Author : Category : Romance
duniya ke nake wa son da babu wata halitta da nake wa koda kwatsnkwacinsa.
''Bayan soyyahr Allah da manzonsa a duniya soyayyah biyu ce.
Na farko uwa da uba.
Akwai soyayyahr ɗa da mahaifi.
A halinda nake rayuwa a yanzu bani da uwa da uba ko ɗa,kece kaɗai gudan jinin da nake kallo naji daɗi.
Dukkanin Soyyayyah ta na mallaka ta a gareki Muhjjinatu......
Ya daɗe yana kuka tamkar ba gobe.
Miƙewa yai tsam ya isa inda take.
Ya daɗe yana kallonta tausayinta na ƙara tsamari a cikin zuciyarsa.
Baiwar Allah ita bata san daɗin duniya ba sai wahalar ta.
Cimak ya ɗagata haɗe da furta.
''Bissmillahirrahanurrahim.
Cikin kejin ya nufa kai tsaye ya sakata a ciki,harda gado,lafiya lau a cikin kejin har ya sakata barci take.
Sama da ƙasa,dama da hagu ko ina haka ya tottofe ta da Addu'a.
Kana ya juya ɗakinsu ya kwanta.
Yana hawaye,Allah sarki!
kafin aukuwar mummunar ƙaddarar nan kullum Muhjjinatu a gefensa take kwanciya.
********
Safwan kayi tuya ka manta da Albasa.
.Batun dukiyar da kuke haɗama kai da Bashir,ka manta cewar kafin aje inda password yake akwai ƙofar farko da za'a buɗe da muku'llin zinari.
Kuma Bashir shine wanda ka baiwa ajiyar akwatin zinarin da mukullin ke ciki.
Sannan Bashir bazai taɓa bada mukku'li.Ta daɗi ba.
Wannan Baƙar sheɗaniya ita zatayi aikin ƙwato maka makullan nan wato.
Muhijjinatu horanyarmu.
Zuciyar Sarki Safwan har zaɓaɓɓaka take tsabar ƙuna.
Bakin ciki ya cike cikinsa taf.Tsabar ɓacin rai tak ya gaza cewa.
Wannan shi ake kira an yanka tatashi.
''Yanzu meye abinyi Sarki Safwan ya faɗa yana duban Alh.Bashir.
Bakin aljani ya kwashe da dariya yana duban Safwan.
''Wai taya kai da kake min sharri akan mantuwa ka manta da babban al-amari irin wannan.
Har shi Bashir ɗin ya manta da wannan sirrin sai da ya ziyarci Boka ƙago.Shi ya bashi wannan labari.
Shima Bokan yai kuskure.
Bai san ba'a bada labarin abinda ya shafe mu da rana ba SAI DADDDARE.
''Kana nufin Bashir yasan da wannan al-amarin?
oh yanzu ba nake baka labari akan yadda akayi ya sani.
Yanzu yana chan cikin izza yana jiran kazo,dagashi sai Bokan suka san da maganar.Ahalin yanzu Bokan na sandareshi ta yadda bazai ƙara tashi ba har abada .
Nima na iya mugunta da ƙeta ya ƙarasa da kwashewa da dariya.
Tsabar baƙin cikin Safwan kaman ya saki fitsari a wando.
''Yanzu yaya za'ayi da Bashir?
baƙin aljani Yace.
Yau DADDARE ZA'AJE ɗauko HORRANYA MUHIJJINATU.ita zata tsorata shi.
Kaga da ta tsorata shi,shikenan zai bayar salin alim.
Kaga bukatar ka ta gama biya ta zama ɗaya daga masu kuɗin duniya.
Ƙarasowar Boka Zaƙawanu ya katsesu a inda ya dubi Sarki Safwan yana mishi kirari.
''Ko jahannama ta cika.
Sarki Safwan ya kwashe da dariya yace.
Sai nayi karen ɗane.
*''Sai kai baƙin sarki me baƙin hali da *baƙar zuciya,annemi duniya an samu.
*Kabar musu chan sun bar maka* *nan,fir'auna ya shuɗe yau ga na* *biyunsa.An sani ake take sani,kaine ga sani ga ɓarna*
*yau ga musulmi da rigar arna*
*yau ga musulmi da halin arne*
Sarki Safwan dariya kawai yake yi,har sai da Zaƙawanu ya tabbatar Safwan ya mantar dashi damuwar da yake ciki.
Boka Zaƙawanu yace.
DODO yace a sanar maka.Da akwai laƙanin da zai baka wanda ba lallai sai jinin Abdullahi shine zai iya taɓa dukiyar nan ba.
Kaima muddin ka aikata zaka iya taɓata da hannuka.
muddin zaka iya aikata sharuɗɗan.
Sarki Safwan yace ni a duk aikin rashin imani wanne aikine wanda bazan iya aikatawa ba?
faɗi sharaɗin ina ji.
Sharaɗin farko DODO yace ka sami gawar sauri kayi luwaɗi da ita,amma wanda bai taɓa aure ba.
Sharaɗi na biyu. kayi zina da gawar budurwa wacce bata taɓa aure ba.
Sharaɗi na uku.
A yanko Nonon yammata guda sha biyu.Rayayyu.
Sharaɗi na huɗu a ƙwaƙuli idon yara wa'inda basu balaga ba.
Muddin ka aikata haka to zaka iya kwsahe dukiysr nan da hannunkA.
Fuskar Sarki Safwan zaka kallah ka hango tsabar farin ciki yace.Wannan guntun sharaɗɗun meye a wajena ai ni nan banga abu me wahala anan ba,muddin buƙatata zata biya to na aikata na gama ma.
Zaƙawanu yace zaka iya tafiya a domin fara shiri sauran auuuykan kaman ɗauko SHEƊANIYARMU MUHIJJINATU DUK baƙin aljani zaiji da komai.
GAME BUƘATAR CI GABA DA KARANTA NOVEL ƊINNAN.
400ne kacal ta wannan Acccout.
9187153012
WATA RANA DA DADDARE BOOK2
Written by
Aishat Abdul-falalu Rimin k'aura (Mmn Humaira)
The writer of:
*Ishara.*
*So ko hauka.*
*Shagaltattun duniya*
*And now WATA RANA DA DADDARE*
*KARAMCI WRITERS ASSOCIATION*
_[karamci tushen mu'amala tagari]_
29-30.
Rana ta fito sosai.Wajejen ƙarfe goma na safe.
Abbu ya faɗa kogo a domin kamo kifaye.
Sai da ya gasa kifin tsaf,sannan ya nufi kejin da Muhijjinatu ke ciki garƙame.
Abin mamaki Muhijjinarsa sak ya gani zaune sai kuka take,koda ya isa daf da ita sai ya fashe da kuka.
ABBU ka daina sona ne?
Abbu domme zaka ɗaɗɗaure ni kamar wata .dabba ko ka daina sona?
sai ta fashe da kuka wiwi.
Tausayinta ya kamashi,kuma yaji farin cikin samun Muhijjinatun shi a hayyacinta. Abinda bai taɓa gani ba tinda lalurar ta sameta.
Kukanta yana damunshi,aransa yana jin wani maƙoƙo.
To Amma kuma wannan hukuncin na ɗaureta a keji shine dai-dai da ita.
Ko dai ya buɗeta,wata kil ma ta samu lafiya.
To Amma kuma yasan yaudara irinta BAƘIN SHEƊANI,tamkar dai yadda ita ma suka mayarda ita BAƘAR SHEƊANIYAR. domin a halin yanzu tana cikin sarrafawar Sarki Safwan da kuma baƙin al-jani.
Zama yai kusa da kejin ya kira sunanta
''MUHIJJINATU!
har yanzu kukan take batare da ta amsa kiran da yai mata ba.
Ki ɗago kanki ki dube ni,ya faɗa cikin rarrashi.
ɗagowa tayi a hankali ta zuba mishi idonta wanda ya ɗashe da kuka yai ficifici..
Ƙur!
ya zuba mata ido yana me binta da kallo
sai yaga idonta lafiyar Allah sak! kalar na Muhijjinatunshi,ba na HORANYA BA!
''Yace Muhijjinatu ban daina sonki ba,duk duniya babu wanda nake so da ƙauna kamarki,ki sani cewa A duniya Soyyaayyahr gaskiya biyu daga iyaye sai ƴaƴa a halin yanzu banda uwa da uba,bani da wani ɗa a duniya da ya ragemin face ke.
Don haka soyyayyah ta duka duniya na sadaukar da ita kacakon gareki Muhijjinatu.
''Wannan hali da muka riski kammu a ciki ni dake jarabtarmu ce a haka domin kafin mu Allah ya jarrabi Annabawan da sahabbai.
Kiyi haƙuri da sannu Allah (s.w.a)zai dube mu ya kawo.Mana mafita.
Kuka tasa da ƙarfi tana birgima.
To nidai Abbu ka daina sona kwata kwata inda kana sona bazaka kawoni wulaƙantaccen wuri irin wannan ba.
''A duniya wanne uba ne zai wa ɗan cikinsa haka?
"Abbu wanne laifin na aikata da na chanchanci wannan hukuncin?"
ido ya zuba mata.
''Muhijjinatu kalli ƙwayar ido na.
Bata dubeshi ba yaci gaba da cewa.
''Ina sonki Muhijjinatu wannan abu da nayi miki gata ne.
Yanzu karɓi kifinnan kici kinji.
To idan baki karɓa ba zan haƙura dake Muhijjinatu.
Haƙuri na har abada tunda yanzu kin daina yarda dani,bakyajin maganata.
Cikin fushi ya juya yabar wajen.
''Abbu ta kirasa da ƙarfi.
Cak!
ya tsaya batare da yace uffan ba.
''Abbu nasan ba zaka cutar dani ba.
Hannu ta miƙa tana nufin ya miƙo mata gasasshen kifin.
Wani daɗi yaji aransa ya juya.
Ɗurƙusawa yai ya zira hannu ta ƙofar kejin tare da miƙa mata.
yana hawaye saboda tausayin halin da Ƴar tasa take ciki.
''Koke fa Muhijinatu,karɓi kici.......
Bai ƙarasa ba sakamakon wani mugun zafi da raɗaɗi da ƙuna da yaji ya soke shi tin daga tsakiyar kansa har ƙafarsa.
Muhijjinatu ce ta cafko mishi hannu da zureren hannuta da ya kusa kai tsayin fall waya,ba ma wannan ke abin jin ba,illah zaƙo,zaƙon faracenta musu mugun kaifi kaman reza.
A wannan karon idonta kala biyu ya koma jajawur da kuma kore shar!
''Zaka fito damu koko?
wata mummunar murya,tamkar ba muryar Muhijjinatunshi ba,wannan ai muryar SHEƊANUN ALJANUN DAKE sarrafata ne.
To Amma kuma daga gareta maganar ke fitowa.
Ka fito damu,aka kuma faɗa a karo na biyu.
Shi dai mugun raɗaɗin da yake ji daga kowanne sashe na jikinsa ya ishe shi.
Cikin sauri Abbu ya soma addu'a.
''A uzu bikalimatillahi tahmati min sharri ma kalaqa.
Wassafati ƙafa 5
baqara ƙafa 5.
yana cikin rera karatun duk ta saki wata muguwar ƙara ihu take,sosai kukanta duk ya gareme dajin gaba ɗaya.
Hannunta ya koma yadda yake ada ta saki hannun Abbu.
Sharaf ta kwanta cikin Kanta ya bugu sosai har jini yai tsartuwa.Barci ta soma yi a kejin ta soma barci.
Dafe kai yai yana karanta Allahumma ajirnifimusibati wakhalifnii khairan minha.
**********
TSAKAR DARE.
Abbu yana ɗurkushe gaban ubangiji yana ta nafilfilinsa.
Wata iriyar baƙar guguwa ta taso.
Irin baƙar guguwar da ta saba tasowa a Duk DAREN da Sarki Safwan ya aiko a tafiyan mishi da Muhijjinatu.
Salamce sallar keda wuya.
Abbu yace yau dai komi zai faru sai dai ya faru domin bazai bari a tafiyan mishi da Muhijjinatu ba.
Tsaye yake saman iska da ƙaton kanshi kwarangwal.
Zureren hannunshi ya zira a jkin kejin da Muhijjinatu take.
Cikin sauri Abbbu ya ɗauko koko da ruwa a ciki,wanda addu'oi' ne wa'inda ya karanta ya tottofa kafin ya soma sallah.
Koda zura hannunshi da nufin ɗauko Muhijjinatu wacce ke kwance tana ta faman barci,
Abbu ya watsa masa ruwan tofin a zureren hannun da ya zira.
Wata iriyar mummunar ƙara ya ƙwartsa.
Hatta namun dajin dake cikin dajin da gudu suka sheƙa dawa suna iface,iface.
Abbu ya matsa kusa da ita ya shafa kwantaccen gashinta da yai luf,barci kurum take sosai.
Hannu ya ɗaga ya soma yiwa ubangiji godiya da sunayen da yafi so.
''Ya Allahu,Ya rahmanu.
''Ya hayyu ya ƙayyumu bi rahmati ka astagisu.
''Ya badi'ussamawati,walardi ya zulzulalu wal ikiram.....
Ya Allah nayi tawassali da Annabi Muh'd s.A.W. ɗangatanka masoyinka habibinka ya Allah ka kawo mana ɗauki ka kawo min agaji ya ubangiji.
Allah bamu da kowa bamu da komai face kai,kai ka ɗai na dogara da kai ya ubangiji.
Shiru yai yana mayar da ajiyar zuciya.
''Allah sarki!!!da Muhijjinatunsa na nan da yanzu ita.Ma ta fara sallah da yanzu ya sanar da ita ubangiji.Dama ta daɗe tana ƙwadayin tasan abun bauta,to ga lokaci yayi amma Allah ya kawo jarabta.
Tsam ya tashi ya tafi ya kwanta domin dare ya soma yi.
A yau sai da yai raka'atulfijir sannan ya zauna saman sallayar hannu abbu baya gushewa da roƙon Allah ko da yaushe bakin sa ambatar Allah yake.
Har lokacin asuba yai yai sallahr asuba.
Anan saman sallayar barci yai awon gaba dashi.
To bari mu bar Abbu ya runtsa.
*****
SARKISafwan na tsaye safa kawai yake da marwa,jira yake baƙin aljani yazo da Muhijjinatu.
domin ya ƙagara aje a shaƙo mishi Bashir ya bada wa'innan mukullai.
Wata uwar kururuwa ya zafga har bangayen mugun gidan suna amsa kuwwa.
Tun da Uwata ta kawo ni duniya ban taɓa ganin musifa da bala'i irinn wannan ba,Abdullahin da kuka sani ada sakarai a yanzu ba shi bane dole mu sake shiri akansa.
Ba zato ba tsammani suka ji ihu da kururuwarsa.
Rabin fuskarshi duk ya ɗaye ya jeme.Yai baƙiƙƙirin
Sarki Safwan Boka Zaƙawanu bakunansu har rige suke na tambayar Lafiya?
"Me akai ka sanar Mana da abunda ya faru.
''Abdullahi ya dawo hayyacinsa.
Me ?
Sarki Safwan ya faɗa yana zaro ido.
''Duk wannan bala'in da nake ciki Abdullahi ne sila,domin kuwa shi ya shirya komai daga adduo'in da ya jefomin.
Daga saman kujera Sarki Safwan baisan sa'arda ya faɗo ƙasa shirim ba.
''Kai wannan zance ƙarya ne taya Abdullahi zai iya faɗar sunan abin bautarsa alhali mun ɗaure mishi zuciya ?
''Anya shi ka gani kodai Mallam Abdurrahm ne bashi ba.
''Baƙin aljani yace''Taya zaka ƙaryatani alhali ni naje wajen Mallam Abdurrahm sam ba zai kawo masa ɗauki ba domin mahaifiyarsa na chan tsare dashi domin taimakon da yake basu,to Abdullahi dai har Littafinnan me tsarki yana karantawa.
Gwalalo ido warwaje Safwan yai yana zare-zaren ido.
Yace Sam hakan bazai yuwuba.
Taya Dole mu tashi tsaye idan ba haka ba komai zai wargaje mana.
Boka Zaƙawanu ya runtse ido ya soma surutai kalan na matsafa wanda shi kadai yasan me yake cewa.
Ayyah!! Ayyah!!
Ya faɗa yana surutai shi kaɗai.
Koda ya buɗe ido idonsa ƙur,akan Sarki Safwan.
Sarki Safwan ya zuba mishi ido yana jiran ƙarin bayani.
''Bilal bn Abdurrahmn.
''Waye haka.?
''Ɗane wajen Mallam Abdurrahm.Kuma rauhani ne me cikakken ilimin Addinin musulunci,sannan yafi mahaifinsa ilimin addini nesa ba kusa ba.
Babbar Matsalar muddin muna so mu gama da Abdullahi sai mun fara kashe Bilal,domin Shike kawowa Abdullahi agajin gaggawa.
''To yanzu yaya za'a iya kashe Abdullahi ko Bilal ɗin,shi me zai hana mu tura sojoji daga saman jirgi su farma da nakiyoyi A CIKIN DOKAR DAJIN.
''An ce maka koda munyi hakan Bilal ɗin zai kawo mushi agajin gaggawa.
To shi Bilal ɗin babu wani Aljani da za'a sa ya kashe ?
''Inda Bilal ke rayuwa a halin yanzu babu wani sheɗanin aljani da zai iya tunkarar wajen.
''To ko a ɗauko ƴarsa a kasheta saboda idan aka kasheta zai zuciya shima ya kashe kansa kamar yadda yai yunƙuri a baya baƙin aljani ya hanashi.
''Ka sani ahalin yanzu Abdullahi ya zama cikakken musulmin da koda ƴarsa ta mutu to zai iya rungumar ƙaddarar rashinta a matsayinsa na musulmi.
Mu haɗu a nex page.
WATA RANA DA DADDARE BOOK2
Written by
Aishat Abdul-falalu Rimin k'aura (Mmn Humaira)
The writer of:
*Ishara.*
*So ko hauka.*
*Shagaltattun duniya*
*And now WATA RANA DA DADDARE*
*KARAMCI WRITERS ASSOCIATION*
_[karamci tushen mu'amala tagari]_
29-30.
Sarki Safwan yace matsala biyu ke tunkaro mu ga wannan ga matsalar Bashir.
Boka Zaƙawanu yace.
Mts.Matsalar Bashir har matsala ce?
Bashir ɗin me?
Dama shirmen baƙin aljani ne da yace Dole wai sai an haɗa shi da horronyar yarinyar nan sannan.
Sarki Safwan yace.
''Kasan Aljanu sun fiye shirme da wauta,gashi chan ma barci yake tsabar wahala.
Sarki Safwan yace''Waye ya faɗa maka barci ne,Suma fa yai tsabar wahala kasan maganin sheɗanu Qur'ani domin da an karanta a gabansu to shikenan sukam sun faɗa a musifa.
Kaga shegen yasha ƙuna sosai.
Dariya suka kwashe baki ɗaya.
Boka Zaƙawanu yace kafi BASHIR ƙarfin damtse,kafi shi sanin tuggu da makirci,sai ace har sai an haɗa shi da Horanya sannan a ƙwaci abu a wajensa.
Kuma ma wani hanzari ba gudu ba koda ka aikata sharuɗɗan aiki to ba zAka je ɗibo wannan dukiya ba har shekara ta cika ka sadaukarwa da DODO JININ ƳAR SARKI.
Safwan yace.
''Don wannan ai mai sauƙi ne ni babbar matsalata naga na kawar da dukkanin matsaloli na.
Tsawon sati biyu kenan rabon Safwan da fadarsa kuma rabonsa da gida wajen iyalinsa,duk tsawon kwanikan nan yana BAƘAR FADA wajen bautar DODO.
Runtse idonsa yai tare da latsa sihirtaccen zobensa sai gashi ya bayyana a gida.
Kai tsaye ɗakin yarsa Sumayyah ya faɗa.
Koda taji motsin shigowarsa hannu ta ɗaga ta fashe da matsanancin kuka me cin rai.
Tana kuka tana ɓille-ɓille haka yai mata fyaɗe ba imani ko misƙala zarratin.
Karfe ɗayan DARE.
Ya doshi maƙabarta,Ya buɗa kabari yakai guda goma kafin ya samu na budurwa,ya kwaɓi yaiwa gawar fyaɗe,ba tsoron Allah,ba tsoron DARE,bai daddara ba ya kuma nemo kabarin matashin saurayi yai masa fyaɗe.
Sannan ya baro maƙabarta.
Koda ya dawo gida kusan ƙarfe biyun DARE a wannan lokacinne ya tarar da an samo kyawawan ƴammata wa'inda ya sa a nemo masa.
Guda goma sha biyu,haka ya bisu ɗaya bayan ɗaya da hannusa duk ya daddatse musu Nono,suna ihu suna kallon junansu duk wadda aka datse wa nono kafin a kammala ta suma,wasunsu kuma kafin layi yazo kansu sun suma.
Cikin DAREN yai farfesun Nono ya cinye tamkar yadda boka ya umarceshi kana kuma ɓangare ɗaya ga idon yara ƙanana wa'inda basu balaga ba suma.
Shi kuma idon yara ƙanana na DODO NE.
Duk a cikin DAREN aikin ya kammalu saura biyan buƙata.
UKUN DARE.
Ya latsa layarshi ta ɓata be bayyana ako ina ba sai gidan Bashir.
Alh.Bashir wanda yai ɗaiɗai bisa gado yanata jan na rago,minshari.
Sarki Safwan ya ɗaɗa mishi duka a jiki.
Firgigit Bahir ya wartsake daga barcin dake cinsa.
Zabura yai da ganin Safwan duk da cewa dama ya saba ganinsa ya biyo ta sihiritaccen tsubbun tsafin da ya saba yi.
ALH.Bashir ya kwashe da dariya bayan ya tashi zaune yace.
''Daman nasan za'a rina wai an sace zanen mahaukaciya.
Sarki Safwan ya murtuƙe fusaka yace.
''Salim alim nake so ka bani Mukulli ba tare da rayuka sun ɓaci ba.
Bashir ya harare sa tare da faɗar.
''Saboda gani lusari,sakarai ,shashasha.
Wai in tambayeka man?
''Kai fa da bakin ka kace daga yau babu ni babu kai sai yanzu da ka tuna da mummunar buƙatarka shine zaka neme ni ko?
To tunda kaga rabuwarmu ita ce Al-khari gareka,to kaje ba damuwa.
Ai kaban mamaki,yanzu duk gwagwarmayar da muka sha a tare ni dakai,ka rasa wanda zaka tozarta saini kasa na siyarda LAHIRATA A DOMIN IN FANSHE DUNIYA amma da ka tashi sai ka juya min baya.
Na rayuwata duk don mu tsira a tare amma da ka tashi nine wanda ka tozarta.
Don haka ni bazan ƙara yarda da yaudararka ba.....
''Kai Bashir yimin shiru.......
Dariya Safwan ya kwashe da ita kafin yace.
''Kai yanzu kana zaton zan iya ƙyaleka da key ɗinnnan.
Ka fito ka bani na tafi kai ɗan 'uwana ne bana so mugunta ta ta shafeka.
Bashir yace idan kafasa........
Haka kace.?
''Ga zahiri...
''To ni ko kai shege ya fasa.
Bashir yace na shiryawa dukkanin tuggunka bana tsoronka..
Komai ka shirya ina jira
Sarkin Safwan ya latsanlayarsa bai bayyana a ko ina ba sai ɗakin Farida.
Damƙo gashin kanta yayi.
Tana ihu ya toshe mata baki,bai bayyana a ko ina ba sai ɗakin Alh.Bashir riƙe da gashinta...
A gigice Alh.Bashir ya tashi daga kishigiɗar da yai,cikin razana.
Zaro ido Bashir yai warwaje.
Shikan Sarki Safwan kwashewa yai da dariya tare da juyawa wajen Farida.
A wannan lokacin Farida idon rashin mutunci da fitsara tayi muƙut.Ajiyar zuciya kawai take saki.
A hankali Sarki Safwan ya dinga zare dukkanin wata sutura dake jikin Farida har zuwa fant,da br ɗinta,hannunsa kuwa riƙe da ƴar ƙaramar pestol,ya saita ta da ita yana cewa da Alh Bashir.Da zarar kayi wani yunƙuri to zan kasheta da bindigar nan.
Jikin Alh.Bashir banda ƙyarma ba abinda yake.Ita kuma Farida kukan ma ta gaza yi.
Sarki Safwan ya jawo kujerar sulba dake wajen ya zauna tare da ɗora ƙafa ɗaya bisan ɗaya.
Duban Alh.Bashir yai bayan ya zauna yace.
''Bashir.Na biyo maka ta sassauƙar hanya akan ka bani mukullan nan in tafi salim alim ka hanani,matsayinka na ɗan'uwana shi yasa na bika ta ruwan sanyi.
To idan baka bani ba.
Kadai san zallar rashin imani irin nawa,kuma kasan Sumayyah da cikina na haifota a duniya bata da uba sama da ni amma nina amshi budurcinta,kai in taƙaice maka a halin yanzu kullum sai nayi mata fyaɗe ba tausayi ba imanin irin na ɗa da mahaifi,to bare wata Farida abun banza ƴar ɗan'uwa.
Kaga yadda nayiwa Farida tsirara to idan baka bani key ba yanzu zan mata fyaɗe,kuma a gabanka,kuma da zarar kayi yunkuri zan kasheta in barka da baƙin ciki.
Kuma fyaɗe mafi muni zan mata wanda sai ta kasa auruwa a duniya.
Bayan haka kaima zan kashka in kashe duk iyalinka da sukayi saura kaga kenan kowa ya rasa.
Alh.Bashir ya share hawaye,yace zan baka key,kar ka taɓa min lafiyar Farida domin ni Farida tafi yemin duniya da abinda ke cikinta.
Sarki Safwan ya gaggaɓe da dariyar ƙeta.
Chan ya tsagaita da dariyar yace.
''Ɗauko min in kama gaba na.
Alh.Bashir ya wuce gaba Safwan na biye dashi,har a wannan lokacin hannunsa riƙe da