WATA RANA DA DADDARE BOOK 2 BY Aishat Falalu Rimin K'aura

Author :  Category :  Romance

Chapter   7 / 7

18K to 18.3K   out of 18.3K words

Farida tsirara haihuwar uwarta


Tsakar gida ya tsaya ya inda shuke,shuken flowers suke,nan ya tsaya ya tona ramin wajen.

Ya jima yana tonon ramin daga ƙarshe ƴar ƙaramar akwati ta ɓullo.Bashir ya zaro ya miƙa masa.

Sarki Safwan ya ƙarɓe ya kwashe da dariya yace,saini kafurkafur namijin kafuri,ni ba kafuriba nafi kafuri kafurci.


Layarsa ya latsa ya ɓace.Bat.

Taɓal-tamɓal Farida ta ruga izuwa ɗakinta tana kuka abu ga me ƙiba..


Cikin DAREN Alh.Bashir ya tada matarsa yace ta tashi zasu bar ƙasar.

Cikin magagi take tambayarsa ina zasu bai bata amsa ba ya tattaro passport ɗinsu,a filin jirgi gari ya ƙarasa waye musu,cikin
ƙarfe goma na safe suka bar ƙasar izuwa ƙasa me tsarki.

**BAƘAR FADA**

Sarki Safwan bai dira ko ina ba sai BAƘAR FADA.


kai tsaye ɓangaren DODO ya isa ya ɗuka yai Sujada.

Kana yazo ɓangaren B.Zaƙawanu.

Cikin tsantsar farin ciki S.Safwan ke duban Zaƙawanu yace.

''Albishirnkaḷ

Turɓune fuska Zaƙawanu yai yace.

''Har kullum wauta bata ƙare maka kai Safwan iya zallar zalunci kawai ka iya Bashir yafika wayo.

sassauta farin cikinsa yai yace.

''Don me kace haka.?

''Ina key ɗin da Bashir ya baka?

Boka Zaƙawanu ya kwashe da dariya yace.

Bayan ya riƙe key ɗin a hannunsa yace.
''Asalin original ɗin key ɗin na wajen Bashir,wannan copy ne yasa maƙera suka ƙera mishi.

Dama yasan hakan zai faru tsakaninku shi yasa ya ƙiƙiri hakan.

Kai shashashan ina ne,ka duba da kyau wannan jan ƙarfe ne saɓanin original ɗin zinari ne.

Ina hankalinka da tunaninka,yau ga ranar baƙin aljani.

Da tare dashi kuka tafi shi zai iya gane copy da original,hakan na nufin Bashir yafika wayo.

Bayan haka kuma ya gashin yana shirin barin ƙasar don haka kai sauri ka dakatar dashi,banda baƙin aljani baya da lafiya dashi zai tare maka shi,amma kaje da kanka,kuma kar kayi amfani da layar ɓata.

tirƙashi.




Shin Muhijjinatu da abbu zasu dawwama a dokar daji ne.

Ysushe muhijjinatu zata warke daga lalurarta.

Ina labarin Azkfyyh Haidar da mukashiffyh.

Kafin nnan ga ƴar wasa ƙwalwa

TSAKANIN ABBU ,MUHIJJINATU,MUKASHIFFY,AZKFYYH,HAIDAR,WAFI BAKU TAUSAYI,WA AKAFI CUTARWA.

Alhmdullahi,godiya ta musamman ga Allah s.W.A da ya bani ikon kawo ƙarshen book 2.




sai mun haɗu a book 3
da izinn Allah.

400 kuɗin cmpt novel ɗinnan ga me buƙata.

9187153012

Aisha abdullah fcmb.

Sheda 07049138863.




7 / 7