Author : Khaleesat Haidar Category : Love
kallo suke,
sunsan
inhar an kulle hydar sun bani,
kauyenan
inba hydar fanko ne, suda cin nama
sai
randa aka sakeshi dan basu da
Hunter a
garin dayawuce hydar.
Waziri yace Allah ja zamanin sarki,
Allah taimaki sarki takarawrka lpy
uban
gidana ko zan samu daman fadin
wani
abu?? Sarki yace anbaka.
Yace mai girma inhar aka kulle
hydar
fada bazata kara samun namaba,
duk
kauyenan bamu da jarumi kaman
hydar,
shike zuwa mana farautan namun
daji,
yaza ayi inhar an kulle hydar??
Hakan
zaisa ko antashi bikin bazamu samu
namabacinba koba hakaba?? Sauran
yan
fada sukace haka.
Shi kanshi sarki faisol ne ya matsa
mai
saisa ya kulle hydar, amma kowa
yasan
hydar nada amfani a kauyenan,
shikadai ke zuwa farauta yasamo
namun
daji yasayarma fada yanzu
yazasuyi??
Gaskiya dole nasa asakeshi, gyaran
murya yayi yace naji zancenku zan
sakeshi amma sai bayan azahar.
Ummi suna gida sukaji labarin an
kulle
hydar kuka sukafara, ummi lallashin
kanta tayi sanan tafara lallashin
khaleesat dake kuka kaman tamutu
yanzu yazatayi?? Ankulle yaya hydar
mai kareta.
Bayan azahar kaman yanda sarki
yafada
duk suna zaune yasa aka sako hydar
aka
gurfanar dashi agabanshi. ya kalli
hydar
a wulakance yace na kwanceka ne
saboda kaje kayomana farautan
namun
daji wanda zaβayi shaβanin bikin
dashi
kafin laβasar.
Yanzu katashi katafi bayan laβasar
zamuzo a daura aure, faisol murna
kaman yakasheshi harda yima hydar
gwalo. Hydar baice musu komiba ya
mike idanunshi jajur bayan riganshi
duk
jini saboda bulala 80 dayasha.
Direct yabar fada yana zancen zuci,
nasan faisol bazaitaba kula da
khaleesat
ba, wulakantata zaiyi, bama hakaba
yarinyar da bamusan kowa nataba
sai
nabada ita aure ga wanda baisan
darajan mace ba, yace noooo hakan
bazai yuu ba dole nasan abunda
zanyi
na taimaki khaleesat, i have to save
her.
duba aljihun riganshi yayi yaga
yanada
dubu biyu, yadau dubu daya yasai
goro
da sweets, direct yawuce wani
babban
masallaci kauyen, imam din yasan
hydar
suna shiri dan hydar akwai mutunci
ga
yawan ibada yana ganin hydar yace
dana wanan goron fa?? mai zakayi
dashi??, hydar yace ya imam inaso
ka
dauramin Aure da khaleesat
yanzunan!!!
πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β?7β?
Imam yace hydar ban ganeba na
daurama aureba, wai meke
faruwane??
Nan hydar ya sanar da imam komi,
imam yace Allah maka albarka
hydar,
irinku akeso a musulunci, babu
wanda
baisan halin yarima faisol ba bari
ina
zuwa.
Waje yaje yakira mutane nanfa
masallaci ya cika makil naβibi ya
wakilci
hydar, imam ya wakilci khaleesat
inda
dunbin mutanen nan suka shaida
daurin
auren HYDAR da KHALEESAT akan
sadaki dubu daya.
Hydar take yaji hankalinshi ya
kwanta
sai murmushi yake wanan fararan
hokoran nashi na shining. Diban
sweets
yayi da wasu goro ya dumfara
gidansu
gabanshi nafaduwa badan komiba
saidan khaleesat yanzu yazata karbi
alamarin nan?yazataji? Tabe baki
yayi
yace nima ai ba sonki nakeba, nayi
hakane dan na tsira dake daga
hanun
faisol.
Yana shiga gidan da sallamanshi
ummi
ta taso tana shafa kanshi hydar
sannu
yaushe suka sakeka?? Yace dazu
nan
ummi, kallonshi ta tsayayi sama da
kasa,
saikuma ta duba bayanshi tayi ihu,
muje nasama magani hydar yay
murmushi yace basai kinsaba ummi.
ya
kalli khaleesat dake rakube agefe
tai
tagumi tana hawaye rana tafarko
daya
fara kiran sunanta yace khaleesat
da
sanyi muryanshi, da sauri ta daga
idonta ta kalleshi kaman tana
ganinshi,
ya dauke idonshi daga kanta ya kalli
ummi yace ummi akwai abu mai
mahinmanci dazan fada muku.
Ummi ta zauna shima ya zauna yace
khaleesat inaso kisani cewa nai
hakan ne
danna ceci rayuwarki badan komiba,
banason faisol ya wahalar dake,
banaso
ya cutar da rayuwanki, burina daya
shine ki warke nakai ki wurin
iyayenki,
inaso kisani cewa yanzunan aka
dauramana aure kafin na shigo gida
akan sadaki dubu daya, ke matata
ce
yanzu khaleesat! Ke matata ce!!!πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β?8β?
Ummi tace hydar maiya kaika yin
wanan danyar aikin? yarinyar
dakasan
bakuwace haryau batasan muba,
batasan
kalanmuba, batasan ya kamaninmu
sukeba, batasan siffarmuba, haba
hydar
maisa zakai irin abunan batare
dakayi
shawara daniba kokuma ka tambayi
yarinya kota amince dakai.
Khaleesat dai batace musu komiba
sai
kuka datakeyi sosai. Hydar yace
ummi
abunda kike fada bahaka bane wlh
mai
martaba dasu faisol bayan sallan
laβasar
sukace zasuzo a daura auren faisol
da
khaleesat. ummi nina tsinci
khaleesat
hakkinane nanema mata lpy, nakula
da
ita, nakareta daga shairin mutane,
har
sai randa namikata ga iyayenta. To
aganina hanyar dazan iyabi na
taimaki
khaleesat daga hanun faisol shine
nasa
adaura mana aure da ita kafin su
suzo
alokacin tazama matana, ummi ban
auri
khaleesat dan komiba saidan wanan
dalilin.
Yajuyo ya kalli khaleesat dake kuka
sosai
murya irin ta lallashin yaro yace
khaleesat kidena kuka, dazaran
komi
yalafa sati 2 ko 3 zan sake ki kinji
ko??
Ta girgiza kai, yace to share
hawayenki
kimin adduβa Allah bani nasara idan
sunzo, ta share hawayen tana
murmushi
tace amin yaya hydar. mikewa tayi
tadau sandarta ta shiga daki dan
yanzo
tana iya yawo a tsakar gidansu da
sanda.
Ummi tace Allah maka albarka hydar
tatashi ta shiga daki, shikuma hydar
yadibe ruwa abotiki ya shiga bayi
yin
wanka, bayan yafito yasa riga da
wando
na English wears.
Dukda sun kode amma sunmai
balaβin
kyau sumanshi a kwance lub lub
dasu sai
kamshi turarenshi yake dan duri lol.
Bayan sallan laβasar sarki da
mukarabanshi harda wasu sarakuna
daya gayyato nawasu gari aka
dungumo
akayo hanyar gidansu hydar.
Khaleesat na zaune daki taji busan
sarewa afirgice ta daukan sandanta
tayi
tana doddogarawa har ta kusa
faduwa
tayi dakin hydar tana tattaba bango
tana
wayyo yaya hydar ina kake gasunan
sunzo wlh kaboyeni, karsu kamani.
Yana daga kwance ya kifeta,
hannayenshi biyu abayan keyanshi,
ya
kafeta da ido batare dayace uffan
ba. ko
dan kwali babu akanta tanata juya
manyan idanunta masu kama da
madara tana waige waige alamun
nemanshi take, cigaba da shigowa
dakin
tayi tana kwalamai kira tana kuka,
yaya
hydar ! yaya hydar! wlh sunzo yau
na
shiga uku ina kake? kafito kaboyeni
dan
Allah kar faisol yatafi dani,
sandar hanunta ne yafadi tasaki ihu
garin kokarin neman sandar tatafi
luuu
zata fadi hydar ya maza ya finciko
hanunta tafada kanshi akan
katifaβ?..
πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β?9β?
Wani irin abu sukaji kaman shock
yabi
jikinsu da sauri yadagata daga
jikinshi
yace haba khaleesat kidena
ganganci
fitowa ke daya saida dan jagora.
kokarin
rikomai riga take dukta rude tace
yaya
hydar ai sunzone plz kaboyeni,
murmushi yayi yace karki damu
babu
abunda zai faru in sha Allah kimin
adduβa kinji ta girgiza kai tana kuka
sosai jikinta ko ina rawa yake.
Jawota jikinshi yayi ya rungumeta
tai
lamoo saida yaji bugun kirjinta
yarage
sanan yasaketa yace ki zauna anan
karki
fita kinji bari naje nagaβ?. Jisukayi
ana
bubbuga kofar gidansu kara
fashewa da
kuka tarike gefen riganshi gam yaya
hydar sune wlh sunzo.
Yace khaleesat bazasu miki komiba
sakeni naje to. da kyar tasakeshi ya
zaunar da ita sanan yay adduβan
daura
mutum kan makiyanshi sanan yafita.
ummi tana daki tana nafilfili Allah
yakare danta yasa kar rigiman nan
yaja
akoresu daga kauyenan.
Yana fita waje yaga sarakuna
azaune
anshimfida babbar tabarma kowa
yay
shiga ta alfarma. faisol ya gyra zama
yace zaka iya zama mufara daurin
auren, hydar yay mai kallon rainin
wayo wanda saida cikin faisol yajuya
hydar yace wace kake magana??
Faisol yace bakuwarku khaleesat
makauniya.
Hydar saka hanunshi yayi cikin
aljihun
wando yaciro sweets da goro cike
da
ladabi ya ajeyi sweet daya da goro
daya
agaban kowani sarki a wurin harda
gaban faisol din sanan yamike ya
kalli
mai martaba da shima kallonshi
yake.
Hydar ya gyara tsayuwa yace matar
da
faisol yazo aure MATATA CE, auren
sunna, auren soyayya dan haka
babu
wani batun aure dan matataβ?.ce bai
karasa magana ba FAISOL ya mike
yana
huci yace kama rainamin wayo to
wlh
dole kasaketa yanzunan, babu
wanda ya
isa yahanani auren khaleesat, ina
sonta
dole kasaketa ya kalli babanshi yace
waikai baba bazakace wani abuba
ne?
maisa kake diganine baba? Wlh
baba
bakayiba na rantse.
Mai martaba jiyayi kaman ya nutse
kasa
saboda kunya wanan wani irin yaro
Allah yabashi, jibi yanda ya disgashi
gaban sarakuna gumi yacikamai
goshi.
Gefe daya danshi nason abu, gefe
daya
kuma bazai iyayin rashin adalci
gaban
sarakunaba sunanshi da kimarshi
tabaci
kafin yay magana sarkin chadi yace.
Yarima Faisol bakaji yaro yacema
matar
aure bace? Katabajin anyi aure kan
aure? Faisol yace dalla munafuki
yimin
shiru fadawan sarki mali suka mike
suka
dumfaro faisol dan sudakeshi amma
sarkin mali yace su barshi tashi yayi
yahau dokinshi mai martaba ya
ballama
faisol harara yatashi yanaba sarkin
mali
hakuri. wurin dai yakacame da
hayaniya hydar kam sai murmushi
yake.
Sarakuna suka kira sarki gefe suka
tattauna sanan aka zauna mai
martaba
yace hydar munji tunda matarkace
yanzu faisol ya hakura kutashi
mutafi
magana tawuce.
Faisol wani ihu yayi yazo gaban
hydar
ya nunashi da yatsa yace ka
sauraren
wanan abun bai kareba khaleesat
saina
aureta ka rubuta ka ajiye. yahau
dokinshi hydar sai murmushi
yakemai
saida suka tafi sanan hydar yakoma
cikin gida ya sanar dasu abunda
yafaru.
Bayan kusan sati 3 da faruwan
hakan
khaleesat taji shiru hydar haryai bai
saketaba, yaudai tagaji da daddare
ta
shiga dakinshi ta gaidashi ta zauna,
yace
khaleesat menene??
Murya na rawa tace yaya hydar
sakin
saikuma tai shiru, hydar ya kalleta
sosai
sai kuma ya dauke kai yace
khaleesat
dare yayi yanzu kitashi kitafi gobe
mayi
maganna mikewa tayi ta turo baki
saida
takai bakin kofa sanan tace STUPID
VILLAGE MAN U BETTER DIVORCE
ME
OR ELSE HMM arayuwanta bata taba
tunanin hydar yaje school ba dan
bata
tabajin yanayin turenci ba kafa tasa
zata
fita daga dakin taji ankamo hanunta
yana huciiii kaman zakiβ?
πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
2β?0β?
Fitsarine kawai khaleesat batasakiba
amma ta harde kafafunta saboda
yanda
taji alamun zai zubo, hydar ya daka
mata tsawa yace nikike cema stupid
village man khaleesat??
4 d 1st tym khaleesat sai taji tai
nadaman zagin datamai, tai dana
sani,
mema yakaita? jikinta ko ina rawa
yake
dan duk azatonta dukanta zaiyi,
jitayi ya
saki hanunta yace tafi ba laifinki
bane.
Jikinta yay mugun sanyi, wani irin
nadama ya shigeta saita fashe da
kuka a
wurin taki tafiya, yana daga kan
katifanshi ya daka mata tsawa kidau
sandarki gashinan wurin kafanki
kifita
daga dakinan kafin nasaba miki.
laluben sandar tafara tai maza ta
dauka
tana dogarawa tabar dakin tana
kuka
sosai.
Kusan sati daya kenan kwata kwata
hydar yafita harkan khaleesat, ko
gaisuwanta baya amsawa. wanda
hakan
yasa hartafara rama, ko ummi saida
ta
tambayeshi maiya hadashi da ita
yace
bakomi. Dukta damu kullum saitai
kuka
aboye wanda hakan yasa idanunta
yanzu sunfara komawa jaa.
Yau tunsafe take zazzabi sosai
ummi da
zulaihat duksun damu.
Da yamma hydar yadawo daga
farauta
yana shigowa gidan zulaihat taje da
gudu
tace yaya hydar Khaleesat batada
lpy
sunanka taketa kira wai kayakuri
kuma
takicin abincima.
Tare suka shiga dakin hydar ya
zauna
kusa da ita hakan yasa ummi da
zulaihat
fita, idonta biyu amma batasan yana
dakinba, tsayawa yayi ya kalleta
wani
irin tausayinta da sonta suka
shigeshi a
once.
Riko hanunta yayi ya matse tareda
cewaβ? khaleesat βdukda ba karfi
jikinta
amma tafara kokarin tashi tana
kuka
yaya hydar dan Allah kayakuri
abunda
nama.
Nasan banyi daidaiba plz kayakuri
dan
girman Allah, kuka take sosai gashi
idonta yay jajir jikinta zafi sosai,
hydar
ya shafi gefen fuskanta zuwa lips
dinta
yace shiiiii, karki kara cewa komi
maisa
kike wahalar da kanki kinkicin
abinci??
Tace yaya hydar ai fushi kake dani.
Kamo hanunta yayi ya dagota ya
daura
kanta akan cinyanshi, yahada
hannayensu gam murya ciki ciki
yace
dont u know dat i luv u khaleesat,
zuciyata bazata iya juran ganinki
cikin
ciwoba, zuciyata zatai zafi idan
naganki
cikin yunwa khaleesat i luv u with
all of
my heart.
Khaleesat mamaki yakusasa ta sume
jibi
yanda hydar yake turenci kaman dan
India, gabanta yakara fadi lokacin
data
tuna da kalmarshi na karshe cewa
he
luvs her.
Muryanshi takaraji yace khaleesat
nakasa sakin ki, gangar jikina da
zuciyata bazata iya rayuwa bakiba,
zama dake na tsawo lokacinan yasa
kin
dawo wata bari a rayuwata, yace plz
khaleesat accept me as ur husband,
plz
khaleesat .
Kifa fuskanta a cinyanshi tayi
danyau
wani irin kunyar hydar taji tanaji,
hanunshi yakai ya shafi gahin kanta
dayakeda tsawo sai kyalli yake yace
say
something MY JIDDA.
[2:24AM, 3/5/2017] β?+234 803 052 4904β?: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
2β?1β?
Wani kuka ne yazomata sosai
tafashe
da kukan hydar yarude yace
khaleesat
kiyakuri idan abunda nafadane
yabata
miki rai, khaleesat ta share hawayen
idonta tace yaya hydar ka tunamin
na
mom dina ne ita kadai ke cemin
jidda,
takara fashewa da kuka hydar ya
rungumeta yana lallashinta sosai,
saida
tai kukan takoshi sanan tadago
kanta
tace yaya hydar ban hannayenka.
Ya mika mata hannayenshi, ta
rikesu
gam tace yaya hydar alβarshin Allah
yana girgiza duk lokacin da mata
tacema
mijinta yabata saki. kowace rana
shaidan da mukarrabanshi zasu
hadu
kowanne yana fadan aikin dayayi
duk
shaidan bazai yabesuba, wanda
shaidan
zai yaba shine wanda yazo yacema
shaidan yau na kashe aure, yau
naraba
maβaurataβ?
yaya hydar nasan auranmu auren
kaddarane, kuma Allah shikadai
yasan
dalilin dayasa hakan tafaru,
kayafemin
bazan kara tambayar saki daga
garekaba.
amma abu daya nakeso kamin yaya
hydar sai hakan tafaru ne zan natsu
muyi rayuwan aure, nima
nasakamaka
da alhaire kaman yanda ka
taimaken.
Hydar yace menene khaleesat kome
kikeso in sha Allah zan miki, share
hawayenta tayi tace yaya hydar tun
ina
yar karama nakeson auren soja,
inaso ka
zana waec kayi applying NDA
kazama
soja. yaya hydar alokacin dakazama
soja
zaka iya hukunta Abban chuchu
daya
kashemin iyayena, kuma zaka iya
testifying a court tunda kai kadai ne
witness kaga fuskokin su mai gadi
dasuka kusa kasheniβ?.
πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
2β?2β?
Takara matse hanunshi tace yaya
hydar
maisa kake sona? Nifa
makauniyace,
komun fara zaman aure babu
abunda
zan iyama saidai nazama kaya
akanka.
Hydar yace khaleesat idan so
yatashi
shigan mutum baya duba yakake,
baya
shawara dakai yake shiganka,
khaleesat i
luv u d way u are. Jidda ba
makantaba
koda kuturta ce ke damunki zan iya
zama dake, yace khaleesat zan
kasance
kaman MOH agareki wanda ya so
SUMY
CILLARE dukda takasance
nakashashiya,
wanda hakan yasa moh yadawo
HASKEN
IDANIYA agareta. Khaleesat koyaya
kike
inasonki, kuma nai alkawari zan
zama
soja, zan nema miki lpy in sha Allah
zaki
warke, zankaiki wurin yan uwanki
sanan zansa hukuma tabi miki
hakkinki
na kashe iyayenki da akayi.
Khaleesat kuka take harda shesheka
bata
tabajin wani abu game da hydar ba
sai
yanzu wanan kalaman daya fadan
mata
yasa yasamu babban guri a
zuciyanta
hannu yasa ya share hawayenta ya
kwallama zulaihat kira ta shigo
dakin
yace kawomin abincin khaleesat.
Tuwone da miyar kubewa wanda yaji
goat meat. hydar yace zokici abinci
ya
zaunar da ita akasa, ya wanke
hanun ya
gutsuro tuwon yasa a miya
yacemata
haaaaa, murmushi tayi dan yabata
dariya kaman wata shakur, tabude
bakin
yasa mata tuwon abaki ihu tayi ta
dawo
da tuwon waje tana zafi. hydar
yadau
towan yaci yana dariya, ta yamutse
fuska tace nifa ban iyacin abinci
dazafiba ranan hydar ne yabata
abinci
takoshi yakawota falo wurin su
ummi
shikuma yatafi dakinshi.
Kwanaki sunja hydar yadage da
karatu
ya shiga wani lesson awata kauye ta
gaba dasu, yakuma hada kudin
waec da
jamb yabiyama kanshi babu abunda
ke
hadashi da khaleesat amma suna
shiri
sosai hankalinsu kwance. khaleesat
wani
dadi takeji yanda taga hydar yadage
da
karatu ummi kam tafi kowa murna
danta yakoma makaranta.
Yau da sassafe hydar yafita dan
baimaje
parautaba saboda yanada wani
pratical
class na physics, zulaihat ta tafi
school
yarage daga ummi sai Khaleesat.
Suna saune ummi nama khaleesat
tsifa
wata mata ta shigo a rude tace
ummi
maman khadee na nakuda dan Allah
kizo ki karbi haihuwan dan jini zuba
yake, arude ummi tasa hijab tadau
akwati tabita hartakai waje takara
dawowa tace khaleesat sa hijab
muje tare
bazan barki ke kadai a gidaba.
Khaleesat tace ummi wlh bacci
nakeji
babu inda zani ummi tace to
zanjawo
kofar gidan suka tafi.
Khaleesat na zaune a wurin hartama
fara bacci taji alamun ana bude kofa
an
shigo daki, bata kawo komi arantaba
tace yaya hydar harka dawo daga
pratical dinne?? Taji shiru.
Saita tsorata tace waye ya shigo dan
Allah ayi magana waye?? Dan Allah
koma waye karya cutar dani wlh ni
makauniyace bana gani ta mike
tsaye
tana dogara sanda.
Alamun tafiya taji saikuma taji
Muryan
FAISOL yace wlh dole yau na
dandana
wanan kayan alatunβ?
πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
2β?3β?
Khaleesat tace wai wayene?? Dan
bata
gane muryan faisol ba, cewa yayi
uwar
kine dan ubanki. hankadata yayi
tafadi
akasan simintin falon.
Shikuma yafara cire kayan sarautan
dake jikinshi, yayinda khaleesat ke
neman sandarta dan ta mike tafice
daga
dakin, kuka take tana yauna shiga
uku,
waye ya shigo? Waye keson
kasheni?
cikin ikon Allah taji takama sandar
tamike tsaye da sauri, jitayi ankara
hankadata ta buge da bango. wanda
hakan yasa tabude baki zata
sandara ihu
amma taji ankaimata wani shegen
duka
abaki take bakin yafashe.
Faisol saida yacire kayan jikinshi
tass,
sanan yakara komawa kan khaleesat
gabaki daya hankalinshi baya
jikinshi,
kamo khaleesat yayi yana shafata ko
ina,
khaleesat tawage baki zatai ihu
yadau
wani katon dutse ya tura mata
abakin,
hakan yasa takasa ihu kuma
numfashinta yafara daukewa gawani
tari daya tasomata amma takasayi,
idanunta suka fara juyawa.
Faisol wani wawan dariya yayi ya
cigaba ya shafata kaman wani
mmahaukaci, yace abun namiki dadi
ne
naga kina wani jujjuya ido?? Juyata
yayi
ya Hadata da bango ya zage zip din
riganta, wani karfi taji yazo mata ta
daga kafanta ta tokareshi ashe kan
abun
ta tokareshi, faisol yay wani ihu
yasaketa da sauri, yarike abun.
Tuni khaleesat ta lalubi sandar ta
tana
dogarawa da sauri tafita daga dakin
tana
yaya hydar kadawo, tana zuwa
tsakar
gida ta rude, kwata kwata ta manta
ina
takebi ta ganta a waje, ta manta
hanyar
kofar gidan ta tsaya tana waige
waige
tana kiran sunayen Allah yayinda
fitsari
ke gangara daga jikinta danyau ta
tabbatar ta mutu.
jitayi an bugi kanta ta fadi a kasa
warwas.
Faisol ya rike kafanta yajata keeee
akasa
har cikin falo tuni khaleesat ta sume
saboda azaba, dagota yayi yana
lashe
lebenshi ya cire rigan jikinta yarage
daga ita sai ves, hanunshi yasa ya
kwance zanin jikinta nanma yarage
saura sket din ciki.
Kallonta yayi daga sama zuwa kasa
yace
yarinya Allah ya hore miki diri jibi
kirji
kaman su yaga ves dinan ai wlh yau
saina latsaku.
hannunshi yakai zai taba kirjinta
amma
kafin hanun yakai kan kirjin jikake
ketttt wuka ya guntule yatsan shi,
wani
ihu yasake yaga ashe Khaleesat ta
farfado harta samu wuka, sandarta
takara laluba ta bugamai dukda
batasan
inda ta bugamai ba tadaiji bata
karajin
koda motasin shiba,
Fita tayi daga dakin tafiya take
ahankali
saboda yanda ta galabaita cikin ikon
Allah takai kofar gida ta bude tafita
ahaka tadinga sauri kowa sai
kallonta
yakeyi, yanda take sauri daga ita sai
farin shima da sket din ciki shima
fari
gashinta abarbaje kaman
mahaukaciya
ga sandarta ahanun, tafiya tayi mai
nisa
gabaki daya ta galabaita sunan Allah
kawai take kira tana kuka.
Horn din motoci tadingaji, amma
bata
kulaba tacigaba da tafiyanta.
Wani kara takaraji alamun kaman
hatsari a firgice ta tsaya chak tana
hawaye.
πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
2β?4β?
Wani saukan mari har guda uku taji
akan fuskanta, cikin muryan fushi
yace
ke wace irin wawuyace mara
lissafi??
Bakijin horn, kobaki ganin titi, so
kike
kijamin yin azumi sittin? fashewa da
kuka tayi tama kasa magana.
taji wasu mutane suna cewa sojaa
kara
mata, wawiya kawai zatasa mutane
suyi
hatsari, daga ganinta karuwace
bakuga
kayan dake jikintaba.
Khaleesat da zafin mari yasa
sandarta
tafadi kasa, tsugunnawa tayi
hawaye na
zuba daga idonta sosai, tana lalubar
sandarta, cewa take yaa Allah kasa
na
mutu nahuta,i hate dis lyf,, nafison
na
koma lahira inda abbana da
ummana
suke. yanda take lalubar sandar
yasa
ilahirin mutanen kan titin da
shikanshi
sojan daya mareta suka tsaya jikake
tsit
kowa yay shiru, jikinsu yay sanyi.
Dan basu taba sanin cewa
makauniya
bace. Cikin ikon Allah taji takamo
sandarta akan abu kaman kafan
mutum.
ahankali tadau sandar, tasa hannu
ta
goge kafan, sanan tamike tsaye ta
sahre
hawayen idonta tace kuyakuri ban
saniba, tace kayakuri in sha Allah
bazan
zamo sanadiyar saka yin azumi
sittin ba.
Tana fadin haka tajuya Tacigaba da
tafiya batare da tasan inda take
wurga
kafa ba. kowa yakoma cikin
motarshi
akabar titi.
Amma wanan sojan saiya sami
kanshi
dakasa tafiya, paka motanshi yayi,
yana
kallon khaleesat dake tafiya tana
dingishi, sai chan yaga ta zauna
tana
maida numfashi lebenta a bushe da
alamu kishi takeji.
Fita yayi daga motan ya tsaya awani
shago yasai ruwa mai sanyi na gora,
saida yakai gabanta sanan yace
baiwar
Allah ga ruwa, shiru tayi tana
kokarin
tuna muryan, akaro nabiyu yakara
cewa
ga ruwa kisha plz, dago kanta tayi
tace
kaine wanda ka mareni?? Ahankali
yace
kiyakuri rashin sanine, share
hawayen
idonta tayi tamike tsaye tadau
sandarta
tace nagode amma baniso tacigaba
da
tafiya. gani dayayi ta nufi saitin
wani
katon kwata babba yasa yace keeβ?
kee,
tsaya gabanki da kwata. Khaleesat
tace
koma menene Allah sa yaxama
sanadiyar mutuwana dan nagaji da
rayuβ? Bata karasa maganba taji
kanta
ya bugu da wani abu tafada cikin
wani
abu kaman kwata tafara ihu tana
son
magana amma takasa.
Wasu mutane yakira suka hadu suka
cirota daga kwatan khaleesat da
tuni ta
sume, sata a motanshi sukayi ya
shiga
motan sai babban asibitin dake
kasar
nijar.
HYDAR yadawo daga pratical din ya
kulle dokinshi a jikin garkenshi,
kafin ya
shiga daki saiga ummi da zulaihat
sun
shigo tare gidan, ummi tace hydar
yanzu
kadawo? yace eh ummi, fita kikayi
ne??
Tace wlh haihuwan maman khadee
naje
karba, zulaihat tace yaya hydar
sannu da
zuwa yace yauwa. Dakinshi ya shige
sukuma su ummi suka shige
dakinsu.
wani ihu suka saki suka fito da
gudu
daga dakin.
jin ihunsu yasa hydar yafito daga
dakinshi yana menene ummi? Lpy
kuke
ihu haka?? Dukanu sun kasa
magana,
ummi ce tai karfin halin nunama
hydar
dakin da