Author : Billy Galadanchi Category : Romance
sannan kuma suturun su ma daga juji,sabida kasawar Dangin su daga lalurarsu ya sanya ko damar zuwa asibiti basu samu ba,Ashe bakya kulawa masu irin laurarki koda me basu sadaka basa samu sabida kasancewar ana qyamarsu kuma ana tsoron su,lallai Mamana ki farga kuma kiyi istigfari ki godewa Allah da ni'imominsa masu tarin yawa akan ki,ki kuma gaggauta neman gafarar Allah domin kin kasa jure guntuwar kaddarar dabata taka kara ta karya ba,sultan koda a kar kashin kulawar ki yake tsaf Alla ze karb'e abinsa idan lokacinsa yayinda,nasani mutuwar yaro akwai zafi amma shin ko kinsan tanadin Mad'aukakin Sarki akanki??" To akul d'inki karnaji kuma narka ga kin qara saka damuwa aranki inshaa Allah zaki samu wasu 'ya'ya masu alkhairi da tarin albarka arayuwa kuma da yardar Alla sultan ze zamto daga cikin yara masu ceton iyayen su a gobe qiyama". Godiya tashiga yi masa da adu'a gamawa da duniya lapia, sosai yaji dad'i ya mata sallama sannan suka juya shida fadawa nsa........
*Bayan kwana biyar*
Tun bayan da me martaba ya zo ya mata fad'a taji komai ya sure mata,ta mayarda lamuranta ga Allah take aka sallameta a asibiti, komawarsu gida ma ba karamar nutsuwa ya saukarwa Elham ba sabida mijinta yana matukar kulawa da ita,yauma kamar kullum da kanshi ya dafa mata Shawarma da pineapple drink ne sanyi,shine da kanshi yake bata tana ci sanda tayi dam,sannan yace
"Blossom idan Kinyi sallan isha semu kwanta ko?" Kallonshi tayi La langwab'e kai sannan tace "Hubby kafin na kwanta wanka nakeso kamun kaga sanyi ake jikina kuma bayasan sanyi,ruwan zafi sosai zakamun wanka dashi seka shafamun mai den ka sakamun kayan bacci sannan kuma ka rarrasheni nayi bacci" murmushin sa me laushi ya sakar mata sannan yace "blossom duk wanna aikin ni kad'ai?"zaro ido tayi sannan ta shagwab'e fuska ta Turo baki " Ea mana kai kad'ai fa ko bazaka mun ba?" Mikewa yayi "waaa ni na isa?? Wannan ai dolene na miki har brush ma zan miki kannan" miqewa yayi har ya kusa Shiga d'aki ya juyo ya kalleta"blossom to muje mana" maqe kafad'a tayi "Ni bazani dakai naba,sedai ka d'agani zuwa bedroom d'in" dawowa ya d'auketa ya manna mata Sumba a wuya "Blossom wlhy rikicin ki seke amma yau d'innan zanyi maganin rigimar nan taki,sabida kwana biyu kinga ina raga miki ko?" Batace komai kurin dai ta yamutsa fuska ne,da kanshi ya mata wanka ya shirya ta sannan shima yayi wankan ya shirya kwanciya, fitilar d'akin ya kashe musu sannan ya kwanta suna fuskantar juna janyota kurin yayi ya rungumeta ajikinshi sosai amma ba abinda yakeda niyyar mata,ba kad'an ba Ellyn yaa moris tayi missing uncle baby d'inta cikin sanyin murya da shagwab'a tace "Uncle baby" hannunshi yafara d'aurawa akan waist nata shima ahankali yace "Aunty baby ya akayi ne?" Hannu tasaka ta daki bayanshi da wasa cikeda shagwab'a tace "Nice kuma Aunty baby Allah kuwan banaso?" D'an tsikarin ta yayi seda ta zabura sannan yace " to sanar dani Elilin moris me Nene?" K'ara matsawa tayi jikinshi sosai sannan tace "Bakinka da harshenka nakeso kabani aro" Murmushi yayi koda suke a duhu yace "Nabaki aronsu in nayi magana dame?" Sarai yagane inda ta dosa neman magana yakeyi,shura k'afa ta somayi "Dan Allah fa yaa Abdul wlhy matsu" hannunshi ya zura acikin yar rigar baccinta ya kaiwa dukiyar fulaninta cafka, yasoma murzawa a hankali,kasa hanashi tayi sabida wani irin desire takeji a wannan ranar bakinshi ta kama da kanta ta soma tsotsar harshensa tana mayarda numfarfashi kaikace cinye harshen zatayi shima d'in wannan kissing nashi datakeyi passionately ba k'aramin tayar masa da abubuwa sukayi ba,kuma yasha mamakinta domin wannan ne karanta na farko data masa haka,dan kanta tayi pulling out,sannan ta saqala hannunta a wuyanshi,tace cikin wata murya dabe tab'a ji tayi magana da ita "Hubby zaka barni nayi ganda nakeso dakai?" Hannunta dake wuyanshi ya d'aura nashi akai yana murzawa a hankali "sure u can my princess I'm all urs" k'ara matsawa tayi jikinshi ta manna masa wani kiss a k'irjinshi sannan lokaci d'aya ta tuna da hudubar Aunty husna " Elham wlhy karki cuci kanki ki samo tamkar wata hoto a wurin mijinki,komai sedai shi ya miki,kinga d'an breast d'innan na maza ma kamawa kake da baki kana wasa dashi da harshe kuma kana sha,sa annan kuma yan tagwayensa biyu na qasa ma wasa akeyi da su kuma ana ebe kunyar bayan amarci a tsotse masa su tatas,tako ina Abi da harshe ana lasa kuma hura masa kunne ana zura harshe a hankali ana wasa dashi aciki,dan Allah banda cutar kai a zare kunya" tunawa da wannan ya sanya ta saka harshe ta soma wasa da niples nashi tana lasa tana tsotse su,take ogan ya rikice harga Allah be san da wannan salon ba,bata inda bata zura harshenta tana lasar sa gaba d'aya Abdul yagama rikice wa yama rasa ina ze saka Elham sambatu yake mata tamkar wani zautacce ita kuwa tarasa mesa ta nemi kunyar ta tarasa kuma tamkar yana tunzurata wannan ihun dayake yi,dan kanta ta sakeshi kafin yayi wani yunkuri tuni ta d'areshi ta zura abar da kanta wannan ranar dai da kanta tayi aikin sunnah na neman lada....(saura kuma wata ta biyoni pc tace nayi iskanci,daga abun arziqi)
Koda suka sauka dukkansu se wata uwar kunya ta lullub'e ta,bargo ta saka ta rufe jikinta yana kunna fitilar d'akin ta rufe idonta, d'agota yayi ya d'aura ta akan kirjinsa yace "Blossom na bazan tab'a manta alkhairanki agareni ba yau kin shayar dani dad'i wanda yafi dad'i dad'i,sanar dani a wace makarantar aka koyar dake rikitar da k'walwar mutum" hannayenta ta saka ta rufe fuskarta,hannunshi daya ya saka ya janye hannunta dake kan fuskar
"Blossom kunya kuma,ai baki isa ba,wto a duhu shine kika rufe babin kunyar kikasha dad'inki shine yanzu zaki wani maqale wai kunya" Murmushi tayi "Dan Allah yaa Abdul nika qyaleni"
"Naji zan qyaleki amma sekin yimun irin kiss d'in d'azu hot one d'innan" shagwab'a tashigayi da kanshi ya mata wanka ya gyara wuri har bedsheet ya sauya sannan ya rungume abarsa suka fara bacci".....
*Bayan watanni hudu*
A London Abdul se fama fad'a yakeyi da Elham akan zuwa Niger "Allah ni bazan kuma wannan garinba sena haihu,baka ganin wahalar danake sha kuma fa,har yanzu ba abinda akayiwa Fulani Habeeba watakil ma idan ta ganni da ciki tayi asirin dazayi a zubar kaga nifa bazaniba,kuma ai bance dakai wai ni zanyi missing naka ba idan ka tafi abinka" Murmushi yayi yace "Haba blossom, dan Allah kiyi hakuri, to kinga tunda kin dauka haka barin sanar miki dalilin tafiyar momy ne fa batada lapiya kusan kwanan ta biyar a asibiti" zabura tayi kuma seta saka hawaye "Dama momy batada lapiya shine baka sanar dani ba?" Rarrashinta yashigayi harta haqura sannan washe gari suka dauki hanyar Niger.. Tun daga k'ofar gate d'in gidan jikinshi yayi sanyi ganin dandazon mutane kuma ga alama zaman karb'ar gaisuwar mutuwa akeyi kallon driver yayi yace
"Kai me nake gani haka?? Waye ya rasu?" D'an kallonshi driver d'in yayi yace "yallab'ai dama ba'a sanar maka ba?" Cikeda rud'u yace "Meyene ba'a sanar mini ba?".......
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *🌞HAFSAT ELHAM🌞*
Billy Galadanchi
Haske writer's Asso💡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
              27
Kan wani yayi magana Elham ta saki wani razananniyar qara
"Nashiga uku momyyyyyyy......" Dafeta yayi yace "Haba Elham menene abin ihu Bakima ji waya rasu bafa" ganin bata hayyacinta se kukan take taqi ta kulashi ya sanya ya tallafota jikinshi "Jijjigata yayi yace " Blossom ki nutsu mu Shiga cikin gida tukunna kinji" hannu ya sanya akan lips nashi ya girgizawa driver d'in kai alamar karya fad'a waya rasu d'in,sosai yashiga rud'ani kasancewar besan waye ya rasuba idan ko momy ce lallai da babbar matsala,a haka dai ya d'aura ta akan kafad'arsa suka Shiga ciki,a parlor momy mutane sunyi yawa har bazaka iya ratsasu ka shiga cikiba,juyawa sukayi da nufin zuwa sashen su aikam se ganin Fulani Habeeba sukayi da icce qaton gaske "Wlhy bazan yadda ba yanda ya Turo aka kashemun faruk daga dawowar shi haka shima zan kasheshi Mugu kawai azzalumi" hafsa da Abdul da suka kasa gane inda zancenta ya dosa se suka tsaya sororo suna kallonta,da gudunta ta saka wannan uban sandar ta kwad'a wa Abdul a kai,take ya zube wurin a asume,kallonta Hafsat tayi cikeda rud'u sannan ta mayarda dubanta zuwaga Abdul dake kwance jini na masa zuba a kai,durqusawa tayi tama kasa kukan dayazo mata duk wani tunani nata ya tsaya chack baya yi gabaki d'ayan jinin dake zagaye ajikinta yakai saqonni cikin kwanyarta ya dena yawo,a hankali ta saka hannu ta jijjigashi "Yaa Abdul" ta kira sunanshi a hankali ganin be motsa ba ya sanya ta dafe cikinta atake tasoma ganin jiri,isowar momy kenan da sauri tayi kansu,dafata Elham tayi sannan cikin kuka tace "Yaa Abdul momy wlhy zasu kashe mun shi,kalli fa Haj Habeeba ta kwala masa wannan mugun iccen,na rantse da wanda rayuwa ta take hannunsa idan ta kashemun. Yaa Abdul na sena kasheta nima,sekuma ta qara dafe cikin koda ta kalli kafafunta tafara bleeding over,wani sabon kara ta k'walla take itama ta zube wurin asume,mutane sun riqe Haj Habeeba ana mata Nasiha amma ta kafe lallai seta kashe Abdul,kai tsaye momy sawa tayi aka wuce dasu asibiti tana sharar kwallah tabi bayansu........Allah ya tsare Elham bata samu miscarriage ba Abdul kuwa buguwane kawai,shine ya soma farkawa ganin momy akanshi ya sanya a hankali yace " momy dan Allah sanar dani wai meya ke faruwa ne ??" Kallonshi tayi cikeda ban tausayi tace "Babana wlhy qaddarorine,kaga Faruk ne ya dawo jiya da safe ni bama nida lapiya, wlhy da safe koda hadimansa suka je b'angaren sa ganin ya jima be fito ba Sefa gawarsa suka tarar an dab'a masa wuqa a qahon zuci,shine fa Habeeba ke ihun Kaine ka kasheshi karya gaji sarauta" dafe kanshi dake Sara masa yayi
"Wai ita wannan matar yaushe ne zatayi hankali,bazata barni ma Inji da mutuwar wulakancin gudan jinina ba seta zomun da wani salon iskanci wlhy wannan karon ko me martaba be isa ya hanani hukunta Habeeba ba abinta ya isheni,na shiga uku Farouq yanzu ya zanyi...." Rarrashin sa ta soma yayi seda ya hakura sannan yace "Momy ina Elham ?" Dan shiru kan can tace "Elham zazzabi takeyi tana wancan d'akin am bata gado" zabura yayi ya zare qarin ruwan da aka d'aura masa "Momy ta kani na ganta mana dan Allah ina ne d'akin?" Tana yunkurin hanashi amma ina seda yafita dole ta bishi sukayi d'akin, koda sukazo baccinta takeyi amma yaqi komawa d'akin sa sanda ta farka,a gaban momy ya rungume abarsa suka fara hawaye
"Blossom na menene? Meya sameki haka?" Tama manta da wata momy hannun ta ta saka a saman wuyanshi tana shafawa a hankali "Bayan wannan matarne takeso ta kashemun kai,kagafa wannan qaton sandar ta buga maka,Allah ni idan har ta qara tab'aka sena rama maka muguwa ma da ita" rungume abarsa yayi ita dai momy murmushi kurun takeyi Elham ce takuma cewa
"Yaa Abdul gobe zamu tafi London din ko?"
"Noo princess sekin haihu tukunna" shagwab'a ta soma yi wanda ya sanya ba shiri momy tabar musu d'akin ganinfa dukkansu ba wanda yasan da zumanta acikinsu
"Hubby wai ni waye ga rasu ne? Nagane momy ai d'azu tamaji sauqi" k'ara rungumeta yayi sosai "Habeebty se hakuri faruk ne akazo har cikin masarautar nan aka kasheshi jiya" zabura tayi ta dafe k'irji sosai ta sona kuka dakyar ya rarrasheta tayi shiru,sosai taji wannan mutuwar ta faruk musamman dayake ita dashi basuyi rabuwar dadi ba sam.
A haka dai aka kammala zaman jana'iza yayinda Habeeba ta daurawa Abdul alhakin kisan faruk wanda kowa yasan haukanta takeyi sabida tun farko shi Abdul baya san sarautar balantana ma yayi kisa akanta.........
Har cikin Elham yashiga watanshi na haihuwa suna Niger wannan umarnin mahaifin Abdul ne, wata rana da yamma Elham ta tashi da labor ita kad'ai Abdul yaje Kano amma a ranar ze dawo da kanta takira momy ta sanar mata tanajin labor ne yazo mata aikam cikin ikon Allah segashi momy da kanta ta karb'i haihuwar agida sabida koda tazo har kan baby ya soma shirin sulmiyowa ta sunkuco little princess d'inta kyakyawa me matukar kamanni da ita,har sumar kan babyn irin nata tayo,cikeda murna aka sanar a fada take agun me martaba yayi umarni da azo masa da babyn aikam take yabata kyautar wani katafaren kamfanin sa na saqa,kuma ya bata sunan momy,dama a fada suke zama tunda cikinta ya tsufa,se Wuraren 9 Abdul ya qaraso a fusace yazo gidan yana zuwa yaganta zaune a parlor itada wasu hadimai
"Sannu da zuwa yaa Abdul?" Tace dashi tana me kallonshi ko duban inda take beyiba yace "yauwa" atakaice ya wuce ciki abinshi,mamakine ya kamata ta miqe ta baiwa dayar babyn ita kuma tabishi ciki yana daga cikin wardrobe tace "yaa Abdul lapiya dai kashigo cikin gida ranka abace?" Cikeda fusata yace
"Bansaniba tsabar rainin hankali shine tun karfe hudu nake kiranki amma baki daga ba kuma har yanzu baki kirani back ba,ko kinaso...ya zaro kanshi daga wardrobe d'in yana mata magana atake yayi hooking gani ba ciki a jikinta,da sauri yazo ya riqeta da mamakinshi yace " Blossom yadai?" B'ata rai tayi "kaci gaba da masifan da kake mana,banda haka ina fama da labour zaka zo kanamun masifa,Allah ni banmasan inda na wurgar da phone naba,kuma fa nasha wuya,shine kokace ina Baby" wara idonshi cikeda mamaki "Blossom wai da gaske kin haihu? Wlhy babu wanda ya sanar mun hasalima ban lura ba ciki ajikinki ba se yanzu,me kika haifa mun ina babyn?" Murmushi tayi "Baby girl tana hannun hadima adama" wani uban tsalle ya daka yana ihun murna da gudu ya ruga parlor hadimanma sunsha mamakin yanda ya manta da wani girman kan mulki ya sungume y'arsa yana tsallen murna..
*ku taya Nu'aiym da adu'a wlhy bashida lapiya*
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: 🌞HAFSAT ELHAM🌞*
Billy Galadanchi
Haske writer's Asso💡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
             29
Zanen Elham ta duqufa tanayi na wani kata faren kamfanin da za'a bud'e a qasar Saudi wanda aka baiwa Abdul kwangila Shikuwa haka kawai yace lallai itace zatayi wannan zanen,yau kusan sati biyu tanayi,tausayinta yaji yabata wahala har kusan k'arfe biyu na dare tana abu d'aya dafa kafadar ta yayi yana daga kwance yace "Blossom mana ki kwanta inyaso da safe kya qarasa kinji?" Batare data dakatar da abinda takeyi ba tace "Hubby sauramun befi 30mnt ba plss kabarni na k'arasa" bece komai ba ya kwanta abinshi..... Lokacin da Abdul yaje gabatar da wannan zanen aka karb'a cikin jin dadi be boye musu ba akan cewar matarshice tayi zanen lokaci d'aya suka buqaci ganinta inda suka jinjina wa k'okarin datayi tare da kyaututtuka masu tsoka ciki kuwa harda gida sukutum kuma suma d'auketa aiki a babban kamfaninsu na Zane Zane, wannan abu ba karamin dad'i yayi Abdul ba alokaci d'aya ya nema mata gurbin karatu a jami'ar dake birnin London tafannin Zane,tana karatun tana aikinta haka suka rayu da juna cikeda Aminci kuma princess har wannan lokacin tana wurin momy susu kad'ai suke zaune a london d'in suna sha'anin su,wani yammaci suka shirya zuwa yellow London Beach, dogon wandon jeans ta saka blue sa top red,sannan ta daura qatuwar rigar sanyi light brown a sama ta saka hula brown da shade ruwan k'asa shima, ba k'aramun kyau tayi shima kusan irin shigarta yayi suka d'auki hanya a beach elham matashin kai tayi da cinyar shi tana cin strawberries,hannunshi ya d'aura a saman kanta yace "Blossom dama fa inaso muyi wata magana dake" batare data baiwa abun muhimmanci ba tace "To bismillah ina jinka" d'an shiru yayi sanda ta qara cewa "Enhm hubby inajinka menene?"
"So nakeyi ki haqura da karatun nan da kikeyi" sarqewa tayi da Berry d'in da takesha ta miqe da sauri ta juyo ta kalleshi "meya faru hubby? Meya sameka? Meye zesa na dena karatuna ? Wani abin na maka ne? Kokuwa dai haka kawai?" A rud'e ta jero masa wayannan tambayoyin, d'an murtuqe fuska yayi yace "Ba abinda kikamun kawai dai banaso ne ya isheni haka ke har aikin ma ki dena banaso" shiru tayi ta qura masa idonta da a wannan lokacin har sun sauya launi zuwa ja tamkar gaushin wuta,dak'yar ta furta
"Yaa Abdul dan Allah kayi hakuri ka barni na qarasa karatuna kuma inajin dad'in aikina" harara ya wurga mata "Bazan haquraba naga alama kinaso ki maidani qaramun mutum sabida haka daga yau dukka biyun na dakatar dasu bazaki yiba" kasa riqe hawayenta tayi
"Yaa Abdul lapiya lau fa muka fito daga gida kuma bansan menene ze shafi aiki na da karatuna da sauri haka ba mena maka?? Sauramun shekaru biyu kacal fa na kammala" k'ara tamke fuska yayi
"Nasani sarai lapiya lau muka fito kuma ai wannan ba wai shawararki nake nema ba umarni ne nake baki,daga yau na dakatar dake daga zuwa skul d'in aikin ma ki rubuta resignation later ki basu,ke gaba d'aya ma Nigeria zaki koma da zama, shekaru biyun dakike cewa Sune suka rage miki bansan abinda zaki zamar mun ba idan na barki kika karasa sabida haka bazakiyi ba" zaro idonta tayi waje cikeda tashin hankali
"Yaa Abdul to yanzu nikam mena zama arayuwa?? Konayi maka wani laifin ne hala?" Tsawa ya daka mata "Ba abinda kikamun kurin dai bazakiyi bane,kuma kinji na fad'a miki Karki k'aramun maganar skul d'innan kuma kafin hutun dakika d'auka ya qare lallai kiyi resigning" bata qara cewa komai ba haka ta share hawayenta a zuciyarta tana da d'a nanata innalillahi wa Innah ilaihirraji'un ba adadi,har suka bar wurin ba wanda ya kuma qara cewa komai,koda suka je gida kowa part dinsa ya nufa,a can Elham ta zauna ta dirza kukanta ma ishi,ko bayan isha bata fito ba haka Shina bebi ta kanta ba sabida abinda tamasa ba karamin b'ata ranshi tayi ba,yaga alama idan yayi wasa London din Zata haukatar masa da ita......washe gari ma bata fito ba sabida bataji dad'in yanda ya