
wahala.
kaman baitaba yi da itaba haka
yajita
yau bayan yamata wanka ya dawo
da ita
kan gado shiya koma bayi yayi
nashi
yafito.
Zama yayi gefenta akan gado yana
kallonta yanda gashinta ya barbazu
duk
ya manne a fuskanta gashi suna
digar da
ruwa yaga takara kyau sosai.
hayowa
gadon yayi ya rungumeta yace
Nagode
khaleesat plz zan kara. Baijira
maizatace
ba yafara.
Khaleesat tawahala iya
wahala,kaman
zata mutu saboda zafi harbata iya
hawaye rungumeta hydar yayi tsam
ajikinshi yace tnx my jidda hakika
nasamu natsuwa yau, ya kalleta
yace
kinya femin? Ta girgiza mai, tana
hawaye. ya sumbaci bakinta
yarungumeta sosai yace nagode yar
aljanna.
Kallon agogo yayi 9:30 dasauri
yakaita
bayi yamusu wankan tare kwata2
takasa
komi,ya dauko kaya yasa mata
shima
yasa nashi,saida ya shiryasu tsaf ya
dagata da kyar take tafiya ya tabe
fuska
yace am sorry my jidda, daukanta
yayi
yakaita mota yasata sanan yatafi
shashin
su ummi duk sun shirya suna falo
ya
sosa kai yace ummi mutafi ummi
batace
mishi komiba dan tafahimci komi.
Zulaihat ce tace yaya hydar meka
tsaya
yi 11 fa za’a shiga court yanzu 9:30
yaushe zamu kai dawuri?ya balla
mata
harara. Tace ina kawata? Dauke kai
yayi
yace tana mota da sauri yafita kafin
ta
wurgomai wata tambayan agaban
ummi.
Shiya fara shigowa motan yaga
khaleesat
ko motsin kirki bata iyayi ya
sumbaci
goshinta yace my jidda sorry
ko,ahankali
ta girgiza mai kai,ya matso da
fuskanshi
saitin bakinta yace i luv u my lazy
wife,
raguwa kawai, ya sumbaci bakinta,
cikeda shagwaba ta yarfe hannu
tace
niba raguwa bace,zaiyi wani magana
yaga Zulaihat da ummi sun iso.
Khaleesat takasa dago kanta saboda
kunyan ummi datake, daga zuwa
sako
kaya. Hydar yaja motan dawani irin
gudu, duk sec saiya juyo ya kalli
khaleesat yaga baccin

11 / 13