har ƙafarsa.
Muhijjinatu ce ta cafko mishi hannu da zureren hannuta da ya kusa kai tsayin fall waya,ba ma wannan ke abin jin ba,illah zaƙo,zaƙon faracenta musu mugun kaifi kaman reza.
A wannan karon idonta kala biyu ya koma jajawur da kuma kore shar!
''Zaka fito damu koko?
wata mummunar murya,tamkar ba muryar Muhijjinatunshi ba,wannan ai muryar SHEƊANUN ALJANUN DAKE sarrafata ne.
To Amma kuma daga gareta maganar ke fitowa.
Ka fito damu,aka kuma faɗa a karo na biyu.
Shi dai mugun raɗaɗin da yake ji daga kowanne sashe na jikinsa ya ishe shi.
Cikin sauri Abbu ya soma addu'a.
''A uzu bikalimatillahi tahmati min sharri ma kalaqa.
Wassafati ƙafa 5
baqara ƙafa 5.
yana cikin rera karatun duk ta saki wata muguwar ƙara ihu take,sosai kukanta duk ya gareme dajin gaba ɗaya.
Hannunta ya koma yadda yake ada ta saki hannun Abbu.
Sharaf ta kwanta cikin kejin ta soma barci.
Dafe kai yai yana karanta Allahumma ajirnifimusibati wakhalifnii khairan minha.
**********
TSAKAR DARE.
Abbu yana ɗurkushe gaban ubangiji yana ta nafilfilinsa.
Wata iriyar baƙar guguwa ta taso.
Irin baƙar guguwar da ta saba tasowa a Duk DAREN da Sarki Safwan ya aiko a tafiyan mishi da Muhijjinatu.
Salamce sallar keda wuya.
Abbu yace yau dai komi zai faru sai dai ya faru domin bazai bari a tafiyan mishi da Muhijjinatu ba.
Tsaye yake saman iska da ƙaton kanshi kwarangwal.
Zureren hannunshi ya zira a jkin kejin da Muhijjinatu take.
Cikin sauri Abbbu ya ɗauko koko da ruwa a ciki,wanda addu'oi' ne wa'inda ya karanta ya tottofa kafin ya soma sallah.
Koda zura hannunshi da nufin ɗauko Muhijjinatu wacce ke kwance tana ta faman barci,
Abbu ya watsa masa ruwan tofin a zureren hannun da ya zira.
Wata iriyar mummunar ƙara ya ƙwartsa.
Hatta namun dajin dake cikin dajin da gudu suka sheƙa dawa suna iface,iface.
Abbu ya matsa kusa da ita ya shafa kwantaccen gashinta da yai luf,barci kurum take sosai.
Hannu ya ɗaga ya soma yiwa ubangiji godiya da sunayen da yafi so.
''Ya Allahu,Ya rahmanu.
''Ya hayyu ya ƙayyumu bi rahmati ka astagisu.
''Ya badi'ussamawati,walardi ya zulzulalu wal ikiram.....
''Shin Abbu da Muhijjinatu zasu dawo rayuwa cikin gari koko, zasu dawwama A DOKAR DAJI har k'arshen rayuwarsu.
''Yaushe Bilal zai bayyaha?
''INA LABARIN SARKI SAFWAN.
Ina labarin Mukasshifiyyah Azkafiyyh Haidar???
"Shin sarki Abdullahi zai sake had'uwa da ƴaƴansa ?
Mallan Abdurrahmsn yace Qarshen zaluncin sfwan bazai zo ƙarshe ba har sai yaran sarki Abbullahi sun haɗu su huɗu.
Ɗaya tana DOKAR DAJI,MATSAYIN BAƘR SHEƊANIYA,KUMA HORANYA.
Ɗaya TANA WANI ƘAUYE TARE DA ME GADIN GIDAN ALH.Bashir.
ƊAYA TANA GIDAN SARKI SAFWAN A MATSAYIN BAIWA ƘASƘNTACCIYA.
Namijin kuma ya kamu da lalurar rashin magana,shin yaya za'ai su haɗu????
Ina labarin Farida Alh.bashir???
wannan duk amsar na cikin paid book.
2-3-4.
ga duk wanda ya shirYa biya
zamu buḍe paid group inda zamu dinga tura page 2 a rana kuma dogon shafi.
400kacal👌👌👌
ta wannan Account ɗin.
Aisha Abdullahi fcmb.
Shedar biya.
9187153012
07049138863.
a domin jin badaklar da ke cikin wannan chskwalkwalallen labarin da kuma hanyar warwareshi.
Nagode da bibiyata da kukayi har na kawo qarshen book1
Allah y bada ikon biya.